Showing 6001 words to 9000 words out of 176330 words

Chapter 3 - ABADAN COMPLETE

HUGUMA   

10 Sep 2026

4

musu kallo tayi sann

an ta gyada kai ta shige cikin gidan fuuu da uban akwatinta dake rinjayarta

wani faduwa taji gabanta yayi wanda yasanya har sai da ta rufe idonta,duk lokacin da maraqisiyya tazo gida to babu alkhairi a zuwanta,don bata taba komawa inda ta fito sai t

a assasa wani bala'in cikin gidan

''lafiya

?

''jabir ya tambayeta cikin kulawa

murmushi tayi wanda yafi kama da na yaqe ta girgiza kai''babu komai''

*mrs muhammad ce*

πŸ‘‘

πŸ“šπŸ“šπŸ“š

✍

🏻

✍

🏻

✍

🏻

[9/17, 12:50 PM] 80k:

πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺

🌺

*

ABADAN*

🌺🌺

πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–



πŸŒΊπŸ’–πŸŒΊπŸ’–πŸŒΊ



πŸŒΊπŸ’–πŸŒΊπŸ’–



πŸŒΊπŸ’–πŸŒΊ



πŸŒΊπŸ’–



πŸ’–

🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺

πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

*WRITTEN BY*

*SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*

πŸŒΊπŸ’–πŸŒΊπŸ’–πŸŒΊπŸ’–πŸŒΊ

πŸ’–πŸŒΊπŸ’–πŸŒΊπŸ’–πŸŒΊ

πŸ’–πŸŒΊπŸ’–πŸŒΊπŸ’–

πŸ’–πŸŒΊπŸ’–πŸŒΊ

πŸŒΊπŸ’–πŸŒΊ

πŸŒΊπŸ’–

🌺





β–Ά

5

⃣

Babu sallama sam bisa tsarin maraqisiyya,don kaf gidan tafi kowa lalacewa,jamila ke rufa mata baya,a tsakar gida ta iske uwarta hadiza da 'yar kanzaginta huwaila,basu ga shigowarta ba sai yif k

awai sukaji na warbar da akwatinta da tayi da zamanta jabar kusa da su

inna hadiza ce ta dafe qirjinta''na shiga uku ni dije,kada dai kice min yauma korokin yayi

?

''

fuska ta yatsine

''yau ba shi ya kore ni ba ni na taho,don na gaji da zama da matsi

yaci direban babbar mota kuma mashayi''

''oh ni 'yar nan,auwalu matsiya cine''

''lamba daya''maraqisiyyan ta qarashe mata

huwaila tace

''aini na ma kasa magana,yara duka aure ya zama na tafashi kada,babu daya qwaqqwara

?

''

matsowa maraqisiyya tayi sosa

i kusa da su ta ma manta da tata matsalar''wai hadiza ni fa ban gane ba(haka suke kiran iyayen kansu tsaye)idanuna kamar wancan mujiyar nake gani da wani jikin wata qatuwar mota,ko gixo take min''

caraf huwaila ta kama''itace mana 'yar nan,kinga babar

ku babu yadda banyi da ita ba mu tashi tsaye ko malaman da mata ke shiga muma wannan karon mu fada amma tace bata da kudi,dame zata ji,da matsalolinku ko da kisan kudinta da take nema da qyar

?

kawai mu qyaleta tunda wancan karon hakanan taqi auruwa to wanna

n karon ma hakance zata faru''

''hadiza ai ranar biyan buqata rai ba a bakin komai yake ba

,

ku yanzu ko kunya bakwaji,ai abun kunya ne a tattarw da ku maryama ta auri irin mijin dai da na ganta tare da shi,wlh dukkanin alamu sun nuna mai akwai ne,yaranku s

una zaune

?,

wadanda ma aka aurar din gamu cikin wahala

?,

kuma ita tahaye

?,

si wallahi inaaaa,zaman gida bai qarewa maryam ba,ku matso kuji''

shewa sukayi bayan sun tafa kamar wasu,sa'anni wanda yayi daidai da shigowar maryam din

''sannunku,maraqisiyya y

a hanya

?

