Showing 42001 words to 45000 words out of 111085 words

Chapter 15 - ƘAZAMAR AMARYA completed.

a cikin miyar tayi niyyar sakawa ba zata yi masa wani pepe chicken ba,

ta

ɗ

aura miya tana yi tana kallon video

ɗ

in nan, a takaice miya ce tayi na kasar da ba namu ba dan har sugar aka saka a ciki, sannan kazar nan ba tafashe ba soyawa haka ta tsalmasu cikin miyar sukaita dahuwa har suka rafke a ciki tsokar ya bar jikin ƙashi.

Miya dai a ido yasha mangyada shar sai dai a baki ne sai in anci anji, daga nan ta

ɗ

aura tafashen shinkafa ta lafta mata ruwa har sai da ta dafe kafin ta wanke, Allah yasa shinkafar 'yar gomnati ce mai shan ruwa koda ta mayar ta turara ta yi mugun laushi.

Wannan girki ya

ɗ

auketa kusan awa uku ana abu guda, ta

ɓ

ata kaya da yawa sai Jidda ce ta wanke su ta gyara kitchen

ɗ

in, nan ta ha

ɗ

a cosilo ta saka a tire guda biyu mai kyau ta rufesu da foil paper, kana ta saka nasu a frigde ta ha

ɗ

a abincin su Hajiya a ku

la mai kyau na miya daban dana shinkafar ta saka a babban kwando ta bawa Jidda ta kai yare da tiren cosilo, ta amsa tana yi maya sai anjima ta wuce sai dai ta saka a ranta ba zata ƙara zuwa ta wahalar da ita aiki irin haka ba, dan ba ƙaramin gajiya tayi ba

. Koda ta shiga falon wajen shida saura ta samu Abba da Hajiya duka a falon, tayi musu sannu da gida kana ta dire kayan abincin a gaban Hajiya tana cewa.

Anty Madina tace in kawo.

Ikon Allah yanzu fa nake shirin kira in ce kizo ki

ɗ

aura mana abincin dare

Allah yasa ma bamu yi ba da sai dai ayi asararsa,

ɗ

auka ki kai kitchen ki aje.

Hajiya wlh bazan sake zuwa tayata aiki ba dan ta wahalar dani sosai, wai fa har kular rannan da kika saka mata dumbu bata wanke ba, ta ha

ɗ

a uban wanke wanke sai da naje nayi m

ata, ga gyaran

ɗ

aki da wanke bayi, dustbin

ɗ

in bayinta ta cika da wanki wai cewa tayi gobe inje inyi mata kuma ni Allah ba zani ba.

Kai Jidda tun ba aje ko ina ba zaki fara numa ganda da rashin kunya ko, to aiko sai kinje kin yi mata su, sannan banda rash

in kirkin Sakina ko Mufeeda ba zata saka tayi mata wanke wanke ba.

Hajiya wlh Anty Madina ba tada kirki itama,

ɗ

azun fa wai dan maman mufeeda ta bani abinci inci wai ba zan ci ba sai dai in mayar mata, kuma ita bata girka ta bani ba.

Idan baki mini shuru

ba sai

ɓ

aci mutuncinki, dalla je ki aje kayan abincin ki

ɗ

auko mini wayata a

ɗ

aki.

Cewar Hajiya a tsawace, Jidda cikin turo baki ta wuce tana ƙunƙunin ba zata je tayi mata wankin ba. Hajiya ta dubi Alhaji tana cewa.

Kaga

ɗ

iyar albarka wai abinci ta aiko

mana da shi.

Ta aiko miki dashi dai dan babu ni a wannan cimar, idan akwai sauran farfesun kan ragon nan ki

ɗ

umama mini shi anjima zan ci da biredi.

Haba Alhaji ai kasa albarka a abincin amarya kaji ya girkin ta yake ko.

Wannan sai ke uwar kwa

ɗ

ayi amma

ba Nuhu a wannan zancen.

