Showing 87001 words to 90000 words out of 111085 words

Chapter 30 - ƘAZAMAR AMARYA completed.

ya jure wannan ƙazantar, dole ne ya

kai ƙararta gida ko za a ja mata kunne. Da suka isa falo sun tadda Hajiya da Alhaji suna kallon labarun ƙarfe tara da aka fara yanzu, da idanu suka bisu bayan sun amsa musu sallama har suka samawa kansu gurin zama a kan capet suka shiga gaisawa, Abba ciki

n tsokana yana cewa Sakina.

Na

ɗ

auka ko sai ni da kaina nazo bikon

ɗ

iyata ashe dai zaki dawo, da fatan zaki ƙara haƙuri da Hamid ki yafe masa komai ya wuce.

Haba Abba ai ba sai kazo ba zuwan Hamid ma ya wadatar, dama 'yan shirye shirye ne yasa ban biyosh

i ba a ranar sai

ɗ

azun muka zo yaya Jalila ta rakoni. Da fatan na sameku lafiya.

Lafiya lau Alhamdulillahi Allah ya kauda shai

ɗ

an a cikin zamanku ya wanzan da zaman lafiya.

Duk suka amsa da amin kana Hajiya ta

ɗ

aura da cewa.

Banda abinki Sakina, ko wace

mace haƙuri take yi a gidan mijinta ko ba dan ke ba zaki zauna domin yaranki tunda kin tara zuri'a, tafiya ki barsu ba shine mafita ba, in ma wani abun Hamid ya yi miki ki zo ki fa

ɗ

a mana kinsan dole zamu tsawatar masa, dole ne duk ku ha

ɗ

u kuyi haƙuri da

juna tunda zamane na har abada muke fata sai randa mai duka in yayi ikonsa aka ce ba

ɗ

aya.

Hakane In Sha Allah hakan ba zai sake faruwa ba, kuyi haƙuri.

Cewar Sakina tana sunne kai ƙasa, Hajiya ta ta

ɓ

e baki.

Haƙuri ai ke zamu bawa shi tunda ke aka

ɓ

ataw

a rai, Allah ya huci zuciyarki ya kuma ƙara muku zaman lafiya.

Sakina ta kasa amsawa da amin banda wasa da yatsunta da take yi, ta san da biyu Hajiyar ta fa

ɗ

i haka dan dama ba ƙaunarta take yi ba, Hamid ne ya amsa da sauri.

Ameen Ameen ai komai ya wuce.

Hajiya yara fa suna ina?

Suna

ɗ

akin Jidda ban da

ɗ

e da tasa ƙeyarsu ba nace suje can suyi hirarsu su barmu muyi kallon labarai, duk idonsu biyu har Rauda, Jidda! jidda!.

Hajiya ta ƙare maganar tana bu

ɗ

e murya tana kiran Jidda, da sauri ta fito ganin su Ha

mid yasa ta ƙaraso da sauri ta gaishesu tana cewa Hajiya.

Gani.

Je ki kira su Mufeeda ga Mamansu ta dawo.

To tace mata kana ta miƙe ta koma ciki ba jimawa sai gasu sun fito da gudunsu, suna ganin Sakina suka isa gunta suka gewayeta har Mufeeda ta kasa

ɓ

oye farin cikinta, Rauda kuwa cinyarta ta yiwa kanta masauki tana narke ido zata yi kukan shagwa

ɓ

a wa maman, Ita kanta Sakina farin cikin ganinsu ba zata iya misaltashi ba, nan suka shiga tambayarta ina taje taƙi dawowa, Sakina tana kallonsu cike da kauna.

To ba gani na dawo ba ku tashi muje can gida kar mu hana su Abba sauraren labarai.

Nan duk yaran suka miƙe cike da murnansu, Hajiya ta kallesu tana 'yar dariya.

Wato uwa da

ɗ

i daga ganinta za kuyi mana ƙaura ku gudu ko, to Allah ya bamu alkhairi

Ai zam

u zo in mun dawo makaranta ki bamu kwakumeti.

Cewar Baba ƙarami, Hajiya tayi dariya tana cewa.

