Showing 15001 words to 18000 words out of 176330 words
/>
πππππππ
πΊππΊππΊ
πΊππΊπ
πΊππΊ
πΊπ
π
πΊπΊπΊπΊπΊπΊπΊ
πππππππ
*WRITTEN BY*
*SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
πΊππΊππΊππΊ
ππΊππΊππΊ
ππΊππΊπ
ππΊππΊ
πΊππΊ
πΊπ
πΊ
βΆ
π
shiru tayi cikin mota
r tana maida ajiyar zuciya,zugi take jo tana yi mata
har ga Allah da tana da iko ba zatayi aikinnan ba,sam bai kwanta mata ba ko kadan a rai
''maryam,kiyi haquri kinji,na fuskanci baki son aikin nan,amma ni mai sonki ce maryam,na yadda da tarbiyyarkk,ke
yarinyace mai hankali da nitsuwa,idan da nasan zaki cutu a gidan wlh bazan gaba kaiki ba,ki kwantar da hankalinki na tabbatar zaki samu nutsuwa da jin dadi cikin gidan *haj hasiya*na da dadin mu'amala,insha Allahu ba zaki samu matsala ba,ki cire damuwa a r
anki don Allah kinji maryamu''
ta sake sakin ajiyar zuciyar a bayyane ''to msma insha Allah''ita kanta tasan ta fada ne kawai amma Allah ne kadai yasan ranar daina damuwarta,bata taba rabiwa da maman nata ba sai yau
tafiyar mintina kimanin talati
n suka iso unguwar,tun daga farkon unguwar zaka gane cewa ba qananan muta ne ke zaune cikinta ba,daga get din farko allo ne mai dan girma dauke da rubutu kamar haka
*welcome to millonier quaters*
sannu a hankali suke ratsa layukan,layuka ne tsararru
tamkar a qasar waje,shuke shuke ne jere reras qofar kowanne gida,hakan sai ya yiwa layin ado ya zamo cike da furanni,layin ya burgeta sosai,duk,da uadda,zuciyarta ke mata babu dadi
qofar wani gida suka ja suka tsaya,dauke yake da madaukakiyar katanga
da get mai tsawo da girma,horn tayi har kusan uku kafin wata qaramar qofa ta bude
kallo daya zaka masa ka tabbatar cewa qaqqarfan mutum ne,sanye cikin kaya riga da wando ruwan bula wanda ke alamta unifoarm ne a jikinsa
fuska a hade yake tambayarsu ci
kin karyayyen turancinsa na brooking
''wa kuke nema
οΌ
''
haj atika ce ta amsa masa''gurin hajiya muka zo,ta san kuma da zuwan mu''ya sake tambayarta mene sunanta ta gaya mishi
bai sake cewa komai ba ya wangale mamakeken get din motarsu ta fada ciki
gurin parking ne wanda yake cike da motoci na alfarma a qalla guda goma,haj atika ta raba tata gefe kana suka fito,sunyi tafiya ta kusan minti biyar kafin su cimma dogon valcony din dake fuskantarsu wanda lullube yake da nau'in furanni kala kala masu qams
hi da kyawun kaloli,qofa ce mai fadi cikin valcony din wanda suna shiga ta kaisu ga tafkeken falo wanda ya lamushe rukunin kujeru har set biyar saboda girmanshi
iya qawatuwa an qawata falon iya ganin mai kallo,saidai kawai na barwa mai karatu ya siffa
nta shi iya yadda zai iya,shiru falon yake sai qamshin freshner da ya gauraye falon da na a.c
_kuyi haquri da wannan don Allah,ku bini bashi gobe uxiri ya riqeni_
*mrs muhammad ce*
π
πππ
β
π»
β
π»
β
π»
[9/17, 12:50 PM] 80k:
πππππ
π
π
πΊπΊπΊπΊπΊπΊπΊ
πΊ
*ABADAN*
πΊπΊ
πππππππ
πΊππΊππΊ
πΊππΊπ
πΊππΊ
πΊπ
π
πΊπΊπΊπΊπΊπΊπΊ
πππππππ
*WRITTEN BY*
*SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
πΊππΊππΊππΊ
ππΊππΊπ
πΊ
ππΊππΊπ
ππΊππΊ
πΊππΊ
πΊπ
πΊ
βΆ
1
β£
1
β£
tsit falon yake tamkar babu kowa cikin gidan,da ido suke kallon falon tare da yin sallama koda zasu samu wani a akusa ya amsa musu,saidai har yanzu babu motsin kowa
qofar dake hannun hag
u suka ji an murda an bude,duk da 'yar tazarar dake tsakaninsu suna iya jiyo dariyar su,su biyu ne daya a gaba daya abaya
matashiya ce 'yar kimanin shekara ashirin da biyar sai wata agefenta wadda zata iya bata shekaru uku
basu kula da su maryam ba d
