Showing 45001 words to 48000 words out of 178317 words

Chapter 16 - LU'ULU'U COMPLETE

Komai yayi farko yana da qarshe.......kamar yadda akace komai nisan jifa qasa zai fado......komai girman gona kuma akwai kunyar qarshe.........cikin watan daya wuce yana tsaka da bincikensa game da wanda dukkan hukumarsu ke qarfafa zato a kansa.

Ya samu wani irin haske daya sanyashi jimawa yana duba bayanan gami da hadesu da wasu bayanai dake ajiye a kwanyarsa. Ya ajiye bayanan yana musu kyakkyawar ajiya......sannan ya miqe ya daura alwala yayi sallah,a sujjadar qarshe kuma ya jima yana ganawa da ubangijinsa ta hanyar karanta la'ilaha illa anta subhanaka inni kuntu minazzalimin. A wunin ranar duka ya lazumci istigfari da ya hayyu ya qayyumu bi rahmatika astagis.

Aiki ne me hadarin gaske daya tabbatar samuwar nasararsa wata samuwar nasara ce me zaman kanta ga gwamnatin Ethiopia. Mutuwar abba ajani Ahmed ta kusan zamewa gwamnatin Ethiopia gaba daya barazana......kasancewar abba ajani Ahmed mahaifinsa dan asalin qasar America ne......kuma shi kansa acan aka haifeshi,don haka halalin qasar ne.......kasuwanci ya dawo da mahaifansa qasar Ethiopia shekaru masu yawan gaske a baya,har suka rasu suka barshi da tarin nashi iyalin har zuwa sanda ajalinsa ya riskeshi shima. Bashi da kokwanto akan bobbo game da case din......amma addu'ar da yayin ta sake saka masa nutsuwar bobbo ya sani.

Ya jima shuru yana duban haisam bayan gabatar masa da dukkan bayanan. Ya rasa me zaya fada a kanshi?. Tabbas yana ji a ransa irin haisam din duk bayan qarni guda ake haifar mutum daya irinsa. Jajirtacce dan kishin qasarsa al'ummarsa dama iyayensa. Kafadarsa ya dafa yana jin zuciyarsa tana narkewa.

"Ina sake taya mooti murnar samun d'a kamarka haisam.......kaidin wata kadara ce me tsadar gaske.......ko yau ko kuma a iya nan ka ajjiye aikinka tabbas qasarmu zatayi alfahari dakai".



zaki samu daman karanta wannan QASAITACCEN LABARIN ta hanyoyin siyan tikitinki kamar haka da naira (700) kacal*


*Lambar asusu:- 6019473875*
*Safiya musa abdullahi*
*Keystone bank*

*KI TURA SHAIDAR BIYA TA NAN*

09166221261
KO
08187255862

*Al'ummar qasar nijer 🇳🇪*

*2349166221261*
*Safiya musa abdullahi*
*NITA*
*CFA 500*

*SAIKU TURA SHAIDAR BIYA TA LAMBAR DAI*

09166221261


*GA WADANDA ZASU SAKA KATIN WAYA NA MTN SUMA NUMBER DUKA DAYA CE*

*MTN CREDIT 700 ZUWA GA*
09166221261

*SHAIDAR BIYA*
09166221261

*_TAFIYAR 'YAR GASKE CE........LABARIN QASAITACCIYAR MACE CE KAWAI KE IYA SIYANSA_*

*QASAITA👑*

*HUGUMANKU CE*✍🏽

💎 *L U'U L U'U*
*_(The diamond)_*💎


*H U G U M A*


PAGE 20


https://chat.whatsapp.com/FrqgC0YmUWP4FPmUzYuLJX


"Ya rahman......ka sanyi na kasance mafi alkhairin abinda suke zato(wannan din addu'a ce me kyau daya kamata ka dinga yi a duk sanda aka yabeka game da wani abu,ita annabi ya koyar)"

"Zanso na aiwatar da aikin nan qwarai bobbo" Haisam ya furta a sanda muhammad dawud(bobbo) ya bashi tabbacin sahalewa aiwatar da aikin.

