Showing 39001 words to 42000 words out of 111085 words

Chapter 14 - ƘAZAMAR AMARYA completed.

tex

t.

Ni zaka wulaƙanta Hamid saboda ka samu abinda kake so a jikina ko, wato kaci moriyar ganga ka yada korenta, babu komai ai nasan hanyar gidanmu in baka da buƙatata zan koma can kawai.

Hamid koda ya karanta dariya yayi dan yasan cika baki ne kawai take

yi, shi kam so yake yayi maganinta akan rashin kunyar data yi masa

ɗ

azun kana bai mance tusar data yi masa jiya ba, shiyasa yayiwa tukfar

hanci gwara ya haƙura da kwana da ita dan tasan shima ba kanwar lasa bane. Ya gyara zama ya tura masa text.

Haba Madi

nar Hamid kiyi haƙuri, gaskiya bazan iya kwana dake ba kina sakar mini tusa ki nima halakani da sauran kwana na, shiyasa yau na za

ɓ

i ki kwana a

ɗ

akinki nima na kwana nawa

ɗ

akin, kin ga in kin so saiki haƙura da cin kwai shida da wasa da madarar da kike yi

kina kumbura cikinki da tusa.

Ya tura mata, tsaki taja dan ta gane da gangan ya yi mata haka, ta kasa haƙuri ta mayar masa da saƙo.

To ai nace na bari kuma duk yau banci kwai ba madara ne kawai na sha kuma shi baya saka ni tusa. Ni bazan kwana ni ka

ɗ

ai b

a in ba so kake yi matarka ta yi mini dariya ba.

Koda Hamid ya karanta dariya yayi kana ya

ɗ

auki syatem

ɗ

insa ya bu

ɗ

e

ɗ

akin ya fito ya nufi

ɗ

akinta, a tare suka kwana a ranar cike da soyayya, Hamid yana son Madina sosai wanda baya iya jure dogon fushi da

ita, yana yi mata uzuri matsayinta na baƙuwa a gidansa da kuma yarinta dake damunta. itama in tace bata son Hamid tayi ƙarya dan sosai take jinsa a ranta, saboda ya kasance za

ɓ

inta komai nashi yayi mata amma ban da mur

ɗ

a

ɗɗ

en halinsa daya ke nuna mata a yan

zu, kuma ta

ɗ

auki

ɗ

amarar sauya shi ko ta halin ƙaƙa dan ba zata jure yana nuna mata isa da mallaka ba.

Da Safe.

[7/21, 12:01 PM] Rahma Kabir: *ƘAZAMAR AMARYA*

Na

©®Rahma Kabir MrsMG.

Wattpad @rahmakabir

Page 18.

Da safe Hamid da wuri ya shirya ya fito

ya samu dinning cike da kayan abinci Sakina ta ha

ɗ

a musu abin kari, kunun gya

ɗ

a da ƙosai sai soyayyen irish da kwai, sai da ya

ɗ

an saki murmushi saboda jin da

ɗ

in abinda ya gani dan yayi kewar kunun gya

ɗ

a, haka ya juya zuwa

ɗ

akin Madina ya shiga ciki ya sa

meta kwance da alama ko wanka bata yi ba tana nan na

ɗ

e cikin bargo, ga waya a hannunta da kullun safe shi take fara karyawa dashi kamar ibada.

Madina ba dai har yanzu ba kiyi wanka ba.

Wlh na kasa tashi ina ga sai anjima zanyi.

Ta bashi amsa miyau cike

da baki Hamid kawar da kai yayi dan takaici, Madina ta matsa jikin bango ta fetsar da miyau ta dawo tana cewa.

Da me zamu karya? ko zaka fita kayi mana oder

ɗ

in sinasir da miyar ganye shi nake sha'awa.

Kinyi sallah da kike maganar karyawa? Madina gaskiya

na fara gajiya da tara miyau nan da kike yi a baki wlh in kina magana tsigar jikina tashi yake, sai naji zuciyata tana tashi kamar zanyi amai.

