Showing 120001 words to 123000 words out of 144990 words

Chapter 41 - FARAR WUTA COMPLETE

/>
ame da ciwonta da kuma cewar ta kwantar da hankalinta abubuwa zasu daidaita, wasu maganganu da suka ƙara saita hankalinta waje guda bayan tabbatarwar da tayi cewa abubuwa suna nan a yadda ta san su har a lokacin.

Sai dai tun daga lokacin da tayi ido hudu d

a Ma'aruf bayan ya shigo ya fizge bandejin da aka rufe fuskarta dashi, da kuma mutanen da ta gani a ƙasa a kofar

ɗ

akin a lokacin ta fara fahimtar cewa tabbas abubuwa sun fara karewa mata, rayuwarta ta birkice a daidai ƙarshen da bata ta

ɓ

a hangensa ba, kuma

abinda Ma'aruf ya fada kai tsaye na cewar ta biyo shi yana kallon cikin idanun nata da zuwa wannan lokacin ta tabbatar da cewar an kai musu sakon makancewarta shine mataki na farko da ya fara tabbatar mata da cewar, rayuwa tana

ɗ

auke da mabanbantan kaloli

kuma  ba a kodayaushe ne abubuwa ke tafiya kamar yadda

ɗ

an adam yake tsarawa a rayuwarsa ba.

"Babu kowa a duniyar nan, mu ka

ɗ

ai ne Mami... Babu kowa mu ka

ɗ

ai ne a wajen nan... Kuma na kawo ki ne don ki bani wata hujja kwakwara Mami, Me muka kasa baki a ra

yuwar nan? Me tasa zaki kashe Jamal? Me Hajiya tayi miki kika gurgunta kafafunta? Me Abdurrahim yayi kika dauke muryarsa?  Me yasa kike kwashe dukiyar Baffa?

Me zaki yi da ita Mami? Ina zaki je ina zaki kai ta? Ƴaƴanki da su kansu kike rufe su da halaiyark

i kike tarawa? Me zasu yi da ita Mami? Me suke nema a duniyar nan da basu samu yanzu ba? Me zasu nema ban gaba da ni ko Baffa zamu kasa Mami? Me yasa kike hukunta ni da soyayyar karya Mami? Me yasa kika sa na baki matsayi da kuma girman UWA a zuciyata? Me

yasa kika kassara rayuwarmu kotawanne fanni Mami?...."

Muryarsa ta jero tambayoyin da dukkanin dauriyar da yake jin zai iya wajen saita kansa yayin da idanunsa ke kallon fuskarta,  har yanzu bata kallonsa kuma bata ce komai ba, baiyi tunanin zata yi magana

ba dama don baya zaton idan za'a tara kalmomin duniyar na kaf zata sami wadanda zata iya kare kanta dasu, sai kawai ya juyar da kansa yana sake kallon bishiyar dake gabansu, a lokacin hawayen da yake dannewa suka sulala kan fuskarsa.

Yana jinsa ne fanko,

kamar wani ya zazzage dukkanin abubuwan da ya sani da kuma abinda yayi mu'amala dashi a rayuwarsa, kamar wani ya shafe dukkan tarihinsa komai ya zame masa sabo, yana jin kamar bai san ina ya nufa ba bayan nan, kamar bashi da wani takamaiman wani abu da zai

sake yi a rayuwarsu, sai kawai ƙwallar dake danne a idanunsa ta fito tana gangarowa kan fuskarsa.

Kuma a lokacin ne dukkaninsu suka jiyo jiniyar motocin ƴan sanda dake tahowa daga bayansu, motocin guda biyu ne yana hango su tun daga can nesa ta gilashin m

otar suna tahowa, daga gefensu motar Faruk ce ke tahowa, sai kawai ya sake juyo da fuskarsa ya kalli Hajiya Kilishin da har a lokacin take zaune bata motsa ba.... Kuma sai a sannan ne idonsa ya gane masa hawayen dake gangarowa kan fuskarta...

Wani abu da y

a saka shi murmushi a lokaci guda kafin ya sake juyawa, dogwayen yatsun hannunsa suka rufo kofar motar yayin da dayan ya murda mukullin mitar yana kunna ta.

