Showing 6001 words to 9000 words out of 129261 words
shidda ba nasa wa raina son haihuwar
ƴ
a
ƴ
a maza ganin yarda yayar Mamma na take baza mulki a gidajen
ƴ
a
ƴ
anta maza Ita kuwa Ummi mu kawai ta haifa mata bata da inda take zuwa tayi tun
ƙ
aho sai daga baya ta haifi
ƙ
aninmu shikkenan na sawa zuciyata burin haihuwar maza amma Allah bai cika min burina b
a, duk da
ƙ
o
ƙ
arin da nayi tayi akan haka."
Tana fa
ɗ
ar haka hawaye ya shiga gangaro mata akan fuskarta wanda hakan yake nuni
ƙ
arara da zallar
ɓ
acin ran da yake zuciyarta.
Ko da Abbu ya dawo zancen dai
ɗ
aya ne Didi ta tareshi da shi ta kuma tabbatar mas
a wannan karan da gaske take dole ne ta aurar dasu da son su ko ba son su, su suka kawo mijin ko akasin haka ta sake jaddada masa "Idan har kaga hakan bai faru ba tabbacine na rashin rayuwata, amma ko sharafa nake a gadon asibiti sai na aurar dasu banda t
siya ko Munirah da Hamda sun kai munzalin aure. Shima kuma Hammad ka sanar dashi ya tattara ya dawo gida Yaro shekara sha uku
yana can zube a
ƙ
asashen masu jajayen kunnuwa yayi sammakal ko matarsa yana can aka Kai masa ita, ai barewa ba tayi gudu
ɗ
anta yay
i rarrafe ba. To wannan karan da shirina nazo
ƙ
wal uban kowa zan ci har shi Hammad
ɗ
in da ku iyayensa." Abbu dai sunkuyar da kai yayi yana jaddada mata za'a yi yarda take so.
Haka nake so Didi, ki soyawa kowa gyad'arsa a hannu y'an k'wal uba.._~AL
Ƙ
ALAMI
N JIKAR NASHE
YA ABIN YAKE ?
LIttafin Nazeefah Nashe.
08033748387
Follow me on ArewaBooks
@nazeefah
https://arewabooks.com/book?id=635c58dc8a75f51b283a378e
ELEGANT ONLINE WRITERS
(Ha
ɗ
in kai shine takenmu.)
_4
*****************************
**
Da asubar fari, da tayi sallah bata
koma ba, tana zaune gefen Didi suka yi azkar kafin ta karanta abinda ya sawwa
ƙ
a daga Al
ƙ
ur'ani mai girma. Bata koma barcin ba, kasancewar ta
ɗ
an ji sau
ƙ
in jikinta gyara sashen Didin tayi tas. ta wanke toilets uku d
a suke sashen
ɗ
aya a Parlour biyu a sauran bedroom
ɗ
in da suke sashen Didin inda ta mayar da
ɗ
ayan bedroom
ɗ
innata duk da dai Didin bata yarda su raba
ɗ
aki ba tare suke kwana. Tas gurin ya fito sai zabga
ƙ
amshi yake farin ciki ya lullu
ɓ
e Didi yana daga dal
ilin da yasa take son Hamda, sam bata da
ƙ
iwa ko ka
ɗ
an. Wanka Didi ta shiga tana fa
ɗ
in kema sai ki
shiga kiyi wanka ga sabbin kaya nan da na
ɗ
inko miki don na san waccan gallafirin uwar taki ko kayan ubanku yayi muku ba bari take ki saka ba, ta gwammaci ta
ha
ɗ
aki da gwanjo ina nan Ina jiran ranar da zata zo tana neman gafarar ki, to ko cikin shegen Ki tayi ai iya
ɗ
iban albarkar da zata yi kenan, balle laifinki
ɗ
aya wai kinzo a mace, shikkenan tun ranar da aka haifeki ake gumurzu da ita bari muyi walaha m
u karya na baki labarin da kika da
ɗ
e kina son ji na san yanzu shekarunki sun kai sha bakwai tsab kwanyarki zata
ɗ
auki labarin takaicin uwarki mai hali kwatankwacin na jahiliyya, na tabbata ita da kanta banda an saka mata ido tsaf zata iya hallakaki a loka
cin, kai mun ga tashin hankali
Ƙ
iris fa ya rage ta zauce sabida masifa.
