Showing 108001 words to 111000 words out of 129261 words
fuskar da
zata kawo masa wargi ya ce "Mu je waje ki karb'i sak'o" Didi ta watso masa ido "Ba zata ba, idan sak'on Allah da annabi ne a kawo mata nan mana, in dai ba sak'on tsotse-tsotse da lashe-lashe ba, nema kake ka bud'ewa yarinya ido kamar yarda ka bud'ewa wacca
n matar taka ido." Duk zantukan Didi akan kunnen Ammi, gaba d'aya hankalinta tashi ya yi abinda Didi dama take koyawa Hamda kenan gudun miji, lallai Didi bata d'orata a kan turba mai kyau ba, har zata koma ta yi magana sai ta tuna kwararaton Didi don haka
ta fice jikinta a salub'e tana ayyana ya zama dole ta ga Hamda kafin tasa Mijinta ya fara jin haushinta. Hammad kuwa a zafafe yake kallon Didin murya a cunkushe ya ce "Raina ni kike so ta yi? Ina cewa ta zo kina ba zata zo ba?" Didi ta gyara zama tana tab'
e baki "Ai na san zuwan ba na Allah da annabi bane, ka yi gaggawar kawo lefe kafin na yarda ta dinga bin ka." Ya gyara zama idanunsa cikin na Hamda da taga tsagwaron b'acin ransa a ranar kalar wanda bata tab'a gani ba, kamar ya mik'e ta bi shi amma idan ta
tuno abinda ya ce mata sai itama taga gwara ta bi ta Didin ta kyaleshi wato yau a rashin matarsa yake nemanta kamar yarda ya ce. Idanunsa jajur ya ciji leb'ensa had'e da mik'ewa ya yiwa kansa alk'awarin sai ya koyawa Hamda hankali kafin Didi ta saka raini
ya shiga tsakaninsu, ba zai yarda ba duk son da yake mata ba zai bari ta raina shi ba.
A zuciye ya mik'e ya fice daga falon, Umma Asma tana d'aka bata san duk wainar da ake Toyawa ba, sai Sa'ada da takaicin Hamda ya sa ta mik'e ta shige d'aki tana mamakin
wautar Hamda, mijinki yana binki yana lalla'ba Ki har ki bari fushinsa ya sauka kan fuskarsa tana jiye mata ranar da Hammad zai sauke kwandon fushinta a kanta, banda shashancin Hamda y'an matan yanzu da
idanunsu yake a waye ita kuwa Didi na nema ta zamar
da ita y'ar zamaninsu banda wauta yanzu wa ke gudun namiji.
Itama Hamdan jiki a salub'e ta mik'e ta bi bayan Sa'adan tana shiga ta zube a gefen gado tana jin wani irin feeling na son kasancewa da mijinta, musamman magungunan da take sha suna aikinsu yarda
ya kamata a jikinta, kuma ta d'and'ana zak'in abin ta ji, don haka yanzu yake wahalar da ita, ta lumshe ido tana jin yarda duk tunanin Hammad ya dabaibaye zuciyarta. Sa'ada ta yi tsaki tana zuba mata harara ganin yarda ta cukuikuye filo ta janye filon "Ai
kin banza ga inda can zaki je ki samu nutsuwa kin zo kin wani k'ank'ame filo." Ta d'an bud'e idanunta da suka mata nauyi tana kallon Sa'ada da gaske tana buk'atar nutsuwar amma tana gudun jarabar Didi, "Kin wani bi kin takure kanki saboda wannan tsohuwar d
a bata san annabi ya faku ba, da wannan azimin kin d'auki zunubin mijinki don wallahi na gano tsananin b'acin ransa, ki tashi ki je na tabbata Didi yanzu ta yi barci ki samu ku rage wa kanku zafi, wallahi ba zance kin je wajensa ba, kin san Umma a d'akin D
