Showing 117001 words to 120000 words out of 144990 words

Chapter 40 - FARAR WUTA COMPLETE

dashi gida, don haka a dole likitan da ya kwana da

su a asibiti ya biyo su gida dab da sallar asubahi aka kwantar dashi a dakinsa tare da sauran hade-haden da akayi masa a asibitin.

Sunyi masa allurar bacci mai ƙarfi da aƙalla zata

ɗ

auke shi tsawon kwanaki biyu don likitan ya tabbatar da cewar idan har ya

farka a yanayin da yake komai zai iya faruwa, saboda halin da zuciyarsa ta shiga.

A yanzu haka kuma cikin gidan ya koma tamkar gidan makoki ne don iya abinda suka ji ya tayar da hankalinsu mutuka, tunda dama tun a jiyan sun kwana ne a zaune.

Yanzu dashi da

Baba Usman da kuma su Faruq suke ta fafutukar neman Ma'aruf da kuma Mamin ko ta wacce hanya, kuma hankalinau na tsaye ne kamar yadda suma suke a tsaye, Abdurrahim na kan

Computer tun a daren jiyan yana kokarin gano signal din wata karamar waya mai

ɗ

auke d

a layin Ma'aruf din na biyu wadda ake tunanin cewa tana cikin motarsa, saboda ana ta kira ba'a dauka wani lokacin ma bata shiga.

Sai dai duk kokarinsa ya kasa kama signal din wayar har yanzu saboda matsalar Nigeria da ba koina ake samun service ba idan har

ba mutane bane a wajen... Faruk kuwa yana can sunyi hanuar Kuran tare da ƴan sandan, shima a yanzu dawowarsa daga asibiti kenan wajen mutanen da Ma'aruf

ɗ

in yayi wa rauni a daren jiya, dole ana bukatar sa hannun wanda yake da alaka dashi ne a wadu takardu

da za'a cike a asibitin don haka DSP din ya kira waya yace a tura wani.

"Su biyar din ne kamar yadda suka ce?"

Baba Usman ya tambaye shi bayan ya karaso cikin falon Baffan inda ya same shi, kuma shima bayan ya gama wayar da yake yi. Kansa a sunkuye ya dag

a shi.

"Eh, bayan ƴansandan biyu sai maigadin kofar wajen da aka ce yayi kokarin hana shi shiga,sai kuma wani Nurse guda

ɗ

aya."

Baba Usman ya gyada kansa tare da ajiyar zuciya sannan yace.

"Nayi magana da sakataren IG

ɗ

in, ina ga kamar ya karbi case din da

muhimmanci don haka yace da zarar ya shigo office zai yi magana dashi a sake bamu wasu ma'aikatan."

Lebbensa a bushe kamar makogwaronsa Ishaq ya gyada kansa a hankali sannan yace.

"Mun yi waya da Faruk Baba, yace min sun wuce Kura ma yanzu wai wani manomi

yace musu yaga shatin tayar mota a cikin gonarsa kafin ya fito, don haka zan bi bayansu..."

Idan ka kalle su a wannan lokacin daga Baba Usman din ha Ishaq din ka san kawai kowanne yana amsa sunansa ne na 'Namiji' amma bayan hakan babu abinda zai hana su f

itar da tarin hawauen dake kwance a cikin kirjinsu, kuma a wannan lokacin ne, kafin Baba Usman

ɗ

in ya bu

ɗ

e baki ya bashi amsa suka jiyo wani sabon kukan daga cikin gida wanda kafin ya iso inda suke Hajiya Madina matar Baba Usman ta kira shi da cewar Amina

ta fa

ɗ

i!

***

_Komai dai yazo ƙarshe, ina kuke tunanin Ma'aruf ya tafi da Kilishi?_

_Me zai faru?_

_Me zai faru?_

_Masu iya magana kan ce a lokacin da baƙi ciki ke samun waje da kuma bigiren ya

ɗ

uwa a lokacin ne kuma a wani wajen, farin ciki ke kafa tasa tut

ar..._

_Wasu zuciyoyin na bushewa ne yayin da ruwan damina mai danshi ke mamaye wasu zukatan..._

_Kuna tunanin gangarar nan zata zama mai dadi ga kowanne bangare?_

Littafin nan na siyarwa ne akan naira #300

Account Details

0251365383

Wema bank.

