Showing 75001 words to 78000 words out of 128353 words

Chapter 26 - IBTISAM COMPLETE

11 Nov 2026

25

bude daga nan bansan meya faru ba.”

“Bakar leda?”

Ta daga kai alamar eh, “Iman ta duba dakin bataga komai ba.”

Cikin mamaki tace “

Yana nan bari na dubo.”

Tadan mike, kafafunta ne suka danyi rawa da sauri yasa hannu ya riketa, kallan juna sukai, ya dan tsaida ita sosai yace “Ki zauna in jikinki ba karfi, ba abin sauri bane.”

“Su Islam sun kusa dawowa banaso su ganni a kwance.”

Daki

ta nufa yabi bayanta da kallo, idanunsa yadan rufe kadan, meke damunta? Da ya dauka tsoron Umar ne, sai dai nayau tabbas ba tsoro bane wani abin ne ya faru wanda ita kanta bata sani ba.

Iman harta gama gyaran dakin, yayi kyau sosai, ga fili ya kafa fitow

a. Dayake ba wani zama ake a dakin ba sam ba wani datti, kallan kasa tai tace “Iman bakiga bakar leda ba?”

Iman ta mike daga kwanciyar datai saboda gajiya tace “Yaya Ibty? Kin tashi? Kanki ya daina ciwon?”

Kai ta daga a hankali, tace “bakiga leda baka ba

?”

Ta daga kai alamaf eh tace “Na duba ko ina banga komai ba.”

Mamaki ne ya kama Ibty tabbas taga leda yaza’ai yanzu ace ba’a gani ba?

Haka tai ta abubuwa cikin daurewa, zuciyarta cike fal da tunani, ita kanta Iman ta kasa sake ranta saboda halin datag

a Ibty dazu.

Bayan Magrib Aminu yakaiwa Hajiya abinci ko zama baiba ya fito dan gaba daya hankalinsa nakan Ibty gaji yake wani abin zai iya samunta bayanan.

Hajiya ganin ya juya daga ajiye abinci yasa ta tabbatar lalai Ibty ta gama rabata da Aminu, ta ku

ma tabbatar magani tamai ta kwace yaran da ko maganar iyayensa baji yake ba akan tata.

******

Biyawa yai ya siyo gasassub kaji ya kawo, Ibty ta hada musu nasu, tana kokarin daukan na Aminu taji Iman tace “Yanzu Yayan shi kadai zaici? Ke wlh Ya Ibty kin

a neman bani kunya, wayace miki Amarya nacin abinci daban da Ango? Dazu duk ina kallan yanda ya damu da halin da kika shiga, baiji kunyar rungumeki a gabana ba sai ke kamar wata ‘yar kauye.”

Harara ta maka mata tace “Ce miki akai bamacin abinci tare?”

“T

o in kinaci ki wuce kuje kuci mu ki barmu.”

Ibty ganin Iman zata rainata yasa ta kara musu sannan ta dauka ta dau juice ta nufi bangarensa.

Yana zaune yana aiki a laptop dinsa, ta karasa ta daura akan centre table tare da matso dashi kusa dashi, kallanta

yai yace “Yanzu ya kikeji?”

Tace “Bayan nayi magrib na yi addu’oi sosai yanzu jikina komai lafiya.”

Kai yadan daga yace “Bakiga abin ba kuma?”

Ta daga kai cikin damuwa tace “Na kasa gane meke faruwa”

“Kila ko ya shige wani gun, daga yanzu dai in kinga

abu karkiyi saurin budewa.”

“Wannan karan Allab ba tsoro bane yasani na suma, ina budewa naji kaina na juyawa.”

Shiru yai yana tunani, baisan daga mata hankali hakan yasa yace “Insha Allahu ba komai.”

Kallan naman yai yace “Duk ni kadai sai kace wani k

ura?”

Wuyanta tadan shafa cikin magana kasa kasa tace “Iman ce tace insa mana tare.”

“And ke kuma dama nasan hakan kikeso ba.”

“Allah ni bani nace ba itace tace.”

“Shiyasa dazu naga ina kwantar dake kina kara ririkeni.”

Fuska tadan canza zuwa shagwaba

kadan tace “Kaima ai Iman tace a gabanta bakaji kunyarta ba ka rungumeni………”

Labanta ta hade da sauri saboda kunyar abinda tace, “kunyar me zanji? Bayan bakida lafiya?”

