Showing 93001 words to 96000 words out of 111085 words

Chapter 32 - ƘAZAMAR AMARYA completed.

ta cinye tas kana ta miƙe tana sakin gatsa, ta isa sink ta wanke hannu kana ta aje plate

ɗ

in a gurin ta dawo itama ta ha

ɗ

awa kanta tea mai ka

uri yaji madara mai yawa, anan taye tana kur

ɓ

a harta shanye shi tas ta koma kuma ta shiga

ɗ

ibar madara a tafin hannu tana hambu

ɗ

a a baki sai kace wata ƙaramar yarinya, nan take kuwa cikinta ya mur

ɗ

a mata taji zuciyarta ta fara tashi saboda man shanun dake

miyar ya fara taso mata, da alama cikin jikinta baya sonshi ga kuma mugun ha

ɗ

e ha

ɗ

e, ansha tea mai kauri bai isa ba ta koma hambu

ɗ

ar madara, sai ta zauna a kujera dan ta huta ganin kamar dagaske amai ke yunƙuro mata, ta miƙe da sauri amma ina ya riga yazo

nan ta sake shi a tsakar kitchen

ɗ

in, sai da ta amayar da abincin data ci tas kana ta fara aman ruwa da majina, data gama haka ta tsallake shi ta fito falo nan ma aman yana turnuƙota tana tafiya tana sakin aman ruwa da majina duk ta yarya

ɗ

a a tiles har ta

isa

ɗ

akinta, ta fa

ɗ

a bayi tayi yunƙuri iya yunƙuri daga bisani ya lafa mata ta dawo gado ta kwanta rubda ciki tana mayar da mumfashi.

Sakina koda ta fita

ɗ

akin Hamid ta shiga ta aje masa cofee

ɗ

in kana ta cire hijab

ɗ

in data saka ta ninke ta koma gefen ga

do ta zauna tana danna waya, a haka ya fito daga wanka ya sameta zaune sai ya shiga kallonta yana jin wani farin ciki musamman yadda yaga sumar kanta ya kwanta luf sai sheƙi yake yi gashi baƙi tayi parking

ɗ

insa da ribom, ba laifi tana da suma dama rashi g

yara ne amma data saka rilaxer sai ya yi tsawo ya ƙara kyau ya daina curewa guri

ɗ

aya,

ɗ

ago da kai tayi taga ita yake kallo ta sakar masa murmushi shima ya mayar mata, kana bai ce komai ba ya isa gurinta yasa hannu ya shafa kan sannan ya cire rebom ya baje

sumar, nan take ya sauka kan gadon bayanta. Ya koma jikin madubi ya soma shafa mai yana cewa.

Daga yanzu in dai kanki a tsefe yake to haka nake son ganinsa ki sake shi ya sauka a bayanki, dan yafi yi mini kyau musamman in mun zo barci.

An gama ranka yad

a

ɗ

e duk abinda kake so shi za ayi.

Ta bashi amsa, murmushi yayi ya isa wajen kayansa ya

ɗ

auki singilet ya saka yana cewa.

Yau za muyi barci da wuri domin ina son fita da sassafe akwai mutanen da zan gani a office, dan haka abin kari ba sai kinyi dani ba.

To Allah ya kaimu. Ga coffe

ɗ

in nan karya huce.

Ya zauna gefenta ya

ɗ

auka ya fara kur

ɓ

a suna hira, yana bata labarin company da irin nasarar da suke samu, dama In suna zaman lafiya in hirar tazo masa yana fa

ɗ

a mata cigabansa, ita kuma ta bishi da addu'a

, haka suka kai wajen goma da rabi kafin suka kwanta suka kashe haske, Hamid yace ta

ɗ

an matsa masa ƙafarsa saboda takalmin daya saka yau cover shoe sun matse masa ƙafar baya jin da

ɗ

insa, tace to kana ta soma matsa masa daga nan kuma karatu ya sauya, dan S

akina tun tuna matsa ƙafa har ta koma tana shafa ƙafar tare da

ɗ

an tsigo sumar dake jikin fatar ƙaurinsa, nan Hamid ya

ɗ

auki hanya tun suna basarwa har dai suka bada kai bori ya hau.

