Showing 18001 words to 21000 words out of 111085 words
a gareta.
Cewar wata ƙanwar momy, guntun murmushi momy tayi.
To Allah ya sanya alkhairi ya baku zaman lafiya yasa
abokin zamanki ne na har abada, sai dai tunin da zan ƙara yi miki ban yarda ki zauna kishiya ta taka ki ba, sannan kina da gata da ƙima a gidanku muddun Hamid yaso cin zarafinki bance ki saurara masa ba, domin gidan aure ba gidan bautar miji bane gida ne
na jin da
ɗ
i da farin ciki da ko wani magidanci ya kamata ya bawa matarsa, kinga dai yadda na zauna da mahaifinku har ya bar duniya yana daraja ni domin banyi saken daya raina ni ba, kuma a kishiyoyina babu wacce na ragamawa balle taga damar yi mini iskanci
gashi kuma mun rabu lafiya da kowa, dan haka ki tuna ke mai daraja ce babu wani wanda ya isa ya takaki ki kyale shi. Uwarsa kuma in ta
ɗ
auke ki a 'ya to kema ki
ɗ
auke ta a uwa, in kuma ta nuna son kanta ta nima takura miki ki nuna mata ke 'yar zamani ce b
ance ki ragawa kowa ba wlh.
Nan fa mutanen cikin
ɗ
akin wannan ya kalli wannan, wasu sunyi mamakin maganganun momy amma wasu basu yi ba sanin halinta, dan haka suma suka
ɗ
aura da nasu fa
ɗ
ar, daga bisani aka sanar dasu 'yan biko sun zo, nan aka tasa ƙeyar M
adina aka fito da ita falo, sun kawo abinci kala biyu waina da miya da jelof
ɗ
in shinkafa ga kuma kular farfesun kaza daban, abu dai na girma da arziki aka yi shi, su Asma dasu aka zo
ɗ
aukar amarya zai wani kau
ɗ
i da iyayi suke yi, ba wani
ɓ
ata lokaci aka b
asu amarya suka rankaya zuwa gidan Hamid.
*****
Sakina.
Sunyi shagalinsu cikin kwanciyar hankali kowa ya watse aka bar ta daga ita sai su yaya Umma, sunyi ƙoƙarin gyara gidan kafin a kawo amarya, sun sakarwa falo turaren ƙamshi ko ina yayi tsaf kamar ba
a yi shagali a falon ba, Sakina ta sake yin wanka ta saka atamfa
ɗ
inkin riga da siket tayi
ɗ
auri irin na Maryam Babangida, ba kwalliya tayi ba amna tayi kyau daidai misali, bayan ta idar da sallar magrib ne ta
ɗ
auko sabon mayafinta ta yafa suka fito falo
suka zauna dan tarban amarya wanda Hamid ya kirata ya sanar da su sun taho, yanata mitar a gyara falon kar akawo amarya gida kaca kaca da to kawai Sakina ta bishi ta kashe wayar. Lokacin da suka ji ƙarar shigowar mota hakan ya tabbatar da amarya ta iso, su
yaya umma suka fita tarbota ita ko Sakina ta kame a cushing tana jiran shigowarsu dan komai yaya umma ta tsara musu basa so suyi abinda za a tafi dasu a baki, cikin fara'a suka yi musu iwo har cikin falo, basu tsaya anan ba dan su Asma ne jagoransu, sai d
a suka sada amarya a
ɗ
akinta aka zaunar da ita a bakin gado kafin suka shiga ranga
ɗ
a gu
ɗ
a ana yiwa amarya kirari, sun
ɗ
auki kusan minti sha biyar a
ɗ
akin kafin suka fito da amarya falo zuwa gurin uwargida, a nan wasu suka zauna a kujeru wasu kuma suka tsai
tsaya, suka gaisa cikin mutunci kana ƙanwar momy tace.
To uwargida ga amana mun kawo miki da fatan zaki riƙe, Madina dai yarinya ce duk abinda aka ga tayi sai ayi mata uzuri, Allah ya ha
ɗ
e kanku ya kauda fitina.