Kallan mamaki tamai, ya dauke kai tare da daukan nama daya ya kai bakinsa, kallansa

take haryanzu.

“In kallona kikesanyi ki bari in nai bacci sai ki sani a gaba kiyi tayi harsai ya isheki.”

Fuskarta ta rufe, itakam ya zatai da mutumin nan.

Dakyar ta dau cinya daya shima dakyar taci, shikam yana gama ci yasha juice sosai, mamaki duk ya

hanata sakewa, shifa yace bayacin abinci da mutane sai su Baffa.

*******

Da daddare sai dayaga tayi bacci sannan ya hau kan gadan, ido yadan zuba mata kadan yana tuno yanda hankalinsa ya tashi dazu, da halin data shiga.

Tabbas abin kunya ne ke neman

afkuwa dashi dan tabbas ya fara san kasancewa da ita wanda a gunsa ba karamin abin kunya bane aure ko wata baiyi ba ace yarinya karama ta shiga ransa haka.



Ibty kam tayi addu’oi sosai kafin ta kwanta, sai dai cikin baccinta ta dinga ji kamar ana kiran

sunanta, tsoro ne ya kamata ta dage tana addu’a tare da matsowa kusa da Aminu, hannu tasa ta rikoshi sosai ta shiga jikinsa, jinta a jikinsa yasa yadan bude ido, kanta nakan kirjinsa ta sa hannunta akan cikinsa, shiru yai tare da dan lumshe ido wata irin s

ha’awa na sake tasomai, yanzu kamar shi sha’awar yarinya kamar Ibty itace ke neman fin karfinsa?

Dakyar bacci ya daukeshi dan sam ya kasa yin baccin ya kuma kasa yin rufda ciki balle ya samu sa’ida.

Itakam jin mutum a kusa da ita yasa bacci mai dadi ya t

afi da ita.

****

💫

IBTISAM......

💫

(.........In Between)

*H̝a̝s̝k̝e̝ W̝r̝i̝t̝e̝r̝s̝ A̝s̝s̝o̝c̝i̝a̝t̝i̝o̝n̝*

*ŋą Ä̤

ʏʊ

ֆ

ɦɛʀ



ʍʊɦɖ

🏌🏻

‍♀

️

*

*Top Ten! Takun Haske Batch A*

Ki hanzarta ki mallaki naki

🤸🏻

‍♀

️

*TURA 500 TA* *Ka sam

u rahusar novel bakwai tare da shirye shirye*

2083371244

Zenith Bank

Aisha M.Salis

+447894142004

Ko kati a 07043079282

*Shaidar biya ta wannan* 07065283730

31

Baccin nasa ma haka yayishi cike da mafarkai, bayan yayi sallar asuba ya zauna a fal

o kawai yadau wayarsa ya fara duba yanda miji zai nemi karamar matarsa. Kunyar kansa ne ya kamashi yai saurin rufe wayar tare da shafar fuskarsa, yana zaune yana jiyo karatunta mai dadi, sai data gama sannan ya mike ya shiga cikin dakin tana ninke sallayar

.

Dan gyaran murya yai bayan yayi sallama, ta amsa cikin murmushi sannan ta gaisheshi.

A bakin gado yadan zauna tare da daura hannunsa akan cinyoyinsa yace "Kanki fa? Ya daina ciwon?"

Cikin jin dadin tambayarsa tace "Ya daina, garau nake jina."

Kai

yadan jinjina yana kallanta, karasowa tai ta dan kishingida a inda take kwanciya, shiru ne yadan ratsa dakin kafin yace "Gobe zaki school din ko?"

Tace "Eh! Amma sai wajen 10 haka zamu tafi da Ainah."

Kai ya sake jinjinawa dan juyowa yai kadan yana tuna

nin tabota, da sauri ya juyo wannan abin kunya dame yai kama? Da sauri ya mike ya koma inda ya sana kwanciya ya juya mata baya yana tunanin shi yazaiyi ya nemeta? Na'imah dama soyayya ce ta hadasu sannan ba wani ratan shekaru bane tsakaninsu, daren farkons

a sai daya gwangwaje, amma Ibty ba auren soyayya ba, sannan gata yarinya sa'ar kanwar kanwarsa, in ya nemeta taje taba Ainah labari fa? Shikenan girma da mutuncinsa sun zube.