Kai Hamid nafa gaya maka dalilin miyau nan kuma ni tun

ɗ

azu nayi sallah.

Allah ya kyauta, amma ki sani ni bana

son ƙazanta, ji

ɗ

akinki ina ga tunda aka kawo ki baiga tsintsiya ba, ga ƙura har ya fara samun muhalli a wajen madubi, yau dole ki gyara

ɗ

akunanmu tunda kin fara girki, ki gyara mini

ɗ

aki ki saka turare nan ma ki gyara shi da falonki ki tabbatar na dawo n

aga komai a gyare, sannan batun girki ki dafa da yawa saboda zaki aika gidan Hajiya suma su fara cin girkinki, me ma zaki dafa?

Shinkafa da miya sai kosilo, amma Hamid ga girki ga gyaran

ɗ

akuna aikin gaskiya ya mini yawa bazan iya ba.

Hakanan za kiyi shi

, da haka zaki koya ki saba, kuma ina son pepe chicken ki ha

ɗ

a kiyi shi.

Zan dai yi abinda zan iya.

Ta fa

ɗ

a tana turo baki, Hamid yayi murmushi yana cewa ta fito su karya. Bata tanka shi ba ya fita kana ta sauko ta saka hula a haka da yalolon kayan barci

n ta fito falon, tun daga nesa Hamid ke kallonta har ta ƙaraso dinning

ɗ

in ya ha

ɗ

e fuska sosai yana cewa.

Madina meye haka? Ya zaki fito a haka bayan kin san ba ke ka

ɗ

ai bace a gidan, ga yara duk suna gida yanzu zasu fito mu karya, gaskiya kije ki sauya k

ayan nan ni ba zan lamunci yawo da kaya irin wannan ba a babban falo.

To banyi wanka ba taya zan sauya kaya.

Ta fa

ɗ

a cikin shagwa

ɓ

a tare da jan kujera ta zauna kusa da shi, tsaki yaja yana jin tashin tsamin gumi a jikinta duk da akwai ƙamshin turare amma

tuni hancinsa ya gano ƙamshin gauraye yake da tsamin zufa, tashi yayi ya sauya kujera ya bayar da tazarar kujera biyu a tsakaninsu dan ba zai yarda ta hanashi karyawar da yake so ba, ƙunƙuni ta cigaba da yi tana danna waya bata da niyyar tashi ta sauya ka

yan, a haka Sakina ta fito da yaran duk sunyi wanka sun saka kaya masu kyau, ita kanta Sakina wani material ta saka doguwar riga tasha aiki da adon stone sai hula data saka mai kyau shima fuskar daga Power sai man baki da kwalli ta saka sai ƙamshi take zub

awa, suka ƙaraso yaran kowa ya zauna a kujera hatta Rauda sai da ta

ɗ

aurata a kujera kusa da Hamid, ta soma zuba musu ko wanne yana fa

ɗ

an abinda yake so, data gama sai ta zubawa Hamid kunun a kofi ta zuba masa ƙosai dan tasan yafi sonsa da kunu ko doya da

kwai, tana gamawa ta juya zata wuce da sauri Madina ta dakatar da ita.

Malama nifa baki zuba mini ba? ko nayi miki kashi a gado ne da zaki mini haka.

Ba kida hannu ne?

Sakina ta bata amsa tana cigaba da tafiya, Madina zata yi magana Hamid ya dakatar da

ita.

Bana son rikici ki zuba abinda zaki iya ci ai bata san me kike so kici ba, na tabbatar tea da irish zaki ci. Sakina ke ba zaki karya bane?

Nayi nawa tun

ɗ

azu dana gama.

