Showing 63001 words to 66000 words out of 111085 words
kowa da irin sakamakon da zai
ɗ
auka a jarabawar da ubangiji yayi masa.
Wannan gaskiya ne Anty Jalila kuma na ƙara
ɗ
aukar ka
ratu sosai a wannan fanni. Ina matuƙar godiya Allah ya saka miki da alkhairi.
Ameen, ko wani aure yana da ƙalubale kuma mutum tara yake bai cika goma ba, amma kiyi iya ƙoƙarin ki wajen samar da farin ciki a gidanki, domin ba kida kamar nan kuma shine ƙolo
luwar jin da
ɗ
in duk wani mutum a duniya, idan baki ƙawata shi da farin ciki da jin da
ɗ
i ba to kenan baki samu duniya ba, kuma in kika yi wasa lahirar ma saiki rasa ta akan dalilai da suke kamanni da juna, tashi mu shiga ciki garin ya fara saukar da sanyin
yamma.
Cewar Anty Jalila, nan suka miƙe suka tattara komai suka wuce cikin falo.
Hamid.
[8/3, 12:19 PM] Rahma Kabir: *ƘAZAMAR AMARYA*
Na
©®Rahma Kabir MrsMG.
Wattpad @rahmakabir
Page 27.
Hamid tunda ya tafi company ya kasa dawowa gida dan ba zai iya z
ama shi ka
ɗ
ai babu motsin kowa ba, sai yaji sam gidan bazai yi masa da
ɗ
i ba ba yara ba kuma Sakina, wanda yasan ko abincinta zai sa ya zauna a gida tunda zai samu mai da
ɗ
i, sai yamma ya koma gida a zatonsa sai samu Madina ta dawo sai dai bata dawo ba har y
a ƙaraci zamansa aka kira sallar magrib yayi alwala ya tafi. Madina sai a lokacin ta dawo bayan ta biya ta gidansu ta fa
ɗ
awa momy duk abinda ke faruwa, momy nan ta kira mai maganin da suka je jiya tace su ƙara haƙuri aikin a hankali ne zai kama jikin Hamid
, sannan ai sunga nasara akan tafiyar Sakina kuma daga haka rabuwarsu kenan, tunda Madina taji haka sai hankakinta ya kwanta sannan momy ta bata shawarar ta lalla
ɓ
a Hamid har buƙatarsu ya biya, da haka ta dawo gidan da tunanin sauke kai su koma kamar farko
da suka fara. Hamid bai shigo ba sai misalin ƙarfe takwas da rabi bayan sallar Isha'i
ɗ
akinsa ya wuce ya aje snack da yayi oder daga Rahma Snacks and more, sai yayi wanka ya shirya ya fito falo ya zauna ya kunna tv ya soma kallo, a lokcin ne Madina ta fit
o cikin shigar ƙananun kaya ta zauna a gefensa tana
ɗ
aura kai a gefen kafa
ɗ
arsa.
Beb ka shigo shine ba zaka nimeni ba, dan Allah kayi haƙuri komai ya wuce bana jin da
ɗ
in zamanmu a haka.
Me kuma ya faru ina ce komai ya wuce.
To in ya wuce mai zai sa kaki
shigowa
ɗ
akina?
Hmmm meyasa kika yi dare baki dawo daga aiki ba, tun safe fa kika fita.
Aikin ne yayi yawa a office
ɗ
ina saboda hutun dana yi amma gobe In Sha Allah bazan kai yamma ba.
Yayi.
Yace a takaice, Madina ta sauke ajiyar zuciya.
Beb dan Alla
h ka nimo mana abinda zamu ci yunwa nake ji kuma na gaji bazan iya girki ba.
Madina bazan cigaba da kashe ku
ɗ
i ba alhalin na wadata gidana da kayan abinci, ki miƙe kije ki dafa duk abinda kike son ci, ni zan kwanta sai da safe.
Ya ƙare maganar yana janye
jikinsa a nata ya miƙe, da sauri ta kamo hannunsa.
