Showing 84001 words to 87000 words out of 111085 words
ta kai
ɗ
aki
nta ta aje kana drinks
ɗ
in ta zuba shi a manya gora biyu ta saka a frigde can ƙasa inda ba za a gani ba, da yake da ƙanƙara ta ha
ɗ
ashi bata buƙatar dole saita saka shi a guri mai sanyi, kuma suna da wuta sosai area
ɗ
insu ba su da matsalar nepa in ma sun
ɗ
a
uke invata zata cigaba da aiki, ta wanke komai ta mayar inda suke ta gyara kitchen
ɗ
in tamkar ba a yi aikin komai ba, sai ta koma
ɗ
aki ta rufe da key ta yi alwala ta gabatar da sallar azahar, data idar ne ta zuba abinci ta ci sai ta bi lafiyan gado dan ta
huta, ta kira anty Jalila ta tambayeta hanya tace basu da
ɗ
e da kama hanya ba tayi musu addu'ar sauka lafiya kana suka yi sallama ta kashe wayar, da yake tasan yaran ko sun dawo makaranta gidan Hajiya zasu je kuma Hamid sai yamma ko magrib zai dawo hakan ya
sa ta ke son yin barci ta rage gajiya, ba jimawa kuwa barci ya
ɗ
auketa.
Hamid da sassafe ya shirya ta fito bai bari sun ha
ɗ
u da Madina ba ya aje mata ku
ɗ
in mota daya saba sai ya wuce abinsa gurin aiki, a can ya samu abun karyawa yaci kana ya tsunduma aiki
a company kasantuwar ranar monday ce tushen aiki. Madina kuwa da wani irin kasala ta tashi ji tayi kamar ba zata iya fita aiki ba, amma da yake sun matsa mata da kira yasa ta miƙe ba shiri tayi kwaskwarima dan ji tayi bata ƙaunar saka ruwa a jikinta, ta f
ito ta shirya cikin doguwar rigar leshi ta feshe jikinta da turare ta shirya babu wanda zaice bata yi wanka ba, dan haka ta
ɗ
auki mayafi ta saka da jaka ta saka takalmi ta fito bata bi ta kan Hamid ba dan tayi tunanin bai fita ba, ku
ɗ
in data gani kan cente
r table ne yasa ta gane ita ya ajewa dan haka ta ja guntun tsaki ta
ɗ
auka tana cewa.
Wlh duk randa ka shigo hannuna Hamid sai na murzaka kamar fulawa, dani kake zancen.
Ta ƙare maganar da jan tsaki ta wuce fuuu kamar guguwa. Ba ita ta bar gurin aiki ba s
ai wajen ƙarfe uku, da farko taso zuwa gidansu ta fa
ɗ
awa momy abinda Hamid yayi mata sai dai kuma ta tuna momy ba tada sauƙi zata iya kiran Hamid
ɗ
in tayi masa rashin mutunci, ita kuma bata so a fara yin haka tun yanzu gwara dai ta dage da niman maganin ma
llaka har ta shawo kan matsalarta dan haka gidan maman Murja
ta sauka, nan taci abincin rana shinkafa da wake da mai da yaji, suka kafa hira wanda duk rabi na zagin mazajensu ne da irin matakin da suke burin
ɗ
auka akansu, maman Murja ta tabbatar mata da ta
aika da ku
ɗ
in aikinta wa malam kuma ta zuba ido taga yadda aikin zai kama Hamid ta kwantar da hankalinta, haka Madina ta rashe ƙafa sai wajen ƙarfe biyar da rabi ta koma gida, tun a falo ta fara kur
ɓ
an ruwan mamaki ganin an saka turaren wuta a falon sai t
ashin ƙamshi yake gashi kamar an ƙara goge ko ina yayi haske, ta wuce kitchen shima ta leƙa nan ma fes yake babu kuma alamar anyi girki tasan dai ba kowa dan mai aikinta ma yau sunyi ba zata zo ba, tunaninta ya bata ko Hamid ne ya dawo sai dai kuma bata ga
motarsa daya saba fita ba, sannan ƙarin mamakinta a bu
ɗ
e ta samu ƙofar falon kuma itace ta rufe da key, ganin babu motsin kowa sai tunaninta ya bata ƙila Hamid ya dawo da rana shine ya saka turaren ya barshi a wuta, da wannan lissafin ta wuce
ɗ
aki ta aje
jaka da mayafi tabi lafiyar gado dan ta ƙara hutawa kafin ta tashi tayi wanka.
