Showing 3001 words to 6000 words out of 129261 words

Chapter 2 - YA ABIN YAKE complete

28 Aug 2026

49

halayen Mahmah a hankali ta ce "Nagode Mahmah sai kin dawo." Ha

ɗ

e rai Mahmah tayi tace "Kul na sake ji, ba godiya tsak

aninmu yarda na

ɗ

auki

ƴ

a

ƴ

an cikina haka na

ɗ

aukeku zan iya yi muku duk wata hidima da ta kama uwa zata yi ga

ƴ

a

ƴ

anta Ubangiji Allah yayi muku albarka gaba

ɗ

aya." suka amsa da ameen gaba

ɗ

aya suna bin bayanta da kallo har ta fice daga bigiren da suke. Munee

rah ta saki ajiyar zuciya a fili ta furta Mahmah Uwace ta nunawa ayi alfahari da ita ubangiji ka shiryi Ammi itama. Hamda runtse ido tayi kafin ta ce ameen cikin rawar murya da gaske tana jin ra

ɗ

a

ɗ

in da ya ninka na Muneerah a ranta.

Da yamman kuwa Sadi

ya ta yakice duk wasu tarin ayyukanta duk da yawan da suka yi mata, kasancewar Didi mahaifiyar mai gidansu a gobe ake saka saukarta daga

ƙ

auyen Gwarzo kamar yarda ta saba duk shekara a watan azimin tsofaffi take zuwa sai kuma ta tafi bayan sallah babba ba

yan ta dawo daga aikin Hajji. Idan kuka lissafa zaku ga wata shidda take a kano tayi watanni shidda a gwarzo. Macece mafa

ɗ

aciyar gaske kuma idan tazo duk wani iya shegen Ammi sai dai tayi shi a bayan idonta kasancewar ta san ba ita bace

ƴ

ar gaban goshinta

asali ma tun sanda ta bayyana muraran a matsayin matar

ɗ

anta ta nuna mata tsana ba tayi farin ciki ba sam da auren nasu. Duk da dai bata nuna mata ba

ƙ

in hali amma fa kaifi

ɗ

aya ce kana yi zata kiraka ta gaya maka gaskiya ko mai zaka yi kuwa. Ga shi Allah y

a zuba mata kwarjini da duk tsaurin idonka baka isa ka kalleta ka gaya mata magana ba sai dai a bayan idonta. Ba kuma ta son

ƙ

azanta kuma duk sanda tazo dama janye Hamda take ta mayar sashenta.

Ƙ

yale Sakina kawai tayi ba don tafi

ƙ

arfinta ba sai don ta

na son taga

ƙ

arshen rashin mutuncinta, tana so kuma ubangiji ya shayar da ita ruwan mamaki shi yasa ma bata

ɗ

auketa ba don idan ta

ɗ

auketa tabbas Sakina taci riba a wajensu tunda ta bayyana

ƙ

arara kenan ita take juya su.

Shirye-shirye da gyaran

ɗ

akin ya

hana Mahmah zuwa asibitin sai bayan

ƙ

arfe biyar, sannan ta tafi bayan ta tura Humaid gidan yayansu na biyu Hamidan ya kwana, don idan ta barshi da Saliha wahala zai sha, da Hamood yana nan ne ma da sau

ƙ

i to ya tafi karatu can

ƙ

asar Egypt.

Da Abbu suk

a tafi asibitin, suka bar Ammi a jikin window sai cizon yatsa take ganin yarda suke tafe cikin nisha

ɗ

i sai tuntsira dariya suke, wato ita ya mayar

ƴ

ar banza bai damu da

ɓ

acin ranta ba tana sane ta

ƙ

i fita gyaran

ɗ

akin Didi, duk don ta samu ya kulata amma ka

mar ya san manufarta

ya tattara ya watsar da ita da kansa ya zage aka yi aikin dashi da Mahmah don a dokarsa bai yarda

ƴ

an aiki suyi masa aikin uwarsa ba don

ƙ

arara ta nuna masa bata so kasancewarta mai tsafta da tsantseni.