Da asubahi Hamid ya farka dan lokacin har an idar da sallah, ya jingina

bayansa da gado ya kurawa Sakina ido dake fegensa wanda gashinta ya bazu akan gado barcinta kawai take sha cike da natsuwa, hakanan yaji Hawaye nabin kuncinsa na tsantsar farin cikin da bazai iya misaltashi ba, bai ta

ɓ

a zato ba bai ta

ɓ

a tsammanin sake jin

Sakina a nayi irin na baya ba lokacin da take asalin ƙuruciyarta, yasan dai budurci baya dawowa amma kuma wannan karan lamarin yazo masa a bazata bai ta

ɓ

a zaton Sakina zatayi

ɗ

an

ɗ

ano mai gamsarwa da kuma bashi ha

ɗ

in kai yadda ya kamata ba irin jiya, tun da

wowarta take shayar dashi ruwan mamaki, sai dai kuma na daren jiya yafi ko wanne abin mamaki da

ɗ

aure kai, tabbas ba Sakinarsa bace ta da yanzu wata ce sabuwa a gabansa yake kallo, daren jiya yana

ɗ

aya daga cikin tarihin da zai iya kafashi a rayuwarsa, wan

i irin sabon so da ƙaunar Sakina yaji yana bin dukkanin wani

ɓ

argon jiiinsa wanda ya sa shi kasa tsaida hawayensa na tsantsar tausayinta da dana sani akan irin tarin abubuwan da yayi mata a baya na muzgunawa, idan har Sakina tana da laifi gurin bashi kulaw

a shima yanada laifi tunda baya zama da ita ya fito mata da matsalolinta domin ta gyara, ya tabbatar Jalila itace tsaunin sauya Sakina zuwa sabuwa, tabbas tayi dogon hange da nazarin sanin asalin inda matsalar aurensu ya dosa kuma ta

ɗ

aura Sakina akan gyar

ansu, yana jin dole ne ya yiwa Jalila baban kyauta domin bajintar da tayi wajen gyara masa rayuwar gidansa. Haka ya

ɓ

ata lokaci yana tunanin abubuwa sai da Sakina ta motsa zata sauya gefen kwanciyarta yasa shi saurin goge hawayensa ya sauko ya shiga toilet

. Koda ya fito ya saka jallabiya ya tayar da sallah, wanda kabbarar daya yi yasa Sakina ta farka a gajiya ji tayi itama abinda ya faru jiya kamar a mafarki, bata ta

ɓ

a zaton haka auratayya yake da da

ɗ

i har haka ba sai a jiyan, lallai tasan tana da tarin lai

fi sosai a rugujewar jin da

ɗ

in aurensu, ba tada abinda zata cewa anty Jalila sai fatan gamawa lafiya da samun aljanna ma

ɗ

aukakiya, ta fito da ita duhu zuwa haske ta wanzar mata da wani jin da

ɗ

in da bata ta

ɓ

a zato ba. Yau ta tabbatar da kyawun kayan BOJUWA

HERBAL'S, in dai ko hakane itama zata yi amfani da wannan damar wajen ceto rayuwar ma'aurata ta fara oder

ɗ

in kayan tana sayar dasu a cikin gidanta, tana jin wannan business

ɗ

in zata fara tana amsowa daga gurin BOJUWA HERBAL'S BY SURAYYA. Saiwowi ne da bas

u da illa daga saiwowin sanyi, da maganin sanyi. Saiwowin dahuwar kaza, dafaffiyar gimbiyar kaza. Silky kola na musamman. Tsumin sababi. Hakkin daka gangariya. Gumba special. Gaban ayu. Dukkan Saiwowi da kayan daga Chad suke zuwa.

Ga mai buƙatar kayan ku

tuntu

ɓ

i wannan number 08032773332. Surayya HALIN YAU.

