Showing 150001 words to 153000 words out of 237425 words

Chapter 51 - ZAKI COMPLETE

ne kuma mahaifinta ya rasu ba su koma ba, mahaifiyarta ce kawai a raye yanzu haka a gidan Momy take zaune saboda yana ba su da inda za su raba”

“To yanzu ya kake son yi? Ba wata matsala Abbah wannan ce kawai”

“Za a san y

adda za ayi, Daddyn ma ya ce zai tambayi yarinyar idan tana son ka In-Sha-Allah za a aura maka ita kar maganar Haj Fulani ya tashi hankalinka”

Gaban Aliyu ya fadi jin cewar za a tambayi Ataa idan tana sonshi sai dai hakan be hana shi murna ba har da zag

ayawa ta inda Abbah yake yai masa godiya sannan ya taso ya fito office din ransa fari tas. Be taba jindadin zuwansa abuja kamar na yau ba, ganin yake wannan zuwan ya fi ko wane saka shi farinciki da jindadi fiye da ko wane. Haka ya isa gida da farinciki ka

mar wanda aka yi ma kyauta karin rayuwa. Sam ba zaka ganshi yanzu ka ce shine ya fita dazun a haka ba, yanzu kan kana ganinsa ka san yana cikin farinciki. A daki ya samu Momy da Mama Fulani sai kuma Muhseen da ke zaune gefen Mama Fulani kansa a kasa da ala

ma hakuri yake bawa Momy.

“In banda abinku yanzu wannan yarinyar ce har zata shiga tsakaninku? Wallahi Ni abun har mamaki yake ba ni, abu kamar a shirin film wai kuna son yarinyar nan har da kai Aliyu, duk matan duniyar nan? ”

Aliyu ya nemi guri sam

an kujera ya zauna yana shiga da fitarda numfashinsa a hankali.

“Na sani Momy ta isa ta zaba min mata, a lokacin da Momy tai min maganar nan raina ne ya bace sosai har na kasa controlling kaina, amman Mama ta nuna min illar abunda nai Abbah ma haka, Mo

my ina neman yafiyar dan Allah ki yi hakuri”

“Ba komai Wallahi ya wuce a gurina, taya ma zan ga laifinka? Abunda nai kana fa gaskiya yayi kama da son kai, kuma be da ce na yi haka ba”

“Haka shine daidai Momy, ban cancanci zama..... ”

Na dauki loka

ci kamin ya karasa ragowar kalamar.“Zama... Mijin... Ataa... Ba... Sai dai har gobe ban yarda akwai wani hali nawa da zai iya hana ni auren Ataa ba... Kuma zan hakura da ita saboda kawai na zama mai biyayya a gareku kuma ba zan sake yin maganar ta ba, amma

n tana nan a zuciyata”

Jikin Momy ne kawai yai sanyi yayinda Aliyu kuma ya shiga wani tunanin yana ganin kamar Muhseen ba zai hakura haka nan kawai ba, wata kila ya canja shawara ne ko kuma yana shirin bullo da wani abun, amman wannan duk mai sauki ne i

dan har ya samu ya auri Ataa duk wani abun da zai biyo baya mai sauki ne a gareshi, and it would be better if be fadawa kowa zancen da su ka yi da Abbah ba, har sai idan a tsakaninsu maganar ta fito.

“Babu rashin cancanta a aurenka da Ataa, saboda son

aure kake mata kuma zaka auri Ataa matukar ta bude baki ta furta cewar kai take so”

Mama Fulani ta tari numfashin Momy tana daga mata hannun.

“Saboda girman Allah ki daina wannan maganar ma, wani irin ta zaba sai ka ce wasu awaki ko gwanjo? Muhseen

dai ya gane kuskurensa kuma ya dawo a hanya, Allah ya raba su da wahala amman yarinya ta zame mana bala'i”

Har cikin ransa Aliyu ya ji kalmar bala'i da ta kira Ataa da ita har sai da yaja numfashi ta sauke.