Sakina ta bashi amsa tana zama a cushing tare da

ɗ

aukar remote

ɗ

in tv ta kunna

ta soma kallo, Madina cike da takaici ta zubawa kanta Irish, kwan kusan duka ta

ɗ

ibe ta ha

ɗ

a tea mai shegen kauri Hamid yana kallonta bai ce komai ba, haka suka karya kowa yana hidimarsa. Bayan sun gama duk suka dawo falo har da yaran sosai Sakina taji ran

ta ya sosu da ganin Madina da wa

ɗ

annan kayan barci, komai na jikinta ana gani daga pant har birezia, kawar da kanta tayi dan kar she

ɗ

an ya zamu muhalli a zuciyarta, Madina tsabar son tsokana a cinyar Hamid taje ta zauna, da sauri Sakina tace.

Mufeeda ja ƙ

enannenki ku shiga

ɗ

aki.

Hamid shi kanshi sai da yaji kunyar abinda tayi, ga hamamin tsamin zufa da take yi masa, da Sauri Mufeeda taja ƙannenta suka shiga

ɗ

akinta, Hamid ya ture Madina yana cewa.

Bana son irin haka a gaban yara, kar ki ƙara.

To meye da

n nayi haka ai sun sai ni matarka ce.

Hamid ina so zan je gidanmu da yara anjima.

Sakina tace haka tare da miƙewa dan ta basu guri, Hamid ya dube ta yana miƙewa.

Babu inda zaki je yau Madina zata fara girki, ki saka mata hannu ko da gyaran

ɗ

akina ne da

abinda ya dace.

Hamid kenan, gaskiya duk abinda ya shafi Madina ka daina saka ni a ciki, tayi aikinta nima nayi nawa.

Ba za kiyi abinda nace ba kenan.?

Bata bashi amsa ba ta wuce zuwa

ɗ

akinta, da kallo Hamid ya rakata har ta shiga Madina ta juya tana ce

wa.

Beb nace ka sama mini 'yar aiki wlh bazan iya ayyukan nan ba ni ka

ɗ

ai, ban saba yi ba a gida.

Da haka zaki saba, ni zan fita sai na dawo.

Ya bata amsa yana wucewa, da ido ta rakashi tana jin wani haushinsa ya kama ta, shi kuma da haushin Sakina ya f

ita ya shiga mota ya

ɗ

auki wayarsa ya kira Sakina, tana

ɗ

agawa.

Ni zaki wulaƙanta a gaban Madina saboda kin mayar dani

ɗ

an iska ina magana ki wuce ki bar ni a tsaye, sannan in ce kiyi abu kice ba zaki yi saboda kin raina ni.

Hamid wlh na gaji da cin fusk

ar da kake yi mini, yadda nake matarka haka itama take matarka ba zai yuwu saboda son kai ka jona mini aikinta ba, ni waye yake tayani nawa aikin? Saboda ni na zama jaka ban san ciwon jikina ba ko, sannan ni baka tausayina balle ka gane nima ina bukatar ma

taimaki a aikin gidan, girkin dare ka

ɗ

ai zata yi ni ka

ɗ

aura mini aikin safe koda ranar girkinta ne naji na

ɗ

auka, to na gaya maka in dai aikin daya shafi Madina ce wlh bazan yi.

Kit ta kashe wayar saboda baƙin ciki, da kuka ta fashe ko zata samu sassauci

, ga takaicin kayan da Madina ta saka ya mannu a zuciyarta yanzu fa ita da Hamid sun gama sanin juna ita ta zama hoto ba tada sauran amfani sai aikin gida, wani baƙin kishi ne taji yana taso mata data kasa danne shi, ga kuma wulaƙancin Hamif a gefe, duk ya

dda take ƙoƙarin yin haƙuri da shi amma yana niman kaita bango, kukan kawai zai sa ta samu sassaucin yanayin da take jin kanta a ciki. Hamid da ido ya bi wayar yana jin dole ma ya hukunta Sakina akan abinda tayi masa, lallai an kawo ga

ɓ

ar da raini ya soma

shiga tsakaninsu to kuwa ba zai

ɗ

auka ba, da damuwar haka ya fita daga gidan.

