Showing 102001 words to 105000 words out of 111085 words

Chapter 35 - ƘAZAMAR AMARYA completed.

/>
ɗ

in baki, dan haka ni da zaki ji ta tawa da kin haƙura da wannan auren har Allah ya baki na gari, Madina kina da kyau da ƙuruciya zaki samu namijin daya fishi komai ƙilama ki auri saurayi mai gata da ku

ɗ

i, cikin nan ma cireshi za muyi dan ba

zan yarda na ha

ɗ

a zuria da su ba gayyar tsiya.

Jin furucin momy na zancen cire ciki yasa Madina gimtse kukanta ta

ɗ

ago tana duban momy.

Ni dai ba za a cire mini ba dan ina so.

To ai wannan cikin shi zai hana rabuwarki da Hamid, dan haka ki zauna kiyi wa

kanki tunani amma in kince zaki zauna dashi bazan hana ba sai dai jiki magayi.

Tana kai maganarta anan ta miƙe ta fita, da ido Madina ta rakata tare da curewa ƙofar data fita ido, itama a yanzu ji take bata son sake zama da Hamid in ma zata cigaba da zam

a dashi to dole ne sai ya cike duk wani sharu

ɗɗ

a da zata gindaya masa, sannan kuma ita tana son cikinta koda ba zata zauna da Hamid ba zata so ganin gudan jininta, haka ta raba dare tana tunani ta hana kanta sukuni a haka barci ya

ɗ

auketa. Da safe momy ta

shigo dan ta tasheta amma me sai ta ganta cikin jini male male, ciki dai ya fita, da salati ta haura gadon ta ta

ɓ

a jikin Madina taji yayi mugun zafi cikin tashin hankali ta fito ta kira Ladi, ita ce ta tayata yiwa Madina wanka suka shirya ta kana momy ta w

uce da ita asibiti. Koda suka je likita ya duba ciki ya fita akwai kuma sauran datti da dole sai anyi mata wankin ciki, ya

ɗ

aura da cewa.

Allah ya ƙaddara dole sai ya fita amma naso ace kun kwana anan domun ta samu kulawa mai kyau.

To likita ya za ayi ni

gwarama da ya fita dama shine nake tunanin zai kawo min cikas, yanzu a yi mata komai daya dace.

Muna buƙatar saka hannun mijinta, in yana gari a kirashi yazo.

Likita kayi mata komai ni zan saka hannu bana son damuwa wlh.

Haƙƙinsa ne ya kamata yazo

ɗ

in.

Likita ya fa

ɗ

a yana cigaba da rubuce rubuce, momy badan ranta yaso ba haka ta fito ta isa

ɗ

akin da aka kwantar da Madina, tace mata ta kira Hamid ta fa

ɗ

a masa za ayi mata wankin ciki yazo likita yana son ganinsa.

Yanzu momy shikenan sunyi sanadin zubewa

r cikina, wlh bazan ta

ɓ

a yafe musu ba.

Ta ƙare maganar cikin kuka, momy fuska

ɗ

aure tace.

Ai ni naji da

ɗ

in fitar cikin meye amfanin ha

ɗ

a zuri'a da Hamid, kuma wlh ba zasu sha ba sai sun san sun zubar miki da ciki.

Ta ƙare maganar tana ƙofa da girgiza ka

i, ta zauna a kujerar kusa da gadon Madina, Ita kuma Madina text kawai ta tura masa ta aje wayar a gefen ta.

Hamid dama ya wayi gari da nufin zaije gidansu Madina ya duba jikinta kafin suje station dan sosai maganar da Sakina tayi masa jiya ya zauna a zuc

iyarsa, ya gama shiryawa Sakina ta fito daga kitchen ta sameshi a tsaye yana saka ma

ɓ

allin rigar sa.

Sai gurin 'yan sanda kenan?

A'a zanje duba Madina tukuna daga can sai mu ƙarasa nasan, Abba zai tasa ƙeyarsu Asma.

To Allah ya sa a daidaita ya kyauta n

a gaba.

