Showing 129001 words to 129261 words out of 129261 words
fad'a zuciyarsa cike da alhinin ranar da za'a ce masa Didi ta mutu suna son Didi sosai sai dai sun san tabbas Didi ta zo gangara duk da ance ba a san Gawar fari ba. Fatanmu dai Allah yasa
mu cika da imani ya ji k'an magabatanmu.
Tammat.
(Darasin cikin littafin: kowane 'da Allah ya baka namiji ko mace ka gode masa. Sannan a dinga kyautatawa mutum zato ba kowacce mace don ka ga tana zaune da mijinta lafiya kace asiri ta yi ta mallakeshi
ba, akwai hanyoyin mallakar miji ba boka ba malam. Ku yi amfani da alherin cikin littafin ku yi watsi da sharrin da yake ciki. JIKAR NASHE ke cewa Shukran lakum. Allah ya sada mu da alherinsa.
❤
️
❤
️
❤
️
❤
️
😭🙏
NAZEEFAH SABO NASHE.
DOMIN SAMUN LITATTAFAINA SA
BABBI DA TSOFAFFI KAI TSAYE KA SHIGA WANNAN LINK D
’
IN, DAGA YAU A CAN ZAN DINGA POSTING SABON LITTAFINA MAI SUNA GASKIYAR LAMARI LABARIN DA YAZO DA GUMURZU DA SOYAYYA MAI ZAFI IRIN SOYAYYAR DA AKE CEWA MUTU KA RABA.
Note: wanda yake cikin d
’
aya daga cik
in groups dina don Allah kada ya shiga mutane suna son shiga amma duk groups d
’
in a cike suke. Ku yi zamanku a inda kuke labarin zai dinga zuwa a duka JIKAR NASHE PLATFORM.
Nagode sosai.
Wattpad @Nazeefah381.
Arewabooks@NazeefahSaboNashe.
(Akwai Boo
ks na ku
’
di ga masu buk
’
ata.)
★
𝕹𝖆𝖟𝖊𝖊𝖋𝖆𝖍
✍
️
Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/5Y2EmZDu7OvHg6iDTCY81D