Showing 48001 words to 51000 words out of 111085 words
yana tambayarta yara tace lafiya suke kafin yace mata.
Ina Madina?
Banganta ba da safen
nen ko tana barci a
ɗ
aki.
Wayata kin
ɗ
auko mini.
A'a ba san inda ka aje ba.
Ok bani wayarki na yi kira.
Sakina tace to ta ciro wayar a jaka ta miƙa masa ta koma mazauninta a farar kujera, a sannan ne ta yiwa Jidda ya jiki ta amsa da sauƙi. Hamid numb
er
ɗ
in Madina ya saka ya kira da layin Sakina, ya kusa katsewa kafin ta
ɗ
aga tana cewa cikin muryar barci.
Helo waye?
Madina har yanzu barci kike yi baki tashi ba? kin manta ina kwance a asibiti ko.
Alhamdulillah beb ka farka, ya jikinka? Wlh jiya ban s
amu yin barci ba kwata kwata saboda halin da ka shiga sai wurin asubahi barci ya sace ni, shiyasa na makara gashi zani aiki, kuma matarka bata sanar dani komai da kake ciki ba.
Zan aiko driver sai ki shirya kafin yazo ya
ɗ
auke ki, ki tawo mini da wayata.
Beb motata fa? ina ka aje mini key
ɗ
in in
ɗ
auketa kawai tunda na iya tuƙi daga nan zan wuce aiki kasan yau Monday.
Amma Madina ba zaki iya kira ki basu uzurinki ba tunda ga halin da nake ciki, ki bari gobe sai kije kuma maganar mota ki yi hakuri har a sa
llame mu.
Amma beb...
Kin ga Madina bana son jayayya ki shirya gashi nan zuwa.
Hamid ya fa
ɗ
a yana kashe wayar ba tare da yaji me zata ce ba. Ya aje wayar akan gadon, duk maganar da suka yi su Hajiya sunji saboda wayar Sakina ana iya jin maganar wanda ya
kira in dai ba ta rage volume ba, taji sharrin da Madinar tayi mata shuru tayu kawai tana tunanin mugun makircinta, Abba ne ya katse shurun yana cewa.
Sakina me kika dafo ne? ki zuba musu su karya.
To tace masa kana ta miƙe ta aje jaka ta fa
ɗ
a musu abin
da ta girka tare da tambayar me zasu ci. Hamid yace ta bashi kunun da plantain, Jidda kuma tace kunu da irish da kwai, Hajiya kuma tace faten zata sha da lipton, cikin ƙanƙanin lokaci ta zubawa ko wannen ta miƙa musu duk abinda suka buƙata, daga bisani ta
zubawa Abba kunu da Irish ha
ɗ
e da plantain dan tasan yana sonsu, kusan duk abubuwan da Hamid ke so haka Abban ke sonsu dan Hamid yana yawan bata labarin Abbansu yana son abu kaza da kaza shima haka yake so a gunsa ya koya, ta aje masa a gabansa ya saka mat
a albarka ta amsa da amin kana ta koma mazauninta ta rungume hannu kanta a ƙasa, ita ka
ɗ
ai tasan yadda take ji a zuciyarta musamman yadda taji Madina tana zancen mota, wato Hamid mota ma zai bata ita kuma ko oho, tunawa da jiya Hamid yace ta tafi gidansu t
a taji Zuciyarta ta karaya kamar ta fashe da kukan baƙin ciki, wato ita a yanzu ba tada sauran amfani a gunsa komai dai yanzu Madina ce a gabansa, zuwa wannan lokaci tunaninta ya kasa bata matsayar abinda ya kamata tayi, musamman ganin halin da iyalen gida
n suke ciki kuma ba zata ta
ɓ
a gayawa Abba ba dan tasan bazai
ɗ
auki lamarin da sauƙi ba ga Hamid, gwara dai ta daure a sallame su kafin nan ta gama tsaida tunaninta guri
ɗ
aya da hukuncin daya dace ta yanke wa kanta.