Sarkin kwa

ɗ

ayi zan saka a yo muku da yawa kuyi ta ci amma kasan kun cinye wanda ke hannuna ko. Jidda zata biyosu da kayan makarantarsu in yaso da safe zai a ka

wo sauran.

Sakina tace to tare da zuba godiya, Nan dai suka yi sallama da juna suka tasa ƙeyar yaran suka wuce gidansu, Alhaji bayan fitarsu yace.

Kin gansu gwanin sha'awa Allah ya tabbatar musu da zaman lafiya ya ka

ɗ

e fitina, duk da na kula AbdulHamid y

a shiga hankalinsa da tafiyar Sakina, wataƙila ya sauya akalar zaman nasu yayi kyau.

Itama Sakinar tafiyarta zai sa ta gane Hamid

ɗ

in yana da muhimmanci a rayuwarta, duk dai su ha

ɗ

u su gyara zaman nasu ake fata.

Hajiyaaa! Kin fiye son kanki da yawa wlh,

ba dama nayi magana sai kin san yadda kika kare Hamid, kin san Allah yadda kika riƙe sarakuwarki haka suma 'ya'yanki mata sai kiga sun dace da surukai, abinda kayi fa duk sai anyi maka walau khairan ko shairen.

Hmmm ai dama Sakina tafi yaranka muhimmanci

a gurinka, ni bari na rage mara dan in na niye ta taka mun dinga musu kenan har rai yazo ya

ɓ

aci.

Gaskiya ce dai bakya so.

Abba ya fa

ɗ

a yana murmushi, itama murmusawa tayi ta miƙe ta wuce

ɗ

aki.

***

Madina lokacin da su Hamid suka fita kitchen tayi saur

i ta shiga ta samu plate ta

ɗ

iba sauran abincin da Sakina ta bari har da naman ta

ɗ

iba ma'ishinta, kana ta

ɗ

iba juice

ɗ

in a kofi ta fito ta shiga

ɗ

aki da sauri tasa key, ta zauna ta cika cikinta tana santin girki tana ka

ɗ

a kai.

Shegiyar mata ta iya girki,

ko wannan zaisa Hamid yayi farin cikin dawowarki, kai nima dai ya kamata nayi zuciya naje makarantar koyan girki na iya, ko dan na burge Hamid tunda naga mayen abinci ne, ko tanan ai ta riƙa yi masa barba

ɗ

e ta mallake shi ni ina nan baki sake.

Ta ƙare ma

ganar tana jan tsaki tare da yatsine fuska, haka ta gama cin abincin har sai da ta ha

ɗ

a da mugun ci ta dafe hannu biyunta ta baya ta daga kai sama tana mayar da numfashi, ta jima a zaune a haka, wanda a lokacin ne su Hamid suka dawo dan taji ihun yara, kam

ar zata fito sai kuma ta fasa dan bata san karonta da Hamid ba ya jizgata a gaban su, sai dai ta bayar da yau sai ta kwana a

ɗ

akinsa saboda hakanan taji tana kewarsa, da alama kamar cikin jikinta irin mai sa buƙatuwa ne sai dai bata fahimci hakanta tunda n

a farko ne sannan ba sanin ciwon kanta tayi ba.

A falo su Hamid suka yada zango yaran sai surutu suke yi musu, haka suka

ɓ

ata lokaci har misalin ƙarfe goma da minti shida, a lokacin ne Sakina ta tasa ƙeyarsu akan suje su kwanta zasu makaranta da safe kars

u makara, sai da ta tabbatar da duk sun kwanta kafin ta fito falon ta samu Hamid a zaune yana kallo ta zauna tana cewa.

Yalla

ɓ

ai nima zanje na kwanta sai da safe in kuma da akwai abinda kake buƙata to ka fa

ɗ

a mini yanzu na yi maka kafin na shiga

ɗ

aki.

A

yanzu banda buƙatar komai saboda kin cika mini ciki da abincinki mai da

ɗ

i, abu

ɗ

aya nake buƙata sai dai na san bazan samu yau ba.