idi take kwana ba ma zata zo nan ba sai asuba, idan kin fito ki saka Yaya Hammad d'in ya kirani da kaina zan bud'e miki k'ofa." Hamda ta d'an saki ajiyar zuciya "Ba zan iya ba Sa'ada bar shi kawai." "Kada Allah yasa ki iya d'in, Allah yasa shi yana da wata
matar ko a darennan zai iya zuwa can gidansu ya d'auko a barsa idan matsuwar tasa ta kai ke ce abin ji da ba abinda za ki iya sai rungumar filo." Wani abu ne ya tokare wa Hamda ta dinga kallon Sa'ada a wani irin yanayi tana jin takaicin maganarta kishi ma
i girman gaske ya fara k'ok'arin toshe mata numfashi, sai ta ji gaba d'aya Hammad d'in ma haushinsa take ji ba kuma zata je ba ya je ya nemi matar tasa. Sa'ada ta zuba mata ido tana kallon k'wallar da ta kwaranyo mata duk da k'ok'arin mayar da ita da take,
a hankali ta ce "Kan uba ba dai tsananin kishin naki har ya kai haka ba?" Ta fad'a jikin Sa'adan tana kuka "Ya wuce haka Sa'ada, har addu'a nake ubangiji ya yaye min kishin nan amma kamar k'ara tunzira lamarin nake a zuciyata, Sa'ada irinmu ba su kamanci
auren mai mata ba, gudun kada kishi ya ja mu mu fad'a halaka, Musamman Ina son Y. Hammad son da ban had'a shi da komai ba, ko sunan matarsa wallahi bana son ji, ji nake kamar na fasa aurensa." Sa'ada ta d'an bubbuga bayanta alamar rarrashi, tana hango tari
n matsaltsalun da za'a fuskanta a zaman Hamda da Nanna, murya a sauk'ak'e ta ce "Ki sake dagewa da addu'a, sannan kuma ki jajirce wajen kula da shi, ta yarda zaki kwance masa duk wata hadda tasa ya zama baya tunani da hangen kowace mace sai ke. Amma kina w
annan abin kalar na k'auyanci ai Nanna tsaf zata samu riba a wajenki wallahi ta k'waceshi don duk son da miji yake maka matuk'ar baka amsa buk'atarsa a lokacin da ya zo miki wallahi fita ransa kike." Hamda ta share hawayenta, "Farkon aurenmu ba haka nake m
asa ba, shi kansa ya sani yanzu ma ba wai maganar su Didi ba ce ta saka ba guje shi, haushi ya bani duk sanda muka had'u sai ya min maganar matarsa ni kuma bana so. Kuma ki gaya masa na fi son zama gidan Abuja kusa da shi, don wallahi ba zan yarda ya bar n
i a kano ba, ya d'au matarsa su tafi Abuja ban yarda da wannan tsarin ba." Sa'ada dariya ta yi sosai har tana rik'e ciki ganin yarda Hamdan take masifa ta ce "Ke da mijinki me yasa ba zaki gaya masa ba?" Hamda ta datse leb'enta ta ce "Ba zan sake masa maga
na bane, har sai na tare ba dai saura 5weeks ba." Sa'ada cikin takaici take kallonta "Au nufinki har 5weeks za ku yi a haka yana jin haushinki? Cab a haka zaki mallakeshi? Ga waya nan yanzu ki d'auka ki kirashi ki bashi hak'uri, idan kuma ya k'i kice ya zo