''babu amsa sai uban tsaki da taja kamar zata cire harshenta

πŸŽ„πŸŽ„πŸŽ„πŸŽ„πŸŽ„πŸŽ„

washegari ta shirya tsaf don zuwa karbo dinkunanta da kuma yin sallama da uwar dakinta wadda take aiki a qarqashin katafaren kamfaninta nayin girke girke da shirya

guraren biki,tayi sallama da maman ta,fito tsakar gidan

saiji tayi maraqisiyya na dura ashar,cikin takaici ta,juya don ganin da wa take,ita da hindatu ne ta,sirka ruwanta ta wanke kanta rabi zatayi wanka maraqisiyyar ta,sheqar mata ta,tara wsni don sh

iga nata wankan

''wannan banzar yayar taki ma bata isheni ba bare ke karan kada miya''

hindatu dama dake qullace da su tace

''dalla gafara can malama,banza a banza kawai,wadda ta kasa zsmsn gidan aurenta,yayar tawa kuma da,kike maganarta kuwa wallahi ta

ko ina ta sha gabanki,aure kuwa nasan bazati irin naku ba auren jeka nayi ka,wanda dashi gwara babu''tofa baki yasan abinda zai fada baisan me za'a mayar masa ba

kamar ta zubawa maraqisiyya ruwan zafi ta,lsilayo wani uban ashar din''wlh zaki san kinyi

da huwaila 'yar hadiza,auren da kike taqama ayishi mu gani''

''Allah ya fiki ya fi wanda ya fiki ma''hindatu ta fada wadda maryam ta tura daki tana mata gargadin kada ta sake cewa komai,sai kuma abu ya dawo kanta bata kula kowa ba ta fice inda ta nufa ci

kin zuciyarta cike fal da tsanar halayensu

πŸŽ„πŸŽ„πŸŽ„πŸŽ„πŸŽ„πŸŽ„

Saura kwana goma biki aka kawo lefe,lefe ne na gani na fada wanda ita kanta maryamu ta yaba qwarai da gaske,qarara rudewar su huwailan ta fito,sumbatu suka dinga yi don duka cikinsu babu wadda t

a aurar da 'yar da ta samu lefe kwatankwacin haka,komai sai da suka masa dilla filla suka qare masa kallo

abinda ya bata mamaki ganin dukkan 'yan gida sun shiga shirye shiryen bikin gadan gadan,kada ma inna hadiza taji labari,duk da ba shiga sabgar

su maryamun take ba,harda cin bashi da sauya furnitures din daki

maryam na zaune gefan mamanta tana lissafa mata sunayen mutanen da zata tura hindatu takaiwa cingam tana rubuta mata a takarda hindatun ta shigo,hannunta ledar dinkunanta ne da ta door m

at da maryam ta bada ta siyo,ta zauna kan kujera tana fadin

''sannu harkin dawo

?

''

''eh wlh amma fa na sha wuya''ta fada tana shiga kitchen ta dauko ruwa cikin gorar faro da suke durawa susa a fridhe dinsu,sai da tq shanye sannan tace

''mama''

''na'am

''

''nifa abun nan na bani mamaki''

''mefa

?

''ta tambayeta tan duba rubutun,da maryam keyi

''su hauwa mana da su jamila,gaba daya sai hidimar biki ake yi,kada ma jamila taji labari ita da mamanta,mutanen da aduniya babu wadanda suka tsana kamar mu

?

''

sa

i a lokacin maman ta kalleta duka harda maryam din

''to,banda abinki hindatu sai ku godewa Allah,me yiwuwa Allah ne ya ganar da su gaskiya,tunda babu wanda za'ace *ABADAN* zai dawwama a halin da yake,dole watarana akwai sauyi,qila Allah ya ganar da su ne'

'

''nima dai mama haka nayi tunani,kuma wallahi bakiji dadin da naji ba,Allah yasa silar gyaruwar tsakanin mu kenan''

''ameen''cewar mama,ita dai hindatu tabe baki tayi tace ''to Allah yasa,amma ba girin girin ba tayi mai''

sallamar jamila ce ta kat

se hirar tasu,dukkaninsu suka bita da kallo,don basu iya tuna yaushe ta shigo dakin na qarshe,koda sun tuna ma ba alkhairi ne ya kawo ta ba

''sannu mama''

''yauwa sannu''

''gurin maryamu nazo''

''to gani''injita

''cewa nayi yaishe zqki lalle,ina son n

a biki ne muje tare,kinsan qannan amarya dole su fito kamar amaryar''

sosqi maryamun taji dadi har ta saki tattausan murmushin ta

''ai ba damuwa,jibi ne sai mu tafi tare ai''

''to shikenan''ta juya ta fice

hindatu ta kalleta

''haba ya maryam,nidai

gaskiya bazan hada tafiya tare da su ba''

