Showing 33001 words to 36000 words out of 111085 words

Chapter 12 - ƘAZAMAR AMARYA completed.

jin wani maƙaƙi maƙaƙi a maƙoshinsa, gaba

ɗ

aya iskan

ɗ

akin kamar an bu

ɗ

e shadda mai wari, bai gama farfa

ɗ

owa daga yanayin da yake ba Madina ta ƙara gwara kwancinya rubda ciki ta saki wani mushen tusa mai ƙara da wari wanda yasa Hamid ya kusa fa

ɗ

uwa

a ƙasa garin saurin sauka a gado, da duka hannunsa ya toshe hanci yana jin kamar zai saki amai, dan har cikinsa ya fara juya masa, da sauri ya nufi ƙofa ya bu

ɗ

e a hankali ya fice, sai a lokacin ne ya saki hancinsa ya shaƙi ƙamshin falon tare da sauke ajiya

r zuciya,

ɗ

akinsa ya nufa ya shiga ya kwanta dan in har yace zai cigaba da barci

ɗ

akin Madina ƙarshe wayewar gari za a sameshi ya sanƙare ba numfashi, ji yayi dole ya raba

ɗ

aki da ita da zarar ya biya buƙatarsa zai kama kansa, kuma ba zai ta

ɓ

a yarda ta kwa

na masa a

ɗ

akinsa bq ko tazo masa, shi dai zai riƙa binda dan bazai yarda da zubda yawu jikin bango ba, da saƙe saƙe barci ya ƙara

ɗ

aukarsa.

Da safe Madina ke tambayarsa bai dawo

ɗ

akin ba tunda ya tafi masallaci, Hamid yace cikin 'yar dariya.

Ai tun tsak

iyar dare kika koreni da warin tusa wanda ya kusa sumar da ni, anya Madina wani abu bai ru

ɓ

e ba a cikinki ba kuwa da kike irin wannan fidda sauti mai hamami.

Madina tsabar kunya sai da ta sunne kai ƙasa tama kasa magana, Hamid ya ta

ɓ

e baki.

Idan ba kida

lafiya gwara tun wuri mu je asibiti a duba lafiyar ki dan gaskiya wannan tusa bana lafiya ba.

Nifa lafiyata ƙalau, kawai inna ci kwai da yawa ne yake yi mini haka.

Har kwai nawa kika ci daya saka ki tusa haka.?

Madina ta yatsine fuska.

Bama fa da yawa

na ci ba guda shida ne kawai, ina ganin har da ciye ciyen zaƙin dana yi ne a jiya.

Waro ido Hamid yayi yana dubanta.

Haba Madina kwai shidan ne ba yawa ai ni duk yawan sona da kwai baifi naci uku ba, bama kullum nake ci ba, gaskiya ki rage cinsa haka ki

riƙa tausayina ni mai kawowa dan kwai shida kwana nawa kired zai ƙare, ga yanayin rayuwa sai addu'a.

Kai Hamid, yanzu sai ka saka kanka a cikin talaka? kawai dai maƙo ne da kai amma banga aibin cin kwai shida ba, nifa banƙi kullum naci ba.

Madina ni ba t

alaka bane amma a riƙa sara ana duba bakin gatari hidimomina da yawa. Kuma kwai

ɗ

aya shine zai miki aiki a jiki sauran ƙiba zasu saka ki ki zama ƙatuwa, dan Allah a tausayawa aljihun Hamid karki zama mai almubazzaranci.

Sakin baki Madina tayi tana kallons

a Hamid har ya fice daga falon, kenan itace mai almubazzaranci dan taci kwai shida, anya Hamid ba irin mazan nan bane masu maƙo kuwa?

Ta fa

ɗ

a a ranta dan sosai ya bata mamaki da maganarsa, saboda bata ga wani aibun cin kwai shida ba, kenan duk rayuwar dat

a sabayi a gidansu bata isa tayi anan ba data ke ganin ta samu 'yancin yin komai fiye da gidansu ma, kwafa tayi ta wuce ta zauna cushing tana ganin Hamid ya

ɓ

oye mata mugqyen halinsa da yawa wanda sai yanzu ne yake nuna mata, ashe duk kashe ku

ɗ

in da yake y

i mata dan ya samu zuciyarta ne kawai ba dan zai iya cigaba da shagwa

ɓ

a ta ba a gidansa.

