Showing 18001 words to 21000 words out of 178317 words

Chapter 7 - LU'ULU'U COMPLETE

disa saman zuciyarta a kowanne motsi to batayi qarya ba.

Tamkar bata ganta zaune a wajen ba,ta taka cikin wata irin nutsuwa da izzar sarautar dake yawo a jininta ta sanya ta zauna mata,take kuma qara mata kyau da haiba matuqa,ta qarasa gaban sultane a nutse ta sulale tana duqawa saman qafafunta.




zaki samu daman karanta wannan QASAITACCEN LABARIN ta hanyoyin siyan tikitinki kamar haka da naira (700) kacal*


*Lambar asusu:- 6019473875*
*Safiya musa abdullahi*
*Keystone bank*

*KI TURA SHAIDAR BIYA TA NAN*

09166221261
KO
08187255862


*SAIKU TURA SHAIDAR BIYA TA LAMBAR DAI*

09166221261


*GA WADANDA ZASU SAKA KATIN WAYA NA MTN SUMA NUMBER DUKA DAYA CE*

*MTN CREDIT 700 ZUWA GA*
09166221261

*SHAIDAR BIYA*
09166221261

*_TAFIYAR 'YAR GASKE CE........LABARIN QASAITACCIYAR MACE CE KAWAI KE IYA SIYANSA_*

*QASAITA👑*

*HUGUMANKU CE*✍🏽

💎 *L U'U L U'U*
*_(The diamond)_*💎


*H U G U M A*


PAGE 07
__________________________
https://wa.link/l1gcz8
ASSALAMU ALAIKUM
Mutanen Zuzeam ventures
Ga wani sabon promo na bullo muku dashi don farin cikinku dajin dadinku
Kunsan promo na na dabanne namu ba irin nasu bane hajiya ta mai kike jira da 7500 dinki ki kwashi kayan 19k
1. Rabin kazar mallaka 4500
2. ⁠married femfresh wash 2k
3. ⁠garuka 7in1 masu wata 7 ajiki 2k
4. ⁠Gumbarmadaradanonon rakumi 1500
5. ⁠Tsimin mallaka 2500
6. ⁠maganin infection 1500
7. ⁠matsin mallaka ba aba mai kishiya 5k
Duka kayan 19k za a baki akan 7500
Kuma mutun 20 na farko sunada kyautar kayan 4k
Matsin maida tsohuwa yarinya 1k
Gumbar emergency 1k
Turaren mallaka 2k
Allah yaba mai rabo sa a Zuzeam ventures takuce 🥰👍🏼
Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi https://wa.link/l1gcz8 gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye ta WhatsApp 08144015291 muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻
😁😁😁 https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki
____________________________



Duk da kasancewarsa mahaifinta.......mahaifin da tafi kusa dashi akan kowanne d'a namiji.......akan kowacce halitta ma dake duniya,to amma ita dinma bai fasa yi mata kwarjini ba. Wannan kwarjinin da kowanne talaka dake rayuwa qarqashinsa yake ganinsa......yake dukansa itama takanji haka game dashi lokuta da dama.

"Barka da warhaka sultane" Ta fadi har yanzu kanta yana qasa

"Barkanki dai biftu.....ina fatan kin wuni lafiya?" Ya fada cikin tsananin nuna kulawa da kuma tausasa harshe. Yanayin daya sanya wani abu ya tsayawa morsa safiyya dake duban akhnan a wuya......duba na bacib ran yadda ta dauketa. A lokuta da dama,a yanayi irin wannan.......tanayin abubuwan da a kullum take sake sauke darajarta ne daga idanun mammina. Daya daga cikin wasu abubuwa data tsana.......bata da matsayin da har yau akhnan zata gaidata sai bisa umarnin sultane ko ita kanta mammina.

Bata jin zafi idan sultane ne ya sanyata.......amma tana jin tsananin quna idan umarnin gaidata ya zama ya fito ne daga bakin mammina.

"Ranka ya dade barka da yammaci" Mammina data qaraso ciki ta fada a hankali tana me zamewa saman lallausar dardumar dake shimfide a dakin,da wani irin zama dake nuna zallar ban girma,tamkar irin zaman da bayinsa keyi a gabansa. Idanunshi ya dago yana dubanta

"Barkanki zaituna.......fatan kin yini lafiya?" Wani murmushi ta aje tana gyara zamanta sosai sannan a ladabce ta sake magana.

