Showing 105001 words to 108000 words out of 144990 words
shi murmushi ba shiri, murmushin da yake
ɗ
an mitsitsi amma ya ta
ɓ
o har cikin zuciyarsa
.
Kiran Faruq
ɗ
in ya
ɗ
auka ya kara a kunnensa.
"Faruq..." Ya furta muryarsa na fitowa yadda take.
"Ma'aruf kana ina?"
"Ina asibiti. Har yanzu bata farka ba."
Ya fa
ɗ
a yana kallon rubutun 'Amenity 4'
ɗ
in dake can gabansa kamar yana son ya tabbatarwa kansa d
a hakan.
"Kazo office yanzun nan Ma'aruf, ga Brothernka anan yana bu
ɗ
e mana aiki..."
Ba shiri ya miƙe zaune sosai yana bu
ɗ
e idanunsa.
"Wane brothern? Waye? Me ake yi?"
Ya jero tambayoyin a lokaci guda harshensa da ma muryarsa na ƙoƙarin karyewa wajen tamba
ya.
Daga cikin wayar, Faruk yayi murmushi mai sautin da ya ji shi kafin yace.
"Brothernka da ya dawo jiya Abdurrahim, yaron nan wuta ne B, kazo ka ga aikin da yake yi, gabadaya forensic department din da muke dasu baza su iya ba B... Walkahi kowaye a bayan
aikin nan, alƙiyamarsa ta tsaya!"
Faruk ya fa
ɗ
i hakan a lokaci guda da kwakwalar sa ta tuna masa abinda Baffa ya gaya masa da safoyar yau.
_"Abdurrahim ya fita yace zai fara zuwa kamfani, inaga daga nan zai zo ya ganta shima idan zasu bari ya shiga...!"_
***
A ƙofar wani ƙaton Gidan ƙasa Jawad ke tsaye a jikin motarsa, idanunsa na kan ƙifar gidan ne wanda tarin mutane ke ta fitowa ta cikinta kamar gidan tururuwa.
Har yanzu lissafi kwakwalar sa kawai take yi na yadda abubuwa ke faruwa dashi bi-da bi, yadda
duniyarsa ke tsukewa tana waje guda tarin abubuwan na bayyana gare shi,
ɗ
aya bayan
ɗ
aya kuma kowanne baya yin nisa da guda.
Kusan minti talatin kenan a dazu da Zainab ta gaya masa cewa garinsu ya kawota, garinsu,inda gidansu yake kuma inda mahaifiyarta ta
ke. Mamakin hakan ya harba cikinnkwakwalwarsa da tasirin wani abu da bai san shi ba, tsayawa kawai yayi yana kallonta yayin da hannunsa ke kan sitiyarin motar yana kokarin juyawa, bayan sun rabu da Nura ne, wannan saurayin da yayi masa rakiya har gidan da
ya samo lambar da bai tabbatar idan zata amfane shi ba.
A lokacin har sun sauke Nuran ya juya kan motar suna shirin barin garin, kanta yana ƙasa tana wasa da yatsunta, sai kawai ji yayi tace.
"Dan Allah zaka kaini gida kafin mu tafi?"
Muryarta ta fito ne t
ana rawa, tana rawa sosai ta yadda da ƙyar ya gane me take cewa, ku.a ba shiri a lokaci guda ya tsayar da motar, Allah yaso ba gudu yake har a lokacin ba, ya juyo ya kalle ta har a lokacin kanta yana ƙasa,
"Me kika ce?"
Ya tambaya da sauri yana kallonta.
"Gidanmu, a can hanyar yake babu nisa, dan Allah ina so in ga Naani."
Ta sake fa
ɗ
a wannan karon hannayenta na rawa fiye da
ɗ
azu. Kuma kalmar Naanin ta haska a kansa da wata ma'ana da ya taba sanin cewa ya rike a cikin kansa cewar haka take gayawa mahaifiy
arta. Don haka ba shiri yace.
"Gidanku? Anan garin kike dama?"
Ta daga kanta.
"Nan ne garinmu, da muka zo nayi zaton gida Hajiya tace ka kawo ni, sai kuma naga ba haka bane... Wanda ya nuna maka gidan da kuka je sunansa Nura, shima na san shi, a gidan da m
amana take aure yake."