Hamid Wlh ban iya girki ba shiyasa tun farko nace ka nima miki mai aiki, a gidanmu sai dai a dafa a bani.
Ashe shiyasa kika ha
ɗ
a girkin daya kusa kasheni ni da Hajiyata, dan haka kisan yadda za kiyi amm
a tsarin gidana ba bu 'yar aiki ko ba kiga Sakina kewa kanta komai bane, to kema ki koya ki yiwa kanki komai,
gobe In Allah ya kaimu kafin ki fita ki tabbatar da kin gyara shi dan ya fara aje ƙura, kuma na duba kitchen akwai wanke wanke duk kiyi su kafin k
ije aiki kinji na fa
ɗ
a miki.
Ya ƙare magana yana nunata da tsaya daga bisani ya juya ya mufi
ɗ
akinsa ya shiga, Madina kasa magana tayi jikinta har rawa yake yi akan sauyawar da yayi mata, kamar ta fasa kuka haka ta koma ta zauna tana tunanin abin yi, sai
da ta
ɗ
auki kusan minti talatin a zaune ta rasa me takewa tunani, ga dai gida daga ita sai Hamid ba Sakina ba yaranta babu wanda zai kawo musu cikas wajen cin amarci ko a falo suka so suyi komai ba mai damunsu, amma kuma ya juya mata baya ya sauya mata yad
da ko dariyarsa bata gani, ga lissafin aikin gidan da yake yi mata wanda ko kusa ba zata iya yinsu ba, sauke ajiyar zuciya tayi ta miƙe ta mufi kitchen ta ha
ɗ
a comflex ta zabga madara ta fito da kofin zuwa
ɗ
akinta ta zauna tana sha cike da damuwa, bawai da
n yana mata da
ɗ
i bane kawai ta kawar da yunwar da take ji ne. Misalin ƙarfe sha
ɗ
aya taji motsin Hamid ya fito ya
ɗ
auki ruwa da drink ya koma
ɗ
akinsa, koda ta fito da nufin shiga sai ta jishi a rufe ta soma kiran sunansa yana jinta amma yayi banza da ita,
haka ta koma
ɗ
aki ta soma kukan baƙin ciki wanda a haka barci ya
ɗ
auketa.
Da safe da wuri Hamid ya shirya ya fito falo ya aje mata dubu
ɗ
aya ya fita, ƙugin motarsa data ji ya sata fitowa da sauri ta fito, sai dai ta hango bayan motar ya fice ga kuma sabon
mota da take da yaƙinin nata ne driver ya bi bayansa da ita, da sauri ta koma ciki dama shirin fita aiki take yi, ta
ɗ
auki wayarta ta kira Hamid har kiran farko ya tsinke a nabiyu data kuma kira ya
ɗ
aga ba tare daya ce komai ba.
Beb ya zaka fita ba tare
da ka bari mun gaisa ba, sannan naga an fita da wata mota ko itace zaka bani duk da naga ba irin wacce nace ina so bane.
Eh sauri nake yi shiyasa na fita, sannan kuma wannan motar itace nayi niyyar baki a da amma yanzu na fasa dan sayar da ita zanyi wani
yana so.
Ya salam! anya Hamid
ɗ
ina ne kuwa dana sani? me yasa zaka yi mini haka? dan Allah ka daina hukuntani irin haka ko so kaka zuciyata ta buga.
Babu bugawar da zuciyarki zata yi kawai dai ina yin abinda ya dace ne, na bar miki ku
ɗ
in mota a center ta
ble.
Daga haka ya kashe wayar, Madina da ido ta bi wayar tana mamakin Hamid sosai, wannan karan ji tayi ta tsane shi zata iya yin komai dan ya dawo ƙasanta ta ci ubansa son ranta, dan haka ta shirya da sauri ta fita a hanya ta tsaya wani rastuarant ta kar
ya kana daga bisani ta wuce gurin aiki.