Idanu muhammad dawud ya zuba masa,yana yawaita mamaki sosai akan yadda haisam keson aikinsa da yawa. Tabbas ba shakka national intelligence and security service sun bashi wani girman matsayi......sun bashi albashi me kyau da yawan daya kusa daidai dana shugana qasarsu.......yana da masu tsaron lafiyarsa.......to amma dukka wadannan ya samesu dama tun daga gidansu,ya samesu tun kafin ya shigo NISS......gata da soyayyar daya samu daga gida ta ninka wannan. YARIMA ne da kowanne lokaci zai iya zama sarkin jimma.......mallakin hamshaqiyar fadar ABBA JIFAR amma duka ya watsar da wannan ya rungumi aikin da matsayinsa ya haura wannan inda yazo cikin masu wannan dabi'ar.

Eh......tabbas,duk wanda ya kalli haisam a ganin farko zaisan cewa wannan jinin na SARAUTA yana harbawa a kowanne sassa na jikinsa.......akwai wannan QASAITAR da IZZAR a tare dashi,don sarauta ba qarya bace......duk qanqantarta saika samu tasirinta cikin jinin ahalinta.....ballantana babbbar masarauta me dimbin dukiya da arziqi irin ta JIMMA. Yana da wani irin kwarjini da akan samu akasarin ahalin sarauta dashi.......yana da irin nasa jin kan wanda nature dinsa ne bawai yana yi bane don gwada shi wani bane.....don ya karanta yasan kuma illar hakan.......amma kuma kyakkyawar mu'amalarsa da dukka wanda yake sama dashi.......tausayinsa da jin qansa ga masu rauni ko wanda yake qasa dashi na dabanne.

"An baka dama haisam.......amma wannan tafiyar tafiya ce me hatsari.......don hatta da gwamnatin qasar NIJER da hukumominsu bamu yarda susan da shigowarka qasar ba......zamu dan take wasu dokoki na qasa da qasa saboda mu samu cikakken sirri......don haka yana da kyau ka shaidawa mooti........har nanay itama". Ya gamsu da batun gayawa me martaba.......amma nanay fa?,baisan ta ina zai fara fahimtar da ita ba.

Zuqe numfashinsa yayi ya fesar yana maimaita sunan garin......bazaice bai taba jinsa ko jin sunansa ba.......amma basa cikin garuruwan daya dauka suna existing suna kuma da wani manyan abubuwa da bincike ko wani aikinsu zai iya rabawa ta wajen. Shi duka bincikensa NIJER ya gani.......baisan ya akayi cikin NIJER din ba kuma ya fada wani gari wai agadez ba.

Cikin qwarewa da iya sarrafa na'ura ya koma kan system din,ya tura bobbo komai yana shaida masa yau din zuwa azahar zasu sauka a addis ababa in sha Allah shida omari,ya qarasa tura masa komai,sannan ya fita daga system din ya kasheta gaba daya.

Kowanne qwan lantarki sai daya kasheshi,ya maida dakin yadda yake sannan ya dawo bakin wannan qofar me siddabaru ya fito ya dawo ainihin parlor din da ya fita cikinsa a dazu. Kusa da littafinsa ya koma ya daukeshi hade da wayarsa,ya taka zuwa wata ma'ajiyar litattafai dake parlor din wadda yakan dubasu a iya parlor din ya sakasu a ciki yana duba fuskar wayarsa.

Fararen idanunshi ya zaro waje.......kiran da bai samu daman dagawa ba na nanay ya gani har uku,sai ya kalli lokaci sannan ya juya ya dauki wayarsa ya maida saman kansa yana dosar qofar fita daga parlor din.

Wani courtyard ya bulla me ban shaawa da aka cikashi da tsirrai bisa tsari me burgewa,sannu a hankali ya sake fadawa wani balcony sannan ya bulla wani setting room din kafin ya tadda doguwar veranda da zata sadashi da ainihin sassan nanay.

Wani irin gini ne musamman da yafi kama da gine ginen mutanen sin wato CHINA fadar abba jifar ke dashi......shigen gine ginensu sak da sak da sai kayi tunanin a qasar sin din kake. Yana takawa da cikakkiyar nutsuwa da dadin da iskar safiyar tayi masa......zuciyarsa na shirya masa yadda zai fahimtar da nanay tafiyar ba tare data daga hankalinta ba. Tun a jiya suka raba dare suna magana da me martaba.......ya gama fahimtarsa,ya bashi goyon baya kuma d'ari bisa d'ari,saidai ya jadda masa yaci gaba da riqe addu'a.......ya kula sosai.......ya kuma rage jefa kansa cikin abubuwa masu hadari har haka.