"Lpy alhmdlh......hakan kuma ya sake tabbatuwa a kanmu sakamakon naka wunin cikin aminci da qoshin lafiya" Kai ya jinjina a hankali,qaramin murmushi yana subuce masa wanda ya bayyana har saman labbansa.

"Ma sha Allah......ya kacaniyar jama'a".

"Har mun kaika ne ma Allah shi tayawa mulkinka?,kai ya kamata a yiwa wannan tambayar" Ta qarashe maganar tana sakin murmushi. Dole Shima ya maida mata sannan ya amsa.

"Alhamdulillahi bisa taimako da jagorancin ubangiji".

" Ma sha Allah,Allah ya qara lafiya ya qara taya maka"

"Allahumma ameen" Ya amsa a taqaice yana aza idanunsa akan akhnan

"Ga mommanki nan" Sultane ya fadi yana dan duban morsa safiyya sannna ya maida dubansa ga akhnan.

"Barka da yammaci" Akhnan din ta fadi ba tare data daga idanunta ko tayi wani abu da zai nuna morsa safiyya take gaidawa ba. Cikin tsananin juriya da shanye abubuwa kaman yadda ta saba ta hadiye wani abu,muryarta can qasa kuma a shaqe ta amsa mata

"Barka" Daga hakan sai wani irin kakkaifan shuru ya gifta,kafin sautin muryar akhanan ta sake motsasu

"Papi(kamar yadda wasu lokuta take kiransa idan tana buqatar UBA da zasuyi magana),na samu saqon kira daga gareka,ina fata ya kasance lafiya?" Murmushi kadan ya saki,ya ajiye tasbahar hannunsa yana sake bada hankalinsa a kanta.

"Khadeejatu"

"Na'am papi" Ta amsa tana sake yin qasa sosai da kanta.

"Altaab yazo dan sarki nu'uman haka ne?" Kai ta jinjina

"Yazo papi"

"Kun gama ganawa?" Ya jefa tambayar kai tsaye.

"Mun gama,har ma ina tunanin zuwa yanzu yayi nesa da masarautar AGADEZ".

"Ma sha Allah.....yayi miki?,kina jin zaki iya zama dashi kiyi masa biyayya a matsayin mijin da zai kaiki aljanna?". Sultane muhammad hammud ya fada yana ci gaba da nazartarta.

Shuru ya ratsa na daqiqa daya zuwa biyun da basu haura biyar ba......daqiqar data wuce da bugun zukatan morsa da mammina........zukatan dake kwance qirazan da suke da mabanbantan burika da hasashe dukka akan AKHNAN din.

"Baiyimin ba papi......na kuma bayyana masa sannan na sallameshi" Ta fadi kanta tsaye cikin gwada daya daga cikin dabi'unta na fadin gaskiya kai tsaye ba tare da wani qumbiya qumbiya ko ado ba.

Shuru ya danyi yana wani nazari. Nazarin da yafi karkata kan rashin haramci cikin abinda ta aikata. Aure zama ne na mutum biyu da dukkaninsu suka aminta zasu rayu da juna har zuwa mutuwa.......ba wata yarjejeniya bace ta taqaitaccen lokaci.....ko kuma taron da zaa yishi tsakanin wasu awanni a gama a watse ba.

"Shikenan.......Allah ya tabbatar da abinda yafi alkhairi". Maganarsa ta qarshe da tayi daidai da saukar wani nannauyan abu a kunnuwa da zuciyar morsa safiyya......kalaman

"Ameen ameen" Da suka fito daga bakin mammina kuma suka sake gwamutsa tunaninta daga wani yanayi zuwa wani bigire na daban.

"Zan iya tafiya idan an yarjemin?" Akhnan ta furta cikin neman izini.

"Mommanki nason yin magana dake itama" Ya fadi yana mata nuni da morsa safiyya.

"Da d'iyata kadai nakeson nayi magana baya gakai dake cikin dakin" Ta furta cikin wani irin yanayi da zai nuna alamu nason nuna mallaka da kuma isarta.

Dukka su ukun suka zuba mata idanu suna dubanta. Yanayin da tayi magana kadai wani irin sauti ne dake tafe da izza da nuna taqama.

A Hankali mammina ta yunqura ta miqe tana furta.

"Bismillah". Tsam akhnan ta miqe itama tana gyara zaman yafen dake saman kanta,wanda santsin gashinta ya hanashi zama dai dai.

"Ina zaki?,mommanki keson magana dake fa?" Mammina ta fada tana duban tsakiyar idanun akhnan.

