Showing 54001 words to 57000 words out of 144990 words
nima in s
amu abinda zan samu!"
***
_Inaga a wannan babin mun samu amsar wasu abubuwa da muke nema tun farkon labarin nan._
_Bayan hakan, ban san ma me zan ce ba, ku san min ra'ayinku kawai..!
😅
_
Littafin nan na siyarwa ne akan naira #300
Account Details
0251365383
Wema bank.
Aisha Mahmoud Shafii.
Whatapp number 08067794315 ( Domin tura shaidar biya)
#Aysha shafi'ee.
#fikrawriters
#FararWuta.
°°°°°°°°°
*FARAR WUTA 2.*
*©AYSHA SHAFI'EE*
*PAID BOOK*
*11*
~~~~~~~
_She will listen to your words, but your actions will say
more._ _- Unknown
_
**
*Abuja.*
*No. 1146 C west, Maitama.*
A cikin ƙatuwar harabar gidan wadda duk girman wajen ya cika taf da al'umma da koma motaci, baka jin komai sai tarin hayaniya, mata da maza ne fal da lokaci zai dauke ka da yawa wajen ƙirga su ke
ta zirga-zirga, kowa sanye da ƙarshen akwatinsa sai ƙyalli kawai kake gani a kowacce kusurwa, musamman ga matan da mafiya kayansu walƙawa kawai suke a cikin fitulun compound
ɗ
in, irin dai kayan da mafi yawan mata ke amfani dasu wajen halartar taron biki n
a dare, (Dinner).
Taron bikin ƴaƴa biyu mace da namijin da ake gudanarwa a gidan wanda suka kasance ƙannen Jawad din dake tsaye daga barandar
ɗ
akinsa a lokacin yana kallon hayaniyar mutanen dake fita a jerin motocin dake layi, amma duk da haka kamar ba
ɗ
ib
ansu ake yi ba, tunda a cikin tarin ƴanuwansu kaf kowa ya tattaro ya dawo gidan da sunan zama har a gama bikin.
Kananun kaya ne a jikinsa daga wandon har rigar duka farare, kuma gama wayarsa kenan da Haro wanda ke ƙara gaya masa sababbin hanyoyin da ya sak
e samowa na yadda zasu kama Ma'aruf a hannunsu.
Hannunsa ya koma wajen kira ya sake danna nambar mahaifiyarsa da yake yi a cikin wayar amma har ta sake katsewa ba'a
ɗ
auka ba, karo na shida kenan daga 6uta har ƙannensa biyu babu wanda ya
ɗ
auka, mukullin mot
arsa da ya bari a
ɓ
angaren nasu yake nema, don shima ba zai zauna ba, nan da minti talatin ya sani kowa ya bar gidan don haka shima yana da inda zai je ba zai zauna ba, dalilin fitowarsa kenan
barandar ya tsaya ko zai hango
ɗ
aya daga cikinsu yayi musu maga
na su kawo masa muƙullin, amma babu alamarsu.
Ya ja tsaki a hankali sannan ya juya ya koma cikin
ɗ
akin, akan gadon ya jefa wayarsa sannan kai tsaye ya nufi kofar dakin, ya fita zuwa koridon dake kaiwa hanyar matatattakala ya sauka zuwa falon ƙasa, a jikin
falon daga can ƙarshe akwai wata kofa dake fuskantar babbar kofar da za'a fita zuwa waje, ya bu
ɗ
e ta ya taka cikin koridon dake bullewa zuwa
ɓ
angaren mahaifiyar tasa, ya bu
ɗ
e a lokaci guda da hayaniyar wajen ta cika kunnensa.
Allah ya sani ya rasa tunani i
rin na mahaifiyarsa, a kullum kawai yana
ɗ
ora alhakin
ɗ
abi'unta da rashin karatun ta ne, don labari ne da kowa ya haddace shi cewa irin fulanin dajin nan ce mahaifin nasa ya auro ta, idan ba haka ba bai ga dalilin da zai sa itama tayi tata gayyar har kuwa
da ƴan kwana ba don ana bikin ƴaƴan kishoyoyinta.
