Showing 45001 words to 48000 words out of 111085 words

Chapter 16 - ƘAZAMAR AMARYA completed.

duƙe akan guiwarta ta kafa kai a ƙasa tana ambaton Allah da wayyo cikinta.

Subhanallahi Hajiya abin har yayi tsamari haka me ya faru ne?

Alhaji kawa All

ah kawa Annabi ka kai ni asibiti tun kafin na rasa ruwan jikina, wlh zawo nake kamar ruwa, ga amai kamar zan amayar da kayan cikina.

Ta fa

ɗ

a cikin

ɗ

ago kai tana runtse ido, Alhaji ya rungume hannu.

Wai to me kuka ci ne ya lalata muku ciki? itama Jidda ta

ce wai tayi amai sau uku.

Alhaji har sai ka tsaya tambaya, ai bai yuce abincin Madina ne ya lalata mana ciki, ni gani nake ko aikota akai ta saka mana guba muci duk mu mutu, cikina karta yake yi kamar ana kwaziran bango, dan Allah

ɗ

auko mini doguwar riga

na saka wannan zanin na

ɓ

ata shi da zawo mu tafi asibiti.

Haba Hajiya ya zaki ce guba ta saka muku? amaryar da kika fi kowa so, sai dai in wani abun kuka ci ba dai girkin yarinyar nan bane zai lalata muku ciki, ina ce wanda kika zuba a plate tas kika ciny

eshi duk da kinyi mitar miya tayi miki zaƙi, amma kuma kinci kin ƙoshi.

Alhaji! Alhaji ka wa Allah ka ceci rayuwata Wlh duhu duhu nake gani, wannan Yarinyar duk yadda aka yi aiko aka yi dan ta halakani.

Alhaji yaso ya shanye dariyarsa amma ya kasa sai da

ya kwashe da ita yana dafa goshinsa.

Haba baban Hamid magana ake ta rayuwa ko mutuwa amma ka mayar dashi abin dariya, ko sai kaga na fa

ɗ

i ruwan jikina ya ƙare na daina numfashi shine zaka yarda da abinda nake fa

ɗ

aaaa, wai wai wai cikina ya tamke wlh kama

r ana gobara, innalillahi wa inna ilaihir rajiun.

Hajiya ta ƙare maganar cikin kuka tare da kwantawa a ƙasa jikinta na kakkarwa, a sannan ne Alhaji yayi sauri ya isa waldrobe

ɗ

inta ya duba doguwar rigar ya bata amma ta ƙasa amsa, haka ya cire jallabiyarsa



ya kamata ya kaita bayi ya taimaka mata ta watsa ruwa suka fita ta saka rigar, ko hijab bata nima ba ta shiga dafa bango tana cije le

ɓ

e kamar mai naƙuda ta fita, Alhaji ya tsaya ya mayar da rigarsa ya fito cikin sauri ya samu ta tsuguna akan guiwarta tana

mirgina kai, sosai hankalinsa ta yashi ya nufi inda ya aje wayarsa kan kujera ya

ɗ

auka ya shiga kiran Hamid sai dai duk kiran da yayi masa kusan sau uku bai

ɗ

aga ba, haka ya fita da sauri ya bu

ɗ

e mota ya koma ya kama Hajiya shida Jidda suka fito da ita su

ka sanya a back seat ya rufe, kana ya shiga mazaunin driver Jidda ta zauna a gefensa suka wuce asibiti inda family card

ɗ

insu yake.

Lokacin da Abba ya kira Hamid ya aje wayar a gefen midubin Madina, kuma a silent ya saka shi tun lokacin da zai yi sallar m

agrib a masallaci ya mance bai cire ba, suna tsaka da kallo Hamid yaji cikinsa yana mur

ɗ

a masa alamar kashi yake ji, da sauri ya miƙe dan kar ya saki tusa yayi abin kunya irin na Madina, yace.

Bari na

ɗ

ana toilet

ɗ

inki yau ina zuwa.