Daga haka ta shige wanka wannan damar Hamda ta samu tayi saurin ficewa tana mamakin surutun Didin.
Sashen mahaifiyarta ta shiga, dama da spare key a hannunta ta bu
ɗ
e a hankali, s
hiru ta tarar da parlourn da alama barci suke tabi gurin da kallo duk datti
ɗ
an kwana biyun da tayi bata yi shara ba. Dama ita Ammi sam ta
ƙ
i yarda ta
ɗ
au mai aiki don tace gata bata bu
ƙ
atar wata mai aiki. Ta
ɗ
aure Hijabinta a
ƙ
ugunta ta shiga wanke kwanuka
n kitchen
ɗ
in ta gyarashi tsaf burinta ta faranta mata ko ta samu ta goge tabon
ƙ
iyayyarta a zuciyar Ammin.
Kan kace me? Ta gyare gidan tsaf banda
ɗ
akunan barcinsu ta wanke har toilet
ɗ
in parlourn sannan ta saka turarukan wuta a burner da humidifier tuni
gidan ya
ɗ
au wani irin
Ƙ
amshi daga haka tayi sauri ta fice ta koma sashen Didi.
A saman sallaya ta tarar da Didin da alama sallahr walaha tayi, ita kanta Didin ita Ta koyar da ita sallahr walahar, tana sake jaddada mata
ɗ
imbun ladan da yake cikin Sallah
r walahan da tarin nutsuwa da mai yinta yake samu a zuciyarsa, ga shi Allah yana amsa addu'arsa ba da jinkiri ba.
Wankan itama ta shiga ta yiyo sannan ta
ɗ
auro alwalarta ta saka tsaleliyer atamfarta da Didin ta
ɗ
inko mata kaya ne kala goma dama ta saba d
uk sanda zata zo sai tayi mata don ta san kafin tazo nata sun mutu tunda ba wata sutturar arziki uwar take barinta ta saka ba.
Idan ka shigo gidan ma zata zaka yi
ƴ
ar aiki ce, Saboda tsabar yarda zaka ga kayan sun
ƙ
ojale don tsufa ga kanta da baya samun ci
kakken gyata fatarta ma don dai Allah yayi ta cikin jinsin mutane masu taushin fata ne, da duk wahala bata jemewa tabbas da ba ta kai haka kyauba.
Tayi kyau sosai
ɗ
inkin kuma ya zauna a jikinta tamkar ba daga
ƙ
auye aka
ɗ
inko mata su ba. Ta cukuikuye gash
inta ta danna cikin
ɗ
ankwali don rabon da ta tajeshi har ta manta balle ta saka man kitso, ko wanke shi tayi haka take barinsa.
A gefen Didi da take lazimi da jug
ɗ
in furarta a gefe ita ma ta tada sallahrta cikin nutsuwa. Sai da
ta idar tayi addu'ointa
Didin Ta tura mata cup cike da fura tace "Maza kwankwa
ɗ
eshi tas ki bani cup don na san wa
ɗ
annan mashiriritan kafin su kawo abin karyawa sai goma ta gifta shi yasa wannan karan zan saka ya kawo min kayan abincina kaf da kaina zan dinga girki ba zan iya zam
an jira ba, girkin da sai an ga dama sannan ake yin mai da
ɗ
i ko a zabga mai da maggi to bana ba dani ba kowa ta ri
ƙ
e banzan abincinta."
Ita dai Hamda murmushi ta saki kawai tana kai cup
ɗ
in furar bakinta. Ta shanye tas zuciyarta cike da farin ciki. Har
zata kishingi
ɗ
a ta kwanta sai kuma ta mi
ƙ
e ta ce "Didi baki ba ni labarin ba." "
Ƴ
ar nema ashe kina so bari mu
ɗ
an runtsa tunda yau ba islamiyya sai na baki anjima yanzu kam idanuna har yaji yake." Duk da ba haka ta so ba haka ta hakura don ta san idan ta m
atsa Didin zata iya cewa ta fasa.
