Showing 162001 words to 165000 words out of 237425 words

Chapter 55 - ZAKI COMPLETE

yan'uwa, Amina ce kawai bata nan kowa sai tambayarta yake sai a fada musu tana can tare da Amarya, sai dai ba a fada musu inda Amarya take saboda Momy ta fadawa su Husna da Siyama cewar bata son a damu Ataa domin bata san da daur

in auren yau ba kuma bata saba ba, ba karamin aikinta ne ba ta sakawa mutane kuka.

ALIYU POV.

Da kansa ya raka wasu friends dinsa airport yana ta musu godiya cikinsu kuwa har da Kamal, sai dai ya kasa sakewa yana ta jin kunyar Aliyu har sai da ya g

a Aliyun ha wayance kamar ba shi ba, ko kuma ya manta da abunda ya faru sannan shi ma ya saki jikinsa har yai ma Aliyun sallama su kai shaking hands.

  A  hanyar su ta dawo gida tare da Nasir yake driving yana sokonar Aliyu.

“An daura auren nan dai h

ankali ya kwanta”

“Wallahi kuwa yanzu hankalina a kwance yake fes ba ni da wata matsala malam”

“Ango ango angon da ba Amarya”

“Inji uban wa?”

Nasir ya kyalkyale da wata mahaukaciyar dariya wacce ta saka Aliyu da kansa shi ma ya dara.

“Ai kas

an dai Momy ba zata baka amarya nan yanzu ba ko? Sai ta girma”

“Girma? Ta girma a gidana na yarda dai ba zata tare a yau ba”

“Kuma daidai ne ace yadda ka sha shaddar nan ajima a kai maka amaryar ka”

“Na rantse da Allah kau, Nasir kai mugu ne Wall

ahi”

Nasir din ya sake saka masa dariya har da buga sitarin motar. Aliyu yai murmushi yana cire hularsa ya shafa kansa, sai a yanzu yake jin cewar lallai yayi dacen auren Ataa daman yana son yan latsu wato karamar yarinya kamarta wance bata iya komai ba

ta san komai ba bata waye ba a komai ba, kuma bata taba soyayya ba, he know littafinsa ne zai bude a kwakwaltar da kuma zuciyata domin ya san duk abunda ya koya mata shi zata haddace ya zauna a kanta.

   A harabar gidansu Momy Nasir ya faka motarsa ya ri

ga Aliyu fita ya shiga ciki domin gaisawa da Momy daman tun da ya diro garin be leko nan ba, kai tsaye na nufi gurin abokinsa, daga can suka nufi gurin daurin aure kamin su soma hidimar abokansu.

  Aliyu na kokarin fita motar wayarsa tai vibration alamar

kira, ciro wayar yai daga aljihunsa sai ya ga bakuwar number yar waje saman screen din wayar na nuna masa ana masa kiran ne daga Dubai. Kai tsaye ya fahimci cewar mai kiran tasa ba kowa ba ce face Rahma. Murmushi yai ya danna picking ya kafa wayar a kunne

.

“Hello Dear ya Dubai? Hope hutun yayi miki dadi?”

“Aliyu ka yi aure?”

Ta tambaya a sanyaye gabanta sai faduwa yake tana son ya amsa mata da capital NO.

“Yes Yau din nan aka kara dora min wani nauyi da kuma hakki, daraja ta ta dagu daga mai m

ata daya zuwa biyu”

“Aliyu?”

“Ana wasa da aure ne Rahma? Ai kin san ko zan miki wasa da komai ban da aure ko?”

“Aliyu ina nufin aure na sunna a daura maka irin wanda aka mana”

“Irin shi akai mana da kanwarki Aisha a yau”

“Aure fa Aliyu? Wall

ahi ka ci amanata ka cuce ni Aliyu ba zan taba  yafe maka ba, tun ina da rai zaka fara nuna min hakinka ba ma sai na mutu ba?”

“Wacce zata iya zaman aure ta kula da mijinki kawai na aura”

Ta tsinke wayar ba tare da ta sake cewa komai ba shi kuma ya m

aida wayar aljihu ya nufi cikin gida. Yana shiga wasa da dariya zoyata tsakaninsa da tabansansa ya tashi sai dai duk yadda suka tsarge shi sai dai yai dan murmushi baya cewa komai, daman can haka yake indai ya hadu da abokan wasa sai dai yai murmushi ko ya

r dariya kadan idan akai wani abun.

  After sallah magariba Nasir ya shiga gari domin ganawa da wasu friends dinsa. Aliyu kuma yana gida gurin Momy sai tunanin inda aka kai Ataa yake, domin ita kadai ce abunda idonsa ke son gani a yanzu, muradin zuciyars

a. Amman baya jin zai iya tambayar kowa ina Ataa ai da kunya. Sai dai ya duba yaga duka sisters dinsa suna nan ban da Amina dan haka ya tambaya.