''sai ki fasa zuwan ai''inji mama

''don kuwa ni zan biya mata ma kudin lallen,haba hindatu dan uwanka dan uwanka ne fa,kuma ka dinga kyautatawa dan uwanka musulmi zato,ki zama mai tsarkakkiyar zuciya kinji qanwa

ta''dole hindatun taja bakinta ta tsuke

Tare suka je lallen maryam hindatu da jamila,ita biya kudin dukkaninsu

πŸŽ„πŸŽ„πŸŽ„πŸŽ„πŸŽ„πŸŽ„πŸŽ„

cike gidan yake da mutane kasancewar yaune ranar daurin aure,ga gauyar yan uwa daga bangaren mama da inna hadiza,ku

san yawancin danginta na cike a gidan danqam,har ita kanta maman tayi mamakin hakan,amma sai ta share,batun sanin cewa babu yadda Allah baya iya sauya lamarinsa

maryam na maqotansu ita da qawayenta ciki harda raliya,tayi shar cikin atamfa super riga d

a zani plain,ba qaramin kyau tayi ba,fuskarta cike da walwala da farinciki

guda suka dinga ji tana tashi sosai tamkar a cikin gidan akeyi kasancewar maqota ne gida jikin gidan,raliya ta saki tata gudar tana fadin

''shikenan alhmdlh an daura,tazama ta

zama,yau diyana ta shigo sahu,Allah yasa wata tara iwar haka mu hadu suna''dariya duka aka saki wasu na cewa amin wadda shigowar hindatu cikin gunkin kuka ya katse musu ita

maryam ce ta soma miqewa tanajin qirjinta na bugawa tun kafin taji me ya samu hind

atun zuciyarta ke mata saqe saqen munanan abubuwa

zubewa tayi gaban maryam tana fadin

''ya maryam don Allah me kika yiwa ya jabir

?

,me kika yi masa da zai miki wannan sakayyar

?

,me kika yi masa da har ya guje miki ya maida aurenshi kan *JAMILA*

?

''

dum

taji kunnuwanta sunyi,qwaqwalwarta lokaci guda ta gaza yin aikinta,sai ta daina gane komai,meke shirin faruwa d ita

?

tambayar da taji qwaqwalwarta na mata kenan,kafin bijirowar amsar sai taji tamkar an zare dukkan wata garkuwa da ta sata ta iya tsaiwa da q

afafunta,yaraf taji

ta zube,daganan komai ya dauke mata dif kamar an dauke wutar nepa adaki mai tsananin duhu........

*mrs muhammad ce*

πŸ‘‘

πŸ“šπŸ“šπŸ“š

✍

🏻

✍

🏻

✍

🏻

✍

🏻

[9/17, 12:50 PM] 80k:

πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺

🌺

*ABADAN*

🌺🌺

πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

πŸ’–

πŸ’–



πŸŒΊπŸ’–πŸŒΊπŸ’–πŸŒΊ



πŸŒΊπŸ’–πŸŒΊπŸ’–



πŸŒΊπŸ’–πŸŒΊ



πŸŒΊπŸ’–



πŸ’–

🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺

πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

*WRITTEN BY*

*SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*

πŸŒΊπŸ’–πŸŒΊπŸ’–πŸŒΊπŸ’–πŸŒΊ

πŸ’–πŸŒΊπŸ’–πŸŒΊπŸ’–πŸŒΊ

πŸ’–πŸŒΊπŸ’–πŸŒΊπŸ’–

πŸ’–πŸŒΊπŸ’–πŸŒΊ

πŸŒΊπŸ’–πŸŒΊ

πŸŒΊπŸ’–

🌺



β–Ά

6

⃣

''ya maryam,me kika masa da har ya guje miki ya maida aurensa kan jamila

?

''

maganar da keta amsa kuwwa cikin kunnenta kenan bayan ta farka,sai hawaye ya fara turereniyar fitowa daga runtsatsun idanunta da ta kasa budesu suna b

i ta gefan fuskarta su sauka har cikin kunnenta,wani irin yanayi take ji daban cikin zuciya da gangar jikinta

me ta aikatawa jabir da zafi haka wanda har ta cancanci wannan hukuncin

?

a iya saninta ba zata iya tuna abu guda ba mara dadi da ya taba hadasu

a tarihin rayuwar soyayyarsu ba

hindatu ce ta fara ankara da farkawar tata ta sanadiyyar hawayen fuskar tata dake bi ta gefen kuncinta,da sauri ta taso