Duk mutanen falon suka amsa da amin, Yaya
Umma tace.
In Sha Allah mun kar
ɓ
i wannan Amana Allah ya kauda shai
ɗ
an a tsakani.
Nan ma duk suka amsa da Amin. Sakina ta
ɗ
aura da cewa.
To Amarya Allah ya sadamu da alkhairinki ya bamu zaman lafiya, yasa nan da wata tara a kuma wani taro haka kin haifo
mana
ɗ
an Hamid.
Nan fa Yaya Kaltume ta
ɗ
auki gu
ɗ
a wasu mata suka taya ta, wasu kuma suna dariya tare da ambaton amin, haka aka yi komai cikin mutunci ba tare da wani damuwa ba daga bisani ne aka ce su fito za a wuce dinner, sai suka fice sunata fa
ɗ
ar maga
nar Sakina tana da sakin fuska da alama ba tada matsala, bayan tafiyarsu ne yaya umma tace.
Ada in an kawo amarya, uwargida kan yi mata kyautar turmin atamfa ko wani abu mai kyau, amma banda yanzu da lamura suka lalace.
Yaya ko a yanzu ma ba za a rasa wa
ɗ
anda suke bayarwa ba, ni dai sisina ba zai yi ciwo ba salon na bata ace na yi mata kyautar mugun abu, kunsan mutane da ƙirƙirar matsala, a tsakanin kishiyoyin zamanin nan kullun cikin zargin asiri suke yiwa juna duk da akwai masu yi.
Haka ne, to Allah ya
shiga tsakanin nagari da mugu.
Cewar Falmata, duk suka amsa da amin sai yaya umma tace.
Sakina
ɗ
azun naji kin ambaci kin bawa amarya wata guda, fa
ɗ
a kika yi ko kuwa da gaske hakane.
Wlh yaya umma da gaske nake yi dan tuntuni na fa
ɗ
awa Hamid kuma yaji d
a
ɗ
i sosai ya amince.
Anya kina da hankali kuwa Sakina? an fa
ɗ
a miki ana yiwa namiji irin wannan riƙon sakainar kashin ne, yanzu fa lokaci ne da zaku kafa gasar kula dashi ko wa ya iya allonsa ya wanke.
Cewar yaya umma tana tsureta da ido, Sakina tayi mur
mushin takaici.
Yaya Umma mai
ɗ
aki shi yasan inda yake yi masa yoyo, ki barni da Hamid shi ba irin mazan nan bane da za ayi wa wannan rawar ƙafar, ya dai je ya ji da amarya ni kuma na basu filin wasa su buga yadda ransu yake so.
Hmmmm shikenan ai tunda
kin riga da kin ƙaddamar da son ranki sai dai mu koke gaba, amma duk da haka ba zama zaki yi ba zaki samu kayan gyara ki tayar da koma
ɗ
a ki zaburar da kuzarinki ta yadda kina amsar girki ya gane cewa kema da sauranki.
Cewar Falmata, nan yaya umma ta gasga
ta wannan sharawa suka shiga sanar da ita yadda zata yi komai, Sakina ta baza kunne tana saurare, da yake Falmata 'yar Maiduguri ce ta san harkar kula da miji da gyaran jiki, hakan yasa ta
ɗ
aura Sakina akan seti da shawarwari, tace kuma musamman zata aiko
mata da mai gyaran jiki bayan an kwana biyu tayi mata koda na kwana uku ne, sannan zata yi mata oder
ɗ
in tsumin 'yar gata da kazar amare wacce Ummu sultan take ha
ɗ
awa, ko su ka
ɗ
ai tayi amfani dasu ta gama ha
ɗ
a kanta, sosai Sakina taji da
ɗ
in shawarwarinsu d
an ba ƙaramin abubuwa suka tunatar da ita ba da kuma ƙara haska mata yadda namiji yake son mace 'yar kwalisa, wanda tana kyautata zaton yana
ɗ
aya daga cikin abinda yaja ra'ayin Hamid ya auri Madina, sannan itama tasan tana da sakaci wajen gyara, dan magani
n mata bai dameta bane koda kuwa ita ta ha
ɗ
a da kanta bata damu tasha ba, amma yanzu dole ne zata dage damtse dan in tayi sakwa sakwa to tana ji tana gani Madina zata amshe mata miji, ta san ba tada damuwa da girki dan ita gwana ce, kuma in ta nan ne ta ci
ri tuta a gurin Hamid, amma duk da haka zata ƙara dage damtse dan in kana da kyau aka ce ka ƙara da wanka.
