Showing 45001 words to 48000 words out of 176330 words

Chapter 16 - ABADAN COMPLETE

HUGUMA   

10 Sep 2026

36

ganin abunda lub

abatun ke nuna mata,idanunta suka sauka kan kayan fadon da buhun shinkafa catoon na taliya mscaroni da couse couse wabda mami ta hada mata da su irin kayan da Abdallah ke rabo na musamman duk azumi sadaka ga mahaifinsa mafigayi alh abdul kareem mai nasara

''kinga inda ake abu,kare ya san ana abu a gidansu,tunda gashi yana gani a qasa''

wannna zancan ne ya dauko hankalin hadiza kan kayan

''mtswew,aikin banza aikin wofi,kayam haram din da aka samu ta hanyar haram har wani abun fariya da alfahari ne



,kw

adayi dai ai mabudin wahala ne Allah na tuba nawa akayi''

''kamar ku kenan da ruwan ya qarewa dan kada ko



'' wani irin ashar hadiza ta lailayo ta narkawa huwaila

''ai wallahi qaryarki tasha qarya,tuni na gama fahimtarki dama huwaila,sai kima kinsan cewa

ba'a ja da masu kudi''

tsaki ta ja kana ta turo daurin dankwalinta gaba

''yo Allah na tuba ina abun yake,ina qudan yake ballantana romonsa



,game ce anyita kuma yau anzo game over din,sai kusa haquri masu rano su dara daga inda kuka tsaya'ta antaya qeyar

yaranta daki ta bar hadiza abakin qofar tana ci gaba da zage zage kamar zata tada jinnu,ta gama da huwaila ta kalli qofar dakin mama ta yi nata,ita kadai ita da yaran nata tamkar wasu sababbun tabi

hindatu kam babu abunda take sai sheqa dariya cikin d

akin suna aikinsu maryam ta dan dubeta kana ta kau da kai ta ci gaba da ahimfida zanin gadon dake hannunta kan sabon gadon maman

''ko kema shirin bin sahun nasu kike irin wannan dariya haka''dariyar na ci gaba da cinta tace

''ai wallahi adda maryam ki go

de Allah,kinsan wannan bala'in tun jiya ake zuba shi cikin gidan nan''

''amma ina baaba,bai tsawatar ba



''

''ya tafi gaya duba inna gwaggon baba,kuma ko yana nan ma ma zai tsawatar din akai



,mowarshi aka taba fa,jamila ce ta dawo gida jiya wujiga wujiga'

'

sai da gaban maryam ya fadi,a hanzarce cikin fuskar mamaki ta kalli hindatu

''garin yaya



''

''to yaya jabir yace baya yi ta taho gida har dactakardar sakinta kyawawa guda uku,a kuma karbe duka wani abu na dukiya ko kadara da ya mallaka mata,amma i

n fada miki baaba hadiza da yake jahila ce ba ilimi a take suka hau dan sahu ta maidata wai zata bashi haquri a daidaita,wallahi in taqaice miki ko zama bata yi ba bayan dawowarta sai ga jamilar ta biyo sahunta,da duka ya koro ta daga cikin gidan da qyar t

a qwaci kanta,to kuma bala'i sai ya koma kan inna huwaila wai itace sila tunda dama ta taba cin alwashin sai ta wargaza komai''

hindatu ta sake qasa qasa da muryarta kada mama ta jiyota

''in taqaice miki adda maryam jiya dai har gun bokan da sukaje ya ra

ba tsakaninsku da ya jabir sai da suka tona abinsu,cikin hargagin fadansu''

sai jikin maryam yayi sanyi,ta bar abinda take yin din tayi zaune gefan gadon,tabbas tasan ba'a yi mata adalci ba,saidai rabuwar aure ai ba dadi gareta ba,espicially yaran gid

ansu da dukkaninsu babu wani mai qwarin gwiwa kan aurenshi kullum cikin jeka ka dawo suke,to ga wata kuma sabuwata samu

''kinga ya maryam,kada kice fa zqki wani damu,sakayya ce Allah ya miki ita da gaggawa haka''ta fadi ita tana ci gaba da dame gadon aiki

n da maryam din ta saki

''a'ah,maryamu kin gaji ne,idan ba dama sai na aika hindatu ta kiramin laure ta tayamu''

girgiza kanta tayi alamun a'a

''mama haka abu ya faru da jamila kuma dai



''

