Showing 120001 words to 123000 words out of 129261 words
(Haka ake so yanzu iyaye su zama ki zama k'awar y'arki, kafin wata can ta d'orata a turbar rashin hankali ta kashe mata aure a banza a wofi, amma wasu iyayen sai su zauna kunya y
aranki su rasa inda za su kai matsalarsu su ji sanyi sai wajen k'awaye.) Ammi ta d'an harareta "Ki bar wani sunkuyar da kai ban amince ki yi aminiya da wata ba da ya zarce ni ko yayyenki indai a fannin aure ne." Hamda ta d'aga kai tana karb'ar cup d'in da
Ammin ta mik'o mata damammen nonon Shanu ne da ya sha had'in magani na su na y'an Jordan, Hamda kuwa sai da ta shanye tas sannan ta mik'a mata cup d'in. "Ki ajiye hankalinki sosai akan mijinki ki fahimci abinda yake so d wanda baya so ki san ta sigar da za
ki bi ki kwantar masa da b'acin ransa ko fushinsa ta yarda koda daga waje wani ya b'ata masa rai zai ji ba inda yake son ya zo sai wajenki. Ban da d'aga murya fiye da ta miji yana rage k'ima da martabarki a idanun miji, ban da kai k'ara yana wanzar da rash
in zaman lafiya a rayuwar aure ko fad'a kuka yi ku sulhunta kanku ba tare da third party ba." Sosai nasihar Ammin ta shiga zuciyarta sai ta samu kanta da alfahari da samun mahaifiya kamar Amminta. Har bata san sanda ta shige jikinta ba tana jin wani farin
ciki, ita ma Ammin sosai ta rungumeta a jikinta dukkansu nutsuwa na saukar musu.
_______________
Da safe KK ya yi niyyar zuwar wa danginsa da lamarin da ya kira da bazata, ya san tabbas yau zai gigita tunaninsu da hankalinsu gaba d'aya.Hamda da Didi y
a sa Driver ya d'auko masa da suka zo ya ce su zauna kada su shiga hall d'in taron familyn na su da suka saba yi duk shekara sai ya aika da kansa an kirasu. Ya shige d'akin taron ya bar Hamda da Didi zaune a cikin mota Didi dariya kawai take tana son ta ga
yarda idanun y'an banza yake.
A falon gaba d'aya ahalin K. Mud'allab sun hallara ana ta gaisuwar zumunci kowa ya yi masa jawabin kafin a mik'awa KK mic d'in ana sauraran nasa jawabin, burinsu su ji wannan shekaran nawa nawa zai ba su kamar yarda ya saba
basu duk shekara. Gyaran murya ya yi kafin ya ce "Alhamdulillah yau ina tafe da albishir mai dad'in ji." Sosai bakunan mutanen wajen suka dinga washewa tamkar gonar auduga burinsu su ji daddad'an albishir d'in. KK ya cigaba da kallonsu yana sakin nasa mur
mushin da suka rasa musabbabinsa "Alhamdulillah, Ina farin cikin sanar da ku auren y'ata ta cikina Hamda Kamal Kabeer Mud'allab........"
β
πΉπππππππ
β
οΈ
β
πΉπππππππ
β
οΈ
β
ALKALAMIN JIKAR NASHE
π²
YA ABIN YAKE?
47.
Don samun littafin duka d
uba
Wattpad @Nazeefah381
Ko
ArewaBooks @NazeefahSaboNashe.
47.
