Showing 36001 words to 39000 words out of 144990 words

Chapter 13 - FARAR WUTA COMPLETE

daya gefen tana ƙoƙarin kara rufawa Hami

da dake motsi kamar sanyin fankar dakin ne ke damunta.

"Alhmdlilah."

Ya furta a hankali yana cigaba da kallon halittu biyun da yake ganin sun zama wani jigo naduniyarsa a yanzu.

Abinda bai sani ba shine, akwai wasu lokuta da bawa ke kaiwa gabar da karshen

wahalhalunsa a duniya ke karewa, akwai gabar da mutum ke zuwa inda komai zai tsaya, komai din da ya danganci dukkan wani kunci da hargitsin rayuwar da ya fuskanta, akwai gabar da mutum ke girbe tarin hakurinsa da ya shuka, akwai gabar da mutum ke fahimtar

cewa Allah na karbar dukkan addu'o'in sa, sannan akwai gabar da mutum ke iya canja karin maganar bahaushe da cewar...

Rana dubu ta barawo... Rana dubu ma ta mai kaya!

***

_Ina ga mun tatttaro dukkan ksn matsalar mu a yanzu, so wa shiryawa fara samun reven

ge?_

_Waya shiryawa ramuwar gayya da ake cewa tafi ta gayyar zafi?_

Littafin nan na siyarwa ne akan naira #300

Account Details

0251365383

Wema bank.

Aisha Mahmoud Shafii.

Whatapp number 08067794315 ( Domin tura shaidar biya)

#Aysha shafi'ee.

#fikrawriters

#FararWuta.