ake tsaye a tsakiyan katafaren falon ba har sai da suka zo daf da su,ta gaban ce mai kimanin shekaru ashirin da biyar din ce ta soma qare musu kallo,kallo ne na qurilla da saka tsarguwa,sai da ta gama tace
''mu je ko jidda na taka miki''ta fada tana kallo
nsu sama da qasa
har zasu gota haj atika tace
''ji mana''ba tare data dawo ba ta waiwayo tana jirqn me zasu ce
''don Allah ko zaki mana magana da haj bintu
οΌ
''
cikin halin ko in kula tace''ku zauna ku jirayi fitowarta,may be yanzu zata fito''daga ha
ka tayi gaba abinta tare da jan hannun wadda suke tafiyar tare,haj atika tace ''zauna maryam,bari na kira hajiyar''
maganar second uku fayi da ita ta kashe wayar,cikin minti biyar katafariyar qofar dake hannun dama ta bude,kyakkyawar mace ce 'yar kimanin
shekara talatin amma a zahiri ta kai shekara hamsin da uku,kyawun jiki iya ado da kwalliya hade da tsafta ne suka wawashe ragowar shekarun suka boyesu
sanye take da swiss lace ruwan toka da adon orange,sai labcoat da ta dora fara tas a sama,takalmin q
afarta hill ne shima fari ne qaf kamar ranar ta fara sashi,ta nade wuyanta da mayafi orange,fuskarta qunshe da yalwataccen murmushi
''sannu hajiya,maimakon ku shigo sai kuma ku zauna anan,ku taso don Allah''ta fada tana nuna masu qofar,gaba tayi suka bita
abaya
abun mamaki sai gasu a wani gurin,guri ne mai kama da gurin shan iska,saidai dauke yake da tyles fari qal illa tsakiyar gurin da aka yiwa shafe din cycle aka cika shi da 'yan shuke shuke masu furanni dake fidda qamshi
qofa ce ta glass wanda na
waje baya iya ganin na ciki bayan sun shiga ciki ta fahimci hakan,falo ne shima mai dauke da kujeru set biyu,gini ne sama da qasa wato mai bene,wanda matattakalar na acikin falon,tsarinshi abun sha'awa ne matuqa duk iya iya tsarinka sai ya burge ka,komai
na
cikin falon fari ne da milk,babu alamun qura ko dauda a tattare da shi sai kace yanzu aka bare komai aledarsa aka sanya
''bismillah''hajiya bintu tace musu tana shirin zama
''hajiya ga maryam na kawo miki,kuma bani da haufi a kanta,ke kanki,nasan
zaki ji dadin aiki da maryam insha Allahu''haj atika ta fada bayan sun gama gaisawa
murmushi ta sake yi
''ina fatan haka,maryam sannu,ina fata hajiya ta gaya miki komai,girki ne kadai nake so ki dinga yiwa yaro na,kada kiji a ranki cewa wai aiki kika zo,
kisa aranki taimako na kika zo yi,ki dauki kanki tamkar diyata,domin dama ina cike da kewar rashin yarinya mace,to ina ji a raina yau Allah ya bani,abu daya kawai nake buqata daga gareki,ki riqe amana don Allah,ki kula ki kuma yi taka tsantsan da abincin y
arona,nasan kinsan komai game da abubuwan da ya faru a kanshi,ina son *abdallah* don Allah ki kula min da shi,na rasa babanshi bana son in rasa shi''ta qarashe maganar muryarta na bayyana raunin da zuciyarta tayi
duk sai taji tausayin su ya kamata,sai
take jin ina ma ita ta samu wanna gatan,ina ma ita ke da gata har kamar haka
''insha Allahu haj na miki alqawarin ba zaki samu wani abu mai kama da cin amana ba daga gareni''
hakan data fada dukansu yayi masu dadi har haj bintan na murmusawa
''idan kik
a min haka kuwa maryam kin gama min komaibani da abinda,zan saka miki da shi,gyara guda daya,indai kina son insinga jinki kamar diyar tawa da gaske to kada ki sake kira na hajiya,ki kirani da *mami* kamar yadda *Abdallah na* ke kirana''
sai a lokacin mary
am tayi murmushi karo na farko,harga Allah taji dadin karramawar da tayi mata''to,mami''
''yauwa,na gode,hajiya atika na gode qwarai da gaske,bazan iya manta wannan taimakon da kika yimin ba''
''babu komai haj bintu,ai abdallah kamar da yake a gurina,ni
zan wuce,maryam.....''
