Showing 21001 words to 24000 words out of 176330 words
ginger,ta jada da coconut flour pancakes saboda tea din
da yake ba mai yawa tayi ba duka kadan kadan ne daidaisu hakan ne ya bata damar kammalawa da wuri,ta zubawa bab uwani t
ana ci tana santi maryam na dariya,cikin haka mami ta shigo suka gaisa itama ta shiga dariyar santin
da baaba uwani take bayan ta yi mata sannu da isowa,itama tayi mata barka da dawowar abdallah gida,mami tace ta bar baaba uwani ta gyara kitchen din ta wan
ke kwanukan don dama aikinta ne
cikin kitchen din ta barsu ta shiga dakinta ta gyarashi kana ta shige wanka bayan ta wadati shi da freshner,koda ta fito karyawa tayi ta kuma kwanciya,babu dadewa kuwa bacci ya sureta,sai sha biyu da rabi ta farka,agogo
ta duba da hanzari ta shiga toilet ta wanke bakinta da fuskarta ta zura hijabinta dan zuwa saman mamin ta tambayeta a dora girkin rana ne
*mrs muhammad ce*
π
ππππ
β
π»
β
π»
β
π»
[9/17, 12:51 PM] 80k:
πππππππ
πΊπΊπΊπΊπΊπΊπΊ
πΊ
*AB
ADAN*
πΊπΊ
πππππππ
πΊππΊππΊ
πΊππΊπ
πΊππΊ
πΊπ
π
πΊπΊπΊπΊπΊπΊπΊ
πππππππ
*WRITTEN BY*
*SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
πΊππΊππΊππΊ
ππΊππΊππΊ
ππΊππΊπ
ππΊππΊ
πΊ
ππΊ
πΊπ
πΊ
βΆ
1
β£
5
β£
A qofar falon ta tsaya tayi knocking,daga can ciki taji mamin na tambayar wane,ta amsa mata sannan ta mata izinin ta shigo
A bedroom ta tarad da ita tana gyaran wadrob dinta
''sannu da aiki mami''
''yauwa mar
yam,sannu''
''mami ai da kin kirani na miki aikin''
''haba,kina bacci maryam ya zan tada ke''
''mami dama cewa nayi me za'a dora,naga rana tana ta yi''
tana zuba wasu kayan cikin sif din tace
''indai don ta Abdallah ne rabu da shi,don ko breal fast di
n ma baici ba,yana can yana yawon bacci,na yi da shi ua tashi ma ko laruawar ne yayi ya koma kinga yaqi,baqi sai ziwa suke masa sannu da dawowa amma kinga yaqi fitowa wai ramuwar bacci yake,saidai kawai ki dan dafa wani abun ba mai hawa ba saboda ke da bab
a uwani,ga baqi kuma don nasan yau ba za'a rasa baqi ba''
''to,mami''ta amsa tana shirin juyawa ta fice
''tsaya ki dan taya ni hira,ai yayi wuri a dora shi yanzu mamin ta dakatar da ita tana murmushi
kadan kadan suke hirar tasu har soma taya mamin a
ikin,tana shirya kayan ta miqa mata ita kuma ta zuba acikin drower din
Bata shirya kallon qofar dakin ba amma tilas tayi hakan,sallama akayi cikin wata murya mai cike da dadi da kwarjini wadda ke bayyana cikar haiba da halittar mamallakinta,second day
a da yin sallamar qamshi ya baibaye dakin gadon mamin duk da cewa an dan turo qofar ne kadan an kuma boye a bayan qofar daga waje ba'a kai ga shigowa ba
hannun wanda ya bude qofar mai daure da agogon rolex ne kawai da barin jikinsa zaka hango
''mami
na shigo ko na koma
οΌ
''
''taya zance abdallah ka koma,bismallah qaraso''ta bashi amsa tana kallon qofar fuskarta qunshe da murmushi
ya qarasa turo qofar a hankali ya bada wata 'yar qara kadan,ya sako farar qafarsa mai dauke da zara zaran yatsuda maau quns
he da gargasa saman kowannensu,sanye yake da shadda fara qal babbar riga da 'yar ciki da wandonta,baqar hula ce zanna ahannunsa wanda da alama yana tafe ne yana mata kari bai qara sa ba ya iso dakin,fuska cike da qayataccen murmushi yake fadin
''nayi zato
n kinyi fishi saboda banyi break ba''
