Showing 1 words to 3000 words out of 129261 words

Chapter 1 - YA ABIN YAKE complete

28 Aug 2026

94

Alk'alamin Jikar Nashe.

Yauma tafe nake da wani sabon rubutun wanda salonsa ya banbanta da wad'ancan kamar yarda dai kuka sani. Fatana in nishad'antar daku na kuma wasa muku k'wak'walwa, Sabon littafi kenan Mai Sabon Salo....

YA   ABIN   YAKE?

Daga ji

n sunansa kun san akwai rikita-rikita ku dai ku biyo

NAZEEFAH SABO NASHE.

Daga k'ungiyarmu mai farin jini

MIKIYA WRITERS ASSOCIATION.

(Ha

ɗ

in kai shine takenmu)

08033748387

Page 1

******************************

Kamar yarda ta saba tashi

n y'ar tata kullum, yau ma ranta a b'ace take shurinta da k'afa tana dukanta wai duk so take ta tashi. Da kyar Hamda ta bud'e idonta ta zuba su akan mahaifiyarta. Zazzafan zazzab'ine a jikinta amma hakan bai sa ta d'aga mata k'afa ba.

Ta bud'e idonta da

kyar da

duk sun canja launi na azabar da take ciki, ba yau bane mafari haka dama can Ammin take tashinta daga barcin a kowace asubar fari, tamkar ba mahaifiyar da ta tsuguna ta haifota duniya ba. Duk da a kullum tana tantamar kasancewarta tsatson Ammin,sa

boda tsana muraran da take nuna mata, wanda ko

ƴ

ar tsintuwa sai haka a yarda Ammin take

ɗ

aukar lamarinta.

Hawayen idonta ya zuba akan fuskarta, da gaske tana jin

ƙ

unar lamarin sau tari Mahmah da ta ksance kishiyar uwarta tafi lura da lamarinta fiye da Amm

in koda kuwa a

ɓ

oye ne don idan ta fuskanci ka na tausaya mata ma tsanarka take sosai ta kuma ja maka kashedi game da shiga shirgin yarinyarta.

Da kyar ta mi

ƙ

e zaune bayan ta dafa yaloluwar katifar ta irin ta

ƴ

an boarding da take kwana akai ita

ɗ

in ma ta

tace ta makaranta take kwana akai bayan gama karatunta. Hannayenta dafe da goshinta alamar kanta yana matu

ƙ

ar sara mata ta ce "please Ammi wallahi yau da ciwon kai na tashi ba zan iya komai ba." ha

ɗ

e rai tayi idanunta cikin nata tace "

ƙ

warai tunda yau kika

saba aikin da ciwo a jikinki kin tashi ko sai mangareki?ai tunda kika sake kika zo duniya duk da ba ke naso haifa ba wallahi kin yi ta shan ba

ƙ

ar wahala kenan, ko ka

ɗ

an bana son na bu

ɗ

e ido na ganki na tsaneki tsana mafi muni da ban ta

ɓ

a yiwa wani ita ba,

ki mi

ƙ

e bakinki alaikum kije ki fara aikin da kika saba."

Da kyar ta mi

ƙ

e zuciyarta na wani irin han

ƙ

aron

ɓ

acin rai ta zuba idonta akan gadon da yake bedroom

ɗ

in yayyenta ne zube su uku suna shan barcinsu akan gadajen da suke zube reras a cikin faffa

ɗ

an

bedroom

ɗ

in.. kuma duk babu wanda bai bata shekaru ba a

Cikinsu babbar ta bata ak'alla shekara goma mabiyarta Ta bata shekara takwas yayinda wacce take bi ta bata shekaru shidda cif. Kuma duk ba suyi aureba. Yayarsu Najwa ce kawai mai aure a d'akin su.

Ha

wayenta Ya sake ninkuwa fiye da nada, ta rasa me tayiwa Ammi da tayi mata wannan muguwar tsanar ga yayyenta nan zube bata saka su aikin ba sai ita da take

ƙ

aramarsu, madadin auta da aka sani da riritawa ita mahaifiyarta wula

ƙ

antata take tana kuma nuna mata

tsana muraran da gaske bata sonta. Ta fa

ɗ

a a gaban idonta ta fa

ɗ

a a bayan idonta. Hasashe kala-kala tayi tana son gano dalilin tsanar sai dai sam bata ci ribar gane gaskiya ba.

