Showing 36001 words to 39000 words out of 111085 words

Chapter 13 - ƘAZAMAR AMARYA completed.

dashi

ɗ

azun, ta shiga yi masa bayani kamar yad

da ta fa

ɗ

a masa, data kai aya ya cewa Hamid.

Anyi Haka?

Eh! ya bashi amsa a takaice fuskarsa a dagule, Abba yace.

Hamid inaso kayi haƙuri kayi mata uzuri tunda har ta riga ta shiga gidan, ke kuma tunda yace ya soke fitarki ko ina zaki dole sai kin tamba

ye shi to ki tabbatar da kin nima izininsa kafin ki fita, zaman auren

nan dole sai kunyiwa juna uzuri kun yi haƙuri kafin zai

ɗ

aure, ada bansan ku da irin wannan rikicin ba sai a yanzu, dan haka ku sani girma kuke yi bai dace kuna irin wannan ba, Sakina ta

shi ki tafi Allah yayi miki albarka.

Ameen tace masa tare da godiya ta miƙe tayi masa sallama ta wuce ta ƙaramar ƙofar daya ratsa ta gidansu ta wuce gida. Abba ya mayar da dubansa ga Hamid ya rufesa da fa

ɗ

a sosai har sai da ya dinga bashi haƙuri akan zai

gyara kafin yace.

Bana son na kuma jin ka tayar da maganar saboda bana so akai ga

ɓ

ar da yarinyar nan zata raina ka, dan in har hakan ya faru ba zaku ji da

ɗ

in zama da juma ba, karka kure haƙurinta ina gaya maka, kuma ka zama mai adalci ka tuna tsawon sheka

run da kuka yi da ita, wannan amaryar taka gobe ne zata cika sati guda dan haka karka nuna tafi Sakina daraja saboda giyar soyayya, dan wlh koda goma ta lalace tafi biyar albarka. Ka tashi ka tafi.

Hamid ya miƙe yana godiya kana ya wuce zuwa gidansa. Koda

ya isa falon ba kowa dan haka kiran Sakina yayi a waya dan ba zai tsaya

ɓ

ata lokacin kwara murya yana kiranta ba, tana ganin kiransa ta

ɗ

auka yace ta fito falo sai ya kashe wayar, miƙewa tayi daga kwanciyar da tayi a gado, ta fito falon ta samu guri ta za

una yana wasa da yatsunta, Hamid saida ya

ɓ

ata kusan minti biyar baiyi magana ba, daga bisani ya sauke ajiyar zuciya ya soma magana.

Kina ganin kin tsira ne da kika kai karata gurin Abba? to ina garga

ɗ

inki ki daina ha

ɗ

ani da Mahaifina dan bazan

ɗ

auki haka

ba, wlh idan baki wasa ba zan datse igiyar alaƙar dake tsakanina dake dan na gaji da halinki, sannan batun girki baki isa kice sai bayan wata

ɗ

aya zaki yi ba, duk da kin bani hutu kin barwa amarya ni saboda baƙin kishi to wajibi ne ki yi girki duk bayan k

wana biyu in Madina tayi, dan haka gobe in Allah ya kaimu Madina zata fara girki zata yi na kwana biyu daga bisani sai ki amsa kema kiyi kwana biyu, haka zaku riƙa yi har ta cike wata gudan data

ɗ

auka kafin kwana ya dawo gunki. Sannan kamar yadda na tsara

girkin safe ke ce zaki riƙa yi duka gidan saboda Madina zata fara fita aiki jibi monday in Allah ya kaimu, aikin gida ki riƙa tayata tunda ke kina gida ba inda kike zuwa, da fatan kin ji abinda nace.

Sakina sai da tayi jim ka

ɗ

an kafin tace.

Shikenan Alla

h ya bani iko yanzu akwai abinda kake so a dafa ne.

Eh ki yi mana tuwon shinkafa miyar kuka kisa wake a ciki kuma yaji nama, Madina kuma ki dafa mata koda taliya ce nasan ba lallai taci tuwon ba.