Hamid fita yayi dan ya samo musu abin da zasu karya da shi saboda in ya biyewa Madina ba zata girka ba, ya dai barta tayi sati

ɗ

aya ne kamar yadda ya yanke, da zarar

ta cika sati

ɗ

ayan dole ta fara yi musu girki tunda Sakina ta zama mai taurin kai ya zuba mata ido ne itama yaga iya gudun ruwan iskancinta.

*****

Bayan wana biyu.

Tun bayan faruwar wannan lamari gidan Hamid ya zama shiru yaran tamkar basa gidan, da za

rar sun dawo makaranta suke maƙalewa a gurin mamansu dan kar suyi wani laifi da zai jawo cin fuska ga Sakina, da zarar ta kammala aikinta da girki sai su natsu a

ɗ

akinta ko su fita can bayan gidan wajen lambu suyi harkokinsu sai an kira sallar magrib suke

dawowa ciki, suyi sallarsu a tare su ci abinci tare barci ne ke rabasu ko wanne ya kwanta a makwancinsa. Hamid bai sake bi ta kan Sakina ba bai nimeta ba itama bata nimeshi ba dan bata yarda su ha

ɗ

u, sai dai suji maganarsa a falo shida Madina suna hidimars

u, in ya gadama ne yake kiran yaran su fita su gaisheshi, sai ya tambayesu ko akwai abinda suke so, in sun fa

ɗ

a ya siyo musu in basu fa

ɗ

a ba kuma shikenan, sam sun kasa sake jikinsu da shi dan kar suyi laifin da zai hasala ya sauke akan mamansu, yanzu ya z

ama kamar baƙo ne a gunsu.

Ranar Asabar su Mufeeda suka samu hutun makarantar boko da islamiya dan sun ƙare exam

ɗ

insu, suna dawowa daga makarana misalin ƙarfe goma na safe suka sauya kaya suka nufi gidan Hajiya dan sunce a can zasu yini sai dare zasu daw

o, Sakina taso ta fita zuwa gidansu ta gaishe su daga can ta wuce gurin yaya Umma amma ta rasa taya zata tambayi Hamid, tasan ma ba zai bari ba ƙila ma ya samu damar gaya mata magana, haka ta haƙura ba dan ranta ya so ba, nan take tayi tunanin shiga maƙota

nsu wanda Hamid ya bata damar duk in wani abu ya taso ko bata tambaye shi ba taje tunda yasan bata fita, tunawa da maman Murja maƙociyarta ta aiko ba zata samu zuwa ba ranar auren Hamid saboda rasuwar da aka yi musu ta tafi Jigawa, hakan yasa ta yanke shig

a gurinta dan tasan ta dawo saboda sunyi waya tayi mata gaisuwa, wajen sha

ɗ

aya ta fito ta samu motar Hamid yana nan bai fita ba, dama asabar da lahadi bai fiye fita ba sai can rana haka, ta wuce ta fita abinta, aiko tana saka ƙafa a gidan maman Murja kira

n Hamid ya shigo wayarta, ashe akan idonsa ta fita shi kuma ya fito daga sashin su Hajiya ya hangeta ta fice, kamar ba zata

ɗ

aga kiran ba ta

ɗ

auka ta ƙara a kunne ba tare da tace komai ba.

Rashin mutuncinki ya kai har ki fita ba tare da izini na ba ko, Sa

kina kin raina ni kin mayar dani banza a banza ko.

Gidan maman Murja na shiga saboda rasuwa da aka yi mata na shiga yi mata gaisuwa, kuma kai ne da kanka ka bani izinin shiga maƙota in har wani abu ya taso na Allah ya sanya alkhairi ko Allah ya kyauta.

T

o daga yau na soke haka, duk inda zaki shiga ki tambaye ni, dan haka ki juyo ki dawo tun kafin in nuna miki iyakarki.

Hamid na riga na shiga gidan dan Allah ka yi haƙuri yanzu zan fito.