''uwar asugwi din ta fesa miki din kenan ko''maman ta fada

tana qarasowa cikin dakin,ta kama kunnen hindatu ta dan murde har sai da ta saki aiririyar qara tana dafe hannun maman

''don Allah mama kunne na,zaki tsinke kunnen autar taki fa ki rage mata kudin sadaki''

''ai gwara in tsinke kunnen tunda ya iya jiyo gu

lma ya fadawa addarshi''

da qyar hindatu ta zame a hannun maman

jikinta babu qwari haka suka dinga aikin,har ga Allah bata ji dadin mutuwar auren ba,tunda yau babu wanda,zaiso ace nashi ne kullum a bazawara,sai magariba uka kammala aikin komai yayi n

eat da shi,ta cire kaya jikinta ta daura zani da hijabi tq fito bandakin tsakar gidansu tayi wanka,tsakar gidan shuru da shi qwal kowa yana daka da mugun abinshi a zuciya,girgiza kai kawai tayi cikin zuciyarta tana fadin Allah ya gyara,sam rayuwar gidan na

su a karkace take kowa da inda ya dasa tasa alqiblar

tana cikin sallar isha'i kiran abdur rahim ya dinga shigowa wayarta,hindatu ce zqune kan kujerar dq wayar ke kai don haka ta daga,bata ankare ba taji sun shiga hira da hindatu,dama gata gwanar surut

u,sai da ta idar sannan ta miqa mata wayar,kasa dagawa tqyi saboda kunyar ama dake gurin,itama maman na ankare da ita amma tayi kamar batq gani ba,dn tasan maryq din ba boye mata zata yi ba,cikin zuciyarta take addu'ar Allah yasa mijin aure ne diyartata ta

samu

su ukun cikin kwano daya kamar ko yaushe suka ci tuwonsu na masara miyar busashshiyar kubewa,santi kawai maryam ke ti wa mama don tayi missing girkin maman sosai,mama gwana ce ba baya bace gun tsara girki musamman namu na gargajiya

zumudi y

asa hindatu ta kasa shiru jin addar tata taqi tada zancan mutumin da ya kira din dazun

''wai adda maryam abdur rahim din dazun fa yace saurqyinki ne,kuma naji shiru baki ce komai ba''

hara rarta tayi

''wannan baki naki hindatu kamar ba'a gasa miki shi b

a



''

dariya suka sa su dukka ukun,tilas yanzun ta yiwa mama maganarshin tunda tun ajiyan yake jadda da mata aure yake son yayi bada wasa ya zo ba,a kunyace ta yiwa maman bayani,farinciki fal zuciyar maman

''Allah ya tabbatar mana da alkhairinsa,ya kade d

ukkan sharri da fitintinu,addu'a ce yanzu kawai abunyi gareki maryam''

''insha Allahu mama,sai a tayamu muma da ddu'ar''ta fada cikin karyewar murya wanda ke nuna raunin zuciyarta,tausayinta ya kama maman

''addu'a ta zama dole akan musulmi,ballantana

uwa ga 'ya'yanta,wacce garkuwa kike da ita da zaki basu wadda ta zarce addu'ar,uwar ma irina mai yara mata da take musu fatan samu mazaje na gari nagartattu,babu sallar da zan idar da ita maryama ban muku addu'a ba,ku kadai nake da su fa''

wata iriyar qa

una hade da tausayin mahaifiyar tasu suka lullubeta,haqiqa uwa ba wasa bace,wata ni'ima ce daga ubangiji,cikin zuciyarta take fata insha Allahu wannan karon zuciyar mqhqifiyar tasu zata wanke daga dukan wani quncin rashin auren nata,hawayen da suka tqru su

ka fara sauka a idanunt cikin dabara take sharewa don kada maman ta gqni hankalinta ya tashi

kiran abdur rahim ne ya sake shigowa,wannan karon ba tare da jinkiri ba ta daga don so take ta kaucewa idon amman kada tqyo tozali da hawayen da takeyi

''ran

ki ya dade lafiya kike kuwa



''ya tambaya a sanyaye

''lafiya nake me kaji



''

