Showing 21001 words to 24000 words out of 144990 words

Chapter 8 - FARAR WUTA COMPLETE

zuwa gobe su kara duba su tukunna, ina tunanin insha Allah iya nan komai zai tsaya, ba sai mun koma  London ba. Don allurar da suka yi masa ma iya ta zuwa gobe ce."

Hajiya Kilishi ta gya

ɗ

a kanta alamun fahimt

a sannan ta sake furta kalmar inalillahi wainna ilaihir raji'un fuskarta na nunaea da abinda za'a kashe wani akansa cewar damuwa ce.

"Likitan ya fita, yanzu zasu kaishi

ɗ

akin da zai huta, sunce nambar dakin C0-9."

Mamin ta gya

ɗ

a kanta.

"Zamu je mu ganshi

kafin mu tafi...."

"Mami zan zauna."

Babu zato muryar Amina ta katse abinda Hajiyan Kilishin ke shirin fada. Dukkaninsu suka juyo suka kalle ta a lokaci guda, wani guntun mamaki ya haska a fuskar Hajiya Kilishi kafin tayi saurin kore shi da murmushi.

"Toh

shikenan, sai ki zauna zuwa gobe."

Ishaq ya gya

ɗ

a kansa shima.

"Zanje in

ɗ

auko masa wasu kayan da za'a canja masa don wa

ɗ

annan na jikinsa sun

ɓ

aci. Sannan zuwa gobe zan dauko reports dinsa gabadaya na asibitin don na san familyn wancan mutumin zasu iya shi

gar da kara, dole ne mu sami backup a hannu."

Faruq ne ya fara gya

ɗ

a kansa kafin yace.

"Allah ya kaimu, I need to talk to you please kafin in wuce." (Ina so muyi magana kafin mu wuce.)

"Okay toh muje." Cewar Ishaq din suna yin gaba.

"Kin tabbata kina son k

i zauna?"   

Munaya ta tambaya tana kallon Amina lokacin da wata Nurse ta karaso tana mikawa Hajiya Kilishi wasu takardu na

ɗ

akin da aka kai Ma'arf

ɗ

in, kuma tana jin wani abu kamar damuwa na yawo a cikin muryar tata.Sai ta gyada kai tana kallon hannayent

a.

"Babu abinda zai faru Munaya Insha Allah, bai kamata a barshi shi haka shi ka

ɗ

ai bane ba."

Hajiya Kilishi ta juyo riƙe da takardun nan a hannunta ta miƙowa Munaya su.

"Munaya je ki fara dubo mana dakin gamu nan."

Wannan karon muryarta ta fito da sanyi k

alau, kamar na iskar wajen dake hurowa daga A.c, kuma Munayan bata yi tunanin komai ba ta mike tsaye ta karbi takardar amsawa da Toh.

Hajiya Kilishi ta bita da kallo har ta bace a dogon koridon wajen sannan ta juyo ga Aminan da har yanzu kanta ke sunkuye a

kasa tana wasa da yatsun hannunta.

"Naji dadin abinda kika yi fiye da tunaninki Amina, na baki wannan aikin ne don in gwada hankali da kuma tunaninki ba wai don ba zan iya ba kin sani, kuma ba zan boye miki ba zuciyata ta yaba da irin hikimarki, musamman

a yanzu da nazo naji cewa daga Mai gaskiya har wadannan abokan nasa basu san komai ba, shi kansa bai san cewar ya sha magani ba balle har ya dora zargi akanki.

Na san zaki iya Amina, na san zaki iya tun daga ranar dana fara ganinki a duniya jikina ya bani

hakan, shi yasa nayi amfani da Aminu na zaburar dake don ki fahimci cewa zaki iya din ba tare da kin bata min lokaci ba, amma kamar yadda na nuna miki ne, komai zai wuce kamar ba'ayi ba, zan sa ki manta da abun da ya faru dashi kwanan nan insha Allah.

Shim

a Ma'aruf din zai tashi, kwana biyu ne dama wanda kafin nan na gama dukkan abinda zanyi akan RTL, don haka abu daya nake so dake yanzu, ki rage wannan damuwar dake kan fuskarki, kin riga kin shigo cikin tsarina Amina, kuma ni bana tafiya ina barin shaidar

takuna a baya, ina wucewa ta cikin sahara ne ba tare dashi kansa yashin wajen ya san na taka ba. Kin fahimce ni?"

