Showing 63001 words to 66000 words out of 129261 words
da su....
.......
Jikar Nashe taku ce, ina alfahari da ku.
❤
️
❤
️
❤
️
❤
️
❤
️
🙏
ALKALAMIN JIKAR NASHE
YA ABIN YAKE
08033748387
26.
Hankalinsa ne ya kai k'ololuwar tashi. Yana k'ok'arin zame Hamdan a jikinsa ita kuma ta sake cukuikuyeshi don ita ma ta gano tahowar
Nannan ta tsakankanin kujera. Farin ciki ne ya kama shi ganin Nannan jiri ya d'ebeta ta rik'e kanta ta dafa wata kujera da take daf da ita ta zauna had'e da rik'e kanta. Ya saki ajiyar zuciya kafin ya zame Hamda daga jikinsa ya mik'e. Hamdan ta bi shi da
kallo me nuna zallar haushin abinda ya yi mata sai kuma ta yi k'wafa ta mayar da kanta kujera tana cije gefen leb'enta da ya riga ya zame mata d'abi'a. Hammad ya shige ba tare da ya lura da kallon da Hamdan take masa ba. Abu d'aya ya sani ya san zuciyarta
na nan tamkar ta buga don fushi.
A gefen kujerar Nannan ya tsaya ya dafa kafad'arta, da kyar ta d'ago idanunta da suka mata nauyi cikin jin barci ta ce "Ina kaje ina ta nemanka?" "Shi yasa kika taho jiri na kwasarki sai kace ni d'in k'aramin yaro ne bal
le na ce tunani ki ke zan b'ata." Ya fad'a cikin jin haushi da katse masa
hutun da ta yi. Idanunta Dishi-Dishi ta dinga binsa da kallo har ta ga ya koma mazauninsa. A hakan duk da tana jin jiki sai da ta sake mik'ewa ta bi bayansa tana zuwa ta sanya kanta
a cinyarsa ta k'udunduna a jikinsa kamar wani zai k'wace mata shi. A haka barci ya sake awon gaba da ita. Shi kuwa Hammad gaba d'aya ya raba hankalinsa kan Hamda da barci ya yi awon gaba da ita.
Cikin takaici ya sake zame Nanna da barcin ya d'an fara mata
nauyi amma sai yaji ta sake rik'e shi gam murya a cikin barci take ce masa "please Dear na fi samun nutsuwa da barci mai dad'i a cikin jikinka."
Cikin takaici ya zabga matsakaicin tsaki kafin ya mayar da kansa jikin
Kujerar a hankali shima barcin ya yi awo
n gaba da shi.
__________________
Cikin dare suka dira A airport d'in da ke garin kano Malam Aminu Kano International Airport. Hannun Nanna sak'ale da na Hammad. Ita kuwa Hamda da kyar take jan trolley d'inta ga jiri da take ji gaba d'aya yanayin ta y
a canja kasala take ji sosai da alama kuma laulayin ciki ne. Wannan karan Hammad fuskarsa a d'aure ya janye Nanna daga jikinsa don ya tabbatar zuwa lokacin maganin barcin ya sake ta tana sane take sake narke masa a jiki uwa wata yarinya. Gurin Hamda ya je
duk da banzan kallon da Nanna take wurga masa. Ya saka hannu ya janye trolley d'in da take ja da kyar ga wani amai da take ji yana taso mata. Idanunsa a kanta ya ce "Ya dai jikinne?" Kallo mai cike da harara ta wurge da shi kafin ta turo d'an guntun bakint
a. Cikin mamakin lamarin shagawab'arta kawai ya ga ta saki hawaye yana gangaro mata ta kuma ya gaba da d'an sauri alamar bata son magana da shi. Murmushi ya saki yana jifanta da kallo. Sannan ya ja trolleynsa da nata ba tare da ya sake bi ta kan Nanna ba y
a bi bayanta.