Ya shiga cikin falon inda mutane da yawa suke, suna ta gaishe shi ya amsa sama-sama don ka
ɗ
an daga cikinsu kawai ya sani wanda sune manyan, wata yayar mahaifiyar tasa ta tsayar dashi suka yi magana akan aik
in da take son ya samowa danta a wajen aikinsu kafin ya shige kai tsaye zuwa
ɗ
akin mahaifiyar tasa.
"Wallahi kinyi kyau, babu wadda ta isa tayi miki kallon raini a cikinsu, babu wadda zata yada miki maganar cewa ba kya fantamawa kamar su."
Abinda ya fara j
i kenan yana fitowa daga bakin wata Aunty Nana kafin hoton mahaifiyar tasa ya shiga idonsa, ta saka wata doguwar riga ta lace da zai rantse da Allah babu wajen da yatsa
ɗ
aya zai zauna ba tare da ta
ɓ
a tarin dutsunan dake ƙyalli ba, sai walƙawa suke suna has
ke kota'ina.
Ba shiri ya ha
ɗ
e ransa a take sanda mutanen
ɗ
akin ke kiran sunansa da korafin tun safe suke nemansa.
"Naje aiki ne."
Shine amsar da yabi kowanne su dashi bayan gaisuwa.
"Mamah mukullin motata nake nema."
Ta tambaya kai tsaye sanda ya isa gaban
ta, sai tayi murmushin da ya nemi karya zuciyarsa a lokaci guda, murmushin da yasa ba shiri duk wannan ha
ɗ
e ran nasa yabi iska.
"Haba Babana, yanzu ba zaka ce nayi kyau ba...?"
Yasa yatsansa daya ya shafo kan hancinsa, sannan yace.
"Mamah kinyi kyau... Kin
yi kyau sosai."
Sai kuma ya kara da.
"Sai dai na so don ra'ayinki kika yi wannam kwalliyar ba don wani ko kuma wasu ba."
Murmushin da take bai bar fuskarta ba tace.
"Ka kawo min mata ka gani wanda zanyi don kai bashi da iyaka Babana, har sai ka rufe idonka
."
Murmushin da bai shirya ba ta sake saka shi kafin ya gya
ɗ
a kansa yace.
"Allah ya kaimu, key
ɗ
in motar yana wajenki?"
Daidai lokacin da Zainab ta shigo dakin a lokacin, hannunta dauke da wani katon kwando, yana jin yadda sauran Aunties
ɗ
in nasa na
ɗ
akin
suka samu damar korafin jiran bikin nasa da suke yi suna fa
ɗ
in so yake yi su ha
ɗ
a shi da ƙannensa su Khairat tukunna, amma hankalinsa baya kansu tun sanda ta shigo dakin, hannunta na
ɗ
auke da wani ƙaton kwondo da ta ciko kayan da bai san na menene ba dasu,
idonsa ya bita da kallo sanda taje har can ƙarshen
ɗ
akin ta bude wardrobe tana saka kayan.
"Zainab anyi namu wankin?
Wata ta tambaya a cikin mutanen dakin, sai ta
ɗ
aga kanta da sauri tana murmushi tace.
"Eh suna cikin dryer ban ƙarasa dasu ba, amma yanzu
zan kwaso."
Wata da ya san sunanta Aina'u tace.
"Kafin mu tafi ki kwaso min kayan da kika kai mota
ɗ
azu, na fasa barinsu anan."
Bata amsa ba wata tace.
"Zainab an kar
ɓ
o min saƙon kuwa?"
"Yanzu zan karbo Aunty, ban samu lokaci bane tun dazu."
Sai ta gya
ɗ
a k
anta tace.
"Babu komai, ai kina kokari ma, tun safe kike tsaye."
Daga inda Hajiya Mardiyya ke ƙoƙarin lalubo mukullin motar Jawad
ɗ
in tace.
"In dai Zainab ce ai ba daga nan ba,bata zama sam."
Duk maganganun da ake yi idanun Jawad na kan yarinyar, yana kall
on yadda take saka kayan cikin wardrobe da sauri da kuma yadda hannayenta ke rawa, wani abu ya gifta cikin zuciyarsa da bai san menene ba.
Ta gama saka su tazo wucewa daidai lokacin da Hajiya Mardiyya ke miko masa muƙullin motar, kuma bai ji me take cewa b
a kawai ya kar
ɓ
a sannan yabi bayan ta, suka fita daga
ɗ
akin tare.