hajiyan ta fada tana miqewa
har waiting parlour haj bintu ta taka mata sannan ta dawo,da murmuahin dai nata ta dubi maryam
''taso,maryam na nuna miki daki,don fita zanyi asibiti ina da C S har mutum uku,Allah ne ma yayi ba zam
u samu sabani ba''ta gaya mata lokacin da tayo gaba ta bita abaya,wani labule mai kyawun tsari ta daga daga sashen hagu na falon,saiga gajeran corridor ya bayyana,dakuna uku ne a gun,ta tura daki na uku ya bude tace
''bismillah maryam,ga dakinki,ni,zan fi
ta ki zauna ki huta kafin na dawo mu shirya yadda lamuran zasu kasance,yau dai babu aiki,don Abdallan ma baya gari,amma gobe zai dawo''
''to,mami sai kin dawo''ta fada cikin girmamawa
tabi dakin da kallo bayan mami ta fita,daki ne wadatacce shimfide
da carfet mai taushi,sai gado cupboard ta jikin bando da madubi hadi da dressing chair,curtains,dukkaninsu pink da fari,cikin dakin akwai
toilet,sai a c daura da window din jikin gado,gefan gadon ta ajjiye kayanta sannan ta shiga toilet din ta dauro alwala
ta gabatar da sallar la'asar sannan ta soma jera kayanta cikin sif din
sama sama take jiyo sallama a falon,ta miqe ta maida hijab dinta tayo hanyar falon,budurwar da suka gani ce dazu tsaye tana kalle kalle
''sannu''maryam tace da ita don jawo hanka
linta ta fuskanci ta fito
a dage ta kalleta
''ina mami
οΌ
''
''ta fita aiki''
bata tanka mata ba ta juya ta fice itama maryam ta juya ta koma dakinta
*mrs muhammad ce*
π
πππ
β
π»
β
π»
β
π»
[9/17, 12:51 PM] 80k:
πππππππ
πΊπΊπΊπΊπΊπΊπΊ
πΊ
*ABADAN*
πΊπΊ
πππππππ
πΊππΊππΊ
πΊππΊπ
πΊππΊ
πΊπ
π
πΊπΊπΊπΊπΊπΊπΊ
πππππππ
*WRITTEN BY*
*SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
πΊππΊππΊππΊ
ππΊππΊππΊ
ππΊππΊπ
ππΊ
ππΊ
πΊππΊ
πΊπ
πΊ
βΆ
1
β£
2
β£
Har gefin magariba tana gyaran kayanta cikin drower din,dakin tsaf yake don haka bashi buqatar wani sabon gyaran na daban,ta maida qofofin
cupboard din ta rufe dai dai lokacin ta jiyo kiran sallah sama sa
ma saboda haka ta shige toilet
har isha'i tana kan abun sallarta,sai da ta bada faralin isha'in sannan ta nannade ta,zaman shirun ya mata yawa,sai kewar gida ta soma damunta,ta jawo wayarta ta lalubu number din hindatu ta kira,ba bata lokaci ta daga
''wayyo ya maryam dita,i missed you wlh wuni guda kawai''
ta gatsine fuska tamkar tana gabanta
''hmmmm,ba wani nan,kinyi missing din nawa kika gaza kira na sai da ni na nemeki''
''ayyah anty na,kinsan dai halin student,wayan,ba credit,am sorry ya maryam
''
''shikenan,ya gidan ina mama ta''
''gata kusa da ni bari in bata''