nan ni sai in fita falo na muku gadi." Ta zunb'uro baki tana kallon wayar kamar zata kira sai kuma ta ajiye tana kallon hoton da Sa'ada ta saka mata a screen d'in wayar, Hammad ne yana sakin murmushi jikinsa sanye da jar rigar polo da facing cap a kansa,
ta d'auke kanta murya a cunkushe ta ce "Rabu da shi ba." Sa'ada ta wafci wayar ta danna sunan da ta mata saving na Hammad wato 'k'albeey na'. Kusan
bugu nawa kafin ya d'auka don ya san numberr Hamdan tunda tsohon layinta ta saka a wayar idanunsa a lumshe y
a saka wayar a kunnensa ko a lokacin tunaninta ne ya cika masa zuciya, Sa'ada ta saka mata wayar a kunne ta mik'e ta fice daga d'akin "Ki yi magana ko na kashe, ana so ana kaiwa kasuwa." Cikin takaicin furucinsa ta ce "Ni ba ni na kiraka ba Sa'ada ce." Dag
a can ya saki wani zazzafan murmushi da taji sautinsa ya sake maye duk wani feeling da take ji, tsigar jikinta sai ta shi take "Ba ke kika kira ba Sa'ada ce to me yasa na ji muryar ki?" Wannan karan sai da ta runtse ido jin da salon da ya mata maganar, cik
in wata irin Husky Voice, "A haka za muyi rayuwar auren kina gudu na? Saboda wata al'ada can, shi yasa yanzu na fasa kaiki Abujar ki zauna a Kano na tafi da mai kula da ni...." D'if ta kashe wayar tana sakin wani hucin b'acin rai Hammad kuwa murmushi ya y
i ya tabbata ya sake tunzira zuciyarta ya rasa irin wannan kishi na Hamda ki auri mace da mijinta amma ya ga alama ta doke Nanna da kishi. Ya sake kiranta tsawon lokaci kafin ta d'aga "Ki kawo min abinci, wallahi yunwa nake ji babu abinda na ci, ko kin fi
so na d'au azimin haka ga yunwa ga mutuwar sha'awarki da take neman kassarani please ki zo kin ji y'ar Aljanna ta, ba abinda zan miki." "Ka tabbata?" ya d'aga kai daga can yana murmushi "Am sure ko kallonki ba zan yi ba." "To na taho da Sa'ada?" "Kada ma k
i fara idan ba so ki ke itama Sa'adan na fara son ta ba." Da sauri ta ware ido ta ce "Sa'adan?" Ya d'aga kai "Yes, Sa'adan itama ba mace bace, idan ina yawan ganinta ai zan iya fara son ta." Kashe wayar ta yi da sauri kafin ta mik'e dama ta yi wankanta tas
kayan barci ne ma a jikinta sai ta zunbula hijabi had'e da ambula turare a jikinta had'in Humran da Ammi ta kawo mata ta cilla wani chewingum mai mugun k'amshi a bakinta.
Sa'ada na zaune a falo ta ga ta zo ta shige kitchen murmushi kawai ta saki, tana ji
ta yi warming d'in abinci da peppe soup, sannan ta fito da kwandon abincin, Sa'ada ta bi bayanta tana murmushi tana shirin rufe k'ofar a hankali ta rad'a mata "Asuba ta gari Hamda yau za'a sha amarci kut balle kin sha uban gyara kece d'azu har da hanani k
azar da Umma ta dafa miki, ai yau zaki gane kin ci kaza, ga zuma kika dinga lasa kina lumshe ido, zaki lumshe ido mai dalili ai yanzu." Gabanta na fad'uwa ta dubi Sa'ada kafin ta ce "Kada ma ki fara rufe k'ofa yanzu zan dawo." Cike da shak'iyanci Sa'ada ta
ce "Ni kuwa na san haka." Sai da ta wuce a hankali ta ce "Tunda Hammad d'in tsoranki yake ba."