Yau da wuri ta dawo dan ƙarfe biyu a gida tayi mata, ta so ta shiga duba Hajiya amma kuma ta fasa dan bata san tarban da zata yi mata ba dan ta kula Hajiya kamar haushinta take ji, sai kawai ta yanke shawarar kirant
a a waya, data kira ba jimawa ta
ɗ
auka sai suka gaisa tana yi mata ya jiki Hajiya ta amsa a daƙile Madina tayi muryar tausayi tana cewa.
Dama na kira in baki haƙuri ne akan abinda ya faru wlh ba da nufin in cutar daku na yi girkin nan ba, ni ban iya sosai
bane kuma har gobe ina tunanin me na saka wanda ya kawo lalacewar cikinku, dan Alkah ki yafe mini, ina ta san nazo na baki haƙuri amna ina tsoron tarban da zan samu shiyasa na za
ɓ
i in kiraki a waya.
Shikenan Madina ya wuce Allah ya kyauta na gaba.
Cewar
Hajiya tana jin da
ɗ
i a cikin ranta da girman da Madina ta bata, nan take ta huce daga haushinta da take ji Madina ta
ɗ
aura da cewa.
Nagode Hajiyarmu Allah ya ƙara girma, dama nace ko za a turo mini Jidda ta tayani aiki gidan namu kwana biyu ban samu gyar
a ba saboda aiki, yau ma na samu na shigo da wuri ne nace tazo muyi.
To ba damuwa zan turo ta yanzu.
Hajiya ta fa
ɗ
a Madina ta ƙara yi mata godiya kana suka yi sallama, Madina ta sauke ajiyar zuciya tana cewa.
Wannan uwar tasu dole sai da yaudara za a sa
mu kanta.
Sai ta miƙe ta soma ha
ɗ
a kayan wankinta dan Jidda na zuwa su zata fara yi. Hajiya ta soma kwalawa Jidda kira ta fito daga
ɗ
akinta ta zo falon tana cewa.
Hajiya gani.
Yauwa Madina zaki je ki tayata aiki ta gyara gidan tunda ba mai yi sai ita.
Allah Hajiya ba zani ba dan na tabbatar yau sai jikina ya gaya mini, tayi kayanta amma babu abinda zanyi wlh.
Jidda ni kike fa
ɗ
awa ba zaki je ba, to ko uwarki bata isa na sata tayi mini abu ba ta kiyi yi.
Ummata daban ni daban kuma Allah ba zani ba.
Ta
fa
ɗ
i haka tana turo baki ta juya zuwa
ɗ
akinta, Hajiya tana kiranta tayi banza da ita, ƙaramar wayarta ta
ɗ
auka ta kira mamanta Asma, tana
ɗ
agawa bata bari sun gaisa ba ta shiga cewa ita fa zata dawo gida dan hajiya tana niman takura mata akan amaryar Kawun
ta Hamid, Asma ta tambayi dalilinta da fa
ɗ
in haka nan Jidda ta kwashe labarin zawon data saka su da mugun abincinta, ta
ɗ
aura da duk matsalar dake faruwa, salati Asma ta yi.
Shine babu wanda ya kira ya fa
ɗ
a mana abinda ya faru?
Alhaji ne yace kar a fa
ɗ
a,
hajiya ma ta goyi baya, kuma wlh Umma amaryar Kawu bata da mutunci har gwara mamansu Mufeeda gashi dalilinta ta bar gidan.
To Allah ya kyauta in dai haka ne to nima ban yarda kije ki tayata aiki ba, ashe itama ba tada mutunci muna murnan Yaya Hamid ya sa
mu mata ashe dai itama sai a hankali.
Nan dai suka yi sallama Jidda ta haye gado ta cigaba da sabgarta. Hajiya dai ta kasa miƙewa dan sosai Jidda ta kashe mara jiki wai ba zata je ba kai tsaye.
Madina shuru shuru Jidda bata zo ba, sai ta kuma kiran Hajiy
a bata
ɗ
aga ba dan bata san me zata ce mata ba, haka ta haƙura ta zauna ta rafka tagumi tana duban kayan data fito dasu na wanki, duniyar kawai tayi mata zafi ta rasa tunanin da zata yi sai taji dama Sakina bata tafi ba wataƙila da tana cikin rayuwar farin
ciki da mijinta, sallamar data ji a falo yasa ta miƙe da sauri ta fito, wata baƙuwar fuska ta gani, cikin
ɗ
an sakin fuska ta ƙarasa ta zauna itama baƙuwar ta zauna suka gaisa nan take ce mata.