Yayi maganar yana 'yar dariya, Hajiya ta gimtse bakinta ganin yana niman danƙara mata magana, kiran sallah yasa suka miƙe dan yin alwala.

***

Madina.

Tunda ta koma

ɗ

aki ta zauna tana mayar da numfashi dan ba ƙaramin gajiya ta

yi ba, da kyar ta miƙe ta samu tayi wanka ta saka kaya marasa nauyi ta gabatar da sallar magrib, kafin ta fito falonta ta kwanta a doguwar kujera tana chart da Kausar dan har hoton abincin ta

ɗ

auka tana tura mata tare da bata labarin yadda ta sha walahar a

iki, Kausar ta turo mata da voicing tana cewa.

A ido kam abinci yayi kyau Masha Allah, sai dai saura a baki aji yadda yake.

Haba ai wlh abincin nan ko gamna zaici shi ya yaba dan yayi da

ɗ

i sosai.

Cewar Madina data rubuta mata amsar tana murmushi a fuska

rta, sai da

ɗ

i take ji yau tayi abin arziki a girki, fatanta Allah yasa Hamid ya yaba duk da ita ta

ɗ

an

ɗ

ana taji komai yayi daidai, haka ta

ɓ

ata lokaci har aka kira sallar Isha'i kafin ta miƙe ta dawo bedroom

ɗ

inta ta gabatar da sallar, tana idarwa ta miƙe

ta tsaya jikin madubi ta shiga saka hannunta a idonta yana ruwa tsabar son tayi kuka idon yayi ja, yadda zata samu damar kunnawa Sakina makirci dan bata manta abinda tayi mata ba

ɗ

azun, sosai ta riƙa azabtar da idonta har sai da hawaye ya riƙa fita sosai,

sai ta samu gefen gado ta zauna tana murmushin mugunta tasan duk inda Hamid yake to ya kusa shigowa gida, da yake hawayen ta tsokano shi ne ga yajin da idon ke yi na tsokaleshi da tayi ya dinga fidda ruwa, a wannan yanayin taji dirar motar Hamid sai ta kwa

nta a gefen hagunta ta bawa ƙofa baya yadda zata ji da

ɗ

in ha

ɗ

a makircin, ba jimawa Hamid ya shigo falon yau ya samu ba kowa hatta yaran baiji motsinsu ba,

ɗ

akinsa ya fara shiga ya rage kayan jikinta ya saka jallabiya da nufin in yaci abinci sai yayi wanka

dan da yunwa ya shigo gidan,

ɗ

akin Madina ya nufa yana mur

ɗ

a Handle Madina ta shiga sasahekar kuka, koda ya shiga ya ganta a haka a rikice ya ƙarasa bakin gadon ya tsaya yana cewa.

Madina lafiya kike kuka meya faru.?

Ai kamar tana jiran ya tambaye ta sai

ta rushe da kuka mai sauti, Hamid ya kamo hannunta ya

ɗ

agota yana ƙara tambayar me takewa kuka, ganin taƙi magana yasa shi zama a gefen gadon ya rungumota ya shiga rarrashi, sai da ya samu tayi shuru kafin ya kuma jefa mata tambaya.

Madina me ya faru ne?

Wlh duk kin tayar mini da hankali.

Sakina ce ta mare ni har tana mini barazanar wai ko naƙi kona so sai na bar mata gidanta, sannan

ɗ

azun da rana dan na saka Mufeeda ta taya ni aiki tace ba zata yi ba wai ban isa na sakata tayi min aiki ba tunda ba haifa

rta nayi ba.

Ta ƙare maganar cikin sassheƙar kuka, shuru Hamid yayi na 'yan daƙiƙa daga bisani ya sauke numfashi.

Sakinar ce tace haka, sannan me kika yi mata ta mareki.?

Tun lokacin dana saka Mufeeda aiki ta hana dan nace ai ina da ikon saka ta ta mini

aikin, shine ta zageni dan na rama ta mare ni, wlh tun lokacin kaina kamar zai fashe saboda ciwo da kyar ma na samu nayi girki dan kiran Hajiya nayi ta aiko mini Jidda ta taya ni.

