Showing 36001 words to 39000 words out of 176330 words

Chapter 13 - ABADAN COMPLETE

HUGUMA   

10 Sep 2026

39

wa marya din a gaban idonta

''is ok,maryam yi haquri kinji taimaka ki sama mishi wani abun mai sauqi da sauri''

''no mami,ni zan zaba akwai abunda nake sha'awar ci''

''uhmm''ta f

adi tana kallonshi

''sakwara nakeso miyan agushi''bata fuska mami tayi

''kai lokaci fa ya qure gaskiya ba zata girka ma sakwara a yanzu ba saidai ka barwa gobe''

''tunda kin roqa mata shikenan tamin jallop din supaghetti with serdine''bai qarasa ba ma t

a sauka tayi kitchen

girki ba baqonta bane cikin minti ashirin ta kammala ta,tun kafin ta fito qamshi ya soma cika qofofin hancin abdallah amma sai ya dake

''mami,dazu munyi waya da abida,ta ce nan da kwana uku zata zo nijeria''

farinciki sosai mary

am ta gani fuskar mami

''masha Allah,gaskiya ta kyauta qwarai kuwa da gaske,kaga ta baka kubya kai da kaqi zuwa''

''to mami me zanje na mata''

''any way dai tunda tace zata zo magaba ta qare,fata na idan tazo din wannan karon konai ya daidaita,canki can

kar da kake tayi wa muta ne ta qare''

''haka nake fata,na soma gajiya da qulafucinsu naci da rashin zuciya,inason nima na huta mami na samu peace of mind''

kafadarshi mamin ta buga''ja'iri sai yanzu kasan da hakan...am maryam''

''na'am''

''insha Al

lahu nan da kwanaki uku zamuyi baquwa abida diyar ambassador muhammad mukhtar kuma idan tazo zata dan zauna da mu na wani dan lokaci,so ya kamata kinga na sanar miki haqqinki ne sa'an nan daura da dakinki zata zauna kinga ke zaki karbi baquncin,ina son kum

a a sake tanadin sabbin girki,duk na san ban da matsala dake,ke din ba baya bace''ta qarashe maganar cikin sigar zolaya tana murmushi wa maryam din

murmushin ta maida mata

''insha Allahu mami babu damuwa''

''mami a maida abincin nan kawai kitchen ni

na qoshi ma''inji abdallah bayan ya gana jagulashi da cokali

harararshi tayi

''baki isa ba ko zaka ci kayi amanshi sai ka ci,maryam tafiyarki kije ki kwanta Allah ya bamu alkhairi,gobe insha Allahu zamu tattauna''sallama ta yi mata tayi shigewarta yayin

da mamin ta ja plate din ta soma nado taliyar cikin pork tana cusawa abdallah,shikam ya bude ciki ya dinga diba,dama yana so kasuwa kawai yake kaiwa

''almiri ashe kana ci din kenan shegen girman kai yasa kace baka ci''mami ta fada tana dubanshi

dariya ya

qyalqyale da ita ya kanne ido daya

''so nake dama mami ta bani da kanta nasan sai yafi dadi''

''Allah ya shirya min kai abdallah''ta fadi tana murmushi

🍂🍃🍂🍃🍂🍃

tafiya take bata ko ganin gabanta saboda takaici da baqinciki,wai sai yaushe ne bu

rinsu zai cika kan abdallah



,sai yaushe zasu samu nasarar kau da abdallah daga doron duniya,da wannan tunani ta samu da qyar ta maida kanta bangarensu

adnan da zahariyya dake dakon zaman jiranta cike da buri da fatan jin daddadan labari suka taso

''y

aya nene



,anyi nasara kuwa



,rashin ganin nashi nada nasaba da aikin mu kuwa



''saida ta fada jabar saman kujera kafin tace

''mun sake fadu wannan karon ma babu nasara,rashin nasarar kuma yafi na kowanne lokaci''

adnan ya sake matsowa gabanta

''yaci dinne

bai mutu ba



''

''ina ma yakai ga cin,ai ko ci baiyi ba,kuma hakan baya rasa nasaba da wannan tsinanniyar mai girkin da na rasa inda bintu ta samota,yarinya sai shegen kwarjini''

