Showing 69001 words to 72000 words out of 111085 words
Hajiya, dama tun sadda taƙi turo mata Jidda ta tayata aiki kuma ta kirata taƙi
ɗ
auka sai ta ƙullaceta akan zata rama, gashi kuwa harda kuka ta sakata, dariya ta saki sosai tana cew
a.
Wani mulki sai in Hamid ya dawo ƙasan ƙafatq zaki ci ubanki tsohuwa.
Sai ta lumshe ido ta shiga hasasho yadda zata zuba mulkinta son ranta a gidan. Kiran wayarta yasa ta miƙe da sauri ta fa
ɗ
a
ɗ
akinta, kafin ta isa ma ta tsinke, Kausar ce ta kira dan h
aka ta bari anjima zata kirata in ta gama girkin data yi niyyar
ɗ
aurawa, sai ta fito ta shiga kichen ta saka tafashen nama yau so take tayi pepe meat da dafadukan taliya taci, saboda ta kalli video zata kwatanta taga ko zai yi da
ɗ
i, data
ɗ
aura tafashe sai
ta koma
ɗ
aki dan tayi sallar azahar.
Ɓ
angaren Hajiya kuwa tana ganin Abba ya fita masallacin ƙarfe biyu tayi azama ta fito zuwa sashin hamid, tayi sa a baya nan dan bata ga motar daya saba fita da shi ba, ta shiga da sallama sai dai ba wanda ya amsa, a ha
nkali ta shiga bin falon da kallo duk yayi ƙura sai ta wuce kitchen dan ta soma jin ƙauri, taga gaba
ɗ
aya ya fita hayyacinsa sai tashin tsamin abinci yake yi ga ƙauri da ya bure kitchen
ɗ
in, ta isa gurin tukunyar ta kashe gas ta bu
ɗ
e taga tafashen nama ne h
ar ruwan ya ƙone ya kama tukunya sai ta fito falo cike da masifa tana kwalawa Madina kira, da sauri ta fito sanye da Hijab tana duban hajiya fuska ha
ɗ
e.
Lafiya kike kirana kamar naci miki bashi.
Ke ƙaramar marakunya ballagaza to nazo naja miki kunne daga
yau karki ƙara sakani cikin sakarcinki danni ba sa'ar yinki bace. Ban san cewa ke macijin
ɓ
oye bace sari ki noƙe ba to ahir
ɗ
inki dani. Ƙazamar banda da wofi gaba
ɗ
aya kin sauyawa gida kamanni dan ƙazanta, dama ance Allah ya kyauta ranar yabo yau ga ranar
Sakina nan, na tabbatar da tana nan ba za'a ga gidan nan haka ba.
To kije ki dawo masa da ita mana tazo ta gyara gidan, dama ni ba baiwa ya auro ba ban saba da walaha ba, cikin jindadi da gata ya
ɗ
auko ni, kuma karki ƙara zuwa gidana kina
ɗ
aga mini murya
dan ba haifata kika yi ba.
Au Allah, ni kike fa
ɗ
awa haka Madina?
Fiye da haka zan fa
ɗ
a miki tsohuwar ala kwankwan, ni dai nafi ƙarfin ki ha
ɗ
ani da Hamid, dama ance inyi taka tsantsan dake.
Hajiya tsabar baƙin ciki kasa magana tayi dan lamarin Madina yaf
i ƙarfinta, haka ta juya bata ce komai ba Madina ta bita da shewa tana cewa.
Zama daram gidan Hamid na zama ciwon ido sai haƙuri.
Hawaye masu zafi ne suka soma bin kuncin Hajiya 'yar data kusa jika da ita ce ke zaginta da cin mutunci, haka ta shiga falo
ta wuce
ɗ
akinta tana sauke ajiyar zuciya, ji tayi lallai saita nunawa Madina ta isa da Hamid dole sai ya saketa dan ba matar aure bace, nan ta
ɗ
aga waya ta kira Asma ta fa
ɗ
a mata komai har da sasshekar kukanta, Asma kamar tayi tusuntauwa tazo dan tsabar ba
ƙ
in ciki tace kuwa a satin zasu zo su ci uban Madina. Haka hajiya ta ƙara kiran Kubura itama dai masifa tayi sosai akan zasu zo su nuna mata Hajiya tana da masu shigar mata.