RTL! Sune kalaman da Amina ta fara rikewa a cikin kanta kafin maganganun Amma su gufta cikin kanta.

_ki ƙasƙantar da kanki a gabanta ta sigar

da ba zata taba iya haska cikin zuciyarki har tayi wani hasashe ba..._

Me ya same ta ne? Me take shirin yi? Tayi saurin tambayar kanta, tayi komai, ta samu yardar Kilishi a yau kadai tun ba'aje ko'ina ba, sannan kuma a yau din tana neman tayi wasa da haka?

Yawu ya zarce cikin maƙogwaronta babu shiri, Amma bata nan, hasali ma zata iya kirga iya lokutan da ta taba ganin Hajiya Kilishi a rayuwarta, amma kamar ta karance ta ne tsawon shekaru, dukkan maganganunta suna zuwa akan kowacce ga

ɓ

a na tunanin Kilishin.

Saboda haka sai tayi saurin girgiza kanta sannan tace.

"Mami, damuwata ba akan abinda ya faru take ba, tunanin nake yi idan har da gaske kike game da abinda kika fada akan Aminu, ina son ƴanuwana fiye da komai Mami, kuma zanyi komai kamar yadda kika fara g

ani yanzu indai akansu ne, shi yasa nake ta fatan samun saukin sa kamar yadda kika fada."

Ta fadi hakan bayan ta

ɗ

ago tana kallonta, kuma ga mamakinta sai kawai tayi murmushi mai kyallin dake tabowa har cikin idanunta kafin tace.

"Kar ki damu Amina, kin ri

ga yarda dani amma baki gama tabbatarwa bane, abinda nake so kawai shine ki kwantar da hankalinki, duk wata gaggawa bata

ɓ

ullewa ga nasara, don haka mu bi komai a hankali. Ina tabbatar miki da sannu zaki fahimci wacece Kilishi da kuma hukuncinta!"

Amina ta

kalle ta da nata guntun murmushin da a dole ya sauko kan sannan ta daga kanta kawai.

_Ina tabbatar miki idan kika tsallake  matakan farko Amina, komai zai zo miki bi da bi kuma saukake, yardarta kawai muke nema a yanzu._

Tabas! kalaman Amma gaskiya ne, gw

ara da ta daure zuciyarta ta bi umarninta, don tun a yanzu  ta fara fahimtar cewa babu wahala juya tunanin Kilishi,

Taji zuciyarta na ƙara yarda da kalaman Amma na cewar kissa da dabara sune makamin kowacce mace a duniyar nan, ba namiji kadai ba, hatta ma

ce ƴaruwarta yanzu zata ci galaba akanta da wa

ɗ

annan abubuwan duk kuwa da irin takama da ikonta, ya danganta kawai daga yadda macen ta yarda ta bude kwakwalarta, ta yarda cewa Allah ya halitta mafitar kowacce matsalarta a cikin kwakwalwarta, kuma idan ta d

ogara dashi  ta yarda cewar zaki iya

ɗ

in, shikenan ta rusa dukkan wata katanga dake gabanta.

Kuma lokacin da suka isa

ɗ

akin, kwata-kwata su Mami basu fi minti biyar ba suka tafi bayan Mamin ta furta kalmar Allah ya sawwake sau daya, wadda ta san itama ta f

ada ne saboda Munayan dake tsaye, wadda ita kuma ta kasa dauke idonta daga kan Ma'aruf din tun bayan shigarsu, tana kallonta har sanda suka zo fita sai da ta waiwayo ta sake kallonsa.

A wanan lokacin ne kuma zuciyarta ta kasa iya auna irin don da Hajiya Ki

lishi ke ikirarin taba yiwa Ma'aruf, duk da cewar ita kanta shaida ce, tana kaunarsa ta wata siga da babu mai iya kwatanta ta cikin hankali, don babu hankalin da zai yarda da so da kuma cuta a lokaci guda, ta yaya za'a yarda tana sonsa amma zuciyarta bata

jin komai wajen cutar dashi? Ita gabadaya saninta dashi na yaushe ne, amma da yaya ta daure zuciyarta ta aikata komai kuma yanzu yaya take ji a ranta?