To tace masa ya wuce

ciki sai dai yana zuwa gurin abin kashin na zama ya tadda a rufe, sai ya bu

ɗ

e nan yaga jibgin kashi anyi ba ayi flushing ba, da sauri yayi baya cike da

ɓ

acin rai dan har zuciyarsa ya ji ya tashi masa, haka ya juya ya fito bai tsaya yi mata magana ba ya nuf

i

ɗ

akinsa dan yaji yayi mugun matsuwa, da ido ta bishi har ya fita sai ta mayar da hankalinta gurin kallo. Hamid koda ya shiga

ɗ

aki bayinsa ya fa

ɗ

a ya shiga yin zawo kamar zai kasaye hanjinsa, ga kuma mur

ɗ

a masa da cikinsa keyi kamar ana gobarar wuta, wari

n kashin nasa shine ya ƙara hassasa tashin zuciyarsa, kafin yayi aune ya shiga kelaye amai sosai yana kashi yana amai duk lokaci guda, sai da ya

ɗ

auki kusan minti goma a haka kafin ya tsaigata masa ya wanke jikinsa da baki kana ya tsallake aman dan ko gani

baya son yi, ya fito ya zauna a gefen gado yana sakin gyatsar magwas, hannu biyu yasa ya dafe kansa tare da lumshe idonta yana mamakin me yaci haka daya

ɓ

ata masa ciki haka, rabonsa da irin wannan

ɓ

acin cikin zai ce s'tun yana saurayi lokacin a makarantar

su daya ci wani abincin siyarwa ya ci food poison, bai gama ha

ɗ

a tunaninsa ba cikinsa ya ƙulle tamau wanda ya saka shi rike shi yana ambaton Allah, a haka ya duƙa ƙasa yana jin wani azababben ciwon ciki ga kuma zufa daya rufe shi jikinsa har rawa yake yi d

an zaba, ko kafin ya kuma yunƙurawa ya saki zawon yana yi yana yunƙuri kamar mai naƙuda, Hamid zuwa wani lokaci ya gama galabaita ya kuma kasa tashi ya taimakawa kansa, ƙarshe rarrafawa yayi zuwa bayi ya cire kayan jikinta ya tara kansa a famfo ya jingina

da bango, a haka ya wanke jikinsa ya fito da dafa bango ya isa wajen kayansa ya ciro jallabiya ya saka ko gajeren wando bai iya sakawa ba, ya fito da dafe bango dan duhu kawai ya soma gani, ko kafin ya isa

ɗ

akin Sakina ya rafke a ƙasa ji kake tum, cikin ƙa

raji ya shiga kwalawa Sakina kira yana kuma kiran Madina. Sakina dake zaune a bakin gado tana ta danne danne a waya taji muryarsa yana kiranta kamar an shaƙeshi, kamar ba zata fita ba sai kuma ta miƙe ta bu

ɗ

e ƙofa ta fito, ganinsa a kwance a ƙasa magashiyy

an yasa ta isa gurin da sauri.

Hamid lafiya.?

Ki taimaka ki kira driver ku

ɗ

aukeni ku kai ni asibiti amai da gudawa nake yi.

Haba Hamid ni kuma? Ai sai dai kuje da Madina tunda ni ka riga ka sallameni in tafi gida sai ka nime ni, kaga kuwa bani da abind

a zan iya yi maka. Bari na kirata.

Don girman Allah ki aje wannan maganar ki ceci rayuwata, magana ce ta rai ko mutuwa fa domin Allah zaki taimaka mini.

Sakina guntun murmushi tayi tana cewa.

To wai me kaci ne haka ya lalata maka ciki?

Abincin Madina

ka

ɗ

ai naci dana dawoooo, Ya Allahu Ya Rahmanu cikina Sakina, Wlh cikina ciwo yake mini kamar zan mutu, gashi nan zai zubo, wlh ya tawo, shikenan na saki kashin Sakinaaa.

