Showing 24001 words to 27000 words out of 176330 words
safe''tace cikin in ina
''Allah y bamu alkhairi,ki gaida nene yau duka bamu hadu ba,insha Allahu zan shigo gobe''
''zasu ji''ta fice daga bangaren cike
da takaici
a kwance ta tadda ahi saman three sityer wanda saboda tsahonsa kansa na daya hannun kujerar qafafun na daya hannun har sun zarta sosai
yasan qorafi zata yi don haka yayi saurin riga ta
''nidai,mami banji dadin dawowar nan tawa ba sam,duk
a yaran nan sun hanani sakewa,gaskiya daga yanzu kada wadda ta sake shigowa indai ina nan har sai na fita kawai''
''to uba na''
dariya yake ciki ciki don yasan tunda ta fadi haka ya quleta ne kuma ba zata sake cewa komai ba
π²ππ²ππ²π
a fusace hu
waila ta fito daga dakin nata,kai tsaye qofar dakin inna hadiza ta durfafa,a fusace ta saka hannunta ta yaye labulen tana fadin
''fito hadiza,wallahi na gaji na wannan iskancin da ake min cikin gidan nan ni da yara na''
inna hadiza dake kwance kan kujera
rta da daurin qirji ta miqe ta soma qoqarin zama tare da jawo dankwalinta tana fagamniyar qulle danqararren kanta tare da fadin
''ai ni na girmewa fitowa saidai ashigo a sameni''
ba tayi wata wata na ta gado falon wanda saura ladan ta take qafar bint
a dake kwance saqe saqe,tayi saurin janye qafar tata tare da fadin
''Allah ya isa na wallahi''saidai bata ji ba kasancewar cikin masifa take da hayagaga
''hadiza,ki jawa diyarki
binta kunne,iskancin da take cikin gidan nan ya soma isata,haka kawai s
ai ta kama lubabatu ta dinga jibga,babu dama ta dauki aron wani abu nata''
''ahaf,kince haka kawai sannan kin dawo kin warware maganarki kince tana daukan aron abun ta,to ke da ita ku bude kunnuwanku da kyau,indai lubabatu bata daina daukar aron kayan bin
ta bazan hana binta jibgarta ba,wutsiyar raqumi ai tayi nesa da qasa,mu yanzu cikin gidan nan babu sa'an mu don arziqi ba qarya bane''
kallon tara saura huwaila tayi mata,kana ta saki guda
''aikin banza....hara ra aduhu,arziqin nan fa da kike ta taqa
ma da shi a sa hannuna ya samu,amma da yake butulu ce ke had kina da bakin goranta min,baya ga butulcin da kullum kwanan duniya kike min na hanani morar duka wani abu da jamila ta kawo cikin gidan nan,to bari kiji wallahi ki bini a hankali,don wallahi duk
abinda kike taqamar da shi a yau idan naso sai na warware miki zarenki tas ta yadda baki isa ki maidashi ba''
hindatu dake parlour tana yiwa mama tsifa ta dubeta
''mama...kunnenki yana jiyo miki abinda nake ji kuwa
οΌ
''
duk da cewa,zamcan ya duketa am
ma sai tace
''ina ruwanki hindatu
οΌ
manzan Allah yace yana daga cikin kyawun musulincin mutum ya bar abinda babu ruwansa''gilma na cin hindatu amma dole haka ta ja bakinta tayi shiru tana addu'ar Allah ya kawo mata ya maryam,kai qila ma sai ta kira ta ayau
din cikas din kawai mama da zata hanata
sai kuwa inna hadiza ta hauro itama huwailan dake kusa ta bi mata,sai fada ua zama hudu,binta nayi da lubabatu,huwaila nayi da hadiza ,mama ta yunqura zata fita bada haquri hindatu ta tareta tace wallahi mama ba
bu inda zaki,lokacin da suke 'yar dadin babu wanda auka dauka abanza ieinki saboda haka yanzun ma ba ruwanki,su kashe kansu''a haka malam mamuda ua sjigo ya tadda gidan nasa
zancan ya bibiya amma daga qarshe sai ya goyawa inna hadiza baya,ko dama can
itace mowar,balle yanzu da jamila ke satowa tana kawowa uwarta ita kuma take yagar masa,bayan sun shige daki ba qaramin ciwo abun ya yiwa huwaila ba,ta cizi yatsa yafi sau ashirin,lubabatu dake tsaye tana taya uwar tata takaici tace
