Showing 132001 words to 135000 words out of 176330 words

Chapter 45 - ABADAN COMPLETE

HUGUMA   

10 Sep 2026

11

ma ya bata ta kama hannunshi suna tafiya dining tace

''yaushe abdallah ya fara kunyar maminshi



,hala maryam ce ta koya masa



''baice komai ba sai murmushi da yayi

Cikin atamfa ta shirya super sharaton kalar lemon green da milk,

ba qaramin kyau tayi mata,duk da ba wani makeup tayi ba amma hodar data shafa tabi fuskarta sosai ta qawata farar fatarta,ta sanya dan kunne sa sarqa na fashion lemon green

Tun daga nesa ya kasa kaucewa kallonta,wani kishinta da sonta na ratsashi,tayi

masa kyau matuqa da gaske don bata yafa mayafi ba ma,tayi hakan ne sabida mami,tasan zata iya ganin baiken yafa mayafin da tayi bayan su biyu ne cikin gidan

Ta rusuna ta gaida mamin cikin kunya da girmamawa,ta amsa tana murmushi tare da dubansu

''

nikam ai gaba dayanku kun fini kyawun gani,fatarku tayi kyau kamar ma ba'a qauye kuka zauna ba,lallai su inna wuro sun iya kiwo,dole ne kam mu nuna godiyarmu''dukkansu dariya sukayi ta ja kujera ta zauna tana gaida aliyun,ta qasan ido yake dubanta kana yay

i qasa qasa da murya

''baby kinyi kyau fa ''banza tayi da shi kamar bata jishi ba,bata mantashi ba bai kunyar idon mamin yanzun sai ya jawo mata abun kunya tana zaman zamanta

Duk da haka bai qyaleta ba ganin taqi kulashi,hannu ya dinga sawa cikin kwa

nonta yana cinye mata chips dinta,nan ma qin biye masa tayi,saidq mami ta kula tukun

''a'ah,abdallah ya haka



,ga naka cikin olate nan kuma ma naga tare muke ci da kai ko



,don me yau zaka matsa mata''shi kansa sai ya danji kunya da ya tuna tare fa suke ci

da mamin ko yaushe amma yau ya manta da ita

Ringin na wayarta ta jiyo wadda ta tabbata abdallah ne ya kunna mata don ta ajjiye ta ne kawai bata kai ga kunnawar ba,ta miqe daga cin abincin ta nufi dakin

sunan hindatu ta gani kan screen dinta,dan uwa m

ai dadi,wani farinciki taji ya kamata ta haye kan gado kana ta amsa

''yar uwa rabin jiki''inni hindatun,dariya maryam ta saki sannan ta qarashe mata

''banga mai kamarki ba''

''da gaske adda maryam kun dawo ya abdallah ya samu lafiya



,yanzu mukayi waya d

a mama ta gayamin mamin abdallah ke fada nata jiya bayan dawowarku,wallahi kinganni bani da lpy amma har naji na warke''

''eh da gaske mama take hindatu yanzu haka muna gida,ya gida ya mai gidan......''

katseta hindatun tayi cikin zumudi

''inaa,wlh adda

maryam,bazan iya zama ba,ki duba hanya gani nan zuwa''tun kafin ta amsa ma ta katse wayar,ta dubi wayar tana murmushi

''hindatu uwar rawar kai da karadi,har yau ba'a canza hali ba''

Tana fitowa sukayi karo da baaba uwani na fitowa daga kitchen,cik

e da murna baaba uwani ta kalleta

''a'ah maryamu''

''baaba uwani''itama ta amsa mata fuskarta dauke da murmushi,sai da suka bata mintina suna hira a gun kafin ta wuce

ko da ta koma dining din tuni su mami sun kusa kammalawa,daman ita tuni taji ta

qoshi zuwan hindatu kawai yasa ta qoshi,don haka jujjuya abincin kawai take

''har yanzu banga abun kirkin da kika ci ba maryam''

''na qoshi mami''ta fada tana mirmushi

''ko a ni'ima ma haka takeyi mami,batason abinci''inji abdallah cikin salon jan fada

Ya dan ja kujerarsa baya alamun ya qoshi yana hamdala abayyane

''mami,tun jiya fa aka soma turo min saqon komawa gurin aiki,don watanni da muka diba sun cika,so jiya bamu jima da dawowa ba saiga tex dinsu,zamu zauna da mr presdent gobe a abuja insha

