Showing 57001 words to 60000 words out of 144990 words

Chapter 20 - FARAR WUTA COMPLETE

ya tsinci labarin mai da

ɗ

in da bai ta

ɓ

a lissafinsa ba.

A yanzu tabbas ya yarda cewa zai kirga wadannan bayanai guda biyun

da ya samu ne a matsayin nasara, don Allah ya sani har a ƙasan zuciyarsa yake jin cewa watakila sun zo ga

ɓ

ar da zasu taka matakin nasara a tsawon shekarun da suka

ɗ

auka suna gwagwarmayar da bata da iyaka.

***

*Ƙarfe hu

ɗ

u da rabi na yamma.*

A cikin

ɗ

akin Mu

naya, Amina tana tsaye a gaban mudubin

ɗ

akin kare da waya a kunnenta tace.

"Mun shiga cikin gida, ka taho ne?"

Muryarta ta fito a hankali, kuma duk da yaji ta Ma'aruf bai ce komai ba, yana kishingi

ɗ

e ne kawai ta baya akan arm chair dake cikin office

ɗ

in Fa

ruq inda suka gama wani aiki. 

"Ka taho?"

Ta sake tambaya a hankali, duk da haka baice komai ba.

"Baka ji ba? Mun shiga cikin gida, na ƙulle gidan kuma."

Ya sake lumshe idanunsa kawai yana jinta, sakan daya, biyu ta wuce sai kawai tace.

"Sugar..."

Ba shir

i yayi murmushi a lokaci guda sannan yace.

"Yanzu kike magana Doll, da ban san sa wa kike ba ai."

Ya jiyo ƙarar murmushin ta a hankali daga cikin wayar.

"Shi yasa ka min shiru?"

Sai ya girgiza kamar tana kallonsa.

"Ki sake fada dan Allah, just say it once.

"

Tayi shiru kamar ba zata fada ba sai kuma tace.

"Sugar-Boofy..."

"Ya salam.."

Ya fada a lokaci guda yana dariya.

"Me gashina ya miki kuma?"

"Ba komai,yana maka kyau."

"Yana min kyau ko yana miki kyau?"

"Duka biyun." Muryarta ta sake fitowa a hankali tana

jiyo hayaniyar dake tashi a can falon data baro.

Sai ya gya

ɗ

a kansa kafin yace.

"So yanzu ki gaya min, kwana nawa kenan da aka saka sunan?"

"Wanne suna?"

"Wanda kike fada."

Yana jiyo sautin wani murmushin nata kafin tace.

"Biyu, ko?"

Ya gya

ɗ

a kansa.

"Yes,

biyu... Kenan ranar Asabar zamu yi suna?"

"Suna kuma?" Tambayar ta fito da mamakin dake nunawa a muryarta.

"Yes, idan an saka suna ba ana yanka rago baysn 7 days ba? Nima zan siyo bawa ranar Asabar mu yanka tare, kinga sunan ya tabbata kenan."

Sai kawai t

ayi dariyar dake fitowa mai dadi sannan tace.

"Baka gaya min ba, ka taho din?"

"You miss me that bad?"

Bata amsa ba yace.

"Shi yasa kika kira ni?"

Ta girgiza kanta.

"So nake in gaya maka muna cikin gida ne."

"Wajen Mami?"

Kai tsaye yayi tambayar da tun

ɗ

az

u take dakon jiranta, sai ta girgiza kai tana cije lebbenta kafin tace.

"A'a muna wajen Hajiya."

"Baku je wajen Mami ba?"

Ta sake wani murmushin jin da

ɗ

in nasarar da take fara samu ta wannan

ɓ

angaren,

ɗ

aya daga cikin manya-manyan takun da ta tsara a yanzu

shine zata yi amfani da duk lokutan da Kilishi bata nan wajen kokarinta na ha

ɗ

a kan al'ummar gidan.

Kamar yadda Amma tace ne, kar ta taba bawa Kilishi damar da zata zarge ta don haka ta sani idan har ta fara yawan zuwa wajen Hajiya Maimuna a gabanta, dole

zata iya bata wata damar da zata zarge ta da wani abun, amma idan har bata nan, to wannan ce damarta da zata yi komai ba tare da ta bawa ita kanta Kilishin damar ganin laifinta ba, tunda bata da hujjar da zata kafa a gaban kowa game da hakan.

