Showing 15001 words to 18000 words out of 111085 words
Hamid ya miƙe da sauri ya mayar da hular kansa.
Da
ɗ
ina da kai abinda ba lokacin wasa ba sai ka mayar dashi wasa, ni kaga tafiyata yadda duk nayi da ita zan kiraka a waya na fa
ɗ
a maka, saboda daga can zan wuce gida.
Hamid yana gama f
a
ɗ
ar haka ya fice da sauri, Habib dai dariyarsa yake yi sosai dan yayi mugun bashi dariya duk ya wani irikice lokaci guda daga tace ta fasa, wanda yasan ƙarya take yi kawai tana son hautsina masa lissafi ne kawai, shiko ya ƙosa ma ayi bikin a gama ya huta
da wannan rikita rikatan.
Hamid yana isa ƙofar gidansu Madina ya shiga kiranta a waya, sai dai taƙi dagawa daga baya ma yaji wayar a kashe, hakan yasa ya ƙara zaucewa da tunanin Madina da gaske take yi, nan take ya kira Anty Aisha bayan ta
ɗ
aga ya gaishet
a kana ya soma magana.
Dama ina ƙofar gida na zo ganin Madina to ina ta kiranta taƙi
ɗ
agawa daga ƙarshe ma ta kashe wayar, dan Allah kiyi mata magana ta fito.
Madina ba zata fito ba domin ana yi mata gyaran jiki ne, dan haka sai dai ka dawo anjima.
Anty
dan Allah ki bata wayarki nayi magana da ita wai cewa tayi ta fasa auren saboda ban yi mata lefe yadda take so ba.
Gaskiya dai kam Hamid yadda muke zatonka bamu tunanin ganin kayan lefen haka ba, Allah ya rufa maka asiri ai sai ka nunawa duniya kana ƙaun
ar Madina kuma ta kayan lefene zaka yi haka, amma bari zan mata magana dan hakan ba zai sa a fasa ba tunda aikin gama ya riga da ya gama.
Kuyi haƙuri wlh abubuwa ne sai a hankali shiyasa, kin san hidimar biki yawa ne da shi.
To shikenan bari na kai mata
wayar.
Daga haka ta kashe wayar ta wuce
ɗ
akin Madina ta sameta fuska ha
ɗ
e yaki yiwa kowa magana.
[7/5, 8:34 PM] Rahma Kabir: *ƘAZAMAR AMARYA*
Na
©®Rahma Kabir MrsMG.
Wattpad @rahmakabir
Page 8.
Aisha ta miƙa mata wayar tana cewa.
Hamid zai kiraki yanz
u dan Allah ki
ɗ
aga karki
ɗ
auki lamarin da zafi, kibi komai a sannu tunda an riga da an kawo kayan.
Nifa Anty nama fasa auren.
Wannan kuma ƙarya kike yi, ashe bama sonsa kike yi ba da zaki ce haka. Amsa wayar gashi nan ya kira ma.
Madina ta amsa tana wa
ni
ɓ
ata fuska kamar tana gabansa, koda ta
ɗ
auki kiran bata ce komai ba Hamid yasan ita ce dan haka ya shiga yi mata magiya yana bara haƙuri, ita kuma sai wani kumbura take yi tana jan guntun tsaki, sosai hankalin Hamid ya tashi dan yana mugun sonta, cikin
yanayin lallashi yace.
Madinar Hamid kiyi haƙuri In Sha Allah nayi miki alƙawari in kin haihu zan sake yi miki wani kayan lefen ke da babynmu, sannan yanzu ki fa
ɗ
i irin motar da kike so sai in baki ita, in ma babu a cikin motocin sayarwana zan sa a kawo m
iki.