Ba shiri hannunsa ya kai saman kansa yayin da bakinsa yake a bu
ɗ
e, kuma a lokaci guda ya tuno da ranar da ya fara tambayarta sunanta da kuma inda take...
_"Sunan garinmu Yakura, a kusa da Kaduna yake."_
Haka ta fada muryarta tana raw
a, sai kawai ya gyada kansa yace.
"Zainab kin san shi? Amma ya akayi baki yi magana ba shima kuma baice komai ba?"
Ta kai hannu ta share kwallar da ta cika idonta a lokacin, sannan ta girgiza kai har a lokacin bata kallonsa.
"Bai gane ni ba, bai sanni sos
ai ba, lokacin da na tafi ma baya garin ance ya tafi ci rani."
Sai kawai ya ha
ɗ
iye wani abu da bai san sunansa ba a makogwaronsa yana kallonta, yana kallon yadda take sunkuye da kan ta da kuma yadda take share hawayen fuskarta, bai san kukanta na meye ba a
mma ya fahimci tsoro take ji, tsoron tambayarsa take yi don taje ta ga mahaifiyarta, shi
ɗ
in da ba kowa bane har yanzu a rayuwarta, wani abu da yake ji kamar ya fi tausayi girma shi ke gilmawa a zuciyarsa a lokacin ha
ɗ
e kuma da mamakin yadda abubuwa ke kas
ancewa bi da bi a rayuwarsa.
Ya mur
ɗ
e kan sitiyarin motar suka juya, kuma yana tambayarta da kwatance har zuwa ƙofar gidan da a yanzu yaje tsaye yana jiran fitowarta, yana jiran yayin da kwakwalwarsa ke cike da lissafi da kuma tarin tunanin abubuwan da bai
san adadinsu ba.
A karo na ba adadi hannunsa ya sake danna wannan lambar da aka bashi, kuma ta shiga har zuwa bugu na ƙarshe kafin ta katse kamar kodayaushe, tunda ya tsaya a wajen yake kira, zai iya ƙirgawa kiran ya tafi kusan sau goma daga lokacin da ya
fara zuwa yanzu, sai kawai hannunsa ya shiga bangaren sako ya rubuta abinda ya san ko waye zai karanta ba zai dauki neman da yake yi masa da wasa ba.
Kuma sai da ya tura sannan tunanin ko bai kwafi lambar daidai ba ya haska a ransa, sai kawai yasa hannu a
aljihunsa ya zaro wannan takardar, ya kalli lambar jiki da kuma wadda yake kira yaga daidai ne sai kawai ya duƙunƙune ta yayi wulli da ita gefe, yayi wulli da ita daidai lokacin da ƙafafun wani dattijo suka fito daga cikin gidan.
Sanye yake da riga da bab
ba ƴar ciki wadanda suke daban-daban, fuskarsa a murtuke take babu alamun fara'a ko ka
ɗ
an, kuma da kallo
ɗ
aya da yayi masa ya fahimci wanene shi, Mijin mahaifiyarta, mijin mahaifiyarta wanda tace shine sanadin tahowarta aiki, naganganu da kuma hoton wannan
ranar da ya fara tambayarta sunanta ya sake dawowa cikin kansa.
_"Waye ya kawo ki nan?"_
_"Abokin babana ne."_
_"Ina baban naki?"_
_A hankali tace._
_"Ya rasu."_
_"Ina babarki?"_
_Sai da ya lura ta hadiye wani abu sannan tace._
_"Tana nan, matarsa ce ita
yanzu."_
_Kalaman suka daki kirjinsa da wani abu da bai san meye ba, amma dai ya san nazarinta yake yi, nazarin shekarunta da ya kasa ƙiyasinsu._
_"Ita me yasa bata hana shi kawo ki ba?"_
_Sai ta sake dagowa ta kalle shi, idanunta na nuna wani abu da ya ka
sa tantancewa, idan ma tunani take cewa muryarsa ta fito da damuwa ne, zai goge mata hakan yanzun nan._
_"Bashi da kirki, Naani baza ta iya hana shi ba."_
Wadannan maganganun suka dawo cikin kansa a lokaci guda, a cikin sakannin da mutumin bai kai ga karas
owa inda yake ba, don haka zuciyarsa ta
ɗ
auke shi ta ajiye shi a wani mazauni na daban daidai lokacin da mutumin ya ƙaraso har zuwa gabansa ya tsaya kuma kai tsaye tambayar bakinsa ta fito.