Ina zuwa.

Abinda ya fa

ɗ

a kenan ya miƙe da sauri ya fito ya isa falo ya za

una yana girgiza ƙafa, sai ya shiga kwalawa sakina kira, tunda Sakina taji kiransa haka ta san da magana Madina ta gama ha

ɗ

a mata bomb, dan haka ta miƙe ta saka hijab ta fito falon ta samu kujera ta zauna tana cewa.

Sannu da dawowa, gani.

Ina so gobe In

Allah ya kaimu ki ha

ɗ

a kayanki ki tafi gida sai in na nimeki idan da yuwuwar cigaba da zama dake, idan kuma bazan iya ba za kiga saƙo.

Allah ya kaimu.

Ta ce murya na rawa tare da miƙewa ta wuce

ɗ

aki, duk yadda taji ta danne hawayenta ta kasa sai da ta r

iƙa fitar dasu kamar ruwan famfo, dama tasan ƙarshen a lewa ƙasa duk wata barazanar rabuwa da ita ya gama muna mata, ta zauna a gefen gado tayi kuka mai isarta, daga bisani ta lallashi kanta da tunanin wa zata kira ta sanar dashi a waya, tasan in ta kira y

ayyinta ƙarshe kiran Hamid za suyi su bashi haƙuri ita kuma ba zata so haka ba, dan in har suka yi mata haka sun ƙara bashi damar ya wulaƙantata ne, wannan tunanin data yi yasa ta bar zancen kiran kowa, dan kota koma gida ba zata ta

ɓ

a yarda wani daga cikin

'yan uwanta ya nimeshi ba har sai ya yanke hukuncin daya ga ya dace akan aurensu.

Hamid sosai yaji ya tsani Sakina saboda a ganinsa sakin take so tunda ta kasa kwantar da hankalinta su zauna lafiya, ba zai yuwu dan ya auri Madina ta riƙa yiwa 'yar mutane

barazana ba, gwara tun wuri ya yiwa abin tufkar hanci koda bai saketa ba to ta zauna gidansu na wani lokaci dan ta gane aurenta yana da muhimmanci, zaman gidanta yafi zaman gidan iyayenta. A haka Madina ta fito ta sameshi ta zauna a gefensa tana

ɗ

aura kan

ta a kafa

ɗ

arsa.

Beb ka zo ka zauna anan kai ka

ɗ

ai, abincin fa muje muci.

Murmushi ya ƙaƙalo ya yi mata yana cewa suje ta zuba musu dan da yunwa ya shigo gidan. A dinning suka yada zango yadda yaga kyawawan kulolin data zuba abincin zai yaji ya ƙosa yaci,

koda ta bu

ɗ

e nan ta ke ya hango anyi barnan man gyada dan miyar shanana da mai a sama, ga kuma kosilon da aka cika masa uban kwai dan da yawa ta saka a ciki, shuru yayi kawai yana kallonta amma har ga Allah bai ji da

ɗ

in yadda take

ɓ

arnata kayan abinci hak

a ba, Sakina bata saba yi mata

ɓ

arna da kayan abincin ba, Madina ta shiga zuba masa abincin, data gama ta tura masa plate tana cewa bisimillah.

Sannu da ƙoƙari amma ina pepe chicken

ɗ

in dana ce kiyi? sannan kin aje abinci ba ruwa ba drink.

Au sorry beb n

a manta ne bari na kawo ruwan, amma fa ban samu yin pepe chicken ba na dai saka kazar a cikin miya, saboda aiki ya mini yawa.

Ok ba damuwa

ɗ

auko ruwan da drink

ɗ

in.