Shi yasa a ya

nzu ta taho bangaren Hajiyar kuma ta kira har su Samirah ta hanyar dabarar cewa su koya mata wani cin-cin da suka dade suna bata labarinsa... Sannan tayi iya kokarinta da har Hamida ta saki jikinta da Hajiya Maimuna, a yanzu ma ta baro su ne Hajiya Maimuna

n na kokarin koya mata su alifun ba'un

ɗ

in da tace mata bata san su ba.

Shi yasa ta kira Ma'aruf shima da dabarar da zai sa ya taho nan

ɗ

in, don ta tabbata da kyar ne idan yazo gaishe ta tun bayan warkewarsa. Saboda haka kai tsaye ta girgiza kanta sannnan

tace.

"Mami bata nan, mun shiga aka ce bata nan, shi yasa muka zo gaishe da Hajiya."

Ya gya

ɗ

a kansa kai tsaye alamun gamsuwa da hakan sannan yace.

"Ban taho ba, akwai aikin da zamu karasa da Faruq, ina tunanin sai bayan magriba ma tukunna."

Itama ta gya

ɗ

a

nata kan.

"Allah ya kaimu, Allah ya baku sa'a. Zamu jira ka anan

ɗ

in Insha Allah."

Ya san jam'in da ta saka yana nufin ita da Hamida ne, don haka ksi tsaye yace.

"Ni nace miki ku jira ni anan? I'm badly missing you Doll, ta yaya zaki hukunta ni da idanun H

ajiya."

Tayi murmushi mai fa

ɗ

i tana kallon hannunta da yayi bu

ɗ

u-bu

ɗ

u da fulawa kafin tace.

"Ba hukunta ka zanyi ba ladan gaishe da ita zan sa ka samu."

Yayi murmushi a hankali.

"Na sani Allah ya saka da alkhairi, amma da gaske ina missing

ɗ

inki, ki tsara

sunan wa

ɗ

anda zaki kira tun yanzu, last time Amma ka

ɗ

ai kika yi ta kira..."

"Inalillahi wainna ilaihir raji'un...."

Shine abinda ya fito daga bakin Amina babu shiri kuma ba tare da ta sani ba tana saka

ɗ

aya hannunta ta rufe bakinta don bata san me zata ce

ba bayan hakan, Ma'aruf yayi dariya sosai yana rufe idanunsa sannan ya sake cewa.

"Kar ki damu BabyDoll, da mun fara Printing kema zaki fara taya ni wannan hirar."

A lokaci guda yaji

ɗ

ib, wayar ta katse.

***

*Ƙarfe shida da rabi na yamma.*

A cikin duhun ma

garibar, Hajiya Kilishi ta gyara zaman niƙabin fuskarta tana kallon mutumin dake tsaye a gabanta, ta jinjina kanta a hankali sannan tace.

"Recording muryata yake yi?"

Sadik dake tsaye ya gya

ɗ

a kansa da murmushi yana kallonta.

"Tabbas, da bakinsa ya gaya mi

n cewa yana da Cd's sun fi guda ashirin da yake nafe muryarki sannan kuma yana dasu a kwamfutocinsa gaba

ɗ

aya, sannan ma ya gaya min duk hanyoyin da zai bi yaci galaba akan ki."

Murmushin da ya sauka a fuskar Kilishi a lokaci guda, irin murmushin da mutum

baya shirya masa ne, irin murmushin dake fitowa tun daga ƙasan zuciya a lokacin da farad daya mutum ya tsinci labarin mai da

ɗ

in da bai ta

ɓ

a lissafinsa ba. Sai kawai ta gya

ɗ

a kanta a hankali tana cigaba da murmurshin sannan tace.

"Aikin ka yana kyau Sadik!

Ka cigaba da bibiyarsa ka cigaba da kasancewa amininsa, ai bamu samu komai ba tukunna!"