kusan minti goma suna hira har aka fara mata warning kudinta sun kusa qarewa sannan sukayi sallama
toilet ta koma ta hada ruwan dumi tayi wanka ssnnan ta sauya doguwar rigarta ma
i kauri ta bacci ta dora hijab,tsna maida kayan da suka fadl daga cikin sif din ta jiyo sallaman mami
kan kujerar falon ta taddata a zaune tana cire agogon hannunta
''sannu da dawowa mami''cikin fara'ar nan dai tata tace
''yauwa maryama,ya baqunta,n
a barki ke daya ko,gurin nawa ba yara ni daya ce,gun haj laura kuma basu sanki ba bare ki shiga,sannan na manta ban nuna miki kitchen ba,ina fata yunwa bata takura ki ba''
murmushin itama tayi
''banjin yunwa ma mami''
''a'ah,ban yarda ba,bari na shirya
na fito saiki dafa mana wani abun mai sauqi''
''to mami''
miqewa tayi tana nuna mata jakar da ta shigo da ita
''taimaka ki shigo min da brief case din nan''inji mamin ta haura sama maryam din ta bita a baya tana mamakin sauqin kai irin na mamin,tamkar i
ta ba wata bace,tsabar sanin qima irin ta dan adam
saman ma wata duniyar ce,komai nashi fari ne tun daga parlour har bedroom din mamin sai dan ratsin baqi kafan wanda bai taka kara ya karya ba
''hmmm,wani aikin sai likitoci''maryam ta fadi a zuciyart
a
a falon qasan suka sake zama bayan sun kammala cin abincin daren
''gaskiya maryama my son zai morewa girkinki,haka kija iya abinci''a kunya ce tayi mata murmushi
cikin seriouse tone tace
''maryam kamar yadda na fadi miki dazu inason Abdallah so n
a haqiqa saboda shi kadai Allah ya mallakamin,cikin irin abinciccikan da Abdallah keso akwai irin namu na gargajiya,sannan yanason kayan snacks,aikinki zai kasance ne ranar weekend zaki dinga breakfast lunch da dinner,amma ragowan kwanakin breakfast ne kaw
ai sai dinner,amma idan ke kina da
buqatar ci zaki iya dafawa,saidai majority idan da wuri abdallah zai fita yana tafiya ne da breakfast dinshi
sannan anan zaki dinga shirya masa saman dining dina anan yake karyawa,ina fata nima za'a dinga sammin idan
an dafa din''ta qarashe cikin sigar tsokana,dariya ta baiwa maryam
''me zai hana mami,ai sai kince ya isheki ma''
''to godiya nake,amma please maryam ki riqe min amana don Allah,na yarda da muta ne da dama akan Abdallah na amma sun ha'inceni,and pls fee
l free ke 'yar gida ce''
taji dadin bayanin mamin sosai har zuciyarta
kadan kadan mamin ke janta da hira bayan ta nuna mata store da kitchen din nasu,tace ta duba idan da abunda take buqata ta fada zuwa gobe da safe a siyo tunda da yamna take tunanin
zuwan Abdallan
girgiza kai tayi
''komai yayi mami''
''to masha Allah,sai waj.....''
