Showing 105001 words to 108000 words out of 111085 words

Chapter 36 - ƘAZAMAR AMARYA completed.

maman murja, koda

suka isa basu tsaya

ɓ

ata lokaci ba suka kutsa kai cikin gidan, tuni yara suka isa da gudu suka sanar da ita 'yan sanda sun zo, cikin Maman murja ya

ɗ

uri ruwa, da saurinta ta saka hijab ta fito, ganinsu tare da Madina yasa ta yi mugun mamaki bata ta

ɓ

a zato

n hlamarin zai kaisu ga haka ba, ta tsaya tana duban Madina.

Yanzu Madina haka za muyi da ke? na

ɗ

auka zaki zo mu sasanta ba tare sa kowa yaji ba.

Cewar maman Murja dafe da ƙirji, Madina tayi murmushi tana cewa.

Ai jiya naga baki biyo ta hanyar da za mu

yi sulhu ba dan haka ga 'yan sanda nan zasu kwatar mini haƙƙina ta ƙarfin cin tuwo, yalla

ɓ

ai ga matar data damfareni nan ku kamata har sai ta fito mini da ku

ɗ

ina.

Madina ta ƙare maganarta ga 'yan sanda, ba

ɓ

ata lokaci suka tasa ƙeyar maman Murja wacce tak

e tayi musu magiya da ban haƙuri akan karsu tona mata asiri zasu yi sulhu, basu saurareta ba suka sakata a

motarsu a baya dake bu

ɗ

e tamkar sun kamo

ɓ

arauniya, suka tafi gaba

ɗ

aya station, nan dai aka matse maman murja ta fa

ɗ

i gaskiya dan saida tasha mari da

duka da kulki, nan aka ƙara tura wasu 'yan sanda tare da Madina suka tafi

ɗ

auko malam, haka suka taso ƙeyarsa tare da saka shi a bayan kanta, duk yadda suka yi musu magiya akan zasu yi belin kansu sannan suyi sulhu a tsakaninsu abu yaci tura, dan Madina k

u

ɗ

i ta sake musu akan su riƙe su na tsawon kwanaki, in suka ji wuya babu gardama zasu biyata ku

ɗ

inta kuma horon da suka sha zaisa ba zasu ƙara sha'awar cutar da wani ba, sai bayan sallar magrib Madina ta koma gida.

***

Hamid.

Sosai ya mayar da hankali k

an gyaran gidan Madina, dama tunda ya gina gidan bai ƙarasa aikin ba ganin ba wai amfani da shi zai yi ba sayarwa zai yi ya samu riba, amma dawowar Madina gidan yasa shi ware ku

ɗ

i akan a saka duk abunda babu, musamman ya je *MG Funitures Company* yayi maga

na da CEO

ɗ

in akan yana so a saka masa ƙofofi da kitchen cabinet da kuma kujerun Cushing na falo set da na gado set na

ɗ

akinsa, haka suka tattauna bayan ya biya ku

ɗ

in kaya, ya basu adreshinsa domin zuwa buga masa aikinsa na ƙofofi na kitchen cabinet, sunyi

masa sauƙi kasantuwarsa customer

ɗ

insu ne dan duk wasu kayan gidansa a gurinsu yake oder, sqi yayi sallama dasu ya wuce.

_Kayanmu tamkar daga turai suke ga kyau ga sauƙi, muna tura kayanmu ko ina a fa

ɗ

in Nageria, ina mutanen Niger kuma ku matso kusa domi

n muna da manyan customers

ɗ

inmu daga ƙasarku. Munayin kayan Funitures ko wani iri dangin kaya gida set. Cushings, Gado set, Kitchen cabinets, Dinning table, Kayan Office da company, Interior decoration etc. Zaku samemu a No.3 Ali Akilu Road, Freetime Hous

e, Daura Da Giwa Hospital, Kaduna. Ko a tuntu

ɓ

emu a wannan number 09034940106. Dan Allah serious magana in kun shirya._

Cikin kwana hu

ɗ

u an fara aikin gidan har an kusa kammalashi, hakan yasa Hamid ya kira Madina ya sanar da ita fara shirin tarewa a gidan

ta, sosai taji da

ɗ

i da farin ciki a ranar Hamid yaje ya

ɗ

auketa ya kaita taga gidan, ba ƙaramin kyau yayi mata ba dan komai yazo mata a tsarin da take so, farfajiyar gidan data ga ba fulawa tace a saka mata masu kyau harda fa