Haka Sakina ta yi zurfi a cikin tunaninta har saida taji Hamid ya sallame kafin ta bu

ɗ

e ido tana dubansa, wanda shima a daidai lokacin idonsa yana kanta, nan take suka yi ido hu

ɗ

u sai suka sakarwa juna

murmushi, ta miƙe ta mayar da rigar barcin ta sauko ta shiga bayi, bata fito ba sai da ta tsaftace jikinta tayi wanka kana ta fito ta zura hijab, lokacin Hamid ya saka takalmin silifas

ɗ

insa zai je mota ya

ɗ

auki wasu takardu daya aje yace.

Kivje ki shiry

a bari in

ɗ

auko wasu takardu ina zuwa.

To tace masa sai ya sa kai ya fito, sai dai lokacin daya

ɗ

aura ƙafa kan aman Madina ga santsin tiles, nan take ya zamar dashi ji kake suuuuu sai tim ya fa

ɗ

i a ƙasa, da sauri Sakina ta fito, ganinsa zaune dirshen a ƙa

sa ta rafka salati.

Lafiya ka fa

ɗ

i.?

Wlh zamewa nayi, kamar ruwa ne a gurin.

Hamid ya fa

ɗ

a yana duba ƙasan tiles

ɗ

in sai ya kunna hasken touchligt

ɗ

in wayarsa nan ya shiga haskawa, ya miƙe da sauri yana bin duk inda yaga ruwa ruwan mai ha

ɗ

e da majina, y

a

ɗ

ago yana kallon Sakina.

Kinga ruwqn majina ne da kamar miyau.

Ya fa

ɗ

a yana cigaba da haskawa dabin gurin, sune har suka dangana da kitchen ganinsa a bu

ɗ

e, nan take ƙarnin aman Madina ya fara ziyartarsu, Hamid yana gani yayi baya yana koro salati tare

da kawar da kai, Sakina itama salatin tayi.

Abban Mufeeda amai akayi fa.

Duk yadda aka yi Madina ce dan nasan ita ce uwar ƙazanta, amma dama taci tuwo ne.?

Nan saki ta saki murmushi tunawa da tayi jiya ta kamata tana cin tuwon, ta bashi labari bata ma k

ai aya ba yace.

Habawa wlh itace zata yi wannan aikin, in banda iskanci tayi amai ta barshi a gurin sannan a cikin kitchen, innalillahi wa inna ilaihir raji'un! wannan ƙazantar har ina. Ina zuwa wlh sai ta kwashe shi.

Ya fa

ɗ

a tare da fita a fusace zuwa

ɗ

akin Madina, Sakina itama fitowa tayi ta shiga

ɗ

akinta dan ba kaya daga ita sai towel, ta zauna ta shafa mai kana ta saka jallabiya ta zura hijab da nufin tayar da sallah, amma hayaniyar Hamid da ta ji yasa ta fito da sauri.

Hamid koda ya shiga

ɗ

akin Madi

na ya sameta a kwance cikin bargo sai kwasar barci take yi, tsabar yadda yake cike da haushinta bai tsaya ya tasheta cikin mutunci ba, sai yaye bargon yayi ya figzo hannunta, sai ta farka a firgice, ganin Hamid ne yasa ta ƙara lafewa.

Meye haka kuma dan A

llah.

Tashi maza muje ki goge iskancin da kika yi mana a kitchen ƙazamar banza kawai.

Ya fa

ɗ

a yana figota daga gado ya kama hannunta, Madina ta fashe masa da kuka tana tirjewa amma haka ya jawota suka nufi kitchen yana surfa uban masifa, a lokacin ne Sak

ina ta fito tana cewa.

Haba Abban Mufeeda ka bita a hankali mana kar yara su fito suga haka.

Bar ni da ita Sakina, wlh yarinyar nan tayi masifar raina wa mutane hankali ta rasa inda zata yi amai sai a kitchen, sannan ta shure ƙafa ta barshi a haka bata

gyara ba, ace tsabar ƙazanta har falo tabi ta

ɓ

ata, wannan ai masfa take son saukar mana dashi, ta ja kwalera duk ta kama mu.

Sakina ta kasa magana sai ta matsa gurin da ya tsaya ta kama hannunsa ta na son kwace Madina, nan taji jikinta rau yayi zafi sosa

i ta kalli Hamid.