*08033748387*
Nazeefah Nashe: Tsit d'akin taron ya samu bak'uncin shiru, zuk'atansu d'auke da mabanbanta tunani da gaske lamarin ya zo musu a bazata, idan ba kunnensu ne ya ji ba daida
i ba kamar KK Mud'allab ne yake sanar da su yana da y'a ta cikinsa wacce yake shirin aurarwa, mutumin da suke ran mutuwarsa nan kwana kusa don ma hak'ansu ya kasa cimma ruwa a duk sanda suka yi yunk'urin kisan na sa basa samun nasara sosai yake samun kariy
ar ubangiji daga duk wani sharri su da makircinsu. KK ya sake sakin murmushi ganin yarda duk fuskokinsu suka nuna zallar tashin hankali da rud'ani, ya cigaba da magana cikin nuna k'arfin k'udirar ubangiji "A shekaru sha tara da suka wuce bayan tsawon lokac
i ina neman haihuwa Allah ya na d'aukar ransu dabarar auren Sirri ya zo zuciyata haka ya sa na d'aura aure da Mahaifiyar Hamda, na kuma b'oye bayyanuwar hakan har zuwa yanzu da halin bayyanawar ta yi, bayan Hamda kuma har ila yau ina da k'anwarta Kamla da
matata ta yanzu ta haifa min aka kuma raineta a gidan da Hamda ta taso, sun tashi ne duka a k'ark'ashin tarbiyya d'aya." Kafin ya k'arasa duk wad'annan bayanin tuni zuciyoyinsu sun cunkushe sun kuma rine da tsananin b'acin rai ji suke lamarin yazo tamkar w
ani irin almara zuciyoyinsu bugawa suke da tsananin k'arfi suna jin tsanar KK na k'ara gauraye jini da b'argonsu duk wani shiri na su ya tashi a banza kenan, ba su sare da lamarin ba sai da KK ya umarci d'aya daga cikin body guards na sa su je su shigo da
bak'in da suke mota. Zuwa lokacin tuni zuk'atan y'an uwan nasa sun tafi akan yarda za su yi su kawar da zuri'ar ta KK kusan dukkansu tunaninsu d'aya ne tun ma kafin su Hamdan su shigo falon. Ko k'aunar ganin tsatson KK d'in basa yi illa basaja da suka yi d
a fuskarsu zahiran suka nuna farin cikinsu yayin da bad'inin zuk'atansu suke cikin wani irin k'unci da rad'ad'i mai barazanar bugawar zuk'atan nasu.
Sassanyar muryar da ta yi musu sallama da ita ne ya sa dukkansu suka d'ago suna mata kallon mamaki musamman
ganin yarda tsananin kamarsu da KK ta bayyana zahiri ba sai ka tambaya ba ka san jininsa ce. Babu inda ta bar komai na KK illa k'irar jikinta da tata ta zamo ta mata shi kuma tasa kuma ta zamo mai cikakken zati irin ta y'an maza. In banda haka harta da k'
wayar idanunsu iri d'aya ce. Bisa tilas suka shiga k'ak'alo murmushi suna binta da shi duk da kana ganin murmushin zaka saka shi a mizanin yak'e wanda bahaushe yake cewa ya fi kuka ciwo. KK ya dinga bin fuskokinsu da kyakykyawan nazari yana sakin murmushi
mai nufin ma'anoni da dama. Ma'anar da kai tsaya zaka iya fassarata da sun k'i Allah ya so. Har da masu tashi da k'ok'arin rungumar Hamdan daga cikin y'an uwansa Mata, Hamdan dai fuskarta a sake take bin su d'aya bayan d'aya tana gaishesu bisa umarnin maha
ifinta. Didi kuwa gefe guda ta ja ta zauna a kujera ta d'ora k'afa d'aya kan d'aya tana jifansu da kallon da kai tsaye zaka fassarashi da na neman tashin hankali mamakin su take sosai ganin yarda suka yi basaja a cikin rigunan mutanen kirki alhali zuciyars
u fal take da bak'in ciki k'yashi da hassada. Wata yarsa tana k'ok'arin jan Hamdan a jikinta Didi ta yi saurin cewa "Ahir wallahi me ye had'inki da ita za ki wani k'wakumata a jikin ki, wannan y'a ai ita sunanta An k'i Allah ya so." Jikin mutanen wurin sos
ai ya fara rawa ganin Didi na shirin zabga musu rashin mutunci da alama KK ya sanar da ita wani labari daga cikin sashen labaransu. Ganin Didi na shirin bayyana musu alamun ya san wancan sirrin yasa KK cewa "Wannan itace Hamda kuma wannan tsohuwa da kuke g
ani itace matsayin mahaifiya gareni a yanzu..." Didi ta b'antari goro ta sake gyara zama tana turo d'auri ta ce "Gaya musu d'an albarka a yanzu da kuma har abada, ba kuma wanda ya isa ya nufoka da sharri matuk'ar ina raye na Riga na zagayeka da ayatul kurs
