Showing 27001 words to 30000 words out of 111085 words

Chapter 10 - ƘAZAMAR AMARYA completed.



ɗ

auki plate

ɗ

inta ta shiga k

itchen ta a je kular abincin tare da plate

ɗ

in a gefen kayanta da ba a wanke ba, ta

ɗ

auki wani cup na plastic ta isa inda aka jera kayan tea ta

ɗ

iba madara tsokali kusan hu

ɗ

u kana ta

ɗ

iba milo tsokali

ɗ

aya, ta zuba sugar sai ta saka ruwa ka

ɗ

an ta dama shi

yayi kauri, sai ta soma

ɗ

iba da cokalin tana sha ta wuce dashi a hannu, da ido Sakina ta bita tana wani murmushi, wato Allah ya ha

ɗ

a Hamid da dai dai shi ya samu mai almubazzaranci, kullun in ya siyo kaya sai yayi mata fa

ɗ

a akan ta riƙa binsu a hankali kar

ta

ɓ

arnatar dashi, lokaci guda tayi amfani da kwai tsida wanda inda ita ne kwai biyar in ta fasa musu ita da yara ya ishe su, girgiza kai tayi ta cigaba da tuka tuwonta.

[7/13, 8:28 AM] Rahma Kabir: *ƘAZAMAR AMARYA*

Na

©®Rahma Kabir MrsMG.

Wattpad @rahmak

abir

Page 13.

Sakina sai da ta kwashe tuwo a leda ta saka a kula ta adana kafin ta rage wutar miyar ta fito domin tayi sallar azahar, a lokacin ne su Mufeeda suka dawo daga makaranta kasantuwar jarabawa suke yi basa kaiwa yamma, da gudu baba ƙarami yazo

ya rungumeta yana cewa.

Barka da gida mama, an gama abinci.?

Sarkin ci daga shigowarka sai maganar abinci, ya jarabawar Mufee

da.?

Ta ƙare maganar tana duba  'yarta, murmushi tayi mata tana zama a cushing.

Lafiya lau mama.

Tashi za kiyi kije kuyi sall

ah kafin nan na ka

ɗ

a miya ku ci, naga duk kun shigo a yamutse ne yunwa ba tada hankali ko.

Dariya suka saka sai ta zame baba ƙarami a jikinta ta wuce

ɗ

aki, nan ta samu Rauda a gado sai wasa take yi ta tashi daga barci, ta ƙarasa tana dariya.

'Yar Albarka

kin tashi yau ba rigima.

Mama inci Aninci.

Rauda ta fa

ɗ

a cikin tsamin baki, tana yi kamar zata yi kuka.

Ai yau kinyi jarumta har ƙarfe

ɗ

aya baki ci komai ba tun safe.

Sakina ta isa gadon ta

ɗ

aukota sai ta duba parmpers

ɗ

inta taga bata yi komai ba, da

sauri ta cire mata ta shiga bayi ta

ɗ

auki pow fito ta

ɗ

aura ta kai, sai ta koma ta

ɗ

auro alwala tazo ta tada sallah. Mufeeda itama

ɗ

akinta ta shiga ta

ɗ

auro alwala ta tayar da salla, Baba Ƙarami kitchen ya nufa da Yakub yana biye dashi a baya, suka fara bu

ɗ

e budte ko zasu samu abinda za su ci, can suka hango kular dambun da aka aikowa Madina, da sauri Yakub ya isa gurin ya

ɗ

auko kular ya aje a ƙasa, Baba ƙarami wajen plate yaje ya

ɗ

auko yazo suka bu

ɗ

e kular Yakub ya washe baki.

Wannan kular gidan Hajiya ce

an aikowa Mama da dambu amma taƙi bamu, wlh ci zanyi dan yunwa nake ji, dama bana son cin tuwo.