''oh shit



''adnan ya fada bayan ya dunqule hannunshi ya daki tafin hannunsa

,zahariyta kuwa kasa magana tayi face bin sahun uwarta da tayi ta fada saman kujera

a sukwane ya koma shina ya zauna bayan yayi qasa da muryarshi

''nene,nifa na gaji da wannan shirin kisan ta bayan fage,ki barni kawai na tari abdallah na kasheshi da

hannuna''

''kai dalla gafara can''nene tayi hanzarin katseshi

''ashe baka da hankali



,waye ya gyamaka kashe mutum kamar abdalla abune da yaje da sauqi har haka



,ka manta matsayinshi



,ka manta wayeshi a nijeria,bama haka ba,ka mance qirar qarfin da abdall

ah ke da ita,wanda na tabbatar idan aka barka da shi naushi daya zai maka saidai mu dauki gawarka ba kai din ba''shiru adnan din yayi don yasan haka maganar maman tashi take

zahariyya ta furzar da wani rin huci

''tsinanne matsiyaci,ni da zai amince y

a auri waccar yarinyar zubaida ai da kinga komai yazo mana da sauqi,mu kasheahi hankali kwance,idan da rabo ma har sai ta haihu kinga tuwo namu miya ma tamu,to amma shegen girman kai da jin ajinsa bazai barshi yaso zubaida ba,to amma nene mai zai hana mu n

emi hadin akn ita kukun tashi ko zata amince kamar yadda na baya suka amince,idan yaso itama musa a mata daurin baki idan ta amshi kwangilar ta yadda koda lamari ya baci zata gaza ambato sunansu kamar wadancan kukun''

ajiyar zuciya nenen ta saki

''hm

mm,yaro yaro ne,duka tunaninku babu wanda ya kwanta min,wannan yarinyar tasha banban da wadancan kukun nasu na baya kallo daya na mata jiki na ya gaya min haka,abunda zai faru shine ni da kaina nake so ku bani lokaci zanyi tunanin mafita,na rantse da Allah

wannan karon ko bata hanyar guba ba *SAI NA SALWANTAR DA ABDALLAH*

_TOH FA_

🤔

📚📚📚



🏻



🏻



🏻

[9/17, 12:52 PM] 80k: *ABADAN*

*WRITTEN BY*

*SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*

*_daga abu hurairah yardar Allah ta qara tabbata a gareshi yace:manzo

n Allah tsira da amincin Allah su qara tabbata a gareshi yace:ba zaku shiga aljanna ba har sai kunyi imani,ba zakuyi imani ba har sai kunso junanku,shin bana nuna muku abunda idan kuna aikatashi zaku so junanku ba



KU YADA SALLAMA A TSAKANINKU_*

cikin kwan

a ukun mami ta hana gidan sakat da shirye shiryen tarbar abida,ragowar daki biyun dake maqotaka da nata aka bude,kusan komai irin na nata dakin ne sai dan bambancin abunda ba'a rasa ba,ganin yadda mamin ta dauki zuwan abida da muhimmanci ya sanya maryam it

ama sake shirya kitchen

Ranar da zata iso din jirgin da yake sauka sha biyu na rana ne zai sauka da ita,tana jin mami na sanar da abdallah ya,haqura da fitar yau yaje a taro abidan da shi

''kai mami barta kawai,fita ta ta yau mai muhimmanci ce,driver yaj

e kawai ya daukota,ba dai tana gidan ba almost two to three months fa zatayi tare da mu''

qarfe sha daya maryam ta gama kintsa dining da kalolin abincin nijeria africa da kuma qasar da abidan ta baro wato turkiya,dakinta ta shige tayi wanka,don aikin bai

barta tayi wankan ba,riga da zani ta zaba ta shirya cikinsu dukkansu normal dinki ne irin na riga da zani plain na asali,ba qaramin fidda sigarta yayi ba yanayin dakin akwai fidda shape din mu ba irin dinkin mu na yanzu ba mai tattara dake cika mace ya bad

da shape dinki,bata fito a dakin ba sai da ta jiyo surutu sama sama cikim parlour din mami qarfe daya saura kwata na rana

mutum uku ne cikin parlour din harda mami ta hudu,tashin farko zuciyarta ta bada abida cikin su ukun,sanye take da doguwar riga baqa

mai azabar kyau da tsada irin mai robar nan dake bin jikin mutum,fara ce qal don har tafi maryam fari duk da dai akwai bambanci,farinta mai dau ne babu sirkin

ja aciki ko kadan,zaka iya kiranta gajeriya don bata cika tsawo ba,tana da kyau kam ba laifi don

kallon farko zaka kirata kyakkyawa,bata da qiba da yawa saidai jikinta acike yake babu lobawar rama

mami ce ta soma ganinta fitowarta

''yauwa maryam kin fito



''