Nan take Madina ta saki wani shu'umin murmushi, kana ta sanar da shi kalar motar da take so cikin muryar shagwa
ɓ
a, sai da gaban Hamid ya fa
ɗ
i dan motar kusan miliyan ashirin da uku tace tana so, bawai baida ku
ɗ
in saye bane kawai dai shi bai son rayuw
ar ƙarya dan ko shi motocinsa da yake hawa babu wacce ta haura na miyar goma, amma ya zai yi tunda yana so ta sauko dole yayi amfani da wannan damar ya amince mata, amma fa har ga Allah baya jin zai siya mata motar data za
ɓ
a, cikin murmushin yaudara yace.
In dai ita kike so karki samu damuwa zan saka a kawota In Sha Allah da zarar kin zo gidana zaki samu motarki dan kinfi haka a guna, yanzu ma dan za a
ɗ
auki lokaci kan a kawo ne amma dana ce kafin biki za'a kawo miki.
Dagaske kake zaka siya mini ita.?
Da
gaske nake yi Madinar Hamid, ni dai ki daina fushi dani.
Uhum ai shikenan komai ya wuce nagode Hamid
ɗ
ina Allah ya barmu tare.
Ameen ya amsa yana murmushi da haka suka yi sallama ta kashe wayar tana buga tsalle dan murna, sai dai kawayenta suka bita da i
do, Kausar tace.
Hmmm Madina kenan har kin sauko daga dokin fushin saboda zai siya miki mota.
Malama bana son sa ido ki rabu dani ehe.
Cewar Madina tana murgu
ɗ
a mata baki, Kausar 'yar dariya tayi tana yi mata addu'ar shiriya, daga haka kuma ta warware s
uka cigaba da shirye shiryen bikinsu.
Hamid koda ya sanar da Habib yadda suka yi, dariya yayi yana cewa.
To kai yanzu motar zaka siya mata kenan baban soyayya.
Kai dalla rabu da ita hauka nake yi ko karan hauka ne ya cije ni, motar miliyan uku nayi niyy
a kuma ita zan bata wlh, in tazo gidan taga motar ai bata isa tace ta fasa auren ba tunda an
ɗ
aura.
Ai nayi zaton so ya rufe maka ido zaka biye mata ka siya.
A'a fa bazan zo nayi abinda daga baya yazo yana damuna ba.
Haka suka cigaba da tattaunawa daga
bisani suka yi sallama.
....
Saura kwana biyu biki aka kawo kayan amarya, Sakina rufe kanta tayi a
ɗ
aki bata yarda 'yan uwan amarya sun ganta ba, yaya Umma da yaya Falmata sune suka dinga hidima dasu,
ɗ
aki ciki uku aka bata kamar na Sakina da take amfani
da shi nata da yara,
ɗ
akin Hamid shine ya raba tsakanin
ɗ
akunansu, na Madina hannun dama yake na Sakina gefen hagu wanda nanne
ɓ
angaren kitchen yake,
ɗ
akin kusa da Hamid nan suka saka mata kayan gado,
ɗ
aki na gaba suka zuba mata kujerunta dan yana da girma
sai ya zama kamar falo,
ɗ
aki na gaba kuma tarkacen kayan kitchen da basu samu jerasu duka a kitchen
ɗ
in ba, duk da Sakina ta kwashe rabin kayanta ta basu guri tunda kitchen guda
ɗ
aya ne, dole ta zuba sauran kayan a
ɗ
akin Mufeeda. Su Asma sun zo suma da 'y
an uwansu sai baza surutu suke yi da yada magana, haka dai 'yan jere suka gama gyaran
ɗ
akin amarya suka tafi da magana a bakinsu.
Duk da gidan Hamid baida makusa kuma yana da girma ya isa mata biyu su zauna, amma sai da 'yan uwan Madina suka kushe gidan
akan yayi ka
ɗ
an mata biyu su zauna, kayan Madina duk a takure suke, mom ranta yayi mugun
ɓ
aci amma ya zata yi tunda aikin gama ya gama kuma Madina tace taji ta gani zata zauna a gidan, shiyasa tace a bar maganar kar Madina taji tunda ita taso haka, shiyasa
suka yi shuru da maganar akan in Madinar taje ta gani ita tasan yadda zata yi dashi akan ya sauya mata gida.