Sai ta matsa a hankali zuwa gaban gadon bayan fitarsu, kuma da kowanne taku tana jin kamar tana tafiya ne

da nauyin laifukanta a gabansa, laifukan da a yanzu zuciyarta ke shan alwashin gyaransu ta duk hanyar da ta san zata iya, tunda ta riga ta fara yin mai wuyar.

Kafafunta suka tsaya a gaban gadon tana kallon fuskarsa, kuma yanayin yadda fuskar tasa tayi so

innocent ya daki zuciyarta taji tana ƙoƙarin hadiye wani abu da ya kasa barin makogwaronta.

Wasu abubuwan suna faruwa ne ba'a yadda bawa ya tsara su ba, wasu nasarorin suna samuwa bayan ka daure zuciyarka wajen aikata wani abu da kake da yakinin samun nasa

rarsa a gaba.

Gashin kansa a barbaje yake sosai, sannan fatar bakinsa ta rabu da ƴaruwarta ta yadda tana iya jin fitar numfashinsa ta duka hanci da baki daga inda take tsaye, sai ta tsugunna a hankali idanunta na cigaba da kallonsa.

Kuma bata san ta yadda

zata hana kanta ba sanda hannunta ya sauka akan gefen fuskar tasa, yatsanta daya ya taho a hankali daga gefen fuskarsa zuwa karshe, kumatunsa ba cikakken bane kuma ba ramamme ba kawai dai wani abu ne a tsakiyar hakan, da sauri ta janye hannunta ganin ta ka

rasawa kusa da bakinsa sannan ta mike tsaye.

Wayarta da ta ajiye akan kujerar dakin tun bayan shigowarsu taje ta dauko, missed din Amma har guda biyu ya shiga idonta. Bata san lokacin da ta kira va don wayar ta shiga silent,kuma dama ko bata kira din ba, i

ta take shirin kira don tun safe ya kamata ace sunyi wayar amma hayaniyar dawowar Inna Danejon nan ta

ɗ

auke hankalinta.

"Assalamu alaikum."

Muryar Amman da ta fito a hankali kuma cikin sanyinta kamar kodayaushe tasa ta jin kowacce tsigar jikinta na tashi,

tasirin al'amarin na da kuma abinda tayi na kara kamata, ta rufe idanunta a hankali kafin ta iya tattaro dauriyarta ta fara  gaishe ta, wanda bayan hakan ne dukkan sauran hirarsu ta biyo baya.

Hirar da a cikinta kalaman Amman da kuma umarninta ya kara ing

inza zuciyarta, suna bu

ɗ

e mata wani sabon kwarin gwiwar da bata san tana dashi a baya ba!

***

*Washegari.*

*07:30am.*

"Doll..."

Muryar ta shiga kunnenta a hankali, ta jiyo amonta kamar daga can nesa, kamar a cikin wani fili da ita take ƙarshensa muryar kum

a tana daya karshen, don haka bata motsa ba ta tsaya a hankali tana saurare ko zata kara jinta,bdon bata yarda cewar wanda take tunani zai kira ta da hakan a halin da yake ciki ba. Ilai kuwa bayan sakan daya biyu kuwa sai amon ya sake cika kunnenta da wann

an sabon suna da a duniya kaf ta san mutum daya ne ya taba gaya mata.

Babu shiri ta bude idanunta, amma hasken da ya shiga cikinsu a lokaci guda ya hana ta ganin komai, sai da ta maida shi ta rufe tasa hannunta ta mutsikka sannan ganin nata ya dawo daidai,

a cikin

ɗ

akin asibitin nan ne, don kafar gadon da take fuskanta itace abu na farko da ya tuna mata cewa tana kwance ne akan carpet din dakin tun bayan da tayi sallar Asuba kuma ta gama yiwa Ma'aruf dukkan addu'o'in da Amma ta shaida mata jiya a wayarsu.

"

Doll..."

Muryar Ma'aruf da ya kira ta yasa idonta ya kai kansa a lokaci guda, yana kwance irin yadda take ta gefe daya a saman gadon, idanunsa duka a bu

ɗ

e suke kallonta.