*****
Kano.
Sakina tana kitchen tana ha
ɗ
a musu abincin rana Anty Jalila ta shig
o tana cewa.
Matar Hamid wannan irin ƙamshi haka ai dole kisa Hamid ya kusa zaucewa da kewar girkinki, na kula duk iya girkina saina sara miki.
Kai anty banda zolaya.
Ba batun zolaya bane gaskiya ce, dan haka gobe zan amsa girki ni zanyiwa mijina dan ka
r ya gane an sauya hannu.
Dariya Sakina tayi itama Jalila tana dariya ta soma cewa.
Sakina yanzu fa kinyi wata guda a gidan nan, dan haka ki fara haramar tafiya dan kin gama gigita 'yan uwa nasan in suka san kina gidana na shiga uku wlh.
Ni tunda kika c
e yara suna Hannu yaya Umma hankalina ya kwanta naji komawata da saura dan ban gama
ɗ
aukar karatu a gurinki ba,
ɗ
an har yanzu ina cikin duhu.
Aiko kina cikin duhu Sakina. Domin namiji yana son a shago
ɓ
a shi da tarairayarsa, to ke ba kya masa kissa da tatt
ausan lafazin jan hankali, kin aje soyayya kin
ɗ
auko rayuwar mutanen daji, yadda kika bani labarin kishiyarki a
ɗ
an zaman da kuka yi da ita duk sharrin da take miki kissa ce, kuma ba a son mace tana yin irin wannan kissar dan ya zama da cutatrwa a ciki, ku
ma da yake shu'uma ce kinga yadda a gabanki take nuna masa soyayya ko kunyar idonki bata gani. Lokacin data ce kin mareta kin hana Mufeeda ta yi mata aiki da kema saiki saki kukan kissa ki shiga koro bayanin ke sam baku ha
ɗ
u ba yau tun safe, ki fututtuke k
ice bakisan anyi ba na tabbatar zaku raba masa hankali gida biyu sannan zai kasa
ɗ
aukar mataki akanki balle ma yace kije gida, kinga kinyi maganinta da naki salon kissar amma sai kika yi shuru kika kasa kare kanki, daga yanzu ki
ɗ
auki wannan a cikin ranki
da zarar ta zo miki da wani shu'umanci na kissa dan ta ha
ɗ
aki da Hamid kema ki nuna mata kin fita iyawa ki fututtuke kice bakisan anyi ba koda kuwa dukantsiya kika yi mata, zata shiga shakkar ha
ɗ
a miki makirci. Ƙanwata dole fa sai kin bu
ɗ
e idonki kin zama
fitsararriya ki nuna mata kema zaki iya yin komai akan mijinki to zata shafa miki lafiya.
Gaskiya ne Anty nima nasan nayi mata sakwa sakwa amma ba tashin hankali ta inda tabi nima tanan zanbi da ita.
Yauwa 'yar garinmu. Sannan abu na gaba ko damuwa ba ki
yi da rashin kwananku guri
ɗ
aya ba kin barshi shi ka
ɗ
ai a
ɗ
aki yana abinda ya ga dama, wlh mata iri irenku da dama suke saka mazansu fa
ɗ
awa zina mai tsoron Allah ne yake ƙara aure, wasu kuma damar charting kika bashi da mata a waya suyita masha'a, dan haka
ko fa
ɗ
a kuka yi ki yi ƙoƙarin kwana a
ɗ
akinsa sannan ki yi shawarar dana baki a baya. Na tabbatar daga ranar da Alhajina ya dawo zuwa yau kin fahimci abubuwa da dama a gareni yadda nake gudanar da gidana, dan haka ki cigaba da saka ido har zuwa ranar da z
aki bar gidan nan dan na
tabbatar in baki yi wani ba zaki aikata wani kuma zaki ji da
ɗ
insa. Kuma ki saka a ranki yin karatun boko ba shine ka
ɗ
ai wayewa ba ko rayuwar jin da
ɗ
i ba, ki sani wayewar da aka yi shi ta addinin Musulunci shine asalin wayewa domin
mutum zai yi shi bisa tsari da bin dokar Allah da kiyaye afkawa halaka. Dan haka wa
ɗ
anda ba suyi bakon ba sai in sun mayar da kansu baya shine zasu riƙa fuskantar barazana a cikin lamuransu. Ko tayaya ki ari rigar 'yan zamani domin a dama dake,
ɗ
an kalmomi
n turanci ko a gurin 'yarki Mufeeda zaki sansu ki riƙa sakata tana koya miki, sannan kiyi ƙoƙarin komawa islamiya dan shiga mutane yana sawa ki san halayyarsu mabambanta sannan kuma ki ƙara bu
ɗ
e ido kisan kan yadda duniya take ciki.