“Ina Amina?”

“Wai tana can tare da Amarya yau duk abunda akai ba da ita akai ba”

Wata cousin sister d

insa ta fada, a take ya mike tsaye ya fito harabar gidan ya kira Amina.

“Hello Ya Aliyu”

“Kina ina?”

“Ina ina ina kebbi”

“Wasa na ke da ke?”

“Ya ina sama road”

“Ni da Ataa”

“Aisha... Anty Aisha”

Ta kara da Anty gaba daya. Ya san mu

tane biyu ne a sama road Mama Zuwaira wato kanwar Momy sai kuma Aminiyarta Hajiya Ramatu.

“Gidan wa?”

“Idan Mama Ramatu, amman Momy ta ce karna fadawa kowa inda muke har da kai”

Ya katse wayar ya ya koma cikin falon dan karbo keys din motar Momy

domin ya baro tashi motar da duka keys dinsa a main house. A falo ya tsaya ya aika Siyama ta karbo masa key motar Momy, sai Samira ta mika masa nata.

“Ga tawa idan fita za kai”

“No”

Sai da Siyama ta karbo masa na Momy sannan ya fice daga falon ya

nufi motarta ya shiga sai da ya cire babbar rigarsa ya jefa seat din baya sannan yai ma motar key ana bude masa gate ya dauki hanyar sama road yana ta tsara yadda zai ce idan ma yaje, daga karshe yai yanke shawarar tsayawa a waje ya kira Amina ya ce ta ma

sa dabarar fitowa da Ataa.

ATAA POV.

Na kasa yarda cewar an daura min aure a yau ai ba yau bane gobe ne Saturday.

“Ko dai ba ni ba Amina ba sai gobe ba”

“Yau akai Daddy ya canja sharawa ne kawai dai ba a fada miki ba ne, amman an fadawa Mama

cewa da Nana jiya da dare”

Rungume hannayena nai ina jin komai kamar ba gaske ba, murna zan yi ko kuka sai na rasa na farawa, Amina kan sai murna take har da nuna min hotunan daurin aure da akai yana tare da friends dinsa. Ni dai har bana iya gani da k

yau na zama kamar wata dabam ba ni ba, duk wani abu da akai a can gidan sai da Momy ta dibo ta aiko mana, ni dai ko wanar ban iya ci ba yunwar rana ma sai ma nemeta na rasa, sai yanzu na gano dalilin sa a kawo ni nan da Momy tai. Lokaci zuwa lokaci Amina t

ake mita wai ita kadai ce a nan sauran duk suna can suna da hidima. Da yamma Hajiya Ramatu ya hada min ruwan wanka mai kamshin gaske ta sa aka kirana na shiga bandakinta nai wanka ina fitowa ta ba ni wani bakin lace na saka ta fesa min turare sannan ta zau

nar da ni a dakinta ta zubo min tuwo ta kawo min wai na ci.

“Na koshi”

“Daure dai ki ci ji idonki duk ya fada tun karin safe fa”

A dole na saka hannuna na soma ci ba dan ina jindadin tuwon ba domin ni ko sinadin miyar ba na ji, aure kawai na ke t

a tunani wai an daura min aure, ji na ke kamar na saka kuka kuma babu damar shi gaba daya na ji na damu kuma ba damuwa ba, na saka sakewa a gidan kuma bana jin zan sake a ko'ina ma.

  Bayan sallah magariba ina zaune dakin ni kadai sai ga Amina ta shigo t

a matso kusa da ni tana min magana kadan kadan.

“Ta so ki rakani wani guri kamin Mama Ramatu ta dawo”

Da sauri na tashi daman zaman dakin ya isheni ina nema inda zan sha iska na ga wasu abubuwan ko zan sake. Hijab ta dauko ta bani na saka daman ita

akwai veil a jikinta sai kawai ta rika hannuna muka fita sai leke leke take kar Hajiya Ramatu ko yayanta ko wasu yan gidan su gamu, muna kawowa babban falon Wata yarinyar Hajiyar ta ta ganmu.

“Ke ina za ki je da ita?”

Amina tai mata alama da tai shir

u kai Hajiya Ramatu ta ji. Ta ja hannuna muka fice daga falon muka bar yarinyar tana dariyar da ban san dalilinta ba. Gaba daya muka fice daga gate din sai da muka yi dan nisa muka kawo gurin wata mota sannan ta tsaya jikin motar ta bude min front seat.