“Na hakuri da Ataa Momy ina mata fatan mij

i na gari, and zancen Amina ina son a bani kwana biyu zan yi shawara”

Momy ta gyada masa kai idonta na cika da kwalla zuciyarsa na raya mata bata tai daidai ba, kuma bata kyautawa Muhseen ba. Mikewa yai tsaye jiki a sanyaye ua fito daga dakin da ya sauk

o kasa sai da ya saka hannunsa ya dafa zuciyarsa ya daga kansa sama ya hade yawu sannan ya cigaba da sauka stairs din.Aliyu ma tashi yai ya fice daga dakin zuwa cikin motarsa, wayarsa ya ciro ya kira Husna ringing biyu ta daga tana kiran sunansa.

“Husn

a ki je bq idan Ataa na nan ki kira ta gefe ki bata waya”

“Tau”

Bata kashe wayarba domin ta san halin yayanta baya son a kashe masa waya, yana jin lokacin da tai sallama ta shiga ta gaishe da Nana ta tambayi Ataa Nana ta ce masa ta tafi makaranta, sa

i dai bata amsa masa ba sai da ta fito daga bq sannan ta kara wayar a kunnenta.

“Yaya bata nan wai ta tafi islamiya”

Be ce komai ba ya kashe wayar zuciyarsa na raya masa wani zai tare ta a hanya yai mata magana ko ya yaba kyauta.gaba daya yanzu hanka

linsa ya koma gurin Ataa ya manata da kowa da komai da ke gabansa.

ATAA POV.

karfe shida muka taso daga ilslamiyar kamar dai jiya, maganganun Nana na ta min yawo a kwakwalwa ga kuma tunanin abunda ya baro ta da familynta ya tsaya min a rai, guduw

a dai ta alama amman miye silar gudurwar da har take ganin abunda aka aikata mata sakamako ne a gurinta? Ga kuma maganar Aliyu ma ta tsaya min a rai ashe zai iya zubar da kansa kamar haka ya furta min kalamai irin wadannan? Haka nan kawai na ji ina da buka

tar ganin fuskarsa wata kila dan na kara tabbatarwa ne ko kuwa dan jiya ne abun ya faru na ke son sake faruwarsa a yau duka ba zan iya yanke hukunci ba a yanzu.

“Assalamu Alaikum”

Wata kyakkawar muryar mai dadi sauraro ta yi min sallama ta bayana, s

ai na juyo na ina amsawa tare da kallon mai sallamar. Bakin mutum ne cikin shadda ruwan kasa da hularsa mai haske taba ni ka ji hadisi sajensa ya kwanta gwanin sha'awa kama ganinsa ka san irin ustazan nan ne da ko kallon mata basa son yi.

“Dan Allah in

a ne gidanku?”

“Lafiya?”

“Lafiya Kalau nuna min kawai na ke son ki yi”

“Can mai jan gate”

Da hannu na nuna masa kasancewar ina daf da gidan ne.

“Na gode”

Sai kawai yai gaba ya bar ni a gurin tsaye da mamaki, da kallo na bishi har sai da n

a daina hango shi sannan na karasa gate din na buga aka bude min na shiga ciki, harabar gidan na ke hangowa ina son tantance abunda na ke hangowa Doc Bukar ne tsaye da Daddy suna gaisawa, har na yi kamar ban gansu ba zan wuce sai Doc Bukar ya kira ni.



Aisha....”

“Na'am”

Na amsa sannan na juyo na doso inda yake tsaye, har kasa na risina na gaishe da Daddy ya amsa min da far'a yana nufi kofar falon ya bar ni da Doc Bukar tsaye muna gaisawa.

“Daman na zo gurin Aliyu ne kuma ba ya ne sai ga Daddy

ya shigo muka gaisa”

Na yi shiru ban ce komai ba sai gyra littafaina na ke hannuna.

