Showing 54001 words to 57000 words out of 176330 words

Chapter 19 - ABADAN COMPLETE

HUGUMA   

10 Sep 2026

42

ko waye,ga zatonshi bata ji ba don haka ya ranqwafo bayan nata yana shirin sanya hannunshi ya dafa kafadunta

cafkar da yaji an yiwa hannunshi yasan bata wasa bace,tamka

r tarko ya kama bera haka abdallah ya riqe hanun nashi tsam,bai gama qarewa abdallan kallo ba yaji saukar lafiyayyun mari guda biyu da suka gigita shi,

hannu abdallah yasa ya yaye dogon hannun rigar t shirt din dake jikin saurayin,take wasu yan qanan rubu

tu da suka fi kama da na 'yan china suka bayyana a saman tsintsiyar hannunshi,a tare suka kakki juna ahi da mataahin tashin farko tsoro qarar ya bayyana idanun matashin,motsin da matashin ya fara yi da daya hannun nasa da abdallan bai riqe ba yana qoqarin

cusa hannunshi aljihun bayan wandonshi ya ankarar da abdallan,cikin hanzari ya dunqule hannunshi ya daki hannun matashin take ya sagar masa da duk wata jijiya da zata taimaka masa ya iya motsa hannun,ya zura hannunshi aljihun matashin ya ciro 'yar qaramar

bindiga ya cillata cikin nashi aljihun,qarar da ya saki ita ta janyo,hankalin mutanen dake kurkusa da su,cikin zafin nama da qwarewa da hannu daya ya tsinke duk wani maballi dake jikin t shirt din matashin ya finciketa daga jikinsa hade da juyo da bayan ma

tashin ya kalla,zane ne kala kala a jiki wanda ba lallai kai ka iya ganewa ba

''anaconda isnt it

?

um

?

yaron alhj hamza mai qusa''

Abdallah ya fada bayan ya zagayo gaban matashin sunyi face to face,hannunshi daya ya sanya a aljihub rigarshi ya ciro qara

mar wayarahi keypad qirar samsung,cikin qanqanin lokaci ya bada order turo ma'aikata inda suke din kana ya maida wayar aljihunsa,idanunshi qyar cikin na matashin yake tambayarsa

''ku nawa ne agurin nan

?

''shiru ya masa babu alamun zai amsa masa,hakan ya ba

wa abdallah damar yin tsai yana karantarshi,ba tare da matashin ya masa nuni ba ya karanci tabbas akwai abokin tafiyarsa ahannun daman abdallah,sai kuwa akayi dace shima ya yunquro da niyyar kubutar da dan uwanshi,duka daya abdallah ya waiwaya ya masa a do

kin wuyanahi ya zube a qasa yana malelekuwa.

minti goma kyawawa basu cika ba jami'an ss suka iso gurin ya damqa musu su yace su kira jamal hussain ya fara aiki a kansu kafin gobe ya iso office din,mutanen dake gurin kam kowa godiya yake ma Allah suna

fadin Allah ne kadai yasan me zai faru badon zuwanshi ba,sai da koma cikin mota ya kira mami yace suzo su taci don baya son,jama'suci gaba da shaida fuskarshi

ko cikin motar tamkar kace ket maryam ta zura a guje take ji,tsoron abdallah ya kuma cikata,

ya dubeta da madubin motar lokacin da yake goge hannunshi da handkherchief suka hada ido,hade rai yayi yaja tsaki

''mutum sai shegen tsoro,komai ma tsorataka yake''mami tayi zaton da jama'ar inda suka baro yake

''a'ah wannan lamari fa da tsoro,wannan aik

in ai saiku,kawai dai Allah ya tsare mana ku daga dukkan sharri''

murmushi ya saki

''haba mami na,kema fa jaruma ce,kin manta ke ke fede mutum ki ciro abun cirowa ki,mai da na mai dawa ki hadeshi ki dinke ya tashi tsaf yaci gaba da rayuwa cikin ikon uban

giji'

''um um,wannna daban da naku abdallah,a'uzubika bi kalmaatillahit taammaat min kullu ainin lammah wamin kulli shaidanin wa hamma''ta mishi irin addu'ar neman tsari da annabi s a w kewa hassan da usaini r.a

''ameen mami''ya fada don kusan a bakinta

ya haddace wanna addu'ar tsabar yi masan da take yi,kuma yasha ganin riba da fa'idar ta