ɗ

ar wa

ɗ

anda take so a zuba mata

. Daga gidan sai da suka tsaya cin abinci wani rastuarant yayi mata siyayyar kayan ciye ciye kana ya sauketa a gida, Madina sosai take farin ciki da yanayin da ta samu kanta na kulawar Hamid, dan dama abinda take so kenan ya riƙa yi mata duk abinda take mu

radi.

***

Ranar Monday Hamid yana aiki a office masinger

ɗ

insa ya shigo ya sanar dashi yayi baƙo, Hamid ya bashi izinin shigowa kana masinger yaje ya isar da saƙonsa ga baƙon, mijin Maman Murja ya tura ƙofa ya shiga, Hamid yana ganinsa ya miƙe dan ya way

eshi sosai musamman a masallaci sukan dawo gida tare in sunyi sallah, ya bashi hannu suka gaisa kana suka zauna, Hamid yana cewa.

Alhaji Tanimu yau kaine da kanka a office

ɗ

inmu, da fatan lafiya.

Lafiyar kenan Alhamdulillahi, dama nazo neman wata alfarma

ne, ina so ka saka baki matarka ta janye ƙarar matata data kai gurin 'yan sanda yau kusan kwana du

ɗ

u kenan a cel anƙi bada belinta.

Cike da tsantsar mamaki Hamid ke dubansa yace.

Ban gane matata ba? ni bani da alaƙa da 'yan sanda kuma duk matana bansan

wacce take rikici da matarka ba, anya ba kuskuren hanya kayi ba.

Kwarai banyi kuskuren hanya ba domin matarka itace ta kai ƙarar matata aka zo har gida aka kamata.

Hamid shuru yayi kana ya

ɗ

anyi nazari kafin ya ƙara dubansa.

Wacce daga cikin matan nawa

tace maka suna rikicin.?

Amaryar ce.

Hamid nan take ya gusar da mamakinsa dan yasan ko miye Madina zata aikata tunda suma basu tsallake ba sun kai ƙennansa gurin 'yan sanda, dan haka cikin sanyin jiki ya miƙe yace suje station

ɗ

in yaji ƙarin

bayani, Baba

n Murja ya miƙe suka fito daga office din kowanne ya hau motarsa suka wuce Hamid dai a baya ya bishi zuciyarsa cike da tunanin meya ha

ɗ

a Madina da maƙotansu.

Koda suka isa ya ƙara tabbatar da Madina ce, dan station

ɗ

in da suka kai su Kubura nan

ɗ

in ne, ha

r gun DPO suka je suka gaisa kana mijin maman Murja ya koro bayani, DPO yasa aka fito dasu maman Murja aka kaisu office

ɗ

in, nan aka sasu suka tsuguna kan guwarsu malam sai rarraba ido yake yi cike da jin kunyar abinda ya faru dashi, DPO ya koro musu bayan

in takardar ƙarar da Madina ta yi kana ya kalli malam ya tambaye shi ya fa

ɗ

i asalin meya ha

ɗ

a su, malam ya gyara tsuguno ya zauna dan ranar wanka ba

ɓ

oyon cibi ya shiga zayyano duk abinda ya faru tsakaninsu tun farkon zuwansu Madina gunsa babu abinda ya ru

fe, Hamid kam gumar mamaki ne ya karya masa duk garguwar jikinsa bai ta

ɓ

a zato ko tsammani lamarin Madina ya kai har haka ba, dududu yaushe suka yi aure da har zata yi tunanin rabashi da matarsa ta mallake shi, yanzu ne ya tabbatar da yayi za