iyyu ko sarkin aljannu nan zai ganka ya bar ka eehe." Gaba d'aya kallonta suke suna mamakin k'arfin hali irin na tsohuwar KK ya cigaba da cewa "Da izinin Allah kuwa Didi, Hamda da kuke gani itace matar jikan Didi wanda yanzu yake matsayin d'a a wajena a ya
nzu da kuma har abada tun tuni aka d'aura auren tariyar ce nan da kwana hud'u bayan an gwangwaje bikinsu da angonta Hammad dafatan za ku halarci bikin?" Gaba d'aya jikinsu sanyi ya yi baka jin komai sai ajiyar zuciya fahimtar da suka yi KK ya san duk wani
makircin da suka dinga k'ulla masa da zubar masa da cikkunan yaransa da suka dinga yi, ashe duk ya sani shiru kawai ya yi, wasu daga cikinsu tuni kunya ta musu k'awanya yayinda wasu suka d'aura d'ambar sake wani shirin na ruguza duk wata rayuwar jin dad'i
ta KK Mud'allab d'in. Ciki kuwa har da kawar da gudan jinin nasa da shi kansa daga doron k'asa. Didi ta ce "Ba dole su je ba musamman an san ba zuwan banza za'a yi ba, sai dai ina son ka ja musu kunne bana gayyar mugu ko maha'inci a wajen taron bikin jikok
ina shi kuwa munafuki dama ko ido hud'u da ni baya iya yi haka nake da wannan kwarjinin daga rabbil izzati yauwa dafatan an ji da kyau." Ta mik'e hannunta cikin na Hamda suka saka kai suka fice KK ma ya bi bayansu inda tsirari daga cikinsu suka mara musu b
aya, inda saura suka zauna jigum-jigum ga shi kowa yana da abin cewa amma a lokacin bakunasu sun gaza furta ko da kalmar 'A' illa jan numfashi da furzar da wani irin huci daga bakunansu.
Suna fita KK ya sake raka su mota had'e da sanar Didin zuwa yamma s
u Hammad za su iso daga Birmingham Didi ta ja tsaki "To Allah na tuba ni meye had'i na da shi bayan tunda ya tafi bai neme ni ba, ai idan aure bai kawo shi ba shika zai kawo shi ina nan ina jiransa." KK dariya kawai ya yi yana jinjina rigimar Didi a ransa.
Tunda suka shiga motar take jin haraswa sakamakon sanyin A.cn da ya had'u da k'amshin freshner da yake dukan hancinta kasancewar ba a wannan motar suka zo ba a waccan da suka zo ba
wannan k'amshin tun tana kawar da kai har lamarin ya gagareta ta shiga k'
unshe baki tana yiwa Didi alamar a tsaya amma kan kace mai ta Kelaye aman gaba d'aya a jikin Didi, da sauri ta ja gefe don ba k'aramin k'yamar amai bane da ita, ita kuwa Hamda sosai ta yi amanta Didi fuskarta kamar ta yi kuka ta shiga sababi "fisabilillah
Hamda ba sai kice amai ki ke ji ba sai ki daddage ki kelayo min shi a jiki, ba ki san yarda nake k'yamar amai ba to ma fisabilillahi me ya sameki? Na ga dai k'alau muka taho daga gida." Hamda bata bi ta kanta ba ta fita daga motar bayan drivern ya tsaya ya
bata ruwa ta wanke jikinta itama Didi haka ta fito tana kyab'e baki kamar ta ga kashi ta shiga wanke aman da ya b'ata mata hijab da leda a hannunta k'arshe ganin ya k'i fita ga wani k'arni da yake ya sa ba shiri ta cire Hijabin ta wurgar da shi, Driver ya
na zare ido ya ce "Hajiya ya ki ka wurgar?" Didi ta ja tsaki "Wallahi duk k'aunata da Hijabin gwara na yar da shi to me zan yi da shi bayan ta kelaye shi da amai Kuma da tsada na siyi abuna dama idan ka je ka fad'awa KK duk abinda ya faru na san zai saka a
d'inka min sababbi ke kuma wuce mu je burina in je toilet na yi wanka." Hamda ta koma motar duk jikinta ya yi weak har wani duhu-duhu take gani. Didi gaban motar ta koma ta shige tana fad'in nan zan zauna ina dalili na shiga ki sake kelaye ni da amai sai
kace mai yaron ciki." Gaban Hamda ya fad'i jin abinda Didin tace ta fara tunanin rabo ta da period tabbas da alamun k'amshin gaskiya a zancen Didi idan kuwa ta tabbata ciki ne da ita da wani ido zata amsa wa Didi tarin tambayoyinta? Ta ce mata a ina Hammad
ya yi mata ciki? Ta d'an lumshe idonta kawai tana jin wata irin kasala ina ma ta samu mai mata tausa?
