Showing 111001 words to 114000 words out of 144990 words
ƙara Daga kanta alamun amin
cewa sannan tace.
"Shikenan naji mu ajiye zancen nan Nasir, yanzu dai ai ba abinda ya kai ga faruwa, mutumin zai zo kuma zai same ni ne ni da kai saboda haka idan ma har akwai wani abu a ciki sai ka taya ni ganewa."
Da haka ta rufe bakinsa, bai ƙara cewa k
omai ba, suka zauna jiran mutumin da a cikin zuciyarta bata da tabbacin cewa zai zo
ɗ
in, don haka tayi tarin sake-saƙen da bata san iyakarsu ba har lokacin a ya tafi sallar magariba a masallacin wani gida dake makotan ta ya dawo.
Yar aikinta ta kawo masa
tarin abincin da yana ci yana kallon wasan ball a Tvn falon nata, hankalinsa kwance kasancewar ya gayawa matarsa inda yake, amma ita nata hankalin ya kasa kwanciya ta shiga daki ta fito har compound din wajen ta dawo yafi kirgenta, gani take yi kamar mafa
rki ne, kamar ba gaske bane abinda ke shirin faruwa, don hatta hasken fitulun gidan nata gani tayi sun disashe a idanunta, sun koma yanayin da mutum ke gani kamar a mafarki, kana ganin abu amma ba kamar daga nesa ba tar ba.
Hatta Nasir din sai da yace ta k
wantar da hankalinta, idan basu ga kowa ba Allah ya tseratar da ita kenan, sannan a agogon falon nata ya nuna mata adadin mintunan da zai iya karawa a gidan don a kunnenta mutane har biyu sun kira shi da cewar suna jiransa.
Sai dai ƙarfe takwas da minti uk
u daidai, lokacin da wayarta tayi kara, zuciyarta ta buga tare da amon sautin kiran sannan numfashinta yayi nauyi a kirjinta ta yadda da kyar ta sauke shi ganin lambar da take jira ce ke kira, Nasir yayi mata alamun ta
ɗ
auka. Kafin ta sake fitar da wata aj
iyar zuciyar ta kara ta a kunnenta.
"Assalamu alaikum..."
Jawad ya furta daga can
ɗ
aya bangaren, muryarsa can ƙasa ta fito, tana shaida masa tarin gajiya da kuma tarin lissafin dake cikin kansa.
"Wa... Walaikum salam."
Hajiya Salamatu ta amsa a hanzarce.
D
aga wajen wani madaidaicin gida kuma mai farin gate din da yake tsaye, Jawad ya kalli plate number dake jikin katangar kafin yace.
"Ina kofar gidan da kika bani address
ɗ
in... Shine 1856L Sulaiman Crecent ko?"
Zuciyarta ta fa
ɗ
a har cikin cikinta kafin ta s
a
"Nan ne, bari nayi magana su shigo da kai."
Da haka ta kashe wayar, hannunta na rawa ta shiga neman lambar maigadi.
"Gashi nan ya iso Nasir, yanzu zai shigo."
Ta fada, kuma lokacin da Maigadin ya dauka bayan bugu daya, taji ne kamar tayi ihu wajen saka m
asa albarka.
"Akwai bako a waje ka shigo dashi yanzun nan."
"To Hajiya."
Ya amsa da sauri shima jin yansyin muryarta, Hajiya Salamatu ta ajiye wayar sannan ta tafi da sauri wajen tagar dakin dake fuskantar saitin bakin gate ta bu
ɗ
e labulen, tana ji Nasir n
a cewa kar ta fita ta bari ya karaso tukunna.
Akan idonta maigadin ya fito daga dakinsa, ya bude kifar gate din ya fita sannan bayan sajanni uku kofar ta sake budewa suka shigo tare, tana hango su suna tahowa zuwa ciki kuma tun daga can zuciyarta ta shaida
mata cewa ba wani babban mutum bane kamar yadda ta zata,matashi ne yaro daga shigar dake jikinsa ta wando da riga mai hula da kuma ƙirarsa ma, suna kara matsowa tana kara ganin tsawonsa kamar na da
ɗ
uwa, tsawon da a lokaci guda tasirinsa a idanunta ya zarc
e cikin zuciyarta ya sami mazauni.