Allahu''

shiru mami tayi na dan lokaci kana tace

''anya Abdallah ba za'a haqura da aikin nan ba kuwa



''

murmushi yayi kadan bayan yayi miqa

''ba komai mami,ai duka aikin taimakon al'umma ne,idan lokacin barin yayi za'a barshi,yanzun aikin da na fara n

akeso na idar da shi,alhj hamza mai qusa ina da zargi mai qarfi akansa''

''Allah ya taimaka,yanzun yaushe zaka tafi''

''da la'asar in sha Allahu,jirgin yamma ne''

''Allah ya kaimu''

satar kallon maryamun yake yaga ya yanayinta yake saidai sam taqi yard

a su hada ido

*mrs muhammad*

👑

📚📚📚



🏽



🏽



🏽

[7:06pm, 10/6/2017] Huguma

👑

:

💖💖💖💖💖💖

🌺🌺🌺🌺🌺🌺

🌺

*ABADAN*

🌺

💖💖💖💖💖💖

🌺🌺🌺🌺🌺🌺



💖🌺💖🌺



💖🌺💖



🌺💖



💖

*WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HU

GUMA*

🌺💖🌺💖🌺💖



🌺💖🌺💖



🌺💖🌺



💖🌺



💖

© *HASKE WRITERS ASSOCIATION*

💡

*_home of expert and perfect writers_*





5



7



*Daga sahal dan sa'ad Allah ya yarda da shi yace''wani mutum yazo wajen

manzan Allah S A W,sai yace,ya manzan Allah,nuna min wani aiki wanda idan na aikatashi Allah zai soni mutane zasu soni



,sai manzan Allah S A W

yace: KA GUJI DUNIYA(dadin dake cikinta da qyale qyalenta) Allah zai soka,sannan KA GUJI ABUN HANNUN MUTANE MUTAN

E ZASU SOKA*

*_ruwayar ibnu maaja_*

Sam taqi dubansa,hidimad gyara gurin da suka kammala cin abinci kawai takeyi,ya san tana sanen rayi haka

''idan kinsan wata baki san wata ba yammata,duk abunki sai na dan more kan na tafi''ya fada cikin zu

ciyarsa yana danne danne waya,kansa ya dago kamar wanda ya tuna da wani abu da gaske ya dubeta

''af,maryam,taimakamin ki dauko mim wasu takaddu cikin cupboard please''kamar ba zata je ba haka taji saboda kunyar idon mami amma sai taga mamin ma ta sauko da

ga kan dining din ta koma cikin falo tayo zamanta kan kujeru,ba tare da tace komai ba ta miqe ta nufi inda ya aikata din.

Ta kusa aqalla minto goma tana dube dube cikin dakin nasa amma sam bata ga abinda yake fada din ba,dole ta juyo ta fito don ta sa

nar masa,a kusa da maminta tadda shi yana zaune yana nuna mata abu a waya,ta dan rusuna kadan''ban gansu ba''tace da shi,ba tare da ya dago ya dubeta ba yace

''ki sake dubawa dai da kyau,suna nan ciki ko locker din mirrow dina''a yanzu kam jikinta ya fara

bata aiken bogi ne,don iya dubawa tq duba ko ina din,amma sabida bata son musu yasa ta miqe ta koma.

Ko minti biyu batayi da komawar ba ya dafe kai yana fadin

''af,na manta asge na sauya musu gu shi yasa ta kasa ganinsu,bari naje na dauka''ya fada y

ana satar duban mami,bata ko dubeshi ba har ya miqe yayi hanyar dakin,binsa tayi da kallo tana murmushi can qasan ranta tana fadin''dama ai bazan hanaka kebewa da matarka kuyi sallama a abdallah'',tattare itama ya nata ya nata tayi ta haye sama abinta

A hankali cikin sanda ya tura qofar dakin ya shiga,tana duqe ta duqufa neman takardu

''har yau maryam ke yarinyace na yarda da hakan ba wuya a miki wayo''ya fada cikin xuciyarsa

jingina yayi da qofar ya harde hannayenshi a qirji yana kallonta son ran

shi,sai datq gaji da dubawa kana ta dago,ta juyo da niyyar fita amma hankalinta na kan gado tana dubawa ko nan ya ajjiye,dalili kenan da yasa bata ganshi ba har sukayi karo,baya ta ja da sauri,tana yarfe hannunta tace

''na duba ko ina ban gansu ba nikam''

.