Hamid ya ƙare maganar yana jan maganar tare da zazzaro ido waje gaba

ɗ

aya magana yake

cikin fitar hayyaci, hankalin Sakina yayi mugun tashi ta shiga kwalawa Madina kira da ƙarfi, ko kafin ta fito tayi saurin komawa

ɗ

aki ta

ɗ

auki hijab, nan ta fito ta samu Madina ta fito tana kama Hamid tare da fashewa da kuka.

Sakina kasheshi kika yi? me k

ika yi masa? Dama ba kida imani har zaki iya kashe mutum, Hamid! Hamid! wlh ya daina motsi.

Madina ta fa

ɗ

a tana duba jikin Hamid ko zata ga wani jini a jikinsa ko Sakina wuƙa ta caka masa, sai da warin kashin ya noshi Hancinta kafin ta miƙe da sauri tana

toshe hanci.

Idan ni ban kashe shi ba to ke ce zaki kashe shi da

ɗ

an iskan abincin da kika dafa masa yau, na tabbatar ko tantama babu shine ya lalata masa ciki shashasha.

Cewar Sakina a fusace kana ta fice da sauri ta kira driver, ba jimawa suka shigo a

tare suka kama Hamid suka fitar dashi zuwa mota jiki yana yararin kashi, suka saka shi a bayan mota kana ya shiga mazaunin driver, Sakina ta koma gida da sauri ta shiga

ɗ

akin Mufeeda ta tashe ta tace ta

ɗ

auki Rauda su koma

ɗ

akin su baba ƙarami su kwanta, A

bbansu ba lafiya zasu je asibiti ta kulle

ɗ

aki in ta dawo zata buga ta bu

ɗ

e, to tace mata kana ta juya ta fito tare da waya tana duba number

ɗ

in Abba dan ta kirashi. Tana shiga mota ta cewa driver ya jira ta kira Abba ta fa

ɗ

a masa kafin su wuce, nan tayi d

ialing number

ɗ

insa ya

ɗ

auka yana cewa.

Yanzu nake shirin kiranki nace ki fa

ɗ

awa Hamid na kai Hajiya asibiti da Jidda basu da lafiya, saboda tun

ɗ

azu na kira wayarsa bai

ɗ

auka ba.

Abba shima Hamid

ɗ

in gashi nan rai kwakwai mutu kwakwai, zawo yake yi da a

mai yanzu haka ya suma zamu je asibiti, shine nace bari na fa

ɗ

a maka.

Subhanallahi to ku tawo nan asibitinmu, bari na fato na jiraku Allah ya basu lafiya.

Sakina ta ce Amin kana ta kashe wayar ta sanar da driver su je asibitinsu.

****

Asibiti.

Ko da

su Abba suka isa, emergency aka wuce da Hajiya dan kafin sukai itama ta suma, kuma zawo bai bar fita daga jikinta ba, nan likita da nurses suka shiga bata taimakon gaggawa, da kyar suka samu zawon ya

ɗ

an tsaya sai nurses mata biyu suka gyara mata jiki suka

saka mata parmpers

ɗ

in manya tare da rigar masu jinya tunda basu zo da wasu kaya ba, aka sauya mata

ɗ

aki zuwa inda aka kwantar da Jidda ana kara mata ruwa, dan itama suna zuwa asibiti ta ƙara wani aman, a lokacin ne likita ya kira Abba zuwa office

ɗ

insa,

bayan sun zauna ne likita ya fara koro wa Abba bayani.

Gaskiya Alhaji an auna arziki sosai zawon ya ragu, amna me suka ci haka ne?

Gaskiya abinci ne suka ci shinkafa da miya da kosilo.

To a cikin abincin akwai food poison ma'ana akwai abinda yake da ill

a ga lafiyar su a cikin abincin, amma yanzu mun

ɗ

aurasu akan magungunar da zai yi flushing wannan gubar na abincin, na tura komai zuwa gurin biyan ku

ɗ

i.

To likita mun gode amma akwai wani mara lafiyar da za a kawo shi yanzu, shima duk abincin yaci.

Subh

anallahi Allah ya kyauta na gaba ya basu lafiya.

Abba ya amsa da amin kana ya fito daga office

ɗ

in likita, ya fita zuwa farfajiyar asibiti dan jiran zuwansu Sakina.