“Daman kullum ina son na zo mu gaisa sai Aliyu ya ce ba ki gidan, ya mai jiki?”

“Al-hamdulillah”

Ganin ina masa ciki ciki kuma babu sakewa a tare da ni ya sak

a ya bude motarsa ya dauko kudi ya miko min.

“Gashi ki gaida Mama”

Kasa Karba nai, daman ko lokacin da nake bara ina neman kudi dalili ne wanda a yanzu babu shi.

“Aa na gode”

Na juya na nufi bq din na bar shi a gurin tsaye, sai da na shiga na

cire uniform dina na saka wata doguwar riga sannan na ji tashin motarsa a lokacin Nana ta fito daga bandaki.

“Kin dawo”

“Eh Nana ya jikin na ki?”

“Al-hamdulillah, Hajiya ta dawo?”

“A a wani abun ne?”

“Idan ta dawo ki sanar da ni, ya kamata m

u tafi wani gurin kuma tun kamin mu saba da nan”

“Wani gurin zamu je kuma Nana?”

“Eh In-Sha-Allah”

“Amman miyasa?”

Bata ba ni amsa ba Siyama tai sallama ta shigo wai na zo Daddy yana nemana, Hijab dina na dauka na saka na bi bayanta jin kiran D

addy da kansa na sam abu ne mai muhimmanci, har part dinsa ta shiga da ni yana zaune kasan carpet da kofin ruwa a gabansa da waya har biyu yana dannawa. Ko a. Lokacim da ya amsa min sallamata bw kalle ni ba ya amsa min ne kawai sai Siyama ta mike ta fita t

a barni. Kaina a kasa lokacin daya aje wayar ya soma min magana.

“Abunda ya faru ya riga ya faru ki manta da komai kuma ki dauka komai be faru ba, mu tamkar ya muka dauke ki dan haka za mu iya yi miki komai kamar yar da muka haifa, ki janye maganar Mom

y ko ta Muhseen ko ta Aliyu, na ba ki kwana biyu ki je ki yi tunani ki fada mana wanda kike so, sati mai zuwa auren kuma ba zai hana ki karatu ba za a miki auren ne saboda ki samu natsuwa kowa ma ya samu, Momy za tai maganar da Mahaifiyarki idan ta dawo go

be wannan tsakanina da ke ne”

Sati daya? Kamar wata yar tsana? Kamar ua sati daya? Sum gaji da mu ne ko kuwa dai suna son tsawwalawa mana ne ko kuma wani abun ne da dabam.da wannan tunanin na taso na dawo bq kaina a kulle.

ZAKI

By Khadeeja Candy

42...

A daki na samu Nana zaune ta rafka tagumi tana kallon kofa kamar mai jiran shigowata. Nima damuwar ce a fuskata na maganar da Dddy ya fada min yanzu, sai dai na yi kokarin moye tawa damuwar tare da tambayar abunda yake damunta da kuma dalilin ba

rin gidan da take son mu yi bayan na fara karatu a yanzu abunda na rasa shekaru da dama.

“Nana miyasa kike son mu tafi? Momy ta roke ki da mu zauna kuma karatun da na fara dainawa zan yi Nana idan muka tafi”

Hawaye na gani a fuskarta.

“Ina ganin

kamar zaman gidan nan matsala a gurin na ina ganin kamar son ki ya haddasa wata kiyayya ko kuma fada a tsakanin yan'uwa biyu, Hajiyar gidan nan ta mana karamci iya karanci ba kowa zai yarda ya zauna da irin mu ba, amman ta zauna da mu ta nuna mana kauna, b

an san miye alakar Muhseen da Aliyu ba, na san dai yan'uwane amman yan'uwanta kan da ina ne ban sani ba, bana son na zama silar rushewar wasu iyalin bayan barin nawa da nai”

“Nana miyasa kika yi wannan maganar?”