________________________________
Ammi na fitowa ta ga parlournta tsaf sai baza kamshi yake da sauri Ta isa bedroom
ɗ
in
ƴ
an matanta don a tunaninta su suka yi sharar tunda Ta san Hamda na can
ɓ
angaren Didi turus tayi
ganinsu sheme suna barci har Muneerahn da take zaton ita tayi.
Jikinta a sanyaye ta juya don ta tabbatar Hamdan ce dai tayi, wani abu ya Tsirga a ranta mai kama da tausayin uwa ga yaranta, sau tari tana tunanin sassautawa Hamdan sai dai tuni shai
ɗ
an yake
rinjayar zuciyarta wajen tunanin Hamdan a matsayin wata tashin hankali ce wanzuwarta a rayuwarta, mutuwarta a zahiri ita tafiye
Mata alheri shi yasa take takura mata ko don wata
ƙ
il zuciyarta ta buga ta rasu ta huta da ba
ƙ
in cikinta, don tabbas idan Hamda
bata mutu ba nan gaba ka
ɗ
an akwai tashin hankalin da bata so ya afku tana da rai wanda zai zamo tamkar tozarci ne mai girma a gareta da zuri'ar D'an Borno gaba d'aya.
Ta sha auna kashe Hamdan a ranta sai dai tana fasawa gudun fallasuwar asirinta da kuma to
nuwar sirrin da ta riga ta bisne a cikin
ƙ
asa.
Ta ja ajiyar zuciya bayan ta zauna ta nutse a cikin kujerar three seater
ɗ
inta samfurin royal da take girke a babban parlourn, idanunta akan tv tamkar mai kallon labaran da ake yi sai dai gaba
ɗ
aya zuciyarta
ta Lula can tunanin wani zamani da ya shu
ɗ
e.
_____________________________
Barci sosai su kayi bayan idar da sallahr walahar akan faffa
ɗ
ar daddumar Didin mai laushin tsiya da take ambula mata turare kullu yaumin don son tsaftace wajen ibadartata da ya
ke can kusurwar
ɗ
akinta.
Bugun
ƙ
ofar da ake yi ne ya farkar da su daga barcin Hamda ta mi
ƙ
e don taga waye itama Didin
mi
ƙ
ewa tayi tabi bayanta da hanzari don bata da jiki ko ka
ɗ
an shi yasa bata jin nauyin jikinta.
Saliha ce mai aikin Mahmah ta shigo han
nayenta
ɗ
auke da manyan warmers bayanta kuma Humaid ne yake biye da ita da flask
ɗ
in tea. Didi ta dinga amsa gaisuwarrsu tana girgiza kai ha
ɗ
e da duba agogo "Ba shakka, wannan abincin da mai za'a kirashi kenan na safe ko na rana? Kai jama'a ayi mata da sh
egen lalacin tsiya, to ni ba zan yarda da wannan tujarar ba bari wanda ya ajiye su yazo na fa
ɗ
a masa ya jawa matansa kunne dama kada wacce ta sake
ɗ
ora sanwarta dani, su ri
ƙ
e abincinsu can, zan dinga yi da kaina naga acan gwarzon ma da kaina nake yi to nam
e za'a dinga wahalashsheni Allah na tuba abincin ma da ba
ɗ
an
ɗ
anon arziki."
Ta fa
ɗ
a tana bu
ɗ
e coolerr abincin faten dankali ne da ya sha busashshen kifi da alayyahu sai
ɗ
aya coolerr farfesun cow-tail ne
ɗ
ayar kuma gurasar larabawa. Baki ta ta
ɓ
e,dan ta tab
batar dai abincin ba makusa sannan ta ce Hamda ta kwaso plates ta zuba musu.