Koda suka iso shima taimakon gaggawa aka yi masa kuma cikin ikon Allah zawonsa ya tsaya

har ya farfa

ɗ

o daga suman ya shiga yin barci. Likita yasa ma'aikata maza suka gyara masa jikinsa kana suka mayar da shi zuwa

ɗ

akin su Hajiya a nashi gadon, dukkansu barci suke yi hakan yasa Abba ya ce Sakina taje ta ha

ɗ

o musu kayan jinya, ta

ɗ

ibowa Hajiya

kayanta kala biyu da duk abin buƙata su Jidda ma haka, in yaso sai ta bawa driver ya kawo shine zai yi jinyarsu zuwa safiya aga abinda hali ya yi, sannan da safe ta shirya musu abin kari mai kyau da zasu iya ci inma da buƙatar wani abu zai kirata ya fa

ɗ

a m

ata, to tace masa tare da yi musu fatan samun lafiya sai ta wuce ta samu driver ya dawo da ita gida.

Kamar yadda Abba yace, ta ha

ɗ

awa Hajiya kaya tare da jidda a jaka guda, ta

ɗ

auko babban carpet da bargo da dadduma, sai flaks

ɗ

in Hajiya wanda ta samu akw

ai ruwan zafi a ciki, ta fito da kayan driver ya zuba a mota sai ta wuce part

ɗ

insu, nan ta samu Madina kwance a doguwar kujera ta maƙure tana barci, bata tashe ta ba ta wuce

ɗ

akin Hamid shima ta

ɗ

ibar masa kaya ta ha

ɗ

o kayan tea da kofuna da cokali da kom

ai na buƙata a basket, sai ta fito ta kaiwa driver daya biyota ya amsa suka yi sallama ya tafi, ta dawo tana ƙarewa Madina kallo tare da mamakin yadda ta samu sukunin yin barci bayan Hamid yana cikin wani hali, duk kuwa da soyayyar da take yi masa, ta

ɗ

auk

a ma zata ce zata bisu amma har suka tafi bata fito ba, ko ina so

ɗ

in da take nuna masa ya tafi oho, yanzu ne ta ƙara tabbatar da Madina bata san

ciwon kanta ba, haka ta wuce ta buga ƙofar su Yaƙub, Mufeeda ta bu

ɗ

e ƙofar, nan Sakina ta

ɗ

auki Rauda tace ita

ma ta koma

ɗ

akinta ta kwanta.

[7/25, 7:13 PM] Rahma Kabir: *ƘAZAMAR AMARYA*

Na

©®Rahma Kabir MrsMG.

Wattpad @rahmakabir

Page 21.

Sakina.

Tunda ta isar da sallar asubahi ta shiga kitchen ta shiga ha

ɗ

a musu abin kari. Faten doya tayi musu na manja bai yi

kauri ba kuma baiyi ruwa ba, sannan yayi matuƙar da

ɗ

i yadda dai zasu so cinsa domin doyar ma ƙanana ta yankashi, sai kuma tayi kunun gya

ɗ

a mara shinkafa a ciki, ya zama zallar gya

ɗ

ar ne sai ta

ɗ

aureshi da fulawa, bata saka tsamiya ba sai ta sanya madara a

ciki ya ha

ɗ

e yayi shar dashi Masha Allah, sannan ta soya irish da kwai mai yawa da plantain. Bayan ta kammala ta shirya yaranta duk suka yi wanka suka karya kana ta ha

ɗ

e komai da zata kai asibiti a babban kwando sannan tace yaran su zauna a falo suyi kall

o ba zata jima ba zata dawo sannan ta fita dan tuni ta kira driver yazo

ɗ

aukarta, har ta aika yaran sun kai kayan abincin mota

ɗ

azun, ta shiga mota suka wuce asibiti.