"Ba wata magana dake da muhimmanci idan babu ke a cikinta........babu wata magana da zata bada ma'ana muddin akace an cire uwa daga rayuwar d'anta......".

"Khadeejatu" Sultane da ya miqe daga saman daddumarsa ya koma saman daya daga cikin kujerun ya kira sunanta. Waiwayowa akhnan tayi tana duban sultane din ba tare data iya amsa kiran da yayi mata ba.

"Ki koma kiyi magana da mommanki kamar yadda ta buqata".

"Rabu da ita......ka qyaleta,khadeejatu qaramar yarinya ce?......idan kin manta irgen shekarunki ya kamata ki koma baya ki tariyosu da kyau!" Morsa safiyya tayi maganar a zafafe da bayyanannen fushin da sultane da kansa zaice ya jima bai ganshi haka ba.

"Zanyi maganar kamar yadda kika buqata a gabanta......bazan kuma fasa fadin duk abinda nake da niyyar fada din ba...........ke diya macace gajeriyar rayuwa gareki......damarmakinki gajeru ne......mafarkanki basu da tsaho......burikanku kuma qayyadaddu ne.......kina da taqaitaccen lokacin da idan kikayi wasa dashi saikinyi kuka da idanunki........a sanda kukan nan bazai amfana miki komai ba. Waye UBANKI da kike ganin kowanne namiji ba tsaran aurenki bane AKHNAN?!!!" Ta qarashe maganar da madaukakin zafin daya tokare mata dukkan wata mashaqar numfashi da kuma iska data hada maqogaronta da hunhunta.

"Idan an kutsa cikind duk wani sassan dake daukan sauti zuwa kwanyarki......an miki busar ke din d'iyar da tafi kowa ce to KIN CUCI kanki........idan a baya kedin yarinya ce.....yanzu cikakkiyar mace kike da takai minzalin aure daidai da daidai..........karki manta uwarki ba kowa bace tamkar BUZUWA kamar kowa........hakanan mahaifin daya kasance shine taqamarki......zaki tsufa a sanda mazan da kika raina sukayi miki nisan da baza suji kiranki ba harma su waiwayeki..........zaki tsufa a sanda su suke tsaka da sharafinsu da kuma ganiyarsu......" Saita juya inda mammina ke tsaye.

Wani irin fusatacce kuma wulaqantaccen kallo ta watsa mata.

"Naso ace zan iya bar miki akhnan kiyi yadda kikaga dama da rayuwarta.......saidai kuma girman maganadisun jinin SAFEENA dake kewaya a jikinta bazai barni na iya hakan ba.........bugu da qari UWA ake iya barwa D'A.......ba muna UWA ba.......akwai da dama da basusan ciwon haihuwar ba.........amma suna da zarra irin ta nagartattun uwaye........AMSA SUNA ta sigar da sunan yazo dashi wata baiwa ce da ba kowa Allah yake baiwa ba......."

"Safiyya!......" Sultane ya kira sunanta da wani irin sauti daya sanya kalamanta lanqwashewa ba tare da sun gama fita gaba daya ba.

Waiwayowa tayi tana dubansa da birkitacciyar fuskarta.

"A gabana kuke.......sassauci na da bayar da dama ga iyalina bawai yana nufin kowa yayi irin maganar da yaga dama ba" Yayi maganar da irin harshen daya dawo mata da hayyacinta,ya sake jadda kalmar SULTANE ne a gabanta har tsakiyar kwanyarta.

Sadda kanta tayi qasa a sanyaye tana tattalin hawayenta. Alqawari ne wannan.......alwashine wannan na haramtawa kanta kuka a gaban zaitun HAR ABADA.

"Tuba nake.......amma dukkanku abun kiwo ne.....kuma zaa tambayeku game da abinda aka baku kiwon". Lafazinta na qarshe kenan ta juya tana barin dakin da hanzarinta.

Tamkar suka haka yaji lafazinta na qarshe yana sauka saman tsokar zuciyarsa,ya lumshe idanunsa yana saukesu saman fuskar mammina da hawaye suna fara sauka daga ramin idanuwanta zuwa saman fuskarta.

"Bansan me zan yiwa safiyya na burgeta ba.......bansan me zan yiwa safiyya na amintar da ita ba,dama nuna soyayya ga wani jinin yana iya zama qiyayya babba irin haka?". Mammina ta fadi muryarta na wani irin rawa,ba muryarta kawai ba hatta da hannuwanta.