ɓ

en tumun dare

, ya

ɗ

auka a iya sakarci da wauta da rashin kunya rayuwarta ya tsaya ashe har ya kai ga shirka, haka ya cigaba da baza kunne yana sauraren bayanin maman Murja wacce itama bata rufe komai ba, hatta tayin data dinga yiwa Sakina taƙi yarda saida ta fa

ɗ

a, Hami

d yasha mamaki har ya kasa magana. DPO shima bai zaci wannan ne damfarar da suka yiwa Madina ba tasa aka rufe su, da tun farko yayi bincike bazai riƙesu haka ba tunsa itace takai kanta gunsu domin a cutar da wasu, nan yace dole su saka hannu su biyata ku

ɗ

i

nta sannan ya bada belinsu ya kuma yi musu kyakkyawar garga

ɗ

i akan in har ya kuma ganinsu an kawosu akan irin wannan to kotu zai kaisu domin a yanke musu hukunci daidai da abinda suka aikata, suka ce sun tuba ba zasu ƙara ba, Baban murja shima bai zaci wan

nan ne ƙarar ba da tun farko ya sani bazai yi ta zarya akan a sake masa mata ba, sosai yaji zafin lamarin dama ya jima yana zargin matarsa da rashin natsuwa gashi ba yida wani say sai abinda ta fa

ɗ

a, yanzu ne ma ya dawo hayyacinsa, haka suka yi sallama da

DPO ya tabbatar musu da zai kira Madina suyi maganar dan dama tace so take a riƙesu na kwanaki kafin a sakesu lokacin ta tabbatar da ku

ɗ

inta zai fita. Mijin maman Murja suna fita ya tsaya yana dubanta maman Murja ta sunne kai ƙasa dan tasan asirinta ya gam

a tonuwa, da kyar ya shanye malolon baƙin cikinsa ya bu

ɗ

e baki yana cewa.

Daga nan ki wuce gidanku na sakeki saki biyu. Allah ya isa tsakanina dake.

Yana kaiwa nan a maganarsa ya bu

ɗ

e motarsa ya shiga yaja, maman Murja tabi motar da gudu tana

ɗ

aura hannu

akai da ambaton ta shiga uku tana kuka wiwi, haka ya barta a gurin tana kukan baƙin ciki da dana sani tare da tsinewa Madina. Malam dama tuni ya cikawa bujensa iska bai

ɓ

ata lokaci ba.

[8/26, 6:48 PM] Rahma Kabir: *ƘAZAMAR AMARYA*

Na

©®Rahma Kabir MrsMG.

Wattpad @rahmakabir

Page 43.

Hamid office

ɗ

insa ya wuce ransa in yayi dubu to a dagule yake, koda ya isa yasa key ta ciki ya rufe ya zauna ya dafe kansa da hannu bibbiyu, damuwa da baƙin cikin auren Madina kawai ya samu kansa a ciki, yayi dana sani fiye

da cikin masaki bai ta

ɓ

a zaton yadda ya aurota zai samu matsala da ita ba duba da yana mata kallon mai ilimi da wayewa, ashe kallon kishe yake yiwa rogo matarsa Sakina itace dai rufin asirinsa wacce ta ha

ɗ

a kyawawan halayya amma son zuciyarsa ya kasa fahi

mtar da shi haka sai a yanzu, ya tabbatar alhakinta ma dole Allah ya jarabceshi da Madina, haka ya

ɓ

ata lokaci shi ka

ɗ

ai yana nazarin meye mafitarsa, yasa wayarsa a silent yaki fita masallaci hatta sallah ma anan cikin office yayi shi, shine a har ƙarfe ta

kwas na dare yana zaune ya kasa miƙewa balle ya kama hanyar gida. Sakina kuwa tun bayan fitarsa da safe ta dinga kiransa akan zata sanar masa da zata fita tambayo registration

ɗ

in islamiyar da take son shiga na layinsu, amma bai

ɗ

auka ba hakan ba ƙaramin t

ada mata hankali yayi ba dan ko yaya Hamid baya yi mata haka, ko da ace bai

ɗ

aga ba daga baya yakan tura mata saƙo ko kuma ya kira suyi magana amma yau tun safe har dare ba amo ba labari, bata san tana ƙaunar mijinta ba sai a irin wannan ranar dan shai

ɗ

an

yaita hasasho mata matsalolin daya samu Hamid, hakan ya sa ta burkice ta rasa sukuni ko abincin kirki ta kasa shi, yaran ma ganin rashin walwala a tare da ita yasa su natsuwa.