"Yawwa, nace kaine Jawad
ɗ
in?"
Jin haka yasa shi gyara tsayuwarsa
kadan sannan ya amsa, yana ƙoƙarin ture abinda ke cikin ransa.
"Eh ni ne, Barka da fitowa."
Sai ya gya
ɗ
a kansa ba tare da ya amsa ba sannan yace.
"Ni ne mahaifin wannan yarinyar Zainab da ka kawo..."
Ya fa
ɗ
a yana kallonsa don yaji me zai ce, amma baiyi mag
anar ba sai kawai ya cigaba da kallonsa, don haka shima ya cigaba.
"Ta gaya min tare kuke daga can gidan da take a Habujan... To an gode madallah zaka iya tafiya yanzu."
Kallonsa kawai Jawad yaje yi daga inda yake tsaye yana jin maganganun na shiga cikin k
ansa suna fita ta
ɗ
aya gefen,kuma sai da ya kai karshe sannan ya girgiza kansa.
"Nima nagode Baba, amma a yadda na sani mahaifinta ya rasu, kuma ni ban kawo ta ne don ta zauna ba, hasalima wani abu daban ne yazo damu nan kafin in san cewa anan mahaifiyarta
take."
Mutumin ya sake kallonsa a sheke sannan yace.
"To ni nake auren mahaifiyarta kuma shi din wanda ya haife ta abokina ne don haka ka gaya min ta yadda ban zama mahaifinta, sannan a wane hurumin zamu sake daukan yarinya yanzu mu baka? Tunda
dai ta zo
gida ba shikenan ba, dama ita Deluwa da ta kai ta ai ta gaya mana cewa uwargijiyar tata,ta gaji da halinta tace zata dawo da ita gida..."
Jawad ya sake girgiza kansa yace.
"Ba gajiya suka yi da ita ba, zasu dawo da ita ne kawai saboda ni, saboda sun fahim
ci cewar ina son in aure ta, kuma da gaske nake ba da wasa ba..."
Dariyar da mutumin yayi ita ta katse shi daga kasa ƙarasawa, ya tsaya a lokaci guda yana kallonsa.
"Ai Zainaba tana da mijin aure tuntuni, itama ta san da wannan zancen, tun ubanta yana da r
ai muka hada su da
ɗ
an waje na Nura, baya zaman gari ne shi yasa itama muka tura ta don ta tara ku
ɗ
in kayan aikinta kafin ta dawo...."
Nura, Nura. Nura.... Sunan ya
ɗ
arsu a zuciyar Jawad tare da hoton saurayin da suka sauke daga farkon garin yanzu, wannan
saurayin da yake sanye cikin wasu dukunannun kaya riga da wando yana washe baki a lokacin da ya miƙa masa dubu biyu, sai kawai ya girgiza kansa yana kallon mutumin, wannan wani abu ne da ba zai taba yiwuwa ba, ba zai ta
ɓ
a faruwa ba koda kuwa bayan babu ran
sa... Zainab tasa ce, tasa ce har abada, me yasa kowa baya ganin tambarin hakan da shi yake gani a tare da ita?
Ya sake girgiza kansa ya a kallon mutumin kafin yace.
"Kayi hakuri Baba, amma bana tunanin a yanzu kana
ɗ
aya daga cikin mutanen da zasu hana ni
aurenta, saboda..."
"Saboda me? Nace saboda me? Ita bata gaya maka da alƙawari akanta bane tuntuni? To bari in gaya mska kaf dangin uwarta babu wanda ya damu dasu da nace zan auri uwar tata ma gode min suka yi don babu wanda yake bukatar nauyinsu sai ni da
nace na ji na gani.
Dangin ubanta kuwa babu inda zaka same su, ko wuka ka dora akan uw*r tata ba zata iya gaya maka ba, daga ci rani yazo arewa bai koma ba... don haka bari in gaya maka babu wanda yafi ni iko da Zainaba a yanzu a duniyar nan don haka ka k
ama hanya ka bar min kofar gidana, ta gode da alherin da kuka yi mata acan da kuma wanda kayi niyya.