Gaskiya ne Anty ina ji
njina miki wlh domin kin wayar mini da duhun kai dake damu na.
Allah ya baki ikon yi. Wai ya batun magunguna kinata amfani dasu ko dan ina so in ƙara siyan wa
ɗ
anda zaki tafi dasu.
Ina ta amfani dasu amma anty naji kina maganar tafiya tun yanzu, ni da nas
o nayi kamar wata biyu zuwa uku.
Taf
ɗ
ijam to ba a gidan nan zaki yi kwanakin nan ba, zaki koma gidanki dan Umma tace Hamid fa yana cikin damuwa ga kuma yara sun kusa komawa makaranta gwara kije ki kula da su.
Hmmmn ni wlh ban gama hutawa ba ina so na gam
a
ɗ
aukar karatu a gurinki.
Ba zaki gama ba ko a waya ma ƙarasa, ni dai fatana Allah yasa zaki yi amfani da abinda nake fa
ɗ
a miki.
In Sha Allah zanyi amfani dasu.
Allah ya baki iko.
Ameen antynmu.
Sakina ta fa
ɗ
a tana dariya, Sai Jalila ta fita zuwa fal
o ta barta a kitchen, ta zauna a cushing ta nima number
ɗ
in Umma sai dai harta gama ringing bata
ɗ
aga ba, ta aje wayar tana tunanin maganar da tayi shekaran jiya da mijinta akan lallai ta kira gida ta fa
ɗ
a Sakina tana gidanta dan a kwantarwa mutane hankali
, idan ita Sakinar yarinya ce ita ta nuna ta fita hankali bai dace ta biye mata ba, koda ba zata koma gidan mijinta ba yanzu to ya kamata ace gida ansan inda take dan hankali ya kwanta, hakan yasa Jalila ta gamsu da maganarsa ta yanke kiran Umma ta sanar m
ata, tana cikin tunanin maganar sai ga kiran umma ya shigo bata
ɗ
auka ba har saida kiran ya tsinke kafin ta kirata, koda ta
ɗ
auka suka gaisa, kana Jalila tace mata.
Ya labarin Sakina har yanzu shiru ko.?
Ke dai bari wlh munata tunanin kidnappers ne suka
saceta amma shuru har yau basu kira waya ba.
To ya batun mijinta.?
Wannan ai yayi laushi kamar fulawa duk ya rame da kin ganshi yana cikin damuwa, shekaran jiya yaje gidan baba mun ha
ɗ
u akan batan Sakinar.
Hmmm ai na fi so ya fi fulawa laushi kafin zan
bashi Sakina.
Na'am me kika ce? Ban gane me kike nufi ba.
Hmmm to Sakina tana gidana ganin yadda hankalinku ya tashi yasa nace bari dai na fa
ɗ
a miki tana cikin ƙoshin lafiya gata nan har
ɗ
an ƙiba ta fara, ba wai na fa
ɗ
a miki dan Sakina zata dawo bane dan
wlh sai mijinta ya san muhimmamci kafin ta koma gidansa.
Innalillahi wa inna ilaihir raji'un! haba Anty Jalila ya zaki yi haka? kinsan kuwa yadda hankalinmu ya tashi.