πŸŒ²πŸŽ„πŸŒ²πŸŽ„πŸŒ²πŸŽ„

ana jibi za'a dauki azumi ta tafi gidan raliya don su tattauna,ba qaramin dadi raliyan taji ba dq jin fitowar abdur rahim da dukkan qarfinshi neman a

uren aminiyar tata,ta jira har nasir ya dawo tayi mishi bayanin abdurrahim da kwantancan anguwarsu,ya dauka mata alqawarin xaiyi tattaki da kanshi har unguwar ta qoqi don ya mata bincike a kanshi,sosai taji dadin kara da karamcin da hayi mata,sun rabu kan

duk yadda ake ciki nan da sati zaya sanar mata,ta mishi godiya sosai,yace babu komai ai an zama daya ya zolayeta da don ma ta qishi ne,dukkansu dariya suka saka da tuno baya da sukayi

kwanki shida kacal ba'a cika na bakwai din ba nasir ya kirata ya ma

ta bayanin abdur rahim bashi da matsala,dukkan abunda ya fadi din haka yake,saidai abu guda bayan kasuwanci da yakeyi din yana da damara wato ma'aikacin tsaro ne,ta masa godiya mai qima sannan suka rabu,data tambayi abdur rahim din dariya kawai yayi yace y

ana tsammanin bata son auren mai unifoarm ne ya boye mata,bata dauki abun wani seriousd ba duk da ta nuna masa rashin jin dadinta ya kuma nemi afuwarta maganar ta wuce

azumi na da kwana goma ta sanar da abdur rahim ya shirya yazo ya gaida mami,bai mus

a ba ya amince,ta shirya masa girki na musamman,cikin wani dan kebantaccen gu dake harabar gidan ta ahirya komai,guri ne mai kyau davtsari cike da shuke shuke tamkar qaramin lamvu,duk da cewa daga can bayan gida akwai lambun amma wanna hakanan aka yishi da

rumfar bunu qwaya daya,qasanta shirye da fararen kujerun roba

mintina goma sha hudu ya rage akira magariba ta shiga wanka,ta ahirya tsaf cikin baqar doguwar riga mai sulbi data wadatu da dutsuna masu sheqi saqar qasar oman,mai kawavta shafa hoda ta zi

zara kwalli da man lebe,ta taje gashinta tayi acuci da shi daidai lokacin da masallatan garin kano suka soma kwarar kiran sallar magariba dabinonta dan madina dake cikin qaramin fridge din dakin ta ciro ta ciri uku taci ta ciro ruwa tasha sanna tayi add'a

r buda baki,bandakinta ta koma tayi brush hadi da alwala ta yi sallar magaribar,kusan tunda aka fara azumi tare suke yin buda baki gaba dayansu,don haka bakwai na qarasa cika ta sauko qasan

tuni har mami da abida sun hallara don haka ta gaida mamin da

yi mata sannu da shan ruwa ta soma sarving dinsu,ta kammala ta ja nata ta zauan,bata kai ga fara ci ba abdallah ya shigo ya ja kujera kusa da mamin yana fadin

''mami ke daya zaki ci ki bar autan naki''

''hmmm su auta manya''abida ta cafe zancan,hararart

a ya danyi

''kinga bansa da ke ba,wanna magana ce tsakanin d'a da mahaifiya''

hannu yasa cikin plate din chips dinta ya soma kaiwa baki dadin na ratsashi,bai ko kalli farantinsa guda biyu da cup da maryam ta shirya masa ba

sai teburin yayi shiru kow

a na harkar gabanshi,cakula kawai maryam keyi don bata qaunar zaman cin abincin nan tare,sam bata sakewa

mami ta dubeta tana goge hannunta da ya dan baci da maiqo da tissue

''amma dai maryam ba wanna ce shigar fita zancan ba ko''

tayi murmushi har dimpl

e dinta na lobawa kanta aduqe

''itace''ta fada kanta asunkuye,kallonta abida tayi ta sheqe da dariya kana tace tab,kallonta take kwaia wadda kanta yake cikin tukunya

''ban me yasa baki wa fuskarki makeup ba ko don kinsan ke din mai kyau ce,kyanki yana qa

ra......''