''banyi fushi ba amma banji dadi ba''
''Allah ya bako yawan rai mami na,nima banso nayi missing daddadane n break fast ba,saboda na tabbata zaiyi dadi kamar abincin jiya''
''to ai ga mai girkin nan,sai ka mata s
annu''ta fada tana nuna maryam wadda ke,daskare gu guda,kallo daya ta masa ta kasa yin na biyu,ba don komai ba sai wani kwarjini da cika ido da taga yayi mata,duk kyawun mami da take gani aahe nafila ne,wannan tabbas idan da mace ne saidai a hanata fita zu
wa ko ina saboda fitar ba qaramin hadari bace tattare da ita da ssauran mutane
ya dan dubeta a fisge atill,kanta na duqe yace
''sannu fa''
ba tare da ta dago ba tace
''ina wuni
οΌ
''
''lafiya''
ya amsa yana diban mami
''uhm,sai ina kuma''
yana ci
gaba da karin hularsa yace
''masallaci mami,kin manta yau juma'a''
''haka ne,ka ci wani babban riga kamar gaske''
''kamar ranar daurin aure na ko mami''ya fada yana qarasawa bakin mirror yana dai daita hular a kanshi
''gafara can,mutumin da ya kasa fi
dda mace shike zancan ranar aurenshi,kaci gaba dai da zama a tuzurunka har a rasa mai aurenka''
murmushi ya fidda mai dan sauti ya dukin turaten mamin yana sake fesawa
''haba mami,ba irinmu kerasa macen aire ba ko shekara sittin sukayi a duniya,ki kw
antar da hankalinki ina nan ina duba miki,kinsan sai na zaba na darje''
''garin ruwan ido kuma fa...''
da sauri ya tare ta
''wayyo mami....yi shiru don Allah,you will be suprise in sha Allah''
''hmmm,Allah yasa....maryam ina zuwa
οΌ
''ta tambaheta ganin t
a miqe
''zanje ne na dora girkin mami''
''abdallah maka lunch ne
οΌ
''
''kai kuci kayanku kawai mami ni zan wuce gidan baffa mu gaisa''
''to yayi kyau,ka gaishe min su da kyau,muje maryam nima saukar zanyi,kada a shigo a yita nema na''
tare suka
sauko dukansu abdallah na gaba,mami na bayansa maryam na binsu a baya
''banza a banza kawai,maras kunyar qarya,gidan da kike taqama da shi ina cewa 'yar karo ce ke''
surutan wata matashiya kenan lokacin da take shigowa falon,matashiya ce 'yar zamani wadd
a shigarta kadai ta isa nuna maka hakan,sanye take da fitted gown wadda tabi lafiyar jikinta,kanta daure da roses sai swagger dinta mai sarqa rataye a kafadarta,takalmin qafarta kuwa kai kace sama take shirin tabowa saboda tsininsa,fuskarta tasha fente fen
ten kwalliyar zamani
''a'ah salma,ke da wa kuma,hali zanen dutse''inji mami da ta tsaya tana kallonta
''ni da waccar agolan gidan taku mana,duk randa nazo gidan nan sai ta nemi raina min hankali,wallahi abdallah ka ja mata kunne ni ba sa'arta bace,ni
na hana ka sota da zata dinga neman huce haushinta akaina,ina ruwan biri da gada,nafsi nafsi kawai''
kafadunshi ya daga yana ware hannayenshi
π€·π»
ββ
''ina ruwan abdallah ya taku,kina da baki kema fa''ya fada cikin ko in kula
ta yamutse fuska
''baka fa
da kirki wani lokacin wallahi,watsamin to qasa a ido,mami kina jinsa ko''
murmushi tayi
''bismillahi Allah,ai kun fara kuma kenan''
ya dubi mama
''manta da ita mami,ni zan wuce masallaci''
''ni matsalata da kai waqanci wlh,ka sani fa sarai saboda
kai na zo,shine zaka wani fita''ta fadi mishi tana kallonshi bayan ta zauna tana sabule cogen qafafunta
''sai na fasa sallar juma'a saboda sarauniyar matan duniya ta zo''ya fada yana yin gaba abinsa
''a'a,ni bance ba amma sai yaushe zaka dawo