Suna komawa gida suka tarar da bak'in jordan sun zo, mamaki ya kama Hamda ganin yarda suke haba-haba da ita mutanen da da sam ba su damu da ita ba, ba
ta tsinke da lamarin sai ganin tarin kab'akin kayayyakin da suka kawo musu ita da yayyenta kayayyaki ne na gani na fad'a na mutanen jordan. Ammi ta zaro wani material mai masifar kyau Milk colour mai ratsin ja ta mik'awa Hamda an turarashi da turarukan wut
a y'an asali sai zabga k'amshi ya ke. "Maza ki masa ado da wannan yau ance za su dawo ki tabbata kuma kin shanye duk abinda na baki don bana son wasa Sam a cikin lamarina." Hamda ta karb'i kayan idanunta cikin na wata sistern Ammin da ta mik'o mata wata k'
aramar kwalbar turare ta ce "Idan kin yi wankan ki shafe wannan a duk sassan jikin ki, turare ne na jan hankalin miji." Hamda ta saka hannu biyu ta karb'a sannan ta fice.
Tsaf ta shirya cikin rigar da ta fito da ainahin surorin jikinta masu barazanar fas
a rigar su fito saboda yarda Suka cika rigar taf suka kuma bayyana wani sashe na su daga saman wuyan rigar da ya kasance round, a tsuke rigar take don haka harta cikakken k'ugunta sai da ya bayyana kansa, sam bata wani ji kunya ba kamar yarda take ji a lok
utan baya idan ta yi makamanciyar shiga irin wannan burinta ma Hammad d'in ya ganta ta koya masa hankali. Don zai san ya d'au tsawon lokaci bai nemeta ba. Gashinta ya sha gyara sosai ga wani tsawo da ya sake yi na asalin mutanen Ethiopia. Babu kwalliya a f
uskarta illa kwalli da ta saka sai man leb'e da ya sake bayyana silb'in lab'b'anta da tudunsu da suka dace da kewayayyiyar fuskarta.
A kitchen take a tsaye tana dama kwalba da nonon da take hannunta, tana yi tana bin wak'ar da take saurare a wayarta, hank
alinta gaba d'aya ya tafi akan kwalbar da take sha Tana lumshe ido bata san da wanzuwarsa a wajen ba har sai da ta ji k'amshin turarensa ya kama hancinta rad'am
tuni ta tattaro duk wani rashin Mutunci ta yi masa masauki a fuskarta...
[1/12, 7:47 AM] Nazeef
ah Nashe: Babu fara'a ko walwala sam take kallonsa lamarin da ya girgiza shi saboda bai tab'a karo da irin kallon da take binsa da shi ba a fuskarta, da gaske ya hango fushinta sosai da b'acin ranta a k'wayar idanunta, gwiwoyinsa gaba d'aya suka sare sai y
anzu yake tunanin tabbas abinda ya yi d'in sam bai dace ba kuma dole ya fusata ta tun tafiyarsa tsawon sati biyu bai kirata ba ba Kuma sak'o ko wani abin ya sani shi kansa ya tafka babban kuskure kuma Hakan bai dace da duk wani namijin k'warai ba.