Na sani, gani nayi kuma kun bada gudun mawa wajen wulaƙancin da Hamid yake yi mata, ku
n kasa ku tare shi ku nuna masa kuskurensa sai dai kullun ku ba ta hakuri, ko so kuke sai cuwo ya kasheta ne kafin zaku
ɗ
auki mataki, Sakina tana da 'yanci dan haka tazo gurina domin sabunta 'yancinta, walau abinda nayi yayi muku da
ɗ
i ko kar yayi ni dai na
yi haka dan kwatarwa yarinya 'yanci, ki fa
ɗ
awa duk wanda zaki fa
ɗ
awa ina jiran masifar kowa, kin sanni sarai dai dai nake da kowa.
Ƙ
it ta kashe wayarta dan dama tace zai ta bu
ɗ
a mata wuta yadda zata kashe mata ƙarsashin yi mata ƙorafi, yaya umma da ido t
abi wayar cike da tsantsar mamakin Jalila, kuma wani abin da ta fa
ɗ
a gaskiya ne amma ace Sakina tana gidanta har kusan wata guda bata fa
ɗ
a ba sai yau, nan take ta shiga kiran 'yan uwa tana fa
ɗ
a musu Sakina tana gidan Jalila dan ba zata yi shuru ba, aka shi
ga farin ciki daga bisani kuma masifa ya biyo baya sai kiran Jalila suke yi taƙi
ɗ
agawa daga bisani ta saka wayar a airplanemode, ta tabbatar sai ta nuna musu itama jan wuya ce kafin za suyi dai dai kuma ba zata bayar da Sakina ba har sai tace ita da kanta
zata tafi.
[8/7, 5:03 PM] Rahma Kabir: *ƘAZAMAR AMARYA*
Na
©®Rahma Kabir MrsMG.
Wattpad @rahmakabir
Page 30.
Sakina jiki a sanyaye ta fito daga kitchen tana cewa.
Anty wai fa
ɗ
a musu kikayi ina nan? Wlh da baki fa
ɗ
a musu ba nasan gobe zasu zo su tafi d
ani.
Sakina hankali ya tashi sosai akan rashin sanin inda kika je, dan haka yasa na fa
ɗ
a kika nan dan hankalin kowa ya kwanta, amma fa ki sani babu wanda ya isa ya rabaki da gidan nan face da amincewarki, ina nan ina jiran duk wanda zasu zo kema kinsan da
idai nake da kowa.
Murmushi Sakina tayi tana cewa.
Har naji sanyi wlh.
Gobe in Allah ya kaimu ki shirya zaki fita tare da Ra'isa ta kaiki saloon a saka miku relaxa ki gyara kanki, daga can kuma zaku je gidan mai gyaran jiki ta fara gyara ki ba zaki dawo
ba sai nan da kwana biyar domin gyara na musamman zata yi miki, Ra'isa zata dawo gida in an gama zata zo ta
ɗ
aukeki ku dawo gida, kinga babu wanda zai zo ya same ki balle su matsa ki koma sannan zan riƙa kiran mai gyaran jikin muna waya dake ina sanar dak
e duk halin da ake ciki.
Sosai Sakina taji da
ɗ
in maganarta ta shiga zuba mata godiya.
Sakina dole na yi miki komai dan kankaro miki mutuncinki a gurin Hamid.
Jalila ta fa
ɗ
a tana 'yar dariya, murmushi Sakina tayi dan ba ƙaramin farin ciki take da kasance
warta a gidan anty Jalila ba.
***
Kaduna.
Hamid yana zaune a cikin office
ɗ
insa na motoci sai ga Habib ya shigo ya miƙa masa hannu suka gaisa yace cikin zolaya.
Abokina nasan inna ji kira a gurinka to samu ne, da fatan labari me da
ɗ
i zaka bani, ya uwarg
ida da amarya.?
Habib ya fa
ɗ
a cike da murmushi a fuskarsa ya samu guri ya zauna, Hamid ya sauke ajiyar zuciya yana cewa.
Habib ba zaka gane ba Wlh ina cikin damuwa, musamman ma akan rashin sanin inda Sakina take a yanzu.
Ban gane me kake nufi ba, kamar
yaya baka san inda Sakina take ba.?