οΌ
''
''qarfe
biyar,bit ban tabbas ina iya wuce hakan,idan zaki iya jira na fine''
''ina jira sai ka dawo''
ba tare da ya amsata ba ya qarasa ficewa
maryam na kichen take jiyo su
tunda ta shiga kitchen din bata fito ba sai da ta kammala girkin,lokacin da ya fit
o mami bata falon sai baquwar da taji an kira salma dake kwance dai dai kan three sitter,kanta ta dago tabi maryam da kallo,hada idon da sukayi bak sata dauke idonta ba
''sannu maryam,kada dai ace har kin kammala
οΌ
''
inji mami dake saukowa daga saman bene
''eh na gama mami''ta amsa mata bayan ta tsagaita daha tafiyar da takeyi
''sannunki''ta amsa mata sannan ta juya don shigewa dakinta,tana jiyota tana tambayar mamin wace ita
οΌ
saidai bata ji amsar da mamin ta bata ba
kiran da mamin ta yi mata ne ya s
ake fito da ita tun bayan shigarta dakin wanda wanka kawai taui ta saiya kayanta tayi salla,biyi taga 'yan matam sun zama,saidai iya wannan sanhe take da riga da wando wadanda suka bayuana surarta,inda Allah ya taqaita siririya ce sosai,
tadan dauke kanta
zuwa sashen da mamin ke zaune
''gani mami''
''yauwa maryam,baki fito kinci abincinki ba,ga baqi yau agodan amma kin zauna a daki''
''mami na qoshi ne sai anjima''
''to zauna muyo hira,bana son kina zaman dakin nan ke daya,na gaya miki nafison ki dinga
jin a ranki ke diya ta ce,wannan sunanta salma 'yar qanwata ce,waccan kuma sunanta saddiqa ita kuma 'yar yaya na ce,dukansu sunzo yoma abdallah sannu da zuwa''
''sannunku''ta fada cikin sassanyar muryarta
amsawar ganin dama suka mata tamkar wadanda
aka tilasta,wanda hakan sam bai,mata dadi ba,har taji zamansun ma guri daya babu marching,don sam
bata son wulaqanci,maca ce ita mai karamci shi yasa ako yaushe take tsammanin karamci daga gurin duk wanda zata mu'amaleshi
''am...mami da wai kitchen zan ko
ma in dora abincin dare''
''baki gajiya maryam,a qa'ida ai kin gama girkinki na yau tunda sau biyu ne a rana ko''
kanta na aqasa tayi murmushi
''ba aikinta kenan ba,ki barta mana mami''inji saddiqa wadda ta dora qafa daya kan daya tana danne danne waya
da bai wuce tana charting ne
''ba komai mami,ai ba wani qa'ida tsakanin mu,kuma ko ba haka bama ai kinga baqi aka yi,kuma aikin ya abdallah nake,tunda aikinsa nake kinga ba laifi na giwa wadanda suka zo gunshi abinci''
sosai ta burge mamin,tana son m
utum mai sauqin kai,wanda ta fuskanci halin maryam ne
yayin da salma da,saddiqa suka dago kai suka kalleta,salma ta kasa shiru
''hmmmm,lallaikam,dadin abun ma biyanka ake ba''
sai abun ya bawa maryam din mamaki,to meye kuma hadin kaska da kifi,me ha
ka kuma,me tayi mata,gaza bawa kanta amsa taui don ita dai yasan yau ta fara ganin salma,babu kuma abunda ya hadata da su balle tace ko ta mata wani abun ne
''salma,bana so fa irin wadan nan halayyar naki kin sani sarai ko''mami ta fada cikin dan hade gir
a
''yi haquri mami,nima ba wani abu nake nufi ba''
''jeki maryam ki hutar da kanki kiyi iya cikin abdallah kawai,shima din kiyi simple kada ki dauka da wuya''
''to''
ta gada sanna ta miqe ta shige kitchen dinmami ta nita da kallo,yanayin yarinyar na bu
rgeta,sanyi sauqin kai da kawaic yakanah da danne abu cikin rai
*mrs muhammad ce*
π
πππ
β
π»
β
π»
β
π»
[9/17, 12:51 PM] 80k:
πππππππ
πΊπΊπΊπΊπΊπΊπΊ