Bata Sani ba Ko don kasancewarta ba

ƙ

a sa

ɓ

anin su da suka kasance farare tas

dasu don kalar Ammin suka

ɗ

auko gaba

ɗ

aya kasancewarta balarabiyar jordan, Gashinta yalolo suka

ɗ

auko sa

ɓ

anin ita da ta zamo kalar mutanen Habasha, Gashinta kuwa.cunkus yake ga taurin tsiya don ko kitsashi ba a iya yi, sau tari haka take

ƙ

udunduneshi ta c

usashi a tsakiyar kai yayi mata kamar gammo. Ba ta yiyo kyan Ammi ba ko ka

ɗ

an bata  sani ba ko wannan shine silar tsanar, duk da ta sha ji mutane da Dama suna fa

ɗ

in tafi

ƴ

an uwanta kyau don dai ita

ƙ

ananan kyau ne da ita ta kuma fi

ƴ

an uwanta dirin jiki so

sai da sosai. Bata san dalilin tsanar ba duk da tana kyautata zaton wannan ne dalilin sa

ɓ

anin hasashenta taji kuma mutane da dama suna fa

ɗ

in don taso ta haifi mace ne a haihuwarta kamar yarda kishiyarta tayi mata fintin

ƙ

au a haihuwar yara maza to rashin zu

wanta a namiji tun bayan da aka yi mata scanning aka tabbatar mata namiji ne ta 'kwallafa rai Lamarin Allah kuma ranar

haihuwar sai taga mace itama macen Gata kalar mutanen Habasha bata da Haske kamar larabawan da ta saba haifa ba.

Ajiyar zuciya ta saki

mai

ƙ

arfi bayan Ammin ta hanka

ɗ

a

ƙ

eyarta cikin

ƙ

araji ta ce"wuce kafin naci ubanki, so kike ki tona min asiri ya dawo daga masallachi ya tarar kina aiki ya hau min banbamin masifa." Tana hawayen ta shige kitchen. Ga wani mukumukun sanyi da ake zubawa mai s

higa jiki. Don haka ruwan famfon ya zama tamkar

ƙ

an

ƙ

ara. Ta

ɓ

ashi kuma da tayin shi ya sake haddasa mata rawar

ɗ

ari take kuma zazzafan zazza

ɓ

in ya sake sabunta a jikinta. Tana hawaye ta shiga wanke kwanukan sannan ta gyare kitchen

ɗ

in tsaf bayan ta kunna ka

ratun Al

ƙ

ur'ani kamar kullum kafin kiran sallah na shigar lokaci ta gama da kitchen tsaf sannan ta shige bedroom don gabatar da sallah, bayan ta

ɗ

aga katalalliyar katifarta ta

ɗ

au panadol ta

ɓ

alla ta sha saboda dama duk ciwon da zata yi shine dai maganinta

ba wanda ya damu ya kaita asibiti taga likita itama tuni ta saba. Panadol

ɗ

in ma Munirah yayartace take siya mata ta ce ta

ɓ

oye saboda in dai Ammi ta gani ita kanta ranar kashinta ya bushe.

Toilet ta shige tayi alwala sannan ta fito ta fara tashin 'karti

n yayyanta don duk sun gama degree suna zaune ba aure Muneerah ce kawai a level 2 ita kuwa wannan shekarar ta gama secondary school d'inta.suna zaman jiran ministoci ko sanatoci ko ma shugaban k'asar gaba d'ayansa. Kuma Ammin ce ta da'ure musu k'ugu.

Gan

in rawar d'arin da take yasa Muneerah ta kalleta cikin muryar tausayi ta dafa kanta kafin tace "Sorry Little jikinne?" Lumshe idanunta tayi zara-zaran gashin idon suka yiwa idanunta rumfa sai ga tarin 'kwalla sun zubo mata. Ta tada Sallah kawai da sauri ji

n

Ƙ

afafunta sun fara shirin gaza

ɗ

aukarta, yasa ta zauna tayi sallahr a zaune.