Kamar ya san tana lafe a window

tana kallonsu ta taga ya bu

ɗ

ewa Sadiya

ƙ

ofar motar yana jifanta da wani irin murmushi da ya tunzira zuciyar Ammi taji wani kishi yana katantawa da ita, har yau ta kasa iya danne kishinta akan Sadiya duk da ta fita da komai amma haushinta take ji sosai ta

na tunanin duk duniya ba wanda ta tsana sama da Sadiya musamman da tayi mata zarra wajen haihuwar

ƴ

a

ƴ

a maza don ita kaf

ƴ

a

ƴ

anta biyar maza ne ba mace ko

ɗ

aya abinda yake sake ba

ƙ

anta ran Ammi kenan musamman idan kalmar ' Sadiya taci gida'. Ta fa

ɗ

o dodon

kunneta da mafi yawan akasarin mutane suke fa

ɗ

a musamman a wajen taron biki ko suna na dangin mijinta, kai har da ma na mutuwa ta sha ji ana mata gori ko don mutanen sunyi la'akari da yarda maitarta ta fito a fili na son haihuwar

ƴ

a

ƴ

a maza ne shi yasa ake

jifanta da zancen? Da sauri ta saki labilan tana runtse ido tuno da maganar da likita yayi bayan haihuwar Hamda ya tabbatar mata da ba zata sake haihuwa ba saboda mahaifarta ta ta

ɓ

u dole aka juyata haka dole tana ji tana gani burikan ta suka bi iska, tayi

burin haihuwar

ƴ

a

ƴ

a maza ita ba don gado bama don son taje gidajensu ta shimfi

ɗ

a mulki kamar yarda Didi take shimfi

ɗ

a mulkinta a gidajen nata yaran. Tana jin tashin motarsu ta saki tsaki ha

ɗ

e da furta zaka biyo dare ka nemeni ne wallahi kayiwa kanka sai n

ayi sati ban baka ha

ƙƙ

inka ba, ta tabbata kuma sai ya kusa suma don idan tayi masa yaji ko na kwana

ɗ

aya ne ranar girkinta zama yake yayi mata kuka yana ro

ƙ

onta, don da gaske shi ka

ɗ

ai yasan ruwan zallar da

ɗ

in da yake kwankwa

ɗ

a a jikinta balle sati! ta sa

ki murmushi da ta tuna ha

ɗ

a

ɗɗ

iyar zumar da ta siya da zata kusa zautar dashi a zahiri tace gidan ka tarar.

_____________________________

Da sau

ƙ

i sosai suka sameta don likita ya tabbatar musu zuwa safiya ma idan drip

ɗ

in da ake saka mata ya

ƙ

are za

'a iya sallamarta. Mahmah da kanta ta zauna tana bata kunun gya

ɗ

ar da ta damo mata ta sha kuma sosai har sai da tayi gyatsa. Abbu murmushi kawai yake yana sake jaddada kimar Sadiya a zuciyarsa, da gaske

ɗ

in ita ta dabance zuciyarta mai kyauce,Mai halin mut

anen farko shi yasa kullum yake mata kirari da Hali dubu.

Kashegari kuwa aka sallamesu, ko kafin suje gida tuni Mahmah tayiwa Saliha waya ta ce ta gyara mata

ɗ

akin da yake kusa dana Humaid nan zata saka Hamda a ciki, duk da bata da tabbacin uwarta zata

yarda sai dai wannan karan Abbu ya. tsaya kai da fata ya ce dole nema ta yarda tunda ita bata sonta bata isa ta hana wani ri

ƙ

eta ba.

Suna shigewa sashenta Ammi ta fito a sukwane cikin bala'i ta shiga

ɓ

angaren Sadiyar tana zuwa

ta shiga surfa bala'in sai

an fito mata da

ƴ

arta ai ba uban wanine ya haifa mata ita ba matar shige kawai borar gida" Sadiya murmushi ta saki kafin ta girgiza kai ta ce"Wallahi ba zata fito ba sai dai idan Ubanta ne yazo ya fitar da ita da kansa, kuma alhamdulillah borar gida ita ta

zama uwar mazan gida mowa kuma ta haifi mata...... Wani kukan kura Ammi tayi, tayi kanta yasa na runtse ido don na tabbata ba za'a kwashe da da

ɗ

i ba._~AL

Ƙ

ALAMIN JIKAR NASHE

YA  ABIN  YAKE ?