Ya fa

ɗ

a yana

ɗ

aukar tsokar nama

ɗ

aya yana ci, nan suka

ɗ

iba da yawa ka

ɗ

an suka rage tare da barin tsoka biyu a ciki suka mayar da kular suka zauna nan suna ci

suna santi, da suka gama suka sanya plate

ɗ

in a gurin wanke wanke kana suka sha ruwa suka fice zuwa falo ko wanne yaja ya zauna a kujerar data yi masa suna kallon tv. Madina bayan ta idar da salla har ta kwanta ta tuna da dambunta sai ta sauko ta fito da

nufin ko ka

ɗ

an ne ta

ɗ

iba taci anjima taci a matsayin abincin dare, kuma tana son dambu sosai momy bata cika yi musu ba, shiyasa duk inda taje aka yi mata tayinsa bata alkunya sai ta ci. Ta shiga kitchen sam bata kula da kasan tiles ba dasu Yakub suka zuba

r ba, sai da ta isa wajen kular ta

ɗ

auko plate da nufin zubawa tana bu

ɗ

ewa taga an cinye mata ka

ɗ

an ya rage, wani ashar ta wulwula shi tana waige waige, can ta hango plate

ɗ

in da suka ci, sai ta fito falon riƙe da sauran dambun tana bu

ɗ

e murya.

Wani

ɗ

an k

utumar abu kaza kaza ne yaci min dambu na, wlh Sakina ki fito sai kin biyani, saboda tsabar mugunta ke baki dafa kin bani ba, kuma an kawo mini saiki cinye mini tsabar zalama.

Sakina da fitowarta kenan a bayi ta wankewa Rauda kashi da sauri ta fito tana d

ubanta, su Yaƙub kuwa miƙewa suka yi suna zare ido shaf sun manta da wata amaryar babansu balle suyi zaton nata ne, Mufeeda da idar da sallarta kenan itama ta fito tana dubanta, Madina ta kuma ƙundumo ashar.

Na rantse da Allah yadda kika cinye mini dambun

nan kuuma ba zaku ci abincinku ta da

ɗ

in rai ba.

Sai ta juya zuwa kitchen da sauri, Sakina tabi bayanta da yaran duka ko kafin su ƙarasa ciki Madina ta ture tukunyar miyar Sakina ya fa

ɗ

i gefe ji kake coiiin ruwan miya ya sauka kan gas, da gudu Mufeeda ta

isa gurin ta

ɗ

aga tukunyar miyar da ya zube ka

ɗ

an ya rage a ciki, Sakina kujera ta samu ta zauna tana jin wa irin tururin masifa yana kunnota sai fitar da numfashi take yi mai zafi, Madina ta cigaba da cewa.

Duk

ɗ

an iskan daya kuma ci mini abinci bayan na

aje wlh sai inda ƙarfina ya ƙare, kuma ba zan fasa ajewa a kitchen ba sannan ki jira abinda zai biyo baya akan wannan iskancin da kika mini.

Tana gama fa

ɗ

ar haka ta fito daga kichen

ɗ

in da ragowar dambun ta nufi part

ɗ

in Hajiya kai ko

ɗ

ankwali babu. Mufe

eda da sauri ta kashe gas tasa tsumma ta goge inda ruwan miyar ya sauka ta gyara gurin kana ta ƙara kunna gas ta mayar da tukunyar miyar ta ƙara ruwa a ciki, cikin ƙanƙanin lokaci ta ƙara ha

ɗ

a sanwar miyar sai dai bata tsaya saka manja ba soyayyen man gya

ɗ

a ta zuba wanda Sakina ke yawan ajiyewa saboda amfanin gaggawa, ta koma kusa da mamanta ta tsuguna akan guiwarta tana cewa.

Dan Allah mama kiyi haƙuri karki biye mata rigima kawai take nima dake amma sanin kanta tasan ba zaki ta

ɓ

a mata abinci ba. Laifin s

u Yakub ne sune suka ci abincin kuma wlh ki kamasu kiyu musu

ɗ

an banzan duka nan gaba ba zasu ƙara ba.

Ya zaki ce ta duke mu bayan bamu san ba nata bane danbun, mama dan Allah ki yafe mana ba zamu ƙara ba.