Kwandon da ta juye kayan ne a hannunta tana ta ratsawa ta cikin mutanen dake
ɗ
akin har waje, hannayensa duka cikin aljihun wandonsa yana bin bayanta har suka fita wajen, tayi kwana zuwa hany
ar
inda
ɗ
akunan kwanan su suke,kuma bai tsaida ita ba har suka fara shiga wajen suka bar hayaniyar mutanen nan a baya sannan ya kira sunanta.
"Zainab."
A lokaci guda ta tsaya cak kafin ta juyo da sauri, idanunta suka zare a lokaci guda da ganinsa, tasirin
mamakin ganin nasa ya haska ƙarara a fuskarta kafin ya lura cewa rawar da hannayenta ke yi sun ƙaru. Sai kawai ya taho ya ƙaraso dab da ita ya tsaya. Hasken fitilun wajen ya nuna masa yadda fatar bakinta ta bushe sosai ksmar yadda ya hango.
"Kinci abinci?"
Ya tambaya kai tsaye yana kallon ta, bashi take kallo ba ta sunkuyar da kanta ƙasa kawai, kuma jin tambayar yasa babu shiri ta shiga
ɗ
aga kanta da sauri,
ɗ
aga kan da a cikinsa ya fahimci cewa amsaawa kawai take don ta tsorata amma hakan ba gaskiya bane.
S
ai ya ja tsakin da bai shirya masa ba, ƙararsa ta fito ƙarara, sannan yana kallonta ya sake maimaita abinda ya fada.
"Ba wasa nake miki ba, nace kin ci abinci?"
Wucewar sakan daya ,biyu kamar ba zata amsa ba sai kuma ta girgiza kanta a hankali alamun A'a.
Ya cije lebbensa yana gyada kai sannan yace.
"Biyo ni."
Ya fada ba tare da ya matsa ba, ta
ɗ
ago ta kalle shi sannan ta girgiza kai har yanzu idanunta na nunawa da tsoro.
"Akwai aikin da zanyi da yawa, su Hajiya suna ta jira na, dan Allah ..."
Bata ƙarasa b
a saboda tasirin yadda idanunsa ke kallonta, kuma ganin ta dakatar da kanta da kanta yasa shi lumshe idanunsa a hankali sannan ya juya, har a lokacin hannayensa sanye cikin aljihunsa, ya juya ya fara tafiya.
Zainab ta kalli bayansa, yadda ƙaramar rigar ta
fito da fadin kafa
ɗ
unsa, zuciyarta ta kara nauyi a ƙirjinta, sai kawai ta ha
ɗ
iye wani abu a makogwaronta sannan ta bi bayan nasa itama.
Ta cikin mutanen nan suka wuce, tana tsayawa nesa dashi kadan duk sanda ya tsaya magana da wasu, kuma kusan sau biyar ya
na juyowa ya tabbatar idan tana bin nasa har suka ƙarasa
ɓ
angarensa, ya bu
ɗ
e kofar da mukullin da ya zaro a aljihunsa sannan ya shiga ciki yana barinta a bu
ɗ
e.
Ta sake yin karfin halin danne zuciyarta kafin ta taka kafafunta ta karasa zuwa ciki, har yanzu
tana riƙe da wannan kwandon, hannunta ya saki kofar bayan ta shiga cikiba tare da ta rufe ba, kuma har ta yi taku biyu a ciki taji muryarsa a cikin kanta.
"Koma ki rufe kofar."
Ta juya gefen da taji muryar, wajen kujerun falon dake gefe, yana kwance akan g
uda
ɗ
aya three-sitter dake fuskantar Tv ya mike kafafun sa.
Sai ta juya a hankali ta koma, ta tura kofar a hankali har ta rufe, amma kuma sai ta kasa juyowa, ƙafafunta suka tsaya a wajen, hancinta na shaƙar dadda
ɗ
an kamshin air freshener da ta fesa da kant
a yayin da hannayenta ke rawa riƙe da wannan kwandon.
"Ki ajiye wannan abin ki shigo ki ci abinci "
Ya fa
ɗ
a ba tare da ya bata damar shawara da zuciyarta ba, sai ta juyo ta sake kallonsa, shima ita yake kallo daga yadda yake kwancen.