Cikin girmamawa dukkan wani hadimi da suka hadu saman hanyar yake gaidashi da wani matsanancin martabawa. Baya gajiya haka yake amsa musu cikin kulawa shima,mata a cikinsu ne kadai yake dagawa hannu ya wuce.

Sannu a hankali ya cimma farfajiyar sassan farko na nanay........,tun bai kai ga qarasawa ciki ba daddadan sautinta ya soma sauka a kunnensa da irin qir'arsa sak. Idanunsa ya lumshe ya kuma budesu yana jin wani yanayi yana ratsashi. A duniya babu wani sauti mafi girma.......sauti mafi saukar masa da dukkan nutsuwa irin sautin karatun qur'ani. Ba wani abu dake sauke fushinsa.......yake dawo da nutsuwarsa gangar jikinsa irin sautin qur'ani. Ba wani labari dake masa dadi a kunnuwa idanuwa da zuciya irin ya bude qur'ani......surorin da Allah madaukakin sarki ya saukar dake bada labarai na al'ummar da suka wuce.....labarai na annabawa da sauran abubuwa na rayuwa.

Cikin tsari daliban nata da suka kasance hadimai ne na sassan nanay suke zaune a gabanta. Kowaccensu sanye da yalwataccen hijabin daya sauka har qasa,wanda da kudinsa ya bada kwangilari dinkin kyawawan hijaban har guda dari da suka kasance launin Sacramento green me kyau.

Samee din data kasance malamarsu a kowanne ranakun mako irin wadannan guda biyu tana zaune saman wata gajerar cushion chair maras tudu,tana sanye da farin hijabi qal kamar hannu bai taba sauka a kansa ba. Baka ganin komai nata sai kewayayyar fuskarta da manyan idanunta dake yawo tsakanin ayoyin qur'ani.

Wannan din wani ginannen burinsa ne daya taba furtawa nanay......burin ilimantar da duk wasu hadimai da bayi dake sassanta dama gidan gaba daya da ingantaccen ilimi daga qur'ani cikin sanin fassararsa da kuma tarin ma'anonin da yake dauke dashi. Yayi maganar ne a sanda samee ke shigo cikin parlor din wajen nanay.......ashe kuma taji,kafin yakai ga zabar malamar da zata kasance malamarsu sai zuwa yayi wani hutun qarshen mako ya samu samee din ta fara gabatar da karatun.

Idan yace baiji dadi ba yayi qarya......idan yace girmanta da kimarta basu dadu a idanunsa ba yayi qarya,don haka sai ya bada kwangilar dukka hijaban da zasu sanya harda malamar tasu. Yaransu yasa an tashi makarantar islamiyya gagaruma cikin gidan,wadda ta zama kyauta kuma sadaqatul jariya ga kowa,har yaran dake wajen masarautar. Mazajen gidan kuma ya kawo malami namiji da zasu dinga nasu karatun juma'a da asabar........yawanci asabar din shi yake zama yake musu litattafai guda biyu na fiqhu da hadith saboda inganta ibadarsu bayan qur'anin,wannan ya sanya itama samee ta saka ma matan littafin qwaya daya na fiqhu.....bayan sun saukeshi kuma take sanya ran saka musu hadith koda me hadisai darinnan ne.

A cikin jikinta taji akwai wai baqon abu me kaifi a wajen........a cikin jikinta taji wata baquwar halitta ta wanzu a wajen,don haka tana kaiwa qarshen ayar suka kama suna maimaitawa,saita daga idonta a hankali take suka fada cikin nasa.

Wannan qaqqarfan maganadisun ne taji ya fusgeta da wani irin qarfi,wannan kwarjinin nasa daya sanya gumi tsatsatsafo mata ta cikin hijabinta......wannan kyan nasa daya zame mata tamkar wata jarrabawa ya ratsa idanunta,duk sai taji wani abu yana tsumata,musamman a yau data samu damar ganin Fuakarsa gaba dayanta ba tare da suturtaccen mayanin nan nasa ba.......a kuma safiyar da dakusashen hasken rana ya bayyana fuskarsa tarwai.