Cewar Yaƙub yana maƙale jikin ƙofar kitchen, shi

ko baba ƙarami tsabar tsoro ya kasa shigowa sai raba ido yake yi saboda fargaban kar Sakina ta duke shi, ajiyar zuciya Sakina ta sauke bata iya cewa komai sai addu'ar samun natsuwa da kore shai

ɗ

an da taketa maimaitawa a zuciyarta, kuma Alhamdulillahi taji

zuciyarsa ta yi sanyi sosai, yaran ganin bata ce komai yasa suka yi shuru cike da damuwa musamman Mufeeda da take da wayo ta fara gane yanayin zaman gidansu daya sauya a tsakanin Abbansu da mamansu sam abin baya mata da

ɗ

i, miƙewa tayi ta kora su baba ƙara

mi akan su je

ɗ

aki su cire uniform su yi sallah, ba musu suka wuce jiki a sanyaye dan sosai lamarin ya damesu.

Madina tana shiga part

ɗ

in su Hajiya taga ba kowa a falon sai ta bu

ɗ

e murya ta shiga kiran Hajiya da ƙarfi.

Hajiya! Hajiya! Umma umma.

Da saur

i Hajiya ta miƙe daga sallaya ta fito falon, Alhaji kuwa da bai jima da dawowa daga Masallaci ba ya kwanta kenan yaji muryar wacce bai sani ba tana kwalawa Hajiya kira, da sauri ya miƙe ya fito dan gaba

ɗ

aya yanayin kiran ya ru

ɗ

ar dasu. Hajiya sam bata gane

ta ba saboda bata gama wayar fuskarta ba ga kuma kai ko

ɗ

ankwali babu, balle kuma Alhaji da ko a hoto bai ganta ba, cikin nanayi na mamaki Alhaji ya riga Hajiya magana.

Yarinya daga ina lafiya.?

Sakina ce ta cinye mini danbun da kika aika mini kuma wlh t

unda aka kawoni bata ta

ɓ

a yin girki ta zuba mini ba, kullun Hamid ke siyo mana na dare da safe in zai fita ya bani ku

ɗ

i na yi oder abin kari da zanci.

Ta ƙare maganar tana nuna musu kular abincin kamar zata fashe da kuka tsabar shago

ɓ

a, nan take su Hajiya

suka gane wacece saboda bayaninta ya

ɗ

aurasu a hanya, hajiya tace cikin

ɓ

acin rai.

Ashe dama Sakina bata baku abinci Hamid yace tana dafawa daku, lallai yarinyar nan ta cika mata mutunci, bata baku ba sannan an baki ta cinye, maza muje naji dalilin daya

saka ta ta

ɓ

a miki abinci, haba mace sai kace jaka sam bata san mutunci ba sai kace akanta aka fara yin kishiya.

Ke Hajiya bana son haka ya zaki yanke mata hukunci baki ji ta bakinta ba. Ke yaran sun dawo makaranta?

Abba ya ƙare maganar da tambayar Madina

yana kallonta fuska ha

ɗ

e, da sauri tace.

Sun dawo ba su da

ɗ

e da shigowa ba.

To ke yanzu fisabillahi ba zaki iya tunanin yaran zasu iya ta

ɓ

a miki abinci ba suyi zaton na mamansu ne, na tabbatar Sakina ba zata ta

ɓ

a

ɗ

ibar miki abinci ba domin nasan halinta

sosai tana da gudun

ɓ

acin rai.

Shuri Madina tayi taƙi cewa komai sai Hajiya ce tace.

Haba Alhaji kai sam baka ganin laifinta, kuma fa Sakinar daka sani ta sauya hali na tabbatar zata iya aikata komai domin kar a zauna lafiya, dan haka ni zanje naji dal

ilinta na

ɗ

ibar mata abincin.

Zaki je dai ki ƙara zubar da girma dan haka ban yarda ba.

Allah sai naje Alhaji in aka zuba ido zata riƙa tsokanar yarinyar nan tana nimanta da rikici dan taga ta girme mata.

A sauka lafiya.