Na dai gama magana in kuma zaman kanki kike yi sai in sani.

Ƙ

it ya

kashe wayar yana gama fa

ɗ

ar haka, Sakina wani irin miyau ta ha

ɗ

iye da baƙin ciki tana tunanin ya zata yi? gashi ta riga ta shiga gidan har yaran sun ganta.

[7/20, 6:40 PM] Rahma Kabir: *ƘAZAMAR AMARYA*

Na

©®Rahma Kabir MrsMG.

Wattpad @rahmakabir

Page 16.

Sakina ƙarasa shiga ciki tayi dan ba zata iya juyawa ba, kuma ta san koda ta koma ba zai fasa yi mata fa

ɗ

a ba dan haka ta tsaya a ƙofar falo ta buga, Murja ce ta bu

ɗ

e tana ganinta ta saki murmushi ta gaisheta, Sakina cikin sakin fuska ta amsa tana cewa.

Mamanku tana nan kuwa.?

Eh bari na kirata ki shigo ciki.

Cewar Murja sai ta juya da sauri ta nufi

ɗ

akinta maman, Sakina ta shiga ciki ta samawa kanta gurin zama a cushing, ba jimawa maman Murja ta fito daga bedroom

ɗ

inta cikin fara'a ta zauna rana cewa.

Baki fushi dani ba ban samu leƙowa ba ganin amarya.

Haba dai Maman Murja nice ya dace na shigo na fara gaisuwa tunda mutuwa tafi ƙarfin wasa, ina kwana ya yara da kuma ƙarin Haƙuri, Allah ya jikanta da Rahma ya gafarta mata.

Ameen ya rabbi, yara duk ƙa

lau muke, ya haƙuri da juriya dan nasan kina cikinsa.

Alhamdulillah muna ta fama, kinsan namiji ya ƙara aure dole sai ka bashi lokaci kafin ya dawo hayyacinsa.

Hakane, dama wlh ina so mu ha

ɗ

u muyi magana, dan haka tashi muje

ɗ

akina dan maganar sirri ce.

Cewar maman Murja tana miƙewa cikn murmushi, Sakina ta miƙe itama tabi bayanta zuwa

ɗ

akin, a gefen gado suka zauna maman Murja tana duban Sakina.

Wai maman Mufeeda kafin auren Hamid kin niwa kanki mafita kuwa? kin san fa mazan nan sai ana yi ana maganins

u gudun wulaƙanci.

Ban fahimceki ba maman Murja kiyi mini dalla dalla.

Hmmm kin san Allah Sakina yadda kika ganni nan ban zauna haka ba shiyasa kika ga har yau babansu baya maganar ƙara aure, dan ba zai yuwu na gama shan wahala akansa ba wata banza tazo

ta shiga tsakaninmu ba, shiyasa tun wuri na nimawa kaina mafita wanda ko aure zai ƙara bai isa ya yi mini iskanci ba. Mace yanzu ko ita ka

ɗ

ai ce a gidan miji yana da kyau ta nima maganin mallaka ta kame mijinta da kyau ta yadda zai riƙa yi mata biyayya aka

n komai, shiyasa naga wautarki da kika bari Hamid yaje ya

ɗ

auko miki kishiya, amma ko a yanzu ba zaki yi ƙasa a guiwa ba, ki tashi tsaye ki nimawa kanki 'yanci dan na tabbatar wlh sai kinga sauyi a gurinsa saboda gigin aure yana

ɗ

ibarsa.

Anya kuwa? ni baz

an iya haka ba gaskiya, gwara ya cuce ni da in kauce hanya akansa, dududu duniyar kwaya nawa take Maman Murja.

Aiko ki zauna ki cigaba da ƙunsar baƙin cikin da Namiji in har ba zaki yiwa tufkar hanci ba, matan zamanin nan sun waye basu zauna haka ba sai d

a maganin mallaka suka samu kan mazajensu, bawai na cutarwa zaki samu ba wanda zaki mallake zuciyarsa ne yaji yana mugun sonki da shakkar

ɓ

acin ranki, kuma duk abinda kika ce kina so shi zai yi miki, ita kishiyar taki kin san dame da shigo gidanki? wlh ki

farka daga mugun barcin da kike yi in ba haka ba kina ji kina gani zaman gidan Hamid zai gagareki.