....
A gurin Dinner taro yayi taro wuri ya tumbatsa da al'ummar Annabi, an ƙawata gurin sosai dan da ganin hol
ɗ
in sai wanda yaci ya tada kai zai iy
a kama shi, saboda an tanade shi domin manyan mutane, Hamid yana zaune a gefen Madina a wani kujera na alfarma, suna zaune gabda juna dan haka yasa in Madina
zata yi masa magana irin na ra
ɗ
a sai ya kauda kansa cikin dabara ya kafa mata kunnensa dan kar ya
shaƙi warin bakinta daya ji
ɗ
azun, sosai yake fargaba da hakan saboda kar ya bata farin cikin da yake ciki, a haka aka yi taro aka gama cikin natsuwa da burgewa sun sha hotuna sosai, an kafa tarihi a dinnar Hamid da Madina, saboda mutane da yawa sunce sun
jima ba suga shagalin dinner daya yi matuƙar burgesu ba irin wannan, daga nan ango ya taho da amaryarsa a mota zuwa gida, suma 'yan kawo amarya daga wajen taro kowa ya watse.
Lokacin da Hamid suka dawo babu kowa a falon da alama duk sunyi barci,
ɗ
akin Mad
ina suka wuce ta zauna a gefen gado yana ce mata.
Tashi zaki yi ki watsa ruwa sannan ki
ɗ
auro alwala kiyi shirin barci, bari naje na shirya nima in zo.
Da to ta bishi kana ya fito tana cewa a hankali.
Wlh babu wankan da zanyi wanda nayi
ɗ
azun ya isa, ha
ka kurum mura ya kama ni, ai ba wari nake yi ba banda ƙamshin turare.
Tana fa
ɗ
ar haka tare da shinshina hammatar rigarta, bata ji wani wari ba sai ƙamshi, hakan yasa ta miƙe ta cire kayan duka ta isa waldrob
ɗ
inta ta
ɗ
auki kayan barcin da yaya Aisha ta ce
mata ta aje, riga da wando ne masu kyau, sai ta saka kana ta wuce toilet tayi alwala ta fito ta saka dogon hijab data gani waldrob ta zauna zaman jiransa.
Hamid yana fita falo ya zauna ya kira Sakina a waya cikin barci taji kira, sai ta
ɗ
auka yace ta fit
o falo, ba musu ta ce to sai ta fito saye da kayan barci ta saka hijab a samansu, ta zauna tana dubansa.
Kun dawo lafiya da fatan an watse taro lafiya.?
Alhamdulillahi komai ya tafi a tsare kamar yadda ake so, fatan dai Allah ya bamu zaman lafiya gaba
ɗ
ay
a.
Ameen ta amsa masa kana ya ce.
Ina so ki ha
ɗ
a mata tea mai kauri a cups biyu sannan ki ha
ɗ
o da plate
ɗ
aya. Sannan ni karki cika mini sugar, ita kuma kisa mata yaji sosai dan nasan Madina akwai son zaƙi.
To ko na kawo musu ruwa a flacks ne da sauran k
ayan sai ku ha
ɗ
a da kanku.
Bance ba! ki dai ha
ɗ
o mana, ko so kike dole sai munyi aiki bayan gajiyar da muka kwaso.