“Na baki shawara auren Aliyu ne a maha

ngar da na ke ganin ta dace da ke kuma na ke ganin kamar ba zata cutar da ke ba, na san ba ki san so na kuma ba lallai ne ki iya fahimtar komai a yanzu ba wata kila sai gaba, kina da damar zaben wanda kike ganin ya dace da ke Ataa kuma wanda kike jin ya kw

anta miki a rai”

“Miyasa kika ce haka?”

“Sayan tafiyarki islamiya, Husna ta shigo da waya tana neman na fada mata ta kin tafi makaranta, an jima kadan kuma sai Amina ta zo wayar ta miko min wai Muhseen yana son magana da ni, hakuri ya fara bani sanna

n ya fada min cewar ya hakura duk abunda zai raba kan Mahaifiyarsa da Mahaifiyar Aliyu zai iya hakura da shi, duk kuma abunda zai iya shiga tsakanin mahaifinsa da mahaifin Aliyu zai iya hakura da shi, ya fada min idan kika aureshi ba ki auri Aliyu ba, Aliy

u da iyayensa za su ga cewar ba ki kyauta musu ba kuma ba mu musu karamci ba, idan kuma kika auri Aliyu kika barshi zai hakura amman ba zai taba iya cire son ki a ransa ba, kuma yasa iyayensa ba za au daina ganin cewar iyayen Aliyu sun yi son kai ba, ya ba

ni hakuri ya fada min akwai zumuncin mai karfi a tsakaninsu, kar na bari zumincinsu ya lalace”

Na dan yi shiru ina tunanin wata kila tsoron lalacewar zumincin ne ya saka Momy ta tafi Abuja, ko da yake daman na san tana da ra'ayin zuwa tun a wacan karon

da tai min albishirin zuwa da ni.

“Amman Nana wannan abun ya isa ya saka ki ce mu bar gidan nan? Idan muka tafi ina zamu zauna? Babu mai karbar mu sai yawon rabe rabe a titi, haka rayuwar mu zata kare? Ba kowa a tare da mu kuma sai mun yi ba ra mu ci?

Kullum wani kalar kabulen muke fuskanta? Indan har za mu bar nan kamata yai ace cikin danginmu za mu koma, Nana ban san kowa na ki ba, ban san kowa na mahaifina ba, miyasa kika gudu kika dawo nan kin kasa fada min kullum sai boyewa kike bayan nima ina da

hakkin sani domin ni yarki ce”

“Ba dadi ne ya rabo ni da iyayema ba, shiyasa ba zan iya koma musu ba, na musu tuluci sai kuma yanzu na ce zan koma? Ai abun ma da kunya”

“Mi kika aikata Nana? Butulcin me kika musu?”

Shiru tai na wani lokaci tana ha

waye.

“Na yi ma iyayena budulci, kuma na gudu na barsu ina jin kunyar komawa a yanzu ina jin kunyar arba da mahaifina da mahaifiyata waya sani ko su yi min mummanar kalami bayan tafiyata”

“Mi kika yi har ya koreki?”

“Ba korata yai ba guduwa nai a

karan kaina”

“Saboda mi nana?”

“Saboda Soyayar mahaifinki, na so mahaifinki kamar na mutu ina ta ganin kamar idan zan yi rayuwa ba da shi ba zan iya mutuwa ko na fada halaka, a Masarautar mu mace ba ta zabawa kanta mijin aure sa dai iyaye su zaba mat

a, ni kuma nai kuskuren zaba da kaina kuma a ganina ba laifina ba ne idan na zabawa kaina mijin da ya fi kwantar min a rai”

“Masautarku kike ce Nana? Kin saka kaina a cikin duhu ban gane ba”

“Ba zaki gane ba Ataa ba lallai ne kowa ya yarda ba balle h

ar a iya tsayawa a gane, kowa yana ganina a wulakance a kaskance amman ni jinin sarauta ce ni kadai ce ya mace a gurin Sarki Bashiru Muhammadu, ni kadai ce Gimbiya Nana Asma'u a duk fadin masarautar Agadez”

Ba zan na kasa yarda da abunda Nana take fada

min ba, amman tabbas labarin nan abun rikitarwa ne.