°°°°°°°°°

*FARAR WUTA 2.*

*©AYSHA SHAFI'EE*

*PAID BOOK*

*07*

~~~~~~

_She didn't love easily, it took alot for her to fall, but when she loved it was with such intensity it could be felt from a mile away, it shook the earth and made the ocean ro

ar. And when he felt it,it made him questioned if he'd ever known love at all... - Unknown._

**

"Mammy bata ce wajenki zan zo ba..."

Hamida ta fa

ɗ

a tana kallon Amina dake gabanta, tashinta kenan daga bacci kuma sai da Aminan ta sha faman tambaya kala-kala

kafin ta samu a yanzu tayi maganar. Maganar da a lokaci guda tasa Amina yin murmushi don in har ce wani abu to komai zai zo da sauki, saboda haka ta gyada kanta a hankali tana murmushin sannan tace.

"Na sani, wajen Daddy tace zaki zo ko?"

Sai ta gya

ɗ

a kant

a alamun ta ƙara warewa daga baccin da ta tashi.

"Daddy ya fita yanzu Hamida, amma zai dawo anjima kadan kinji."

Bata ce komai ba ta cigaba da kallonta kawai, sai tace.

"Zaki ci abinci kafin ya dawo?"

Yanayin idonta ya canja da cewar maganar tayi tasiri ak

anta amma duk da haja sai da taji ta sake tambaya tukunna sannan ta daga kanta a hankali.

"To taso muje a wanke fuska tukunna tunda daga bacci kika tashi ko?"

Wannan karon a lokaci daya ta gyada kai sannan ta miko mata duka hannayenta biyu alamun ta dauke

ta, Amina ta sake yin murmushi ganin hakan kafin ta mika hannu itama ta

ɗ

auke ta a jikinta.

Kamshin turaren ta mai da

ɗ

i ya shiga hancinta a take, daga gani tabbas tana samun kulawa don haka tunanin dalilin da yasa suka kawo ta kamar yadda su Ma'aryf keyi y

a

ɗ

arsu a ranta, suka shiga toilet din dakin har a lokacin kallonta kawai Hamida take yi.

Ta ajiye ta a kasa tana fadin bari adebo ruwan kafin  ta samo dauko kofin dibam ruwa ta taro mai dumi kadan daga fanfon. Ta tsugunna a gabanta har ysnzu tana murmushi

tace.

"Muyi wasan ruwa?"

Ga mamakinta sai ta girgiza kai.

"Mariya tace babu kyau wasan ruwa."

Sai murmushinta ya karu tana daga kai tace.

"Good, ashe kina da ƙawa mai hankali."

"Mariya tsohuwa ce, ba ƙawata bace"

Sai da Amina ta dan tsaya kafin tace.

"Bab

ba ce?"

Ta gyda kai tana cigaba da kallonta. Sai ta girgiza kanta.

"Ba sunanta Mariya ba ai Hamida."

Alamun mamaki da kuma tsoron laifi suka nuna fuskarta kafin tace.

"To ai haka su Mammy ke ce mata."

Amina ta sake girgiza kanta.

"Su Mami sun manta ne amma

Mama Mariya sunanta, watakila ma idan kinyi bacci suna fada baki sani bane kawai."

Bata ce komai ba, sai ta kara yin wani murmushin da tace.

"Tana da ƴan yara ksmar kibharda mnya ma kamar su Mammmy da ni kinga ai ta zana Mama ko?"

Sai ta gyada kanta a han

kali alamun ta gane amma bata ce komai ba, Amina tayi murmushi ta wanke mata fuskar sannan suka taho kitchen, acan yna ta dinga janta da ƴar hira a hankali har sai da ta fahimci ta dan fara sakewa da ita, duk da cewa tana ta tambayar inda Ma'aruf ya tafi d

a kuma lokacin dawowarsa, har Surayya da ta kawo ta ta tambaya tace mata itama zata dawo.

Ma'aruf ya fita a

ɗ

azu ne bayan yasa Faruk ya turo masa da direba yazo ya dauke shi da motar Oficce kuma duk kawaicinta sai da taui kokarin nuna masa cewa bai dace ya

fitan ba saboda yanayin jikinsa, amma ya gaya mata cewar fitar tasa ta zama dole ne don abinda Faruk din ya samo, wani abu ne da a yadda yake jin kansa ya san ba zai iya barin kansa bai fita ba, sannan kuma du Baffa ma zasu dawo a yau, wanda ka'ida duk sa

nda suka yi tafiya doguwa irin wannan da sun dawo a kamfanin suke fara sauka tukunna kafin gida.

Don haka babu yadda ta iya dashi haka ya shirya ya fitan, bayan ya roke ta da Allah cewar tayi masa tuwo da miyar wake, don haka aikin da take tayi kenan yayin