Sosai akhnan ta kamo hannuwanta ta riqe cikin nata,wani irin matsanancin fushi yana tasirantuwa tun daga cikin idanuwanta zuwa saman fuskarta. Me yasa matar nan sam bata da kirki?,me yasa baa taba zaman lafiya da ita?,me yasa kullum burinta ta wulaqanta ta kuma tozarta mammina?.....me yasa koda yaushe idanunta a kulle suke bata ganin alkhairi?,wanne irin butulci ne wannan?......shin bata jin kunya da nauyin yiwa mammina GORIN HAIHUWA a koda yaushe muddin magana me shigen haka zata hadasu?

"Mammina......." Tayi maganar muryarta tana rawa.

"Ki daina kuka mammina s'il vouse plaît(please),ina tare dake koda cikin wanne irin yanayi ne......ke din uwata ce,babu wani abu sa zai canza wannan" Ta qarasa maganar tana jin zafi sosai cikin ranta. Tana jin wani mugun haushin morsa safiyya......tana ji inama koda sau daya mammina din ko sultane zasu bata daman yin wani abu......yin wani motsi me kama da hukunci akan morsa safiyya......tana jin har ranta ta cancanci hukunci.......butulcinta kuma me girma ne.

"Barni nayi kuka biftu......qyaleni nayi kuka akhnan..."

"Saboda me mammina?!.....saboda me zakiyi kuka?,baki cancanci kiyi kuka ba.....morsa safiyya ita ya kamata tayi kuka bake ba.....!!!" Tayi maganar a zafafe fiye da dazu,tana kuma nuna qofar da morsa safiyya ta fita.

"Khadeejatu" Sultane ya furta da wani raraunan sauti da sam bai dace da yanayinsa ba. Wani irin mutuwar jiki yakeji tana ratsashi da wani rashin karsashi sam,tun daga sanda momma tayi maganan qarshe ta kuma fice......sai ya zamana kamar ta fice da kuzarinsa ne da karsashinsa.

"Zo nan ki zauna". Ya fada yana nuna mata gefensa. Sai data zauna sannan ya dubi mammina itama

" Zaitun ya isa haka......samu guri ki zauna" Kai ta soma girgizawa tana sake sharce hawayen dake sake bulbulo mata.

"Kayi haquri......ba wai ina nufin nayi gardama da umarninka bane......amma ina jin cewa bai cancanci na zauna ba alhalin na saka zuciyar safeera a cikin qunci ba.......tabbas kome safeera ta fadi inajin kaman daidai ne.........tana da iko,tana da puissance(power) akan akhnan sama da tawa........ina tsoron fushinta kada yayi tasiri a kanmu......anya Allah bazai tambayemu ba?" Ta fadi da wata narkakkiyar murya dake nuna zallar tsoro da kuma fargaba.

Sosai abinda ke takore a wuyan akhnan yake sake fadada.......tana jin kamar zatayi aman zuciyarta. Ta kasa buda baki ta sake cewa da mammina komai,sai lumsassun idanunta da taketa juya manyan qwayar idanunta a ciki. Me mammina tayi da Allah zai tambayeta da haqqin morsa safeena?.

"Zoki zauna tukunna" Ya sake fadi yana nuna mata guri. A hankali take takowa harta iso inda yake nuna matan,saidai kamar kowanne lokaci......bata taba hada mazauni dashi ba,muddin yana tsaye ita tana tsugunne,idan yana tsugunne ita tana zaune,idan yana saman kujera ita din bata da wajen zama sai qasa,daya daga cikin abubuwan dake qara martabarta a idanunsa kenan.

"Akhnan.........kinfi kowa sanin morsa mommanki ce......don wani tsohon karatu ne da na tabbatar tun bakisan me kalamaina ke nufi ba kika haddacesu.....zan sake maimaita miki morsa mommanki ce......biyayya a gareta ya zama dole a kanki kamar yadda zakiyimin......kamar yadda zakiwa mammina"

"Qwarai kuwa" Mammina din ta fada tana goge fuskarta da hancinta da gefen lallausan mayafinta.

"Kije ki bawa morsa haquri........ki mata alqawari.......ki saka kuma a ranki zaki maida hankalinki ki fidda mijin aure". Kai mammina ke jinjinawa,jin sultane ya dakata ya sanya a nutse ta soma magana.

"Gaskiya ne.......a nan morsa ta fimu gaskiya ta kuma fiki gaskiya,kaman yadda naji tasha fada miki mutuncin mace dakin mijinta......cikar mutuncin mace shine aure,komai gatanta da martabarta........don Allah akhnan......ko don nayi haske a idanun morsa,ta daina tuhumata,na daina shiga zarginta ki tsayar da wanda kikeso......raina bayamin dadi......zuciyata bata min daidai" Ta qarasa maganar tana hade hannayenta alamun roqo muryarta na rawa kamar wani kukan yana dab da zuwan mata.