"Wallahi akwai abinda
zanyi da yawa, suna jirana kuma... kuma Hajiya zata min fa
ɗ
a, alƙur'an..."
"Me?" Ya katse ta a lokaci guda yana kallonta.
"Me kika ce?"
Ba tare da ta fahimci abinda yake nufi ta sake cewa.
"Alqur'an fa
ɗ
a zata yi min..." Rantsuwa ta sake fitowa daban da yan
ayin fuskarta, babubta yadda wani zai ce ma ita ta fada. Sai kawai ya girgiza kansa.
"Kar in sake ji kin fadi wannan rantsuwar. Bana so, kar ki sake fa
ɗ
a."
Ta hadiye yawu a makogwaronta sannnan ta gyada kanta a hankali alamun ta ji kuma ta fahimta, shima y
a gyada nasa.
"Good, now enter."
Bata ji me ya fa
ɗ
a ba amma dai ta san yana nufin ta shigo ne, sai duk da haka ta kasa motsi daga wajen ta tsaya a tsorace kamar wani zaiyi motsi ta juya da gudu ta koma.
Kusan minti guda taba tsaye a haka kafin muryarsa ta
sake ratsa kunnenta.
"Zaki yi dana sanin tsaiwa anan, idan na taso."
Sautin muryar tasa ya fito iri
ɗ
aya dana kwanakin baya, ranar da ya gaya mata cewar idan ta sake ta bayyana wannan sirrin nasa da taji, ba ita zai ta
ɓ
a ba, mahaifiyarta da ta baro a ƙauye
zai sa a lahanta.
Don haka abinda bata gane ba yanzu shine meye manufarsa kuma yanzu akanta?
Wani yawun da bata shirya masa ya wuce a bakinta sanda ta tuno maganar mahaifiyarsa, maganar da tayi sanadin kawo ta cikin wannan ƙullin.
_"Ki saka min ido akansa
sosai, shi yasa nake aika ki kuma nake saka ki gyaran
ɓ
angaren sa, duk wani abu da kika gani daban a dakinsa ki kawo min, ko waya yake yi ko kuma yana tare da abokansa ki tsaya ki
saurara, dole yana ƙulla wani abu na sani Zainab, don haka idan banji komai
daga gare ki ba, matakin da zan
ɗ
auka zai shafi har iyayenki!"_
Allah ya sani a yanzu bata san meye mafitar ta ba, ta san dai kawai ko waye zai fassara halin da take ciki da Gaba kura, baya sayaki.
***
"Ina jinka..."
Tattausar Muryar Ma'aruf ta fa
ɗ
a a cik
in office
ɗ
in, a cikin wayar da yake yi zaune akan teburinsa, hannunsa
ɗ
aya na kan wata ƙatuwar jotter da yake rubutu akai. Daga cikin wayar muryar Yakubu ta cigaba da cewa.
"Na sami former address
ɗ
in sa da komai ance anan gidan ya zauna directly da suka
taho daga Kano, amma kuma satinsu uku a gidan suka tashi.
Kuma na fahimci kamar wani abun ne yasa suka tashi don ance min cikin dare suka bar unguwar babu wanda ya sani sai mutumin da suke hayar gidan a hannunsa, to shima jiya munyi kusan 3 hours tare ya r
antse min da ubangijinsu cewa bai san inda suka tafi ba, sai dai ya san mai taxi
ɗ
in da ya
ɗ
auke su daga nan unguwar.
To da safen nan munje gidan mutumin amma kuma sai matarsa muka tarar ta, gaya mana cewa wai wasu mutane sun dauke shi haya zai kaisu wani
ƙ
auye a can hanyar Uyo, kuma wai kwana uku zasu yi sannan ya dawo dasu,to da har naui niyyar daukar mai mota naje can sai kuma banga tunda ba dadewa zaiyi ba ai zamu iya jiransa don kwana uku kawai, amma what do you suggest?"
Ma'aruf yayi shiru yana kallon
abinda ya rubuta, idanunsa ya haska da nazarin da kwakwalarsa ke yi, sai kawai ya ajiye biron hsnnun nasa sannan ya shafo saman kan hancinsa.