Mamaki ya ratsa ilahirin jikinta gaba

ɗ

aya don bayan dawowar Ishaq jiya da daddare yace

mata likitocin sun ce ba lallai a yau ma a samu ya farka ba don allurar tana da karfi sosai, sai kuma ta tuno addu'o'in da tayi har bacci ya dauke ra, a lokaci guda tajintana kara yabawa ƙudira da kuma ikon ubangiji, don haka ba shiri ta mike zaune kuma b

ata jira komai ba ta ja ƙafafunta ta ƙarasa gabansa.

"Why are we here?" (Me yasa muke anan?)

Ya tambaya amon muryarsa na fitowa a hankali yayin da yake kallonta, gashinsa a barbaje kamar yadda yake tun jiya sannan idanunsa ke lumshewa alamun fada yake yi d

a kansa wajen bude idon. Tausayinsa da ta kwana dashi a cikin zuciyarta ya sake tasowa a ranta, taga idonta na  nuna mata cewa kamar ya rame daga jiya zuwa yau ka

ɗ

ai.

Tasa hannunta a hankali ta gyara dankwalinta da yayi baya da yawa, ta jawo shi ta rufe ga

shinta sannan tace.

"Baka da lafiya, jiya su Ishaq suka kawo ka."

Taji muryar tata ta fito kamar wani yana karta farce akan katako don haka ta shiga kokarin yin gyaran murya kadan sanda ya girgiza kansa a hankali.

"I don't want to be here." (Bana son zama

anan.)

Ta daga kanta a lokaci guda.

"Tohm, bari nayi wa Nurses din magana su zo sai mu tafi gida."

Ta fadi haka da niyyar mikewa amma a lokaci guda ya kamo hannunta, taji yatsunsa da suka dauka dsuka da sanyin A.cn sun ratsa sun nad hannun nata, numfashint

a ya dan katse a kirjinta kafin ta dawo ta tsugunna akan gwiwoyinta sanda idanunsa sun sake rufewa.

"Kar ki kira su."

Bata ce komai ba, yayi ƙoƙarin sake bude idonsa sannan yace.

"Ina wayata?"

Tambayar tasa a lokaci guda ta tuna abinda Faruk ya fada a jiya

cewa an dauke duka wayoyin nasa har dasu wallet, don haka sai kawai tace bata san inda take ba, ya sake yin shiru yana kallonta, lumsassaun idanunsa suka tsaya akanta ba tare da yace komai ko kuma ya kifta su ba, zuciyarta ta shiga tsere a kirjinta, don d

uk da ta san rashin lafiya ce tasa idanunsa suka koma hakan, tana jin tasirin yanayinsu har kasan zuciyarta.

"Kin goge numbers

ɗ

in nan?"

Ya sake tambaya a hankali, tayi shiru na wasu sakanni tana son ta tuno wadanne nambobi yake fada kafin ta tuna ranar da

yace mata ta kwashe wasu nambobi daga wayar da ya bata zuwa ta hannunsa lokacin da suna hanyar dawowa daga jigawa.

"A'a suna nan a cikin wayar har yanzu."  Ta fa

ɗ

a a hankali, kamar idan ta

ɗ

aga muryar tata tana tsoron zata fama masa wani ciwon ne.

Kuma sa

boda kokari sai da ya daga kansa sau biyu sannan yace.

"Akwai number Ishaq a ciki, ki kira shi kice masa yazo ya fitar dani daga nan."

Ta daga kanta sau daya sannan tayi kokarin  zare hannunta daga cikin nasa a hankali kafin ta mike yayin da ya maida idanu

nsa ya sake rufe du.

Akan kujerar dakin ta ajiye wayar tun bayan da alarm din Asuba ya tashe ta, don haka ta dauko ta ta shiga nenan nambar Ishaq din. Bugu daya biyu, uku aka dauka.

"Ma'aruf..."

Taji muryarsa ta kira sunan da manaki da kuma kuma kokwanto b

ayan saurin dske cikinta. Sai idonta ta koma kan Ma'aruf din da har yanzu idanunsa ke rufe sannan tace.

"Ba shi bane,  amma dai ya farka."