***
Madina.
Da kyar ta raba kanta da p
illow ta miƙe tayi wanka kafin ta gabatar da sallah ta shirya cikin atamfa riga da siket
ɗ
inkin fited, ta fito falo a zatonta zata ga breakfast akan dining tunda Hamid yace lallai dole Sakina zata yi musu, amma sai taga wayam ta kalli yaran da hankalinsu k
e kan tv ta daka musu tsawa.
Kai dan uwarku ina mamanku? Kun kafewa tv ido kamar kun warke cutar makanta banda Hamid ne ya haifeku da nace daga ƙauye kuka fito saboda kauyenci, ko da yake ba ku yar a ƙasa ba tunda uwarku ba abinda ta sani.
Tsuru tsuru ya
ran suka yi suna kallonta dan ba ƙaramin tsoronta suke yi ba saboda suna tsoron tace sunyi mata laifi Abbansu ya ƙare fushinsa akan mamansu, babu wanda ya iya bata amsa sai binta da ido suke yi, Mufeeda ce taji haushin maganganunta amma ba zata iya tanka m
ata ba tunda tana tsoronta, kuma sarai ta fahimci zagin da ta yiwa mamansu kusan shine Abbansu ke yi mata, da bata ji a gunsaba ba zata fa
ɗ
i haka ba.
Ba daku nake magana ba kun zuba mini ido sai kashe mayu.
Ta taa tafi asibiti.
Cewar baba ƙarami cikin i
n'ina, tsaki taja ta shiga kitchen nan ma bata ga komai ba da alama har wanke wanke anyi ba komai mai datti, nan ta fasa kwai hu
ɗ
u ta soya shi ta dafa guda hu
ɗ
u ta saka a leda akan zata je aiki dashi, dan bata jin zata zauna a asibiti ita aikinta zata je,
taci kwai da tea kana ta fito ta koma
ɗ
aki ta ƙarasa shiryawa, cikinta ne ya mur
ɗ
a mata sai taji kamar kashi zata yi sai kuma ta saki tusa busss mai wari, itama da alama abincin jiya ya so
ɓ
ata mata ciki dan da gyatsar magwal ta kwana data wayi gari ne ta
daina yi ga kuma yanzu ta fara tusa, haka dai ta dinga
ɗ
a
ɗɗ
age hanci saboda wari, har sai da ya
ɗ
an sire saboda turaren data fesa a jikinta, ta
ɗ
auki jakarta data zuba duk abin buƙatar ta a ciki ta yafa figigin ƙaramin gyalenta a wuya ga
ɗ
aurin
ɗ
ankwali da
ta yi shi a goshi irin na 'yan matan zamani, ta fito tana jin kanta a sama irin manyan mata an fito, ta fita a falon bata kula yaran ba, tana shirin kiran Hamid a layin daya kirata sai ga hon
ɗ
in driver ya tsaya a gate, mai gadi ya bu
ɗ
e masa ya shigo ciki
sai ta wuce ta shiga mazaunin baya ya kuma tada mota suka wuce. Suna a kan hanya Madina ta bu
ɗ
e jaka ta ciro kwai guda
ɗ
aya ta
ɓ
are ta zubar da dattin a cinkin motar taci kwan, tana gama ci ba jimawa cikinta ya
mur
ɗ
a sai ta saki tusa mara ƙara, nan take mo
tar ta
ɗ
auki wari wanda driver yaji kamar ya siƙe dan sosai warin ya isa hancinsa, duk da ya kunna ac sai kawai ya sauke glass
ɗ
in motar ta gefensa dan ya samu iska mai kyau, Madina kam basarwa tayi ta matse kamar bata ji warin ba sai danne danne take yi a
waya, Driver yana kallonta da madubi amma yadda ta bone yaji wani mugun takaici kamar yaje ya ko
ɗ
a mata mari, gaba
ɗ
aya ta nuna tamkar ba ita ta sakar musu tusa ba, kafin su kai tayi masa yakai sau uku alla alla ya ke su kai ya sauketa ya huta dan tusan na
ta yana nimar ƙullar masa da ciki.
