Showing 27001 words to 30000 words out of 128353 words

Chapter 10 - IBTISAM COMPLETE

11 Nov 2026

49

tasan wannan aikinta ne.

Umar kam dama tunda yaji ana fitar da kaya ya shirya tsaf ya tari mai adai

daita ya tsaya daga lungun gidan, suna fitowa yasa abi bayan motar.

Har kofar gidan akaje sai daya karewa gidan kallo sannan yaja wani tsakin takaici ya naushi iska yace “Wato kinga gidan kudi shiyasa kika wulakantani ko? Wallahi kinyi a banza shi kanshi

wanda yai gangancin auran naki ya shirya fuskantar bala’i da masifa.

******

Hajiya kam tana waje tana kallan yanda aka katange mata bangarenta, kwafa ta saki ta kalli gefe inda ake cigaba da ginin, lalai sai ta nunawa Asma’u ita ba kanwar lasa bace, ta

dauka wannan abinda tai zaisa ta bar gidan ko me? Zama a

gidan nan bataga uban daya isa hanata ba, sannan malaminta ya aanar mata inhar Aminu hankalinsa bai karkata kan mace ba to fa bazai taba korarta ba. Ita kuwa tanada yakinin babu macen da zata rudi A

minu, ya tabbatar ‘yarta kadai yakeso kuma har abada bazai so wata sama da ita ba.

Su Ilham suna makaranta, juyawa tai zata koma ciki taji alamun bude gate daga bangaren Aminu, kallan gefe da ba’a karasa ba tai sannan ta nufi gun tana dan leke me Aminu y

ake a gida bai tafi aiki ba?

Mamaki ne ya rufeta ganin motar kaya ta shigo, nan ta fara jiyo maganar mata daya nacewa “Kai kai kai! Nan ne gidan? Lalai Ibtisam tayi goshi, wannan hadaden gida in na shiga ai nikam banaji zan iya fitowa.”

Gaban Hajiya

ne yai wani irin faduwa, me suke nufi da kalamansu, bata gama tunani ba taji wata ta saki guda tace “Kai masha Allah! Wannan tafkeken gida mai kyau haka? Ah Amarya taji dadi Allah yabarsu tarr ya kawo kazantar daki.”

Kanta ne taji yayi wani irin sarawa,

me take juyowa haka? Jiya taje gun Malam akan a sake rufe bakin su Ummy sam bai mata wannan zancen ba, meke faruwa? Jitai kafafunta na neman kasa daukanta da sauri ta koma ciki, kasa zama tai ta fara yawo a cikin falan gaba daya kwakwalwarta ta kasa daukan

abinda ke faruwa.

Dole ta fita taji meke faruwa, dole kuma ta tafi gun Malam yanzun nan taji meke faruwa.

{Nace in kinji ki fadamin nima

😏

ni Ayusher naga bala’i da masifa, wannan wani irin naci ne?}

Ayusher Ce

😘

CHANJIN BA ZATA



By

MARYAM IBRAHIM LITEE

17

*

✍

G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾*

✍✍

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

*BISMILLAHIRRAH-MANNIR-RAHEEM*

Na kusan ficewa sai naji motsi a bayana

, wanda yasa ni jin fa

ɗ

uwar gaba, barka da safiya Haj.

Muryar Baba me gadi ta ratsa dodon kunnen a, cikin karfin hali na waiwaya muka ha

ɗ

a ido, " Barka dai Baba" na ƙara sauri dan in samu in fice, "lfy Haj da sassafe kuma a ƙafa? Na ha

ɗ

iyi yawu, "Ma

karanta zani Baba ana neman mu ne". Na ciro Ku

ɗ

i na miƙa mashi ban kuma tsaya sauraron addu'o'in da yake kwarara min ba nayi waje, a ƙafa na fice unguwar kafin na samu abin hawa inda zan shiga motar Malumfashi na nemi ya kaini babu ta can saidai zuwa katsi

na ita na hau, gabana na ta fa

ɗ

uwa a yayin da suke ha

ɗ

a kudaden fasinja, bayan wani

ɗ

an jira aka gama ha

ɗ

a ku

ɗ

in mota, direba ya

ɗ

au hanya mota tana ta shara gudu a titi ina kallon bishiyoyi, kukan da wayata ta

ɗ

auka yasa ni saurin bu

ɗ

e jakata na zarota

Husna ce ban

ɗ

aga ba illa sakon text na tura mata na kashe wayar gaba daya.

Cikin yardar Allah mun isa lafiya, a kwanar ABU na sauka, mashin na haye zuwa gida ina sauka na shige ciki, ina yin sallama mutanen gidan suka yo kaina da oyoyo har

ɗ

akin mu, n

i dai ido kawai nake wurgawa inga ta inda zan ga Innarmu ina cikin gaishe su ta fito daga uwar dakanta ashe mura take fama da ita, sai da ta ga kowa ya kama gabanshi ta tsareni da idanuwanta ina kokarin gaisheta bata kula ba, "lafiya wannan tafiya ta ki?