Hannun nata ya kama yana fadin

''ba wasu takardu dama,son ganinki kawai nakeyi dama kafin nawuce,ma tabbata idan ba haka ba bazaki bari na ganki din ba sai a gaban mami''

so take ta qwace amma ya gwada mata qarfi irin na 'yan maza sai da ya kaita

gefan gado ya zaunar da ita kana yayi tsalle ya fada gadon,kwanciya yayi ruf da ciki,kanshi ya dora saman cinyarta ya saka hannayenshi ya zagaye qugunta,ya gama kanainaye jikinta bata da ikon motsi

''ummm,baby,har yau bansan matsayina a gunki ba baby kin

barni cikin duhu fa



''ta dan hadiye wani abu,yana nufin yace har yau bai fuskanci komai daga gareta na ko so yake sai ya qureta ya sata fadin abunda bata yi niyya ba

''ka riga da ka san matsayinka tuni a gurina ba tun yau ba''shiru ya danyi kana yace''na

riga ni kuma da na manta baby,pls ki sake gayamin''.

Shiru ta sake yi don ya sakata cikin kokwanto biyu,idan ta buda baki abinda duk zata gaya masa ta tabbatarwa kanta qarya take a yanzu,idan kuma ta fadi gaskiyar wanne kallo zai mata,jin taqi cewa ko

mai ya saka shi juyowa da sauri ya koma rigingine duka akan cinyar tata yana kallin fuskarta,sai tayi saurin runtse idonta,murmushi yayi ya saka yatsanshi ya lakace mata hanci

''yar qauye kawai,shi kenan tunda kin barni cikin duhu,idan kuma na mutu kafin

na dawo burinki ya cika kenan ko



''

bata san lokacin da ta bude brown oily eyes dinta ta watsasu cikin nashi ba tana zazzaro su,shima kallon nata ya tsaya yi can qasan zuciyarsa wani sanyi na ratsashi

''mutuwa kum....''sai ta kasa idawa ganin yana sake f

adada murmushinsa yana lumshe ido,idanun nata ta sake ja ta rufe ba tare da ta qarasa din ba

''a hakan ake so ace ba'a sona



,bansan lokacin da kika koyi yima kanki da kanki qarya ba''.

Bugun zuciyarta ya qara gudu jin yadda ya kama tafin hannunta yan

a mata tafiyar tsutsa,wani abu take ji yana bin jikinta,da hanzari ta janye hannun ba tare da ta bude idon ba,yana qoqarin sake kamowa tace

''ka bari,ba dadi''

''da dadi''ya fada cikin wara iriyar murya

cikin lokaci qanqani gaba daya yake son burkita ma

ta tunani,hot kises ya dinga aika mata da su wadanda bata taba koda kin labarin irinsu ba,romancing dinta yake sosai kamar ba abdallah,duk da jikinta na amsar saqon amma a tsorace take matuqa hakanan bakinta bai mutu ba da fadar kalmar ''ka bari abdallah,b

ana so,ka bari don Allah''

ko kadan bai saurareta ba sai da ya ragewa kansa zafi,kallonta yayi idanunshi sun juye tamkar bugagge muryarshi ta koma can qasa sosai,a rufe idanunta suke gashin kanta da ribbom din ya dade ta zamewa ya warwatsu har fuskarta,wa

ta kasala yakeji sosai a jikinsa don haka ya koma ha kwanta kamar dazu kanshi bisa cinyarta kwanciyar rigingine yana maida numfashi.

A hankali ta dinga bude idonta kamar mai tsoron cin karo da wani abun,ta dube abdallah dake kwance daidai kan cinyarta

,idanunsa na a rufe numfashinsa na sauka a hankali,ta rabbatar bacci ne ya daukeshi,so take ta miqe amma ta kasa saboda gaba daya ya sakar mata nauyinsa,sai ta miqa hannunta ta dauki ribbom dinta ta hada gashinta guri guda ta dauki

dankwalinta ta mayar,fus

karsa taci gaba da kallo,wani kyau baccin yayi masa sosai kamar ba mai bacci ba.