***

_Kuyi haƙuri, ku jira fa

ɗ

uwar Kilishi, ƙaddarar labarin nan tayi alƙawarin wanke muku zukatanku insha Allah. Mu bita dai zuwa talalar da ubangiji ke yiwa ire-irenta

a doron ƙasa. Sakayyar mai girma ce insha Allah._

_Wai me Ma'aruf yake nufi da Printing ne?_

😅

_kun fara kaunar labarin Zainab da Jawad?_

_Ku gaya min Awwalu ya shiga uku.!_

😅🤣

Littafin nan na siyarwa ne akan naira #300

Account Details

0251365383

Wema ba

nk.

Aisha Mahmoud Shafii.

Whatapp number 08067794315 ( Domin tura shaidar biya)

#Aysha shafi'ee.

#fikrawriters

#FararWuta.

°°°°°°°°°

*FARAR WUTA 2.*

*©AYSHA SHAFI'EE*

*PAID BOOK*

*12*

~~~~~~

_ You don't always have to make sense of it all, sometimes you ju

st follow your happiness._ _-Unknown._

***

*Bayan wasu kwanaki.*

"Ayiryiryiryiriiiiiiiiiii.....!"

Wata tsohuwa ta rsnga

ɗ

a guda a lokaci gyda da jama'ar dake dawowa daga wajen daurin auren suka shigowa gidan, mazs ne fal samari da dattijai suna ta sauka dag

a motocin dake shigowa suns parking a harabar compound din, kusan kowannensu sanye da fararen kaya sai fara'a suke yi yayin da ksmshin turarensu ke gaurate iskar wajen yana haduwa dana matan dake waje suma cikin kwalliyarsu da kuma wadanda ke fitowa don ta

rar angwaye biyun dake zagaye fal cikin abokansu.

Kidan algaita da kuma kirari ga angwayen dama guda kawai kake ji a tsayar hayaniyar da wani baya jin wani.

Daga cikin morarsa wadda yayi parking a can gefe bayan ya shigo gidan, Jawad ya tsaida idonsa akan

screen din wayarsa yana kallon lambar da har a bayan kwakwalarsa bai taba tunanin ganin kiranta ba.

Barbiee ( Rukayya.)

Missed call daya ne, daga shi babu kari balle kuma sako ya biyo baya, ya cije lebbensa a hankali, mamaki yake na yadda skaui har yanzu n

ambarta take cikin wayarsa s tunanimsa ya goge tun a ranar da ya baro waken da suka hadu na karshe, amma kuma sai ya tuna cewar yayi saving nambar tata ne fiye da sau biyar a wayar tasa da garafai daban daban.

Don haka kai tsaye tafi zuwa kan nambar, ya da

nne ta ya goge, sannan ya koma vikin layin contact din nasa, ya nemo dukkan harafan da yayi saving nambar tata ya goge su gaba

ɗ

aya.

_"... Ka taimaki kanka ka manta dani Jawad.."_

Haka tace, haka ta gaya masa, dune harafan da suka fi kowanne

ɗ

agawa a cikin

maganganun da ta fada masa, sune harafa da a kowacce rana zuciyarsa ke maimaita masa su fiye da kirgensa, kuma tun daga wannan lokacin zuciyar tasa ke neman abun da zai sa ta manta da ita din, kuma Allah ya sani ya gwada tarin abubuwan da bai san iyakarsu

ba tun daga wancan lokacin a ciki har da ƙudirinsu shi da Haro na shirin daukar fansa akan Ma'aruf, amma duk cikin tarin abubuwan nan, babu wanda yake jin yana tafiya har cikin zuciyar tasa kamar yarinyar nan.

Tsanar da yayi mata mai yawa ce a kwanakin bay

a, amma yanzu baya jin hakan ko kadan, wani abu yake ji da bai ma gama lissafa shi ba, abinda ya sani kawai shine, duk sanda zai gan tan zai ji kawai yana son ta cigaba da kasancewa a wajen, shi kadai ya san yadda abinda ke zuciyarsa ya dinga bin iska shek

aranjiya daya tsare ta taci abincin nan a

ɓ

angaren sa, kuma bai san me yazo kansa ba sanda ya riƙe hannunta ya maida ita baya lokacin da take kokarin fita shi kuma ya hango wani

ɗ

anuwansu Ahmad da yazo zai shigo