Abba ya fa

ɗ

a yana samun cunshig

ya zauna, Madina ce ta fara tafiya kafin Hajiya tabi bayanta suka nufi gidansu, Abba murmushin takaici yayi yana girgiza kai, yanzu ne ya tabbatar da Hamid ya saki rashe ya kama ganye, gaba

ɗ

aya bai hango tarbiyya a tattare da Madina ba, dududu kwananta na

wa a gidan amma ji yadda tazo gidansu ko

ɗ

ankwali babu tana kwalawa Hajiya kira kamar wata sa'arta, babu wani kunya ko nuna kamewa matsayinta na baƙuwa, in ko haka ake wayewa to tabbas yana kunshe da tarin jahilci da rashin tarbiyya, ya tabbatar daga Hamid

har Hajiyarsu idonsu a rufe yake sai nan gaba ne zasu gane cewar tafiyar da suka

ɗ

auko tabbas akwai GARGADA.

Madina tun a hanya take kukan makirci wanda ita kanta bata san tana da shi ba, wato shi iya makirci halittar Mutum ake da shi matukar ya kasance

mai son zuciya da mugunta, Hajiya kuwa sai masifa take tana aibata Sakina har suka ƙarasa cikin falon, ta shiga kwala mata kira Sakina da ke zaune har lokacin bata miƙe ba ta cire taguminta ta miƙe ta fito falon ta tsaya a bakin ƙofar kitchen tana dubansu.

Ban ta

ɓ

a sanin ke matsiyaciya

ɓ

ace sai yau, ashe tunda aka kawo yarinyar nan baki ta

ɓ

a bata abinci ba, hatta shi Hamid da yake kawo abincin baki bashi ba saboda kin riƙa wuya ki ya isa yanka, to wlh zan nuna miki ƙarfin uwa yau sai kin san kin ta

ɓ

awa Mad

ina Abinci.

Ai Hajiya ba iya Abinci ta ta

ɓ

a mini ba duk in taga Hamid ya fita har

ɗ

aki take zuwa tayi mini zagin ƙare dangi tana cewa yadda na shigo gidanta to haka zan bar mata shi tunda Hamid Dan ita ka

ɗ

ai aka halicce shi, ba ƙaramin barazana take yi mi

ni ba duk da haka ban ta

ɓ

a fa

ɗ

awa Hamid ba saboda ina ganin zata gaji ta daina.

Hajiya salati ta shiga yi tana tafa hannu.

Ke Madina maza

ɗ

auko wayarki ki kira mini Hamid.

Da sauri Madina ta aje kular abincin ta wuce

ɗ

aki dan

ɗ

auko wayarta, Sakina tana

nan a tsaye kamar an kafata tana kallon ikon Allah.

[7/14, 8:20 PM] Rahma Kabir: *ƘAZAMAR AMARYA*

Na

©®Rahma Kabir MrsMG.

Wattpad @rahmakabir

Page 14.

Madina ta dawo falon riƙe da waya a hannunta ta tsaya tare da kiran Hamid, bugu biyu ya

ɗ

auka kafin ya

yi magana ta rigashi da cewa.

Ga Hajiya za kuyi magana.

To ya ce mata sai ta miƙa wayar ga Hajiya ta amsa ta kara a kunne.

Hamid duk in da kake ka dawo gidanka yanzu ina son ganinka.

Bata jira me zai ce ba ta miƙawa Madina wayar ta kashe, sai duk suka

zauna suka cigaba da maganar Sakina ganin sun kira mai gayya mai aiki yasa ta koma kitchen ta zauna ta rafka tagumi yaran suma duk suka bita suka tsaya cike da damuwa a fuskokinsu, babu wanda ya yiwa

ɗ

an uwansa magana sai Mufeeda data isa gurin miyarsu ta

duba taga yanata tausa saita rufe ta koma gefe itama ta tsaya. Kusan tsayin minti talatin da biyar kafin Hamid ya ƙaraso gidan, ya shigo falon da sallama suka amsa masa ya

ƙarasa har ciki ya samu cushing ya zauna yana gaishe da Hajiya, ta amsa fuska

ɗ

aure

kana ta

ɗ

aura da fa

ɗ

a masa dalilin kiran nasa, duk abinda Madina ta fa

ɗ

a mata bata rage komai ba, ita kuma Madina tayi fuskar tausayi kamar zata fasa ihun kuka, Hajiya ta

ɗ

aura da cewa.