Itakam Ibty bata dade ba wani baccin yadan dauketa, sai dai yanzun ma ji take

anata kiranta, bata amsa ba sai dai ta bude idanunta ta sake jero addu'oi tana tunanin wannan wani irin abu ne yake faruwa da ita tun jiya?

****

Wajen karfe takwas ta tashi ta nufi bangarenta, kitchen ta shiga ko minti goma batai ba saigasu Islam sun ta

so, nan fa suka fara hidima, Iman ma ta taso ta fara gyaran gida, ta gama abinci ta sa musu sannan ta nufi dakinta, gaba daya tsoron dakin take, haka tai wanka tasa kaya kwalliya ma kayan kwalliyar ta kwasonta shiga dakin da Iman take kwana tai, abincin Ha

jiya ta zuba a flask sannan tasa a basket.

Bangaren Aminu ta nufo dan ta duba tagani ko ya tashi, shikam yana zaune yana sake duba waya dan maganar gaskiya matsuwarsa ta fara kure tunaninsa, har haushin kansa yakeji, dan yanzu ma dayaje wanka ya dade yan

a zubawa kansa ruwa kafin ya samu salama.

Tana shigowa yai saurin ajiye wayar tare da lankwashe kafa yana dan girgizawa, sallamarta ya amsa yana kallanta baisan sanda idanunsa suka tafi kallan surarta ba, idanunsa ya kawar da sauri.

Iman tana daga bakin

kofa tace "Ya Aminu breakfast."

"Okay!Ganinan zuwa."

Ya fada sannan yadan runtse ido kadan tare da shafar saman goshinsa, mikewa yai ya nufi falo, yanzun ma samun kansa yai da kallan yanda take ajiye kayan abincin, dan sunkuyawa tai hakan yasa dan saman

kirjinta yadan fito, idanunsa ne ya sauka akan kirjinta wani abu yadan hadiya kadan, Ibty ta ajiye sannan tace "Hajiya yau za'a sallamota?"

Yadanyi yake yace "Inaganin yau zasu sallameta dan dama bawai serious bane, rashin bacci ne ya haddasa mata wanda

shikuma am sure tunanin ahinda ya faru ne ya hanata, to tunda sun samata drip jiya nasan ta samu bacci so banaji akwai wani matsala kuma."

Kai ta dan jinjina a ranta tace "Tana so dai ta hadamu fada."

Wayarsa ce tadanyi kara hakan yasa ya daukota, daga

gun aikinsa ne sai ta koma bangarenta.

*****

A bangaren Hajiya kuwa karfe takwas ya nemi sallama, ance ta jira Aminu yazo tace "Ai bayanan karsu damu."

Hakanan suka bata dan dama suna bata girma dalilin kuwa asibitin abokin Aminu ne, so kowa yasan mat

sayin ta na sirikarsa.

Tana fitowa ta fada adaidaita, tana tafe tana tunanin cin zarafin da Aminu ya mata, wato jiya tunda ya dungurar mata da abinci bai sake ko kiran waya yaji ya take ba? Lalai yau ta tabbatar Aminu bai dauketa a bakin komai ba kuma yan

zu shima zata nunamai yayi babban kuskuren wulakantata.

A bank ta tsaya ta ciro dubu ashirin ranta duk a bace da account dinta dayake zama da kudi sama da dubu dari biyu yanzu tunda Aminu yai aure bai sake turo mata kudin cefanen da take tarawa ba, wai i

tace da dubu talatin kacal a bank? Ga kudin datake tarawa a gida suma duk sun kare, yanzu data cire dubu ashirin saura mata dubu goma kacal.

Wannan abu ya kara sa taji tsanar Ibty da shi kanshi Aminun ya mamayeta, lalai ko me zatayi sai tayi dan ta kwato

martabarta gunshi. Ba uban daya isa ya maidata kauye ko ya maidata cikin wahala.

A kofar gidan boka tai sauka wata katuwar mota ta gani wacce kana gani kasan an kashe millioyin kudi gun siyanta. Shiga tai, ta tsaya a bakin kofa tana jiran na ciki ya fito

.

"Hajiya shigo mana muma ke muke jira ai."