To tace masa sai ta miƙe ta wuce tana shanye hawayen daya taru mata, wato saboda ya raina mata hankali yasan tayi barci amma ya taso ta dan
ta yi masa hidima, madadin shi ya yiwa kansa tunda ba abu ne mai wuya ba, salon dai ya ƙirƙiri abinda dole sai ya hana ta barci da damuwarsa.
[7/8, 7:44 PM] Rahma Kabir: *ƘAZAMAR AMARYA*
Na
©®Rahma Kabir MrsMG.
Wattpad @rahmakabir
Page 10.
Haka Sakina
ta shiga kitchen ta ha
ɗ
o masa komai ta kawo falo ta aje tayi tafiyarta
ɗ
aki ta kwanta dan huta gajiyar bikin. Da Hamid ya fito yana shirin kwala mata kira sai ya hango tire da komai kan center table, kwafa yayi yana girgiza kai ya wuce ya
ɗ
auka ya juya zuw
a
ɗ
akin Madina, ya samu tana kwance ya saki murmushi.
Ki tashi muci abinci sai mu rama sallar Isha'i da nafilar godiya ga Allah akan kasancewarmu guri guda.
To tace masa ta sauko suka zauna a madaidacin carpet da aka saka a gaban gadonta, nan Hamid ya mi
ƙ
a mata ruwan tea ta amsa ta fara sha dan sosai take jin yunwa, shi kuma ya ciro kazar da ya siya musu a hanya ya baje shi a plate suka fara ciyar da junansu, Madina tun tana nuna kunyarta harta ta saki jiki ta
ɗ
irki kazar nan dan har sai da ta fishi ci, i
ta fa in abu yayi mata da
ɗ
i zaƙewa take yi sai taci ya kai mata wuya kafin take sararawa, Hamid yaji ta burgeshi sosai dan yasan ba kowace amarya ce take yarda taci kazar amarcinta ba amma yaga Madina ba wani fulako taci kayanta, bayan sun kammala ya miƙe
ya
ɗ
auraye baki a bayinta ya fito itama tayi kamar yadda yayi suka matsar da tire ya jasu sallah, bayan sun idar ne yayi duk addu'ar da ya kamata ango ya yiwa amaryarsa daga bisani ya miƙe yana cewa.
Bari nayi brush ina zuwa.
To tace masa ta miƙe tana ci
re hijab ta aje tare da dadduma sai ta haye gado babu zancen wanke baki kamar yadda shi yace zai yi, a ganinta
ɗ
azun da yamma tayi brush da zata yi wanka, duk da bawai babu brush
ɗ
in bane, akwai sabo a toilet
ɗ
inta har biyu da maclean da aka aje mata su, H
amid ya dawo ya sameta ta kwanta ya kashe musu haske ya kwanta a gadon yana cewa.
Madinata yau zaki bani tukucin kazar da kika cinye mini.
Wani irin tukuici bayan tare muka ci. Nifa barci nake ji dan duk jikina ciwo yake mini.
Bari nayi miki tausa wata
ƙ
ila zaki fi jin da
ɗ
in barci.
Yauwa kamar kasan ina so dan so tari ina saka mai aikinmu ta matsa mini ƙafa har nayi barci.
Ta fa
ɗ
a tana gyara kwanciyarta tare da lumshe ido, ita fa bata kawo Hamid zaiyi wani abu ba a ganin daga ita har shi a gajiye suke,
a hankali ya fara yi mata tausan tun yana yi a hankali har ya sauya salo ya shiga aika mata da zafafan saƙonni, da yake tasha maganin gyara tuni ya kunna mata nau'urar dake sadar da zumuncin ƙauna, daga nan kuma suka lula duniyar masoya duk da Hamid yana
ankare da warin daya ji
ɗ
azun a bakinta, dan haka duk wani sako daya ke aika mata bai yarda sun ha
ɗ
a bakinsu ba, ita kuma da alama tana son sumbata wanda ko a film taga ana yi yakan dasa mata wani shauƙi, ganin fa bazai yi mata ba yasa ita da kanta ta nima
hakan, ba yadda zai yi dole ya amince duk da yaji ba wani wari amma kwakwalwarsa tana hasko masa warin daya ji
ɗ
azun, dauriya kawai yake har dai taci galaba akansa ta lular dashi wata duniyar.