Kai kawai take jinjinawa don bata da abinyi sama da haka. Akwai tarin maganganu da tarin ra'ayoyin da take buqatar furtasu ko qirjinta zai rage nauyin da yayi......amma a yanzu ba abinda take buqata sama da kebe kanta ita kadai.

"Allah yayi miki albarka........ya baki abokin rayuwa na gari" Sultane ya fadi idanunsa akan diyar tasa da wani irin qauna da kulawa me dimbin yawa.

"Ameen ya rahman ya Raheem" Mammina ta fada cikin tsantsar kulawa.


*Zaki samu daman karanta wannan QASAITACCEN LABARIN ta hanyoyin siyan tikitinki kamar haka da naira (700) kacal*


*Lambar asusu:- 6019473875*
*Safiya musa abdullahi*
*Keystone bank*

*KI TURA SHAIDAR BIYA TA NAN*

09166221261
KO
08187255862

*Al'ummar qasar nijer 🇳🇪*

*2349166221261*
*Safiya musa abdullahi*
*NITA*
*CFA 500*

*SAIKU TURA SHAIDAR BIYA TA LAMBAR DAI*

09166221261


*GA WADANDA ZASU SAKA KATIN WAYA NA MTN SUMA NUMBER DUKA DAYA CE*

*MTN CREDIT 700 ZUWA GA*
09166221261

*SHAIDAR BIYA*
09166221261

*_TAFIYAR 'YAR GASKE CE........LABARIN QASAITACCIYAR MACE CE KAWAI KE IYA SIYANSA_*

*QASAITA👑*

*HUGUMANKU CE*✍🏽


💎 *L U'U L U'U*
*_(The diamond)_*💎


*H U G U M A*


PAGE 08
______________________________
https://wa.link/l1gcz8
ASSALAMU ALAIKUM
Mutanen Zuzeam ventures
Ga wani sabon promo na bullo muku dashi don farin cikinku dajin dadinku
Kunsan promo na na dabanne namu ba irin nasu bane hajiya ta mai kike jira da 7500 dinki ki kwashi kayan 19k
1. Rabin kazar mallaka 4500
2. ⁠married femfresh wash 2k
3. ⁠garuka 7in1 masu wata 7 ajiki 2k
4. ⁠Gumbarmadaradanonon rakumi 1500
5. ⁠Tsimin mallaka 2500
6. ⁠maganin infection 1500
7. ⁠matsin mallaka ba aba mai kishiya 5k
Duka kayan 19k za a baki akan 7500
Kuma mutun 20 na farko sunada kyautar kayan 4k
Matsin maida tsohuwa yarinya 1k
Gumbar emergency 1k
Turaren mallaka 2k
Allah yaba mai rabo sa a Zuzeam ventures takuce 🥰👍🏼
Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi https://wa.link/l1gcz8 gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye ta WhatsApp 08144015291 muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻
😁😁😁 https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki
____________________________


A nutse ta miqe tana takawa,tana kuma jin yadda bacin rai yake dawainiya da ita,tana lissafa yadda zata iya zuwa wajen morsa safeera tace ta yafe mata.........tana juya yiwuwar hakan,saidai kuma muddin umarnin sultane ne,ba wani abu dake canza wannan umarnin,ba a gurinta kadai ba.......umarninsa TABBATACCEN ABU ne da babu damar saba masa canza masa ko guje masa.

Har ta kusa da qofa ta dakata,ta waiwayo da wata irin kasala

"Papi"

"Na'am" Ya amsa mata yana dubanta,sai tayi qasa da kanta da salo na girmamawa.

"Inaso ayimin izini gobe na koma Niamey" Shuru ya danyi na wasu sakanni,wanda hakan zai nuna maka nazari yakeyi kafin yace

"Allah ya nuna mana......Allah ya tsare"

"Godiya nake" Ta fada da lallausar muryarta sannan ta taka ta soma ficewa.

Sanda ta bacewa ganinsu mammina ta dauke idanunta daga bakin qofar tana maidawa kan sultane,Shima ita yake kallo. Lokutta da dama tausayinta yana tasiri a ransa fiye da qauna da kuma soyayya. Rashin haihuwa a duniya wani irin ciwo ne da bashi da misali.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login