''eh mami na fito baqin sun qaraso,sannunku da zuwa''

ta fada tana dubansu,daya ce kadai ta

amsa sabanin biyun ciki harda abidar wadda ta dago kai ta dubeta,kamar ba zatayi magana ba sai kuma tace

''nidai kam ba baqiwa bace ina tsammanin kece baquwar''

murmusho maryam din ta danyi

''eh to,kusan haka dinne''ta bata amsa tana kallon fuskarta wa

nda take bisa screen din tsadaddar wayarta

''maryam kuje da ita ki nuna mata dakinta''

''to mami''ta fadi tana yin gaba

''wa zai daukar miki trolly din



''abida ta ce tana hakimce a zaune tamkar ba ita za'a nunawa dakin ba

bata ce komai ba ta dawo,ta du

bi akwatinan da kallo,qwaya biyu ne masu azabar kyau wanda ko ba'a fadi maka ba kasan cewa ba na talaka bane,ta daga dogon sandan dake jikin akwatin wanda zai bata damar janshi akan tayoyinshi ta kwantar da ita ta jata zuwa ciki

ta sake dawowa don daukar

dayar,saura mami da abidar kawai yanzun cikin falon still abidan na hakimce,nuni ta mata da handbag dinta big mama tace

''shigarmin da wannan ma''

''barshi,maryam bari baba uwani tazo zata shigar miki da su,aikin maryam a gidan nan girki ne kawai''mami t

ace da abida,sai ta bar abinda take yi din ta dubi maryam sannan ta dubi mami

''ok,ai duka daya ne mami,dan aiki dan aiki ne da mai girki da mai shara duka 'yan aiki ne''

''to kam anan gidan akwai banbanci,kowa matsayinshi daban''

dan tabe baki tayi san

nan ta saki murmushi kana ta canza topic din

''gaskiya mami abdallah bai kyauta min ba,yaushe rabona da nijeria ammayau kawai ya gaza kashe aikin gabansa yaje ya dauko ni''

''kinsan dai halin abdallah sarai tun ba yau ba,aikinshi na da muhimmanci matuqa

a gunshi,ba dan qaramin abu bane zai sanya shi qin fita aiki ranakun ayyuka ba''

maryam dake tsaye tana jiran tasowar abida duk ta qosa,ta dan gyara tsaiwarta

''mu qarasa na nuna miki dakin''

''jeki kawai gidan ba baqona bane''

bata kuma tanka ta ba ta

yi komawarta daki,saida da ta dqidaici lokacin da ya kamata tayi serving nasu sannan ta fito,saita taddasu tuni sunyi nisa da fara cin abincin,son haka ta qarsa ficewa daga bangaren gaba daya,boys quaters ta zagaya inda anan gidan baba uwani yake

da fara'

a ta tarbeta

''maraba da maryamu,sai yau Allah yayi za'a zo mana''murmushi tayi har fararen jerarrun haqwaranta suka bayyana

ta gaida baba uwanin da baquwar da ta taras tayi

hirarsu suka sha sosai don bata baro bangaren ba sai da akayi sallar isha'i suk

aci tuwon dawar da baban ta girka,don dama tana kewarsa matsalar su mutanen cikin gidan basa cinsa shi yasa ma bata girkashi

ita daya ta taho iskar damuna na kadata,cikin parking space ta jiyo motsi,ta dan juya kadan hisham ne abokin abdallah,a tunaninta

basu ganta ba don haka ta kau da kai tayi gaba

''haba 'yan mata irin wannan shan qamshi haka



,a qalla dai ai ko gaisawa kya tsaya muyi ko



,duk da cewa ma zuwan don ke nayi shi''inji hisham wanda ya sha gabanta,qirjnta ne ya shiga dukan uku uku,fatan ta ka

da Allah yasa ya furta mata kalmar so,don ita tsoro ma take bata,ta jita daga bakunan maza da yawa saidai babu abunda ta tsinana mata

a qagauce ta ce masa

''ina wuni''