''wallahi huwaila duk
ke kika ja mana tun asali,da tuni nice kan matsayin jamila kika tsaya gina wasu kika qi gina kanki,ai da arziqi,a garin wasu gwara a garinku a garinku ma aunguwarku a unguwarma agidanku a gidanku ma adakinku''
''duk banga haka na lubabatu sai yanzu,nayi
dana sani wallahi yafk a qirga,tsinanniyar mata ta kuma samun power a gida
οΌ
''
''ato,shawara dai ta rage ga mai shiga rijiya,saiki zauna ki tuna bunyi''
kamar tayi mata allura ta figo mayafinta dake ajjiye saman qofar falon ta tace
''kinga zauna ki j
iremin daki na,ba'a bori da sanyin jiki,bari naje gidan talatuwa''
saman tabarmar dakin ta zube tana fadin
''sai kin dawo''cikin zuciyarta tana addu'ar Allah yasa adace,tuni ta fara hango kanta a irin daular da jamila ke ciki,tana yin son ranta wanda tun
i an maida jabir wani sususu,aure dai an yishi amma amma fa na cin abinci da cin kayan dadi da dibar kudi
*mrs muhammad ce
π
*
πππ
β
π»
β
π»
β
π»
[9/17, 12:51 PM] 80k:
πππππππ
πΊπΊπΊπΊπΊπΊπΊ
πΊ
*ABADAN*
πΊπΊ
πππππππ
πΊ
ππΊππΊ
πΊππΊπ
πΊππΊ
πΊπ
π
πΊπΊπΊπΊπΊπΊπΊ
πππππππ
*WRITTEN BY*
*SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
πΊππΊππΊππΊ
ππΊππΊππΊ
ππΊππΊπ
ππΊππΊ
πΊππΊ
πΊπ
πΊ
βΆ
1
β£
7
β£
sama sama hadarin ke hadowa yana bajewa tun daren jiya,hakan ne ya sanya har safiyar yau garin yake da lullumi,lullube sama take da hadari mai duhu saidai sanyi sanyi yake bayarwa har yau ruwan bai kai ga sauka ba,qarfe goma ta kammala komai,wankanta ta
yi ta shirya cikin pskistan riga da wando daya daya daga cikin tsarabar da raliya tayi mata ta south africa,orange ne wanda aka yiwa adon dutsina dark blue daga gaban rigar da qafar wandon
mayafinshi shara shara ne amma yana da dan girma shi ta saka ta
yane kanta da shi,tun baiwai yau mami ta fita saboda ta cinye hutunta na kwanaki ukun saboda haka bangaren babu kowa sai ita daya,kusan tunda tazo gidan bata fita ko ina ba saboda hala tayo sha'awar dan zagaya wa,wayarta na hannunta ta saka flat shoes ta f
ito
iya girma gidan yana da shi,ba ma wannan ba yanayin ginin ya burge maryam,bugu da qari yanayin da gafin yake ya qarawa maryam nishadi,lokaci gida hadarin ya yaso garin yayi duhu sosai,cikin qanqanin lokaci iska ta taso ruwa ya kece
da sauri sauri
take nufar hanyar sashen nasu don bata son ruwan ya tabata,su uku me ysaye a waiting parlour din,nene zahariyya sai wani matashi da ya bawa qofa baya yana fuskantar nene,shigowar tata taji sunyi dif a maimakon sauti sautin maganar da take iya ji duk da c
ewa baka iya tantance abunda suke fadin,binta sukayi duka su biyun da kallo wanda hakan ya ja hankalin saurayin ya juya shima don ganin abunda suke kallon
har cikin jikinta take jin kallon nasu hade da faduwar gaba,hakanan take jin wani tsarguwa duk lok
acin da suka bita da irin wannan kallon,saida ta shige sannan suka dauke idonsu
''nene,wace wannan
οΌ
''ya tambayeta idonsa cikin nata cikin son jin amsa
sai da ta kuma tsuke fuskarta kafin ta amsa masa
''yar aikin da bintu ta sakewa abdullahi ce,bana buq
atar kuma kace komai,idan ma wani abu kake shirin sawa zuciyarka kayi gaggawar cireshi,don wannan karon babu gudu babu ja da baya sai mun cika burin mu,a shirye nake da kawar da duk wani abu da zai kawo wa plan din mu cikas,kuma ina fatan haka ne cikin zuc
iyarku''
zahariyya ta tauna chewing gum dinta ya bada sautin qas qaqass
''nifa nene na fiki son cikar burin nan,sabodda haka har abunda ma ke ba zaki iya ba ni tsaf zan aikata shi''
''to balle kuma ni da nake namiji,ina da burika da dama...saidai fa..