Acan asibiti kuwa tun asubahi Hajiya ta farka, da ta bu

ɗ

e ido ta ganta a asibiti da rant

a yasa ta dinga hamdala ga Allah, ta juya gefenta hagu da dama taga Jidda da Hamid kwance, bata yi mamaki ba domin tasan suma abinda ya sameta shine ya same su, daga can gefe ta hango Abba zaune a carpet riƙe da carbi yana ja, bata yi magana ba sai ta lums

he ido duk da ba barci take ji ba jikinta ne keyi mata ciwo saboda kwanciyar guri

ɗ

aya, har garin Allah ya waye tangaras ga hada hadan motoci akan titi sun fara yawo, a sannan ne Hamid ya farka da salati a bakinsa Hajiya ta juya tana kallonsa wanda tuni Al

haji ya miƙe yana hamdala.

Hamid ka farka sannu ko ya jikin.?

Alhaji.

Hajiya ta ambaci sunansa cikin rauni da muryar ciwo, da sauri ya isa gadonta ya shiga jera mata sannu yauwa take ce masa ido na ciko da kwalla.

Shima Hamid abincin daya ci ne ya kawo

shi asibiti ko?

Tace tana duban Abba, gya

ɗ

a mata kai yayi yana cewa.

Wlh shima abinda ya sameki shine ya same shi, jidda ce dai nata ya zo da sauƙi tunda amai kawai take yi.

Alhaji wlh a binciki yarinyar nan da wata manufa ta auri Hamid ba hakanan bane

...

Meyasa ba zaki bar al'amarinki ga Allah bane, ki daina zargin komai ki fauwala wa Allah, bana son ki riƙa furta wannan maganar har wani yaji. Kawai dai cikinku yaci abincin da bai saba bane yasa muku haka.

Hmmm Hajiya ta fa

ɗ

a tana ta

ɓ

e baki bata kuma

magana dan tasan Alhaji bazai ta

ɓ

a yarda da maganarta ba, Hamid dai saurarensu yake yi har suka gama magana ya san Madina ba zata ta

ɓ

a kashe shi ba kawai dai aboncinta ne ya zo da matsala dan alamu sun nuna bata iya ba. A haka likita ya shigo da nurses bi

yu ya duba su kana yace zasu iya cin abinci amma a tabbbatar da tsaftarsa kafin su ci, kafin ya bayar da magani in sun karya susha sai suka fita. Abba da kanshi ya taimakawa Hajiya ta shiga bayin asibitin bayan ya ha

ɗ

a mata ruwan wanka mai zafi a bokiti, d

a yake

ɗ

akinsu na musamman ne sai wanda yaci ya ƙoshi yake zama a ciki, wato har da heatern ruwan zafi da komai a ciki, ya fito ya bata guri tayi wanka da brush dan duk Sakina ta ha

ɗ

o musu shi jiya, ta yarda parmpers

ɗ

in data cire a dustbin

ɗ

in bayin, kafi

n ta

ɗ

auro alwala ta saka wasu kaya masu kyau ta na

ɗ

e wa

ɗ

anda ta cire ta fito riƙe dasu, Abba ya bata leda ta saka kana ya koma bayin ya ha

ɗ

awa Hamid nashi ruwan, kamar dai yadda Hajiya tayi wanka shima haka ya gyara jikinsa ya saka wasu kayan, Jidda ce da

i tayi brush da Alwala kawai da nufin anjima sai tayi nata wanka, Abba da kanshi ya fita ya kira masu aiki suka kuma wanke bayin suka saka turaren ƙamshi da kwashe duk wani datti suka fita, duk suka yi sallar asubahi kafin suka koma makwancinsu bayan an sa

uya musu zanin gado. suna zauna a haka ne sai ga Sakina ta shigo

ɗ

akin da sallama, duk suka amsa ta ƙaraso ciki Driver ya aje kayan abinci dama yana biye da ita a baya, ya miƙa gaisuwa ga su Hamid tare da fatan samun lafiya kafin ya tafi. Sakina har ƙasa t

a tsuguna ta gaida Abba ya amsa fuska a sake tare da yi mata

sannu da hidimar aiki data sha, daga bisani ta gaishe da Hajiya ta amsa kadaran kadaham, Hamid ne ya amsa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login