Maman Murja ta ƙare maganar tana riƙe ha

ɓ

a tare da ƙanƙance idonta akan Sakina, Sakina ko shiru tayi tana nazarin maganarta sosai, dan tabbas an kawo ga

ɓ

ar

da aurenta ke lilo tun ba a je ko ina ba da zuwan Madina, tana nisa tana cewa.

Gaskiya ne maganarki amma zanyi tunani akai da shawara, duk abinda na yanke zan kiraki ko a wayane muyu maganar.

Ki aje batun shawara da tunani ki samawa kanki 'yanci in dai k

ina son zamanki ya

ɗ

aure a cikin gidansa, sannan in kin shirya akwai wani malami da zan kaiki wlh aikinsa kamar yankan wuƙa ne, sannan karki ƙasa a guiwa wajen tuntu

ɓ

ar yayyinki da suke malamai su baki laƙanin mallaka, ke ga abu ma a gidanku, duk sai ki ha

ɗ

a ki riƙe Hamid tamau ba yadda zai riƙa bijirewa umarninki wlh ko uwarsa Albarka.

Gaskiya na yarda da zancenki dan haka ki bani lokaci kinsan yanzu gidan nawa sai a hankali Hamid ya juya mini baya sosai a

ɗ

arare nake, bari naje kar yaga na da

ɗ

e yayi mini

fa

ɗ

a.

Ai kinji irinta, shida ya dace yaji tsoronki amma ke ce kike jin shoronsa haka, gaskiya ki yiwa kanki karatun ta natsu kisan halin da kike ciki.

Sakina murmushi tayi mata tana yi mata godiya tare da gasgata maganarta, nan ta miƙe suka yi sallama s

uka fito, har gate Maman Murja ta rakata tana ƙara jaddada mata maganar, Sakina dai gya

ɗ

a kai kawai take yi amma hankalinta yayi gida, haka suka rabu sai ta fito ta mufi gate

ɗ

in gidansu Hajiya, dan wajen Alhaji kawai zata je shine zai shiga tsakaninta da

Hamid, tuni ta aje maganar maman Murja a gefe domin kashe matsalar dake gabanta da Hamid shine a yanzu ya tsaya mata a rai.

Alhaji tun bayan ranar da rikicin nan ya faru, ya yiwa Hajiya mugun garga

ɗ

i wanda har barazana yayi da aurenta akan in har bata fit

a sabgar gidan Hamid ba to wlh zata tafi gidansu, kar taga sun tsufa hakan ba zai hana ya rabu da ita ba, sai da ya kwana biyu yana mitar lamarin dan Alhaji yana da fa

ɗ

a sosai, musamman in aka yi abu na rashin kyautawa ko rashin gaskiya, Hajiya sai da tayi

dana sanin zuwa gidan Hamid ta shigarwa Madina fa

ɗ

a, wanda da kyar ta samu ta shawo kan Alhaji tana bashi baki da haƙuri akan ba zata ƙara ba, sai dai kuma tayi matuƙar ƙullatar Sakina a ranta wanda a yanzu take ganin gwara Hamid ya saketa su huta dan hak

an ne mafita, sai dai tayi alƙawarin ba zata sake shiga gidan ba in ba Alhaji ne yace taje ba, haka ta sanar da su Asma a waya suma sai zagin Sakina suke yi suna kiranta da matar ƙaddara, sosai suka shiryawa duk ranar da suka zo Kaduna su ƙare mata tanadin

rashin mutunci.