"Ku tashi kuje ku ke kallona kamar kun samu akwatin kallo, kai kuma me ya hanaka zuwa makaranta." Humaid da yake duk a tsorace da fa
ɗ
an tsohuwar ya ce "Hutun independent day muke
." kallo ta watsa masa kafin ta ce "Wani abu ne kuma indafadan?" Ba Humaid ka
ɗ
ai ba har ta Hamda sai da ta tuntsire da dariya Didi Ta ce "Kaji min aikin banza fa
ɗ
ar tawa kuke wa dariya? Aikin kawai to turancin fa
ɗ
ar annabi ce da sai na iya? ka tashi kaje k
ace ina son ganin ubanka tunda gaisuwar ma sai na ro
ƙ
a." Humaid ya fice yana dariya
Ƙ
asa-
ƙ
asa a zuciyarsa ya ce "Drammer Queen"
Abincin suka ci sosai kafin Hamda ta kai kwanukan kitchen ta
ɗ
aurayesu sannan ta dawo.
Man zafi ta
ɗ
auko tana shafawa Didin a
ƙ
afarta. Didin ta ce Alhamdulillah tunda ciki ya
ɗ
auka bari na baki labarin asalinmu ciki da bai, da yarda aka yi auren uwarki da ubanki ba bisa son raina ba....."
_____________________________
Asalin kakanku haifaffen garin maiduguri ne kasuwanci ya
kawoshi kano
Ƙ
auyen Gwarzo, inda anan Allah yayi arzikinsa yake kuma anan ya had'u dani ya aureni har muka hayayyafa duk a
Ƙ
auyen Gwarzo. Haihuwata sha hu
ɗ
u sai dai a ciki hu
ɗ
u ne suka rayu mahaifinki Umar ne babba sai Aliyu kafin na haifi Aliyu kuwa yara
uku na haifa tsakaninsa da mahaifinki sai dai basu zo da rai ba.
Daga Ali gadanga
ƙ
usar ya
ƙ
i sai Gwaggonku Asma'u da take zaune a can
ƙ
asar dubai da mijinta daga ita kuwa haihuwa biyar nayi ba rai kafin na haifi autata lauratu wato Ammanku Ta Janbulo dag
a nan ne fa haihuwar Ta tsaya min bayan nayi biyu ba rai. Ni kad'ai ce wajen kakanku Usmanu dan Borno bai sake aure ba duk da balo
ƙ
o
ƙ
on da danginsa suke masa wajen son ya
ƙ
ara auren
acan gida borno har mata aka bashi amma yace ya yafe ni kad'ai na isheshi
tunda ina yi masa duk abinda yake so baya son yazo ya had'a tashin hankali a gidansa yana zaune lafiya.
Haka suka gaji suka zuba masa ido duk da surutun da suke masa yasa auduga ya toshe kunnensa ya ce ba zai
ƙ
ara aure ba. Ni nan da kike gani na macece
mafa
ɗ
aciyar gaske da ba na barin ta kwana in dai ka takaleni ka ta
ɓ
o masifa bana shiga shirgin kowa amma fa bana yarda a taka ni. Hadizatu nake mutane da dama suna kirana wargi kike dai-dai
Ƙ
ugun kowane
ɗ
an iska. Shi yasa duk garin Gwarzo in dai kika je ki
ka ce kina neman Didi matar D'an Borno to kin gama samu na saboda shaharar da nayi a masifa, wanda bakomai bane sai zallar fad'ar gaskiya da mutanenku basa so yanzu.