Da kyar Hamid ya iya seta kansa ya samu wata takarya yayi rubutun da zai yi kan

a ya miƙe ya

ɗ

auki waya da key motarsa ya fito, mota ya shiga ya zauna kana ya koro addu'ar daya saba yi duk in ya shiga mota, ya kunna ya nufi gidansu Madina. Koda ya isa a gate yayi parking ya

ɗ

aga waya ya kirata akan ta fito yana ƙofar gida. Cikin zumu

ɗ

i ta fito dan dama ta rubuta lis

ɗ

in kayan masarufi da take buƙata ya zuba mata a gidanta akan in yazo zata bashi ya siyo mata su, tana fitowa ta bu

ɗ

e gefensa ta shiga ta zauna ta gaishe shi, bai amsa ba sai bin fuskarta da kallo da yake yi, yana san son M

adina amma a wannan ga

ɓ

ar son ya ragu ba kuma zai rufe masa ido ba ya hanashi ai watar da abinda yayi niyya ba.

Beb sai kallo na kake yi hala kayi kewata sosai, wlh nima duk na ƙosa mu tare mu huta da wannan yawon a hanya, dama kai nake jira kazo ga list

ɗ

in dana rubuta na abubuwan dana ke buƙata a gidana. Sannan muje ka siya mini shawarma shi nake jin ci.

Kallonta kawai yake yi har ta kai aya a maganarta kana yaja fasali ya sauke guntun ajiyar zuciya, baice komai ba sai ya bu

ɗ

e inda ya aje takardar nan y

a ciro ya miƙa mata.

Ki shiga gida ki karanta, list

ɗ

in ma ki riƙe tukuna, ina da uzuri zan je gida.

Jikin Madina a matuƙar sanyaye ta amsa takardar tana dubansa, yadda taga yanayinsa babu walwala yasa bata ce komai ba ta bu

ɗ

e motar akan maybe wasu sun

ɓ

ata masa rai, ta fito tana yi masa sai da safe kana ta juya cikin gida da sauri domin taga meke cikin takardar, bata kawo saki ba domin tasan daga ita harshi suna

ɗ

okin komawarsu sabon gida, tafi bayar da wani saƙon ne daban ko ƙila takardan motarta ce ya

kawo mata dan yayi mata ba zata, tana shiga falo ta zauna a cushing ta bu

ɗ

e takardar a hankali ta soma karantawa, koda tazo gurin sakin a zabure ta miƙe tana

ɗ

aura hannu akai sai ta kwarma ihu tana ta shiga uku Hamid ya tona mata asiri, a gigice momy ta fi

to daga

ɗ

akinta suma masu aiki da saurinsu suka fito dan jin meke faruwa, momy tazo ta kamata tana ambaton.

Ke lafiyarki kuwa? meya sameki? ina Hamid

ɗ

in?

Madina takardar data yar a ƙasa ta shiga nuna mata.

Mom shikenan Hamid ya sakeni ya rabu dani.

Da

sauri momy ta cikata ta duƙa ta

ɗ

auki takardar, ta karanta saki

ɗ

aya yayi mata bisa dalilin kamata da yayi da laifin bin koka na aikata shirka, Momy ta dubeta tare tamke fuska.

Ya akayi yasan da wannan maganar? ina ce tun lokacin da kika zo muka yi magan

ar naje gun wancen matar muka shafe babin zancen, to ma in ya sake ki sai me akanki aka fara, Alhamdulillahi da babu ma yaro a tsakaninku, In Sha Allah a cikin kwanakin nan da kin fita idda zaki samu wanda ya fishi dama tuni na sakawa aurenku iyaka nasan b

a lallai ya jima ba.