''muryarki ce naji tamin kama da ta masu kuka''

duk da yanayi da take ciki sai da murmuahi ya subuce mata

''idan banda abun abdul har yaushe kasan muryata da zaka tantance kuk

a nake yi



''

murmushi ya saki har tana iya jiyo sautinshi

''na dade da sanin muyarki maryam,ke dince baki sani ba,kina gidanku ko



''ya qarashe maganar da tambaya,cikin mamaki da sigar tambaya itama ta maida masa amsa

''wa ya gaya maka



''maryam,kina shak

ka cikin son da nake miki ko.....any way....naje gidanku ance min baki nan kina gun mamanki''

a wani mamakin ya kuma sakata,son iya saninta babu mai shigowa gidan su mamin ta sauqi

''ya akayi kasan gidan da nake zama taya kuma ka iya shiga da sauqi i

rin haka



''

''maryam,duka abdul ba mai daukar abunda yake so da sauqi bane,yana bashi muhimmanci ne afili da boye,ina fata kin fahimceni



''

''jinjina ga irin wanna son da abdul yake min''

''jinjina ga zuciyar data sadaukar min da kanta''sai duka suka yi

murmushi

''ina fata zuwa yanzu mutanen gida sun san da zama na



''

''tun yanzu abdul,duka duka jiya fa muka hadu''

''ke kika hadu da ni jiya,nikam ba tun jiya ba kika zama wani bangare daga jikin zuciya ta,so inason asan da ni maryam,aure nake so na

yi da,wuri idan da ina da iko ma cikin watan nan banqi ki zama tawa ba''

tilas abdur rahim ya bawa maryam dariya

''gaskiya na baka sarkin zumudi na duk duniya''

''na amsa tunda sonki ne ya ja min''

cikin qanqanin lokaci ya cika zuciyarya da farinci

ki ta mance duka abinda take ciki,ba dadewa da gama wayar tasu bacci yayi awon gaba da ita don tuni mami ta yarje mata tayi kwananta a gida washegari taa dawo

🎄🌲🎄🌲🎄

qarfe tara na safe ta gama shirinta tas,a falo ta taradda hindatu na shirya musu

abun kari kan center table daya daga cikin abunda jiya ya zama mallakinsu

cikin girmamawa hindatun ta gaidata ta amsa mata tana tambayarta mama

''mama na gurin baaba''

''ya dawo ne



''

''eh ya dawo dazu da sassafe,kin sanshi da tafiyar asubanci,yauwa t

ace idan kin tashi ki shiga ku gaisa''

''yanzu kuwa''ta fada tana ciro wayarta dake tsuwwar shigowar saqo tana dubawa

saqon barka da asuba ne aga abdur rahim,zaqaqan kalmomi da suka sanyata mirmushi ita daya tamkar wata zautacciya,tana mamakin yadda zuci

yarta ta nutsu wa abdur rahim lokaci guda,sai da ta kammala karantawa ta masa reply sannan ta koma bedroom ta ciro dubu goma cikin kudin da mami ta bita kyautasu jiya dubu goma sha biyar

mamanta inna haule baaba hadiza sai lubabatu jamila da shamsiyya

su ta tarar cikin dakin,kallo banza uka suka bita da shi,gefan binta ta matsa zata zauna,cikin rashin mutunci bintan ta janye jikinta tana wani harare harare da kumbure kumbure

gaida su ,bata da isar da zasu amsa mata har gara inna haule ta ama din sama

sama,cikin girmamawa ta gaida baaban nata,ba laifi a sake ya amsa mata har yana tambayarta gun aikin nata,shiru ne ya biyo baya na wasu mintina sanan baaban ya dubi jamila

''inatambayarki tun dazu kun min shiru,yaro yace shi baisan lokacin da ya aureki ba

,to inason in san ta yaya akayi ya aurekin,tunda shi ya rantse ya mayq bai san ke matarsa bace kuma bazai dawo dake ba''

cikin fitsara da rashin tarbiyya ta zumburo baki

''toni baba....ka tamvayi hadiza mana''

ya juya ga inna hadizan

''to kimin bayani

tunda tace a tambayeki''

cikin borin kunya da haqiqancewa tace

''haba malam,wannan wane irin abu ne,ya zaka zo kasuwa ka dinga kwance min zani,sai da ka tara min idon duniya ni da diyata zaka hau bin qwaqwafinmu''