Ta riga ta yarda kyau kam Allah ya bawa abdallah shi,irin kyawun da ba kowa Allah ke azurtawa da shi ba

kusan awanni daya da rabi ya samu yana baccinshi tana zaune tam

kar mai gadinsa duk motsinsa na kan idanunta,a haka taji an soma knockong qofar,ta fara qoqarin tureshi daga jikinta jin muryar mami ne amma qememe yaqi,tamkar ma yana sane sai ya sake kanannadeta abinsa yaci gaba da baccinsa,a hankali mamin ta murda qofar

jinta abude yasa ta dan turo kadan tana sallama,amsa mata maryan tayi sai ta leqo da kanta,karo na biyu ta soma yunqurin maida shi gefe ta kasa cikin jin kunya,murmushi mamin ta mata kana ta mata alamar tayi shiru ta zauna kada ta tasheshi ta ja qofar ga

rufe musu,ta sake kallon fuskarsa gumi taga yanayi duk da sanyin rabar dake dakin,tattausan tafin hannunta ta saka tana share masa tare da hura masa iskar bakinta,caraf taji an kama hannun naga an riqe,tsoro da kunya suka kamata sai tayi wuri wuri da ido,y

a bude idonsa a hankali ya sumbaci hannun kana ya tashi zaune yana ambaton ''la'ilaha illal lah muhammadurrasululluh sallallahu alaihi wa sallam'' yana miqa

ya dubeta tana qoqarin miqewa yace mata

''sannu baby am sorry na danne miki cinya ko''bata ce

komai ba tana qoqarin fita cikin zafin nama ya rigata isa bakin qofar ya saka key ya qulle,ta kalleshi cikin alamu na tambaya kafin ta furta tambayar ma ya bata amsar

''babu inda zaki je,idan kinga kin bar dakin nan nazo tafiya ne''sai ta bata fuska kana

tace

''to waishin ma ni matarka ce



,bayan kace temporary ne''

girarsa ya dage kana yace''yes har yau matata ce ke,dole kici gaba da yimin abinda nakeso kafin lokacin da maryara zata iso''kasa magana tayi shi kuma ya zare key din ya jefa aljihun three qu

ater dinsa

''daga tashina a bacci kinsani magana my mero'',jin ya ambaci sunan meron ua sake hasalata

''ai ba meron bace,sabida haka kada ka sake kira mana sunanta,kayi qoqari mu rabu lpy''shikam da yar qaramar dariyarsa ciki ciki ya zari towel dake saqa

le kan murfin cupboard ya shige toilet

A darare take zaune gefan gado tana bin dakin da kallo a haka ya fito ya sameta,da sauri ta dauke kanta don yaune karo na farko data taba ganinsa haka,rigar wankan jikinsa ya kunce zaren dake riqe da ita ta fadi

a gun ya zama daga shi sai gajeran wando,cikin qunquni tace

''nikam naqi jinin rashin kunya''

a hankali ya tako gabanta ya durquso inda take a zaune har tana jin qamshin sabulun wankanshi da ragowar dumin dumin ruwan da yayi amfani da shi

''me kike fada



''ya tambayeta da wata iriyar murya ta daban,baya ta dan ja tana sake tsuke fuska don kusancin nasu yayi yawa

''nikam babu abinda nace''dagowa yayi yana dariya

''da kin sake kin maimaita yarinya yau da kinga yadda ake ruwan rashin kunya,yau da saidai ma

mi tayi jinyarki ni kuwa na gudu abuja kinga ko

fada ba zata samu damar yi min ba''sarai ta fuskanci me yake nufi,wai gabuntar dan fari ke damun Abdallah ko tabarar auta



,ta rasa wanne ne daga ciki,sai kuma ta tuna cewa itama 'yar farin ce take ta bawa kan

ta amsar saidai tabara ce kawai irin ta auta.