Madina tana shiga

ɗ

akinta taga ya dace ta fara gyaran

ɗ

akunan kafin anjima ta

ɗ

aura girki, gama wanke wanke data tara tun zuwanta gidan ba a wanke ba, da sauri ta fito falon ta

soma kwalawa Mufeeda kira, wanda tun da tazo gidan sai yaune ta iya kula yaran dan sam bata shiga lamarinsu ko gaisheta suka yi sai ta gadama take amsawa, da sauri Mufeeda ta fito daga

ɗ

aki a tsorace dan ta bayar ƙila zata ce tayi mata wani laifin ne dan b

a zata mance rashin muruncin da suka yi rannan ba ita da Hajiya, Sakina dake kuka da sauri ta share hawayenta ta saita kanta ta fito itama ta tsaya jikin ƙofa suna kallon Madina, Madina ta ƙaraso kusa tana cewa.

Mufeeda ina so ki shiga

ɗ

akin Abbanku ki sh

are ki gyara masa gado ki wanke bayi ki saka turare, in kin gama kizo ki gyara mini bedroom

ɗ

ina da falona, in kin gama akwai wanke wanke a side

ɗ

in kayan kitchen

ɗ

ina ki kwashe ki wanke su. Zuwa anjima in zanyi girki zan kiraki ki tayani ko.

To ba zata y

i ba dan Mufeeda ba baiwa bace, yadda kika amsa sunan matar Hamid to dole kece za kiyi duk wa

ɗ

annan ayyukan da kika lissafa, Bana saka Mufeeda aikin shara ko wanke bayi domin bata kai yin su ba hatta wanke wanke ni ke yin kayana, girki ka

ɗ

ai nake bari ta s

aka mini hannu saboda ina so ta iya da wuri, sauran aiki sai nan gaba duk zara fara yinsu.

Kina nufin ban isa na sakata tayi mini aiki ba.

Eh baki isa ba wlh tunda ba haifarta kika yi ba. Ba zaki bautar mini da yarinya ba saboda son zuciyarki, nima ba yi

mini take yi ba nike yin kayana. Mufeeda maza ki koma

ɗ

aki ku cigaba da wasanku.

Mufeeda da sauri ta juya ta koma

ɗ

aki dan dama a tsorace take, Madina tayi tattaki ta ƙaraso gaban Sakina ta kama ƙugu.

Wlh sai kinsan kin hana Mufeeda tayi miki aiki yau,

shegiya matar ƙaddara.

Sakina wani wawan mari ta kwasheta da shi wanda ya saka Madina dafe kuncinta da sauri tana zaro ido.

Ni kika mara? Wlh yau sai kinga ƙarshen makirci da alama kin kusa komawa cin tuwon gidan ubanki malam mai allo.

Sakina ta ƙara k

ai mata mari wannan karan da sauri Madina ta kauce tayi baya cike da tsantsar tsoronta, dan da alama in tayi sake Sakina saita naka

ɗ

a mata duka, bata sake magana ba ta juya zuwa

ɗ

aki. Sakina itama ta koma

ɗ

aki da tunanin yau tasan za ayi ta ta ƙare dan tas

an Hamid sai ya yi mata rashin mutunci tunda dama

ɗ

azun suka gama rikici a waya.

Madina Hajiya ta kira tana kukan makirci ta fa

ɗ

a mata komai, Hajiya haƙuri ta bata tana cewa.

Ki bari anjima in Hamid ya dawo ki fa

ɗ

a masa duk abinda tayi miki nasan zai

ɗ

au

ki mataki, kinga ni Alhaji ya saka mini dokar zuwa gidanku, kiyi haƙuri zan aiko miki da Jidda sai ta taya ki duk ayyukan.

To nagode Hajiya.

Madina ta fa

ɗ

a cikin kuka, nan ta kashe wayar tana sakin shu'umin murmushi.

Wlh tunda hannunki ya ta

ɓ

a jikina ya

u sai nasa Hamid ya naka

ɗ

a miki duka, tsinanniyar mata kawai.