Sakina kuwa kiran sallar la'asar ne ya farkar da ita daga barci ta tashi ta
ɗ
auro alwala ta fara gabatar da sallah, data idar ta fito ta yi moping
ɗ
in falon kana ta saka turar
en wuta ta koma ciki ta ha
ɗ
awa kanta ruwan wanka tayi, ta fito ta fesa kwalliya cikin shigar atamfa riga da siket, ita kanta sai ta koma tana jin kunyar ganin kwalliyar da tayi bata san ya kuma gogan zai fassarata ba in ya gani, tabbas tayi kyau duk da ba
cika kwalliyar tayi ba ta fesa turare guda biyu bayan humra data shafe jikinta da shi sai ƙamshi take zubawa ta saka
ɗ
an kunne da sarka ta saka warwaro da manyan abin hannu guda biyu ta saka zobe a yatsarta na kusa da ƙaramin, nan take ta sauya daga Sakina
r da zuwa sabuwa, ta zauna tana duban wayarta a lokacin ƙarfe biyar da mintuna shigowar Madina yasa ta miƙe amma jin motsin bu
ɗ
e
ɗ
akin bana Hamid bane yasa ta koma ta zauna, a lokacin ta kira anty Jalila ta
ɗ
aga tayi mata sannu da hanya dan har sun sauka d
aga bisani suka yi sallama ta cigaba da latsa wayarta har misalin ƙarfe shida da minti goma a lokacin ne taji dirar motar Hamid, da sauri ta miƙe ta isa madubi ta ƙara duban kanta tabbas tayi kyauta daidai gwargwado, dan haka ta ƙara goga sosan powder a fu
skarta kafin ta
ɗ
auki sabon mayafinta ta yafa a kafa
ɗ
a gefe
ɗ
aya, ita dai gabanta fa
ɗ
uwa kawai yake yi saboda rashin sabo da abinda take shirin yi, tasan zata samu tarba a gunsa saboda yana
ɗ
okin ganinta sai dai kuma jikinta har
ɗ
an rawa yake yi saboda bat
a saba da irin wannan shigar ba, ta saka takalmi mai tsini ta aje wayarta tare da karanto addu'ar samun natsuwa kana ta nufi ƙofa ta bu
ɗ
e ta shiga takawa a hankali saboda rashin sabo da tafiya da takalmi mai tsawo, a haka harta isa ƙofar fita farfajiya ta
ɗ
an tsaya ta sauke ajiyar zuciya ta sauke numfashi mai
ɗ
umi kafin ta kama handle ta mur
ɗ
a ta bu
ɗ
e ta fita.
Hamid tunda yayi parking bai fito ba saboda wayar da ya tsaya yi da wani abokin kasuwancinsa, yana wayar amma da
ɗ
ayan hannunsa yana bu
ɗ
e ma'ajiyar
motar tare da duba wasu takardu, kamar an ce masa ya
ɗ
aga kai sai ya hango Sakina tana tawo wa cikin shiga mai kayatar da zuciya, sakin baki yayi yana dubanta dan gaba
ɗ
aya hankalinsa ya koma gunta gani yake kamar gizo take yi masa saboda kwanakin nan ya sa
kata sosai a zuciyarsa, can dai yayi sallama da wanda suke waya akan zai kirashi in ya duba takardun motar, ya rufe ido ya kuma bu
ɗ
ewa domin ya farka daga mafarkin da ya shiga yi a farke dan zuciyarsa ce kawai take niman yaudararsa, amma baya tunanin Sakin
a zata dawo a kurkusa haka, koda ya bu
ɗ
e ido tana gabda isowa gareshi ya cigaba da kallonta tana sakin murmushi harta ƙaraso motar,
Hamid mutuwar zaune yayi ya kasa kwakkwaran motsi, Sakina ta kama hannun motar ta bu
ɗ
e ta
ɗ
aura hannunta
ɗ
aya a kan marfin m
otar tana cewa cikin fara'a.