Da suka isa har
ɗ
akin ya kaita bai shiga ba ya juya ita kuma ta shiga da sallama, ganinsu reras akan akan gado ba ƙaramin dariya ya bata ba, amma sai da matse ta zauna a carpet nesa da Abba ta gaishe shi tare dayi masa y
a masu jiki, ya amsa fuska sake kana ta gaishe da hajiya, ciki ciki ta amsa, ko a jikinta ta miƙe ta isa wajen gadon Hamid ta miƙa masa wayarsa kana ta yi masa ya jiki ya amsa yana murmushi, ta yi magana kasa kasa.
Beb zanje aiki fa kasan oganmu bayi da k
irki.
Ba zaki je yau ba na gama magana.
Ya fa
ɗ
a yana ha
ɗ
e rai, bata kuma magana ba ta koma mazauninta tana ha
ɗ
e rai,
ɗ
akin dai shuru ko wanne yayi busy da abinda ya za
ɓ
arwa kansa, Madina cikinta ya mur
ɗ
a kafin ta ankara ta saki mugun tusa mara ƙara, nan
take
ɗ
akin ya
ɗ
auki mummunar warin tusarta, Hajiya cikin damuwa ta rafka salati.
Warin meye nake ji haka?
Kallon kallo a ka shiga yi dan babu wanda ya amsa mata, Hamid da yake yasan halin kayansa ya tura mata saƙo kamar haka.
Madina cikinki ya lalace ki
je ki amsa magani wajen likita kisha, ki daina yi mana tusa dan nasan wlh kece kika yi shi, in kuma kinji ya taso miki ki miƙe ki fita waje kiyi.
Tana gama karantawa ta
ɗ
ago suka ha
ɗ
a ido tana marairaice wa, ido ya lumshe ya bu
ɗ
e yana sakin murmushi, sai
ta sunne kai tana yi masa reply.
Beb shine har da sharri, nifa bani nayi ba.
Madina daga aurenmu zuwa yanzu nasan ya kalar tusarki yake, dan haka karki yi mini gardama, da kinji ya taso ki fita kiyi a waje tun kafin kiyi abun kunya su gane ke ce.
Hamid
ya mayar mata da amsa,
ɗ
agowa tayi ta murgu
ɗ
a masa baki shi kuma ya saki murmushi wanda duk abinda suke yi akan idon Sakina, hakan kuwa ba ƙaramin
ɓ
ata mata rai yayi ba, gani take kamar da gangan suke yin magana da juya a text da kuma ido domin su mugzuna
mata, ji tayi zaman
ɗ
akin ya gundureta dama ba zama zata yi ba zata koma gida, tana shirin miƙewa Madina ta miƙe da sauri ta nufi ƙofa dan tuni tusar ta turnuƙota zata saki, ko kafin ta bu
ɗ
e ƙofar ta sake shi mai sauti ga kuma wari, bata iya juyawa ba ta f
ice daga
ɗ
akin gaba
ɗ
aya saboda tsabar abin kunyar data aikata, Hajiya ta rafka salati tana ambaton.
Shikenan zata ƙara kumbura mana ciki ta ƙarasa kashemu, kunga mini 'yar banzan yarinya, wlh wannan ba tada hankali balle kunya, kawai ta sakar mana tusa sa
i kace an yada mushe.
Sakina me zata yi in ba dariya ba bata san sadda ta sake shi ba, Jidda ma haka, Abba ma murmushi ya dinga yi har haƙoransa suna fitowa, Hamid ma dariyar yayi dan yasan za'a rina, Hajiya dai ta ha
ɗ
e rai.
Maganata ce ta baku dariya, b
ama ta warin tusan kuke yi ba ko.
To Hajiya kece da abin dariya, meye na magana ai duk munga abinda ya faru, sai ki ja bakinki kiyi shuru.