da Hamida ke zaune tana cin abincinta da kuma tea din da ta hada mata.

"Kema Daddyna daddynki ne?"

Taji ta tambaya lokacin da take kokarin wanke naman da ta fito dashi daga fridge, ta juyo ta kalle ta da murmurshi sannann ta

ɗ

aga mata kai, amma sai Hamida

n ta kara ha

ɗ

e ranta.

"Ni bana son inyi sharing Daddyna da ke."

Murmushin ta ya karu sosai don maganar ta bata dariya, sai ta gyada ksnta sannan tace.

"Toh shikenan na bar miki Daddynki ke kadai, ni zan dinga dafa muku abinci kawai kuna ci ko?"

Ta daga kan

ta da sauri a jere alamun ta yarda sannan tace.

"Kuma ki dinga min English, Mammy tace bata so bana yi."

"Insha Allah Princess."

Yadda ta fadi hakan kai tsaye kuma ta kira ta da Princess yasa karo na farko Hamidan ta danyi murmushi itama sannan ta juya ta

cigaba da cin abinta, itama ta koma aikin ta. Bayan ta wanke naman ta dora, ta sake duba tukunyar farar shinkafar da tayi ƙal a cikin tukunyar kafin ta rufe ta

ɗ

auko wayarta.

Kamar yadda take ta gwadawa tun safe, nambar Amma ta kara dannawa amma ssi bata s

higa, Allah yaso ta kira Babba dazu sin gaisa yace mata watar ba caji ne amma ya baro zata bawa Maryam ta kai mata,

don haka ta tabbatar ba'a karbo ba kenan, ga shi ta fatima ma ta samu matsala da ta kira ta ita suyi magana da Amma tana nan.

Idonta ya kara

kallon wayar, sabuwa ce dal kirar Samsung don

ɗ

azun nan kafin fitar wani mai delivery ya kawo su guda biyu, ya dauki daya ya bata daya sannan ya kar

ɓ

i tsohuwar ta hannuta wadda ya fita da ita, don sabuwar ma tana

ɗ

aki yace sai ya fara yin welcome back na

sauran layikan nasa tukunna, kuma kyan wayar yasa take ganin har yanzu kamar ba tata bace.

Ta maida ita jikin caji wanda ta jona a kitchen din sannan ta cigaba da aikinta, tana yi tana juyawa tana kallon Hamida dake cin abincin har yanzu a hankali, kamar b

a zata ci ba... Har tean ta san ya gama yin sanyi yanzu, a ranta ta kudirce cewa zata gyara wannan cin abincin nata.

"Finished."

Taji muryarta lokacin da take tuka tuwon, ta juyo ta kalle ta, ta dora habarta akan table din ta harde hannayenta daga kasa kum

a tana shilla kafafunta, haka kurum ranta yayi da

ɗ

i ganin plate

ɗ

in babu komai ta cinye.

"A taimake ni da plate din a cikin sink Princess din Daddy."

Ta kalle ta alamun bata gane me tace ba sai tayi murmushi tace.

"Ki kai min su plate din cikin sink Prince

ss din Daddy."

Watakila sunan ne kawai yayi mata dadi, don kamar bata yi niyya ba sai ta mike a hankli ta dauki kofin da kuma plate din, da taje wajen sink din sai da tayi dage sannan ta iya cilla su a ciki.

Amina tayi murmushi sannan ta juya ta cigaba da

aikinta, ƙasa da minti daya bayan ƙarar da Hamida ta ƙwalla ta cika koina a gidan, bata san lokacin da ta saki tuwon ba ta juyo.

Daga can karshen kitchen din ta ganta a tsaye, rike da wani dan karamin bowl da ta zuba soyayyen msnjan da ta rage a ciki.

"Mam

my jini, Mary! Mary!"

Amina bata san wa take kira ba ta karaso ta karbi bowl din sannan ta shiga ƙoƙarin kwantar da hankalinta tana gaya mata cewar ba jini bane, mai ne kawai, amma ko kadan ba saurararta take yi ba, don haka ta dauke ta gabadaya kawai suk

a yi toilet.

Ta cire mata kayan ta ajiye su a sink sannan ta saka ruwan dumi ta shiga dauraye wajen da manjan ya taba ta, daga baya ma sai suka yi wanka kawai gabadaya, kuma ba su fito daga toile din ba sai da Hamida tana kyalkyala dariya saboda yadda ta d

inga tsokanarta da ruwan fanfon shower.

Kuma a lokacin da suka fito ne abin ya faru, a lokacin da ta

ɗ