To, tun daga safe har dare zan girka abincin?

Eh kiyi hak

a

ɗ

in, ita ki mata taliya da miya nasan zata ci har dare, zan fita yanzu ki yi mini lis

ɗ

in abubuwan da babu.

Akwai komai dan babu abinda ya ƙare sai kwai ne da madara suka kusa ƙarewa.

Wani irin kwai da madara? da yawa fa na siyesu kafin biki nan, na ta

bbatar zasu yi mana kusan wata. Amma ina zuwa nasan Madina ce ma.

Ya fa

ɗ

a yana miƙewa zuwa

ɗ

akinta, Sakina da ido ta bishi dan ta jira fitowarsa tunda yace yana zuwa, maganganun maman Murja ne yake yawo a zuciyarta wanda kusan duk abinda ta fa

ɗ

a gaskiya n

e, in har bata

ɗ

auki mataki ba to haƙiƙa haka rayuwarta zai zama abaibai a gidan Hamid dan ba tada 'yanci ko galihu tamkar zaman dole yake yi da ita. Hamid yana shida

ɗ

akin Madina ya samu tana shan ha

ɗ

in madara data ha

ɗ

a, da kallo ya bita yana cewa.

Me ki

ke sha a kofi.?

Madara da milo

ɗ

an

ɗ

ana kaji shegen da

ɗ

i gare shi, wlh yana mugun kashe mini kwa

ɗ

ayi in na ha

ɗ

asu irin haka, kullun sai na ha

ɗ

a saboda da

ɗ

insa..

Madina kina nufin madara da milon gidan nan kike yiwa wannan ha

ɗ

in?

Eh mana, to a ina zan sam

esu in ba a gidan nan ba.

Hamid wani waro ido yayi waje ya kama ƙugunsa da duka hannunsa yana gya

ɗ

a kai, daga bisani ya saki hannunsa ya nunata da tsaya.

To daga yau karki ƙara yi mini wannan shashancin, ko an gaya miki ni mai ku

ɗ

in banza ne da zaki riƙa

yi mini almubazzaranci, dama tunda aka ce kwai da madara dun ƙare, to kace na fara zargi dan kince kina cin kwai shida a rana. Dan haka ni bamu saba wannan wasa da kayan ku

ɗ

in ba, a hankali muke binsu har su ƙara, daga yau in zaki ci kwai guda biyu ya ish

e ki, madara da milo kuwa in ba a tea ba ban yarda ki ƙara shansu haka nan ba, kinji na fa

ɗ

a miki.

Madina miƙewa tsaye tayi tana ƙanƙance idonta tsabar rashin kunya.

[7/20, 7:32 PM] Rahma Kabir: *ƘAZAMAR AMARYA*

Na

©®Rahma Kabir MrsMG.

Wattpad @rahmakabi

r

Page 17.

Madina tace cikin gatsali.

Yanzu ka tabbatar mini da kai Alhajin Maƙo ne, duk dukiyar da kake dashi meye na mitar kwai da madarar da nake amfani dasu, ohohh matarka ta kai maka gulmata kazo kana ƙare mini garga

ɗ

i akan

ɗ

an abinda bai taka kara

ya karya ba, to ni a gidanmu haka na saba yi kuma a gidan mijina zanyi abinda yafi haka dan ina da cikakken 'yanci.

Madina ni kike fa

ɗ

awa haka.

Eh na fa

ɗ

a maka tunda har ka iya rabani da gidanmu to dolenka ne ka

ɗ

auki duk

ɗ

awainiyata wlh, cin kwai da ma

dara yanzu na fara idan ba zaka iya ba sai ka je ka fa

ɗ

awa Hajiyata ka gaza da riƙeni su zo su

ɗ

aukeni.