bata iya qarasa zancan ba sakamon ciko pork da abdallah yayi da chips ya cusa ma mamin a baki

tilas ta karba sai davta fara taunawa ta dubeshi

''meye haka abdallah,dure zaka min''

ya marairaice

''mami baki qoshi ba fa,kuma idan ana cin abin

ci ba'a magana,ki qyale koma mene sai kin qoshi''

dauke kanta tayo ta dubi maryam

''ki duba kan mirrow dina akwai makevup kit ki dauko min yau da kaina zan miki kwalliyar

raka'a shida kacal ta samuyi sallar tarawih a maimakon raka'a goma sha uku dav

takeyi,cikin awa daya saiga fuskar maryam din ta canza,zama mamin tayi sosai ta mata make up,abida kanta mamaki ta dinga yi,haka mami ta iya make up mai ma'ana

?

haka maryam ke da kyau,tun usuli ita din ba maison cika tarkace bace ta makevup a fuska,wannan k

aye kayen sai hindatu,kyan da ta yiwa mamin yasa ta ta gaza barinta sai data mata hotuna,ta yi azabqr fita kuwa ahoton

aka gama kuwa a daidai,don gamawar tasu bai wuce da minti uku ba abdur rahim ya kirata gashi a compound din gidan ya samu shigowa ba

yan tarin tambayoyi da waya da mami ta yiwa securities din kan su barshi ya shigo

''jeki maza diyata ki shigo da shi''mami ta fada tana maida hijabinta data idar da sallar asham

tana qoqarin fita saqo ya shigo wayarta ta zaro tana dubawa,number din abdur

rahim ta gani wanda hakan ya sanyata sakin murmushi ta soma qoqarin duba abinda ya turo mata

''ya subhanallah''taji ance bayan taga inuwar mutum a gabanta,da sauri ta daga kanta kana ta duba abinda taji ta taka

qafafan abdallah ne,taja baya kadan da

sauri a tsorace,dawowarshi kenan daga sallar asham,sanye da jallabiya fara sol mai gajeran hannu wadda hakan ya sanya dukka gargasar hannunshi bayyana da hular tashi ka fiya naci itama fara,sai ya koma tamkar wani balarabe,kallonta yake kawai wanda har ha

kan ya bata tsoro,sexy eyes dinshi ya lumshe bisa fuskarta na aecond biyu ya bude

murya qasa qasa yace

''wacce iriyar makauniya ce ke,ki hau qafafun mutum ki taka saboda rashin kunya,idan baki wasa ba zan targada qafafun''tuni idanunta suka kawo qwal

la

''kayi haquri ban kula bane''

ya janye shanyayyun idanunshi ya motsa zai wuce,har ta gifta shi yace

''wannan wane irin sakarci ne kwalliya cikin ramadan a irin wannan time din''cak ta tsaya zuciyarta na bugu

''ina zaki

?

''

''waje zanje.....baqo.....

.''

bai bata damar qarasawa ba ya daka mata tsawa

''oya,wuce ki koma wannan iskancin ba'a gidan nan ba,idan zaki tara mazan ki bari sai a naku gidan''

jikinta na rawa ta wuce ya take mata baya

mami data hangota tace

''a'ah,ina baqon

?

''kasa cewa ko

mai tayi sai satar kallon abdallah da yayi kicin kicin da fuska ya kuma basar kamar bashi ya korota ba,ya samu gefan mamin yayi zamanshi yana shan ruwan bunun da yasha kayan qamshi wanda mamin ta zuba tana jira ya huce ta sha

''kai abdallah,kai ka daw

o da ita ko

?

''

''eh mami dare yayi me zata fita waje tayi taje ta dauko mana magana

?

''

''kaga malam baqo tayi yana nan compound ba wani gu zata ba''

''ok,wannan stupid din ita yake jira

?

,to ki fita mu gani,mami baza a ja mana magana ba agia,ta kwatanta

mishi gidansu suje can su hadu''

''kai dakata

!

banason iskancin banza iskancin wofi,uwarta ne kai ko ubanta da zaka hanata fita ga mutumin da zai aureta,ina cewa jiya kasa bacci kayi sai da ka tasheni ka gayamin rana ita yau akai maka kudin aure

?

shine

zaka hana wasu saboda tsabar son kai,to wallhi ahir dinka ka fita daga sabgar maryamu indai kanason zaman lpy''

saukowa yayi qasa ya sanya gwiwoyinshi a qasa ya kama hannayen mamin

''kiyi haquri mami,wannna ne karo na qarshe insha Allahu da zaki sake sa

muna da irin wannan laifin,ki yafe min banason shiga fushinki,cikin wata muke mai alfarma''