To tace masa ta wuce kitchen shi kuma ya saka cokali ya fara cin abincin, a ido kam masha

Allah duk da shinkafar ta dahu sosai, lomar farko ya fara tunanin miye a cikin abincin da yaji zaƙi haka, amma sai ya bayar ko a cosilo ne dan wasu na saka sugar, ba zai ce abincin yayi da

ɗ

i ba ko bai yi ba, dan ya kasa gane wani irin

ɗ

an

ɗ

ano yake yi ga k

uma miyar ta

ɗ

anyi yaji, sannan kuma an zabga masa curry yana kama baki sannan kuma kazar duk ta ragwargwaje tsokar ya dafe sosai, sauƙinsa bai ji ƙarni ba dan da yaji ba zai iya cigaba da ci ba, haka ya cigaba da tusawa daban ya fahimci ina da

ɗ

in abincin

yake ba, kuma baya so ya nuna mata gazawarta dan yaga tayi ƙoƙarin yin girkin, ta dawo ta aje ruwan ta zuba nata ta soma ci, haka dai Hamid ya ci rabi da kyar ya kora da ruwa yana tura plate.

Ni na ƙoshi kuma abincin ba laifi yayi da

ɗ

i amma a ƙara gyara h

annu dan kin san ni maciyin abinci ne, amma naji zaƙi ya fito a abincin dan banji maggi sosai ba ko kosilo

ɗ

in ne kika saka sugar.

Au ai haka ake yi yanzu, miyar ce na sakawa sugar new method

ɗ

in stew kenan, amma ai yayi da

ɗ

i ko?

Sugar a cikin miya? ban

ta

ɓ

a ji ba sai a gunki, to yayi da

ɗ

i ba laifi amma ni dai karki ƙara saka sugar a miya kamar zaifi kiyi old method.

To shikenan zan daina amma ni ko a gidanmu haka na saba yi.

Tayi maganar tana murmushi cikin zabga masa ƙarya, shima murmushin yayi ya miƙ

e yana cewa ta sameshi a falo in ta gama sai ya tafi da gorar Pepsi yana kur

ɓ

a. Madina kam ita a haka abincin yayi mata da

ɗ

i, ta bu

ɗ

e ciki ta kwashi girki dan har nashi daya rage ta cinye saboda dama bata zuba nata da yawa ba, data gama ta miƙe ta bar kaya

n abincin a haka bata kwashe ta mayar dasu kitchen ba, sai ta koma falo ta zauna nan yace suje bedroom

ɗ

inta suyi kallo a system

ɗ

insa ya samo wasu Film masu kyau, haka suka shiga ciki suka fara kallo cike da soyayya.

***

Gidan Hajiya.

Bayan sallar magr

ib suka ci abincin Madina, amma fa tayi ta ƙorafin zaƙi ya fito a miyar, dan sai da ta saka jidda ta

ɗ

auko mata maggi star ta barba

ɗ

a a abincin kafin taji yayi mata daidai a baki, Jidda ko ka

ɗ

an taci dan sam abincin bai mata da

ɗ

i ba, kosilo

ɗ

in ta dinga ci

dan tana sonshi sosai gashi yaji kwai, Hajiya data gama ci take cewa Alhaji.

Naso ka

ɗ

an

ɗ

ana abincin yarinyar, kaji zaƙi zakwai sai kace ba a saka maggi ba, ga nama duk ya ra

ɓ

e a cikin miya sai kace makauniya bata gani tayi wannan

ɗ

anyen aikin.

Ai abinc

i amarya sai ku Hajiya, ni kam ba zanci ya tada mini hankalina ba, nama ƙoshi da wannan farfesun Jidda zoki kwashe kayan.

Alhaji da zaka amince mini da gobe in Allah ya kaimu naje gidan inyi mata gyara, dan karta riƙa yiwa Hamid girkin turawa ya riƙa lala

ta masa ciki.

Ba zaki je ko ina ba ba ruwanki shi da ya aurota in girkin baiyi masa ba da kansa zai yi magana ta gyara, kinga ina raba ki da shiga harkar yaran nan, dan gwara Sakina tana miki kawaici amma wannan amaryar tasa ban hango kunya a tare da ita

ba kar ki jawo raini ya shiga tsakaninku.

Allah ko Alhaji? ai ni naga gyara kayan ka ne.