Tana gama fa

ɗ

ar haka ta

ɗ

auki kofin ha

ɗ

in madararta ta wuceshi ta bu

ɗ

e ƙofar tare da banko masa shi, ta barshi a tsaye baki sake cike da tsantsar mamak

inta, tunda yake da Sakina bata ta

ɓ

a yi masa irin wannan rashin kunyar ba shiyasa in Madina tayi masa yake mamakin yadda bata jin nauyinsa balle kunyar mayar masa da duk abinda yazo bakinta. Madina tana fitowa falon ta ƙarasa gurin da Sakina take zaune ta

tsaya tana cewa.

Duk munafurcinki zai ƙare akanki baki isa ki ha

ɗ

ani da Hamid ba ni da shi mutu karaba takalmin kaza, kwai da madara yanzu na fara sha sai ki sauya wani salon dan wannan bai samu muhalli ba.

Tana gama fa

ɗ

ar haka ta wuce ta zauna tare da c

igaba da shan madarar, Sakina cikanki bata ce mata ba dan ba tada lokacin

ɓ

atawa wajen musayar magana da ita, Hamid kam maganar Madina yaji yasa shi fitowa falon sai dai koda ya fito ya hangeta zata zauna, bai bi ta kansu ba ya wuce

ɗ

akinsa ya shirya ya fi

to yana duban Sakina.

Ki dafa tuwon kawai kibar batun taliyar dana ce kiyi, anjima in zan dawo zan tawo da madarar da kwai.

To tace masa sai ta miƙe ta wuce kitchen, Madina kuwa har ya kusa fita ta dakatar dashi.

Hamid ka tawo mini da abincin da zanci d

an bana cin tuwo.

Ƙ

ala bai ce mata ba ya fice abinsa, Madina turo baki tayi ta miƙe da sauri tabi bayansa har ya shiga mota ta tsaya a jikin window tare da marairaice fuska.

Farin cikin Madina dan Allah ka daina fushi dani, taya daga ana fa

ɗ

a maka magana

zaka zo ka rufeni da fa

ɗ

a, dan Allah karka bari maƙiya suji tsakaninmu, kuma tunda kace baka son ina cin kwai da yawa In Sha Allah zan rage amma ka daina yawan mini fa

ɗ

a ban saba da hakan bane shiyasa.

Shikenan ni zan fita sai in na dawo.

To ai baka ce

mini ka haƙura ba, kuma me zaka tawo mini dashi anjima.

Ai Madina mamaki kike bani wlh amma ya wuce, kiyi mini text

ɗ

in abinda zan kawo miki amma ki nima abincin ranar da zaki ci, kuma gobe In Allah ya kaimu zaki fara girki dan haka ki kwana da shirin hak

a.

Sai ya tada mota Madina bata iya magana ba ta matsa yaja mota yayi ribas ya wuce, jiki a sanyaye ta juya falo sam Hamid ya kasa fahimtarta ita fa girki gaba

ɗ

aya bata ma iya ba, sannan yadda yake nuna mata shi

ɗ

an ra'ayi ne bata jin zata jure domin itam

a tana da nata ra'ayin, sauran madarar ta

ɗ

auka ta wuce falonta ta zauna, sai ga kiran Kausar ya shigo wayarta da sauri ta

ɗ

aga dan dama tana son suyi magana.

Ƙ

awata dama haka aure yake? Gaba

ɗ

aya Hamid ya sauya fa, sai wani ra'ayi yake nuna mini ban isa

inyi yadda nake so ba a gidansa.

Hahaha me aka fara ma ai tukunna ma, Madina na gaya miki aure fa zaman gaskiya da gaskiya ne yanzu ne zai gane asalin halinki kuma kema yanzu zaki gane nashi. Bani labarin me ya faru.?

Nan Madina ta soma bata labarin koma

i, Kausar taja guntun tsaki.

Madina dole zaki aje rayuwar gidanku fa ki fara dasa sabuwar rayuwa a gidan Hamid, ba zai yuwu kina yi masa almubazzaranci ba kice bai isa yayi magana ba, sangarcin da Hajiya tayi miki daban nan gidan aurenki daban fa.

Hmmm w

ai ma girki yace zan fara gobe kuma ni babu abinda na iya, wlh zatona zai yarda da

ɗ

aukar mini masu aiki.