Sunana maman Murja maƙociyarku ce nan da gidanku ke jikin nam
u, tun lokacin biki banzo naga amarya ba sai yau nace bari nazo mu gaisa, ina Maman Mufeeda ko ta fita ne?
Bata nan sai ni ka
ɗ
ai ce a gidan.
Allah sarki hala ke ce Amaryar?
Eh nice.
Masha Allah gaki ko tubarakallah lallai Hamid ya iya za
ɓ
e, niko kamar
ma naso wayen fuskarki.
Wataƙila kin ta
ɓ
a ganina a tv dan a sahad tv nake aiki.
Yauwa koda naji, amma naji da
ɗ
in ganinki saboda ina son shirye shiryenki, Allah yasa za muyi zumunci dan maman Mufeeda bata shiga mutane.
In Sha Allah za muyi dan nima ina s
o na saba da maƙotana.
Masha Allah, Maman Mufeeda zata jima ne a anguwar?
Hmmm walh yanzu haka bamu san ina taje ba tayi yaji ko an kira wayarta ba a samu.
Ohhh Sakina dai ta kasa hakuri kuma naga kamar ba kida damuwa da tayi haƙuri kunyi zamanku.
To t
a nuna kishinta sosai akaina ko gaisawa bama yi ta tsaneni shiyasa Allah ya gwada mata halinta har Hamid yace ta bar masa gidansa sai ya nimeta.
Amma abu baiyi da
ɗ
i ba, kin ga kuwa ke dama ta ƙara baki ki kama mijinki a hannu, ki tarairayeshi sosai yadda
koda ta dawo kin gama amshe shi a hannunta.
Madina kamar an sosa mata in da ke yi mata ƙaiƙayi tayi ƙasa da murya tana cewa.
Ai kuma tunda ta tafi na rasa gane kansa wlh, duk ya sauya mini ko dariyarsa bana gani.
To kina nufin haka zata barshi ai tunda
ta tafi Allah ka
ɗ
ai yasan me take shiryawa akanku, ko baki san gidansu na malamai bane? dole sai kin tashi tsaye zaki kwaci kanki.
Allah ko?
Madina ta fa
ɗ
a tana kama ha
ɓ
a, maman Murja ta gyara zama dan ta samu damar tusa kanta a jikin Madina dan tana mug
un son harka da wayyayyun mata 'yan boko ba irin Sakina da taƙi kar
ɓ
an shawararta ba.
To dama an gaya miki me kishiya tana zama ne, kowa ya iya allonsa ya wanke ne.
Amma naji da
ɗ
in ha
ɗ
uwata dake kuma In Sha Allah zan dage da addu'a.
Addu'a ka
ɗ
ai ba zata
miki magani ba idan har kin yarda dani ni zan miki hanyar da wlh Hamid bai isa ya juyaki ba sai dai ke ki juya shi.
Ni tsoro nake yi dan ban san irin wannan abin ba, amma zanyi shawara.
To ga number ta in kin shirya nima a shirye nake da in taimaka miki
.
Nan suka amsa number
ɗ
in juna daga bisani suka cigaba da hira har misalin ƙarfe uku da rabi kamar sun da
ɗ
e da sanin juna, kafin Maman murja tayi mata sallama, Madina har gate ta rakata dan taji da
ɗ
in ha
ɗ
uwarsu, haka ta juyo ta dawo falo ta zauna tana ji
n dole ne tayi amfani da wannan damar ta kar
ɓ
i shawarar Maman Murja domin yanzu zata iya aikata komai domin farin cikin ta ya dawo kamar yadda ta soma rayuwa a gidan.
******
Sakina.
Bayan sun gama cin abincin dare suka soma kallo Ra'isa ta fita hira dan
budurwa ce ta kusa gama karatunta na digree, Anty Jalila ta dubi Sakina tana cewa.