Babu wanda ya sake cewa dan uwansa komai har ya kammala shiryawa,itakam sai dauke kanta kawai tayi wani sashen don harkarsa yake kamar shi daya ne cikin dakin,wannan karon ma t.shirt din ya sanya saidai ba

qa ce long sleeve haka ma three quater dinashi baqine,wani kyau suka yiwa farar fatarsa,ya fesa turarrurrukansa,ga tunaninta ta dauka zai bude musu qofa ne su fice sai taga ya soma sauko da wasu tsadaddun akwatuna baqaqe masu kyau qana nan set ne guda uku

ya ciro biyu babban da qaraminsu ya ajjiyesu

''bismillah madam,a hadamin kayan tafiya''ya fada yana dauki pillow daga saman gado ya jefar a saman rugs din dakin ya kwanta rub da ciki yana kallonta

''ammafa mami tazo nemanmu dazun kana bacci'',girarsa ya

dage

''ba matsala nasqn ba wata damuwa bace indai mami ce,bamu da damuwa da ita'' qi tayi duk don ua qyaketa ta fita hakan yasa ya janyo wayarsa ya kira mamin ya tambayeta

''a'ah,ba wani abu ne,dama baqi ne suka zo matan baffa salisu ne kuma sun tadda ka

na bacci,har mun gaisa ma sun wuce sauri suke suna zasu''

''ok mami''ya fada ya katse wayar yana duban qwayar idonta

''sarkin kuka,komai kuka komai kuka,bayan qiri qiri baki da gaskiya''ya fada cikin zuciyarsa yana murmushi,bai ce mata komai ba har ta ga

ji da kallon da yake mata ta miqe ta isa ma'ajiyar kayanshin don yanzu kuma bata da wata dabarar ta kubce masa.

Tsaye tayi a gun,ta rasa ma wanne zata dauka masa,kaya ne bila'adadin iya ganinta,a sanyaye tace

''wanne da wanne zan dauka maka''

''na b

aki zabi,nikam,bani da ta cewa''ya fada yanajin dadin yanayin da suke,ji yake kamar ya riqe lokaci suyita zama a haka,a hankali ta dinga zaban kayan tana shiryawa cikin akwatin,tsit dakin yayi lokacin da take aikin,duk wani kotsinta yana binta da ido don,b

a qaramin burgeshi take ba,komanta cikin nutsuwa,ta gama da suite suite ta saka masa yadi biyu shadda biyu tunda tasan tafiyar tasa majority sai yafi amfani da suite din,sannan ta saka masa na shan iska,ta kammala ta rufe qaramin kuma ta saka masa sauran t

arkace na buqatar yau da gobe,shi kansa yanayin yadda ta tsara masa kayan ya burgeshi qwarai,komai a tsari,ta gama shima ta zuge tana fadin

''an gama'',sai da ya lumshe idonsa ya bude kana yace

''thank you verry much,shukran jazilan''

ya tashi ya zauna

soasai yana fadin

''bari na qarasa daya nau'in godiyar ko''kafin tace komai ya jawota jikinsa,irin saqonnin dazu ya fara aika mata har suka so sufi na dazun zafi,nauyin da saqon nasa ya mata ya sata sakin kuka amma bai fasa ba don yana jin shine hanya day

a data rage masa na samun sauqin abinda yake ji cikin zuciya da gangar jikinsa.

Kukan wayarsa ne ya ceceta,da qyar ya iya miqa hannu ya dauka,sunan mami ya gani na yawo ya daga kana yayi shiru

''abdallah,maryam tayi baquwa fa''bazai iya magana ba don

yasan da yayi din tana iya harbo jirginsa don haka yace

''uhmmmmm''tuni ma ita ta kashe bata jirayi amsar sa ba,ya dubi maryam da ta dunqulr guri guda,duk da abinda yake ji sai da ta bashi dariya,sai kace wanda yake shirin yin mai gaba dayan duka ta wani

tsure

''raguwa kawai,abinda baikai ya kawo ba kin gaza daukeshi''ya fada yana miqewa itakam ko daga kai ta kalleshi bata iyawa saboda azabar kunya haushi da tsoro

ya fito yana tsane jikinsa har yau tana nan inda ya barta,wayarta itama ta dauki tsuwwa da

sauri ta daga hindatu ce ke kiranta

''adda maryam,jiran kusan minti arba'in''

tayi qoqarin daidaita muryarta saidai duk da haka a sanyaye take

''gani nan hindatu''ta kashe wayar ta miqe tana daidaita kanta

Sai data juya baya kana tace cikin cool v

oice

''bani key din zan fita ana jirana''

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login