"Subhanallah" Ta furta qasan ranta sanda ya sake mata dan siririn murmushin da iya labbansa ne kawai suka motsa,yana alamta mata jinjinawarsa,sannan ya juya a nutse yana bin qofar da zata sadashi da nanay din.

Sai data rasa numfashinta na wasu daqiqu kafin ta samu kamoshi,inda ta godewa Allah ta gaya biya musu suna maimaitawa ne tana musu gyaran inda suke da kuskure. Can qasan ranta tana tuhumar kanta da kalar tuhumar da har yau bata daina yiwa kanta ita ba. Me yasa ta jarabtu da kyansa?,me yasa ta jarabtu dashi?,daidai ne ta sakarwa zuciyarta linzamin kyau ado da qawa kuwa?.

Ta sani yana da wasu qualities da ba ita kadai ba.......mata da yawa dake kewaye dashi sunsan yana dasu.......ya mallakesu ya kuma samu baiwa dasu......to amma a karan kanta me yasa kyansa yake zama barazana a gareta?.

Akwai wani ra'ayinta guda daya da take dashi,bataso ta cusawa haisam kanta.......bataso a mishi tayinta......bataso kuma ya sota saboda wani abu na daban,tanaso ya sota da kansa......tanaso ya sota don ta cancanci ya sota din.

Tana karantarsa sosai,duk da cewa yawa yawan zamansa ba a jimma bane.....a addis ababa ne,zuwansa sai weekend,amma duk da haka ta karanci abubuwa da yawa a kansa.

Har yanzu bataga alamun da takeso take kuma sanya ran ganinsu a tare dashi a kanta ba,saidai ta sanya a ranta zataci gaba ta dukka hanyar data dace.

A nutse ya sake jaddada sallamarsa a parlor din kaman yadda ya saba a duk wani guri da zai shiga.

"Wa'alaikumussalam" Matashiyar budurwar dake zaune saman doguwar sofa ta amsa tana daga kanta. Qaramin murmushi ya subuce mata,ta miqe daga zaunen da take tana duban haisam da yake shigowa da kyawawan idanuwanta da suke kama dana haisam din. Wanda banda su ba abinda ta dauko na kammaninsa,saidai ko tsaho da nata yafi bayyana saboda jikinta baikai nashi murjewa ba.

"Akkam bulte(barka da safiya)" Ta fada murmushin nan yaqi barin fuskarta

"Akkam jirta rumaisa(kina lafiya rumaisa?"

"Alhamdulillah captain sheik" Rumaisa ta fadi tana murmushin daya sanya haisam yasan lallai akwai wani abu a qasa,musamman data kirashi da wadannan sunayen a jere haka guda biyu.

"Ehheeenn" Ya fada yana dage dukka girarsa biyun sama,abinda ya qara masa kwarjini kenan har a idanun rumaisa. Kai ta girgiza tana rage kaifin murmushin ta. Ganin data sama a ya zun da yadda Moroccan abayar jikinsa ta dace da zubi da tsarinsa,sai maganar daya daga cikin qawayenta me suna anniisa ya fado mata. Kusan sallar isha'i ta daren ranar da akayi irreecha festival yabar baya da qura......don qira'arsa ta tayar da sirrin boyayyun zukatan dake cike da boyayyar soyayyarsa cikin qawayenta. Ganin kamar bata shirya gaya masa ba sai ya kauda zancen yana tambayarta

"Nanay eessa jira?(ina nanay?)" Da hannu ta nuna masa bangaren dakunanta na musamman da banda iyalinta ba wanda yake da hurumin tsallakewa har nan.

"Tana ciki bata jima da shiga ba" Baice komai ba ya fara takawa,sai muryar rumaisa ta dakatar dashi.

"Obbo captain(sir captain)". Sunan da sukafi kiransa dashi. Dakatawa yayi daga tafiyar da yakeyi wadda rumaisa ka qarewa kallo tana kuma sake gasgata zancan anniisa

"Yana da wani irin taku na daban.......qasaitarsa tafi taku.....kuda kuke mata amma shine yake da jan ajin da izzar". Hararta kawai tayi a sannan,don itakam obbo haisam ba zata iya cewa ga wani sanda ta tsaya qarewa takunsa kallo ba.