Dan murmushi na kakaro "lafiya lau"

tayi ta fama dani ta ji wani abu game da tafiyar na kafe na ce lafiya lau.

ta gaji ta ce "Shi kenan in ma dai wani abun ne ubannin naki suna nan, ko kowa ya kyaleki Baban Asiya ba zai dauki shegantaka ba. "( Baba

ya'u)

Na ce "Bare ma innarmu ba komai"

muna nan zaune Aminu dan wurin Baba sani ya aiko Innarmu ta san mashi miya shi Innarsu miyar karkashi tayi baya shanta".

ta ce " Ka ce mashi kaza tayi kwanci kan murhun nawa".

Yaron ya juya, wani tausayi na ji

ya kamani ina can cikin daula uwata na nan sai ta zauna bata dora abinci ba?

Na ce "Innarmu ina Yusuf?

Ta ce "Yana makaranta".

Na ce " Yahya fa? ya daina bude shagon ne?

Ta ce " Ya kwana biyu baya jin dadi, a rufe shagon yake"

Na marairaice "k

uma sai ku zauna ba ku ci abinci ba ina Salma?

ta ce tana "Makaranta"

Mikewa nayi na kira Aminu

Kudade masu kauri na ciro na mika mashi lissafin kayan abinci na mashi ya tafi.

Na zauna ina kallon dakinmu fes yake ta malala hadadden carpet dinta da n

a saya mata a saudiya da labulayya.

Bayan Aminu ya dawo ya jide kayan abincin buhu daya na shinkafa na ce ya je da shi ya rabawa mutanen gidan, da tinkiya da nasa aka sawo aka gyara na ce ya raba masu kowace tayi miya.

Jallof din couse couse na dora wa

nda na sawa hanta da kayan lanbu dan shi ne zai dahu cikin sauri na gama na adana shi a warmers na kai daki, a kofar dakinmu nayi girkin sai wani kifi irin kifin ruwan nan ne da direba ya tsaya a hanya na saya, na wanke shi sai na tsane shi zuwa yamma in

dafa.

Innarmu ta ce "Da kin cire wannan kayan kin samu wasu" na ce "To"

"Ni dai hankalina ya ki kwanciya da wannan tafiya taki, koma me ya faru da kin gaya min ya zan yi hakuri zan yi in ta fadin Alhamdulillahi alaa kullu halin, dama mu masu yaya mata a

i bamu rufe kofa sai dai mu saya idan aka koro maka ka ce shigo".

Da naga hankalinta ya daga kwarai sai na gaya mata, fada tayi min sosai ta ce duk halaccin da uwarshi ta nuna maki bata cancanci wannan sakamakon daga gare ki ba.

Komawa wuri daya nayi

ina mata kuka,

sai da ta gaji da fadan ta ce "Ki tashi akwai sauran kayanki da ban bayar ba ki canza" wata bulawus na saka na daura zane sai da nayi sallah salma ta dawo, tayi ta tsalle da murnar ganina.

Na idar da sallar la'asar ina buga miyar kukar da

nayi wadda nasa aka sawo min kaza da ita nayi sanwar dan haka ban bata lokaci ba na dora farfesun kifina wanda na sawa attarugu da albasa da kayan kamshi da alayyahu, ina zaune gaban rishon a kofar dakinmu ya dauko dahuwa dan kamshin shi kawai ke tashi.

Ina ji mutanen gidan na ta gaisuwa alamar an yi Baki, ina juyawa wa zan gani Ahmad ne, ban kara mashi kallo na biyu ba na maida idona kan rishon gabana yana gama gaisawa da mutanen gidan ya tako kai tsaye zuwa kofar dakinmu, kallo ya kare min sai ya sa k

ai ya shige dakin.

Ina jinsu shi da Innarmu yana gaisheta da suka kare waje ta fito, an kwashi kusan minti bakwai ban shiga dakin ba sai da Innarmu ta rika yo min dakuwa daga inda take zaune, na tashi na shiga kai tsaye da niyyar dauko inda zan zuba kifi

na. Na dauko na fito zan yi waje naji an rike hannuna ido biyu muka yi sai na sunkuyar da kaina dan sosai idanuwanshi ke min tasiri ban cika juriyar hada ido da shi ba. Kallo yake kare min ni kuma ina kiciniyar kwace hannuna,

" Yi hakuri yammatana na ga

ne kuskuren da nayi shi na biyo in gyara, duk wanda ya dace in nemi afuwarsa kan abinda nayi maki zan yi hakan, kin hakura?