Taxi suka d'auka kasancewar ba wanda ya san da zuwansu sai Mahmah shi kuma ko su Humaid bai gayawa zai zo ba. Gidansu ya so wuce da su amma sai ya canja shawara ya wuce direct gidan Musty inda ya ajiye Hamda kafin su tafi. Ba'a gama gininsa
ba shi kuma ba zai je gidansu a wannan daren ba mahaifinsa ya wulak'anta su. Sai da ya tsaya a Eatery ya yi musu take away ya siyi kayan tea sannan suka wuce. Nanna mamakin inda ta ga yace a nufa take don haka ta kalleshi ta ce "Me yasa ba zamu gidan naku
ba? Za mu je gidan aro." Ya girgiza mata kai kawai ba tare da ya yi magana ba. Shi a gaban motar yake yayin da ita da Hamda suke baya. Bakinta ta ja ta tsuke ganin kamar baya son magana. Ga shi ya yi kicin-kicin da fuskarsa.
Kafin ya sallami maigadi Hamda
ta shige gidan abinta ainahin bedroom d'in da ta mallakawa kanta nan ta shige kawai ta zube a gadon tana mayar da nunfashin wahala ita kad'ai ta san yarda take jinta bata san kuma me ya sameta ba. Nanna kuwa a parlour ta zube takaicin Hammad ne yasa ta ka
sa magana tana bin parlourn da kallo duk da tsarin gidan ya yi mata amma ita bata ga dalilin da zai kawo su gidan ba. Ga Gwanar na iya har ta shige bedroom d'in wanda da alama shine babba a gidan. Bari ta zo ta ji su kuma a ina za su sauka?
Yana shigowa h
annayensa ya zuba a aljihu sannan ya dubeta "Ya baki shiga cikin bedroom ki
samu ki yi freshing up ba?" Ta girgiza kai "Ta ya zan shiga ciki alhali ban san inda zan shiga ba." Mhmn" kawai ya ce yana tura d'ayan bedroom d'in wanda ya san Hamda bata cikinsa.
Kuma shine k'arami don da alama ma d'akin yaran su Mustyn ne suke sauka idan sun zo. Nanna ta shiga cikin d'akin fuskarta a d'aure take bin gadon d'akin da kallo.
"Abu mafi dacewa dai kace da Hamda ta dawo nan, mu da muke mu biyu mu koma can." "Saboda ne
man rigima? Ta riga ta shiga na ce ta fito." Ya fad'a yana b'alle botiran rigarsa.
Nanna ta ja tsuka kawai "Amma ai nan gadon mu yayi mana kad'an?" "Sai ki bar ni ni na kwana da
hamda.."
Haka ya so ya ce sai kuma ya matse ya ce "Ba zai mana kad'an ba tunda
dama duk fad'in gado da yalwarsa ba kya barina na sake nanik'ata ki ke." Ya fad'a yana kashe mata ido da d'an murmushi ya fad'a toilet d'in da Mustafan tuni yasa mai kula da gidan ya sake gyara musu duk da dama ba wani shahararren datti ya yi ba tsaf Hamd
a ta gyara shi kafin ta tafi.
Tsawon mintuna ya fito d'aure da towel sai da ya shirya tsaf yana combing kansa ya kalleta "ke ba zaki watsa ruwan ba ki fita mu ci abinci."
Ta mik'e had'e da fad'in wash wallahi am too tired shi yasa ka ganni haka muje ka d
'an mammatsa min jiki na a toilet mana.
Ya wurga mata wani kallo kafin ya ce "Wasa kike amma? Ni tausar kika yi min? Ni da kika bi kika nuk'urk'usa a jirgi." Murmushi ta saki ta shige toilet d'in tana fad'in idan ban nuk'urkusa ka ba wa kake so na mannewa?
" Ya bita da murmushin dama so yake ta shige kawai ya nufi d'akin Hamda. Sai da ya kulleta ta k'ofar baya sannan ya nufi d'akin Hamdan.