Da alama ba tada lafiya ko baki yadda jikinta yayi zafi ba, dan Allah ka cikata ka fita waje ka kira Iro yazo da tsumma ya kwashe sai ya gyara gurin, nima zan yi nawa mopoing

ɗ

in, dan dai bana son amai ne amma da ni ce zan kwashe.

Sakin

a ta ƙare maganar tana kwace hannun Madina daga na Hamid, yaja gutun tsaki ya yi hanyar waje dan kam baya jin zai cigaba sa musu da Sakina tunda ta saka baki dole Madina taci albarkacin ta, sai a lokacin Madina ta bu

ɗ

e murya tana ce masa.

Allah sai ya sak

a mini wlh, kuma ka cigaba da wulaƙantani akwai ranar ƙin dillanci.

Bari na dawo zaki maimaita abinda kika fa

ɗ

a.

Hamid ya fa

ɗ

a tare da ficewa waje, Sakina kam ganin abin na Madina ba mutunci sai ta juya da nufin shiga

ɗ

aki, Madina ta tareta da cewa.

Ke

kuma munafuka In Sha Allah sharrinki zai kome miki, nafi ƙarfinki jahila kawai.

Sakina jin zaginta data yi na jahila yasa ta rumtse ido ta bu

ɗ

e tsabar

ɓ

acin rai, girgiza kai kawai tayi ta shiga

ɗ

aki bata kulata ba, sai dai kuma tayi da 'yar halak, Hamid k

o yanka namanta zai yi ba zata sake saka baki ba In Sha Allah zata gwada mata aikin ilimi.

[8/20, 7:21 PM] Rahma Kabir: *ƘAZAMAR AMARYA*

Na

©®Rahma Kabir MrsMG.

Wattpad @rahmakabir

Page 39.

Iro ne ya gyara gurin aman kana ya fita, sai Sakina ta fito tay

i mopping

ɗ

in kitchen kana ta

ɗ

aura musu abin kari, Hamid kuma shiryawa yayi sai yayi sallama da Sakina ya fice abinsa bai sake bi ta kan Madina ba. Haka ta gama shirya 'yan makaranta suka tafi kana itama ta samu damar hutawa da nufin anjima zata yi sauran

aikinta.

Madina jin ƙarar fitar motar Hamid yasa ta soma kukan baƙin ciki akan yadda ya nuna ko in kula da rashin lafiyar ta, hakan yasa ta

ɗ

aga waya ta kira momy tana kuka ta fa

ɗ

a mata bata jin da

ɗ

i kuma Hamid ya sani amma ya fice abinsa, momy ranta ya

ɓ

aci sosai sai kawai tace ta shirya zata zo ta

ɗ

auketa suje asibiti, haka suka rabu a wayar Madina ta gyara kwanciya dan yadda take jin jikinta ko wanka ma ba zata iya ba. Koda momy ta zo a bakin gate tayi parking ta kira Madina a waya akan ta fito su wuce

, da kyar ta iya miƙewa ta saka hijab ta fito ta shiga motar suka kama hanya.

Binciken farko da likita yayi ya tabbatar da tana da maleria ne sannan kuma da laulayin ciki, nan ya

ɗ

aurata akan magani daga bisani ya sallamesu, Momy gida ta wuce da Madina sa

i da ta tabbatar da ta samu natsuwa taci abinci da magani sannan tayi wanka kafin tasa Madina ta kira mata Hamid a waya, sai da tayi masa kira uku ana hu

ɗ

u ne ya

ɗ

auka a fusace dan ya manna mata masifa, amma jin ba muryanta bace tayi sallama ya sashi sausa

uta fushinsa, momy cikin ha

ɗ

e rai tace.

Da Momyn Madina kake magana, yanzu Hamid duk bayanin da nayi maka akan yadda Madina take rayuwa bai gamshe ka ba, ace yarinya tana rashin lafiya amma ka shure ƙafa ka barta cikin wani hali, to gaskiya idan kasan ba

zata iya riƙe ta ba to ka dawo mini da ita bazan jure ka wulaƙanta mini 'ya ba wlh.