"A tunanina, nan wajen shine mafari Mami, shine mafarin dukkan wani abu da kika dade kina ƙulls man

a, daga kan Jamsl kuka fara, don haka daga kansa zsmu tsaya."

Yana fa

ɗ

in haka bai jira komai ba ya ƙarasa tayar da motar sannan ya danne kanta, a lokaci guda ta figa da tsananin ƙarfi kai tsaye tana nufar Bishiyar nan....

Kuma ta cikin gilashin dake gaba i

danun Ma'aruf na kan fuskar Mamin da ta

ɗ

ago tana kallonsa fuskarta sha

ɓ

e-sha

ɓ

e da hawaye sanda motar ta karasa ta daki bishiyar da wani irin ƙarfin da karasa ta karade ko'ina!

Ƙ

arar da ta sanya Faruk taka nasa birkin motar sannan ba tare da jiran komai ba

ya bu

ɗ

e kofar motar ya tafi da gudu zuwa wajen, sauran ƴan sandan dake bayan motoci biyu suka diro da nasu saurin suka rufa masa baya!

***

*

NO. 38 Ramie Street, Nassarawa GRA, Kano.*

"Basu kira ba har yanzu?"

Hajiya Nafisa ta tambaya da idanunta da suke a

zare tana kallon

ɗ

an ta Ashraf wanda ke rike da waya a hannunsa, a cikin falon da suke akwai Ahmad ma, yana zaune daga cikin kujerun falon yana hannayen sa duka biyu dafe akansa yayin da yake sauraren Ashraf

ɗ

in dake riƙe da waya yana amsa kiran mutane da

ban-daban

ɗ

in da suke fatan su isa ga abinda suke nema... Rukayya.

A yanzu bincike da kuma dukkan hasashensu ya kai ga abinda suke nema, an basu tabbaci na cewar Hoton da suka gani Rukkayya ce kuma a cikin gawarwakin da aka fito dasu daga wata mota dake nu

far wani kauye a can kasar Niger.

Idon Ahmad ya koma kan mahaifiyarsu, Hajiya Nafisan dake ta zarya a cikin falon idanunta shabe-shabe da hawayen dake fitowa wani na bin wani akan fuskarta.

Ashraf ya girgiza kansa sannan yace.

"Bai kira ba Maamah, kiran da

nayi masa kusan na biyar kenan ya ce suna hanya, bana don inyi ta kara kiransa..."

Hajiya Nafisa ta girgiza kanta.

"Ka kira shi Aahraf... Ka sake kiransa, ya san al'amari irin wannan ai, ya san ba zamu iya jira ba, dole ne hankali ya tashi...."

Ahmad dake

zaune ya girgiza kansa.

"Maamah ki jira yanzu zasu isa kar muyi abinda..."

"Kar muyi abinda me? Kar muyi abinda zamu tashi hankalinsu? Saboda kai naka bai tashi ba? Ƴaruwarka tana can a halin da babu wanda ya sani amma kai kana zaune babu abinda ya shafe

ka?"

"Babu abinda ya shafe ni? Babu ya shafe ni zaki ganni anan Maamah? Ni na tura ta Niger din ko kuma idan Allah ya ga damar

ɗ

aukar ta zan iya wani abun da zai hana ne...?"

"Ahmad..."

Ashraf ya katse shi yana juyowa kansa. Sai kawai ya mike tsaye.

"Me na

yi? Nayi laifi ko? Ni kullum mai laifi ne a gidan nan, Ruƙayya ce ta tafi yawon barbadancinta har Niger amma ni da nake zaune anan nine mai laifi?"

Ashraf ya girgiza kansa fuskar sa

ɗ

auke da tsananin

ɓ

acin rai  muryarsa a sama yace.

"You are crazy! Baka da

hankali Ahmad me yasa kai a kullum kan ka kawai kake gani? Me yasa baka taba considering mutane a kowanne hali da ake ciki?..."

Sai kawai Ahmad

ɗ

in ya miƙe, shima cikin daga murya yace.

"Saboda nima babu wanda yake considering dina a gidan nan....!"

"Inal

illahi wainna ilaihir raji'un!"

Hajiya Nafisa ta fa

ɗ

a tana komawa da baya ta zauna akan kujerar dake bayanta.