Ya tanbayan yana leka idanuwana,

" Ko tashin hankalin da na shiga yau kadai da aka ce min ba a ganki ba kika rike a matsayin ram

uwar abinda na maki ya isheki".

Jin ya sassauta rikon da ya yi min nayi saurin kwace hannuna nayi waje na juye kifin na cire na mutan gida na shigo da namu daki. Wuri na samu nesa da shi nayi tagumi, ya ce " Ba a yi dani ba girkin da aka yin?

Na tashi

na kwaso su duka na ajiye gabanshi na hado da cokula da flate na koma inda na tashi, farfesun kifin ya zuba yana ci kallona yake "Banda ban ga su Baba ba da yanzu muka wuce "

Cikin dakewa na ce

Ni ba za ni ba". haka muka dauki lokaci yana kokarin sha

wo kaina

amma abu ya faskara har aka fara kiraye kirayen sallar magrib ya mike tsam dan tafiya masallaci, nima alwalar nayi na fara sallah.

Har aka idar da sallar isha'i ban kara jin duriyar Ahmad ba, sai dai naji bakin salma ta gan shi waje yana gaid

a Babannina. Asiya yar baba ya'u ita ce ta shigo ta ce Babansu na kirana".

After dress na dora saman wasu skin tight guntaye da na saka sai na daura zane sama dan garin akwai zafi.

Na same shi zaune yana cin tuwo, cikin girmamawa na gaisheshi

Ya c

e "Yanzu muka gaisa da mijin naki a waje shi ne da na shigo ladi ke ce min tafiyar daban daban kuka yi ta ke kin zo da rana shi kuma da yamma, shi ne na ce da kyar ba wata shegantakar kika shirya ba, lafiya?

Na ce "lafiya lau"

Ya ce "Mijin naki ya bam

u hakuri ya kuma roki san tafiya da ke gobe idan Allah ya kaimu, yana so ya koma ya je wurin aikinshi. "

Kuka na fara "Ni daga zuwa in bi shi gobe?

Dama shi mutum ne me saurin hasala nan da nan ya taso min, " Idan ba ki bi shi kun tafi ba sai ki gay

a min uwar da za ki dauka nan din?

Kin ga Shuhaina ki fita idona in ba haka ba ina ganin sai na shige ki, sannan za ki nutsu ki gane abinda ake nufi, yanzu gaisheni kawai ya yi ga kudin da ya bani nan ko kirgasu ban yi ba, yan dubu dubu ne ga su nan

lodi guda, yar banzar yarinya arziki na kiranki tsiya na hanaki.

Nan ya yi ta balbalin fadanshi ina sauraronshi har na shiga kuka, sai da ya kare ya ce in wuce in ba shi wuri.

Haka na shige dakinmu ina kuka, Innarmu ganin kukan da nake ta fita ta bar m

in dakin, ina cikin kukana naji muryar Ahmad a kaina, tsugunawa ya yi daidai kaina yana tanbayata abinda aka yi min, nayi banza da shi.

Da na gaji da lallashin da yake min na ce " Dama ka je ka gaya masu dan ba zan bi ka ko ina ba. "

Kasake ya yi sannan

ya mike ki yi hakuri ki sameni mota sai mu warware matsalar ".

Na ce "Babu inda zan sameka".

kallona kawai ya yi yasa kai ya wuce bayan ya fadi "Ina jiranki" Ina nan wurin sai ga aikenshi yana jirana" na kori yaron. Ai kuwa Baban ne ya fito da kansh

i kan in fice har saida ya dauke ni da wani gigitaccen mari, dan haka a guje na fice wajen, saida nayi waige waige kafin na hango motar tashi nesa kadan da kofar har ya bude min kofar ban da zabi sai kawai na shiga ina shiga nasa kuka me cin rai ya jawoni

zuwa jikin shi.

Yi shiru bana san kukan nan".

Na ce " So nake ka sauwake min aurenka ka auri zabinka wadda kake so. "

amsa ya bani da cewa " Ai bani da wani zabi da ya wuce ke, saki kuwa tsakaninmu babu shi ina ganin ko za a daura min bakin bindiga

ba zan iya furta shi a gare ki ba, zan dauki kowane irin bori da za ki yi min, babban burina ki huce ki so ni kamar yanda zuciyata ta hanani sakat saboda kaunarki, tun ban dawo ba aka jarabci zuciyata da san ki, ina kuma dawowa nayi arba da ke zuciyata ta

dada sukurkucewa, na rasa duk wata jarunta a kanki,

sanki nake da dukkan zuciyata, ki yafe min laifin da nayi maki ko so kike in duka a gabanki dan ki fi gane irin nadamar da nayi?

Saurin cewa "Ah ah" nayi tare da kokarin kwace kaina ya kara matsen

i "Dan Allah ka barni Innarmu taso rufe dakinta".