Ya amsa da amin kana suka yi sallama ta rakashi har ƙofar falo ya tafi kana ta koma ciki dan ta ƙarasa aikinta taje gidan Hajiya dan yin jajen abinda ya faru. Hamid ya tada mota kenan saƙon Madina ya shigo koda ya duba bai kirata ba ya tuƙa mota y

a wuce asibitin dan yasan asibitin da gidansu suke zuwa. Koda ya isa wajen likita direct ya wuce nan yayi masa bayanin komai yace ba damuwa ayi mata duk abinda ya dace, ya bashi takarda yasa hannu kana yace duk wani abu da aka kashe shi zan biya kar su kar

ɓ

i ku

ɗ

in mahaifiyarta, sannan ya fito ya nufi

ɗ

akin da likita yace sun kwantar da ita, Hamid da sallama ya shiga sai dai daga momy har Madina ba wanda ya amsa masa, ya tsuguna ya gaishe da momy amma ta kawar da kai bata amsa ba, ƙarshe miƙewa tayi ta fice

faga

ɗ

akin, Hamid jiki a sanyaye ya miƙe ya isa jikin gadon Madina ya tsaya.

Ya ƙarfin jikin Allah ya baki lafiya yasa kaffara ce.

Hamid bana son ganinka dan Allah ka fita ka bani guri. Kuma ka sani zamanmu ya ƙare dan bazan cigaba da zama da kai ba na t

saneka.

Yadda take maganar a zafafe take yinsa dan har cikin zuciyarta tana nufin rabuwarsu, Hamid ya ha

ɗ

iye malolon baƙin ciki ya dubeta da kyau.

Madina kin san bazan ta

ɓ

a goyon bayan ƙannena ba in barki matsayinki na matata ba, nima zanso hukuma suyi m

usu duk hukuncin daya dace domin sun taka Shari'a, dan haka kiyi haƙuri dan Allah, kuma kin san ina sonki bazan iya rabuwa da ke ba kima daina wannan maganar.

Ƙ

arya kake yi wlh baka sona, ka fita bana son ganinka wlh, azzalumi macuci gashi nan sun zubar m

ini da ciki kuma wlh sai sun biya abinda suka yi mini.

Amma Madina dama kina da ciki baki sanar dani ba? Ban san ya kika

ɗ

auki aurenmu ba sam.

Ka damu dani ne da har zaka sani, ina ce amai nayi ka ci mini mutunci ka tafi ka barni ina rashin lafiya har sa

i da momy tazo ta

ɗ

aukeni ta kawoni asibiti, ka tsaya ka tambayi meke damuna?

Ta ƙare maganar tana tsure shi da ido, zai yi magana likita ya shigo tare da wasu nurses yace za a kaita

ɗ

akin da za ayi mata wankin ciki, Hamid yace ba damuwa nan suka

ɗ

auketa

a wani gado suka wuce da ita ya fito farfajiyar asibitin ya kira Abba a waya ya sanar dashi, Abba yayi salati yace.

To ka tabbatar da ka zauna ayi mata komai har a gama, ya kamata ka muna kulawarka zasu ji da

ɗ

i.

Eh dama na aje komai zan jira, yanzu ma za

n kira dpo na sanar dashi in yaso gobe in Allah ya kaimu sai muje a kashe case

ɗ

in.

A haka suka aje maganar, Abba dama yana falo nan ya kira su Asma ya dinga surfa musu fa

ɗ

a kamar zai ari baki, nan yake sanar dasu Madina tayi

ɓ

ari, ba ƙaramin nadamar abin

da suka aikata suka yi ba, sai bawa Abba haƙuri suke yi Hajiya dai bakinta gum dan taƙi yarda tasa baki a maganar fa

ɗ

ar ya dawo gunta, dan tasan halin Abba tas zai wanke ta. Cikin hukuncin Allah anyi wa Madina wankin ciki an gama lafiya har ta samu barci,

hakan yasa Hamid ya bar asibiti yaje ya jido mata kayan ciye ciye dan dai ya ƙara wanke kansa, duk kuwa abinda yayi bai burge momy ba dan alla alla take yi a gama komai su koma gida ya sakar mata yarinya.