Nasir ya riga ta tafiya ga kofar falon a lokacin da suka karaso, don bayan ta saki labulen ta juya da sauri ta tadda shi hana kokarin bude kofar tin kafin ma su buga.
"Yallabai barka dai, barka... Dama Hajiya ce tace a sh
igo dashi, bakonta ne."
Maigadin ya fada a lokacin da kofar ta bude a gabansu, tana tsaye daga bayan Nasir
ɗ
in sanda Maigadin ke fadar hakan sai dai ta tabbata daga ita har Nadir din bashi suke kallo ba, idonsu na kan matashin ne da ya saka hannu ya ture h
ular da ya rufe kansa, fuskarsa ta fito tar a cikin hasken fitilar wajen.
Ibrahim.
Shine mutumin da Hajiya Salamatu ta gani tsaye a gabanta.
Ibrahim Shanawa.
Mijinta na farko a duniya, mijin da ta fara zaman aure tare dashi, shine sak a tsaye! Cikin shekar
u da kuma ƙuruciyar da ta aure shi, wannan lokacin da kyawunsa da kuma dukiyarsa suka rufe mata idanu daga ganin kowa a duniyar sa
ɓ
anin shi... Amma ta yaya zai cigaba da kasancewa a haka bayan ita ta tsufa ta manyanta?
Wannan tunanin shine ya daki tsakiyar
kanta a lokaci guda yana son tabbatar mata da cewar abinda take gani ba daidai bane, sai dai muryar Nasir da ta fito a lokaci guda ta katse wannan tunanin daga tabbatuwa, ta gaya mata cewa ba ita ka
ɗ
ai take ganin abinda idanunta ke nuna mata ba...
"Innali
lahi wa'inna ilaihir raji'un...!"
***
*Bakori Enterprises*
*Administrative Office.*
_Zan iya fara restarting wani amma still shima ba lallai sautin ya bu
ɗ
e ba sai da Frea-dat
ɗ
in._
Idon Ma'aruf ya karanta abinda Abdurrahim ya rubuta a fuskar wata Tablet da
koyaushe tana hannunsa da ita yake nagana ta hanuyar rubuta dukkan abinda zai ce da dan yatsansa, ya karanta yaje har karshe sannan ya gyada kansa da sauri.
"Kar ka damu, just carry on yanzu zai ƙaraso insha Allah."
Ya fa
ɗ
i hakan sannan ya juya gefe, daga
can barndar katon ofishin da suke ciki inda Faruk ke tsaye yana faman magana a cikin waya, maganar da bata komai bace illa bayani da kuma kwatance wa wani mai online shop guda
ɗ
aya da suka samu da suke da Fre-dat
ɗ
in da Abdurrahim yake nema, wani abu da s
u basu ta
ɓ
a saninsa ba don haka a yanzu Faruk
ɗ
in na waya dasu ne don su san yadda za'ayi a kawo.
A safiyar yau ƴan sandan da suke aiki tare dasu suka kira Faruq da cewar basa tunanin akwai wani abu a cikin wannan tarin jakar cd's din da suka samu a gidan
Awwalu, suka gaya masa cewar sun yi iya bincikensu amma basu iya ganin komai a cikin kowanne CD ba, don haka ba tare da
ɓ
ata lokaci ba ya aika a aka dauko masa jakar don shi ya riga ya yarda cewa ba zai ta
ɓ
a yiwuwa ace an tara Cd's fal a cikin jaka guda b
a tare da wani amfani ba, don haka suka bar wa yan sandan sauran aikin na nemo mai motar da ya
ɗ
auki Awwalun kamar yadda mutumin nan da suka samu a unguwar ya shaida musu cewa ya gane lambar motar.
Faruk yasa an dawo da Cd's
ɗ
in office ne da tunanin idan k
omai ya natsa zasu nemo wajen da zasu iya kaiwa a bu
ɗ
e musu ko a wacce kasa ne, sai gashi tun ba'a je ko'ina ba, tun ranar da akayi hakan bata kai ga faduwa ba, tun shi kansa bai kai ga zuwa ma yaji me ake ciki ba, Allah ya kawo Abdurrahim cikin wajen, kum
a kamar da wasa Faruk yace hannunsa ya kai kan jakar ya bu
ɗ
e ta yana zaro guda
ɗ
aya a lokacin da suke hira game da kamfanin da kuma dawowarsa.