Jin muryar tata yasa taji kamar yayi ajiyar zuciya kafin ya sake tambaya.

"Kin tabbata ya farka?"

Ta daga kanta.

"Eh,

shi yace in kira ka ma kazo ka maida shi gida, yace baya son zama anan."

"Kin kira Nurses din wajen?"

"A'a kai yace in fara kira tukunna."

Yayi shiru na wasu daƙiƙai kafin yace.

"Bashi wayar."

Sai ta taso a hankali ƙafafunta na taka laushin carpet

ɗ

in waj

en kafin ta isa ta tsugunna daidai gabansa, kuma kamar yaji ta ya sake bu

ɗ

e idanunsa wannan karin sosai a cikin nata.

"Zaiyi magana da kai." Bata san lokacin da fatar bakinta ta fadi hakan ba.

"Kin gaya masa abinda nace?"

Har yanzu sautin muryarsa a hanka

li yake fitowa, ta daga kai tana kasa janye idanunta daga cikin nasan, sai yace.

"Ki kashe wayar kawai."

Ta dan tsaya ka

ɗ

an don ta tabbata Ishaq din daje cikin wayar yaji, amma ga mamakinta sai kawai taji shima yace.

"Rabu dashi gani nan zuwa."

Daga haka

bai kara cewa komai ba kiran ya katse. Ta ajiye watar a gefe tana ganin yadda fatar idanun nasa ke sauka a hankali girmansu na kara raguwa, amma kuma duk da haka ita yake kallo.

"Zaka ci wani abun? Ko tea?" Ta tambaya tana ganin wautar ta, don a yanayinsa

kowa ya kalle shi ya san bai gama dawowa haiyacinsa ba, kuma sai ya sake girgiza mata kansa sannan yace.

"Just stay Amina..."

Abinda ya fada kenan kafin idanun nasa su ƙara rufewa a lokaci guda, ta tsaya kusan sakanni biyar tana kallonsa kafin tajo tana s

on sake rike hannun nasa, don bata san me zata yi ba ma idan ta tashi.

Don haka haka ta miƙo shi ta riko nasa  a hankali, kuma ga mamakinta sai taji ya kara rike su shima, yana ratsa yatsunsa tsakanin nata sanyin dake jikinsu ya ratsa farar ta kamar dazu,

sai kawai ta matso da kanta ta kwantar dashi a gefe gadon itama, tana kallon fuskarsa yayin da idanunta ke ƙiftawa a hankali.

***

*Awanni biyu bayan hakan.*

"Mami ni na san Ma'aruf, wallahi idan ya farka ya sake ganinsa a wajen nan abinda zai biyo baya zai

fi muni akan wanda ya faru jiya."

Ishaq ya fada lokacin da yake tsaye a kofar dakin, yayin da daga ciki wasu Nurses ne guda uku matsbiyu da namji daya ke kokarin dora Ma'aruf akan wani gado mai taya da za'a fita dashi.

Amina na tsaye daga gefensu riƙe da

jakar ƴan kayayyakin da aka kawo musu idonta yabi hannun

ɗ

aya Nurse din da ta riko kansa da kallo, tana kallon yadda hannunta ya nutse cikin gashin kansa, wani abu ya motsa a cikin zuciyarta.

Sai kawai ta juya tana sauraren Ishaq

ɗ

in dake cigaba da yiwa Ma

mi bayanin da yasa dole ya nemi sallamar wa Ma'aruf, yana rokonta akan ta kira Baffa tayi masa bayani akan cewar ya bari a dawo da Ma'aruf gida don yanzu suka gama waya dashi yan fadan cewar don me ya biyewa Ma'aruf

ɗ

in yace a sallame shi, saboda kawai yac

e baya son zama a asibitin.

Kuma bai sani bane amma ita kanta Mamin bata so hakan ba, da zata sami dama nata ƙorafin zata yi itama. Don kamar yadda ta fa

ɗ

a mata a yau ne zata aiwatar da koma meye kudirinta, kuma abu na karshe da zata so shine ace Ma'aruf 

baiyi nisan daga gare ta ba ta yadda ba zai iya kawo mata giftawar wata matsala ba komai kankantar ta.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login