Cewar Abba, Hajiya kwafa tayi ta gyara kwanciya dan gaba
ɗ
aya takaicine ya cikata na haushin Madina, itace sanadin k
awo su asibiti gashi kuma ta zo zata ƙara musu wani cutar a ciki.
[7/26, 3:44 PM] Rahma Kabir: *ƘAZAMAR AMARYA*
Na
©®Rahma Kabir MrsMG.
Wattpad @rahmakabir
Page 22.
Madina tana fita bata tsaya ba ta fice daga asibitin gaba
ɗ
aya ta samu napep ta wuce gida
nsu, koda ta isa ta samu ba kowa a falon ta zauna tana cire gyalenta sai ta ciro waya a jaka ta turawa oganta saƙon sai gobe In Allah ya kaimu zata samu zuwa aiki saboda bata jin da
ɗ
i, bata tsaya jiran reply ba ta saka wayar a Airplane mode, sai ta kwanta
a doguwar kujera a lokacin ne Momy ta fito daga
ɗ
aki cikin shirin fita tana kiran 'yar aikinta, ko da tazo umarnin kula da gidan tayi mata sannan in ta kusa dawowa zata sanar da ita abincin da zata
ɗ
aura, mai aikin tace a dawo lafiya, sai ta wuto nan falo
ta ga Madina tana zuba mata murmushi ta tsaya turus tana yi mata kallon mamaki.
Ke Madina nake gani ko kuwa idona nane.?
Kai mom sai kace na zama aljana, nice mana.
Lafiya na ganki yau? keda bansa ran ganinki ba sai nan da sati biyu ko uku, Allah yasa d
ai lafiya lau.
Mom wlh gidan Hamid baya min da
ɗ
i kwata kwata, yadda na so ya kasance ba haka na samu ba.
Uban me suka yi miki yanzun nan in tashi hankalinsu, dan bazan ta
ɓ
a yarda a wulaƙanta min ke ba.
Momy ta fa
ɗ
a tana samawa kanta gurin zama tare da y
aye gelenta, Madina ta turo baki cike da shago
ɓ
a tana bawa maman labarin abubuwa da suka faru tun kaita gidan, bata
ɓ
oye mata yadda Hamid ke sonta ba amma ta kula da taurin kansa bata iya juya shi dan yaƙi
ɗ
aukar mata 'yar aiki, gashi jiya tayi girki sunci
sun kwanta asibiti saboda ya
ɓ
ata musu ciki, sai ta
ɗ
aura da cewa.
Mom ashe haka kishi yake da zafi? wlh tunda nasan yadda aure yake naji gaba
ɗ
aya na tsani ganin matar Hamid, fatana ya saketa tabar mini gidan ni ka
ɗ
ai, sai yanzu nake jin da ban auri mai
mata ba dan wlh bazan jure sharing Hamid da wata ba, duk da ma ta bar mata muci amarci na wata
ɗ
aya.
Dariya momy ta kwashe da shi.
Eehh yaro yaro ne, wato sai yanzu kika fara hangowa kanki abinda tuntuni na hango miki, Madina kina da masoya masu sonki so
sai kuma samari masu mugun ku
ɗ
i amma kika kafe son Hamid ya rufe miki ido shi kike so, gashi tun ba aje ko ina ba kin zo kina yi mini ƙorafi, to wlh baki isa ki bani kunya kisa na shiga bakin duniya ba, Aisha itama mai matar ta aura kuma gashi tana rayuwa
cikin kwanciyar hankali kamar ba tada kishiya, hakazalika nima na auri babanku da matansa har ya rasu yana sona, dan haka kema tsayawa za kiyi ki kama mijinki da kyau ki yiwa kishiyarki zarra.
Taya mom? Bayan ta fini iya girki kuma Hamid yana mugun son ab
incinta.