****
Ranar
ɗ
aurin Aure.
Sakina ba dan ranta na so ba tayi kunshin jan lalle yankan seletep da kitso wacce matar yaya Hamza ce tayi mata, yaya u
mma ce ta matsa mata akan dole sai tayi shi, duk wani shirye shirye suna ta yinsa a tare har kawo ranar
ɗ
aurin aure, ganinta a cikin 'yan uwa yasa ta
ɗ
an samu natsuwa damuwar Hamid ya ragu sosai a ranta. Da wuri ta shirya yaran su duka cikin ankon shadda d
a babansu ya
ɗ
inka musu, mazan riga da wando da malum malum daya sha aiki, sai matan dogayen riga suma sun sha nasu aikin, itama ta saka leshi ta fito fes duk da taƙi yarda ayi mata kwalliyar zamani wacce
ɗ
iyar Yaya umma taso yi mata, yara mazan sune suka
bi babansu
ɗ
aurin aure. Sakina ta fito falo sai kamshi take zubawa 'yan uwa sunata mata gu
ɗ
a, murmushi kawai take zubawa amma na ciki na ciki dan wlh sosai take jin ba da
ɗ
i a ranta na ƙarin auren, wanda tasan kishi ne da ya zame mata alaƙaƙai, duk da bata
yi gayya ba amma mutane sunyi mata kara domin in dai aka ce biki na gidan masu hannu da shuni ne to wanda ma ba a gayyata ba sai an ganshi.
Ɓ
angaren ango tun zuwan su yaya Umma ya tattara ya koma gidan su Hajiya, rabon da Sakina ta saka shi a ido tun she
karan jiya, ta san dai yayi mata waya jiya ya tambayeta ko akwai abun da suke buƙata, daga nan shikenan dan koda zasu je taron mothers day da momyn Madina ta shirya bai fa
ɗ
a mata ba sannan
ma ba wanda ya gayyaceta, itama bata saka a ka ba dan ko ance taje
ba zata je taga kayan haushi ba. Tunda mazan da suke tsaye farfajiyar gidansu suka watse tasan an tafi
ɗ
aurin aure, dan haka a wannan lokacin ambaton Allah kawai take yi a zuciyarta ko zata samu salama. Ƙarfe sha
ɗ
aya da rabi Asma da Kubura tare da wasu 'y
an uwansu mata suka zo gidan suna ranga
ɗ
a gu
ɗ
a an
ɗ
aura auren Hamid da Madina, su yaya Umma suka taya su yin gu
ɗ
ar suna sanya alkhairi, Sakina kuwa dariyar yaƙe take yi tana ambaton barka barka Allah ya sa mutu ka raba, Asma tace.
Yo ku ana ta nuna komai
a tv tashar Sahad ba zaku kunna ku gani ba, kun mayar da gidan biki sai kace gidan mutuwa, ko da yake nan sashin dannen ƙirji ne ƙila kuna taya ta jimami. Uwargida ran gida yanzu girma ya kama ki, dole sai kin toshe kunne kin rufe idonki da kawaici saboda
amaryar zamani ce zaki ga amarci kala kala.
Asma wlh tayi komai zamaninta ne nima na ci nawa a baya, in dai Hamid ne na bar mata shi har tsawon wata guda suci amarci susha romon soyayya. Wanda nake fatan a cikin lokacin ta ƙunsa tsarabar juna biyu musha s
una nan da wata tara In Sha Allah
Maganganunta yayi matuƙar burge 'yan uwanta, sai suka saka gu
ɗ
a suna shewa matar yaya Hamza tace.
Amma Sakina kinyi bajintar da ba ko wace mace zata iya ba, ina jinjina miki uwargida a gidan Hamid ko anƙi ko an so girma
n naki ne.
Fa
ɗ
i ki ƙara yaya Falmata, to me akai akayi kishi? balle Hamid daya zama ni ni na zama shi, an da
ɗ
e da gauraye ruwan jiki.