Sanmu da zuwa Alhaji Hamid.
Wai Sakina dama dagaske kece nake gani? ashe kin dawo?
Na dawo
ɗ
azun da safe misalin ƙarfe sha
ɗ
aya, anty Jalila ta rakoni yanzu haka itama tana gidanta.
Ikon Allah sannu da zuwa ya hanya da fata
n kina lafiya.
Hamid ya samu kansa da jero mata bayani baki cike da dariyar farin cikin sake ganinta, tace.
Lafiya lau Alhamdulillahi gajiya ma tabi lafiya, dan na samu barci
ɗ
azun na huta sosai. Muje ciki ko.
Tace tana sauke hannunta daga marfin motar
ta gyara zaman mayafinta da yake niman sauka ƙasa, ta matsa gefe Hamid ba musu ya fito ya rufe motar suka jera suna tafiya gwanin ban sha'awa, har suka ƙarasa falo ya samu guri ya zauna Sakina tace.
Ai da ka shiga ciki ka watsa ruwa kafin a kira sallar ma
griba dan an kusa.
Eh eh hakane fa, to bari na yi na fito.
Ya miƙe ya wuce
ɗ
akinsa da sauri itama tabi bayansa, da suka shiga ita toilet ta wuce ta ha
ɗ
a masa ruwan wanka kana shi kuma ya rage kayan jikinsa, data fito ya shiga bayi yana mamakin sauyawarta
lokaci guda, gani yake tafiyarta Kano tamkar an sauya masa ita ne yadda yaga tasha ado tana zuba ƙamshi mai dadi, gashi ta ƙara yi masa kyau, bai ta
ɓ
a kawowa a ransa zai ganta a irin wannan shigar ta zamani ba, haka yayi wanka cike da farin ciki da mamaki
n sauyawarta, ko da ya fito ya samu ta fito masa
da farin jallabiya da ƙaramin wando da singilet a gefe tana kuma zaune har ya fito
ɗ
in, murmushi ta sakar masa.
Sannu da fitowa.
Yauwa Sakina ashe ma kin fito mini da kayan da zansa, kamar kinsan su zan sa
ka dan bana son saka masu nauyi.
Saninka da haka yasa na fiddo maka su.
Ta fa
ɗ
a tana wasa da tsayunta, Murmushi Hamid yayi bai ce komai ba ya isa wajen madubi ya shafa mai ya dawo ya saka kayan ya fesa turare kana yace.
Kinji ana kiran sallar Magrib bar
i na tafi masallaci sai anyi sallar isha'i zan dawo, amma daga can zan wuce na nima mana abincin da zamu ci.
A'a ku
ɗ
inka su huta dan nayi mana girki in ka dawo sai muci.
Masha Allah.
Ya fa
ɗ
a yana fa
ɗ
a
ɗ
a fara'arsa kana ya nufi ƙofa ya fita itama tabi shi
a baya ta shiga
ɗ
akinta shi kuma ya wuce masallaci.