auko jakarta don samo mata wasu kayan, ta dauko su har ma ta sanya mata, gyara su kawai take yi zuciyarta na kiyasin adadinsu da tunanin dama sun kawo ta

ne da niyyar zama lokacin da idonta ya kai kan wata bakar leda a can kasan kayan, har zata maida su sai taji cewa bari taga meye a ciki.

Hannunta ya

ɗ

auko ta yayin da ta saki duka sauran kayan, ta ta

ɓ

a wani abu kamar kwalba a ciki don haka ta zaro ta yi a

hankali, kwalbar ce kuwa ƴar karama, baƙa kamar ta turare, ta kalli Hamida a lokaci guda da taji zuciyarta ta buga.

"Turarenki ne?"

Yarinyar ta girgiza mata kai itama tana kallon kwalbar, sai kawai tayi tunanin budewa taji wane iri ne sai dai tana taba kan

taji ya

ɓ

alle, idonta ya leka ciki, yana tabbatar mata da cewar ba turaren ne a ciki ba wani farin abu ne kamar takarda, ta tsaya tana wani tunani na sakanni kafin tace da Hamidan.

"Bari naje na dawo, ki zauna anan."

"Inyi kwalliya?"

Muryarta ta tambaya t

ana mikewa, idonta ya kai kan dressing mirror da take nunawa, sai kawai ta dawo ta dauke dukkan abinda ta san zata iya

ɓ

ata jikinta dashi tasa a drawer ƙasa ta ƙulle sannan tace mata tayi

Can waje ta fita bayan kitchen

ɗ

in nan sannan ta

ɗ

auko intelock guda

daya a gefe ta fasa kwalbar da shi, kuma abinda ta gani shi yasa a lokaci guda zuciyarta ta shiga rawa tun kafin hannayenta su fara yi...

Laya ce... Laya fara ƙal!

An nannade ta gabdaya da farin  zare!

***

*Bayan Magriba.*

M'aruf bai san iya mintunan daya

kwashe kofar dakin yana kallonsu ba, gabadayansu sun juya masa baya ne yayin da suke jera kayan Hamida da suka baje a dakin cikin wardrobe din dashi take kallo daga inda tsaye.

Ya gaji, gajiyar da har da rashin komawar jikinsa daidai, amma duk da haka yaj

i yana son ya cigaba da tsayawa a wannan wajen har zuwa karshen inda lokaci zai kai su. Wani irin abu mai dumi yake ji yana bi cikin jijiyoyinsa gabadaya, tun daga farkonsu har karshe.

Tun daga ranar da ya fara ganin Hamida yana jin wani irin abu yana rats

awa har can bangon zuciyarsa, yana fito da tarin kaunar daya da

ɗ

e da binne ta, yawan ƙaunar dake sashi ganin irin ƙoƙarin da yayi a cikin shekaru biyu nayin nisa da yarinyar, yana sa shi alaƙanta abinda yake

ji da cewar haka sauran iyaye ke ji idan suka ka

lli abinda yake gudan jininsu. A yanzu kuma da hotonta  ya hadu dana Amina a gefenta, sai yaji komai yana ninkuwa, adadin komai

ɗ

in na karuwa a cikin ransa da yawan da bai san ta yadda zai fassara shi ba.

A lokacin da yake tare da Rukayya, lokacin da Hamid

a tana ƴar ƙarama, baya jin ranakun da ya dawo ya ganta a hannunta zasu wuce kirgensa, kullum zata ce masa tana wajen mai aikinta sai dai in a karbo masa ita daga baya, don haka a yanzu bai san da wane sikeli za'a iya auna abinda yake ji a zuciyarsa ba.

Ya

yarda har cikin ransa cewar cikar kowannen namiji yana karkashin kulawar mace ta gari! A yau kadai, sa maganar da yayi mata kadai, ta karbi Hamida cikin rayuwarta gashi tun ba'aje ko'ina ba  alamu sun nuna masa cewar ita kanta yarinyar ta fara sakin jikin

ta da ita.

"Wannan da wannan da wannan Uncle Jawad ne ya siyo min."

Hamida ta fa

ɗ

a tana nuna wasu kaya har da wanda Aminan ke sakawa a wardrobe din.

"Wanene Uncle Jawad?" Muryarta ta tambaya a hankali, wannan muryar tata mai taushi. Sai yarinyar ta girgiza

kanta.

"Kawai wajen Mammy yake zuwa."

Sai Aminan ta gyada kai sannan tace.

"Allah ya saka masa da alkhairi."

Shirun da Hamidan tayi yasa ta juyo ta kalle ta.

"Baki ce Amin ba."

Sai da ta sake wani shirun sannan tace.

"Ameen."

"Yawwa Princess din Daddy."

I

danunsa suka sake tsayawa akan Amina da kuma murmushin fuskarta. Ta canja kayanta zuwa wata riga ƴar kanti kalar yellow, a zaune take don haka bai san tsawon rigar ba, amma kalarta ta haska wajen gaba