"Da wanne zan ji Ashraf?? Da wannan halin da muke ciki ko kuma da fadan da zaku fara? Inalillahi wainna ilaihir raji'un!..."

Ta rufe bakinta daida

i lokacin da kiran waya ya shigo cikin wayar Ashraf din, hannunsa na rawa ya

ɗ

auka ya kara a kunnensa, Hajiya Nafisa ta taso da sauri ta tsaya a gabansa yayin da Ahmad ya koma ya zauna yana kallon fuskar Ashraf din.

"Eh, eh ita ce.."

Ya fada yana gyada kan

sa, yayin da hannayen Hajiya Nafisa ke rawa akan fuskarta tana sauraren sa. Ashraf ya sake cewa.

"Eh ita ce Yallabai..."

Sai kuma ya gyada kansa yace.

"Alhmdlilah... Okay toh... Mun gode sir, mun gode mun gode...."

"Me ya faru? An ganta? Sun ganta? Tana da

rai Ashraf?"

Tun kafin ya sauke wayar Hajiya Nafisa ke jero wa

ɗ

annan tambayoyin, kuma ga mamakin kowannensu sai kawai ya gya

ɗ

a kansa sannan yace.

"Sun ganta, tana da rai Maamah, tana asibitin a kwance..."

"Alhmdlilah... Alhmdlilah."

Dukkaninsu su biyun su

ka fa

ɗ

a a lokaci guda yayin da Ashraf din ya shiga girgiza musu kansa amma babu wanda ya lura dashi a cikinsu, sai kawai ya kira sunan mahaifiyar tasa kai tsaye.

"Maamah..."

Ta juyo ta kalle shi da sauri, idanunta a zare dauke da wani sabon fatan da a yanz

u ya sani cewa maganarsa zata rusa shi ne har garinsa.

"Maamah sun ce ta samu paralysis (mutuwar

ɓ

arin jiki)!"

***

*No 1856L, Sulaiman Crecent Kano.*

*Gidan Hajiya Salamatu.*

"Wallahi Sister Maryam muna gidan har yanzu, abu ne kamar wasa, shekaru kusan tal

atin da wani abu sai yau Allah ya baiyana shi.. "

Cewar wata dattijuwa da take ƴaruwar Hajiya Salamatu wadda suke kira da Aunty Bilki. Zuwansu gidan kenan a safiyar yau da suka tashi da labari mai da

ɗ

i mai kuma cike da dimbin al'ajabi na cewar ƴaruwar tasu

ta samu danta bayan tsawon wasu shekaru,

ɗ

an da duniya da ma kowa a cikinsu ya riga ya bada tabbacin cewa ya koma ga mahaliccinsa tun a ranar da yazo duniya.

Sai a gashi a cikin ƙanƙanin lokaci kawai, a cikin wasu kwanaki da hannu zai lissafa su labarin y

a canja,

ɗ

an da yake natan na asali ya baiyana a raye tare da kammanin da ko bashi da hujjar labarin da ya bayar wanda yayi daidai da na Hajiya Salamatun, kowa a cikinsu zai shaida ya kuma gasgata cewa shi

ɗ

in da gaske

ɗ

anta ne na asali, don kamarsa

ɗ

aya d

a mahaifinsa sak! Mijin da ta fara aura Ibrahim Shanawa, komai nasu iri

ɗ

aya ne ta yadda babu wanda ya isa ya musa hakan.

Su kusan biyar ne ƴan uwanta suka zo a yanzu, harda guda biyu da suke a Abuja, tun a daren jiya da ta gaya masu suka yi booking jirgi

a safiyar suka taho... Kuma a cikinsu babu wanda ya ƙaryata hakan saboda sun zo ne sun iske tarin hijjojin da ita Salamatun da kuma yaron dake kiran kansa da Jawad suka tanadar ta kowanne bangare, musamman babban al'amarin da ya ƙara girgiza kowa na cewar

Jawad

ɗ

in ya tashi ne a gidan Alhaji Bashir wanda yake ƙanin mahaifinsa.