πΊ
*ABADAN*
πΊπΊ
πππππππ
πΊππΊππΊ
πΊππΊπ
πΊπ
πΊ
πΊπ
π
πΊπΊπΊπΊπΊπΊπΊ
πππππππ
*WRITTEN BY*
*SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
πΊππΊππΊππΊ
ππΊππΊππΊ
ππΊππΊπ
ππΊππΊ
πΊππΊ
πΊπ
πΊ
βΆ
1
β£
6
β£
jallop din couse couse ta hada mish
i wadda ta wadata da carrot grean beans da piece,sai qoda da hanta a madadin nama,qamshin curry da tyme kadai ke tashi a ciki,yayi shar gwanin sha'awa,sannan ta hada banana apple anda strawberry juice,baaba uwani ta barwa gyaran gun ta wuce ta shirya dinin
g,duk suna zube a falon kowacce da abinda take,ko saahen da 'yar uwarta ke zaune bai isheta kallo ba tamkar ba 'yan uwa ba,taji dadi da bata tadda mamin cikin falon ba don haka tana kammalawa ta ahige daki don ko alama bata buqatar zama acikinsu
mutum
ce ita mai jan mutuncinta da gudun wulaqanci,
har magariba abdallah bai shigo ba hakanan basu fasa jiransa ba,ana kirayen kirayen sallar isha'i sannan salma fa fara hada tarkacenta tana yima mami sallama,bata kai ga fita ba abdallah ya shigo
san
ye yake da jeans baqi da red din t.shirt hannayensa soke cikin aljihun wandonsa,kan sa yasha gyara sai qyalli yake sumar ta masa kyau sosai,ma'abocin qamshi ne hakan yasa turare ke masa rakiya duk ta inda zai gifta
duk yadda salma ta dauki zafi ganins
hin da tayi sai taji sakayau tamkar ma bai mata komai ba,ta saki ajiyar zuciya wadda har sai da ta fito fili
''a'ah,yaushe ka shigo gidan
οΌ
''inji mami
''b fore isha,na shigo nayi wanka ne zan fita sallar isha ne waccar yarinyar ta tsaidani zubaida take ko
''
dukansu babu wadda bata shaqa ba,mami ce ma ta dan tare masu don ba dadi
''amma dai kasan ana jiranka tun dazu ko''
ya karuar da wuya yana kallon mami
''hakan ne yasa ma na shigo yanzu mami,don nasan kaskar nan na jirana''
kasa magana mamin tay
i salma ko da tasan cewa da ita yake wani abu ya tokare mata wuya,tuni qwalla ta ciko mata ido,cikin rawar murya tace
''abdallah ni kake cewa kaska''
yayo wani dan qaramin murmushi irin na gefan bakin nan
''mene don ance miki kaska,ita ba halittar Allah
bace kamar yadda kike''
kai ta girgiza tare da cewa
''na gode abdallah''
fuu ta zagayeshi ta wuce
mami ta soma kiranta tare da yunqurin binta,da sauri ya sha gaban mamin yana murmushi
''qyaleta don Allah mami,indai salma ce zata dawo''
harararsh
i ta danyi
''saboda ka saba mata haka ko,to saddiqa na daki saura itama ka wulaqanta tan kaji abdallah''yarfe hannu hayi cikin gajiyawa
''again mami
οΌ
''kafin ta bashi amsa saiga saddiqar ta fito tana sakin hannu rigarta wanda ta tattareshi saboda alwalar
data daura
bakinta a waahe take fadin
''oyo yo ya abdallah''hannu ya dan daga mata
''
ππΌ
qanwa,yaushe ke kuma kika zo
οΌ
''
murmushi ta saki hade da kashe ido daya cikin sigar son jan hankali
''cikin awa ta ta kusan hudu nake da zaman jiranka,kuma n
aga na kiraka nace maka zanzo''
ya dage kafadunshi
''nayi,tsammanin mami zaki gaida ko qanwata''
''ni gunka nazo''tace cikin salon shagwaba
''kuma kinga yanzun bani da time,time din mami na ne,jiya na dawo kinga baici ace mun gama hirar yaushe rabo ko,
da zaki yi tafiyarki next time na baki appointment''yana murmushin mugunta qasan zuciyarsa ya fada,duk da yana jin yadda mami keta zungurinshi amma sai yayi kamar baiji ba