''lafiya qalau maryam diya na ya gida ya aiki



''

kai ta dago ta kalleshi jin ya amba

ceta da sunan da schoolmate da classmate dinta zuwa friends ke kiranta da shi

''lafiya qalau,ina son ganinki amma bari idan mun gama da abdallah zan kiraki,da fatan ba zaki qi zuwa ba''

''Allah ya bani iko''ta fada da gaggawa tana wucewa don ganin abdall

ah na isowa gurin

duk da haka bata kasa jin abunda yake fada ba kasancewar sun biyota ne a baya

''hisham,wlh hisham ka fita a ido na,kai me yasa baka jin shawara sai shegen taurin kai



''dariya ya qyalqyale da ita

''kai kuma mai yasa kake da girman kai d

a kafiya,Allah bai haramtamin harinya ba na gani inaso to kuwa ba zaka hanani ba''

''ok haka kace



''ya fadi cikin huci yana dubanshi

''yes,haka nace,idan kuma kai ke sonta ai sai ka fada sai in janye maka''

a zafafe ya soma fadin

''na rantse hisham zak

a jawo mu samu sabani mai girma da kai,in rasa inda zanyi ajiyar soyayyata sai gun house girl kuku



,ina da dukiyar da zata iya bani duk kalar macen da nake so na aura,ko 'yar wane kuma ko awanne qasa take,wanda nake tare da shi ma yafi qarfin auran house g

irl,indai ko zaka ci gaba kan qudirinka ka tabbatar cewa yana daidai ne da datse igiyar abotarmu''yayi gaba cikin hanzari abunka da qaqqarfan mutum

ko cikin parlour din ma dambarwar da suka dinga yi kenan sai da mami ta shiga maganar

''hisham ka qyale ri

gimar abdallah,maruam ta cika macen da za'a so,tana da dukkan halaye managarta,uwa uba kyau,don haka babu hujjar da abdalla yake da ita da zai hanaka neman maryama,ni na goyi bayanka saidai idan ita tace bata so''

''toh...nima haka na gani mami,nace masa

ya fada idan yana so ne shima sai....''

''dakata hisham,don ina nema maka hanya mai bullewa kake cimin fuska



,to kayi na farko kayi na qarshe,duk lokacin da ka sake cewa inasn waccar abar wallahi sai na fasa bakinka''

ba hisham ba hatta mami abun ya bata

dariya,abdallah mai rikicin gangan inji hisham,a haka abida tq fito ta taddaau,wannan karon ma cikin shigar doguwar riga take mai sulbi saidai armless ce,a mutunce suka gaisa da hisham don sunsan juna,ta juya ga abdallah

''soulmate,me yasa kamin haka don

Allah,na diro naija da daukin ganinka sai kuna kayi tafiyarka aiki sai yanzu zan ganka



''

''da kika ganni yanzun ma ki godewa Allah,a tsare gobe ne haduwarmu,haka ne



''da sauri hisham ya shiga maganar ganin abdallah nason qarawa kwabar ruwa

''shareshi d

on Allah,kanshi ne ke hayaqi tun dazun''

tuni abida ta rudevta dawo kukerar da abdallan ke kai tana tambayar wa ya taba mata ruhinta,tsam mami ta miqe ta basu guri,banza ya bawa ajiyarta don haka kawai yake jin ransa na zafi

''wlh abdallah nan naki rigim

amme ne sai kinyi da gaske,haka kawai ya haqiqance wai bazan auri maryam ba



''

''wace maryam



''ta tambaya tana duban abdallah

''mai shirya masa abinci kullum yana dirkewa''

ido ta,zubawa abdallan,lokaci guda wani kishin maruam din ya dirar mata,take taj

i ta tsaneta

''amma soul mate mene hujjarka na hana hi....''

a fusace ya miqe

''ke dakata min,kinsan banson titsiye ko



''yaja tsaki ya juya zai fice a sashen

kuka abida ta saki,wannan wane irin jaraba ce,daga dirarta a qasar ko kwana batayo ba abdallah

ya aona bata mata rai,lallai abunda kake so shike wahalar da kai

kukanta bai dameshi ba ya juya ya fice,da sauri hisham yace

''kiyi haquri bari,na sameahi ranshi ne a bace''cikin hanzari ya bi bayanshi

amma da yake gwanin sauri ne tuni ya miqe balcony

yayi sashensa

bai damu da hade girar sama da ta qasa da ya sakeyi ba duk don kada ya masa qorafin abunda ya yiwa abida ya hau masa fada tare da cewa yaje ya lallasheta