Sakina ta fa
ɗ
a tana murmushi, su Asma sai sakin baki suka yi suna kallonsu, sun zo dan su ƙunsa mata haushi amma sai suk
a ga ta dama su ta shanye tamkar ta shiryawa zuwansu.
Mu dai mun san dole ayi kishi yayanmu, mutum ga kyau ga ku
ɗ
i ga ƙuriciya sannan ya auro 'yar tsaras jiki duk madara.
Hmmm koma zuma ce zata zo ta gama lokacinta mu dawo dai dai Asma, kuma sauran Hamid
zata samu, ko kin manta haihuwa hu
ɗ
u nayi da
ɓ
ari biyu, ai na gama kwashe duk wani kayan alatunsa barba
ɗ
e na rage mata.
Kubura ce ta ja wani dogon tsaki tayi gaba, Sakina ta rakata da dariya Asma ma bata kuma magana ba ta fice tare da sauran matan da suk
a shigo, sai a sannan ne Sakina ta sauke nannauyen ajiyar zuciya ta samu guri ta zauna sai ta fashe da kuka dan dauriya kawai tayi ta basu amsa, da sauri Falmata ta zo tana cewa.
Ya da kuka kuma? bayan kinyi abinda ya dace, Dan Allah kiyi shuru ki cigaba
da dauriya watarana sai labari.
Wlh abin da ƙuna a zuciyata dannewa kawai nake yi.
To ai sai kiyi ta yi idan kika bawa makiyanki dama suka san kinyi kuka dariya zasu yi miki, nasan da zafi kishiya amma haƙuri zaki yi ki jure, dan hakan yana cikin ƙaddara
rki.
Cewar Yaya umma, Sakina ta
ɗ
ago ta goge idonta tana cewa.
Na daina bari na shiga na sauya kaya mu je sashin Hajiya muyi mata murna dan kar tace kishi yasa ban je ba.
Babu inda zaki wlh, salon kije su sakar miki maganar da zai ƙara miki baƙin ciki,
yi zamanki bayan kwana biyu kya je in komai ya lafa.
Cewar Falmata, nan duk 'yan uwa suka ce tayi zamanta ai ita ya dace azo ayiwa murna da ban haƙuri, kuma dole ta rage jin tsoron Hajiya da 'yan uwan Hamid dan ta riƙa kwatar kanta tunda ba su da mutunci,
ganin sun taru mata yasa ta fasa zuwa.
...
Hamid
Tunda aka
ɗ
aura auren yake cikin wani tsananin farin cikin da ba zai misaltu ba, yana tsaye tare da abokansa suna kar
ɓ
an gaisuwa daga mutane, bayan komai ya lafa suka shiga gidansu amarya domin suyi gai
suwa kafin su wuce, a falon Momy aka yi musu masauki nan suka gsisa da mutane kafin daga bisani suka fito farfajiyar gidan suka tsaya dan jiran amarya ta fito suyi hotuna, ba jimawa Madina ta fito tare da ƙawayenta tayi shigar farin leshi da golden brown b
a ƙaramin kyau tayi ba, Hamid ko tunda ya ganta sai washe baki yake yi dan yaga yau tafi ko wace rana yi masa kyau, tana matsowa kusa dashi ya rusuna itama ta rankwafo suna jin numfashin juna Hamid yace mata.
Madinata kin zama mallakin Hamid.
Murmushi ta
yi itama tace masa cikin ra
ɗ
a.
Nima yau ka zama Hamid
ɗ
in Madina na har abada.