Bayan sallar Isha'i, Hamid gida ya nufo da saurinsa dan yunwa yake ji kuma ba ƙaramin
ɗ
okin cin abincin Sakina yake yi ba, yana shiga falo ya tadda dinning an gama shirya shi dan haka can ya nufa ya za
una, ya kira Sakina a waya bata
ɗ
aga ba ta fito dan taji motsin shigowarsa, itama gurin abincin ta nufa ta fara zuba masa kafin ta saka nata ta samu guri ta zauna suka fara ci. Madina da tun dawowarsa take tunanin zai shigo ya ganta tare da lallashinta aka
n abinda yayi mata jiya amma shuru, hakan yasa ta ƙara ƙuluwa saita ƙi fitowa ta cigaba sa kwanciya, koda aka kira sallah da kyar ta miƙe tayi shi wankan ma cewa tayi ba zata yi shi ba dan sanyi sanyi take ji, kayan jikinta ne ta ciye ta saka ƙananun kaya
riga da siket, tunda
taji fitarsa tayi zaton ba zai dawo ba sai tayi barci irin na jiya, duk da tana ta jin motsin ƙofa da takun mutum sai ta bayar ko 'yarsa Mufeeda ce ta shigo gidan, sai dai jin an shigo bayan sallar isha'i ya bata Hamid ne dan haka ciki
n
ɓ
acin rai ta yunƙura ta sauko ta zo ta bu
ɗ
e ƙofa ta fito kai ko
ɗ
ankwali babu, ganin bata ga kowa a falon ba yasa ta isa
ɗ
akinsa ta ga baya ciki, sai ta juya ta nufi wajen kitchen jin alamun kamar ana cin abinci saboda tsokali yana dukan plate, tana isa
ta gansu suna cin abinci Madina sai da gabanta yayi mummunar fa
ɗ
uwa, numfashinta ya yanke na wucin gadi da kyar ta iya laluboshi ta shiga fidda shi mai zafi, ƙugunta ta riƙe tana kallonsu wanda suma ita suke kallo, ba ƙaramin firgita tayi da ganin Sakina b
a amma haka ta shanye ta soma magana.
Ya zan ga haka kuma?
Kamar ya fa?
Cewar Hamid yana
ɗ
an ha
ɗ
e rai, Madina ta saki riƙon da ta yiwa ƙugunta ta ƙara matsowa dinning
ɗ
in ta dafa da hannu bibbiyu.
Amma kasan matarka zata dawo shine baka sanar dani nasa
n cewa kwana ya fita a guna ba? to wlh yau kwanana ne tunda baka sanar dani ba gobe in yaso sai ta amsa girki dan wannan cin amana ce.
Ta ƙare maganar cike da zafin kishin data ji yana turnuƙeta, Hamid yayi guntun murmushi.
To me miji, ita duk tsawon wat
a
ɗ
ayan data baki har da ƙarin kwanaki bata yi ƙorafi ba sai ke, to baki isa ba girki ya dawo hannunta ki jira zuwan jibi da yamma saiki amsa.
Wlh ban yarda ba.
Madina ta fa
ɗ
a tana gyara tsayuwarta har da tafa hannu, Sai a lokacin Sakina ta saki murmushi
tana duban Hamid.
Abban Mufeeda ina ganin wannan ba wani abin tashin hankali bane, ka bari ku kwanan in yaso gobe In Allah ya kaimu sai na amsa dan yau da gobe duk
ɗ
aya ne a gurin Allah, kuma tabbas ban kyauta ba tunda bata san da dawowa na ba kaima baka
sani ba sai da ka ganni, kaga kuwa kwana nata ne.
A to ga gaskiya sai a taketa, dama munafurci yasa baki fa
ɗ
i zaki dawo ba dan ki rabawa mutane hankali.
Madina ta fa
ɗ
a tana danƙara mata harara, murmushi Sakina tayi ta cigaba da cin abincinta, Hamid ya m
iƙe yana cewa.
Ki
ɓ
acewa mutane da gani kafin ranki ya
ɓ
aci bana son sakarci, kuma idan kika ƙara kiran matata da munafuka wlh saina fasa miki baki mara
ɗ
a'a kawai.
Raina na nawa ka
ɓ
ata mini, ba shakka Hamid matarka ta dawo zaka soma wulaƙantani ko sabo
da kaci moriyar ganga ai dole ka yada korenta.
Zaki wuce kosai na tattakaki a nan shashasha.
Hamid ya fa
ɗ
a tare da zabura zai kai mata hannu, da sauri Madina ta wuce dan tasan ba mutunci ne da shi ba tsaf sai ya mareta a gaban Sakina tunda takula halinsa
kenan, Sakina ce tace cikin sanyin murya.