Sai da ta juya tace da maryam taje ta ahigo da baqon sannan ta kalleshi

''idan kana haka abdallah sai ta dinga jinta daban acikin mu,yin hakan tamkar takura n

e agareta,ka gyra pls my son''

''insha Allahu mami''ya fada sannan yayi kissing bayan hannunta

shigowar abdur rahim ya sanya abdallah fita,a nutse suka gaisa da mamin,sosai ta yaba da hankalinshi,shi yake sanar mata maryam tace ita zata fadi ranar da

za'a kai kudin aurenta gidansu,ya zabi kwana bakwai tace yayi kusa

murmushi mamin tayi

''maryam manya,kwana bakwai din yayi,Allah ya nuna mana''cikin farinciki walwala da mutuntuna juna suka rabu da mamin ya nufi inda maryam tayi masa masauki

''me

yasa abdul kaqi cin komai ne''murmushi ya saki kana ya miqe tsaye yana duba agogon hannunshi,ya dauke idonshi daga agogon ya dan kalli bayanta kadan yasake dauke idonsa

''zan wuce ne maryam,lokaci yayi sai wani jiqon''ya fada agaggauce,a hankali ta waiway

a ta maida idanunta inda taga yana kalla din,abdallah ne tsaye saidai sam ba sashen da suke yake kallo,tuni har abdur rahim ya soma tattakin barin gurin,ta bishi a baya don masa rakiya,ya tsaya cak kana yace

''na gide,bana buqatar ki wahalar min da kanki

ki koma ciki,sai haduwa ta gaba

?

''ya fada cikin sigar tambaya yana daga gira,kafadarta itama ta daga sukayi sallama ta juya don komawa mazauninsu na dazu ta kwashe kayan data shirya masa duk da bai taba komai ba face ruwan,duk da ya bata uzirin cikinshi a

cushe yake baya iya cin komai sai da sahur amma bata ji dadi ba

abdallah ta taras yayi daidai yana kwasar garar abinshi,bata ce komai ba ta juya ta bar gurin ta shige bangaren mamin

*mrs muhammad ce*

πŸ‘‘

πŸ“šπŸ“šπŸ“š

✍

🏽

✍

🏽

✍

🏽

[9/17, 12:54 PM] 80k:

πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

🌺🌺🌺🌺🌺🌺

🌺

*ABADAN*

🌺

πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

🌺🌺🌺🌺🌺🌺



πŸ’–πŸŒΊπŸ’–πŸŒΊ



πŸ’–πŸŒΊπŸ’–



πŸŒΊπŸ’–



πŸ’–

*WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*

πŸŒΊπŸ’–πŸŒΊπŸ’–πŸŒΊπŸ’–



πŸŒΊπŸ’–πŸŒΊπŸ’–



πŸŒΊπŸ’–πŸŒΊ



πŸ’–πŸŒΊ



πŸ’–

Β© *HASKE

WRITERS ASSOCIATION*

πŸ’‘

*_home of expert and perfect writers_*



β–Ά

3

⃣

3

⃣

πŸ’žπŸ˜πŸ’žπŸ˜πŸ’žπŸ˜

*_godiya ga masoya na_*

πŸ™πŸ½πŸ‘©

‍❀

‍

πŸ‘©

*_masu qaunar rubutuna_*

πŸ’ž

✍

🏽

*_qaunar da kuke min bazaiyu na manta da ku ba,na yaba qwarai da gaske_*

πŸ˜ƒπŸ˜

*_gaisu

wa ban girma da jinjina mai qima ga_*

*huguma novels room and huguma conversation room*

*maman aysha novels group*

*hausa novel group by umar dalha 1&2*

*zama na amana group facebook*

*khafinga group 2012 class*

*gaisuwa kai tsaye zuwa ga

GARKUWAR ABADAN SISTER RABI'ATU HARUNA*

πŸ˜„πŸ˜„

*Allah ya barmu tare ya samu cikin masu son juna saboda shi da zuciya guda ameen*

*_rabbanag fir lana wa li ikwaninallazina sabaquna bil eman wala taj'al fi qulubina gillal lil lazina amanu rabbana innaka ra

'ufur rahim_*

πŸ™πŸ½

Sau biyi tana zuwa dubawa taga ko ya kammala sai tazo ta tarar bai gama ba,sai a zuwa na ukun ya sameshi ya ture kwanonin gefe alamun ya kammala kenan,bata ce da shi komai ba ta soma hada plates din guri guda tq zuba cikin kwan

don

''ji mana''taji yace da ita,a hankali ta dago kai suka jada ido,ya kafeta da zaratan idanunshi sai ta kau da kanta gefe