''ke hadiza dubanni nan da kyau,na

gaji da iskanci da rashin mutuncin yaran nan,jiya tunda naje qauye fita ta daya na gaza fita,zance na ake ko

ina,ance na kasa kula da yaya matan da Allah ya bani,dukkansu babu mai zaman aure ko wacce rabi aure rabi zaman gida,ga wasu kuma sun kasa auruwa''

zuciyar mafuam ta kada don tasan maganar qarshen tata ce

''to wallahi ya isheni haka,kun gama mai da ni mutumin banza ko,baku isa ba wanna karon na gaji ko masu auri suyo zaman auresu marasa aure suyi aure ko inci uban yarinya wallahi''

ba inna hadiza

kawai ba hatta da su maama sunyi mamaki,yau baane ke ja in ja da inna hadizar



,lallai a dade anayi sai gaskiya,komai yayi farko qarahensa na zuwa babu shakka,a bangaren inna hadiza kuwa ta gama qullatar huwaila ne dadi bisa dari kan dukkan bala'in da taga

ya afko,mata babu shakka ita ta qulla zuwanshi

qasa mama tayi da kanta tana fadin

''Allah ya huci zuciuarka malam,a yi mana afuwa''

sai yaji zuciyarahi ta dan rage zqfihar ya juya ya dan dubi maman,sannan ya maida idonsa gasu hadiza wadanda sjka zub

a masa iddo qir babu mai cewa komai,baba hadiza na huci tana jiran ya gaya mata cuta ta fada masa mutuwa

''ke jamila ki tsaida hankqlinki,mahaifinki ne wanna,ki fada masa ya aayi hakan ta kasane don,samun bakin zaren,so ake a gyara lamarin ki koma gidanki

kuci gaba da zama,mutuwar aure gun diya mace ai faduwar daraja ne,saidai kuma idan na qaddara ne''cewar mama

jin an sako maganar komawarta gidan jabir ya,sanyata cikin rawar jiki ta bude baki zata yi bayani a wautarta da jahilcinta za'a maidata din,d

on a yadda ta dandana zaman daula bata jin zata iya zaman gidan nasu kona wata daya ne bare na dindin din

tuni inna hadiza ta katsi numfashin jamilar

''uban me zaki gaya musu,cin fuska yaso yi miki kawai,ya aureki da kansa sanna yace baisan ya aureki ba,

kujimin da,ke kuma aminatu banason munafurci da gilma,ina ruwanki



,ina cewa dai jamila bake kika haifa min ita ba,ai na dade da sanin cewa abunda kike nema kenan saboda har yau baqincikin qin aurar diyarki da baiyi ba yana nan cikin zuciyarki,to ahir dinki

ki fita sabgata data yara na''

tsawa baban ya daka mata ya kuma ce ta ta shi ta fice masa adaki,koda ta ficen da yake ta riga da ta rainashi sai tayi tsaye abakin window tana eqa dakin tare da kallon jamila tana mata gargadi

*mrs muhammad ce*

👑

📚📚📚



🏻



🏻



🏻



🏻

[9/17, 12:53 PM] 80k:

💖💖💖💖💖💖💖

🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺

🌺

*ABADAN*

🌺🌺



🌺💖🌺💖🌺



🌺💖🌺💖



🌺💖🌺



🌺💖



💖

🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺

💖💖💖💖💖💖💖

*WRITTEN BY*

*SAFIYYA ABDULLAHI

MUSA HUGUMA*

💖🌺💖🌺💖🌺

💖🌺💖🌺💖

💖🌺💖🌺

🌺💖🌺

🌺💖

🌺





3



0



*_HASKE WRITERS ASSOCIATION_*

💡

*_home of expert and perfect writers_*

dauke kanta tayi tamkar bata ga gargadin nata ba,domin burinta kawai a maidata ga gidan ja

bir,don ba jabir dinne ma yafi damunta ba tunda bashi daman take aure ba dukiyarshi take aure,tana da abokanan holewarta a waje

a take ta warware musu yadda tayi amfani da sihirtaccen kwalli da turare har sau biyu ta dauke hankalin jabir ya aureta cikin g

ushewar hayyaci

gumi ne kawai ke ketsatstsafowa maryam,bata sake jin tsananin tausayin jabir ba sai a lokacin,shikam baban nasu shiru yayi ya kasa furta komai,kimanin mintina biyar sanna ya dubi su binta yace su fita adakin,sumi sumi suka fice ya dubi