Madina sai da ta kwana biyu a asibiti kafin aka sa

llameta ta warke sarai sai sauran samun ƙarfin jiki, su Abba dasu Hajiya harma dasu Asma sun zo dubiya, Sakina ma sun zo da Hamid sai dai kam basu ga fuskar arziki ba dan momy kamar zata rufesu da duka, Madina kam juya musu baya tayi dan bata amsa musu san

nun da suka yi mata ba.

Sai ranar Alhamis suka je station nan fa aka yi danbarwa dan momy ƙeƙeshe ido tayi akan bata yarda ba lallai sai an turasu kotu an amsarwa 'yarta 'yancinta, a ranar da

ɓ

acin rai aka rabu, ganin fa Momy ta

ɗ

auka da zafi hakan yasa

Abba da Hamid suka je suka samu yayyin Madina mazan wanda sune suka basu aurenta suka tattauna, to a washe garin juma'a da suka koma station yayyin Madina sune suka yiwa momy fin ƙarfi akan a rufe case

ɗ

in, aka saka su Asma suka bada haƙuri momy har kuka t

ayi dan baƙin ciki yadda suka nuna mana fin ƙarfi akan 'yarta. To bayan an sasanta an bawa juna haƙuri a nan ne Madina tace tana da magana, aka ce an bata dama tayi tace.

Ni ina da shara

ɗ

i akan zamana da Hamid, in har kana son na cigaba da zama da kai to

dole ne ka sauya mini gida, sannan ka sama mini masu yi mini hidima mutum biyu zuwa uku, sannan kuma dole ne ka bani motar da kayi mini alƙawari lokacin aurenmu. In kuma ba haka ba to sai dai ja sakeni.

Ta ƙare maganar tana kallonsa ido cikin ido, Hamid k

asa magana yayi yana dubanta, nan yayyinta suka rufeta da fa

ɗ

a momy ta saka baki, a takaice tsiya tsiya yayyinta suka bar gurin suka ce sun bar maganar in momy ta kashe mata aure wannan ruwansu, suka bawa Hamid haƙuri kana suka tafi. Hamid ma baice komai b

a yace zai yi tunani akai, a haka dai aka ƙare maganar akan zasu ƙarasa a tsakaninsu, an dai riga an rufe case

ɗ

in su Asma, kuma Hamid dama shine ya

ɗ

auki hidimar asibitin Madina harma da karin kyautata mata, dan duk abinda take son ci shi yake siya ya kai

mata gida, to haka suka dawo gida, Abba da Hamid suka tafi Masallacin Juma'a, su Asma kuwa shiryawa suka yi zuwa gidan biki tare da Sakina dan ranar ne

ɗ

aurin aure.

[8/25, 8:32 PM] Rahma Kabir: *ƘAZAMAR AMARYA*

Na

©®Rahma Kabir MrsMG.

Wattpad @rahmakabir

Page 42.

Bayan sallar isha'i Abba ya ha

ɗ

a yaran duka a falo harda Hamid, yayi musu fa

ɗ

a sosai akan abinda su Asma suka aikatawa Madina, ya

ɗ

aura da cewa.

Ban san ya akayi kuka sauya tarbiyyar da muka yi muku ba, kunyi aure madadin kuyi hankali sai kuma

ku ƙara lalacewa, idan Mahaifiyarku ya fa

ɗ

a muku magana son ranta akan matan Hamid sai ku hau ku zauna ba tare da bincike ba, ko ance ita bata laifi ne? da bata shiga harkan matansa na tabbatar da basu raina girmanta ba, ko ku sirikanku sun takura muku ne

? Dan haka baku bullo hanyar da zai

ɓ

ulle muku ba ku gyara rayuwarku matsawar kuna son ganin daidai. Kai kuma Hamid ina ganin ka samawa Madina