“Amman Nana muka kare a bara?”

Na tambaya cike da zakuwar son jin labarinta. Numfasawa gai sannan ta ce



Yankin Agadez shi ne ya fi kowanne yanki girma a Nijar, yankin Agadez ya hada da h

amadar Tenere da Bilma da kuma yankin Air mai cike da tsaunuka. Mafi yawancin jama'ar yankin Abzinawa ne, akwai kuma Tubawa da Fulani da kuma Hausawa, mahaifina shine sarkin Agadaz, babban sarki ne mai tari dukiya da kaddarori da mu kan mu yayansa ba za mu

iya fayyace ta a lokaci daya ba, mu goma shar tara mahaifinmu ya haifa a dakinmu mu bakwai ne, mahaifiyarmu ita ce uwargida, bayan ita yana da mata biyu, amman ni kadai Allah ya ba shi mace duka sauran maza ne, na taso a cikin wani irin gata marar misaltu

wa, kasancewa ta mace sai ya zama ta ko wane bangare ina samun kulawa, bangaren Mai martaba ba, yayyuna maza har ma da kanena maza idan wani abun burgewa na mata suka gani sai su siyo min, domin ni ban san taso a gidanmu na san wani wai kiyaya ki yan ubanc

i ba, dukanmu idan ka ganmu zaka dauka uwa ta haife mu, boyona ake bana fita ko'ina sai idan makaranta ne ko wani muhimmin abu, karatun addinin ma malami aka samo a gida yake koya mana komai, a lokacin da na gama karatu matakin na biyu, sai mahaifina ya ka

i ni faransa domin ci gaba da karatuna, a lokacin ban iya komai ba sai faransanci da buzanci a wacan lokacin, ina dawowa a duk lokacin da hutu ya samu sai dai na kan yi watanni kamin na dawo gida, a wata dawowa da nai sai na samu masarautar mu ta yi sabin

gyare gyare cikin har da daukar sababin ma'aikata mahaifinki na daga cikin ma'aikatan da aka dauka, ranar da na sauka masarautar mu mahaifinki ne ya bude min mota”

Ta yi shiru na wani lokaci sanna ta cigaba.

“Yana kyau sosai kamar ki, tun a farkon g

anin da nai masa na ni ya kwanta min a rai, duk kuwa da kasancewar ban san soyayya ba, saboda mahaifina baya bari wani namjin ya rabe, saboda mazan gidan ma ma zabin mata ake musu balle kuma mata, amman a lokacin da na ga mahaifinki sai ya shiga raina sosa

i na kamu da son shi, ba kasafai na ke fitowa a harabar masarautar mu ba, amman zuwan mahaifinki sai na fito na zauna nai ta kallonsa ko kuma na kuma na rika lekensa, ina yin duk wani abu da zai kusantar da ni a gareshi, idan lokacin zuwansa yai be zo na d

uk sai na bi na damu, har wata na shirya fita ta musamman zuwa gidan gonar Mai Martaba da sunan shakatawa, ni da kaina na zabi wadanda za su raka ni, a ciki na za bi mahaifinki, mutumen ne mai far'a da son mutane, sai dai yana tsoron ko da kallona yai kasa

cewata yar saurata, sai dai na yi da jansa a jikina ina nuna masa kauna, ya labarta min yan'uwana da kowa na sa da ke garin Agadez, wasa wasa kauna ta shiga tsakaminmu amman a boye bana bari a sani,  ina daf da komawa makaranta Mai martaba ya gabatar min d

a wani dan aminsa atsayin mijin da zan aura idan na kammala karatuna, a lokacin ne na juyawa Mai martaba baya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login