A wannan dare Hamid bai sarara mata ba sai da ya tabbatar da
hakkarsa ya cimma ruwa, dan ya sameta a cikakkiyar budurwa kuma Alhamdulillah komai yaji yadda yake so, soyayyarta ya ƙara ninkuwa a zuciyarsa fiye da da, ji yake kamar ya mayar da ita jikinsa su zama abu guda dan tsantsar ƙauna. Itama sosai ta kuma dulmi
ya cikun kogin ƙaunar Hamid duk da tasha wuya amma kuma babu abinda ya rage daga son da take yi masa sai ma ninkuwa da yayi, tasan Hamid shi ne dai dai irin mijin da take buri a rayuwarta gashi ta same shi a yadda take so, haka suka lula barcin gajiya har
sai da aka yi sallar asubahi gari ya fara haske kafin Hamid ya farka, yana ganin gari ya waye ya tashi ya zauna yana kallonta tare da sakin murmushi gani yake Madina itace cikon farin cikin rayuwarta, tunda ya sameta yasan ya samu cikon addininsa, haka ya
tashi ya shiga toilet
ɗ
inta ya ha
ɗ
awa kansa ruwa ya fara gabatar da wankan tsarki kafin wankan sabulu ya biyo baya, ya fito ya tada sallah, yana zaune a dadduma ya idar, Madina ta farka tana ambaton.
Wayyo Allah na.
Tare da miƙa, Hamid yayi saurin shafa
addu'a ya miƙe yana dubanta.
Madina Aljannar duniyata kin farka.
Waigowa tayi tana dubansa sai ta saki murmushi bata iya cewa komai ba domin tuni miyau ya cika mata baki.
Ki tashi ki tsarkake jikinki kiyi sallah domin gari ya waye.
Ka taimaka ka ha
ɗ
a m
ini ruwan wanka.
Ta fa
ɗ
a da miyau a bakinta, nan take Hamid ya ji wani kyankyami ya kamashi tare da tuna fa jiya sun ha
ɗ
a bakinsu guri
ɗ
aya, bai iya cewa komai ba ya juya ya shiga toilet
ɗ
in, miyau ya fara tofarwa kafin ya iya ha
ɗ
a mata ruwa mai zafi ya f
ito yana ce mata.
Ki tashi kije kiyi, bari naje
ɗ
akina ina zuwa.
Kai beb na
ɗ
auka kai zaka yi mini wankan har ka taya ni na shirya, ko ba haka naga masoya suna yiwa kansu ba.
Ta yi maganar har miyau na fitowa a bakinta, sai ta juya gefen gadonta ta fets
ar da miyau a jikin bango, Hamid ya ji zuciyarsa tana niman tashi da sauri yayi hanyar fita kafin ta jagula masa lissafi yana cewa.
A cikin labarin hikaya kika san wannan, ki tashi ki zama jaruma kamar ko wace mace ki shirya gani nan zuwa.
Ya bu
ɗ
e ƙofar
ya fice yana jin ransa yana so ya
ɓ
aci da ita, dan gani yake ƙazanta ce a fetsar da miyau jikin bango, ko masu ciki in suna tara miyau abu mai zurfi suke samu su zuba ƙasa suna sanya miyau a ciki, amma kuma wani
ɓ
angare na zuciyarsa yana yi mata uzuri ƙila
abinda ya faru jiya shine ya sa ta tara miyau, da tunanin ya shiga
ɗ
aki ya kwanta dan fa
ɗ
a mata kawai yayi zai dawo amma yafi so ya kwanta yayi barci shi ka
ɗ
ai baya son wani ya ra
ɓ
e shi saboda yayi barci