ɗ

aya daga cikin gidanka ta koma can dan ina ganin raba matanka shine zai kawo maslaha a tsakinsu, sannan kuma bat

un 'yan aiki ka sama mata guda

ɗ

aya wacce zata

ɗ

auke duk hidimarta, haka ma Sakina dole ne ka sama mata

ɗ

aya wacce zata tayata aiki, batun mota kuma ka tabbatar in har zaka bawa Madina to Sakina ce farko ka fara bata kafin ita amayar, ina ganin in kayi hak

a ka samawa kanka maslaha, kuma bana son daga aure a fara da zancen saki kayi mata abinda take so matsawar bai sabawa addini ba ko kuma bai takuraka ba sai a zauna lafiya.

Abba wlh bana sha'awar raba gidan nan saboda ina fatan kan yarana su tashi a ha

ɗ

e,

amma tunda kace a raba zanyi hakan sai dai batun mota ne ko zan basu sai nan gaba, zanje na sameta da maganar in hakan yayi mata shikenan.

To madalla Allah ya muku albarka zaka iya tafiya gidanka na sallameku.

Hamid ya miƙe yayi musu sallama ya wuce gida

, suma su Asma

ɗ

akin da suka sauka suka wuce sai Salim daya wuce nashi

ɗ

akin, falon ya rage daga Abba sai Hajiya, itama bai barta ba sai da yayi mata fa

ɗ

a sosai akan abinda ya faru ya

ɗ

aura laifin kacokan ya

ɗ

aura akanta.

Bai dace matsayinki na uwa a gare

su ki riƙa fa

ɗ

a musu duk abinda ya faru anan ba, suna gidajen Aurensu ki barsu suyi zaman natsuwa, amma kome aka yi miki ki kira ki fa

ɗ

a musu hankalinsu kullun yana nan ba zasu mayar da hankali suyi zaman auren daya dace ba, sannan ke da kike babba in baki

hana tashin hankali ba bai dace ki ha

ɗ

a ayi ba, ki riƙa riƙe magana a cikinki kina haƙuri da kawaici ki daina sakawa surukanki ido, ki barsu suyi rayuwarsu, tunda kema babu wanda ya takura miki, dan Allah ki gyara zuciyarki ki

ɗ

auki yaran nan

ɗ

aya suke da

naki domun suma 'yapyan wasu ne ba wanda zai so yaga ana ƙuntatawa nashi.

Ya ƙare maganar yana jan fasali, Hajiya ta sauke ajiyar zuciya.

In Sha Allah zan gyara dan abinda ya faru ya zama izina sosai a gareni, Allah ya yafe mana kurarenmu Nagode Alhaji

Allah ya ƙara girma yasa albarka a dukkan zaman auren yaran nan.

Ameen ya ambata kana ya

ɗ

auki remote ya sauya tashar da yake son kallo.

****

Bayan kwana biyu abubuwa sun daidaita hankula sun kwanta, Hamid ya samu zuwa ya tattauna da Madina akan ya yard

a zai sauya mata gida batun mota kuma tayi mishi haƙuri sai nan gaba ka

ɗ

an, 'yar aiki ma ta tafi da wacce ta fara yi mata nan gaba inda yuwuwar ya ƙara mata wasu zai yi, sosai hakan ya faranta ran Madina bata ta

ɓ

a zaton Hamid zai sauya mata gida cikin sauƙ

i haka ba, hakan yasa ta sauko

daga dokin fushin da tayi dashi tace ba zata koma gidansa ba har sai an gyara mata gidanta dan yace ta jira za ayi mata sabon fenti da gyare gyare, hakan yasa ta cigaba da zama a gidansu tana zuwa aikinta. Ranar Laraba daga a

iki Madina ta wuce gidan Maman Murja, koda ta shiga falon bata sameta ba ga yaran duk suna makaranta, ta samu guri ta zauna jin shuru ba wanda ya fito yasa ta nufi bedroom

ɗ

inta anan taji maman Murja tana yin waya kamar zata shiga sai taji tana cewa.