Sakina ta fahimce shi amma da yake bata waye da harkan sakin layi ba ta sunne kai tana cewa.

Me kenan?

Kin fini sanin me na

ke buƙata Sakina, saboda kin san ai ina cike da kewarki.

Murmushi ta saki tana miƙewa.

Allah ya kaimu gobe lafiya yau dai ranar Ƙanwata ce.

Sakina hakama zaki ce? Ya kamata ki fita batun Madina ki amsa girki yau tunda kece kika ciyar dani abinci.

Duk d

a haka kayi haƙuri muyi mata abinda take so, bana so mu riƙa samun sa

ɓ

ani akan haka.

Shikenan Allah ya kaimu goben.

Ameen Abban Mufeeda, me za muyi abincin safe?

Ki dafa komiye zanci banda za

ɓ

i.

Gya

ɗ

a kai tayi tare da lumshe ido ta bu

ɗ

e alamar to cike

da murmushi a fuskarta kana ta juya ta wuce, da kallo Hamid ya bita harta shige ciki, gani yayi har wani ƙiba ta ƙara mazaunenta ras Masha Allah, nan ya ha

ɗ

iye miyau cike da buƙatuwa amma babu abinda ya bar gobe in dai da rai da lafiya, haka ya

ɓ

ata lokaci

a gurin har wajen sha

ɗ

aya da kwata kafin ya miƙe ya kashe kayan kallo ya wuce

ɗ

akinsa, wanke baki yayi ya

ɗ

auki wani tomtom daya siya

ɗ

azun yana jin alamar mura yasa a baki ya kwanta ya soma danna waya, sai ya tuna lokacin da yake zuba soyayya da Madina

a irin wannan yanayin lokacin da tana gidansu, murmushin takaici ya saki yana cewa.

Ashe soyayyar aure itace ta gaskiya, duk fa

ɗ

in da take yi tana so na a baki ne kawai, ga tarin ƙazanta da ban san tana da ita ba, wato rayuwar aure ta gaskiya da gaskiya c

e duk wani mugun halin mutum a nan sai ya fito.

Ya ƙare maganar da ajiyar zuciya, jin motsin ana ta

ɓ

a ƙofarsa yasa shi kallon ƙofar da sauri, sai yaga Madina ta shigo, shaf ya manta ma bai rufe ƙofa ba, cikin ha

ɗ

e girar sama dana ƙasa yace.

Me ya kawoki

ɗ

akina? Ki fita tun kafin raina ya gama

ɓ

aci da ke.

Amma kasan rabon da mu kasance a guri

ɗ

aya an kwana biyu, ya kamata tunda matarka ta dawo mu kwana yau tare, gobe da jini kai ba nawa bane.

Hamid yaja guntun tsaki yana dubanta dan ya kasa yi mata magan

a saboda tsantsar rainin wayonta, wato harta manta da rashin kunyar data yi masa

ɗ

azun, Madina ta zo ta zauna a gefen gadonsa nan take warin hamamin jikinta ya naushi hancinsa, duk da tana ƙamshin turare amma sai da yaji wani hamami na daban, cikin tsanani

n

ɓ

acin rai ya sauko daga gadon ya isa ƙofa ya bu

ɗ

e mata.

Tashi ki fita mini daga

ɗ

aki kafin ki saka na amayar da abincin dana ci.

Madina miƙewa tsaye tayi tana duban jikinta tare da baje hanci dan jin ko tana wari, amma bata ji komai ba duk da tasan yau

bata yi wanka ba.

Hamid wulaƙancinka ya kai har kayi mini haka, Madina ce fa wacce kake rawar ƙafa akanta lokacin ina gida, kwata kwata wata

ɗ

aya da kwanaki har na cacanci irin wannan tsanar.

Zo ki fita nace miki domin bani da lokacin

ɓ

atawa da jin ƙora

finki, dan na kula kullun ba kya rasa abin fa

ɗ

a na ƙorafi.

Shuru tayi tama kasa yin wani magana saboda tsabar takaici sai kawai ta wuce ta fita tana jin tuƙuƙin baƙin ciki yana turnuƙota, yanzu ta tabbatar da lallai Sakina da shirinta ta dawo dan gashi lo

kaci

ɗ

aya ta kasa gane kan Hamid ya ƙara rikice mata, koda ta fice Hamid ya bita da cewa.