Ban fa
ɗ
a maka abinda ya faru bane, amma tun ranar da aka sallameni a asibiti da muka koma gida na tadda Sakina ta ha
ɗ
a kayanta ta bar gidana, kuma abin damuwar har yau babu wanda yasan inda taje.
Allah sarki Sakina bai
war Allah, wlh Hamid nasan ka kure haƙurinta ne, dama ina jiye maka azo wannan ga
ɓ
ar, kaga ta barka da amarya kuci soyayya yadda kuke so.
Wani soyayya banda rashin hankali da yarinyar nan take zuba mini, gidana ya fita hayyacinsa saboda ƙazantarta taƙi gy
arawa wai dole sai dai na
ɗ
aukar mata masu aiki ita ba zata iya ba.
Nan Hamid ya shiga koro masa matsalolin Madina har kawo yau data ƙullawa Hajiya sharri, ya ƙara da cewa.
Wlh ban taba zaton haka daga yarinyar nan ba, kwata kwata aure wata
ɗ
aya da kwan
aki amma na susuce duk ta fice mini a rai, ganin yadda kake yabon Kausar da iya mu'amalarta shi ne ya ƙara kwa
ɗ
aita mini aurenta ashe ba halinsu
ɗ
aya ba.
Gaskiya kam Kausar
ɗ
ita tana da tarbiyya da sanin ya kamata, kuma tun farko Hamid baka gida auren nan
za kayi shi domin Allah ba shiyasa Allah ya jarabceka. Ka kasa yiwa Sakina adalci son Madina ya rufe maka ido baka ji baka gani.
Wlh Abokina nima nasan nayi kuskure, amma koma miye da laifin Sakina.
Laifinta name? matar da bata hanaka ƙarin aure ba bata
ɗ
aga maka ha kali ba, tayi haƙuri da duk wulaƙancinka, ka kasa daidaita adalci a tsakaninta da Madina, nunawa fa kayi Madina ta fita sau dubu, matar da kuka shafe shakaru goma sha amma lokaci guda ka ke ganin baƙinta. To karma kace laifinta ne ba ruwanta
dan bata yi maka wani mugun abu ba, hasalima kaine kazalunceta shiyasa Allah ya saka mata tun ba ayi nisa ba. Duk abinda ya faru lafin son zuciyarka ne idan kuma zaka gyara wannan kai kaso.
Ya zaka ce haka? kai da na kira ka bani haƙuri da shawara.
To me
kake so na fa
ɗ
a maka bayan lokacin baya ina ta nuna maka kayi adalci idonka ya rufe, Sakinar dai da kake kushewa ita ce matar rufin asirinka ko kaƙi ko kaso.
To yanzu Habib ya zanyi? Har yanzu ba asan ina taje ba.
Ni nasan In Sha Allah tana cikin natsuw
a taje ta huta ne da matsalarka daka ƙunsa mata.
Hamid zai yi magana wayarsa tayi ƙara, sai ya ga yaya Hamza ne da sauri ya
ɗ
aga suka gaisa, kana Hamza ya tabbatar masa da an samu labarin Sakina tana Kano dan haka gobe zasu je su
ɗ
aukota, a zabure ya miƙe
yana cewa.
Alhamdulillahi, ai ina ganin nima zan shiryo mu tafi tare in bata haƙuri ta dawo.
To Allah ya kaimu goben da wuri zamu fita dan muje mu dawo a ranar.
Daga haka suka yi sallama, Hamid ya koma ya zauna yana dariyar farin ciki.
Habib anga Saki
na ashe tana Kano gidan yayarsu Jalila.
Dama nace maka tana nan cikin kwanciyar hankali, dan haka sai ka sauke duk wani girman kai ka bata haƙuri ka dawo ku gyara gidanku. Ka kuma tabbatar da adalci a tsakanin su.
In Sha Allah zan gyara domin a
ɗ
an kwana
kinan na tabbatar Sakina tanada matuƙar muhimmanci a rayuwata, ba kaga har rama nayi ba saboda bana samun cin abinci mai kyau irin nata, kullun a rastuarant nake ci.
Haba angon Madina ina kabar girkin