''sannu ya maryam,me yake miki ciwo yanzu''

kai kawai ta gyada mata alamar babu komai

mirya can

qasa tace

''dagoni hindatu''

a hankali ta taonaka mata ta tashin ta jingina da filo sannan tace bari na kira ''mama''

maman ce ta takurata kan ta tashi hindatu ta rakata asibiti,bata biqatar fita koda falon nasu ne don bata san da wanne iso zata kal

li jama'a,hakanan suma batsan da wanne ido zasu dubeta ba,ta tabbatar maganar ta gama zaga unguwar ma gaba daya ba gidan ba,amma ba zata iya misa mata ba don ita don ma so take tadan gusa daga gidan saboda haka ta zura hijabinta hindatun tace bari ta nemo

dan adaidaita sahu sai tayi mata magana

bayan fitar hindatun shiru dakin yayi,baka jiyo komai sai hargowa da hayaniyar jama'arsu huwaila da inna hadiza cike da farinciki,mintuna biyar sai ga hindatun ta dawo ita ta riqe maryamun suka fito yayin da 'ya

n uwan maman nata dake zaune jugum a rumfar tasu suke mata sannu da jaje,don tuni wasu ma soma hada kayansu don komawa inda suka fito

Sun samu ganin likita cikin qanqanin lokaci don private clinic suka je,likitan yace zai riqe ta zuwa magariba ta huta

sosai tasha magungunanta,bata musa din ba suka bata gado hindatu na tare da ita

basu bar asibitin ba sai magariba,suna hanya ne hindatu tace''anty raliya ta kira ki har sau biyu kina bacci,tace zaga sake kira,ya nasir ne yayi kiranta tunda kuma ta fi

ta bata dawo ba''

kai ta iya gyada mata kawai don bata jin zata iya bude bakinta

suna shigowa layin gabanta ya dinga dukan uku uku,ji take tamkar ta,canza wani gidan ba nasu ba,ji take kamar ta yanka a guje ta bace a nemeta a rasa,motocine a jere har zuw

a qofar gidan nasu,sauka sukayi suka biya shi sannan suka dutfafi gidan wanda har qofar gida jama'a ne

duhun da garin yayi yasa babu wanda ya shaidasu har suka shige gidan wanda tun daga soron suke jiyo tashin muryoyi cike da hargowa,babu wadda tace

da 'yar uwarta komai har suka shigo ainihin tsakar gidan,ga mamakinsu qofar dakinsu ne cike yake da jama'a wanda ya tabbatar musu da koma mene ya shafesu

da qyar suka kutsa cikin rumfar tasu,mamansu ce zaune bisa kujera fuskarta dauke da tashin hankal

i,sai anty kubra qanwar mamansu,inna hadiza da baba huwaila sai jamila dake gefansu tana zuba ruwan bala'i har daurin zaninta na kwancewa anty kubra na maida mata da raddi

baba huwaila ke riqo,jamilan ta fincike kana ta zabga mata harara

''kinga malama k

i qyaleni kawai,wallahi babu inda zani sai da lefena koda motocin daukar amaryar zasu shekare,a qa'ida ai lefe nawa ne kuma sai in zuba ido a take min haqqina,wallahi babu wanda ya isa ko duk duniya gatanshi ne yau sai kun fiddo lefen nan''

''qwarai kuwa

haqqinki ne ai''babarta hadiza ta fadi cike da nuna goyan baya,wani abu ne ya tsirga wa huwaila,wato tsiyar ma har da ita a ciki yau

'yan mata biyun dake tsaye bakin qofa cikin 'yan daukar amarya suka hada ido,cikin tashin hankali dayar ta cewa 'yar u

warta,muryarta can qasa''mun shiga uku malika,wacce iriyar mace ya jabir ya kwaso mana''babu mai amsar duk cikinsu,saboda haka jiki a sanyaye suka zame,suka fice daga gidan

hindatu dake jiran qiris ta saki jakar hannunta tana huci ta qaraso gaban jami

la

''rufe mana baki matsiyaciyar banza matsihaciyar wofi 'yan taka hayen arziqi,lefen banza lefan wofi,mj jabir ma yanzu bai ishemu kallo ba balle abinda ya fito daga hannunsa,idan kinsa ranki a inuwa ma zamu fito muku da gayuar tsiuarku ba sai kinzo kin

a haushi kina ragewa kanki daraja ba idon dangin miji ba''

sai ta,hau ihu

''e hooo,munji dai duka haushin rashi ne ,kaya dai sai kun bada su''

''ai dama zamu bada din amma ba saboda wannan hayagagar taki ba,zamu baku ne saboda mu a gun mu ba yanke talau

ci jabir ya bamu ba,kune nake tsammanin zai iya zama yanke talauci a gunku''

hannu inna hadiza ta saka zata zabga mata mari,tuni ta tare ta kana ta sake taku uku zuwa gabanta tana huci da nuna ta da yatsa