Aisha Mahmo

ud Shafii.

Whatapp number 08067794315 ( Domin tura shaidar biya)

#Aysha shafi'ee.

#fikrawriters

#FararWuta.

°°°°°°°°°

*FARAR WUTA 2.*

*©AYSHA SHAFI'EE*

*PAID BOOK*

*23*

_And those who burdened muslim men and women, without them doing anything (wrong) hsve

burdened themselves with false accusations and open sin.- Surah Al-ahzab, Ayah 58._

~~~~~~

"Anan wajen ya mutu Mami..."

Ma'aruf ya fa

ɗ

a da sautin muryar dashi kansa ya sani baiyi kama da nasa ba, a zaune yake a cikin motar idanunsa a manne da wata katuwar

bishiyar dake gabansu, daga bayan motar, kujerar baya Hajiya Kilishi ce zaune kanta a sunkuye yayin da idanunta suka yi jawur da tsananin tashin hankalin da baya mata kama da zahirin da mutane ke rayuwa.

Tashin hankalin da ya canja kamanninta, ya mayar da

lissafin kammanin ta wani irin da da wuya ne ka gane ta a lokaci guda, don hatta jikinta ya canja a cikin kwanaki biyu ka

ɗ

ai! Ta rame ta sirrance sannan tsufa da kuma shekaru ta da a kullum kwalliya da murmushin ta ke

ɓ

oye su sun baiyana tar!

"Anan wajen y

a mutu bayan ya gaya min kar na kashe... Shine abu na karshe da ya gaya min Mami bamu sake magana bayan hakan ba, yana amsa waya lokacin da kaddarar da kika halitta mana ta faru... I was driving safely, na sani cewa tun a wancan lokacin banyi wani abu ba d

aidai ba.

Kawai naji sitiyarin ya ƙwace daga hannuna ne sannan naga motar tana wullawa akan titin, ina jin salatin da yake yi a wannan lokacin Mami, sannan ina ganin hannunsa yana ta kokarin ya kama sitiyarin amma juyin da motar ke yi yasa buguwa kawai muk

e yi kotawanne bangare, lokacin da motar ta taho cikin dajin nan, daga ni har shi babu wanda yaga wannan bishiyar dake gabanmu har motar ta dake ta, ta dake ta daidai saitin inda wani reshenta yake a karye sannan daidai saitin inda Jamal yake da karfin da

yasa reshen ya faso ta cikin gilashin ya soke shi a ko'ina na kirjinsa...."

Muryarsa tayi ƙoƙarin shaƙewa amma ya cigaba.

"... Ya rasu yana kallona Mami, idanunsa akaina suka tsaya har lokacin da jama'a suka karaso suka rufe motar ana kokarin fito damu, ku

ma ba'a iya fito dashi ba sai da aka sare reshen bishiyar nan daga jikinta, aka fita dashi dasu a jikinsa.... Har akayi masa wanka aka kaishi kabarinsa da itacen bishiyar nan a jikin sa Mami.

Kina tare dani a asibiti a lokacin, kin san wannan ranar itace s

anadiyar samun ciwo na, ciwon da ya tauye tarin abubuwa da yawa a rayuwarta, kin san dukkan wahalar da na sha Mami, kusan haukacewa nayi kin sani, bana gane komai bana fahimtar komai, wannan ranar kadai ke maimaitawa a cikin kaina, tun daga safiyar da na g

anshi zaiyi tafiyar, har tahowarmu mu, da maganganun da muka yi da kuma yadda hatsarin ya faru...

Na dade inabincike Mami, na da

ɗ

e ina bincike fara bincike akan al'amarin, sai da na shekara uku ina bin wannan hanyar ina tuntubar mutane kafin na samu wasu m

utum biyu da suka tabbatar min cewa wasu mutane ne suka harbi tayar motar mu a lokacin da nake tuƙin nan, na gane cewa da silencer suka yi amfani a bindigar ta yadda babu wanda yaji wata ƙara sai kawai ta fashewar tayar.