Ko iyayenki Shakkata suke, saboda bana sakar musu fuska kamar yarda Kakanku yake sakar mus
u. Ba yabon kai ba dole Kakanku ya kasa aure sabida na riga na siye zuciyarsa da girki tunda shi in dai cikinsa zai d'auka to kin gama masa komai, idan kinga masifarsa to ya dawo gida ban gama abinci ba. Sannan ba yabon kai ba ina da tsafta dai-dai gwargwa
do, ga kwalliya kamar me don idan na cab'a kwalliya irin Ta mutanen da baki ga yarda yake zama yayi ta kallo na ba, na tabbata da yanzu zan yi wannan kwalliyar wasu ma mahaukata za su d'aukeni. Idan kuwa kika shigo gidana ba abinda zaki fara jiyowa sai k'a
mshin turaren wuta da na tsinke d'an Borno, don sana'ata kenan duk da ba wani ciniki nake ba kasancewar jama'ar garin mu basu damu da k'amshi ba. Ke na fa zabga iyayi ina yarinya Wani suna suke kira na da shi Delu iyayi har na haihu Umaru ya cigaba da kir
a na wai Delu, bisa tilas na koya masa cewa Didi shikkenan sai sunan ya bini. Idan kakanku yayi fushi wuyartana shafe baki na da jan jambaki nayi d'igo-d'igo a gefen k'uncina na ja siririyar jagirata, na bad'e fuskata da hoda pankeke shikkenan zaki ga ya d
aina fushin yana bina da ido yana fad'in Indiyana ni kuma kaina yana kumbura duk da ko a layin bak'ak'en India ba za'a saka ni ba, gashinta k'ak'k'arfa ne irin na hausawa, haka nan ba wani idon arziki gareni ba ga ni bak'a kamar yarda kika ganni d'in nan,
amma don son ran kakanki yake kira na Indiyana ni kuma ina amsawa Cike da izzar nafi sauran mata, duk da wani ko a k'afa aka k'ulle masa ni ina tabbatar miki sai ya kunce ya arce ni da y'ar dab'as... wata dariya ce ta kufcewa Hamda, ganin duk suffofin da t
a zayyana
Haka zubinta da fasalinta yake, sam bata da tsaho ko kad'an...
Hajiya Didi tamu...._~AL
Ƙ
ALAMIN JIKAR NASHE
YA ABIN YAKE ?
LIttafin Nazeefah Sabo Nashe.
08033748387 (
𝔍𝖎𝖐𝖆𝖗
𝕹𝖆𝖘𝖍𝖊
✍
️
)
Follow me on ArewaBooks
@nazeefah
https://ar
ewabooks.com/book?id=635c58dc8a75f51b283a378e
✍
🏽
✍
🏽
✍
🏽📖📖📖📖📖
✍
🏽
✍
🏽
✍
🏽
ELEGANT ONLINE WRITERS
(Ha
ɗ
in kai shine takenmu.)
Page 5
Ina macen datake fama da ciwon mara in mijin yana saduwa dake kirinka jin xafi to kixo kimallaki female care
Ina ma
su fama da basir constfree tea yana magnin basir yana gyara fata tayi kyau
Royal jelly ya gyara mace yafito mata da shafe dinta kama daga breast hips duwawo
Fat bunner yana rage kitse ina wanda kitse ya mata yawa a jiki kigarxayo kimallaki naki 0913116
4861
Gamai bukatan yin register xai iyayi yasaya afarashin company
Company ght zakiyi registered akan 4500 kikawo mutun biyu suyi siyaya company zatabaki 36000 inbaki shiryaba karkimin mgn ngd
****************************
_Mu d'in ba wasu masu
wadata
bane sai dai muna cikin ni'imar ubangiji, don bamu rasa ci ba, bamu rasa sha ba, Kakanku a tsaye yake sosai akan iyalinsa ta yarda duk abinka baka isa ka hango gazawarsa ba, ya tsaya sosai musamman ga karatun iyayenku, burinsa a kullum bai wuce yag
a sun samu nagartaccen ilimi ba, na boko da na muhammadiyya, Musamman Babanki Umar. Sanda ya gama secondary School Allah ya taimake shi har jami'a yaje can zaria inda yayi karatunsa a 'bangaren Zane-Zane kasancewarsa mai haza
ƙ
a wata rana kawai yazo min da
labari mai dad'i wai Gwamnati ta d'au nauyin karatunsu 'kasar waje can 'bangaren larabawa 'kasar Jordan zasu je su yi babban degree a
can. Mun yi murna sosai sai dai Kakanku ya ce bai isa ba, ba zai tafi ba sai da aurensa, amma mahaifinku ya turje ya kuma
kawo uzurin gwamnati tace ba zata d'au masu mata ba saboda ba zasu d'au nauyin mutum sannan su d'au nauyin iyalinsa ba, har da ce mana sunce sai dai ya hak'ura Haka dai dole muka k'yaleshi ya tafi ashe tafiyar zata zame mana jangwamgwam domin dai a can ya
had'u da alak'ak'an uwarki ya aura.