Tunda kin fahimci ga ra'ayinsa sai ki bishi a hankali sai kiga kin sauya shi cikin ruwan sanyi, yanzu dai ki nima girki mai sauki kiyi, in ma ya fahi

mci baki iya ba da kansa zai samawa kansa mafita.

Kausar wlh ban iya komai ba in dai ba farar shinkafa ba ko farar taliya sai indimie.

To kiyi shinkafa da miya ki ha

ɗ

a da cosilo, zan yi miki voicing yadda zaki ha

ɗ

a sannan ki shiga youtube ki duba miyar s

tew da cosilo nasan zaki iya tunda ba abu ne mai wuya ba.

To shikenan ina jiran voicing

ɗ

inki nagode.

Da haka suka yi sallama Madina tana sauke ajiyar zuciya da jin dole zata lalla

ɓ

a Hamid dan ba zata jure yin girki ba.

Sakina.

Kamar yadda ya umarce ta

haka ta yi musu tuwo ta gama ta saka nata taci kana ta koma

ɗ

aki ta kwanta dan ta huta, a sannan ne maganar data yi da maman Murja ya fa

ɗ

o mata a rai, sam ta kasa samun natsuwa da yin haka domin in har tace zata kauce hanya dan samun farin ciki a gidanta,

to kamar ta butulcewa Allah ne, domin tasan ya jarabceta ne domin ya gwada imaninta muddun ta nima maganin mallaka tofa ta kasa jure wa jarabawarta, kuma sakamakon abinda zai biyo baya nan gaba ba zai yi mata kyau ba, mutuwa zata iya

ɗ

aukarta a ko wani lo

kaci dan ba zama ya kawo mu duniya ba kuma tabbas bautar Allah da jin tsoronsa shine zai tseratar damu daga azabar wuta, ba zata

ɗ

auki alhakinsa ba akan

ɗ

an farin cikin da ba dauwamammiya bace, data rasa imaninta akan Hamid ta kauce hanyar Allah to gwara a

uren ya mutu gaba

ɗ

aya ta tsira da imaninta, dan haka ta yanke ba zata ta

ɓ

a bawa shai

ɗ

an ƙofar zai ci gabala akanta ba, kuma itama maman Murja dole zata ja baya da ita dan ba zata cigaba da mu'amala da wacce bata sanya tsoron Allah a zuciyarta ba, da wannan

shawarar ta rufe babin maganar ta

ɗ

aga waya ta kira yayarsu Jalila wacce take aure a kano, yarinyar yayan babansu ce kuma suna mugun shiri da ita. Tana

ɗ

aga wayar suka gaisa cike da farin ciki tana cewa.

Sakina naji magana mara da

ɗ

i a gurin Umma akan mij

inki, kita Haƙuri kinji wata rana sailabari wh naso zuwa bikin nan amma kuka dage akan in barshi ba taro za kuyi ba.

To yaya Jalila haƙurin shine ya zama wajibi na yi, amma wlh auren gaba

ɗ

aya ya fice mini a rai.

Ki daina fa

ɗ

in haka kodan saboda yaranki,

kuma dukkan tsanani yana tare da sauƙi. Yanzu abinda nake so dake ki tsaya kiyi gyaran jikinki kafin ki amsa girki tunda umma tace wai kin basu wata guda saboda wauta.

To ya zanyi yaya Jalila? hakan ya nuna mini shiyasa na basu dama. In Sha Allah zanyi gy

ara dan har Yaya Falmata tace zara ha

ɗ

ani da wata mai gyaran jiki.

To madalla cikin satin nan akwai kaya da za a aiko mini daga Sokoto, in sun zo zan saka miki wasu a mota ki yi amfani dasu suna da kyau sosai.

Nagode yaya Allah ya saka da alkhairi.

Ta a

msa da amin kana suka dan ta

ɓ

a hirar zumunci daga bisani suka yi sallama.

***

Hamid.