Madina yanzu ne lokacinki da zaki murza kambunki da kyau, yanzu ne yake mararinki da zaki kafa masa duk wani abu da kike so dole ya miki, abu na farko da zan fa
ɗ
a miki shine ki dage masa akan ya sauya miki gida sannan dolensa ya nima miki masu ai
ki da zasu gyara miki gida da yin abinci, ko baki ga yadda Aisha take murza mijinta bane sai yadda tayi dashi, kuma ba boka ba malam da son da yake yi mata take aikata komai.
Mom Hamid Bbaya yi mini irin wannan son Wlh da har zan juya shi, yana da mugun k
afiya, ni kawai in da yadda zaki taimaka miki kiyi na kori kishiyata na zama ni ka
ɗ
ai sannan ya sama mini 'yan aiki.
Madina kin
ɗ
auko da zafi, uban waye zai riƙe masa yara? Dole kece zaki yi wahalarsu, dan haka ki bar uwarsu ta zauna ta kula dasu kema kij
i da kanki.
Mom na tsaneta bana son ganinta a gidansa, wlh bazan jure ganin Hamid na mu'amala da ita ba.
Madina ta fa
ɗ
a idonta yana ciko da kwalla, salati momy tayi tana mamakin wannan zafin kishi da Madina ta
ɗ
auko, kuma a da sam ba haka take ba, kawai
tana tunanin ta fara sanin da
ɗ
in namiji yasa take ambaton haka, dole ne kuwa tayi abinda zata samawa 'yarta farin ciki.
Shikenan Babyn momy zan
ɗ
auki mataki akai, zo naji
ɗ
uminki dan nayi missing wannan shago
ɓ
ar taki.
Momy ta fa
ɗ
a tana ware mata hannu, M
adina sai ga hawayen shago
ɓ
a nabin kuncinta ta miƙe da sauri ta fa
ɗ
a cinyar momy.
Dan Allah ki sama mini mafita, a yadda nake jin Sakina kamar a wayi gari ace mini ta mutu tabar duniyar duka, na zama sai ni da mijina.
To shikenan, ai nace miki zan
ɗ
auki
mataki, wlh ba zaki ta
ɓ
a niman abu a guna ki rasa ba, farin cikinku nake so keda Aisha dan ku ka
ɗ
ai gareni banda kamarku.
Yauwa mom nasan kina sona ai, nima ina sonki irin sosai
ɗ
in nan.
Momy dariya tayi kana ta jaye Madina ta zauna a gefenta, ta
ɗ
auko w
ayarta a jaka ta shiga niman wata ƙawarta Hajiya Saratu, koda ta
ɗ
aga suka gaisa kana tace.
Ina so ki amso mini maganin mallaka gurin wannan matar da kika bani labarinta, lokaci yayi da zan amsarwa Madina dan samun kwanciyar hankalinta a gidan mijinta.
A
i Hajiya tuntuni nace ki kar
ɓ
a musu domin wlh mazan zamanin nan sai da mallaka ba a barin su sakaka koda mace ba ta da kishiya, dan lamarin Rijalu sai an riƙe su tamau ake samun kansu.
To ai ya zama mini dole yanzu na amsa, Aisha dai ba tada matsala Madin
ar ce dai nake so a amsarwa dan mijin nata yana da taurin kai.
To shikenan anjima zan je gurinta zan yi mata bayani duk abinda tace zan fa
ɗ
a miki dan da zafi zafi ake dukan ƙarfe.
Ta fa
ɗ
a tana dariya, momy ma dariya tayi tana yi mata godiya kana suka aje
wayar, Madina cikin yanayin jin da
ɗ
i tace.
Thank you mom ina ƙaunarki.
Nima ina ƙaunar wannan babyn mai rikici.
Ta fa
ɗ
a tana shafa kuncin Madina, sai ta miƙe tana mayar da gyale.
Kije
ɗ
aki ki kwanta ki huta ba zan jima ba zan dawo, in kina buƙatar wan
i abu ga Ladi nan zata yi miki komai.
Da zan koma asibiti ne dan kar Hamid yaji haushi ban zauna ba.
Rabu dasu su karata can, uban waye yace ya matsa miki