Yace kallo
ɗ
aya kawai yayi wa Cdn ya rubuta masa sunansa da kuma abin da ake yi dashi, sannan ya tambaye shi me s
uke boyewa a cikinsa... Kuma dogon bayanin da yayi masa shi ya kaisu ga kokarin da Abdurrahim din ya fara yi da Computersa wajen kokarin bude cikinsa.
Kuma kafin karasowar Ma'aruf, kafin zuwansa wajen yayi nasarar bude guda daya da ya fara dauka har sun j
i muryar dake ciki, sai dai sakanni goma sha biyar ne kawai a cikinsa inda shiru ya cike fiye da
sakanni goma sha biyu, sai a cikin sakanni ukun karshe ne kawai suka ji wata murya daga can nesa tana magana da wasu kalmomi da ba wanda ya iya fahimta a cikin
su balle ma su tantance sautin.
A yanzu yana kokarin bu
ɗ
e na biyun ne wanda a cikinsa har ya gano cewar anyi amfani da kusan minti talatin na sauti, don haka a yanzu yana kokarin bu
ɗ
e kowannensu ne yadda da ya samu Free-dat
ɗ
in da suke nema, za'a karasa bu
de su nan take.
"A Kaduna suke ashe mutanen nan, flight nake dubawa daga Kadunan zuwa nan, sun ce zasu aiko da wani yaron su ya kawo..."
"Ba lallai ne a samu flight da wuri kafin yamma ba, mu duba wani wajen kawai..."
Ma'aruf ya fara fada amma Abdurrahim y
ayi saurin katse shi ta hanyar riko hannunsa sannan ya rubuta masa a cikin Tab dinsa cewar.
_"Nasu original ne, ba'a ko'ina ake samun abin nan ba, wasu zasu iya faking
ɗ
insa."_
Sai kawai Ma'aruf ya zura hannauensa gaba
ɗ
aya cikin gashin kansa sannan ya gyad
a kai kafin yace da Faruq.
"Shikenan kayi musu booking Flight din zamu jira..."
Ya fadi hakan wani abu na wucewa ta makogwaronsa da vai san meye ba,kuma a cikin wannan ofgice din suka shafe awanni suna cigaba da aikin tare da Abdurrahim din dake iya bakin
kokarinsa wajen ganin yayi decrypting kowanne CD, har sai da ya zama kusan duka aikin tare suka yi shi su uku, wasu awanni da a cikinsu Ma'aruf ya kara fahimtar tarin abubuwa da yawa game da Abdurrahim din wanda ko a baya idan kowannensu yazo gida hutu bai
sani ba kasancewar basu cika zama waje guda ba, a kullum shi yana tare da Hajiya Kilishi ne yayin da shi kuma Abdurrahim din ba zuwa nan yake ba.
Kuma a cikin awannin nan Ma'aruf ya kira wayar Baffa da kuma Ishaq wanda a yanzu su uku ne har da Baba Usman
a wajen Hajiya Kilishi fiye da ƙirgensa, hatta mutanen gida sunyi waya dasu yana shaida musu halin da ake ciki gane da Mamin kasancewar bayan zuwan wani likita an sake shiga da ita wata tiyatar tunda sunce ta farka amma still bata iya bude idanunta.
Sau
ɗ
a
ya suka sake magana da Amina, bayan ta aiko musu da abincin da yaga banda tuwonsa har kuma da karin wasu girke-girken guda biyu duk da yace mata jar tayi, sai dai sunyi amfani mutuka don dasu Faruk da Abdurrahim suka cika cikinsu tunda ba inda suka fita, d
aga sallar la'asar har ta magriba anan cikin office din suka yi jam'insu, bayan haka bata kara kiransa ba, bata ƙara cewa komai ba tayi masa uzuri kamar yadda ta fahimci yana buƙata wanda shi ka
ɗ
ai ya san da
ɗ
in hakan da yaji a zuciyarsa.