ɓ

angaren nasa.

Ba abinda zai faru don ya gan

shi da ita, ba abinda ya isa yace, amma haka kurum yayi saurin kamo hannunta ya dawo da ita ciki, kuma itama hango shin da tayi yasa bayan ya dawo da ita, ta shige bayan ƙofar ta tsaya jikinta na rawa.

Kuma bayan ya sallami Ahmad din ma da kyar ta fito, ta

tsorata sosai bai san me yasa ba, watakila shi yasa tun wannan lokacin bata kara bari sun ha

ɗ

u ba, tun wancan satin ske bikin amma sau daya ya ganta kawai daga windon dakinsa taba hoye dawani yaro sannan ga wata yarinya kuma a hannunta tana yi mata wasa.

Kwankwasa kofar gilashin motar da akayi ya katse tunaninsa, ya juta yaga wani ƙaninsa ne Mukhtar, sai ya zuge gilashin ƙasa a hankali, tarin hayaniyar wajen ta shiga kunnensa a lokaci guda.

"Nace dan Allah akwai mutanen da zaka

ɗ

auka a motarka ne?"

"Zuwa i

na?" Ya tambaya da mamaki.

"Wajen reception din, yanzu da angwayen sun fito za'a juya ai."

Sai kawai ya girgiza kansa.

"Bana jin zan je, sai dai in baku motar."

"Thank you so much bro, su Na'im zan dauka dama wallahi na rasa mota."

Da haka ya fito, ya miƙo

masa mukullin motar sannan ya nufi cikin gidan, a ƙa'ida bangarensa ya kamata ya tafi ya kwanta don tunda aka fara hayaniyar bikin ya manta yaushe rabon da ya samu wani isasshen bacci ba, amma haka kurum tunaninsa ya gaya masa cewa ya tafi bangaren mahaif

iyarsa ya nemi abinci, babu mai kawo masa a cikin wannan hayaniyar, ba tunawa dashi zasu yi ba ya sani.

Ya isa

ɓ

angaren yana fara cin karo da kanmensa mata da kuma tarin kawayendu fal a falo, har yanzu ya kasa lissafin yadda kowa ke dokin wannan bikin, shi

mutun daya kawai ya gaiyata wani

ɗ

an office

ɗ

insu, shima ba gayyatarsa yayi ba akan table dinsa ya ga katin yace masa shima yana da

ɗ

aurin aure a masallacin kuma a ranar don haka zai zo, kuma bai ganshi ba ma.

Ƙ

awayen su Khairat din suka hada baki wajen s

irranta muryoyinsu su suna gaishe shi, ya amsa jai tsaye sannan ya nufi wajen wasu cousins din nada mata dske wajen dining, a cikinsu har da Ibrahim wanda aka yi masa maganar ya nemo nasa aiki, bayan sun gaisa da kowa suka shiga magana da Ibrahim din akan

interview din da zai zo yayi, yana fada masa abubuwan da ya kamata ya duba.

Kuma sanda Ibrahim din ke masa wani bayani ne ta fito daga dakin, Zainab... Hannunta dauke da wani ƙaton tray da ta ciko tarin plates da kuma cokula a ciki.

Ta yo hanyar cikin falo

n alamun fita zata yi, daidai sanda wata mata da bai san wacece ita ba ke cewa.

"Zainab har yanzu kina nan? Kowa ya shirya ke baza ki je ki shirya ba gashi har ƴan

ɗ

aurin aure sun dawo..."

Da murmushinta a fuska tace.

"Maman Nasir yanzu zanje, kwanukan nan

na tsaya debowa idan ba haka ba yanzu zan neme su in rasa."

Kwata kwata bata lura dashi a wajen ba, dai da wata Maryam daga bayansu ta kora sunanta.

"A kawo mana alala idan ya gama."

A lokacin ne ta ganshi, idonta ya shiga cikin nasa kuma ya haska da wan

nan tsoron fiye da wannan lokacin da yabi ta a baya, wannan karon babu mamakin, wani abu ne kamar tsoron kawai shi kadai, irin tsoron da ya gani lokacin da ya riko hannunta da kuma sanda ta tsaya daga bayan ƙofar nan, sai kawai ta

ɗ

auke kanta da sauri tana

amsawa Maryam

ɗ