Komai ya faru ne kamar almara, kamar mafarki ko kuma wani labari da ba zai zama gaskiya ba, shi yasa a cikin lokaci kadan zancen ke ta tawo kusufa-kusufa a cikin danginsu har ma da wa

je, wadanda ke zaune a garin Kanon ma har sun fara zuwa don ganewa idanunsu, don Salamatu kiran kowa take yi, kowa ya kira ta zata ce yazo gidan saboda murnar dake cike fala ranta.

Ko ta zancen ƙawar tata Kilishin da kuma matakin da ya kamata su dauka akan

ta na irin wannan zaluncin da ta haifar bata yi, sai yayyensu maza uku da suka gama shawara tare da Nasir ne sannan  suka yanke shawarar

ɗ

aukan yansanda a tafi har inda Kilishin take, don wanda yake Babba a cikinsu ya

ɗ

auki zafi da yawa ta yadda ya rantse

da Allah babu abinda zai hana su zama akan shari'ar.

Wayar da Aunty Bilkin take tare da wata ƙawarta dake can wajen aikinsu ta kare daidai lokacin da  Hajiya Salamatun ta bude kofar dakin ta shigo hannunta

ɗ

auke da wata katuwar leda fara.

"Aunty Bilki Yaya

Nura zai wuce yanzu."

Ta fada tana kallonta a cikin mutanen dake dakin, da mamaki a fuskarta tace.

"A'a, tafiya kuma ba dauka zasu bari ko zuwa gobe idan komai ya natsa, naji suna zancen za'a je a taho da Kilishin."

Sunan Kilishin da ta ambata ya rage far

a'a a fuskarta kafin tace.

"Shi ka

ɗ

ai zai tafi, su suna nan anjima zasu je tare da Nasir, yace shi yana da meeting din wani contaract da zaiyi a yau."

Ta gyada kanta tana kallon ledar hannunta sai tace.

"Kaya ne nasa aka kawo masa Aunty Bilki, daga Kaduna

yake kuma ashe bai zo da kaya ba."

Ta fada tana fito da set

ɗ

in kaya guda goma

ɗ

inkakku da wani yaronta ya bata lambar irin wajajen

ɗ

inkin nan na yanzu masu sunan 'Wardrobe' da suke da kaya dinkakku nasu kyau da zaka je ka siya.

Yadikan dukkaninsu plane ma

su tsananin kyau da kalolinsu mabanbanta, kowanne anyi masa

ɗ

inki mai kyau irin sealed din nan da maza ke yayi.

"Zai da

ɗ

e ne kafin ya koma?"

Aunty Bilkin ta tambaya, sai ta girgiza kanta.

"Babu inda zai koma Aunty Bilki, tare zamu je kuma tare zamu dawo na

gaya masa ne dai kawai ya kira Bashir din ya gaya masa komai."

Ta fa

ɗ

a da dukkan yaƙinin da zai iya fitowa daga cikin zuciyarta, sannan ta mayar da kayan cikin ledar da cewar zata same shi ta bashi, caraf  sai Amira ta miƙe ta kar

ɓ

a da niyyar kai masa, do

n haka sai ta samu waje a kusa da Aunty Bilkin ta zauna, tana gaya mata mutanen da suka kira ta a waya suna cewa ayi mata barka.

Sai dai sam ba fahimtar ta sosai take yi ba, ba komai take ganewa a cikin bayanin ba, zuciyarta zagaye kawai take yi taba komaw

a daren jiya, daren jiya da suka zauna tare da Jawad suka fayyace komai game da al'amarin, tarin bayanin da yayi nusu na yadda yaji labarin komai a cikin kankanin lokaci da ma dukkan abunda ya faru bayan nan,sai dai ba komai ne yafi tsaya mata a rai ba ill

a sunan Bashir da ya kira a matsayin mutumin da ya rayu a gidansa kuma yake masa kallon mahaifi tsawon shekarun nan.

Mukaminsa da ya ambata na matsayin minister shine abinda kai tsaye ya tabbatar mata da cewar Bashir din da ta sani a rayuwarta ne, kanin mi

jinta Ibrahim wanda yake kamar yayansa, don tun kafin mijinta yayi aure shi yake da mata uku, tana tare da Ibrahim din kuma ya kara ta uku mai suna Mardiyya, ta san shi ta san matansa sarai! Don sun yi shiri da matarsa ta biyu Yagana. Bayan abubuwa sun lal

ace a tsakaninsu ne sai itama ta juya mata baya kamar sauran duka danginsa.