Suna idarwa zazzafan zazza

ɓ

in ya sake mata rufdugu amma tsoron masifar Ammi yasa ta dole ta mi

ƙ

e ta fita don gyaran gidan. Muneerah ce tabi bayanta da sauri don dama kullum it

a take tayata aikin gidan a

ɓ

oye don idan har Ammi ta gani to ta tabbata ranar kashinta ya bushe.

Wajen zuwa zubar da sharar da take dustbin

ɗ

in kitchen

ɗ

in, sanyi ya ka

ɗ

ata sosai take ta yanke jiki ta fa

ɗ

i ha

ƙ

oranta na kafkaf saboda kakkarwa ga idanunta

da suke shirin

ƙ

afewa.

Mahmah kishiyar Ammi da take tsaye a window ta saka salati da sauri ta fito daga sashenta ta

ɗ

aga Hamda

ɗ

in tana kiran Sunanta amma ina tuni numfashinta yayi sama, hakan yayi daidai da shigowar Abbu daga masallachi da sauri ya

ƙ

ar

aso yana tambayar lafiya? Cikin muryar ru

ɗ

ewa.

Mahmah ta nuna masa Hamda da take yashe a cinyarta, bai gama jin bayaninta ba ya sunkuceta da sauri yayi parking space da ita Mahmah tabi bayansa kasancewar da dogon Hijab a jikinta.

_______________________

_____

Likitan yayi gwaje-gwaje da yawa kafin ya tura su ayi mata test

ɗ

in typhoid da malaria.

Suna dawowa ya bu

ɗ

e takardar cikin

ɓ

acin rai ya

ɗ

ago yana kallonsu ya ce "Me yasa jama'a basu da tausayine? Yanzu haka wannan yarinyar mai aiki ce ko marainiya

ko kuma wacce uwarta bata gidan aka bari ciwo yayi mata mummunan kamu haka? Typhoid malaria ga pneumonia tayi mata mummunan kamu wanda idan ba'a kiyaye ba nan gaba ka

ɗ

an zata iya zana asthmatic." kunya da takaici ne suka yiwa Abbu rufdugu lokaci guda ya r

intse hannunsa da kyau Yana jin zuciyarsa kamar zata hudo don

Ɓ

acin rai. Tabbas Sakinat ta cuce shi bai tabbatar ita jahila bace har sai da ta haifi yarinyar nan, yau kuwa zai nuna mata zahirinsa idan da ba

ɗ

ininsa ta sani.  "Admitting

ɗ

inta zan yi" likitan

ya fa

ɗ

a ransa a

ɓ

ace don sosai yaji tausayinta ya kamashi.

Abbu ya jinjina masa kai kawai don baya jin yarda yake jin zuciyarsa zai iya furucin ko da kalma

ɗ

aya ne.

Sai da suka shiga

ɗ

akin ya kalli Mahmah ya ce." ki daure ki zauna min da ita don na san

ko na ce tazo ma ba zuwa xa tayi ba wallahi, na gaji da halayen Sakina a dole nake zaune da ita." Mahmah murmushi tayi tana gyarawa Hamda hular da take kanta ta ce"Ni wallahi Abbu na rasa silar wannan tsana ni fa bana jin ko

ɗ

an kishiya aka bar min zan yi

masa wannan abin da Sakina take yiwa yarinyar nan da tunda tazo duniya bata barta ta huta ba. kuma tun ranar da ta haifeta da ta'ki Shayar da ita nace ta bar min ita amma ta'ki sannan kuma ita bata yi mata ri'ko mai kyau ba bata tunanin Allah ya kamata da

ha'k'kinta?" Abbu ya girgiza kai "Tsabar jahilcine da jayayya da hukuncin ubangiji, Idan banda haka kace kai lallai ga abinda kake so ka haifa da baka samu ba kuma sai ka d'aura tsana akan wanda Allah ya baka Allah dai ya kyauta amma yau kam zan shayar da

Sakina ruwan mamaki." Daga Haka ya fice ya bar Mahmah rik'e da hannun Hamda da ake 'karawa ruwa.

Daga yanayin parking d'in da yayi duka ma'aikatan gidan suka tabbatar ba lafiya ba, ko amsa gaisuwar da suke masa bai yi ba ya danna kansa sashen Ammi, a mas

ife ya shiga k'wala mata kira.