“Shiga”

Kin shiga nai hango Aliyu a ciki rike da wayar da ke haska fuskarsa yana kallona. Amina bata tsaya bin ta kaina ba ta juya da sauri ta nufi hanyar gida, bude motar Aliyu yai ya fito ya zagayo inda na ke, na yi zaton ko motar zai saka ni sai na

i saurin rufe gambun motar na juyo na fara takawa sai ya sha gabana yana murmushi. Takowa yake ta yi ina jin baya yana matsowa har na isa jikin motar gabana sai faduwa yake ban taba jin kunyarsa da tsoron a raina kamar na yau ba, domin duk wani tsoro da na

ke masa na gudun duka ne ko ba cin rai a yanzu kuma ban san na minene ba. Matseni yai sosai har ina iya jiyo numfashinsa kamar yadda yake jin nawa sai nai saurin rufe idona gam, hannayensa ya saka ya kama hannuna ya saka yatsunsa cikin nawa, dayan hannun m

a haka yai masa sannan ya jinginar da fuskasa jikin tawa fuskar, hancina da na shi suma goga juna, goshinsa da nawa a hade ya lips dinsa kuma a saman nawa, numfashin da nake fitarwa yake shaka idan ni kuma zan shaka sai ya fido da nasa na shaka a haka muka

dauki tsawon lokaci muna musanyar numfashi, jikina sai rawa yake sosai domin ba a taba min haka ba, sanyi na ji a kumatuna, idanuwana na bude sai gashin idona ya taba nasa, na yi zaton shi ne yake hawayen ashe ni ce, a hankali na ji lips dinsa a kasan ido

na yana sumbatar inda hawayen nawa suke taruwa.

“Ali...Al.... ”

Na kasa kiran sunansa balle na ce ya daina, sulale nai kamar zan duka kasa sai sai yai min masauki a kirjinsa ya rumgume ni tsantsan ko motsin bana iya yi, kaina ma saitin zuciyarsa ina

jin yadda take bugawa da sauri. Sai da aka  fara kiran sallah isha'i sannan ya sake ni ya leki fuskata sai kuma ya kama hannuna ya dora a kirjinsa. Ya saka dayan yana murza yatsuna a hankali sai kallon fuskata yake. Ni kuwa numfashina sai gargada yake kam

ar zai fita daga jikina shigarsa ma daker ne, saurin lumashe ido nai na yi sai na ji sanyin yawunsa a lips dina, halshensa ya saka a cikin bakina, ba tsosar lips dina yake ba ba kuma tsutsa zai yi ba, a tsakanin lip din kasa da na sama ya zira halshen yana

goga min dogon hancinsa a hancina. A take na fashe fa kuka saurin dagawa yai da kansa ya matsa baya sai ta juyar da ni ya jinginar jikin motar ya kwanto bayana ya rumgume ni.

“Wallahi ina cikin farinciki Babyna, ban san yadda zan misalta miki ba, ban

san yadda zan fada miki ba”

“Hajiya Ramatu tace kar na dade”

Da sauri ya daga daga jikina ya juyo da ni ya rike kunkuruna.

“Ta san kin zo?”

Na gyada masa kai sai ya shafa kansa da dayan hannunsa.

“Kai Amman Amina wawuya ce”

Kumatuna ya su

mbata da saman hancina sannan ya ce min.

“Wuce ki je”

Yana ba ni hanya na fara sauri kamar an biyoni har tashi faduwa nai. Da hawaye na shiga gidan ban san da hawayen ba sai da Amina ta tambayi abunda na ke yi wa kuka sannan na tuna da zaman hawayen

a fuskata, saurin sharewa nai na dan turo baki kamar an min wani abu.

   Har muka kwanta a dakin da Hajiya Ramatu ta bamu ni da Amina ban daina jin jikina na rawa ba, ina ta mamakin abunda Aliyu yai min sai kyamar bakina na ke saboda halshen daya saka m

in a ciki daman da na je alwalar isha'i sai da nai ta wanke bakin da amma ban daina jin kyama ba.

   Washe gari muna gama sallah asuba Aliyu ya kira Amina a waya ta ba ni, ni kuma da na karba sai na saka cewa komai.

“Good morning Babyna batar kin tash

i lafiya”

“Lafiya kalau”

“Mashallah, Amaryata mai tsada”

Na ji kunya ta lullube ni kamar ina gansa.

“Ki ci abinci ki koshi kin ji?”

Na gyada kai ba tare da na amsa ba, sai ya ji yayi murmushi mai sauti.

“I love you....”

Ya fada kamar

mai rada. Sannan ya kashe wayar, ni dai mamaki ya kasa barina gaba daya ka kasa yarda cewar Aliyu ne.

Misalin takwas na safe a kawo mana abincin karyawa kala kusan uku ni dai dankalin kawai na ci na sha ruwan sanyi domin ko tea din ban ji ina shawa'awar

sha ba. Ina kokarin cire tufafina na shiga wanka Amina ta miko min wayarta wai Momy ce.