Ke ƙ

awata ai harka da Malam ba ƙaramin ku

ɗ

i yake kawo mini ba, bana baki labarin wata amarya nan maƙociyarmu ba yanzu a jikinta muke tasha muyi kashe mu raba da malam, shiyasa bazan iya jure sana'a ba saboda wannan yafi kawo mini ku

ɗ

i cikin sauƙi ba tare da wa

hala ba.

Sai taji maman Murja tayi shuru, alamun wancen da suke wayar tana magana can sai taji tana kyalkyakewa da dariya.

Ke ai wlh yarinyar kamar mai wayo amma tuni na dulmiyar da tunaninta, kuma kinsan kishiyarta Sakina na fara yiwa tallar malam amma

taƙi yarda tace ba zata yi asarar ku

ɗ

inta kan namiji ba, sai kuma Allah ya ha

ɗ

ani da amaryar mara lissafi, da farko malam ya fara aikin kwarai kishiyar tana ta karyawa ai sai muka cigaba da business da ita, yanzu haka munyi magana da malam yace na kirata t

a turo da dubu hamsin za a cigaba da aiki, dan yanzu haka tana gidansu sun samu matsala da dangin mijinta.

Madina kasa haƙuri tayi jikinta yana rawa ta banko ƙofar

ɗ

akin ta shiga tana duban maman Murja cikin ƙanƙance idonta, da sauri ta kashe wayar tana d

ubanta da yage baki.

Amarya yanzu nake zancen zan kiraki akan na fa

ɗ

a miki saƙon malam, ashe kina hanya sannu da zuwa.

Munafuka azzaluma to wlh naji duk abinda kika ce a kaina, na baki nan da gobe ki ha

ɗ

o mini duk ku

ɗ

in da kuka damfareni zan zo na amsa i

n kuma ba haka ba zaki sha mamakin matakin da zan

ɗ

auka akanki.

Wlh baki isa ba tunda aiki kika sa ayi miki, dan haka ku

ɗ

i suna gurin malam ya gama aiki dasu baki isa kizo kice a biyaki ba.

Wani shu'umin murmushi Madina ta saki.

Gobe In Allah ya kaimu n

a baki zanzo da yamma, ku

ɗ

ina ya zama suna a ha

ɗ

e.

Muzuba mu gani kaji mini yarinya kin bada ku

ɗ

i ayi miki aiki kizo kina cewa a baki, aiko uban kuturu yai ka

ɗ

an.

Cewar maman Murja tana fuffuka, Madina bata ƙara magana ba ta wuce ta fita, gida ta wuce ci

ke da lissafin matakin daya dace ta

ɗ

auka akan Maman Murja dan ba zata ta

ɓ

a

ɗ

aukar asara ba, ashe cutarta suka yi ba aikin gaske suka yi mata ba shiyasa komai yaƙi yi mata daidai ashe ba aikin da suka yi, gashi faruwar rikicinta dasu Asma ya zama silar biy

an buƙatarta tunda har zai sauya mata gida, hakan yasa tace ba zata ƙara

ɓ

ata ku

ɗ

inta ba akan wani mallam ba, makaminta shine tsiwa da tsaurin idonta ya ishe ta tayi maganin Hamid, har ta isa gida tana lissafin zuci wanda bata sanar da momy komai ba dan ba

ta so tayi mata fa

ɗ

a akan biyewa maman Murja da tayi, amma kuma ya zama wajibi ta

ɗ

auki mataki da kanta ta kashe case

ɗ

in ba tare da wani yaji ba.

Washe gari Madina ta gama duk abinda zata yiwa Maman murja dan ta tabbatar sai sun kai ruwa rana dan ta kula

matar ba tada tsoro balle kunya, hakan yasa tana barin gurin aiki ta nufi unguwarsu ta tsaya a gurin 'yan sandan unguwar ta shigar da ƙara akan damfararta da maman Murja suka yi, hakan yasa aka bata 'yan sanda uku da mota suka tafi gidan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login