ɗ

aya kamar ranar dake kwallewa a sama, babu dankwali aka

nta sai wannan gashin nata mai laushi data daure karshen sa da katon ribbon baƙi. Kuma bai sani ba ko hasashensa ne kawai, amma daga inda yake kadai yana jin kamshin turarenta irin wanda yaji a jikinta da safe.

Ta saka kwalli a idanunta wanda ya fito ra

ɗ

au

ya fito da kamanninta yana haska fuskarta da tayi fayau a cikin hasken

ɗ

akin, shi kansa bai san tasirin da shigar tata tayina ransa ba, ga san dai kawai numfashinsa ya kara yin nauyi a kirjinsa yayin da yaji wani abu kamar gumi na tstsafowa daga tafin han

nunsa, sai dai kafin yayi wani tunanin ta juyo ta kalle shi, idanunta suka sauka akansa, gashin samansu mai tsawo har yana tabo girarta, lebbenta ya tale da murmurshin da yaji kamar yana narka zuciyarsa.

Sai dai kafin yace wani abu ko ita tace, Hamida ta j

uyo ta kalle shi, kuma a lokaci guda ta taso da gudu ta taho tana fadin .

"Daddy!"

Sai ya rasa wanne a cikin biyun nan zai dauka ya bawa alhakin narkewar zuciyar tasa, ya san dai kawai a wannan lokacin ya manta dukkan bayanan da ya tattaro a cikin kansa na

Office ya karbi abinda lokaci ya bashi, saboda haka sai kawai yayi ƙasa ya durƙushe akan gwiyoyinsa yayin da  Hamida ta karaso da sauri ta shige cikin hannayensa.

Amina ta miƙe tsaye a hankali,  tana kallonsu, kuma a lokacin ne idon Ma'aruf ya sauka akan

ƙ

arshen rigar, iya gwiwa ce... Ya salam!

"Kin tashi daga baccin Baby girl?."

Ya kira ta da sunan da yake gaya mata tun a creche din nan wanda ya sata murmushi.

"Har tea na sha ma da chips."

"Really? Kince kinyi karfi kenan."

Ya fa

ɗ

a suna mikewa tsaye, ta k

yalkyale da dariya tana

ɗ

aga masa kai. Amina ta matso gabansu kadan.

"Sannu da zuwa, ya aikin?"

Ta fa

ɗ

a muryarta na saukowa kamar wani fiffiken dake saukowa kasa a hankali yayin da Idanunta ke kallonsu da nata kalar sha'awar da bata san da ita ba.

"It was

fine, ba laifi  an samu abinda ake so."

Ta gya

ɗ

a kanta.

"Alhmdlilah."

Sai kawai ya kasa daurewa zuciyarsa yace.

"You look breathtaking Doll, kamar idan na kalle ki da yawa zan daina numfashi."

Da dan guntun murmushi a lebbanta ta cigaba da kallonsa, ya gya

ɗ

a mata kai yayin da Hamida ta juyo tana kallonsu. Wani abu yake ji a lokacin kamar wuta ya harba daga tsakiyar bayansa zuwa kafafunsa, yaji yana so ya rungume ta kamar yadda yayi wa Hamidan, kuma kai tsaye zai iya yin hakan amma bai san yaya zata karbi ha

kan ba a yanzu.

Ta juya ta koma can wajen wardrobe din rike da rigar nan a hannunta sanda Hamida ke cewa.

"Daddy, wannan Auntyn tace ta bar min kai ba zamu yi sharing ba, kawai zata dinga dafa mana abinci."

"Haba dai?" Ya tambaya da sauri da kuma alamun m

amaki, sai kuma yace.

"Wasa take miki, kice wasa kike mata dan Allah Doll.

Yadda muryarsa ta fito, yadda amonsa ya furta wannan sunan da kuma taushin muryar tasa ya taba har fatar kunnenta ba ma can ciki ba, ta juyo ta kalle shi tana dariya kuma kafin shi

da ita su sake cewa komai, Hamida tace.

"Sunanta Doll?"

Ya gyada kansa yana cigaba da kallon ta.

"Eh mana amma ba wanda kika sani ba, wannan special one ne."

Sai ta gyada kanta itama alamun ta gane kuma daga wannan ta shiga tambayarsa yaushe zai sake maida

ita wannan creche din da ya

ɗ

auko ta, tana gaya masa cewa su je kitchen taga irin bowl

ɗ

in da ake zuba mata abinci a creche din, kuma da haka ta ja shi suka bar dakin tana ji taba gaya masa cewa wai jini ne a cikin bowl din har ya bata mata kaya.

Sai ta h

adiye wani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login