Bayan nan, nayi iya binciken da zan

iya don gano mutanen da suka yi wannan aikin amma har aka zo ga

ɓ

ar da hankalina ya karkata ga aikin kamfani da kuma binciken wata

ɓ

arakar da kike haifarwa acan ban sami komai ba Mami, duk hanyar da na bi bata

ɓ

ullewa kamar yadda a binciken kamfanin ma ban

a samun komai, kawai ina ƙarewa ne da tarin bacin ran dake sawa ciwona ya tashi, komai ya sake tsayawa a rayuwata ta yadda bana jin ina son komai sai tsananin yadda zan iya wanke kaina a wajen Jamal, in kuna kawo ƙarshen komai, wanda hakan shi ke kara baki

dukkan wata dama da kike kassaramu da ita...."

Wani abu ya wuce a makogwaronsa da bai san meye ba, yayin da yake jin tasirin kowacce kalma da ya furta da kuma yanayin tare da tashin hankalin dake zagaye dasu na haddasa wani abu a ƙirjinsa da bai san meye

ba, kuma a lokacin ne ya juyo ya kslle ta, har yanzu bashi take kallo ba, kanta a juye ysketana kallon waje, idanunta auna tafiya zuwa wani nisan da bashi da karshe, idanunta da har yanzu basa nuna masa kamanin Mamin da ya sani, baya ganinta a tare da mata

r dake gabansa kwata-kwata.

Har yanzu a gaban bishiyar motar take, bishiyar da ta shiga cikin wani

ɓ

ari na rayuwarsa,

ɓ

arin da ya riga ya zama tambarin da a kodayaushe a kowanne waiwaye shi zai fara kalla a rayuwarsa.

Ƙ

arfe shida na safiya, ƴan mintuna ka

ɗ

an bayan sallar asubahi lokacin da suka ƙaraso wajen, yana tafiya ne da karfin gudun da tun daga nesa wani magidanci dake tahowa akan keke daga hanyar shiga kauyensu ya hango ta, hasken fitilun gaba ya fara gani kafin kurar dake bin ta a baya ta cika idanu

nsa.

Ba shiri ya dawo da idanunsa kan gonakin dake gaba, gonaki kusan biyar dake dauke da sabbin shukoki da suka fara fitowa, kuma kafin ya gama lissafin abinda ke shirin faruwa, motar ta karaso ta zarce ta cikinsu da tsananin gudun da tayoyinta har dagawa

suke saboda tudun kunya-kunya dake gurin, tana wucewa tayoyinta na murje shukokin da matukin cikinta baya ko ganinsu balle yaji alamunsu daga ciki.

Hannunsa akan sitiyarin suke kawai yana danne shi wajen kara nausawa ciki, dogwayen bishiyun da idanunsa ke

gani kadai yake iya kaucewa bayan haka baya ganin komai, baya jin komai sai tarin maganganun dake tarewa a cikin kansa suna sake dawowa.

Maganganun dake sa wa tun yana jin yadda zuciyarsa ke tafarfasa, yana jin huci da kuma dumin wani abu na ratsa kirjins

a zuwa cikin idanunsa, har ya daina.... Ya zama baya jin komai... Baya jin komai sai sautin muryarta dake fitowa daga cikin wadannan CD's din a lokacin da yake tsugunne a gaban  computer Abdurrahim.

Yana tuna kowacce kalma da ta shiga kunnensa yana tuna su

bi da bi saman kwakwalwarsa na tsara masa su daki-daki a yadda al'amarin ya faru a yadda komai ya kasance... Sannan bayan haka daga can ƙarshen kansa muryar Awwalu ce ke amsawa, dukkan bayanan da zai iya tunawa yaji lokacin da yake shaidawa su Baffa tarin

abubuwan da suka da

ɗ

e suna binne su a cikinsa.

Ya sani cewa zuwan Awwalun da kansa a wannan lokacin da kuma abubuwan da yake fada abu ne mai mutukar mamaki duba da tsawon lokacin da suka shafe suna nemansa, amma mamakin sautin muryar Mamin da kuma tarin a