Ibrahim yana son haihuwa, sun fara samun matsala ne tun daga lokacin da ta haifi dan da akace musu ya rasu, sannan sai abubuwa suka lalace a tsakaninsu bayan an tabbatar da matsala

r da ta samu a mahaifarta, matsalolin da suka kai ga rabuwar aurensu tun a wancan lokacin, kuma cikin wani ikon Allah sai daga ita har shi babu wanda ya sake haihuwa a dukkan aurarrakin da suka yi bayan nan har zuwa lokacin da Allah ya karbi rayuwarsa.

Tan

a tuna lokacin da aka gaya mata rasuwarsa, shekaru kusan ashirin da wani abu a baya, tana tuna iya zafin hakan da taji tun a wancan lokacin, zafin da bai kai wanda take ji a kirjinta yanzu ba, wanda take ji idan ta tuna cewa Ibrahim ya rasu ne yana tare da



ɗ

ansa ba tare da ya sani ba, don a bakun Jawad take ji cewa anan gidan Bashir

ɗ

in akayi jinyarsa kafin ya rasu...

"Kukan me kike yi kuma Salamatu? Idan na murna ne ai ya isa haka, idan kuma wani tunanin ne a ranki ki kauda shi gefe dan Allah, ki godewa Al

lah da ya nuna hakan tun da ranki kafin ki bar duniyar, ki sa a ranki cewa ya so ki da rahama ne tunda har ya baki wannan damar... Ga ki da ranki da lafiyarki da dukiyarki har da kwarinki, ba sai a lokacin da ba lallai ki iya komai ba... Gidewa Allah zaki

yi ki kara gode masa Salamatu, ba kullum ne al'amari irin wannan ke faruwa a duniyar ba."

Sai ta sa hannunta tayi saurin goge gawayen fuskarta sannan ta daga kai alamun ta yarda hakan ne... Sannan ta dago daidai lokacin da jikokin Aunty Bilkin yayan wata y

arta Muniba da itama ta karaso a lokacin suka taho da gudu suka rungume su... Ta riƙe yarinyar a jikinta tana kallon Muniban data shigo rike da karamin dan ta a hannu yayin da sauran ƴanmatan dakin suka juya suna yi mata magana, kowanne fuskarsa dauke da f

ara'a...

Sai kawai ta furta kalmar Alhmdlilah a fili tana kara godewa Ubangiji ya daya azurta ta da wannan damar a rayuwa.

*

Jawad yana tsaye daga cikin

ɗ

akin, daga jikin windon

ɗ

akin inda aka saki farar liner dake jikin labulayen ta yadda daga yadda yake

a tsaye yana hango wasu motoci biyu da suka shigo gidan mutanen cikinsu na ƙoƙarin fitowa. Hannunsa

ɗ

aya na kare da waya yayin da guda

ɗ

aya ke rike da labulen yace.

"Wallahi mutane take ta kira Haro, daga safiya zuwa yanzu gidan ya kusa cika... They are ma

king me feel uncomfortable, yanzu muka rabu da shi kanin nata Nasir, yana gaya min cewa idan yansandan sun iso tare zamu fita zuwa gidan ita

ɗ

aya matar, tsakanin jiya da yau Haro na rasa ma lokacin da zan zauna inyi tunanin cikin kaina..."

Daga cikin wayar

Haro yayi dariya kafin yace.

"Kace ka zama wata sabuwar amarya kawai, but I'm really happy for you man! Wallahi kayi sa'a ba kowa ne ke gane irin wannan abun game da rayuwarsa kuma ya samu mafita cikin kankanin lokaci ba... You solved everything out kafin

ma mu sani, don ni sai jiya da daddare ne da muna waya da Bello na office dinku yake ce min wai ka dauki hutu a lokaci guda yana fata dai lafiya sannan na san cewar ashe baka gari ma."

Jawad ya saki labulen ya taho cikin dakin yana kare wa kayan cikinsa k

allo, a tunanin Haro komai ya faru ne cikin sauki, a lokaci guda ba tare

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login