Kuma ban manta da iskancin da kika yi mini ba

ɗ

azun, dole saina

ɗ

auki mataki akan ki.

Ya ƙare maganar yana banko ƙofar da mugun ƙarfi ya rufe da key, Madina da zuba

r hawaye ta wuce

ɗ

aki jikinta har rawa rake yi saboda

ɓ

acin rai, wayarta ta

ɗ

auka taga ƙarfe sha

ɗ

aya da kusan rabi, duk da dare yayi bai hana ta kira Maman Murja ba a waya wacce ita kuma tana turakar oga, tana ganin kiran Madina ta miƙe tana cewa mijinta

tana zuwa sai ta fice, ta isa

ɗ

akinta lokacin har kiran ya katse tana ƙoƙarin kira sai ga Madina ta kuma kira ta

ɗ

aga da sauri, sai taji Madina ta fashe mata da kuka cikin tsantsar kulawa ta soma tambayar ta meke faruwa, Madina cikin kuka ta soma cewa.

Sa

kina ta yi nasarar shiga tsananina da Hamid wlh korata yayi daga

ɗ

akinsa, wai karna saka shi yayi amai.

Ikon Allah ko dai warin ja

ɓ

a ta saka miki dan kin san ana jifar mace da irin wannan sihirin. Amma ta dawo ne da kike maganar Sakina.?

Eh mana ta dawo

ɗ

azun kwatsam na ganta har girki tayi masa fa yaci ya koshi, da kafewa yayi wai dole kwanan Sakina ce sai da ta saka baki kafin ya yarda kwana nane.

Taf

ɗ

i ai ko shikenan ta riga ta gama asirce shi tunda har tayi masa girki yaci to ta gama barba

ɗ

e a ciki,

dan haka ki yi haƙuri zuwa da safe zan kira malam duk yadda muka yi dashi zan fa

ɗ

a miki yanzu ki daina kukan haka dan ba zaiyi miki maganin komai ba, za muyi maganinta duk kullin data dawo dashi sai ya warware.

Nagode.

Madina ta fa

ɗ

a tana matsar kwalla,

sai suka yi sallama suka aje wayar, Maman murja ta riƙe ha

ɓ

a tana cewa.

Wato Sakina sai da ta gama shiri ta dawo da ƙarfinta, aiko Madina kina ruwa dan wannan matar kafin Allah ce.

Data ƙare maganar ta mayar da wayarta silent ta nufi

ɗ

akin mijinta, dan y

au so take ta tatiƙe aljuhunsa wato ban gishiri in baka manda.

[8/18, 7:27 PM] Rahma Kabir: *ƘAZAMAR AMARYA*

Na

©®Rahma Kabir MrsMG.

Wattpad @rahmakabir

Page 37.

Da safe da wuri Sakina ta tashi ta yi musu abin karyawa ta sallami 'yan makaranta da shi ka

nsa Hamid ya tafi aiki kafin ta samu damar yin waya da yaya umma, nan ta dinga mata fa

ɗ

ar yin gaban kanta data tafi, Sakin ta bata haƙuri kana umma ta

ɗ

aura da cewa.

Da kin zo kin sanar dani zaki tafi Kano ni mai mara miki baya ne, domin muyi maganin mats

alarki tunda Hamid ya kasa sauya hali, amna kika yi gaban kanki kika saka mu cikin damuwa, madadin da kika kwana biyu a can ko ni kya nima ko kisa anty Jalila ta sanar dani kina gunta, kin san ni mai rufa miki asiri ne kodan hankalina ya kwanta.

Kiyi haƙu

ri yaya umma wlh lamarin ne naga kamar ku ba zaku yarda da hukuncin dana yanke ba shiyasa, amma bazan sake yin haka ba In Sha Allah.

To Allah ya amince ya kuma kyauta na gaba amma ba wata matsala ko?

Lafiya lau Alhamdulillahi.