Cike da confidence ta tura k'ofar, ba kowa a falon sai k'arar T.v da yake kallon tashar saudiyya, ta ajiye abincin had'e da zama a falon tana tunanin ta inda
zata fara nemansa, ga shi ta bar wayarta a gida, falon babu wadatar haske sosai, tsawon mintuna tana zaune kafin ta ji ya turo k'ofar d'akin ya fito sanye yake cikin Riga fara tas armless sai gajeran wando da ko gwiwa bai rufe masa ba. Ta saba ganinsa a ha
ka amma yau kam da ta gan shi sai da gabanta ya buga. Yana murmushi ya zauna daf da ita kan kujera yana k'ok'arin shiga jikinta, murya a d'ashe ta ce "Ka fa d'au alk'awarin ba abinda zaka min?" Humrar ta da yanayin yarda ta yi magana ne yake fisgar hankali
nsa har bai san sanda ya jata jikinsa ba, wata irin shafa yake mata yana hura mata kunne "Kema kin san ba ni wannan k'warin gwiwar in ganki a gabana na k'yale, haba Hamda ba kya tausayina? Ni ne fa k'albeeynki kwana nawa jiki na bai had'u da mahad'insa ba,
har fa rama na yi." Shiru ta yi masa jikinta ita kanta rawa yake saboda yanayin sak'on da yake aika mata wasu irin sak'o ne masu zafi. Murya na rawa ta ce "Ba ka ci abinci ba." Ganin har yanzu bata samu nutsuwa ba ya sa ya mik'e da ita cak a hannu suka sh
iga bedroom, yana shimfid'eta ya kashe wutar d'akin had'e da kai mata
wata irin zafaffiyar runguma da yasa bakinta yai tsita tana jin sa ya raba ta da Hijabin ta daga nan duk wani labari ya canja ba ta ma da bakin yi musu ko k'in bin umarninsa amsar sak'o
take ko ta ina itama tana aika masa da nata zafafan sak'on da ba zan iya kwatanta rubuta su ba, saboda girman lamarin na bar mai karatu dai ya hasko sha'anin a zuciyarsa ya wannan daren zai iya kasancew daren da Hamda ta amshi duk wani gyara daga b'abgaren
iyayenta aka ci aka sha duk wani abin gyara da zai gigitar da hankali d'a namiji, na tabbatar tabbas abin ba dama.
★
𝕹𝖆𝖟𝖊𝖊𝖋𝖆𝖍
✍
️
★
ALKALAMIN JIKAR NASHE
📲
YA ABIN YAKE? 44
*08033748387*
Komai ya kammala duk da da kyar Hammad d'in ya barta saboda
har a lokacin bai k'i ya dawwama har yaumuttanadi a wancan harkar ba. Shafa mata mai yake bayan fitowarsu daga wankan yana kallon yarda ta yi raurau da idonta, gaba d'aya hankalinta a tashe yake sai lokacin ta tuna da Didi, ya kai wa idanun sumbata "Ki da
ina min wannan hawayen idan ba so ki ke na koma ruwa ba, fisabilillah me kika sha gaba d'aya kika canja." Ido kawai ta zuba masa kafin a hankali ta ce "Didi?" Duk da d'azu ma suna wata duniyar sai da ta ambato masa Didin ya kaiwa bakin cizo, yanzunma bakin
nata ya kaiwa cafki murya a cunkushe ya ce "Dido ba Didi ba, ana sallacewa ma zamu tafi Birmingham ki had'o kayanki, da takardun makarantarki kin ga Allah yasa ba ki ma fara karatun ba." Cike da tsokana ta ce "Na zata zaka barni a can na yi karatun?" Ya k
uwa zuba mata wani irin kallo da ya sata rufe k'irjinta ba shiri "So kike na zauce kenan, na kasa samun nutsuwa ko? Ki bar ni ma na ji da tunanin yarda zan yi na iya kamanta adalci tsakaninki da Nanna, bana jin ko a kano zan iya barinki ni ina rayuwa a Abu
ja na tabbata sai na kusa zaucewa, ke kanki yanzu ai kin shaida tunda haukace miki ne kawai ban yi d'azu ba, na godewa Allah da ya bani mata mai tarin baiwa kina da d'and'ano Hamda irin mai gigitarwar nan, idan ban yi hankali ba ba zan iya adalci a tsakani
nku ba" ya fad'a yana sake janyota jikinsa anan lamarin ya sake lalacewa ba su yi aune ba sai jin kiran sallahr farko suka yi. Hamda ta kalleshi suna fitowa daga falo ta ce "Ka ga zaka jawo min masifa Didi ta fito sahur bata ganni ba, ai na ga ta kaina." Y
a tsura mata ido "Ki daina min zancen Didin nan, wallahi zan koma ruwa." Tana murmushi ta ce "Za dai ka makara ba kayi sahur ba, kuma ka ce yunwa ka ke ji." Yana murza bayanta da kallon d'an b'ingilin towel d'in da yake jikinta yace "Na yi babban sahur duk
da yanzu na san na sake janyowa kaina idan ban jiki
A jikina ba wallahi zan iya samun matsala please ban da gudun miji mu je mu ci abinci kafin Assalatu na d'an sake..." sosai ta ware idonta "Gaskiya ba zan iya ba, wahalar da ni fa kake.."