Mom wlh ina son mijina ina son Hamid fiye da yadda kike tsammani, ace sai da na samu kansa ina farin ciki da zan yi mulki a gidana ni ka

ɗ

ai sannan zai sake ni. Maman Murja kin cuceni Allah ya isa tsakani na dake.

Da wani irin kallon

tuhuma momy kebin Madina da shi, 'yan aiki kuma suka kalli juna cike da gulma a cikinsu, momy ce taja hannu Madina zuwa

ɗ

akinta tasa key ta rufe ta zaunar da ita gefen gado tana cewa.

Wacece maman Murja me tayi miki? Karki

ɓ

oye mini komai dan ina buƙatar

ƙ

arin bayani.

Madina kuka take yi sosai mai cike da nadama da dana sani, kaico da haushin kanta take ji dan a yanzu ne taji tana mugun son zama da Hamid, musammam yadda ta samu kansa cikin sauƙi yana yi mata duk abinda take so, ta

ɗ

ago fuska sha

ɓ

e sha

ɓ

e d

a hawaye cikin kuka tace.

Mom na kashe aurena da kaina ki taimakeni Hamid ya mayar da aurenmu ina sonsa wlh.

Madina ki fa

ɗ

a mini me kika aikata sai naji ta ina zan iya taimakonki.

Momy ta fa

ɗ

a tana tsureta da ido, Madina cikin kuka ta soma korowa momy b

ayanin ha

ɗ

uwarta da maman Murja da duk abinda ya faru a tsakaninsu, sodai ran Momy ya

ɓ

aci ta shiga nunata da tsaya.

Tayaya zaki aikata irin wannan abun ba tare da kin nima shawarata ba, na gaya miki bana son harkan malaman nan dan ni ban saba yinsa ba, k

o wancen matar da kika ji naje gunta domin kawai ba nida hanyar sama miki mafita ne dole sai tanan, sannan daga kanta ban sake tunanin zuwa wani guri ba, to ki sani babu abinda zanyi miki ki koma gidan Hamid dama ba son zamanku nake yi ba, haka za kiyi haƙ

uri ki yi jinyar zuciyarki ki manta da shi domin baku dace da juna ba, rayuwarki daban naki daban.

Mom saina koma gidan mijina bana son kowa sama dashi a yanzu, tunda ba zaki taimaka mini ba shikenan dama kinfi son Anty Aisha akaina.

Ta ƙare maganar tana

rusa kuka, Momy tsayawa tayi tana kallonta cike da takaici tama kasa ce mata komai daga ƙarshe ta fice daga

ɗ

akin ta barta a nan zaune, Madina cikin azama ta miƙe ta shiga kiran Hamid a wayarta sai dai ta yi masa kiya fiye da shida bai

ɗ

aga ba, kuka ta za

una ta cigaba da yi da tunanin ta wani hanya ne zata bi don ganin Hamid ya mayar da aurensu, bata ta

ɓ

a sanin tana mugun son

kasancewa dashi ba sai yanzu, bata jin zata iya rayuwa da wani namiji bayan Hamid sosai take jinsa a cikin zuciyarta.

****

Hamid.

Ji yayi har wani zazza

ɓ

i yake ji a jikinsa domin yana matuƙar son Madina, amma rabuwarsu shine kamar abinda yafi zama masa mafi Alkhairi a yanzu, yasan dole sai yayi jinyar zuciyarsa amma na dan lokaci ne zai warware ya dawo yadda yake da, baya jin zai iy

a mata afuwa ya dawo da ita dan zai iya zama da ita da ƙazantarta amma banda shirka da bin malamai, yana ganin kiranta bai

ɗ

aga ba dan wayar har lokacin a silent yake haka ya isa gida, Sakina tana jin dirar motarsa da saurinta tayi waje kamar zata kifa dan

ba ƙaramin shiga damuwa tayi ba na rashin ji daga gareshi, yayi parking ya fito riƙe da key da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login