To Masha Allah haka ake so

kuma In Sha Allah Hamid yanzu zai yi miki riƙon mutunci dan ba ƙaramin damuwa ya shiga ba da bakya nan, kema kuma ki ƙara riƙe shi da muhimmanci Allah ya kauda fitina, in an kwana biyu ina nan zan zo.

In Sha Allah kafin ki zo nima zan zo ki raka ni gida

dan ina tsoron ha

ɗ

uwata da baba malam.

Ja'ira kema kinsan kinyi ba daidai ba amma bana tunanin zaiyi miki fa

ɗ

a sosai, tunda su yaya Ali sunyi masa bayani duk bayanki suke bi, ko zai yi fa

ɗ

a bai wuce yadda kika

ɓ

oye ba'a san inda kike je ba, ko jiya fa

ɗ

an

da baba ya yiwa Jalila kenan.

Har naji hankalina ya kwanta to zan zo ranar juma'a In Sha Allah daga nan sai mu yini a gidan da yara.

Hakan yayi kyau Allah ya kaimu.

Sakina tace amin kana suka yi sallama ta aje wayar ta kwanta dan ta huta, Rauda kuma tan

a zaune a gefenta tana wasa.

....

Hamid ko da ya fita aiki bayan ya

ɗ

an rage abubuwan da suke gabanta sai ya kira Anty Aisha yayar Madina, bayan sun gaisa sai yake sanar da ita dalilin kiransa akan matsalolin Madina, kaf babu wanda ya

ɓ

oye mata ya

ɗ

aura

da cewa.

Ni babban damuwata shine yadda take da ƙazanta hatta wanka bason yinsa take yi ba, Fisabilillahi taya za ayi rayuwa mai da

ɗ

i da ita, shiyasa na kira ki ko da yadda za ayi magana da ita ta gyara, dan gaskiya ta fara kaini bango duk haƙurina yana n

iman ƙarewa.

Subhanallahi abu bai yi da

ɗ

i ba amma kayi haƙuri In Sha Allah zanyi magana da momynmu za a tsawatar mata.

Cewar Aisha, nan Hamid yayi mata godiya kana suka yi sallama ya aje kiran ya cigaba da aikinsa. Aisha kuwa nan take ta kira momy ta zay

yane mata komai yadda suka yi da Hamid, momy ta

ɗ

aura da cewa.

Ai dana aura masa ita ba bautar wahalar gidansa nace tayi masa ba, mai aiki ya kamata ya samar mata da mai girki ko ke kina aiki ne a gidanki?

Haba mom ni bana komai sai dai ayi mini wlh, nim

a nayi mamaki wlh tunda a zatona masu aiki sune za suyi mata hidima tunda yasan daga gidan gata ya aureta, kuma arzikinsa ya kai yayi wa Madina haka.

In baiyi haka ba ai bai nuna shi ƙanƙamo bane, tsabar mugunta ce da maƙo, dan haka zan kirasu duka su biy

un nayi magana dasu.

Ya kamata dai dan wlh Hamid sai a hankali hatta motar daya yi mata alƙawari fa yaƙi bata.

Dama can makaryaci ne ya yaudareta da da

ɗ

in baki, ita kuma ta rufta tunda ba wayo ne da ita ba tabi da

ɗ

in soyayya.

Cewar momy cike da masifa,

haka sukai ta ririta maganar daga nisani suka yi sallama. Momy ta kira Madina koda ta

ɗ

aga ce mata tayi ta sanar da Hamid tana son ganinsu ita dashi anjima, to tace mata suka yi sallama, dan bata kawo tunanin komai ba tunda bai nuna alamar zai kai maganart

a gida ba, sannan ma da safe kafin ya fita aiki har

ɗ

aki ya sameta ya sallameta ku

ɗ

in mota kamar wani abu bai faru tsakaninsu jiya ba. Ko da ta fita aiki gidan maman murja taje suka yi magana akan tayi waya da malam ya tabbatar mata da yana aiki mai zafi a

kan lamarinta ta kwantar da hankali, haka suka rabu ta wuce aiki cike da damuwa.

Wajen

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login