Kuma bayan Sallar
magaribar ne saƙon ya iso, wani matashi dashi aka aiko da Free-dat ya iso har cikin office din bayan Faruk ya tura anje an dauko shi daga airpot din.
Ya iso yana ta godiya da kuma murna kamar ya san su dama, a cikin drawer office fin Fatuk din Ma'aruf ya ƙ
irgo dubu arba'in yace ya sake booking wani jirgin ya koma suma sun gode. Kuma bayan godiya har sai da yayi abinda yasa dukkaninsu yin murmushi kuwa duk da irin zagayen halin da suke ciki.
Bayan fitarsa ne Abdurrahim ya gama installing Free-dat
ɗ
in nan a c
ikin labtop dinsa sannan ya shiga saite-saite da kuma ta
ɓ
e-ta
ɓ
e cikin kokarin bude CD na farko da suka saka a ciki.
Karfe takwas da rabi na dare a sannan, kuma a wannan lokacin tabbas ne da za'a auna jinin kowannensu zai yi sama fiye da zatonsu, idanunsu g
abadaya yana kan labtop din yayin da koren layin ke tafiya a hankali zuwa inda zai kai karshe kafin sautin ciki ya bu
ɗ
e.
Idan ka
ɗ
auko hoton office din daga sama sai ka kalla sosai sannan zaka iya gane inda suke ma, don a hargitse yake gabadaya da tarin ta
kardu da kuma wayoyin abubuwan da aka jojjona a cikin computer Abdurrahim, sannan ga kwanuka da flask din abincin da suka ci kowanne ya kalli hanyar garinsu.
Wannan koren layin na kan lamba ta 75 lokacin da wayar Ma'aruf tayi kara a aljihunsa, ya zaro ta h
annunsa na wani abu kamar rawa ya kalli sunan da ya fito... Ishaq ne.
"Hello... Ya akayi?"
Bai ma san hakan ya fa
ɗ
a ba lokacin da ya kara ta a kunnensa.
Ishaq ya shafo nasa gashin daga can cikin asibitin da yake tsaye, idonsa ya kai kan Baffa da kuma Baba
Usman dake kokarin shiga office din wani likita da yasa akayi kiransu kafin yace.
"An fito daga aikin Ma'aruf...."
"Alhmdlilah...."
Muryarsa ta fa
ɗ
a da karfin da yasa daga Faruq har Abdurrahim din juyowa su kalle shi.
Ishaq ya girgiza kansa daga can kafin
yace.
"Mami ta rasa idanunta B, bata gani...."
Muryar Ishaq din ta fada a daidai lokaci guda da wannan koren layin ya kai karshe a jikin Computer Abdurrahim, kuma babu wani bata lokaci sautin dake kai ya shiga playing tar a cikin office, cikin murya guda
da hatta Abdurrahim da ya debi shekaru baya gida kai tsaye zai shaida cewa Hajiya Kilishi ce, Mami... Mami dai! Mamin Ma'aruf!
_"...A banza na sa aka kashe min Jamal Awwalu? Ko kuwa a banza na rufe idon Ma'aruf daga ganin kowa hatta uwarsa kuwa? Ba duk aka
n wannan burin nawa bane ko kuwa ka manta kaima
ɗ
in alfarmar burin nawa kake ci har yanzu... To ta yaya zaka ce min mu dakata tukunna?_
_Ka sanni bana jira Awwalu, bama ni da kwanakin dazan sake wani jiran.... Ishaq ya kira waya yace Ma'aruf ya farka, kuma
Baffa ya gaya masa cewa duk yadda zasu yi likitoci su sallame su tsakanin gobe ko jibi su taho don haka bani da lokaci Awwalu, ka nemo duk mutanen nan dole ne ku
ɗ
in kamfanin Bakori su shigo account dina a goben nan....!_
A daidai wannan lokacin ne daga ca
n waje wani mai adaidaita sahu ya faka a gaban ginin kamfanin, Awwalu ya fito daga ciki idanunsa na kallon dogon ginin wajen da ya haska tar! da fitulu....