K'ok'ar
in saka k'wayar idanunsa yake yi Cikin idanunta sai sai dai hakan ya gagara dalilin ta k'i ba shi dama, k'arshe ma d'aukan cup d'in kwalbar ta tayi ta nufi k'ofa da sauri dalilin aman da ya taso mata, da ta tabbata na k'amshin turarensa ne da ya nemi warga
za mata ya kuma cukuikuya mata kayan ciki. Cike da k'warin gwiwa ya janyota ta fad'o jikinsa idanunsa akan k'irjinta da abubuwan k'irjin da suke tsole masa ido tun farkon shigowarsa da ya yi ka tariΒ da su sun cika sun batse kamar suma fushin suke da shi.
Ya d'ora kansa saitin k'irjinta yana jin yarda zuciyarta take harbawa da sauri, ba tare da wani tunani ba Hamda ta wanke shi da aman da ya cika mata ciki, da sauri ya d'ago yana kewaye idanunsa a kanta kafin ya kaiwa bakinta kiss ba tare da k'yamar komai d
a ya fito daga cikinta ba, ji yake tamkar ya mayar da ita cikinsa, don tsananin yarda zuciyarsa take bugun sonta. Murya a dashe cikin kunnenta ya ce "Welcome d'in kenan K'albeey." K'asan rigarta ya zura hannunsa yana shafa shafaffuyar mararta "Baby na ya z
o kenan?" Rintse idanunta ta yi duk da tana amsar sak'on na sa hakan bai hanata janye jikinta daga nasa ba tana kallon yarda ta masa kaca-kaca da amai ta ja jikinta zuwa sink d'in kitchen d'in sosai take jin jiri don yau ba ta d wadatacciyar lafiya, da kan
sa ya iso ya fara tsaftace mata bakinta yana fad'in "Sannu please no more fushi kin ji K'albeey." Ta lumshe ido tana sauraran yarda yake bin sassan jikinta da sumbata kamar zai aikata komai a kitchen d'in jikinsa har rawa yake yana fallasa shi ta hanyar nu
na masa yarda ya yi missing d'inta. Ta yi saurin janye jikinta kafin murya a shak'e ta ce "Kada ka sake tab'a ni, ka damu da ni ne? Wato sai ina gabanka sannan kake tuna ni a matsayin matarka idan kuwa kana tare da matarka sai ka manta ka ajiye wata mata H
amda, nima yanzu na san ciwon kaina ina tabbatar maka ba zan zauna bak'in cikin d'a namiji ya kashe ni ba, ka je ka san me yi wuwa." Daga haka ta fice da sauri daga kitchen d'in sakamakon hawaye da yake shirin zubo mata. Jikinsa ne ya yi sanyi sosai shi ka
nsa sai yanzu yake da na sanin abinda ya mata ga wutar sha'awarta da ta kunno masa ya dinga lumshe ido yana neman mafita kafin ya saki ajiyar zuciya ya fita parlourn Didin sai dai abin haushi Didi tana zaune ta kasa ta tsare ba damar ya samu ya shige ya ra
rrashi y'ar dangerr tasa. Cije leb'e kawai ya yi ya fice daga gidan, wayarta ya dinga kira amma tana ji ta yi burus da shi, lamarin sa ba k'aramin haushi yake bata ba ji take kamar zuciyatta ta tarwatse ta lumshe ido duk ita kanta tana jin wata irin muguwa
e sha'awarsa hakan ba zai saka ta sake amincewa da shi ba har sai ta tare kamar yarda Ammi ta gargad'e ta ta bari duk magungunan su gama kama jikinta tukunna. Ta yarda da zarar ya kusanceta zai gigice ya manta kansa ya kuma mallaka mata duk wani gurbi na z
uciyarta ta yarda ba zata barwa wata macen gurbi ba ko kad'an. ( Anya kuwa Ammi Anan ba 'a tafka son zuciya ba, shi fa namiji mijin mace hud'u