''wa



,ni



Allah ya tsareni,bani da lokacin lallaahin mace wallahi,ruwanta ta ci gaba da

sona ruwanta tace ta haqura,amma babu lokacin rarrashin mace a rayuwata indai ba mahaifiyata ba''

karab cikin kunnen maryamu dake kwance saman gadonta don sun iso saitin window dinta,miqewa tayi ta zauna saman gadon,wani irin haushi da tsanar abdallah su

ka kamata

wanne irin nau'in mitum ne shi



taqama da gadararsa sunyi yawa,dukiya



ita ke rudarshi ko kyawun da yake da shi



,haushi da takaici suka kamata tamkar da ita suke maganar,haushinsa ta dinga ji sosai,da tana da iko sai ta masa dukan tsiya ko zata

samu sauqin abunda take ji

haushinsu abida ya kuma kamata

don me suna mata da Allah ya yiwa baiwa da ado da kunya su dinga watsi da baiwar,so hauka ne



,ta godewa Allah da bai dora mata wannan masifar ba,gwara da Allah ya bar zuciyarta wankakkiya kuma kub

utacciya daga dukkan soyayyar wani

kusan awanni biyu da shigewarsu mami ta turo qofar dakin ta shigo fuskarta qunshe da murmushi

''maryamu diyata,jeki harabar gida hisham abokin abdallah na son magana da ke,duk abinda ya tambayeki kada kiyo nauyin baki k

i sanar masa da gaskiya kinji ko



''

ba zata iya musu da mamin ba tilas ta amsa da to sannan ta fito

yana jingine jikin motarshi ta isa gareshi,da fara'arsa yake fadin

''barka da isowa,tun dazun nake jira har ma na fidda rai



''

''uhmmmm''kadai ta iya ce

wa taja bakinta tayi shiru tana sauraren bayanan hisham,ya rufe da fadin

''ina son inji gaskiyar abunda yake ranki''

tayi shiru kamar ba zata ce komai ba,bata jin ko dis a ranta zata iya hada dangatar aure da duk wani abu da ya shafi abdalla, *MUTUNCI* s

hi take nemawa kanta, *DARAJARTA* itace mafi muhimmanci fiye da komai a gurinta,har sai da hisham ya sake maimaita tambayarshi

''ya hisham na gode da mutuntawa da karramawar da kamin har ka furta kana sona,saidai ina mai baka haquri tare da addu'ar Allah

ya baka wadda ta fini komai da komai,amma bani da ra'ayin soyayya,kayi haquri idan hakan ya bata maka rai''

shiru yayi na wani dan lokaci da alamu baiji dadin,amsar da ya samu daga gareta ba

''babu komai maryam,ita dama harka ta soyayya babu batuntilas,n

a gode nima da yadda kika mutuntani,amma ina nan ina jira har zuwa lokacin da kika ji jin aminta da soyayya''

murmushin yaqe tayi,ita kadai tasan me take ji cikin zuciyarya,wani irin qunci take mata,kyautar dubu goma hisham din yayi mata,da ta doje tace b

azata amsa ba yace shina kam yayi niyya bai fasawa,dolenta ta amsa ta masa godiya sanna ta juya don komawa ciki

tuni an kashe qwayayen waiting parlour babu haske sai wanda ke fitowa daga sashen mami da nene,tazo tsakiyar parlour din taji an fincikota baya

,razana tayi matuqa,tuni idanunta suka fito wajevta bude bakinta da niyyar qwalla qara saidai bata samu damar hakan ba,sakamakon hadata da bango da kayi aka saka wani lallausan tafin hannu aka danne bakin nata,qamshin daddadan turare ya mamaye hancinta,qir

jinta ya shiga dagawa da sauka numfashinta ya soma tsere,minti kusan daya sannan taga haske kadan ya bayyana atsakninsu ,haaken screen ne na waya,fuskarsa ta fara gani abdallah ne,sanye da t.shirt fara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login