Ashe Sakina bata baku abinci kace mini tana baku, taya zaka zuba mata

ido tana yin iskancin data ga dama ko tafi karfinka ne? sannan ace ta riƙa yiwa yarinyar nan barazana ya dace haka, itama da tayi shirme taki fa

ɗ

a maka, to gaskiya Sakina ta fara wuce gona da iri ba zai yuwu azuba mata ido haka ba, wannan yarinya amanarta

aka baka ranar Lahadin nan, bai dace ace ta fara fuskantar matsala ba.

Hajiya nima nagaji da halinta, amma ina zuwa.

Ya miƙe a fusace ya fara kwalawa Sakina kira kamar tarar aradu, Sakina ko gezau bata yi ba sai Mufeeda ce tayi sauri ta je ta rufe ƙofar

kitchen

ɗ

in da sauri ta saka key, nan ya gane tana kitchen sai ya nufi can yana huci tare da zazzaga masifa akan ta bu

ɗ

e yau baiga uban da zai hana shi bai duketa ba, sai ta fa

ɗ

a masa me take taƙama da shi, yau kam har zaginta sai da yayi yana kumfar baki

tare da buga ƙofar kitchen din da ƙarfi kamar zai

ɓ

allashi, yaransa duk suka gigice suka fara kuka Sakinar ma hawaye ke bin kuncinta wani yana bin wani, jikinta har rawa yake yi saboda tashin hankali kuma ko gezau bata motsa ba a inda take, dan da ace Ham

id ya cimmata to haka zai shiga dukanta bata jin zata motsa ba dan ta gama sarewa da halin da take ciki, mamakinta bai wuce yadda Madina ta iya ha

ɗ

a mata makirci ba, tasan ba tada wata mafita sai a gurin Allah. Da sauri Hamid ya koma falon ya tsaya yana ci

gaba da masifa tare da niman number

ɗ

in Yaya umma, nan take ya kirata tana

ɗ

agawa ko gaisawa bai bari sunyi ba ya shiga cewa.

Yaya umma wlh na gaji da halin Sakina ta kai ni bango bazan iya da matsalarta ba, ya kamata kizo kija mata kunne dan wlh ina gabd

a yanke

ɗ

anyan hukunci akanta.

Ƙ

it ya kashe wayar yana huci, yaya Umma wayar ta sauke daga kunnenta tana jin wani karaya dangane da auren Sakina, sosai ta tausayawa 'yar uwarta halin da take ciki dan Hamid ba zai ta

ɓ

a sauya hali ba. Nan take ta kira mijin

ta ta sanar dashi zata je gidan Sakina ba lafiya, tsaki yaja yana cewa.

Ku dai tsaya ku kar

ɓ

arwa yarinyar nan 'yanci, iskancin Hamid ya yi yawa fa, in ya gaji da ita ne ya sauwaƙe mata mana haba.

Allah ya kyauta bari naje naji meke faruwa.

Nan suka yi s

allama ta miƙe da sauri ta shiga

ɗ

aki ta soma shirin zuwa gidan.

Hamid yana gama waya da Umma Yaya Ali ya kira babban yayansu Sakina, shima nan ya fa

ɗ

a masa magana kamar yadda ya sanar da Umma, ya kashe wayar yana cigaba da huci ya samu guri ya zauna Haji

ya tana cewa.

Gwara ayi ta ta ƙare dan gaskiya lamarin Sakina ya wuce ayi mata uzuri yanzu.

Maganar da Hajiya tayi kamar ya ƙara tunzura Hamid ne ya miƙe ya isa ƙofar yana bugawa tare da zaginta da duk kalmar daya fito bakinsa. Shigowar Alhaji da sallama

yasa duk suka mayar da hankalinsu gurinsa, ya shigo falon ya tsaya yana ƙare musu kallo bai ce komai ba, tunda yaji Hajiya shiru yasan suna shirya wani abu, dalilin daya saka kenan ya zo yaga meke faruwa dan yasan halin Hajiyar, yana ko shigowa gidan ya h

angi motar Hamid, daya ƙaraso kuma zai shiga falon ya soma jin irin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login