LIttafin Nazeefah Sabo Nashe.

08033748387

Follow me on A

rewaBooks

@nazeefah

https://arewabooks.com/book?id=635c58dc8a75f51b283a378e

ELEGANT ONLINE WRITERS

(Ha

ɗ

in kai shine takenmu.)

_3

Ya abin yake?

Daban yake da sauran.

Da sauri Sadiya ta fincike wuyanta

ha

ɗ

e rai sosai tayi  ta ce "kada k

i fara kada kiyi wannan kuskuren, ko ina yarinya ban yarda da dambe da kishiya ba, balle yanzu da nake da

ƴ

a

ƴ

a da jikoki har da surikai."

A zafafe Ammi ta ingijeta tare da

ɗ

aga hannu zata zabga mata mari dai-dai lokacin da drivern Didi ya danno hancin mot

arsa cikin gidan tare da sakin gigitaccen horn, bisa bin umarnin Didi don sanar da masu gidan zuwanta, wanda hakan shine tambarinta.

Cak Ammi tayi da hannunta cikin matu

ƙ

ar

ɓ

acin rai da haushin bayyanar jarababbar tsohuwar,  tayi tsaki ta fice daga sashen

Mahmahn da sauri don ta san tabbas Didi tazo ta tarar da wannan tashin hankalin ranar na lahira ma sai yafi ta jin da

ɗ

i. Mahmah tayi murmushi kafin ta furta "Gaba da gabanta"da ki tsaya mana. Sannan tayi azamar fita don tarar Didin.

Fuskar Didin a wash

e take kallonta, da duk jama'ar gidan tana amsa gaisuwarsu cike da murnar samunsu lafiya, ahalin Sakina ne kawai bata gani ba. Bata damu kanta ba ta san dalilinsu na

ƙ

in zuwa bai wuce ba sa son tayi musu gorin rashin aure ba, alhali ba mijin suka rasa ba s

una dai jiran wanda ya ci ya tada kai.

Murya a cunkushe ta kalli Sadiya ta ce"Ita hakimar kishiyar taki tana ina?"

Mahmah ta

ɗ

an yi jim kafin ta ce "Ina ji sallah take tunda baki ganta ba." ta samu kanta da gillara

ƙ

arya duk don ta gyara lamarin. Didi ta

kalli agogon hannunta kafin ta ce "Sallahr walaha take Kenan da sha biyun rana? Sadiya kenan kishiya kike karewa don kada nayi mata sababi? ai ba tun yau na san Sakina bata

ƙ

aunar taga nazo gidannan ba, saboda bata son na sawa yaranta ido to wannan karan a

shirye nazo tsaf wallahi ba zan bar gidannan ba sai na aurar da iyayen matan da ta girke a

ɗ

akinta, su ba zawarawa ba su ba

ƴ

an mata ba, shi kuma solo

ɓ

iyin mijinku ya saka mata ido sabida baya son laifin balarabiya."

Sunkuyar da kai Sadiya tayi kafin ta

ce "Kiyi ha

ƙ

uri Didi ai aure lokacine da zarar lokacinsu yazo ko suna so ko basa so sai sun yi."

Dai-dai lokacin da Ammin ta shigo kuma duk wani sababin Didin akan kunnenta take yi ranta ya sake

ɓ

aci shikkenan wannan matar zata zo ta

ɗ

aga mata hankali.

Fuskarta ba yabo ba fallasa tayi sallama ha

ɗ

e da fa

ɗ

awa cikin parlourn. Didi ta zuba mata ido tana jijjiga kai ganin yarda Sakinan ta cono

ɗ

ankwali har gaban goshi,alamar dake nuni da cewa a shirye take da amsar duk wani rashin mutunci na Didin.