.gaskiya naji yarinyar cikin jini na,tana da fitinannen kyau,any way zan ajiiyeta a side har sai bayan kammaluwar plan din mu''
''ato ya dai fi maka alkhairi''cewar nene tana buda hanci
garam taji taci karo da wani abu wanda tsabar sauri da rudewa yasa
bata gane ko meye ba,ga duhu da ya mamaye falon kasan cewar duk wani qwan lantarki ta kasheshi lokacin da zata fita din
tsoro yaso kamata da tabi inuwar abun da kallo dogo ne wanda duk tsawonta ya kereta,yana kuma tsaye qiqam bai ko motsa ba
gabanta yay
i mummunar faduwa,bata sake rudewa ba sai da taji muryarsa na fadin
''wannan wanne irin shshanci ne haka da hauka,kina tafiya kamar mai tabin qwaqwalwa,yanzun kuma da kinji min ciwo fa''
haushi maganar ta bata,wato ita ce ma mahaukaciyar
οΌ
,shi da yake n
amiji baiji mata ciwo ba sai ita ce,zata ji masa
οΌ
ita fa bata son rainin hankali shi ya sanya har yau bata bari su hada gu da shi,don ta fuskanci ya raina ajawalin mata saboda yaga yadda suke masa rushing
cikin dan daga murya yace
''kin wani tsaya kamar
wata doluwa,ina breakfast din mu yake
οΌ
''
''tun dazu na dora saman dining ai''
''ok it means ni zan sarving da kaina kenan,haka kika ga mami na na yimin''
kamar tace mishi to ai ni ba mamin ka bace,sai kuma taga bai dace ba,don tana kallonta ne tamkar m
amanta
''comone dallah...dole ki dinga showing caring like my mami,babu buqatar nana ta miki aikinki,duk da cewa u can't replace my mami ko da digo daya cikin kaso dari ne,idan kuma ba zaki iya ba the door is opened''
bata ce masa komai ba ta zagayeshi
ta wuce bayan ta kunna qwayayen lantarkin din dake falon,ta riga shi isa dining din don haka ta soma hada mishi tea don kafin ta kammala zuba mishi komai zafin ya dan sarara
kujera ya ja ya zauna daidai lokacin da wayarshi ta soma ringing
tamkar wani ma
ce haka yake amsa waya,ba hayaniya ba daga murya
''shi don ubanshi bai san kai wane ba da,zai hanaka shigowa
οΌ
,to ya bari mintina biyar su cika ya gani,idan ka ahigo ka sameni gefan mami''abinda kawai taji yace kenan ya kife wayan saman table,fuska a mur
tuke ya ja kofin shayin ya kai bakinsa,tana ahirin dakatar da shi amma tuni ya kai bakinsa,ai kuwa babu shiri ya dawo dana bakinsa ya fesar
''ke wacce iriyan muguwa ce don Allah,haka ake bawa mjtum tea da azabar zafi kamar za'a dafa mishi baki
οΌ
''
murya
rta a narke tace
''ayyah,don Allah kayi haquri,ina shirin dakatar da kai naga har har ka sha''
''mtswee...you are verru stupid''ya fada sannan cikin hanzari ya dauki wayarshi dake bisa teburin ya fara danne danne
''hello abdallah,lokacin aiki ne fa in
a tare da patients''muryar mami kenan
''mami yarinyar nan aiki aka kawota ta min ko kisa
οΌ
''a razane maryam ta dago ta kalleshi,sai kuma ta maida kqnta qasa ta sadda shi,tini oily eyes dinta suka qara sheqi ssakamakon qwallar da ta soma dan taruwa mata
ci
kin faduwar gaba mamin tace
''me ya faru abdallah
οΌ
''
''mami zata kasheni da ruwan zafi,tea mai azabar zafi mami ta bani zai qona ni''
ajiyar zuciya ta saki
''oh my god abdallah,kasan yadda ka bani tsoro kuwa
οΌ
,just ruwan zafi kawai ahine kake wa haka,sa
u nawa kana shan tea ba tare da ka fifita shi ba,sannan nasan maryam bazata taba baka tea da zafi tana sane ba''
''gaskiya mami bata san aikinta sam''
''enought abdallah....bani maryam din''
qyashin bata wayarshi yake,sai ya saka handsfree kawai ya da
n tura ta gabanta kadan
''maryam,ya akayi''cikin rawar murya tace
''wallahi mami ba da niyya bane kaw....''