Da sauri ta fito k'irjinta yana dukan uku-uku don ta tabbatar ba lafiya ba. turus tayi a gabansa tana kallon yarda yake nuna ta da yatsa cikin tashin hankali ya ke fad'in "Ban tabbatar jahila na aura ba Sakinah sai bayan da

kika haifi Hamda to ina tabbatar miki ko ki canja takunki ko kuma wallahi Na guntule igiyar aurena da take kan ki wacce irin masifa ce wannan? Saboda son zuciya kin tattara tsanar duniya kin zuba akan 'diyata don tazo a mace ita ta halicci kanta? kuma Sad

iya tana son rik'eta kin hanata saboda kin fi son ta zauna a wajenki ki cigaba da gallaza mata, ga shi nan mummunan ciwo yayi mata dirar mikiya to wallahi ki tabbata idan kika yi sanadiyyar rasa ranta wallahil azim sai na makaki kotu da sunan makashiyar 'y

ar da ta haifa ta cikinta.   Na gaya miki na sake jaddada miki, ko su wa'dancan kitika kitikan 'yan matan da kika ajiye a 'daki kika hanasu aure kuna jiran mai ku'di mai suke yi da ba zasu yi aikin ba sai ita 'yar shila Na sake jaddada miki

ki fita sabgar

yarinyata kuma daga yau ta koma hannun Sadiya tsakaninki da ita kallo daga nesa idan kuma kin k'i ina tabbatar miki a bakin aurenki shashashar banza da bata yarda da k'addara ba."

Ammi ta bi bayansa da kallo tana sakin tsaki a fili tace "Aikin banza ni na

zata ma wani abin tashin hankalinne ya faru yake samba'do min kira ashe akan waccar banzar 'yar ce da ban k'i ko yanzu naji ance ta mutu ba da ina ji don murna har taka rawa zanyi."

Muneerah da take gefe tasa hannunta ta d'auke hawayen da yake bulbula a

idonta a zuciyarta ta dinga nemawa 'yar uwarta sau'ki da addu'ar shiriya ga mahaifiyarta, da take tunanin kamar Aljannu sun shafeta lamarin Ammin yana bata tsoro mutum 'daya ne yake iya tan'kwarata in dai yana gari Yaya Hammad to shi kuma rabonsa da Niger

ia ma an doshi shekara shekara Goma sha biyu kullum sai dai matarsa tazo amma ko y'ay'ansa baya bari su zo.

tun wani mummunan duka da tayiwa Hamdan ransa ya 'baci ya shiga gaya mata magana har da kusan marin Ammin yayi kuma a gaban kowa ya kirata jahila, s

hikkenan bayan kwana bakwai ya tattara ya tafi Birmingham dake k'asar England inda a can zai nemi

Aiki.  yafi sati ma a abuja kafin lokacin da visar sa ta fito shikkenan bai sake waiwayar Nigeria ba idan bata manta ba lokacin Hamda bata fi shekara Hud'u ba

.Ta saki ajiyar zuciya a hankali ta furta Allah ya dawo da kai lafiya Ya Hammad don tabbas Ammi shi kad'ai ne yake tan'kwarata akan Hamda.

Tana gama break fast wanka kawai tayi ta zuba na asibitin a cikin basket ta fito da sauri don nufar asibitin da aka

kwantar da 'yar uwarta. Murd'a 'kofar yayi daidai da fitowar Ammi daga corridor d'in bedroom d'inta ta zubawa Muneerah wani banzan kallo kafin ta ce "Gidan Uwar wa zaki kai abincin nan?" Muneerah 'kirjinta ya buga sosai tana kallon k'asa tace "Asibiti zan

kai..." "Da izinin uban wa?"........_~AL

Ƙ

ALAMIN JIKAR NASHE

YA ABIN YAKE ?

LIttafin Nazeefah Sabo Nashe.

08033748387 (JIKAR NASHE)

Follow me on wattpad

Nazeefah381

ELEGANT ONLINE WRITERS

(Ha

ɗ

in kai shine takenmu.)