Murya a c

unkushe ta fara gaisheta Didin ta yamutsa fuska kafin ta ce "Ai Sakina da kin bar gaisuwarki tunda ba dole nace sai kinzo kin gaisheni ba, ba bu

ƙ

atar ta nake ba gaisuwar da za'a yiwa mutum ana faman

ɗ

aga hanci dai-dai nake dake wallahi, ki bini a hankali k

afin ki kaini bango." Sakina dai

ɗ

an murmusawa tayi wanda direct zan iya kiransa dana rainin hankali ta mi

ƙ

e cike da izza tace "A huta lafiya Didi" daga haka ta ka

ɗ

a zaninta ta wuce ta bar Hajja Didi da

hangamemmen baki don kuwa ta hango raini tsagwaronsa

a fuskar Sakina,  girgiza kai tayi kawai tana kallon Sadiya tace "Shahara iyye! Cabd'i jam" girgiza kai itama Sadiyar tayi ita kanta tana mamakin yarda Sakinah ta fetsare har haka?  Didin da ko ido mutane basa iya ha

ɗ

awa da ita idan tana magana. Ita dai mu

rya a sar

ƙ

afe ta hau bata ha

ƙ

uri sannan ta mi

ƙ

e don ta bawa Didin waje ta huta har ta kai bakin

ƙ

ofa Didin tace "Ina Hamda ne ban ganta ba ko bata gama gallafirin makarantar kwanar bane?" Sadiya ta girgiza kai ta ce tana

ɓ

angarena bata da lafiya ne yau ma

aka yi discharging

ɗ

inmu daga hospital ai da tuni kin ganta ta fito."

"Subhanallahi me ya sameta haka? Yanzu haka shai

ɗ

aniyar uwarta har yau bata san annabi ya faku ba ko? Wannan mata sai kace wacce tazo a zamanin jahiliyya

ƙ

iri-

ƙ

iri ka

ƙ

i

ƴ

arka ba laifin

tsaye ba na zaune, muje in ganta ai gwara da aka mayar da ita

ɓ

angaren naki, naga uban da zai ce sai ta koma gurin wula

ƙ

antacciyar matar can da ta zamewa mijinki matar jaraba." Ita dai Sadiya murmushi kawai ta saki ta bi bayan Didin tana tafe tana ri

ƙ

e za

ninta da yake shirin fa

ɗ

uwa.

A kwance suka sameta idanunta a lumshe lokaci guda ta sake zabgewa dama ita ba jikin arziki ba kyalan-kyalan take tamkar ta fa

ɗ

i ko don bata da kwanciyar hankali ne Allahu ya alamu. Didin da sauri ta

ƙ

arasa gefen gadon ta z

auna tana dafa goshin Hamdan, da kyar Hamdan ta bu

ɗ

e idanunta da suka zama tamkar garwashi ta zuba su akan Didi tana sakin wani malalacin murmushi, tana shirin mi

ƙ

ewa Mahmah ta ce "Koma ki Kwanta Ke da ba kya jin da

ɗ

i." Wani kallo Didi ta zabga mata kafin

ta ce "Ta zauna a ina? Bayan Allah ya kawo ni,  ke tashi dahalla mu wuce idan banda kafirin iyayi na Sadiya me ye ha

ɗ

inki da ita da har zaki rabamu? Sadiya ta gumtse dariyarta ta ce "Ayi ha

ƙ

uri Didi bari na taimaka mata ta koma

ɓ

angarennaki" "Ya dai fi, in

banda shegantaka ba ita take taya ni hira ba, sai kuma a barni can a zaune ni ka

ɗ

ai kamar wata mayya dama ku gidannan ba wani yawan arziki ba kowacce ta tsaya ragwanta daga haihuwa biyar kawai ni sai da na haihu sau goma sha hu

ɗ

u ke da kanki kin sani zama

ne kawai Allah baiyi zasu yi ba, Hu

ɗ

u kacal Allah ya raya min na kuma gode masa a hakan ma, muje dahalla kin tsaya min wani iyayin banza."