A wannan lokacin ne kuma daga can unguwar Nasarawa GRA, Ashraf ya bu
ɗ
e
ɗ
akin nahaifiyarsa Hajiya Naf
isa, tana tsaye daga jikin mudubin dakin tana feshe jikinta da turare sakamakon shirin da take yi na zuwa wajen mijinta wanda ya dawo ƙasar a wannan ranar.
Bu
ɗ
ewar kofar tasa ta juyo ta kalle shi a lokaci guda kuma sakewar fuskarta na canjawa da yanayin ma
maki sakamakon yadda ta ganshi kusan a birkice.
"Lafiya Ashraf daga ina?"
Ta tambaya, sanin cewar a dazu ya bar gidan bayan yazo yayi wa mahaifin nasa sannu da zuwa.
"Mamaah ina kika ce Ruƙayya ta tafi?"
Wani asibitin kawarta a Abuja, don a duba ta sakamak
on ciwon kan da take yawan fama dashi.... Haka tace musu a
ɗ
azu bayn da kowa ya hallara a falon mahaifin nasu suna murnar tarbarsa, har Ahmad na cewa dole tayi ciwon kai tunda ta saka damuwa a ranta,mahaifin nasu kuma yace a kirawo ta a gaya mata ya dawo d
on haka itama ta dawo.
Fuskarta a
ɗ
aure ka
ɗ
an tace.
"Ba munyi zancen nan da ku
ɗ
azu ba? Me zata yi maka?"
Sai kawai ya
ɗ
ago wayarsa dake hannunsa ya nuna mata.
"Abokina ne ya turo min hotunan wani hatsari da ya ha
ɗ
a da kawunsa a Niger dazu... Mamaah har d
a Rukayya a ciki....!"
Ya fadi hakan a lokaci guda da idonta ya sauka akan hoton Rukayyan dake kwance a gefen titin tare da alamun mutane kwance a gefenta, taba sanye da wata doguwar rigarta da ta sani ta atamfa wadda ta yayyage ta kuma
ɓ
aci gaba
ɗ
aya da ji
ni, idanunta a rufe suke yayin da fuskarta take a daddauje wajaje da yawa,yanayinta bashi da maraba da na sauran gawawwakin daje zube a wajen...!
***
_Ƙarshen tika tika.......!_
Littafin nan na siyarwa ne akan naira #300
Account Details
0251365383
Wema ban
k.
Aisha Mahmoud Shafii.
Whatapp number 08067794315 ( Domin tura shaidar biya)
#Aysha shafi'ee.
#fikrawriters
#FararWuta.
°°°°°°°°°
*FARAR WUTA 2.*
*©AYSHA SHAFI'EE*
*PAID BOOK*
*22*
_People pay for what they do and for what they allowed themselves to beco
me, simply by the lives they lead.- Edith Warthon._
~~~~~~
Haske ya ratso cikin
ɗ
akin, ta tsakanin labulen dake dagewa a hankali sakamakon iskar dake kada su kasancewar windon a bude yake.
Farko hasken rangwame ne kafin a hankali cikin abinda bai minti biy
ar ba ya shiga karuwa a hankali, yana yin yawan da ya fara damun fuskokin mutane biyun dake kwance akan doguwar kujerar falon, Amina da kuma Hameeda duka su biyun sun kudundune ne cikin sigar da a kallo daya zaka san cewa bacci ne ya dauke su a wajen ba ta
re da sun shirya masa ba.
Hasken yasa Amina ƙifta idanunta a hankali kusan sau hudu kafin ta bude su,ganinta na sauka akan Hamidan da kanta yake daf da tata fuskar ta yadda saman gashin kanta kawai take iya gani.
Idanunta suka tsaya a layukan dake tsakanin
kalbar kanta tana ƙoƙarin saita tunaninta kafin ta tuna dukkanin halin da suka shiga a daren jiya.
Ma'aruf bai dawo ba, babu shi babu kuma su Baffa, da misalin karfe goma na daren jiya suka fara buga wayoyinsu ita da mutanen cikin Gida, ta Baffa da kuma B
aba Usman basa shiga kwata-kwata, wayar Ishaq da kuma Ma'aruf
ɗ
in kawai ake samu suna shiga