A takure ya ganta cikin duvet a gado sai kakkarwa da rawar d'ari take. Ya k'arasa gadon ya jata jikinsa sosai yana b'al
le botiran rigarta. Jikin ya yi zafi sosai don haka ta kasa katab'us d'in k'watar kanta duk da haushin sa da take ji. Tana ji ya shige toilet ya d'ebo ruwa a wata roba da k'aramin towel a hannunsa ya sake hawa gadon. Sai da ya zare rigar jikinta kaf sannan
ya shiga tsoma towel d'in a ruwa yana bin sassan jikin yana gogewa tas ya goge jikin kafin ya gama kasala ta shiga bibiyarsa ji ya ke tamkar ya kusanceta amma kuma tausayinta ya kamashi ganin bata da lafiya. Tsaf ya shirya ta cikin riga da wando na barci.
Ya kawo hijabi ya zira mata ya mik'ar da ita tsaye murmushi kawai yake wurga mata. "Gwara a saka hijabi wad'ancan abubuwan su daina gigita min hankali." Ta d'auke kanta kawai ya sake dawo da fuskarta suka yi facing juna ta lumshe idanunta bata san na san
idanun su yi mata tasirin da zata sauke fushin da ta d'auka da shi. Duk da yanzun ma kaso mafi rinjaye a fushin ya zagwanye ya bi rariya tunda ya fara murzar jikinta da towel. Ji ta yi kawai ya kaiwa idanun sumbata a tausashe cikin dasashshiyar murya mai g
igita hankalin d'iyoyi mata ya ce "Ko ki saki fuskar nan ko kuma mu koma gado a yi mai gaba d'aya ta inda dole ki sake fuskar ko ba kya so." K'in bud'e idon ta yi balle ta saki fuskar sai ma hawaye da ta sakar masa "Ni ka kyaleni bayan ka fi damuwa da fari
n cikin matarka fiye da nawa ai ina kallo a jikinka tayi barci a jirgi." Dariya ce taso k'wace masa ganin lamarin na Hamda azimin ne. Kishi ne kawai yake nuk'urk'usar zuciyarta idanunta still a runtse suke kuma ba su fasa fitar da ruwan ba. Ji tayi kawai y
a d'auke ta cak. Daidai lokacin da bugun k'ofar Nannan ya tsananta ya fice da ita falo yana tsotse tsinin hancinta.
Ya direta a saman three seater sannan ya sake sumbatarta yana fad'in "My Daru Baby." Sannan ya
koma ya bud'e k'ofar d'akin da Nannan take ta
bugawa kamar zata b'alleta.
Yana bud'e k'ofar tana binsa da wani irin kallo. "Ban gane rufe ni a bedroom ba me kake aikatawa?" Idanunsa ya d'auke a kanta ba tare da yace komai ba ya juya ya shige cikin kitchen don muddin ya tsaya fes zata karanto yanayin
da yake ciki a cikin k'wayar idanunsa. Famfo kawai ya kunna a kitchen ya sakarwa kansa ruwan sanyi ba mamaki ya dawo hankalinsa daga duniyar da ya fad'a. Ta dad'e tsaye a k'ofar kitchen d'in hannunta rik'e a k'ugu tana k'are masa kallo. Shi kuwa bai bi ta
kanta ba, sai dai sanin cewa tana wajen ya sa shi tsuke fuskarsa tamau ya cigaba da juye ruwan shayin da ya dafa a flask. Sannan ya had'o komai a tray ya saka abincin da ya siyo musu a microwave ya d'umama duk tana tsaye kafin ta saki ajiyar zuciya ta juy
a hankalinta ya d'an kwanta ganin ashe girki ne ya d'auke masa hankali. Amma kuwa zata ci uban Hamda tunda ga ta kwance a falon tana jin bugunta ta gagara zuwa ta bud'a mata.
Fitowar sa ta sa ta zauna a kujera tana jifan Hamdan da kallon tsana. Ina ruwan
ganni gaho don Hamdan sam bata san ma tana yi ba. Wani barci ne mai dad'i da tarin nutsuwa ya sureta. Tana yi tana shak'ar k'anshin turaren Hammad da yabi ya manne mata a fata. Duk duniya ba k'amshi mafi soyuwa a wajenta kamar k'amshin turaren Hammad. Da z
arar ta ji shi take afkawa cikin wani yanayi mai wuyar fassaruwa.