Kai Abba Mufeeda meyasa zaka yi mata haka tafa mufi gaskiya, dan dai kwanan yau kawai ka yi mata adalci, kuma dan Allah ka daina biye mata Madina yarinya ce da kuruciya a tare da ita wataƙila ni in kayi mini na s
hanye ita ba lallai ta
ɗ
auka ba, saboda akwai
ɗ
anyan kai a tare da ita.
Wlh bazan
ɗ
auka ba Sakina bana son shirme da sakarci.
Ka dai yi haƙuri maganar ta wuce.
Sakina ta fa
ɗ
a, Hamid yayi ƙofa ya cigaba da cin abincinsa ransa duk babu da
ɗ
i, dan ya so ace
yau ya ke
ɓ
e da Sakina dan yana cike da kewarta.
[8/17, 6:42 PM] Rahma Kabir: *ƘAZAMAR AMARYA*
Na
©®Rahma Kabir MrsMG.
Wattpad @rahmakabir
Page 36.
Hamid bayan ya kammala cin Abinci ya miƙe domin zuwa falo sai Sakina ta tare shi da cewa.
Ya batun yara
zaka
ɗ
auko su ne yanzu ko sai gobe?
Ko zaki shirya muje tare yanzu daga nan kya gaisa dasu Hajiya, in yaran basu yi barci ba sai mu tawo dasu.
To tace masa kana ya wuce falon ita kuma ta ƙarasa cinye sauran abincin daya rage a plate sai ta miƙe ta ha
ɗ
e k
ayan ta soma kaiwa kitchen, data gama ta wuce
ɗ
aki ta
ɗ
auki mayafi ta fito falo Hamid ya miƙe ya fara gaba ta bishi a baya, a lokacin ne Madina ta sake fitowa daga
ɗ
aki, ganin fita zasu yi yasa tayi sauri dakatar da su da kiran sunan Hamid ga miyau cike da
bakinta.
Sakina ce ta fara juyowa ta tsaya kafin Hamid ya juyo shima yana kallonta, Madina matsawa tayi jikin bangon falon zata tsirtar da miyau Hamid ya bu
ɗ
e murya cikin daka uwar tsawa.
Karki kuskura ki fetsar da miyau jikin bangon falon nan, ki tafi
can
ɗ
akin ki da kika saba ƙazantar, dan wlh zanyi matuƙar sa
ɓ
a miki.
Madina ta gumtse miyau ta juyo fuska ha
ɗ
e ba damar magana saboda miyan ya cika mata baki, ganin ta tsaya
ɓ
ata musu lokaci Hamid ya juya.
Sakina mu je kinji.
Madina da sauri ta fetsar d
a miyau jikin bangon tana cewa cike da gatsali.
Ina zaku je tare? naga dai kwanana ne ko.
Kika zubar da miyau a bangon ko? na rantse da rabbin ka'abati sai kinsan kin yi haka, bazan
ɗ
auki ƙazantarki ba ki je ki samu tsumma ki goge gurin nan kafin mu dawo
, dan in har yayi jirwayi abin da zanyi miki sai yayi miki matuƙar muni.
Hamid ya fa
ɗ
a cike da tsantsar
ɓ
acin rai, Madina ta turo baki.
Kayi duk abinda zaka yi
ɗ
in ai lalura ce yasa ni tara miyau, sannan ina son yin magana da kai naga dole ne sai na zuba
r kafin inyi.
Bai ce komai ba ya bu
ɗ
e kofar falon ya fita Sakina ta bi bayansa, sai Madina ta bu
ɗ
e murya.
Allah ya isa ban yafe ba tunda kuka fita tare a ranar kwanana.
Babu wanda ya tanka mata suka wuce Sakina tana mamakin halin Madina na rashin kunya
ace har shi Hamid bata ragawa ba, abin nata yayi yawa haka suka wuce zugum zugum kamar marasa lafiya tsabar tunanin abinda Madina tayi, shi dai Hamid tunanin matakin da zai
ɗ
auka ne a kanta yake yi wanda yana jin da wuya