in, kuma ba tare da ta jira komai ba ta nufi hanyar ƙofa da niyyar fita amma kafin ta kai ga fitan ya kira sunanta shima yana tsayar da ƙafafunta a lokaci guda.

Da tazara mai dan yawa tsakanin wajen dining don da yake tsaye da kuma can baki

n ƙofar, kuma ba daga murya yayi ba, amma a cikin hayaniyar dakin ta jiyo shi tsaf kuma ta sake juyowa a hankali, sai dai wannan karon bata kalle shi ba, idanunta na kan kwanukan data riƙo ne.

"Ki kai min abinci side dina yanzu."

Ya fadi abinda banda ita,

bai shallake tunanin kowa ba.

***

Kusan minti goma kenan yana zaune akan kujerar falonsa yana jira, hayaniyar gidan ta ragu sosai don mazan duk sun tafi wajen reception, sai ki

ɗ

an ƙwarya kawai da yake juyowa daga can nesa.

Ƙ

ofar

ɗ

akin ta bu

ɗ

e a lokaci guda

, a hankali tana gaya masa waye tun ma kafin ya

ɗ

ago ya kalla.

Kuma bayan tayi sallama bata ce komai ba tayi kwana ta nufi hanyar dining da kayan dake hannunta, shima bai amsa sallamar ba ya mike yabi bayan nata, ko ta san yana binta bata juyo ba sai da ta

je har gaban teburin ta ajiye tray din hannunta tukunna.

"Why are you avoiding me?"

Kai tsaye ya tambaya yana lura da cewa hannayenta rawa suke tun kafin ma yace komai.

Sai ta juyo da sauri tana ƙara yin baya da ƙafafunta saboda yadda ya tsaya dab da ita,

kuma tuna cewar bata fahimci abinda yace din ba yasa shi saurin gyara zancen nasa.

"Me yasa kike guduna?"

Kanta na ƙasa ta shiga girgiza shi.

"Wallahi ban ganka bane tun rannan, aiki nake tayi kullum... Mutanen da yawa."

"Kuma ke baiwar kowa ce da sai kiny

i musu duk abinda suke so?"

Kai tsaye ya sake tambaya.

Ta sake girgiza kanta.

"Yawanci

ɗ

awainiyar yaransu ce, kuma yaran ne suke ta zuwa waje na."

Ya tuno sanda ya ganta da goyo da kuma wata yarinya a hannu, sai a yanzu tunanin Allah kadai ya san yaransu d

a take goyawa a rana ya kama shi, ba shiri yaja tsaki mai ƙarfi.

"Kar na sake ganin kin dauki yaron wani daga yanzu."

Bata ce komai ba yace.

"Kin ji ni?"

Muryarsa na

ɗ

agawa ka

ɗ

an, sai tayi saurin daga kanta alamun ta gane, har yanzu hannayenta rawa suke, y

aji kamar ya kamo su ya rike a cikin nasa, amma kwakwalarsa ta gaya masa cewa bayan ƙara rikita ta da zai yi watakila zata iya yi masa ihu ma idan yayi hakam. Don haka sai kawai ya canja zancen da abinda yake son tambaya.

"Kinyi wanka?"

Tambayar ta tayar d

a wani dan karamin bom a cikin kan Zainab da yasa ba shiri ta

ɗ

ago ta kalle shi tana zare ido, kuma shima ya lura da hakan don hannunsa

ɗ

aya yasa ya sosa ƙeyarsa sannan yace.

"Ina nufin me yasa bakya canja wannan kayan, me yasa kowa yayi kwalliya banda ke

?"

Sai tayi kokarin hadiye wani abu a makogwaronta sannan tace.

"Ba komai dama... dama yanzu zanje in shirya."

Tunda bakinta ya furta 'dama' har sau biyu ta san ya fahimci ƙarya take yi, ilai kuwa ba shiri ya hade ransa irin yadda take tsoro sannan yace.

"

Zaki gaya min gaskiya ko kuwa?"

Ƙ

walla ta taru a idanunta kafin tayi ƙarfin halin fada masa sbinda ke cin ranta tun kwanaki, maganar da ta kasa gayawa kowa tunda bata da wanda zai saurare ta sai shi din da ta san ba zai yarda da karyarta ba.

"Bani da kaya

ne."

"Baki da kaya?..." Mamaki ya fito a cikin muryar tasa.

"Last week ina zaune Maamah take gaya min cewa anyi wa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login