Jin shiru har sun fara cin abincin bata motsa ba ya tabbatar da tayi barci. Hakan yasa ya dinga kiran sunanta da son ta tashi sai dai ko gezau ba tayi ba. Ya tabbata kuma tana jin yunwa. D
on haka ya shiga bubbuga gefen kujerar da take. Hamda da taji shi cikin barci ta mik'e tana sakin wata irin mik'a da ta saka shi runtse ido ba shiri ya d'auke kansa. Nanna kuwa tamkar ta zunduma ihu ganin yarda hallitun Hamda suka bayyana b'aro-b'aro ta ci
kin Hijabi. Kasancewar Hijabin mai roba ne. Bata san sanda ta saki tsaki ba. Duk da Hammad d'in ubanta ne amma sai ta ji wani matsanancin kishin yarinyar ya kamata musamman ganin yarda gogannata ya runtse ido. Cikin takaici ta ce "Ke jaka ko da yake matsay
in ubanki ai bai kamata ki zauna haka a gabansaba babu suturar arziki. Mik'e ki koma d'aki ki sauya kaya." Hamda ta bita da kallo tana sakin murmushi sai kuma ta mik'e tana jin jiri cikin wata salon tafiya ta nufi d'akinta. Nanna ta sake jin zuciyarta ta b
uga ganin yarda Hamdan take juya hips da butt d'inta. Gashi wannan karan Hammad kasa hak'urin d'auke kai ya yi ya bita da kallo yana d'an cijar leb'ensa a zuciyar sa ya ayyana tabbas yarinyar nan idan ba a yi wasa ba nan gaba kad'an zata zautar da shi.
Na
nna cikin wata iriyar murya mai alamar kuka ta ce "Na shiga uku ji fa kallon da kake bin ta da shi ko zaka bita ne ka turmusheta kamar yarda ka turmushe uwarta har kuka samar da cikinta." Wani kallo ya wurgeta da shi kafin ya girgiza kai ya had'e ransa ya
mik'e ya haye kujera kwanciya kawai ya yi ya lumshe ido zuciyarsa na wani irin bugawa muradinsa kawai Hamda. Zuciyarta Nanna ta shiga yi mata sak'e-sak'e don haka ta k'i tashi daga falon ta fara tunanin anya ba komai tsakanin Hamda da mijinta zubin yarda y
arinyar take karairaya kamar dama tana yi ne don ta ja hankalinsa. Menene ma dalilin kulleta a d'aki d'azu? Kuma ta zo ta samu yarinyar kan kujera idanunta a lumshe take ayyana kada fa su raina mata hankali don haka zuciyarta a tunzire ta mik'e ta nufi d'a
kin Hamdan. Don idan ta tabbatar da zarginta tabbas zata iya cirewa Hamdan wata gab'a a jikinta... direct ta danna k'ofar d'akin bakinta na fesar da wani irin hucin b'acin rai.
To fa!
Jikar Nashe taku ce
❤
️
❤
️
❤
️
❤
️
❤
️
🙏
ALKALAMIN JIKAR NASHE.
YA ABIN YAKE
?
27.
08033748387.
Cizar baki tayi bak'in ciki ya turnik'eta jin k'ofar a kulle take gam da alama sai da ta murza key d'in sau biyu. K'arar bugun k'ofar ne ya farkar da Hammad da guntun barcin da ya fara surarsa. Da sauri ya mik'e yana isa corridor
d'in mamaki fal fuskarsa da yaga Nanna ce a tsaye tana aukin buga k'ofar da alama ma kamar bata cikin hayyacinta "Wai Nanna meye haka ne? Kin san kuwa k'arfe nawa yanzu ki ke aikin buga k'ofa. Idan ta bud'e me zata miki me yasa ba kya son zaman lafiya ne?