"Kar ka bi shi, ka barshi sai ya dawo din, and idan ya dawo din kayi duk yadda zaka yi ka samu wani bayani daga g
are shi, Dan Allah Yakubu ko nawa yake bukata ka bashi kawai ko nawa yace."
"Banda dai ko nawa Ma'aruf, don ina gaya maka mutanen nan idonsu a bu
ɗ
e yake game da harkar kudi."
Ma'aruf ya girgiza kansa.
"Mani da wani choice ne yanzu a harkar nan Yakubu, wani
abu ya sake faruwa da idan banyi tackling
ɗ
insu gabadaya ba ban san ya zan sami kaina ba, saboda haka I'm willing to give everything, wallahi zan iya bada komai nawa idan har zan samu wani gamsashen bayani daga ko waye, so kar ka ja dashi dan Allah."
"Bak
a da matsala, zanyi abinda ya dace... Ka tabbata dai kawai zaka biya ni a ƙarshen komai."
"Ka san bani da matsala."
"Na sani, shi yasa ma na yarda zanyi maka aikin."
Da haka ya kashe wayar ba tare da ya sake cewa komai ba.
Ma'aruf ya ajiye wayar shima yana
kallon rubutun da yayi a jikin jotter nan, bai san da yaya zai kira wannan bayanin na Yakubu ba, Nasara ko kuma akasin haka? Sai kawai ya koma da baya ya jingina da kujerar sannan ya rufe fuskarsa da duka tafukan hannayensa, fatansa guda
ɗ
aya ne... Nan da
kwana uku Yakubu ya iya samo wani kwakwkwaran bayani akan inda zasu sami Mr. Okafor.
"And guess what?!" (Ka canki wani abu!)
Faruq ya fa
ɗ
a da ƙarfi yana banko ƙofar Office
ɗ
in, sautin muryar tasa yasa shi
ɗ
agowa yana kallonsa.
"License daga wajen ƴan sand
an ya ƙaraso."
"Ka bari dan Allah." Ya fada yana kokarin tashi tsaye, ya ƙaraso ya miƙo masa takardar hannunsa da nasa murmushin shima.
Ya kar
ɓ
a a lokaci guda da idonsa ya shiga karanta abinda ke jiki.
"Ishaq ya aiko da nasu license din yau da safe,
ɗ
azu n
ayi printing dinsa, kaga mun hada komai kenan sai kawai mu fara aiki."
"And details din mutumin are ready?"
Ya tambaya bayan idanunsa sun bi dukkan rubutun jikin takardar da kallo har karshe,ya kuma tabbatar da dukkan abinda yake nema. Sai dai maimakon Far
uq ya bashi amsar abinda ya tambaya sai kawai ya ja kujerar gabansa ya zauna, sannan yace.
"Naga alama hannunka a sake yake game da harkar nan, na dade ina gaya maka cewa ina son motarka, so yaushe zaka bani muƙullinta?"
Ma'aruf ya girgiza kansa sannan ya
koma ya zauna shima kafin yace.
"Zan iya bar maka gate
ɗ
in gidana a bu
ɗ
e da kuma mukullinta a jiki, sai kazo da daddare ka
ɗ
auka."
"Ɓarawo ka mayar dani kenan...?"
Maimakon ya bashi amsa sai yace.
"Dan Allah ka gaya min Faruq, bani da haƙuri akan wannan ha
rkar ka sani."
Kuma sanin hakan yasa kai tsaye Faruq din ya ajiye zancen komai a gefe yace.
"Nayi convincing wannan mutumin ba RTL, wanda yaga saurayin da ya karbi kudin,wanda dai yayi mana bayanin kamanninsa, na gaya masa mun sami license
ɗ
in ƴansanda da
kuma na kotu, na gaya masa akwai tsaro sosai don haka ya yarda cewa zai bi mu yawon zuwa Prisons din mu nemi mutumin. Kaga babu ruwanmu da ma wani bayanin takarda,ya tabbatar min cewa yana ganinsa zai gane shi."
Murmushin da ya sauka a fuskar Ma'aruf a lok
aci guda, irin murmushin da mutum baya shirya masa ne, irin murmushin dake fitowa tun daga ƙasan zuciya a lokacin da farad daya mutum