Ta fa

ɗ

a a fili tana miƙewa tare da cire kayan barci ta saka wata doguwar riga taje ta saka kayan barcin a cikin dosbin a bayinta wanda ta tara kayan wanki duk kuma panties ne da birezia sai kay

an barcin a ciki, ga bayin tunda tazo ba a wanke ba har ya fara fitar da tsamin wari. Jidda sai gurin sha biyu tazo lokacin ta dawo daga islamiyya uniform kawai ta cire Hajiya ta turo ta, Madina ta jibgawa yarinyar nan aiki kamar ta samu jaka, tun tana yi

dan da

ɗ

i har sai da ta gaji ga yunwa na damunta dan ko abinci Hajiya bata bari taci ba, ta gama gyaran

ɗ

akunan ta shiga kitchen na ha

ɗ

a wanke wanken Madina, kafin ta soma yi ta isa

ɓ

angaren Sakina nan taci karo da sauran kunu da kosai aiko zama tayi ta som

a ci sai da tavcika cikinta kafin ta miƙe ya fara aikin, tana tsaka na wanke wanke Sakina ta shigo, cikin ladabi Jidda ta gaisheta ta amsa kana ta fara haramar yi musu girki, shinkafa da wake take so da mai da yaji dan haka nan ta

ɗ

aura sanwa, ta kuma

ɗ

aur

a tafashen kaza dan so take ta soya su riƙa ci da yara, Jidda ta gama aikinta tsaf kana ta fito a lokacin ne Sakina ta samu damar wanke nata kayan da suka

ɓ

ata da safe, ta kimtsa kichen

ɗ

in kana ta cigaba da aikinta, Jidda dai kwanciya tayi a falo dan Haji

ya tace karta dawo har sai Madina ta sallameta. Sai wajen karfe biyu da rabi Sakina ta kammala aikinta ta zubawa Jidda abinci kana ta saka Mufeeda ta kai mata da sauri ta amsa dan kunun ba wani kama mata ciki yayi ba, ta soma ci kenan Madina ta fito zuwa f

alon ta tsaya tana kallonta.

A ina kika samu abinci?

Maman Mufeeda ce ta bani kuma tun

ɗ

azu banci komai ba yunwa nake ji.

To uban waye yace ki amsa, ai gurina aka ce ki zo bana son kwa

ɗ

ayi, maza tashi ki mayar mata da abincinta ki je ki dafa indomie kic

i.

Ni gaskiya wannan zanci dan ko da safe da indomie na karya.

Ta bata amsa tana miƙewa tare da zum

ɓ

uro baki.

Ni kike fa

ɗ

awa haka ko.

To taya zaki hanani cin abinci ina jin yunwa.

Ta fa

ɗ

a tana wucewa kitchen ta samu guri ta zauna ta cigaba da cin abin

cinta, Madina ƙofa tayi tana cewa zata gyara mata zama dan ba zata

ɗ

auki raini ba. Sakina tana jinsu bata bi ta kansu ba ta tasa yaranta zuwa

ɗ

akin Mufeeda, suka ci abinci suka ƙoshi, ta aje sauran anan dan anjima shi zasu ci, ba zata yarda yaranta suci ab

incin Madina ba dan bata gamsu da ta iya girki ba.

[7/22, 5:34 PM] Rahma Kabir: *ƘAZAMAR AMARYA*

Na

©®Rahma Kabir MrsMG.

Wattpad @rahmakabir

Page 19.

Madina sai wajen ƙarfe uku ta fito ta shiga kitchen bayan ta

ɓ

ata lokaci a daki wajen kallon video

ɗ

in

miyar da zata yi, duk da Kausar ta tura mata voicing

ɗ

in yadda zata ha

ɗ

a amma bai gamsar da ita ba sai da ta kalli videon wata baturiya wanda wannan ne yafi kwanta mata a rai, nan take tayi saving

ɗ

in wasu videon abincin matar kala kala, kafin ta samu dama

r fitowa dan fara aikin girkin. Ta saka Jidda ta fara yanka mata kayan cosilo daga bisani ta

ɗ

ibo kayan miya ta wanke sai ta marka

ɗ

a su, ta fito da naman kaza daga freezer ta wanke dan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login