Ayi haƙuri momy babban uzuri ne ya fitar dani, kuma dama na bari inna dawo gida zamu je asibiti.

Na riga naje na

ɗ

auketa munvje asibiti taga likitanmu, dan haka in ka gam

a abinda kake yi ka zo ka

ɗ

auketa a gida, amma gaskiya bana so daga aure a fara samun matsala da kai, dan ba haka muka yi zato ba a gunka.

In Sha Allah za a gyara ayi haƙuri.

Abinda ya fa

ɗ

a kenan sai ta kashe wayar, Hamid yasa duka hannunsa ya tallafe ku

ncinsa, shi dai kam yasan ya saka ƙafarsa a cikin damuwa, tsabar sakarci da rashin wayon Madina yake gani, a madadin ta kirashi sai ta kira mahaifiyarta dan kawai aga rashin kyautawarsa, abinda yasan Sakina bata ta

ɓ

a yi masa ba kenan, hasalima bata ta

ɓ

a ka

i kararsa gurin danginta ba shine ma yake fa

ɗ

a musu matsalolinta, yanzu ne ya ƙara tabbatar da tarbiyyar Sakina da kuma haƙurinta, haka ya yini a office yana tunanin yadda makomar aurensu zai kasance da Madina, dan hanyar da ta

ɗ

auko baya tunanin mai

ɓ

ulle

wa ce.

Yau da wuri ya dawo aiki dan bayan sallar La'asar ya shigo ya samu Sakina tana ta aikin girki a kitchen, duk da ba tayi wanka ba amma tana cikin kyakkyawar shiga wanda tayi tun tashinta barci

ɗ

azu. Yayi wanka ya fito ya shirya ya sameta a falo tan

a aikin yanka ganyen latas, yana gyara karin hularsa yace mata.

Madam yau salad za muci kenan?

Eh shinkafa da miya nayi mana kuma kasan zaka so a ha

ɗ

a da salad harma da cream salad

ɗ

insa.

Gaskiya ne shiyasa kike matuƙar burgeni, in dai a abinci ne ko ba

n baki za

ɓ

i ba kinsan me zaki yi naci yayi mini da

ɗ

i.

Abban Mufeeda yau da gobe akace ƙaryata boka, zama ne da an jima kaga ya dace ace nasan wasu abubuwa dan gane da kai ba sai an fa

ɗ

a mini ba.

Wannan gaskiya ne, ni zan je gidan su Madina ashe

ɗ

azun mah

aifiyarta ta kira wai ba tada lafiya maimakon ta kirani, shine yanzu zan je da

ɗ

aukota, gaba

ɗ

aya na rasa ina yarinyar nan hankalinta yake sam ba tada lissafi,

ɗ

azun fa zo kiga maganganun da maman fa

ɗ

a mini, raina ya baci sosai amma haka na danne tunda ni n

a jawa kaina, auren nan matsala kawai ya jawo mini ya zame mini ciwon ido.

Allah ya bata lafiya, kasan sha'aninmu mata sai haƙuri kowa da irin lissafinsa. Amma kasan me nake so da kai.

Ya saka hula yana gyara zamansa sai ya zauna a cushing yana dubanta,

ganin bazai ce komai ba yasa ta soma magana.

Hamid zan fi so ka riƙa riƙe maganar matsalar matarka ka daina fa

ɗ

a mini domin hakan bai dace ba, nima bazan so kana fa

ɗ

a mata abinda ya shafe ni ba, ya kamata matsayinka na babba ka zama mai kamanta adalci a f

annin magana a tsakaninmu domin gujewa matsala nan gaba. Zanso ko fa

ɗ

a ne zaka yiwa

ɗ

ayanmu to ka yi shi a sirri.

Ta ƙare maganar tana jan fasali tare da duban fuskarsa, jim yayi yana nazarin maganarta dan gaskiya ta fa

ɗ

a saboda ya kasance baya riƙe sirri

n nan, kuwa da duk matsalar Sakina yasha fa

ɗ

awa Madina lokacin tana gida, hakan yasa Madina

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login