Yaye labulen tai, wani babba mutum ta gani wanda kana kallansa kasan kudi sun zauna mai. Hajiya ta zauna malam ya kalleta sannan ya dan bushe da dariya yace "Ai dakinyi sake bakizo da wuri ba wata ta rigaki zuw

a da shikenan kinyi asarar babba."

Ta kalleshi tace "Anfara aikin ne?"

Ya bushe da dariya yace "Yau akwai sa'a a wannan lokacin domin babban aljaninmu yana nan kusa damu a shirye yake daya biya muku bukatunku, sai dai shima yana jiran a biyamai tashi buk

atar."

Kallan mamaki tamai ita takaicinta meyasa bazasuyi magana a sirri ba? Ya ajiye wani mutumi anan?

Kallan mutumin taga yayi yace "Wannan wani babban dan siyasa ne wanda shima yazo a biyamai bukatarsa, basai kowa yasan bukatar kowa ba, sai dai aljani

yana bukatarsa ya sadu da mace wacce ta wuce shekara 60 ni kuma nasan bukatarku tafi ta wasu, sannan kema kinsan naki maganin baya aiki sai kin bari na isar da sihirin jikina naki tukunna. To shine yanzu zan fara mika nawa sihirin sai shima ya mika nashi,

daga kuma wannan lokacin zakiyi mamaki kwarai da aikin da zamu gabatar."

Kallan tsoro tamai yana nufin maza biyu ne zasu kusance ta? Sai dai in taki amincewa shikenan rayuwarta ta kare.

Hakanan ta shiga daki Malam ya biya bukatarsa sannan ya fito, shima

wannan babban mutumin ya mike tare da kade riga ya shiga, tashin hankalin da bata taba fuskantaba a iya tsawon rayuwarta domin mutumin nan jinshi tai ya shigeta ta baya, wani ihu tasa ta fara kokarin tureshi, cikin karfe ya riketa ya shafa magani ta cigab

a da abinda ya dameshi. Hajiya raban datai hawaye harta manta yau sai gashi tana zubar da kwalla saboda bata taba zatan wannan abun zai faru da ita ba.

Bayan ya gama da kyar ta ja jikinta ta fito nan Malam yace “Yanzu kije gida kwana biyu kacal zaki bamu

zakisha mamaki.”

Haka ta ajiye kudi ta fito dakyar ta shiga adaidaita, tana tafe tana share kwalla.

****

Aminu yayi mamaki dayaje asibiti akace ai an sallameta bayan Bala bai sanar dashi dawowarta ba, hakanan ya koma yana shiga ya ga kofarta kuma a bud

e, wannan ne yasa yai tunanin Bala bai kula ba da sanda ta dawo.

Haka ya duba jikinta, duk ya lura yanayinta ya canza, sai dai yasan rashin lafiya ba dadi yasa baice komai ba, haka ya fito bayan ya ajiye abincin sannan ya koma gida.

*****

Yau da dadd

are kamar yanda ta saba tai wanka tasa doguwar rigar bacci mai hannun vest, ta sa hijab ta nufi bangarensa. Iman tana tsorkanarta wai kamar wata matar malam, a gidanta ma sai tasa hijab?

Ibty ta harareta tace “Da agaban su Islam kikesan insa rigarnan?”

I

man ta kalli rigar tace “Meye da rigar? Da ace irin sexy rigarnan kika saka shine ma za’ace kina kunya amma wannan? Ko Umma zata saka.”

Duka ta dan kawo mata da sauri ta matsa tana dariya, Ibty ta dau kayan tea sannan ta wuce.

Shiga tai bayan tayi salla

ma, Aminu yana zaune yana dane dane a laptop, kallansa tai bayan ta ajiye itakam haka zasuyi ta zama suna kallan juna? Ummy tace ta dinga kwana dashi, to amma gashi sama da sati suna kwana tare ko rungumarta bai taba yi ba.

Haushi ne yadan kamata ganin ya

nzun harta ajiye kayan tea ko kallanta baiyi ba, da saninta tadan bige kafarta a jikin gado a hankali sannan ta rike kafar tare dayin kara.

Da sauri ya ajiye laptop din a rikice ya karaso tare da riketa ya zaunar da ita kan gado tare da dago kafarta, “Nan

ne?”