Eh har gwara maganansa,ita kanta wasu lokutan idan yana magana burgeta yanayin tsarin maganarsa takeyi cike da ginshira......amma tafiya kam a yau itama ta shaida hakan.



zaki samu daman karanta wannan QASAITACCEN LABARIN ta hanyoyin siyan tikitinki kamar haka da naira (700) kacal*


*Lambar asusu:- 6019473875*
*Safiya musa abdullahi*
*Keystone bank*

*KI TURA SHAIDAR BIYA TA NAN*

09166221261
KO
08187255862

*Al'ummar qasar nijer 🇳🇪*

*2349166221261*
*Safiya musa abdullahi*
*NITA*
*CFA 500*

*SAIKU TURA SHAIDAR BIYA TA LAMBAR DAI*

09166221261


*GA WADANDA ZASU SAKA KATIN WAYA NA MTN SUMA NUMBER DUKA DAYA CE*

*MTN CREDIT 700 ZUWA GA*
09166221261

*SHAIDAR BIYA*
09166221261

*_TAFIYAR 'YAR GASKE CE........LABARIN QASAITACCIYAR MACE CE KAWAI KE IYA SIYANSA_*

*QASAITA👑*

*HUGUMANKU CE*✍🏽

💎 *L U'U L U'U*
*_(The diamond)_*💎


*H U G U M A*


PAGE 23
____________________________
https://wa.link/l1gcz8
ASSALAMU ALAIKUM
Mutanen Zuzeam ventures
Ga wani sabon promo na bullo muku dashi don farin cikinku dajin dadinku
Kunsan promo na na dabanne namu ba irin nasu bane hajiya ta mai kike jira da 7500 dinki ki kwashi kayan 19k
1. Rabin kazar mallaka 4500
2. ⁠married femfresh wash 2k
3. ⁠garuka 7in1 masu wata 7 ajiki 2k
4. ⁠Gumbarmadaradanonon rakumi 1500
5. ⁠Tsimin mallaka 2500
6. ⁠maganin infection 1500
7. ⁠matsin mallaka ba aba mai kishiya 5k
Duka kayan 19k za a baki akan 7500
Kuma mutun 20 na farko sunada kyautar kayan 4k
Matsin maida tsohuwa yarinya 1k
Gumbar emergency 1k
Turaren mallaka 2k
Allah yaba mai rabo sa a Zuzeam ventures takuce 🥰👍🏼
Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi https://wa.link/l1gcz8 gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye ta WhatsApp 08144015291 muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻
😁😁😁 https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki
_____________________________




*_Addis ababa bole international airport(ADD)_*


Tafiyar awa daya da mintina biyar ta kaisu babban birnin na Ethiopia wato addis ababa,wanda cikin qasa da minti talatin ya kammala komai suka baro airport din qarqashin kulawar security din dake bashi tsaro cikin addis ababa din.


Kazanchis layout suka nufa......unguwar da ya mallakin gidan zama na kasan kenan bayan gidan da hukumar binciken sirri suka bashi. Unguwa ce data hada manyan mutane da qusoshin gwamnati. Baqi 'yan qasashen waje da kuma manyan ma'aikatu na alaqa tsakanin qasashe da kuma hukomomi manya na tsaro.

Gida ne dake da wani irin tsari da zai baka sha'awa qwarai,qaramar villa ce da batayi wani girma na azo a gani ba......amma tana da girman da za'a iya sanya matan aure hudu a ciki suyi rayuwa cikin walwala da sakewa.

Ganawa da ma'aikatan gidan shine abu na farko da yakanyi a duk sanda ya dawo.......yau dinma hakan yayi,saidai batayi tsaho ba,kasancewar yana sanya ran daga yanzu zuwa kowanne lokaci zai iya fita zuwa headquarter dinsu dake cikin kazanchis din.


*_AGADEZ_*

*NIAMY*


Tsaf ta kammala shirinta cikin wani kebantaccen guri na nusamman da aka bawa 'yan wasan dake filin gudanar da wasan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login