''manta da abdallah kinji,kici gaba da aikinki,but ki kula da shi kinga bani nan,hakanan sai kinyi haquri da tabarar abdallah don na....''
cikin
hanzari ya dawo da wayar gabanshi bayan ya kashe handsfree din yana cewa
''omg mami''
batasan me tace masa ba ta dai ji yace
''ok bye take care''
daga bakin falon ake sallama,bai dubi gun ba yace
''comone guy,idan zaka shigo ka shigo duk ka cikawa
mutane kunne da sallama''
matashi ne kusan sa'a,ne ga abdallah
''kaifa baka da mutunci wallahi''
''kai shine da kai ai''
dariya ya saki bayan ya iso ya bashi hannu suka cafke,kujera daua ya ja ya zauna yana leqen flate din dake gaban abdallan
''kai
mutumina,irin wannan liyafa haka,rabona ne kawai ya rantse shi yasa na qaraso kenan,da har nayi fushi nace bazan shigo ba''
''kanka ake ji sarkin kwadayi,yi sarving dinshi''yace da maryama wadda ke goge gun da abincin ya taba
sam bai kula da ita ba sai d
a abdallan yayi magana
''ina kwana''tace masa idonta na kan flaye din da take zuba masa hadin salad
fuakarsa dauke da mayalwacin murmushi ya amsa
''lafiya lau 'yammata ya gida
οΌ
''
''lafiya''tace masa ataqaice don ta qagu ta kammala ta bar gun,tun dagowa
r farko ta lura da yadda yake faman kallonta
tana sauka daga stares din dining atea din taji yana tambayar abdallah
''fatabarakallahu ahsanul khaliqin,abokina wanna fa,cikin family dinku take
οΌ
''
a qufule abdallan yace''dan iska ban sani ba,kaga wannan
tayi kamar da 'yar dangin mu ne,dan rainin hankali
οΌ
''
''pls guy yimin bayani don Allah''
sai da ya gama shan qamshinsa kafin yace
''cook dina ce,mami ce ta kawota''
har wani dan zullo hisham yayi
''wow,gaskiya ta qeru wallahi ba qarya,kai....man ba c
ook mami ta kawo maka ba,matar aure ce wallahi wannan''
abincin bakinsa ya tofar bayan ya dalla masa harar kamar zai cinye shi
''allah ua,isa tsakanin mu kawai hisham,wanna ai cin fuska ne,house girl fa
οΌ
ni abdallah,i think ka manta waye abdallah ne ko,ya
kamata kayo gaggawar tunawa,har yau ba'a qera matar abdallah ba,ni,mai ysada ne don,haka mace mai tsada ce matar abdallah,ban tsammanin ma zanyi aure cikin jinsin hausa fulani,sai na shiga cikin larabawa,i hope ka fahimceni
οΌ
''
dariya hisham ya qyalqyal
e da ita kafin yace
''nasan waye abdallah,d expensive man,amma ina tsammanin man ka makance ko
οΌ
,bana zato ko cikin larabawa kowa ke da irin halittar babe din nan''
''kaga malam ni ba ganewa nake ba,u know ni ba irinka bane mayan mata,kai da ka gano,sai k
aje ka qarata ai ko''
''is ok...is ok,ni na gani to ina so''
cikin i dont care yace
''ok,ba laifi,amma daga ranar ka cire abdallah daga list din abokanka''
''why
οΌ
saboda me
οΌ
''
goge hannunshi da tissue kana ya tire kujerar da yake kai ya miqe yana duba
agogon hannunshi
''coz babu mai zubda min class,kaga nifa ina da wani aiki,ina da bincike cikin unguwar tudun maliki,so bana buqatar securities su rakani saboda is screet,idan ka gama zub da mutuncin naka ka fito mu wuce''
daga haka yayi saukanshi,hisha
m na daroya ya miqe ya bishi
maryam dake saman kujera ta tabe baki