huwaila da tayi tsamo tsamo

''duk abinda kukayi huwaila don kanku,amma ku sani dole ne ku nemi yafiyar maryama don an zalunceta''

ya waiwaya ga inna hadiza dake labe yace

''kije Allah ya isa tsakani na dake,tarbiyyar yara da kika bata min,haqqin maryam

kuma ke da ita,kya sake samowa jamilar wani mijin,ku taahi dukkanku ku bani guri''

dama a qagauce suke saboda kunya da nauyi tuni suka fice,saura maryam da mama,miqewa itama maryam din tayi ta ajjiye masa kudin hannunta

''ba wanna babu yawa amana a

ddu'a,kuma kayi haquri Allah ya huci zuciyarka,insha Allahu zamu gyara dukkan abinda baka so''

''na gode,Allah yayi miki albarka,baki gaji ba maryam baki dade da yi mana hidima ba,har yanzu abincinki ake ci a gidan nan''

''ba komai baba,kunfi qarfin haka

ai''

tana shirin ficewa mama tace

''dawo ki zauna ayo maganar yaron nan a qareta''

cikin rashin fahimta baban ya dubeta

''au ta samu wani mijin ne



''

''eh,gata nan ta maka bayani''inji mama bayan ta miqe tana tattare kwanukan da ya karya

kanta a

duqe ta gaya mishi iya abinda ta sani game da abdur rahim din

''to,madalla,sai a sanar masa ya turo kawai,ai babu wani bincike da za'a tsananta tunda kina sonshi kuma ma kada muje ya subuce mana garin binike,kinsan wani baya son tone tone''

sai taji

,maganar ta mata wani iri taya za'a dauketa adanqata ga mutumin da ba'a binciki wayeshi ba,sanna kuma uwa uba daga haduwarsu jiya sai tace ya turo magabatansa,tilas sai an nuna masa an gaji da zamanta dama

sai ta lanqwashe murya tace

''baaba,ina ganin an

dan badakamar wata guda ko fiye kafin ayi masa maganar turowar,sanna baba ka gafarceni ayi binciken inaga haka sai yafi kyau''

''hmmm,karatun boko ya bude miki ido mero''ya fada yana murmushi

bata ji dadin yadda ya fassarata ba,don ita tayi ne da zuciya

daya,tayi ne don gujewa auren jeka nayika

''shikenan tunda kin zabi hakam,amma kada kiyo kuka dakowa idan shima ya kama gabansa kafi wata gudan,maganar bincike kuma tunda ya gaya miki unguwarsu na baki wuqa da nama kiyo kinga kin hutashaheni ma''

ha

waye ni ya silalo mata,bata taba jin inda 'ya takewa kanta binciken ma'aurinta ba,amma yata iya jaka tata *qaddarar rayuwar* take,ta kuma godewa Allah da bai sata ta kauce hanya ba duk da yadda ta tsinci rayuwar tata cikin tsangwama

''na gode baba,Allah y

a gara gima''ta fada aladabce

''ameen ameen,idan kin fita ki turo min iwar taki''

tare suka karya da lafiyayyen qosai da kunun tsamiya wanda yasha lemon tsami,sosai tayi namijin qoqarin fidda dukkan damuwa daga zuciyarta suka karya din cikin wawala

sun tattauna da mama kan atamfofi da take so ta dinga sarowa maman idan tadauki albashinta na wannan watan ko falle bibbiyu ne ta fara saidawa agani idan zasu karbu,albarka maman kawai ta shi mata tare da mata kyakkyawan fata

sai la'asar ta fara shi

ri tafiya,hindatu tace

''ki jirani adda maryam mu fita tare zanje duba jamb dina,tun jiya naji sanarwa ta fito''

''to kiyi,maza ki shirya don so nake naje nayi abincin dare,jiya duka baaba uwani na dorawa aikin''

''gaskiya kam,don ma muta nene masu kara

mci da mutunci''

inji mama dake ta hadawa mami su kuka daddawa kubewa man shanu da sauransu

qarfe biyar sukayo sallama da mama ta fito don raka su,jamila ce tsaye a tsakar gidan sanye take dai da swiss lace dinta tun na shekran jiyan,mai tsada ne amm

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login