_2

Free Page

Tuni

hawaye ya b'alle daga idanun

muneerah jin Abbu ya ce cikin zafin rai "Da izinin ubanta, kin ga sakina ki kiyayeni wallahi, ke Muneerah zo ki wuce kije kinji Allah yayi miki albarka." Fuskar Ammi a

ɗ

aure take jifa masa kallo mai cike da bala'i Ai kuwa Mune

erah na fita ta sauke kwandon masifarta a kansa. "Na fa gaji da wannan rainin hankalin naka ba zaka dinga juyani kamar wata

Ƴ

arka ba,ban maka dole ka zauna dani ba, haba ina dalili kayi ta sakin nawa mana sai me? Da

ɗ

in abin ba cusa maka ni aka yi ba, har

ƙ

asar mu kaje ka yaudaro iyayena ka auro ni." tsaki yaja kawai ya fice yana jinta tana sake fa

ɗ

ar aikin banza, kuma wallahi ba wata shegiya da zan bari ta ri

ƙ

e min

ƴ

a, a barni idan ma kasheta zan yi na kasheta ai ta wace." Abbu girgiza kai kawai yayi yana

mamakin Sakina da ko ka

ɗ

an bata jin nauyin furta masa duk maganar da tazo bakinta. A kullum kuma sai tayi wannan zancen na ba cusa masa ita aka yi ba wanda yasan gori ne kawai take wa Sadiya tunda itace aka yi musu auren ha

ɗ

i. A zahiri ya ce "Ai fa, ko bak

i fa

ɗ

a ba da zan iya nima da na sahhale miki, saboda na gaji da matsalolinki matsalar

ɗ

aya ba zan iya ba, duk wannan hargagin a baki ya tsaya Allah ya riga ya jarrabeni da tarin

ƙ

aunarki da ya riga ya zama jinin jikina, bana jin ma zan iya rayuwa babu ke,

amma shi ka

ɗ

ai ya san wahalar da take bashi wanda take rufe idonsa daga aikata adalci tsakaninta da kishiyarta duk da tarin ha

ƙ

uri da biyayyar da Sadiya take masa amma sam baya mata so koda kashi

ɗ

aya cikin goman da yake yiwa Sakina ya rasa irin wannan mas

ifa ko fushi tayi dashi yana rasa sukuni har sai ta sauko yaga murmushinta sannan ya ke sakin ajiyar zuciya ta samun kwanciyar hankali. Bai sani ba ko don kasancewarta daga jinsin larabawa,shi yasa ya ke mata kallon tafi sauran mata?

__________________

_______________

Da sau

ƙ

i sosai a yanayin da ta samu jikin

ƴ

ar uwartata Muneerah ta sakar mata cute smile kafin cikin tsananin ladabi ta dur

ƙ

usa ta gaida Mahmah, ita dai tana ganin mutuncin matar nan duk da

ƙ

o

ƙ

arin cusa musu tsanarta da Ammi take. Sadiya t

a shafa kan Muneerah kafin ta furta "

ƴ

ar albarka yau ba'a tafi Islamiyyar ba?" murmushi ta saki tana ajiye basket

ɗ

in hannunta ta ce "Zuwa nayi na zauna kije gida ki huta kada su Humaid su bu

ƙ

aceki don na jiyo rigimarsa ma da zan fito da na

tambayi Saliha

mai aiki sai ta ce wai Islamiyya ce ba zai je ba." Ri

ƙ

e ha

ɓ

a Mahmah tayi tace "Kiji min ja'irin yaro amma Humaid akwai

ɗ

an kirki shikkenan bari naje na dawo bayan la'-sar sai na kwana da ita, kinga ai ba za'a barki ke ka

ɗ

ai ba naga ma jikinnata da sau

ƙ

i

ƴ

a

r nema ta sha allurai." Ta fa

ɗ

a tana shafa gefen kumatun Hamda da haka kawai take mata wata irin

ƙ

auna ji take kamar jininta kamar kuma daga tsatsonta ta fito. Hamda ma rintse ido tayi tana ayyana da ana shawara da mutum kafin yazo duniya da tace ita tafi

son zuwa a tsatson Mahmah mace saliha mai kyautayi jin

ƙ

ai da bata

ɗ

au duniya a bakin komai ba. Banda tata uwar da ta tattara duk sa

ɓ

anin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login