“Hello Momy ina kwana”

“Lafiya kalau Aisha kin tashi lafiya”

“Lafiya kalau”

“Mashallah kina bukatar wani abun ne?”

“Ana mana komai a nan”

“Masha-Alla

h haka na ke so, sai anjima da dare za ku dawo gida kinji? Amman yanzu ba ri a akaiwa Nana waya ku gaisa”

Na amsa da to, haka na rike wayar har aka kaiwa Nana ina jin muryarta sai na ji wani farinciki ya cika ni cikin far'a muka gaisa da ita sannan na m

ikawa Amina wayar.

Kamar yadda Momy ta fada ban mu koma gida ba sai da dare na yi zaton direba zata aiko ya dauke mu ashe Hajiyar ce da kanta zata kai mu, bayan ko wace awa biyu sai Aliyu ya kira wayar Amina ya ce ta ba ni tun tana dauka tai magana har t

a kai idan ya kira sai dai kawai ta dauka ta miko min, tambaya yake wai ko ina bukatar wani abun sai na ce aa sai ya tambaya na ci abinci na ce masa ce daga haka kuma sai yai shiru yana sauraren numfashi har an wani lokaci sannan ya kashe. Ko da muka shiga

gidan babu kowa sai wata budurwa da kuma su Siyama da Husna da gudu suka zo suka tarbe ni Momy kuma na zaune saman kujera tana kallona fuskarta da murmushi. Zaunar da ni sukai suna ta rumguna suna ja min kumatu Husna na ce min Amarya.

“To a kyale ta ha

ka nan taje ta ga Mamanta haba”

Momy  ta fada. Siyama ta rika hannuna.

“Muje na rakanki”

Sai muka fito tare da ita tana rike da hannuna ni dai har Siyamar kunyarta na ke ji balle kuma Momy, Nana ma da zanje gurinta sai ma soma jin kunya kamar ba

zan iya zuwa ba.

MOMY POV.

ataa na ficewa daga falon ita da Siyama Momy ta mike tsaye tare da Hajiya Ramatu suka nufi dakinta, Hajiya Ramatu na mata ya gajiyar biki.

“Alhamdulillah”

Momy ta fada tana zaunawa saman gado Hajiya Ramatu kuma ta

zauna a kujera. Sai da suka fara firar daurin aure da taron da akai wanda Momy bata sa ran za'ayi ba sannan Hajiya Ramatu ta ce.

“Ai kowa yayi mamakin jin auren daga sama, amman dai sati na sama za a kai masa matarsa ko?”

“Aa ba yanzu ba ai, yarinya

r ma da yanzu ake son ta fara makaranta? An dai yi auren ne kawai saboda hankalin kowa ya kwanta kuma a san mijinta kin ga ba wani zancen wane na so wane na so”

“A a Wallahi karku tauye masa hakki, yaushe rabon ma da a daurawa mutum aure kuma Amarya bat

a tare a ranar ba? Ai bar wannan yayi ko a kauye, balle wani diban shekaru a gida? Wane namijin zai daukar miki haka?”

“Ai ya san da maganar karatun na ta tun ba yau ba”

“to karatuna yana hana aure ne? Ai aure baya hana karatu kuma karatu be hana aur

e, tai karatu tana karkashin kularwarsa ai zai fi dadi saman da tana gidanku abun ai be ma burge ba, karki biyewa kowa ki bar mata ta tare dakin miji kar ma a ja abu da sauri”

“Haba Hajiya komai fa ba a shirya ba”

“Shiri yanzu wani wahala ne da shi?

Lefe ne ko tana dakinsa zai iya mata, kayan daki kuma rana daya za a iya siyowa indai a kasar nan ne, sai dai dan gyara gida da fenti ko kuma ya koma sabon gidan Alhaji da ya gina a wurno road ba dole sai an tsaya gina wani ba”

“Ai ni bana son ya raba m

usu gida da Rahma, kara dai ya hade su ya zauna da su guri daya”

“Har kin tuna min da ita, wai ta ji an yi auren nan ne?”

“Wallahi ban sani ba amman ba zata rasa ji ba tun da yan'uwanta ko matan abokan Aliyu su fada mata kin san tana dubai fa har yan

zu”

“Haba dan Allah ko dan wannan be isa ya saka ki bar ya tare da matarsa? Ai ko dan wannan haushin ya isa ya saka ki barta ta tare, zaman gida na me kuma? Yanzu zamanta a nan tashin hankalinsa ne fiye da ba a daura auren ba ma”

“Hajiya yarinyar nan

bata iya komai ba bata san komai ba ko girki bana jin ta iya, ga kuma karatun da take son yi”

“Karatu ai ana yi a gidan miji ni ba da aurena nai HND

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login