Ganin yanda ya rikice yasa dadi yadan kara kamata tadan fara abin mai kuka tace “Na ajiye ma kayan tea ban kula bane na bige.”

“Seriously? Nikam sau nawa ne zaki dinga tafiya bakya kula?”

Cikin dan shagwaba tace “Yanzun Ma yarinyar za’a cemin?”

Y

adan hade fuska yace “Then?”

Tace “Allah tsautsayi ne.”

Kallan yanda tai magana yai wani abin ne ya sake ratsashi, gashi dama ya riketa ya kuma irin runkufo din nan, zama yai a kusa da ita yasa hannu ya riko habarta yace “Tsautsayi?”

Kai ta daga tanajin

wani irin a jikinta saboda yanda ya matso da daf da ita haka, balle yanda ya rike habarta.

A hankali tadan daga kai alamar eh, kamar zai kai bakinshi cikin nata sai kuma ya saketa tare dayin gyaran murya ya koma ya zauna.

Itakam Ibty ta gama saduda yau

mai afkuwa zata afku ganin yanda ya ke kokarin yin kiss dinta, jin ya saketa yasa ta kalleshi, me nake tunani? Menene matsayina? Haka ta mike kawai ta kwanta jikinta duk yai sanyi.

Shikam kasa aikin yai har lokacin kwanciyarshi yai ya kashe wuta ya kwanta

, sam ya kasa bacci yau abin yafi jiya dan sam ya kasa maida sha’awarsa.

Wajen karfe daya na dare kawai yakai hannu kan cikinta, Ibty cikin bacci taji hannu, tayi tunanin ko cikin bacci ne shima bai sani ba, sai dai jin an jawota ta hadu da jikinsa yasa t

asan idansa biyu, a hankali ya fara kai hannu saman kirjinta, sam idanunsa sun rufe wata muguwar sha’awa ke sake ratsashi, Ibty kam tsintar kanta tai cikin yanayin da bata taba tunani ba, gaba daya tayi lumu kamar jikaken tsuma sai dan lumshe ido take, han

nu yasa ya juyo da ita rigingine sannan ya matso a hankali ya rabata da rigar jikinta, idanunsa a rufe suke jitai bakinsa cikin nata, nan fa komai ya kunce domin ita kanta samun kanta tai tana maidamai murtani.

Hmmmmm abin nema ya samu dan Aminu sam ya ga

ma fita a hayacinsa, duk da haka bai mata karfi ba yabi da ita a hankali, sai dai tadansha wahala dan Aminu yana cikin bukata sosai.

Nikam Ayusher dama kunsan ana fara haka zan tattara kayana na basu guri abinka da sirrin ma’aurata

🙈🙈

*******

Sun

a gamawa yadan kwanta rigingine yana maida numfashi, Ibty kam mikewa tai a hankali, ga jini duk ya bata bedsheets din, toilet ta nufa tana dingishi, nan ta tara ruwa a baho na na zafi sannan ta shiga ciki tana runtse ido saboda zafin da takeji.

Kunyar ka

nta ne ya kamata, da gaske Aminu shine ya nuna mata kulawa dazu? Ita dama batasa akanta ba, dan ko tana karanta novel intaji ance namiji yakai mace toilet daren first night ya gaggasa mata jiki gani take sai wanda suka mato akan san juna, itakam tasan Amin

u bazai aikata hakan ba, shiyasa bata daurawa kanta ba, gwara ta mike kafin taga ya mike taji ba dade ya shareta……

Bata gama tunaninta ba taga an turo kofar toilet din, cikin sauri tadanyi kasa dakai saboda kunyar yanda take, daga bakin kofa ya tsaya yana

sanye da towel yace “Are you okay?”

Kai ta daga a hankali tace “Eh.”

Dan shiru yai kafin yace “Banji miki ciwo badai ko?”

Kai tadan girgiza alamar a’a duk da batasan ya ake gane jin ciwon ba sai dai bataso yaji ba dadi.

Dan murmushi yai sannan ya mai

da mata kofar ya rufe, daki ya koma ya dan zauna a bakin gado tare da dan shafar fuskarsa, shikenan girma kuma ya fadi yanzu kam.

Nace daga baya kenan

🤣

*******

Sai data canza bedsheets din bayan yana toilet sannan ta kwanta, kunya haryanzu ta kasa sa

kinta, tanajinshi ya dawo ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login