bubuwan da dake fitowa daga muryar tata ya shallake dukkan wani abu a cikin kansa bayan hakan duk da cewar bayanan Awwalun wani abu ne da ya ƙara basu dukkan tabbacin da zasu nema, don Allah ya sani zai iya ƙaryatawa.

A wannan lokacin zai ce ba haka bane,

zai ce dukkan abinda yaji karya ne... Zai yarda da dukkan wata hujja da zata gaya masa cewa impersonation

ɗ

in Maminsa aka yi, Mamin da ya sani mai ƙaunarsu ce, zuciyarta a bu

ɗ

e take ga kowa, ba zata taba ko iya hada hanya da wanda zai cuce su ba balle ta s

aka hannu, balle kuma ace itace ja gaba wajen faruwar munanan abubuwa da yawa a rayuwarsu....

Sai dai me? Bai ma yi wannan fatan ba, baiyi ma yi wannan tunanin ba aka tafi har zuwa ga

ɓ

ar da komai ya tabbata, komai ya tabbata ta sigar da basu da wata kafa k

o kuma hujjar ƙalubalantar abinda suka ji.

Kuma ba ga shi ka

ɗ

ai ba, ya sani dukkansu a yanzu dalili zasu so sani, dalilin da yasa tayi hakan, ta aikata tarin abubuwan da baya jin ko akan fatar bakinsa zai iya furta su, dalilin da yasa ta shigo rayuwarsu tu

n farko ma, dalilin da yasa basu taba ganin komai ba sai tarin murmushi da kuma dimbin kaunar dake nunawa akan fuskarta mai kaifi, kaifin da take amfani dashi tana huda zuciyoyinsu a tarun lokutan da ko sau daya wsni a cikinsu bai ta

ɓ

a waigawa yaga  makami

n da hannayenta ke rike dasu ba.

Wani? Akwai wanin da ya dace ne bayan shi? Akwai wanin da ya kamata ace a cikin

ɗ

inbin shekarun da ya rayu tare da ita ace ko sau

ɗ

aya idanunsa ko kuma tunaninsa basu ta

ɓ

a haska masa wani abu da ya kamata ya

ɗ

orawa ayar tam

baya akanta ba?

Hannunsa

ɗ

aya ya shiga cikin gashin kansa a lokacin da

ɗ

ayan ke kara danne kan sitiyarin suna ƙara nausawa cikin dajin, a cikin hannunsa ya shake likitan da aks ce ya jagoranci ƴar karamar tiyatar da akace

anyi mata an tabbatar da makantar

idanunta, kuna ba'aje koina ba a cikin hannun nasa likitan ya gaya masa cewa ita ta nemi da yayi mata hakan ya fadawa kowa cewa ta makance bayan tayi masa alkawarin tarin wasu ku

ɗ

a

ɗ

en da ba zai iya ƙin tayin ba.

Kuma daga idanunsa ka

ɗ

ai ya san ta sani, ta

san ya san komai, tun kafin ma ya fa

ɗ

a shi yasa bata ce komai ba har yanzu, har suka ƙaraso wajen da bai manta hanyar ba, don ba zai ta

ɓ

a manta ta ba, yazo fiye da sau goma kuma a zuwan farko ne ka

ɗ

ai yayi bilinbituwar da ta

ɗ

auke shi awanni kafin ya iya

gane ba wajen, bayan haka baya jin ko a mafarkinsa ya ta

ɓ

a kauce hanya.

A lokacin da suka ƙaraso, idanunsa sun  tsaya akan bishiyar da kuma gudun da motar ke yi a cikin hannunsa, yaji wani abu na yawo a cikin kansa kamar wancan lokacin, shekaru goma da suk

a wuce, lokacin da hannayensa dama duk wani abu mai tsini a cikin kansa suka kasa tsayar da motar dake nufar bishiyar da yake kallo a yanzu, da sanda suka tafi suka dake ta, suka dake ta a yanayin ba zai ta

ɓ

a fita daga kansa ba...

Sai kawai ya danna birkin

motar a yanzu da ƙarfi, da ƙarfin da ya fitar da sauti mai ƙara daga waje, ƙarar ta kara

ɗ