saddiqa gwanar girman kai da ganin ta isa ce,ki tayo tafi qarfin abdallah ya ma
ta haka,son haka ta figi gyalenta wanda shi da babu duk daya
''abdallah....wai da ka fuskanci ina sonka shine ya baka damar takani yadda kaga dama,to wallahi aji na ya wuce nan''
murmushi ya kuma saki wanda ya qarawa kyansa kyau da kwarjini
''ni kai
na nasan ke me aji ce''qufula ta sake yi don tuni ta fuskanci magana yake yaba mata a fakaice
''to indai don son da kake taqama ina maka ne daga yau na daina son naka sai me
οΌ
''
''fine kin huta wallahi,kin kuma burge abdallah''wani zafi taji ranta na mata
tuni ta durfafi fita ba tare da ta yima ko mamin sallama ba kamar yadda salma tayi
da sauri mamin tayi yunqurin binta,ya sake shan gabanta da hanzari
''pls mami ki qyaleta itama,wallahi hutu ta zabarwa kanta,hukuncinta yayi dai dai''
wata iriyar ha
rara ta maka mishi
''matsa min abdallah agun tun ban sabar maka ba''
baice uffan ba ya janye gefe ya bata hanya,sai yayi komawarsa saman dining yayi zaune abinshi yana kallonsu
tana cimmata sai ta saki kuka,mamin tadan daddaki kafadarta a hankali
'
'meye kuma na kuka haka saddiqa da girmanki''ba don mamin bace da sai ta daka mata harara,amma sai ta toge tace
''haba mami,don kawai ana sonshi zai tsaya yana wulaqanta ni,yasan fa koni wace,su waye ke sona,to an daina sonshi din ma''
''ya isa daina kuk
an haka,ki barni da shi kinji''
da qyar ta lallaba saddiqan ta tafi,ta iso kan dining din inda abdallan ke zaune hankalinshi kwance tamkar babu abinda yayi,kujera ta ja ta zauna
''abdallah so kake kawai ka dauko min magana,kasan Allah akan haka zamu
saba ni da kai
οΌ
''
''ya salaaam....mami me kuma nayi da kike fadin wanna maganar mara dadi
οΌ
''
''ka sani sarai abdallah yadda muke da yaran nan,ka san kuma irin magan ganun da ake tayi a kanka ko
οΌ
,to ni na gaji gaskiya,ka zabi wadda kake so acikinsu kawai
kowa ya huta abun ya isa haka''
''for god sake mami,ni babu wadda fa na taba cewa ina ina so duk cikinsu,yanzu mami anan kinga matar aure,kinga wadda ta cancanci zama surukarki matar danki qwaya daya abdallah,ni ban gani ba mami kuma kema na san baki
gani ba''
ajiyar zuciya tayi don ta sani gaskiya abdallan ya fada
''amma wulaqancin bai da amfani abdallah,gwara arabu cikin mutunci da salama''
''mami ai bani na kawosu ba,kuma ni ba wulaqanci na musu ba,zuciya sukayi suka tafi''
murmushi tayi cik
in zuciyarta,idan banda abun abdallah ai kora da hali ka musu,tace cikin zuciyarta
''tunda kace duka basu maka abida fa
οΌ
,itadai nutsatstsiya ce ai ko''
yadan yatsine fuska
''ai nutsuwa kam akwaita,amma ba kamun kai,itama ina tabbatar miki mami gobe ko j
ibi zaki ganta da uban tana tana sum sum sum,marabarsu kadan ce ai''
''abdallah
abdallah,Allah ya shirya min kai''
''ameen mami na''
takaici ne ya rufeshi jin sallamar zubaida,ta qaraso tana wani satar kallonshi
''mami barka da dare''
''yauwa zub
aida''filet ya zara ya bude warmers ya zuba abincin ya haura saman mamin abinsa
zubaidan binshi tayi da kallo yayin da ami ta dafe goshinta
π€¦π½
ββ
abdallah na bata damuwa da yawa kan yaran mutane
''ya akayi zubaida
οΌ
''
maganar mamin ce ta janyo hankali
nta daga kallon saman inda abdallan ya haye ya barta
''bab....ba komai mami,cewa nayi dama sai da