''lallai,Allah ya tsareni da da tarayya da ire irenku,kai din ma baka min ba bare abokanka,mai girman kai kawai,kudi ai ba sune mutunci ba''cikin zuciyarga take zanta hakan,ta jawo waya
rta ta kira raliya don kada ma ta batawa kanta rai a banza
*mrs muhammad ce*
π
πππ
β
π»
β
π»
β
π»
[9/17, 12:51 PM] 80k: *ABADAN*18
*WRITTEN BY*
*SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
*assalamu alaikum wa rahmatullah,ina miqa godiya ta ga dukkanin mutanen
da suka yimin ta'aziyya wadanda suka kira ni da wadanda suka turamin saqo sms da watsapp,na gode Allah ya saka da alkahiri ya bada lada,akwai wadanda suka turomin saqo ta watsapp ban musu reply ba su yimin afuwa wayar ce tayi misbehaving duka saqonnin sun
goge na gode Allah ya bar zumunci*
can cikin uwar dakin suke a zaune su biyu rak,a haka idan ka kallesu sai kayi zaton maganar arziqi suke
''huwaila kenan,ai ni na dade da ganin baikenki,kin kima bani mamaki wallahi''uwani ta fada bayan ta dora qafarta d
aya kan daya daurin dankwalinta a goshi
''abunda ya faru ya riga ya faru uwale,yanzu meye abunyi mafita nazp nema,tunda na fiskanci abun nata ba na mutunci bane''
''abunyi kuwa akwaishi....''
''cewa nayi kawai mu koma gurin boka mai gayya ya warware aik
in da yayi mana da farko,tunda ta inda aka hau ta nan ake sauka''ta gada cikin katse hanzarin uwale
bakinta ta kama tana kallonta
''ai kinji irin wautar taki,ina ke ina dosarsa,ko kin manta cewa yanzu hadiza sun fiki kudin da,zasu biyashi ya musu aiki na
n take,ai hannu zamu sauya,ina da wani boka na da ya jima yana min aiki,amma fa sai kin shirya,kudadenki zaki fito da su ajjiyayyun nan''
''amma fa uwale na tarin auren lubabatu ne,na fiddo su kuma a kashe
οΌ
''
''a aha,to zauna mana kiga idan zasu maganta
miki,kin manta cewa idqn aiki yaui kyau wanda zata aura din mai arziqi,ne
οΌ
,shi zai mata komai da komai ba damu bace ai''
baki huwailan ta washe''kuma fa hakane,kinga ke kin fini hangen nesa,to shikenan babu damuwa,yanzu kina ganin idan na raba su biyi rab
i zai yi
οΌ
''
tabe baki uwale tayi
''kinga malama,idan dqi kina son aiki gangariya ko fiddo da kudi kawai,wai tsoron me kike yi ne
οΌ
ke da,zaki zama surukar mai arziqi
οΌ
idan kuma kina ganin abar maganar shikenan sai na barki''
da sauri ta tareta
''a'ah,ba z
a'ayi haka baai,yanzu kina ganin yaushe zamu tafi
οΌ
''
sai da ta dan nisa sannan tace
''jibi,jibi laraba kenan,ta bawa ranar samu ba,don mu samu dacewa''
dariya huwailan ta qyalqyale da ita
''gaskiya ne fa,kai Allah ya bar min ke qawata,bari na tashi na
tafi kada su fuskanci wani abu,sai Allah ya kaimu kenan''
''to shikenan,Allah ya nuna mana''
tana gama ficewa uwale ta sheqe da dariya
''wawiya kawai,sai na gama tatseki tas,kuma naci halas tunda ba aikin Allah bane,idn banda ke cikakkiyar shashasha ce
waye yaqi gidan hutu da jin dadi,nima fa 'yan matan nan gareni na hadashi mana da wata daga ciki,ai ba ke ladai ce mai son dadi ba''ta ja dogon ysaki kana ta miqe tana gyara daurin zaninta hadi da cewa
''ai ni kuma na samu sana'a