e cikin dajin zuwa nisan da ba zai iya kintata ba, kuma duk da karfin birkin, motar bata tsaya ba sai da taje dab da bishiyar, dab da ita sosai ta yadda bai fi tazara

r taku biyu kawai ba a abinda ya rage

Tayoyin na tsayawa ya bu

ɗ

e ƙofar ya fito, ya fito ya bu

ɗ

e ta baya idanunsa na kaiwa kan Hajiya Kilishin da har yanzu bata kallonsa, kanta na juye daga gefe tana hangen wani wajen daban, da tafiyar da suke yi da ma karf

in birkin da ya faru a yanzu babu daya da ya canja ta daga mazauninta, idonsa ya tsaya akan fuskarta, awanni kadan da suka wuce, awanni da basu fi kirgen yatsunsa ba, duniyarsa a tsaye take game da rashin lafiyarta, yana jin komai ya birkice masa yana jin

rayuwar ba daidai take tafiya ba tun kafin ma ya san sakamakon abinda ya same ta.

Amma a yanzu gashi tsaye a gabanta sai dai a yanzu bashi

ɗ

in bane, ba Ma'aruf

ɗ

in da yake a jiya bane, ba Ma'aruf

ɗ

in da yake a shekarun baya bane... Baya jin kansa a matsayi

n kowa da kuma komai, jin sa yake a wani sabon mutum daban, sabon mutum

ɗ

in da babu komai a zuciyarsa illa tarin abubuwan da yaji ya kuma sani daga daren jiya.

A karo na farko, yaji wani abu kamar kwalla na shirin ziyartar idanunsa, sai kawai ya juya ya ko

ma mazaunin direban ya juya ya bu

ɗ

e booth

ɗ

in baya na motar... idanunsa suka tsaya akan rediyon motar yayin da yake jin zuciyarsa na girgizawa tamkar yadda yatsun hannayensa ke yi, sai kawai ya danna ya play buttun a jiki kuma a take sautin dake fitowa ya

kara

ɗ

e kowacce speaker dake cikin motar.

_"Ka yi masa magana kawai Awwalu, na yarda zan bashi hakan, babu abinda ba zan bayar ba saboda wannan aikin... Ya kamata ka sani tun da har na kashe Jamal babu abinda ba zan iya ba akan cikar burina..."_

Tashin hank

alin da ya daki tsakiyar kan Hajiya Kilishi a lokacin ba abu ne da zata iya misaltawa ba, tun daga lokacin da ta farka a daren jiya, lokacin da ta gama jin hirar dukkanin abinda ya same ta, ta da

ɗ

e kwance a wajen tana tsara hanyar mafitar da zuciyarta ke s

aƙa mata, ta da yadda zata wanke kanta a idon kowa ta kuma fita daga ƙullin ƴansandan nan... Kuma tsarin nata ta tafi daidai a cikin kanta, ta ƙirga

komai ta fitar da dukkan hanyoyinta kamar yadda ta saba, hatta ku

ɗ

in da zata kashe ta lissafa da kuma yadda

bayan hakan tsarinta zai cigaba da tafiya daga inda ta tsaya.

Ta sami wani likita da ta farar-

ɗ

aya ya amince da buƙatar ta jin makudan ku

ɗ

in da a take tayi masa alkawari. Tana tuna murmushin da tayi bayan fitarsa, murmushin jin dadi da kuma jinjina wa kan

ta na yadda a kodayaushe mafita ke zywar mata, sai dai me? Ashe bata sani ba wannan murmushin shine na karshe da zata yi a wannan karnin watakila har ma da me zuwa a gaba... Don wadannan lokutan na jiya ta sani cewa har abada su zata lissafa a matsayin lok

uta na ƙarshe da suke daidai a rayuwarta.

Tana iya tuna maganganun da suka yi da Baffa kafin nan, sun shigo wajenta shi da Baba Usman, kuma dukkan maganganun da zasu kwantar da hankalinta su suka zanta, suna tabbatar mata da halin da kowa a can gida yake g

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login