Murmushi ya sa
ki yana jan hannunta ganin tana k'ok'arin saka riga ya ce "Kada ma ki saka don wahalar da ni za kiyi wajen cireta wallahi Sweet na kasa k'oshi da ke, wani irin taste nake ji a jikinki." Hannunsa kawai ta ja suka nufi falon daga ita sai k'aramin towel da ko
cinya bai je ba, shi d'in gajeran wando ne kawai a jikinsa. Haka dai aka yi cin abincin kafin lamarin ya sake jirkicewa A falon ta manta ma da fad'an Didi ta bi ta mijinta suke ta holewarsu da yake jinsa kamar an masa albishara da aljanna ko a aljanna bay
a fatan a raba shi da Hamda a had'ashi da hurul aini, haka ya
rad'a mata a kunnenta da ba shiri ta sake k'ank'ame jikinsa ta bashi wani irin hot kiss daidai lokacin da ladani ya k'wala kiran Assalatu tilas ya janye jikinsa yana janta toilet.
Kunyar dun
iya ce ta isheta ta rasa ta yarda zata yi ta fita daga sashen Hammad d'in, ga shi ranta ya gama b'aci ganin hoton Nanna da Hammad d'in a gefen gadonsu, kuma da alama Nannan akan cinyarsa take ta rungumoshi sosai, cike da takaici Hamda ta janye hoton sai ya
nzu hankalinta ya tuna mata a d'akin Nanna take a gadon Nanna gadon da suke kwanciya da Hammad, wani irin bak'in kishi ya taso ya tokare zuciyarta. Cike da takaici ta zira hijabinta ta fito daga d'akin dama sun idar da sallah, Hammad da idon barci ya jawo
hannunta shigowarsa daga masallachi kenan, ya ga yanayin fuskrta kamar ranta a b'ace "Menene?" Ta janye jikinta "Ni ka cikani gaba d'aya na manta a gadon barcinku kai da matarka ka kusanceni wallahi k'albeey baka kyauta min ba." Mitsitsin bakinta yake kall
o cike da mamakin tsananin kishinta ya ga k'irjinta har sama da k'asa yake tana fitar da zazzafan hucin b'acin rai, ta wafce hannunta ta fice a guje. Hammad ya bi bayanta da sauri so yake ya rarrasheta amma har ta fice daga sashen ta yi b'angaren Didi.
D
aidai lokacin Didin ta k'arasa mik'ewa daga sallaya tana kallon Sa'ada ta ce "Ita Hamdan ce tace miki yau ba zata yi sahur ba?" Sa'ada ta d'aga mata kai "Kuma shine ba zata fito ta yi sallah a jam'i kamar yarda muka saba ba? To Bari in je d'akin na ga uwar
da take yi." Cikin tashin hankali Sa'ada yake kallonta kafin ta yi magana har Didi ta nufi d'akin da suke...
Sa'ada ido a bud'e ta kalli Umma Asma ta ce "Na ga ta kaina Umma.."
(Ku yi hak'uri jiya na d'an samu matsala da network d'in wayata shi yasa kuk
a ji ji shiru. Nagode)
[1/12, 7:47 AM] Nazeefah Nashe: Umma cikin mamaki take dubanta kafin ta gano alamar rashin gaskiya a cikin idanun Sa'adan, kafin ta bud'a baki ta yi magana wayar Sa'adan ta koka tana d'agawa ta ga Hammad ne da sauri ta d'aga, ji kawa
i ta yi ya ce "Bud'ewa k'awarki k'ofa" tana wuri-wuri da ido ta mik'e da sauri ta isa bakin k'ofar ta bud'ewa Hamdan, cikin mamaki Umman Asman ta bud'e ido tana kallonsu kafin ta mik'e ta isa bakin k'ofar da Didin take ta bugawa wanda