maganr tata ta katse sakamakon shigowar kira wayarta qirar iphone 7
murmusho maryam taga tayi har haskrn haqorin makkar ta ya bayyana
''dan halak,yaqi ambato''mami t
a fada a bayyane tana shirin daga wayar
''salamu alaikum my son yanxu nake zancenka''
''mami na ke da wa
οΌ
''
''sabuwan mai dafa abinci nayi maka abdallah''
sai da ya danyi jim
''anya mami ba za'a haqura haka ba
οΌ
''
''kada ka damu son,insha Allahu wann
an karon ba za'a samu matsala ba kaji,saboda hankali na ya kwanta da ita fiye da wadancan''
''tunda kin aminta mami shikenan''maryam dake tsaye sai ta danji ba dadi,duk da bata jin abinda yake fadi amma ta fuskanta kamar bai marhabin ne da zuwanta gidan
''insha Allahu ba damuwa,yanzun ma muna tare,muna tsara tarbarka gobe''
ya narkar da murya tamkar qaramun yaro
''ayyah mami na,abinda nakw ta fargabar gaya miki kenan tun dazun,aikin ne mami bai kammalu ba sai nan da kwana uku,kinga ya zama dole na q
ara kwana hudu kenan,bazai yiwu na taho na barsu ba gudun samun matsala,but....i promise mami na nan da kwana hudu a gida zan kwana kiji mamina,kuma pls kada ki saka damuwa cikin ranki''
ta danji a ranta kam don tana matuqar son Abdallah,amma sai ta share
''shikenan my son,Allah ya kaimu ya kuma kare min kai,ya bada sa'a,ka ci gaba da addu'a don Allah banda wasa''
''insha Allah mami na,i love you''
sai da tayi murmushi sannan tace
''i love you too my son''
daskarewa maryam ta kusa yi a tsaye,tana
sake jinjina soyayyar dake tsakanin mami da dan nata
''kinji ma maryam,abdallah ya hutashsheki,sai nan da kwana hudu zai dawo''tace da maryam wadda ke duba,cikin wani dan qaramin oven dake gabanta wanda a badini duniyar tuna ni ta tafi,ta dan washe fuska
''ayyah,Allah ya nuba mana''
''ameen ameen,mujeko sai kiyi kwanciyarki abinki''
tare suka fito falon sai suka tadda ta a zaune saman kujera,budurwar dazu ce
''sannu mami''tace tana dan murmushi hade da kallon maryam da hakanan tun ganin farko taji ta
tsone mata ido,ko don kyawun da take hangowa baro baro ne kwance a halittar maryam din oho
οΌ
''yauwa sannu zubaida''
''na shigo ai dazu baki nan sai waccar na gani''
mami ta juya tadan kalli maryam
''sunanta maryam....ya akayi zubaida
οΌ
''
tadan murmusa
''zuwa nayi na amshi key na part din ya abdallah zansa a gyara,naji kamar gobe zai dawo ko
οΌ
''
'' damuwa jeki abunki zubaida zan gyara miahin da kaina,tunda kinga waccan karon yayi fada''
''to zan gyara da kaina mami''
''kada ki damu zubaida,jeki abunki
''raahin,kin dadi qarara ya bayyana a,fuskarta,amma sai ta juya zata fice
''am....zubaida''mami tayi kiranta
ta juyo a sanyaye,kana ta amsa
''ku tafi tare da maryam ta gaida nene,ma'aikaciyar da na daukarwa abdallah ce''
dif zubaida tayi a ciki ciki ta
ce ''to''ta juya tqci gaba da tafiyarta
momy ta kalli maryam''kije ku gaisheta,abokiyar zama na ce tin kafin rasuwan abban abdallah''
to din itama tace kana tabi bayan zubaida da tuni ta fice daga falon nasu har ta isa filin dake cikin bangaren nasu
Tana biye da ita har suka shiga bangaren nasu,ginishi iri, na mamin ne babu maraba sai bambancin furnitures,mutum biyu ne zaune a falon kallo suke na wani american film a M B C ACTION wanda volume dinsa ya gauraye falon,zubaidaida batayi sallama ba sa
i maryam wadda siririyar muryarta bata wadatar da su sun jita ba,zubaida ta zauna kusa da matar wadda ta kusa ahekara hamsin da biyar tana fitar da numfashi daga bakinta
matar na juya ta dubeta
''um hmmm,ai nasani iska ce ke wahalar da mai kayan kara,ni
nasan ba baki za'ayi ba,amma tunda ke kika g....''
''nene ga mai aiki nan mami tace na kawo miki ki ganta''ta katse babar tata don ta lura basu lura cewa ba ita daya ta shigo ba
lokaci daya suka zuba mata ido nenen da daya budurwar dake zaune kusa da ita
har maryam din taji faduwar gaba
nenen ta maida kallonta ga zubaida
''mai aiki,kodai