Yarinya ta dawo gida ba fitowa zata yi ba, kai bari in ƙarƙare maka ma ita da sake fitowa daga gidan nan sai idan zata tafi gidan Ɗana,
ɗ
in mahaifiyar tata
ma da take taƙama da ita, ta mutu yau kwanaki takwas kenan!"
"Ta mutu yau kwanaki takwas kenan!*...
Wa
ɗ
annan kalaman sune ƙarshen abinda Jawad yaji kafin fuskar Zainab da kuma tunanin halin da take ciki a yanzu ya cika idanunsa baki
ɗ
aya!
*****
"Aunty...
Aunty... Aunty."
Amira
ɗ
iyar Yayar Hajiya Salamatu wadda ke yawan ziyartar ta idan tana gari ta fa
ɗ
a tsaye daga bakin kofar dakin baccinta. Tana sanye ne da wata matsatstsiyar riga fitted gown data bi fukkan lunguna da kuma tudun jikinta yayin da ta sangal
a
ɗ
an karamin mayafinta daga gefe
ɗ
aya na kafadar, daya hannunta navrike da jakarta da take ƴar mitsitsita kamar ita.
Hajiya Salamatu ta yaye bargon da ta lullu
ɓ
e jikinta dashi, ta
ɗ
ago ka
ɗ
an tana kallonta ta gefe.
"Na tafi." Cewar Amiran.
"Yau ma da karat
un ne?" Ta tambaya muryarta na fitowa a disashe.
"Eh Aunty, 2-4 ne lectures din, za'ayi na 4-6 ma amma ba zan tsaya ba."
Sai ta gya
ɗ
a kanta.
"Daga can zaki wuce gida?"
Ta gyada kanta.
"Eh, amma idan kina gari zuwa jibi zan dawo."
Sai ta mike zaune a hanka
li kafin tace.
"Ina nan, bana jin da
ɗ
in jikina, bana tunanin zanyi tafiya kwanan nan..."
Ta
ɗ
an tsaya kadan tana kallonta ka
ɗ
an.
"Momi me ya same ki wai? Sadiya tace jiya ko abinci baki ci ba..."
"Na sha fruits, bana jin da
ɗ
in jikina ne kawai Amira, kije s
ai kin dawo."
Kuma daga hakan Amiran ta san cewa babu wani bayani da zata sake yi mata don haka sai kawai ta tabe bakinta ka
ɗ
an cikin siririyar muryarta tace.
"Bye-bye."
Sannnan ta juya tana jan hannun kofar da siraran hannunta da kusan dukkaninsa yake a w
aje. Hajiya Salamatu ta sauke ajiyar zuciya a hankali sannan ta dafw kanta da duka hannayenta biyu.
Bata jin dadi, abinda take fadawa kowa kenan tun a kwanakin da suka wuce,haka take gayawa kowa, daga wadanda suka kira ta don cinikayyar kaya har ma da wasu
daga cikin ƴan uwanta.
Kuma ba karya tayi ba, da gaske bata jin dadin, bata ji dadi tun daga wannan ranar da Awwalu ya furta mata maganar da ta darsa wani irin fata a zuciyarta, wani fata da ya zabge tarin shekarunta na duniya, ya mayar da ita zuwa wani l
okaci na can baya, lokacin da take
ɗ
auke da cikin
ɗ
anta, lokacin da take jin abinda kowacce uwa ke ji a lokacin da abinda ke cikinta ya kusa karasowa duniya, wannan hanƙoro da kuma
ɗ
okin, zata rantse irinsa take ji tun daga ranar da Awwalu ya bata sabon f
atan da bata ta
ɓ
a lissafawa dashi a rayuwarta ba.
Ta miƙe a hankali bayan ta yaye bargon dake jikinta, wayarta da ta ajiye akan mudubi ta jawo tana kunna ta, 10 missed calls daga wata sabuwar lamba ya nuna tar akai, sai kawai ta ajiye ta sannan ta nufi toi
let, minti kusan ashirin a ciki tayi wanka hade da wanke bakinta sannan ta fito.