" Jijjaga jiki take tana masa kallon sama da k'asa "Eeh mana, ka ce haka ni kuwa na san k'arfe nawa. Uku har da Rabi na dare ko ba haka bane? Kuma ina sane nake buga k'ofar so nake ta fito ta sanar da bi uban me ku ke aikatawa a b'oye? Don haka siddan ba z
ata dinga wannan karairayar jikin ba, da duk wanda ya gani ya san da wata manufa take aikataw so take ta ja hankalinta kanka ko ma ka riga ka kai kanka wajenta idan ban da haka ta yaya da aurenta zata dinga maka d'abi'ar karuwai. Ko da yake uwarta ma da au
ren ubanka a kanta ka nemeta har ka yi cikinta...." Wasu taurari da ta gani shi yasa ta shanye maganar ta tsaf a mak'ogaro mari fa? Sosai ta dinga shafa wajen tana jifansa da kallon mamaki yaushe rabon da ya mareta tun farkon aurensu lokacin yana kan ganiy
ar cutar da bata tantama hauka ya yi a lokacin. Sai ga shi yanzu a cikin hayyacinsa ya sake marinta. Idanunta a jirkice ta d'ago tana kallonsa "Ni ka mara?" "Na mareki d'in, kuma ko yanzu kika sake alak'anta ni da waccan maganar zan sake zuba miki mari. Tu
nda ke ba ki san kara da kawaici ba. Sau nawa na ja kunnenki akan maganar amma kin yi burus da jan kunne na kullum sai sake maimaita min zance mafi muni a kunnuwa ki ke." Da kyar ta janye jikinta daga wajen ta shige d'akin zuciyarta tana tunzira da b'acin
rai gani take idan ta cigaba da tsayawa a wajensa komai ma zata iya aikata masa.
Shi ma tsaki ya ja ya koma falo. Ya zube a kujera madadin barcin ya yi gaba da shi sai ya ji tas idanunsa sun washe. Dama da ya ya samu
Ya yi barcin tunanin Hamda ya hana sh
i sak'at sannan ta zo ta sake caza masa kai da kalamai mafi muni da ya tsani ya ji a kunnuwansa alak'anta shi da matar ubansa. Ya runtse idanunsa gobe dai zai fasa b'aragurbin k'wan zai ga da wani ido Nanna zata dube shi, yana zaune anan har ya ji kiran
sa
llah ya tashi ya fara nafilfili kafin shigar lokacin Sallah.
Daidai lokacin itama Hamdan sallah take ga yunwa ta addabeta kuma bata san fita falon balle ta had'u da Nanna ko d'azu duk masifar da aka buga tana juyo su daga cikin d'akin bud'ewa ne ba zata
yi ba don bata shirya karb'ar tijarar Nanna ba. Idan ta matsu da son jin amsoshin tambayoyinta ta rutsa mijinta ta tambayeshi ita ba ruwanta.
Sai da ta ji wajen ya yi tsit alamar sun kwanta bayan sun yi sallah sannan cikin sand'a ta fito daga ita sai y'a
r riga iya cinya cikin sand'a ta bud'e kitchen d'in bata san ta yi dogon motsin da wani zai ji ta. Sai dai ina duk abinda take yi idanunsa a kanta. Ya saki murmushi kawai ganin yarda gashinta ya mimmik'e sai ka yi zaton aljannah ce.
Tana tsaye a kitchen d
'in tana warming d'in abinci da cup d'in
Madara a hannunta tana sha da sauri da alama yunwa take ji. Ji ta yi a jikinta alamar wani yana kallonta. Ta juyo a tsoarace zata saka ihu ya manna jikinsa da nata had'e da rufe mata baki ruf. "Ya jikin na mu?" Ya r
ad'a mata yana shafa k'asan mararta "Wannan babyn me yasa yake wahalar da mu ne? Tun ban gama cin amarcin ba. Mhmn" wani shock ne ya zuyarceta ta bud'e ido sosai alamar tsorata kafin ta juyo su yi facing juna "Baby fa na ji kace?" Ya d'aga mata gira yana j
ifanta da murmushi had'e da shafo mararta "Tabbas na yi ajiyar k'wai anan ko nace k'waya k'wayai baki ga yarda kika yi fresh ba?" Jikinta ta zare daga nasa "Ina ni sam ba ni da