"Ki bini masaukina ki bar mama ta rufe kofarta".

ya fadi yana kara mannani a jikinshi,.

Nayi saurin cewa "A'a"

Ya ce "To in kina son in kyaleki sai kin ce kin hakura".

Na ce "Ya wuce".

Ya ce "ya

wwa" yana kallona ina maida after dress dina da ya cire min

Na kauda kai Ba fa ka ci abinci ba?.

Ya ce " To ya na iya?

Tuwo nayi za ka ci

Ban cin abinci me nauyi da daddare amma daga babyna tayi zan ci je ki kawo min sai in tafi da shi.

Na shig

a na zubo na kawo mashi,

Ya sallameni ya wuce.

A daren da tunani kala kala na kwana.

💫

IB

💫

(.........In Between)

*H̝a̝s̝k̝e̝ W̝r̝i̝t̝e̝r̝s̝ A̝s̝s̝o̝c̝i̝a̝t̝i̝o̝n̝*

*ŋą Ä̤

ʏʊ

ֆ

ɦɛʀ



ʍʊɦɖ

🏌🏻

‍♀

️

*

*Top Ten! Takun Haske Batch A*

*Dan Allah in baki siya ba karki karanta, kudi kalilan zaki biya ki samu wannan garabasar*

12

Tayi ta kiran malaminta bai dauka ba gashi gaba sai daya ta kasa sukuni, yanzu tana zaune za'a kawo ma Aminu amarya? Bayan tasa a ranta ko auren ne ma sai wa

cce ta zaba mai? Lalai akwai bala'i dan in batai wasa ba karshen zamanta anan ya kusa, tunowa tai da yanda 'yan uwanta suke difara mata tuwo bako miya haka za'a sa mata sandararen tuwon dawa, yunwa haka take sa wannan tuwon a gaba ta hau ci kamar mayya tan

ajin dadinsa, kwana kuwa a kusa da turken dabobi suka bata wata 'yar bukar ajiye kayan abincin gona anan take dan raba ta kwanta, a cewarsu mayya ce tunda maza uku tana aura suna mutuwa, gashi mahaifin Na'ima ne kadai Allah ya basu ziri'a dashi, kowani aur

e ta sake bata ko shekara mijin ke mutuwa.

Yanda gaba daya zufa ta fara keto mata ne zaisa ka dauka zafi akeyi, hijab dinta ta jawo ta dau jaka ta bude kasan gado ta debo kudi ta zuba a ciki, duk ta rikice da sauri ta zura takalmi sam bata kula wari da w

ari ta saka ba ta fita ta hau tafiya cikin sauri, sai datai nisa sannan ta tari adaidaita, sai datai canji na adaidaita hudu kafin ta isa canciki wani lungu, sauka tai sannan ta fito ta nufi gidan.

Ta isa sai data jira a waje saboda akwai wasu mata a cik

i, ji take kamar zuciyarta zata fita dan ta tuna sanda Malam yace in har ta bari suka canza mata muhali ko ya sake aure har hankalinsa ya karkata kan mace tofa ta shirya komawa kauyensu.

Matan na fitowa ta afka ciki, nan ta kwashe komai ta sanar dashi, y

an dube dubensa yai sannan ya sheke da dariya, kai ya shiga girgizawa kamar mai sauraran magana kafin ya kalleta yace "Aure an riga an daura."

Tashin hankali! Cikin faduwar gaba tace "Malam bansan anyi ba wlh munafirtata akai."

Shiru yai yana dube dube

kafin yace "Karki damu zamu san yanda zamuyi, mafita daya garemu karki kuskura ki bari hankalinsa ya karkata kanta, bale har wani abu na rayuwar aure ya shiga tsakaninsu."

Hankali a tashe tace "Ba tare bake kwana da ita ba taya zan tabbatar?"

Ya miko

mata wasu magunguna yace "Ki tabbatar kinsa a inda suke kwana, sannan wannan kisa a cikin abincin da Aminu zai ci shine zai dauke hankalinshi daga kanta. Banda wannan hanyar banida wata hanya kuma."

Amsa tai sannan ta bashi ladab aiki ta fito, itakam ko

cewa akai ta yanko naman jikinta ta bada indai har za'a biya mata bukata a barta taji dadin rayuwa to fa zatayi.

{Nace Allah ya tsaremu da wannan bala'in}

**********

Aminu yana zaune yana waya aka kwankwasa kofar dakin, saurayi ne wanda hannunsa ke

dauke da babban tire na abinci, ya gaidashi sannan yace "Sir an gama."

Yana kokarin shiga Aminu ya sa hannu ya amshi tiren yace "Zan shiga dashi."

Amsa yai sannan ya daurashi akan centre table, bakin dakin yazo tana kwance rufda ciki a kan gado, kalla

nta yai sannan yace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login