Da sauri Hamid ya dago yana zare ido da murmushin yaƙe saboda wani irin wari daya sallamowa hancinsa, da kyar ya iya ha
ɗ
iye miyau yana baza murmushin dole dan tuni cikinsa ya
soma mur
ɗ
a masa, saboda ba dama yaji wari sai ya nima kassara masa farin cikinsa ko ya haushina masa 'yan hanjinsa, haka ya basar bai sake yi mata magana ba dan kar ya shaƙi warin bakinta. Haka aka shiga
ɗ
aukar hotuna suna baza style daga bisani suka yi mu
su sallama akan sai sun zo
ɗ
aukar amarya daga can kuma a wuce dinner. Hamid dai tunani ya fa
ɗ
a akan dama Madina tana da warin baki bai sani ba ne ko kuma yau brush ne bata yi ba, sosai lamarin ya dama masa lissafi, tunda yake da ita kuma bai ta
ɓ
a jin wanna
n warin ba ko dan basu ta
ɓ
a yin magana a kusa sosai bane, bayi da amsa kuma babu wanda zai iya gayawa wannan maganar dole sai dai ya danne a zuciyarsa, da lissafin yadda zamansu zai kaya in dai kuwa haka bakinta yake wari.
[7/6, 5:56 PM] Rahma Kabir: *ƘAZA
MAR AMARYA*
Na
©®Rahma Kabir MrsMG.
Wattpad @rahmakabir
Page 9.
Madina tunda ta wayi fari ta manta bata yi brush ba, sai ta kama ciye ciyen abubuwa shaf ta manta dan ko data zo wanka sauri sauri tayi saboda ana jiran ta fito ayi mata kwalliya, shiyasa t
a manta da yin brush dan dama ba tun yau ba ta saba haka, ita da gari yana wayewa taga abunda take sonci ba wanke baki zata hau cinsa, sai in tazo wanka ne take wanke baki, yau dai kam ta sha'afa ga ango yasha ƙamshin bakinta, har suka rabu bata gano ma ya
ji ba itama bata ji ba saboda tsabar busy da zumu
ɗ
in auren. Amarya ansha hidima dan zuwa yamma ta gayi liƙis kamar anyi mata duka, ganin magrib ya kusa yasa anty Aisha ta ha
ɗ
a mata ruwan wanka mai zafi sosai danta gasa jiki tace ta shiga tayi ta ha
ɗ
a da yi
n brush da alwala, kana ta fito ta shirya dan Habib ya sanar da Kausar ana yin sallar magrib zasu zo
ɗ
aukar amarya, dan dole Madina tayi wanka amma da ta ra'ayinta ne ba zata yi ba dan ita bata ga dattin da jikinta yayi ba, haka ta shiga tayi wanka da ruwa
mai ƙamshi dan Aisha ta sanya mata turaren wanka, ta yi wanka da brush sai a lokacin ta tuna ma yau kwata kwata bata yi shi ba, da kuma ta wanke bakin ita kanta taji da
ɗ
insa, sai ta yi alwala ta fito ta shirya cikin wani rigar gown
ɗ
in amare light brown d
a ratsin cream color a jiki, nan aka yi mata kwalliya sama sama dan cewa tayi bata so, ganin sun matsa tace ayi ka
ɗ
an kar a cika mata fuska kamar na
ɗ
azun, bayan ta idar da sallar ne aka yi mata
ɗ
auri, nan amarya ta fito fes daga gani kasan shigar dinner c
e, bayan an gama mata shirin sai Anty Aisha ta kama hannunta suka isa
ɗ
akin momy akan za a yi mata fa
ɗ
a, nan ta zauna akan dadduma ga iyaye nan daga ƙawayen momy sai 'yan uwanta, ko wanne ya shiga fa
ɗ
ar albarkacin bakinsa, fa
ɗ
a ne dai na yau da kullun da i
yaye suka saba yiwa duk
ɗ
iyarsu da za a kaita gidan miji, Hajiya Sa'a ce ta kalli momy tana cewa.
Ƙ
awata baki ce komai ba kinyi shuru ko har kin fara kewar babyn naki ne.
Hmmm kewa ai ya zama dole gidan zai rage sai ni ka
ɗ
ai da 'yan aiki, kuma yanzu ma n
i me zance bayan kun gama yi mata fa
ɗ
ar, sannan tun biki na saura wata nake yi mata nawa fa
ɗ
ar.
Dik da haka kice wani abu matsayi ki da uwa