To maza tashi kije ki cigaba da yada girmanki tunda ke baki san ciwon kanki ba.

Alhaji ya danƙara mata magana yana jan tsaki tare da miƙewa jin an kira sallar isha'

i, haka ya fice daga gidan yabar Hajiya baki sake tana jin zafin yadda yake gwasaleta irin haka, kuma tasan ko gaban waye haka zai yi mata, ƙofa tayi ta miƙe da kyar tana kiran Jidda akan tazo ta kwashe kayan abinci ta gyara falon, sai ta wuce cikin bedroo

m

ɗ

inta ta

ɗ

auro alwala ta tayar da sallah, tayi raka'a biyu kenan taji cikinta yayi wani mugun ƙullewa gefe

ɗ

aya wanda yasa ta kasa duƙawa Ruku'u, nan take kuma taji tashin zuciya, tusan data ji yazo mata da ƙarfi yasa ta sake shi sai kuma ya tawo da zawo

, cikin tashin hankali Hajiya ta saki salati.

Na shiga uku kashi fa na saki.

Da sauri ta cire hijab ta kwance zani ta bar siket da

ɗ

ankamfai ta nufi bayi a guje, ko kafin ta ƙarasa ciki zawo ya kubce mata da amai, haka ta duƙa tana amai da zawo a lokaci

guda, da zarar ya yunkuro mata to tare take fitar dasu, Hajiya ta saki kuka mai sauti tana ambaton sunan Allah a cikin ranta dan ta fara ganin mutuwa a zahiri yana tunkaro ta.

_Wlh yau naci dariya over, wani abu ma sai page na gaba_

[7/23, 8:23 PM] Rahma

Kabir: *ƘAZAMAR AMARYA*

Na

©®Rahma Kabir MrsMG.

Wattpad @rahmakabir

Page 20.

Hajiya haka ta dinga amai kamar zata amayar da hanjin cikinta, daga bisani daya lafa mata da kyar ta miƙe ta isa wajen famfo ta wanke bakinta kana ta ha

ɗ

awa kanta ruwan zafi ta

wanke jikinta, haka ta fito tabar gurin data

ɓ

ata da kayan data cire a ƙasa, ta samu ta yi

ɗ

aurin ƙirji ta kwanta rubda ciki a kan gado tana mayar da numfashi, ta

ɗ

auki kusan minti talatin a haka kafin Jidda ta shigo

ɗ

akin a galabaice tana cewa.

Hajiya a

mai nake ta yi tun

ɗ

azu duk abinda naci na fitar dashi, cikina sai mur

ɗ

a min yake yi ga shi Abba bai shigo ba balle na fa

ɗ

a masa a siyo mini maganin amai, shine nace ko zaki kirashi a waya ki sanar dashi in zai shigo ya siyo mini maganin.

Hajiya a wahalce

ta juyo kanta tana kallonta tace a galabaice.

Ɗ

auki wayar ki kira shi dan nima zawo da amai nake yi duk ruwan jikina yana niman ƙarewa.

Jidda ta isa inda wayar take ta shiga duba numbern Alhaji tana ƙoƙarin kiransa taji yana kwala mata kira, da sauri ta

fita falon ta sameshi ya zauna da lodin rake a leda daya siyo musu a center table.

Ke ina Hajiya kira ta tazo ga rake na siyo mana musha na marmari.

Abba Hajiya ba tada lafiya amai da gudawa take yi tana kwance a

ɗ

aki, nima amai nayi sau uku, dama yanzu

zan kiraka ka siyo mini magani sai na tadda Hajiya itama ba lafiya.

Subhanallahi me kuka ci cikinku ya lalace lokaci guda haka.?

Abba ya fa

ɗ

a yana miƙewa ya wuce zuwa

ɗ

akin Hajiya, Jidda zama tayi dan ta jira ya fito saboda ƙarshe ƙila su dangana da asi

biti, duk da ita tunda tayi aman ta samu sassaucin mur

ɗ

awar cikin, Alhaji yana shiga ya samu Hajiya a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login