Bayan ta shirya ta ƙwalawa Sadiya kiran ta kawo mata abinda zata karya sannan ta koma kan wayar tata ta
ɗ
auko ta, ba tare da tunanin komai ba hannun ta ya danna wannan lambar
da ta tarar da kiran nata...
Ta shiga har sau biyu ta tsinke ba'a dauka ba, don haka bata sake kira ba, sai dai kafin ta kai ga ajiye wayar wani kiran ya shigo, lambar Salma ce ƴar gidan Kilishi, mamaki ya
ɗ
an kamata kafin ta
ɗ
auka, ta kara ta a kunnenta h
a
ɗ
e da sallama.
"Salma kuna lafiya?" Bakinta ya furta hakan kai tsaye.
"Aunty Mami tana asibiti, bata cikin hayyacinta tun jiya.!"
Saƙon ya fito tare da bugawar zuciyarta a lokaci guda, ba shiri ta karonto salati tun daga farko har karshe a bakinta.
"Gani
nan Salma, gani nan zan zo gidan yanzu."
Ta fa
ɗ
i hakan tana jin sauran hayaninyar dake tashi a cikin gidan kafin Salma ta kashe wayar,cgirman sakon na lullu
ɓ
e zuciyarta, har yanzu Kilishi aminiyarta ce, bata samu wata hujja da zata yi watsi da ita ba har y
anzu, Awwalu baiyi nasara ba... Tana son ta ƙaryata shi duk da cewar zuciyarta tafi son ta bashi gaskiyar, amma har yanzu ba komai, bata da wani abubda zai nuna mata gaskiya ko akasinta...
Ta sauke tata wayar daga kunnenta daidai lokacin da idonta ya kai k
an wani sakon da bata lura dashi ba sai a yanzu, saƙon text message ne, daga wannan lambar... lambar da ta kira a yanzu ba'a dauka ba. Idonta ya sauka akan harafan saƙon, harafan da suka canza rayuwarta da na duniyarta a lokaci guda!
_Assalamu alaikum, an
bani wannan lambar ne da fatan zan samu bayanin wata mata mai suna Hanne, iyaye na nake nema a wajenta, please idan saƙon nan ya shigo contact me._
***
Ƙ
arar iskar dake kadawa ta shiga idanun Awwalu a lokaci guda da mutumin dake tsaye akansa ya kwance ƙull
in da aka rufe fuskarsa dashi.
Ya rufe idanunsa saboda tasirin iskar da kuma na ƙasar dake tashi a wajen yayin da mutumin ya sunkuya yana kokarin kwance wayar da aka ƙulle hannayensa da ita ta baya, jijiyoyinsa suka saki bayan an kwance hannun ya shiga mut
sikka su duka a lokaci guda, sannan ya murza idanunsa kagin ya bu
ɗ
e su a gaban motar dake fake a gabansa.
Ya kalli kowanne gefe a inda suke, cikin daji ne mai fili gaba da baya, bishiyun da yake iya hange tsilla-tsilla ne.
Ya juyo da kallonsa zuwa cikin mo
tar dake gabansa ƙirar Odessy sabuwa, idonsa ya sauka akan Ɗantaron dake zaune a kujerar tsakiya wadda aka zuge zuwa baya, gajeren wandon da yake sanye dashi tun jiya shine a jikinsa har yanzu, sai kuma baƙar T-shirt.
Yasa hannu ya zare gilashin fuskarsa s
annan ya kalle shi.
"Ni ba
ɗ
an i*ka bane Awwalu, ba zan zauna tare da kai ba alhali na san ƴan sanda suna nemanka ba, ina da ƙura a lamurana, idan na bari mutanen nan suka risko ni ba zan ji dadi, don haka ga ka nan na sake ka... Idan kun gama daidaitawa d
asu, idan har baka mutu ba zan dawo gare ka don haka ka tanadar min ku
ɗ
ina kafin nan!"
Yana fa
ɗ
in haka yayi wani guntun murmushi sannan yaronsa ya rufe kofar motar ya zagaya zuwa gaba ya shige, cikin abinda yake kasa da minti guda motar ta tashi... Suka ba
r wajen suna tayar da ƙurar da ta bade fuskar Awwalu baki
ɗ
aya.
Sai dai wannan ba shine abinda ya dame shi ba, ba shine