Ina so ki fara shan ganin sanyi da gyara sosai kafin ki koma ki tsumu da kyau, akwai wata ƙawata BOJUWA HERBAL'S tana kawo kaya daga ƙasar chadi masu kyau da inganci dangi
n du Saiwowin sanyi, da maganin sanyi. Saiwowin dahuwar kaza, dafaffiyar gimbiyar kaza, Silky kola na musamman. Tsumin sababi. Hakkin daka gangariya. Gumba special. Gaban ayu. Dukkan Saiwowi da kayanta daga Chad suke zuwa. Gobe In Sha Allah zan kirata domi
n ta ha
ɗ
o miki komai na fara tsumaki ki dawo sabuwa gangariya yadda ko Hamid ya jiki sai ya rikita lissafinsa yana niman sanin Sakinarsa ce ko wata aka sauya masa.
Ga masu bukatar kayan BOJUWA HERBAL'S BY SURAYYA. Ku tuntubi wannan number 08032773332.
Sa
kina Dariya ta yi wanda ta jima bata yi irinsa ba tana cewa.
Kai anty wani gyara zanyi bayan uban gayya bata ni yake ba ta sabon inji yake fa.
To zauna Sakina kiga zama kema in kinso haka zaki tayar da koma
ɗ
a ki dawo sabon Inji, ko kin manta da tsohuwar
zuma ake magani.
Hakane kuma, to yanzu ni ina biye da duk shawarar da kike
ɗ
aurani akai ina godiya sosai.
Allah ya sa mu dace. Sakina kina yiwa kanki addu'a da yaranki dama shi kanshi uban gayya Hamid kuwa? kina yin sallar Nafila domin samuwar kwanciyar
hankalinki da duk buƙata in ta taso miki?
Ina ƙoƙarin yin addu'a musamman na safe da maraice, sai kuma salloli na biyar bana wasa da yin addu'a a cikinsu.
Anty ta jalila ta girgiza kai kana ta ce.
To gaskiya baki mayar da hankali kan addu'a ba ƙila shiy
asa Hamid ya zama miki haka, musamman ma da yace zai ƙara aure ya kamata ki tsananta addu'a sosai dan samuwar nutsuwa da zaman lafiya a gidanki.
Aiko nayi saka ci da wannan dan so tari ma inya bata mini rai sai nai na zauna ina kuka.
To kukan yayi miki m
aganin matsalarki? ai kin wuce ki zauna kina yi masa kuka face ki kai ƙararsa gurin Allah.
Sakina ta jinjina kai alamar gamauwa da bayaninta.
[8/4, 7:08 PM] Rahma Kabir: *ƘAZAMAR AMARYA*
Na
©®Rahma Kabir MrsMG.
Wattpad @rahmakabir
Page 28.
Jalila ta yi
murmushi tana cigaba da cewa.
To ina so ki ƙara a saman wanda kike yi, a yanzu ko mu da muke kasuwanci muna dagewa da niman dacewa a gurin Allah tare da kasuwa mai albarka, babu zancen ki bayar a miki a addu'a kema kina da damar da ki roka da kanki, sabo
da Allah ya baki lafiya da damar da zaki kusance shi dan haka sai ki dage wajen nima a gareshi, musamman yadda Allah ya miki sutura mijinki yana da rufin asiri to yana da kyau ki dage sosai. Musamman Nafila a
ɗ
aya bisan uku dare, ko sallar Walha, ki yawait
a istigfari yana maganin masifa yana ƙara bu
ɗ
i da falala kuma yana wanzar da kwanciyar hankali, ki luzumci jan salatin Annabi s.a.w waraka ce kariya ce kuma nasara ce a duniya da lahira, ya zama kina ware lokuta da zaki yi su ki samu counter ko charbi kina
jan Hailala da sauran tasbihi, kina Hasbunallahu wa ni'imal wakil ƙafa
ɗ
ari hu
ɗ
u da hamsin kullum. Sakina kina yawan Sadaka domin ita maganin masifa ce, ki bawa