''idan kin koma kuma ki sake hada ni da mami na kice ni naci abincin,ko da yake ko kin fada din dama ai aikina aka dauko ki yi ba

wai ki dafawa wani qato ba,a qa'ida ma idan kika kuma gigin yiwa wani girki ba da izini na ba ma a albashinki''

ya ture kujerar da yake kai baya ya miqe ya kewayeta ya wuce,ta biahi da kallo tsanarsa da tsanar halyenhi na takura matsi da girman kai na

addabar zuciyarta,sai da ta tabbatar ya ahige bangarenshi sannan ta shiga nasu bangaren

πŸŽ„πŸŒ²πŸŽ„πŸŒ²πŸŽ„πŸŒ²

da yake azumi ne qarfe tara ta shirya taje gida,ita da hindatu suka tattauna abinda za'a shirya don 'yan kawo kudi da zasu zo jibi da safe,ruwan rob

a ta siya carton biyar na lemo ma haka,sai maltina itama carton uku,kujerun da aka fidda dakin mama su aka maida sitroom dinsu

wanda rashin wadata yasa yake fanko babu komai a ciki,babu abinda kujerun sukayi tunda ba'a dade da yi musu kwaskwarima ba ta qar

in katifa da canza yadin kujerar kuma ba yara gareta ba balke su lala ce da wuri,ko dama can ita mamsn mai tsumi tattaku da tanadi ce,ta siyi leda da labulaye duka aka sanya,sai sitroom din yayi kyau daidai talaka,tuni dama kayan gadon maman aka shiryashi

bedroom din baban sun zama nashi

muqullin ta danqa hannun hindatu don tana jin su kula na rawar kan yau a ciki zasuyi zance don duka babu wanda yasan me za'ayi da dakin aka gyara shi haka,wannan rufewa fa da tayi sai taso zama dan zani sukayi dafifi a

tsakar gidan suna basu amince ba ai gida dai na ubansu ne babu wanda ya isa ya musu shamakivda wani bangare na gidan,shigowar baban ya tambayi ba'asi wannan karon hindatu ce tayi uwa tayi makarbiya ta masa bayani

to shi din ma wannan karon bai basu g

oyon baya ba yadda suka saba samu,hakab ba qaramin qullacinsu maryam ya sake sa musu ba,da azahar sukayi sallama don tana so ta leqa raliya,mama ta dakatar da ita tana fiddo da dararen borikan fenti uku daga uwar dakanta

''me wannan a ciki mama

?

''ta fada

tana budewa

botikin farko alkaki ne a ciki

na biyu dubulan

na uku nakiya ce

ta dago ta dubi maman

''duka na meye wannan

?

''

''saboda 'yan kawo kudin nsn nasa akayi,kinga za'a kuma fita kunya ko''qauna da tausayin mamanta ya sake shigarta,Allah sa

rki mama,farincikin dake zuciyarta Allah kadai ne ya sani,a haka ma tana alkunya tana danne farincikin nata sabida kara irin ta dan fari

''Allah ya saka da alkhairi mama sunyi,Allah ta qara arziqi,amma mama banason ki dinga tatse kudin hannunki haka,y

anzu wannan kayan ai sunci kudi da yawa''

''ai aikina ne maryamu,idan da da akwai cikakkiyar wadata ma baki cancanci ki kiyi komai ba''

πŸƒπŸ‚πŸƒπŸ‚πŸƒπŸ‚

qarfe biyu da rqbi suna falon raliyan su biyu sai fadil dake kwance kujerar geansu yana baccinshi ha

nkali kwance,cikin farinciki raliyan take tamkar ma itace maryam din

''wani hanin ga Allah baiwa ne maryam,yau gashi Allah ya musanya miki da jabir,sun sanya bawan Allah a tsaka mai wuya har yau yana cikin damuwa,shekaran jiya yazo gidan nan yake tambayar

abban fadil ke,yana son ya nemeki amma wai kunyarki yake ji,shegiyar yarinya marasa tsoron Allah itavda uwarta,duk jabir ya fita hayyacinshi kmar bashi ba,roqon Allah ne masa ya dawo cikin tuna ninshi cikin lokaci qanqani haka''

ajiyar zuciya ta saki

''duk wanda ya debo da zafi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login