Yau koda su Mufeeda suka shiga gidan dan suyi musu yini kadaran kadahan Hajiya ta amshe su, dan sosai baƙin jinin uwarsu ya shafesu, yadda take sakin musu fuska da wasa sam basu ga haka ba sai a gurin Alhaji, Mufeeda itace ta fahimci haka

saboda hankali ya fara shigar ta, amma sauran yaran ko a jikinsu basu gane komai ba, shiyasa suketa wasansu amma Mufeeda sai duk ta jita a takure sai ma aiki da Hajiyar keta sakata, sai duk ta ƙosa La'asar tayi ta tattara ƙannenta su tafi gida dan ba zata

jure zama har bayan magrib ba. Alhaji yana zaune a farafajiyar gidan cikin wata rumfa zaune a farar kujera yana karanta wani littafin musulunci, Sakina bayan ta buga gate mai gadi ya bu

ɗ

e mata, tana hango Alhaji taji wani sanyi a ranta sai ta wuce gurinsa

ta isa da sallama, Alhaji ya

ɗ

ago fuska sake yana amsawa, har kasa ta tsuguna ta gaishe shi ya amsa kana yayi mata umarni ta zauna a

ɗ

aya daga kujerun da suke gurin, ta sunne kai tana cewa.

A'a Abba yanzu zan wuce dama na kawo maka maganar Hamid ne.

Alh

aji ya ajiye takardan dake hannunsa kan farin table yana dubanta, nan Sakina ta samu damar zayyana masa yadda suka yi dashi kan shiga gidan maman Murja, ta ƙara da cewa.

Abba wlh bazan iya juyawa ba saboda na shiga gidan yaranta sun ganni gudun kar abin y

a zama magana na shiga, tunda ba zama zanyi ba iya gaisuwa zanyi mata na fito, shiyasa dana fito daga gidan na tawo nan dan ka bawa Hamid haƙuri dan nasan sai yayi mini fa

ɗ

a ni kuma wlh bana son rikicinsa ne.

To ai banga wani laifi da kika yi ba amma jeki

cikin gidan ina zuwa.

Sakina ta miƙe tana cewa to kana ta nufi gidan dan ta gaishe da Hajiya ta kuma jira Alhaji, tana shiga ta samu su baba ƙarami suna ta wasa a falon da gudu Rauda taje ta rungumeta tana yi mata Oyoyo, cikin fara'a ta tarbeta su Yaƙub

suna yi mata sannu da zuwa, hayaniyarsu yasa Hajiya leƙowa tana masifa.

Nifa bana son hayaniyar nan mutum yana mafa da ciwon kai ku ƙara masa wani damuwar.

Ganin Sakina yasa ta ha

ɗ

e rai bata ma amsa gaisuwar data yi mata ba tace.

Meya kawoki gidana? maz

a koma in da kika fito bana gayyarki, tunda ba kida mutunci to nima ba zaki ta

ɓ

a samun fuska a guna ba, dan aurenki da Hamid babu inda zai je ba zamu iya ba, da tun farko munsan haka kike wlh ba zaki ta

ɓ

a aurensa ba, yadda kike son Yaƙub

ɗ

anki ko baba ƙara

mi nima haka nake son Hamid, duk cikin 'ya'yana nafi sonsa saboda yana yi mini biyayya duk abinda nake so to shi yake so, dan haka baki isa kizo kice zaki tarwatsa masa farin cikinsa ba in barki.

Dan Allah Hajiya kiyi haƙuri ni babu komai a zuciyata sai a

lkhairi, kuma ban hana Hamid yayi aure ba adalci kawai nake buƙata, yanzu ma dana shigo Abba ne yace nazo na zauna na jirashi.

Tsaki Hajiya taja tana wucewa kitchen ranta a matuƙar

ɓ

ace, tunda ta ambaci alhaji to ba tada magana dole ta bari ta zauna a fal

on dan bata mance garga

ɗ

insa ba a kanta. Alhaji kuwa wayarsa ya

ɗ

aga ya kira Hamid akan yazo yanzu yana son ganinsa, ba

ɓ

ata lokaci sai ga Hamid yazo ya tsuguna Abba yace ya zauna, sai yaja kujera ya zauna, sai ya

ɗ

aga wayarsa ya kira Sakina tana ganin Abb

a ne bata

ɗ

aga ba ta fito kawai dan tasan bai wuce yace taje ba, ilai kuwa tana fita ta hango Hamid cikin sauri ta isa gurin ta tsuguna Abba ya sata ta zauna itama, nan yace Sakina ta fa

ɗ

a masa abinda ta sanar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login