''kada ki kuskura wallahi,don idan a baya kin sab

a tabani ina qyaleki ta yanzu babu wannan maganar,idan kuma kika yi gigin aiwatar da hakan wallahi ko kadan bazaji kunyarkk ba daga hannu zanyo nima in nuna miki salon nawa iya marin,tsohuwar banza wadda shekarunt basu dade ta da k.....''

tsawa mamart

a ta daka mata''kada ki kuskura kici gaba,zo ki wuce ki debo musu kayansu kawai idan na isa da ke''yarfar da hannun inna hadizan tayi a fusace ta shiga dakin maman inda anan kayan ke ajjiye ta soma fiddo da su tana watsosu falon

''kada fa ta barnata muku

kaya kuyi mata gana''

''ina ruwanki,da muka zo da ke wanne taimako kika iya yi,tunda dai sun fiddosu ai shikenan''inji jamilar

takaici yasa huwaila jiyawa ta bar dakin

a warwatse haka hindatu ta dinga jefomusi su tas tun mama na mata magana har ta

gaji da qyaleta,bayan kuma ta gama tace wallahi ian basuyi gaggawar kwashesu daga rumfar tasu ba zasu ga qasqanci,duk iya ikancinsu sun sqn halin hindatu sqrai bata iya fushi ba,don haka cikin rawar jiki suka dinga kwashewa ciki harda uwar amarya inna hadi

za

sai da suka gama sannan taji kuka yazo mata cikin dakin nasu da ta shiga da niyyar rage qincin zuciyarta,sai ta tadda maryam nayin nata,kasa lallashinta tayi hala suka hada kai suka dinga risgar kukan da qyar anty kubra ta sha kansu

haka suka

kwashi amaryarsu suka kaita gidan da aka shirya shi da sunan maryam din,wanda hatta kayan gado fiye da rabi kudinta ne ta baiwa baban nata ya hada da na gurinsa aka siyesu,abu daya ne inna hadizan tasa aka jado aka dawo musu da shi kayan kitchen,duk da hak

a sun cire manya manyan warmers masu tsada da maryam din ta siya cikin albashinta

πŸŽ„πŸŽ„πŸŽ„πŸŽ„πŸŽ„πŸŽ„

kwana biyu gidan yayi da ragowar baqin su inna hadiza da basu ida tafiya ba,kwanakin biyun nan daidai suke da shekara goma na tsanani gurin maryam,kallo

daya zaka mata ka dauke kai,hatta da mamarta wannan karon ta kasa daurewa zuciyarta sai da ta taya diyar tata kokawa

πŸŽ„πŸŽ„πŸŽ„πŸŽ„πŸŽ„πŸŽ„

ciwon kwana na hudu bayan sallar la'asar raliya ta iso gidan,maryam na kan dadduma bata kai ga tashi ba tunda tayi salla

r la'asar,suna hada ido ta soma share qwalla,itama raliyan sai ta kasa daurewa duk da alqawarin da tayi ma nasir din bazata zo su hada kai suyita kuka ba

kusa da ita ta zauna suka soma aikin kuka wanda mama dake dakinta bata ji shigowarta ba sai rishi

n kukansu,leqowa tayi don ganin waye''ashshsha,haba raliya,abu da ya riga ya wuce kuma,don Allah ya isa haka,tashi ku shiga daki''ta fada tana karbar fadil daga gunta ta fice ta bar musu rumfar

da taimakon ambato Allah da take ta samu zuciyarta ta rag

e zugin da take

''raliya me n yiwa jabir haka da zafi

?

,wace iriuar qiyayya ce wannan ya gwada min,idan yasan tun farko baya sona me yasa bai gayamin ba tunda ba tilas aka mishi ba

?

''

girgiza kai kawai raliyan take

''maryam,ke kanki idan kika ga jabir s

ai kin tausaya masa,kallo daya zaki masa ki tabbata ba'a cikin hayyacinsa yake ba,kinsan me ya fafu ne

?

,lafiya suka zo gurin daurin auren amma kafin a kai ga gama taruwa ana zaune kawai su nasir suka ga jabir ya sume,mintina kadan ya dawo hayyacinsa,kinsan

abinda bakinsa ya fara fada

?

,jamila nidai jamila nake so wallahi,zan iya rasa rayuwata idan ban mallaketa ba wallahi,abbanshi uazo yabi ba'ason maganar sai yace shi wallahi baisan wata maryam b ai tab cewa yana son wata mai suna marym ba,abbanshi ya dauka

iskanci ne ya hau maa fada yace bazai maidashi mutumin banza

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login