Ammi da take tsaye a jikin window ta hango fitowarsu ana rirri

ƙ

e da Hamda wani abu mai kama da tausayi yaso shiga

ranta amma sai tayi tsaki kawai  ta saki labilan zuciyarta na sake

ɓ

acin ran

ƙ

in barinta ta cigaba da wahalar da Hamda da aka yi, yarinyar da ko sunanta bata son ji bare karo da ba

ƙ

ar fuskarta.

Didi suna shiga

ɗ

akin ta hau damawa Hamda fura da nononta

mai kyau da tazo da shi, sai garin fura mai

ƙ

anshi da aka yi mata dakan hannu sai zabga

ƙ

amshi yake. Sosai damun yayi kyau sai

ƙ

amshi take bata saka mata sugar ba sai zuma farar sa

ƙ

a.

Da kyar Hamda ta mi

ƙ

e ta kar

ɓ

i furar ta fara sha dama Allah ya zuba ma

ta son fura don dai bata

samu ne sai Didi tazo, don wani lokacin da gangan Ammi take dama furar kuma ta hanata ta bawa masu aiki saboda ta san tana tsananin son furar. Ta lumshe ido tana jin da

ɗ

in zuwan kakartata da ta tabbatar soyayyar da take mata babu a

lgus. Sosai ta samu

ƙ

warin jikinta har ta mi

ƙ

e da kanta ta shiga toilet tayi alwala tazo ta tada sallah a gefen Didin da take sallahr itama.

Suna idarwa suka jiyo sallamar  su Muneerah Najma da Nasma fuskar Muneerah ce kawai a washe banda ta su Najma da

suka yi kamar an aiko musu da sa

ƙ

on mutuwa.

Muneerah da sauri ta isa wajen Didin tana gaisheta, itama cike da kulawa take amsawa tana son Muneerah musamman da yake ita sunanta taci "Ina kika shiga tun

ɗ

azu ban ganki ba?" Muneerah tana

ɗ

ibar fura ta ce "

Wallahi Didi Islamiyya naje da na gaji da tsimayin zuwanki.".Didi ta ce "Masha Allah ubangiji ya bada nasarar karatu. Ku kuma asararru ina kuka shige ana nan dai ana ha

ɗ

a kafa

ɗ

a da iyaye an

ƙ

i aure ko? To ku kwana da saninku wannan karan da shirina nazo in

ma ku fitar da miji ko ni na fitar muku acan Gwarzo cikin dangi ko abokan arziki, na baku wata

ɗ

aya kacal wallahi wannan karan ba zan kar

ɓ

i uzirinku ba ko kun wuce azimi ba zaku wuce sallah

ƙ

arama ba insha Allah ku ha

ƙ

ura ku za

ɓ

i ko waye tunda govenor da s

hugaban

ƙ

asar har yau ba su ganoku ba,  sai ku rungumi ha

ƙ

uri kafin furfura ta fara bayyanar muku a gida, don kyan da kuke ta

ƙ

ama da shi zagwanyewa zai yi matu

ƙ

ar babu aure shashashai kawai." suna gama gaisheta suka mi

ƙ

e ransu a.

ɓ

ace da tijarar da take mu

su suka

ƙ

arasa wajen Ammi Suna shiga taga alamun Didi ta kunnosu tsaki tayi kawai tayi kafin ta tambayesu mai ya faru? Najma ta zauna tana zuba tagumi ta ce "Jarrabar tazo yaushe zamu ga dai-dai daga zuwanta har ta fara zancen aure wai mu zata ha

ɗ

a da

ƴ

an

gwarzo kurt da kuwa sai ta gwammaci ki

ɗ

a da karatu wallahi don ba mai saka ni auren mutumin

ƙ

auye." 

Tsaki Ammi tayi kafin ta ce "Ya zama kuwa dole na tashi tsaye wajen samo muku mazaje na kece raini ko da kuwa zanyi yawo tsirara burina naga kun auri maza

n kece raini da zanyi tun

ƙ

aho dasu a matsayin surukai tunda dai Allah bai bani yara mazan da nake burin naje gidansu na baje mulkina ba, kamar yarda waccan tsohuwar take baje nata, tun ina yarinya ban fi shekara sha

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login