Sai bayan sallar Isha'i ya shigo gidan, yau ya samu yaran suna kallo a falo ba ƙaramin da

ɗ

in hakan ya ji ba, Rauda da gudu taje ta rungume shi ya

ɗ

agata sama yana yi ma

ta dariya, haka suka ƙaraso falon Iro yana biye da shi a baya riƙe da leda guda biyu, ya ajiye a center table ya juya ya fita Hamid ya zauna yana cewa.

Ina mamanku? jeki kirata tazo.

Ya cewa Mufeeda, da sauri ta je

ɗ

akin ta kirata Sakina ta fito saye da

doguwar rigar atamfa ta zauna a cushing tana yi masa sannu da dawowa. Ya amsa fuska a

ɗ

an sake kana yace.

Ga madara na kawo da kwai kirad shida, ki

ɗ

auki kired hu

ɗ

u ki aje a

ɗ

akinki in zaki amfani dashi ki riƙa

ɗ

iba, amma ki bari wa

ɗ

anda suke kitchen su ƙ

are, sannan madara gashinan hu

ɗ

u ne ki

ɗ

auki uku shima ki aje nasan kina ƙoƙarin adanawa ba, sannan milo gwangwani

ɗ

aya na siya ki aje shi a kitchen kawai.

To tace masa ta miƙe ta wuce ta

ɗ

iba iya abinda yace ta adana taje

ɗ

akinta ta ajiye, kwai da Iro y

a shigo dasu shima ta je ta kai kired hu

ɗ

u

ɗ

akinta kana ta yi masa sai da safe ta shiga

ɗ

aki. Hamid ya miƙe da sauran ledan siyayyar ya nufi

ɗ

akin Madina, ya samu kallo take yi ya zauna suka gaisa kana yace.

Ga madara nan gwangani

ɗ

aya nasan zai kai miki

wata guda naki ne ke ka

ɗ

ai, akwai gwangwanin milo a kitchen wannan duk zaku riƙa amfani dashi, sai kwai kired biyu shima nasan zai kai miki wata

ɗ

aya, ga kuma abincinki nan bari naje dinning naci tuwo ina zuwa.

Yana kaiwa nan a maganarsa ya fice bai jira

mai zata ce ba, dan bakinta a bu

ɗ

e yake tana mamaki tare da kallonsa har ya fice, wato dagaske yake ba zata yi wandaƙa da madara da kwai ba shiyasa ya yanke yi mata haka, aiko zata bashi mamaki dan ba zata ta

ɓ

a fasa yin yadda ta saba ba in ya ƙare dolensa

ya siyo mata bai isa yace wai wata zata yi dasu ba, tayi ƙofa tana girgiza kai akan dole zata gyara masa hankali wlh.

Hamid tunda ya fara cin tuwon nan ya mayar da natsuwarsa gaba

ɗ

aya a nan, sosai yaji da

ɗ

in tuwon dan rabonsada abinci mai da

ɗ

i haka tun ka

fin bikinsa da Madina, yayi kewar abincin Sakina sosai wanda yasa shi yau sai da yaci tuwon da yawa har ya nima yin mugun ciki, daya gama ne ya miƙe yana cewa yaran suje su kwanta dare yayi kana ya wuce

ɗ

akinsa yayi wanka ya fito ya shirya kwanciya, sai ya

zo Kofar

ɗ

akinsa ya murza key ya je ya zauna a kujerar hutu da take a

ɗ

akin ya kunna syatem

ɗ

insa ya saka wani action film yana kallo hankalinsa kwance. Madina shuru ahuru Hamid zai zo ba har barci ya fara damunta hakan yasa ta shirya yin barci ta fito zu

wa

ɗ

akinsa, yana jin ta kama handle

ɗ

in ƙofarsa ta mur

ɗ

a sai ya rage ƙarar film

ɗ

in da yake kallo, yayi banza da ita dan yana jin tana bugawa tare da kiran sunansa, sai da ta gaji dan kanta ta juya ranta a

ɓ

ace ta shiga

ɗ

aki ta kwanta tare da tura masa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login