Showing 189001 words to 192000 words out of 237425 words

Chapter 64 - ZAKI COMPLETE

/>
Na amsa har lokacin hawaye na sauko min.

“Ya Aliyu ya ce na tashe ki ki yi sallah magariba ki ci abinci idan zazzabi be sauka ba za ku je asibiti”

Sai da tai maganar na tuna da cewar da yamma na kwanta, ashe har magariba ta yi ban sani ba, lalla

i na dan yi kwanan da nauyi.

“Ki fada masa na ji sauki”

Na amsa ta ina gashi na nufi bandaki da yin alwala so na ke nai sallah sannan na saka Aliyu ya kira min Momy ta bawa Nana mu yi waya, na fara yi mata wannan albishir din kamin kowa ya mata domi

n an san ba za a je daukarta a yau ba idan ma anje yau sai gobe za su iya ko kuma cikin dare, waya sani ma ko za su tsaya tsaya jiran jirgi kuma ace babu jirgin sannan na da wasu hours. A gagauce nai alwalar ina fitowa sai an samu Aliyu zaune a kasa Intees

ar na jera mana abinci shi kuma idonsa na kaina kamar zai cinye ni.

“Ya jikinki”

“Na ji sauki, Aliyu idan mun yi sallah za ka kira nin Nana?”

“Yes amman sai mun fara cin abinci tukuna”

hijab din Zee na saka nai sallah har yai na gama na yi add

u'a idon Aliyu na kaina, kamin na juyo har ya bude fular tuwon ya soma zubawa a a plate, ina juyowa ya saka spoon ya fara diban abincin ya bani, kadan kadan na ke ci saboda warin miyar nake ji daker ma na ke iya hadewa a take warin manjan ya daki hancina s

ai na ji kamar zan yi ama da sauri na rufe bakina na nufi bandaki, shi kuma ya taso ya biyoni ina sheka aman yana shafa bayana yana min sannu cike da tausayawa.

*Z A K I -it's not free, pay 300 to 0314795884 Abubakar Gt bank, then send the evidence

via 08036126660*

*AG cera ya zo domin ya temaki garkuwan jiki da kuma lafiyar jiki. Sinadari ne wanda ze magance matsaloli da dama wadanda suke hana garkuwan jiki aiki yadda ya kamata ko kuma yake rusa garkuwan jikin ita kanta.*

*Cututtukan zamani d

aban daban sun sa mutane gaba kuma magance su yana da wahala; irin ciwon Sugar, hawan jini, ciwon sanyin kashi, ciwon gabobi da sauran su. Haka ma cutukka irin wadanda suka shafi fatar jikin wadanda sun hada da kyasfi, pimples, takurewar fata, rakainuwar f

ata da kuma haske da kyallin fata duka ana shan AG cera kuma yana temakawa wajen magance illolin nan. Mutane masu fama da rashin karfin jiki wajen kwanciya da iyali da kuma mata masu fama da yawan ciwon mara lokacin al'ada ta karshen wata suma baa bar su a

baya ba. A takaice dai AG Cera yana temakawa wajen magance cuttukka daban daban wadan ke damun mutum. Domin karin bayani ku tuntuni mu a wannan number +60167474649 ko kuma ku ziyarci shafin mu http://agnutritioninternational.com.*

Sai da nai aman na gama

sannan ya zuba min ruwa na wanke baki ya fito daga bandakin. Inda na aje Hijab din dazun ya nufa ya dauko ya zo kusa da ni yana kokarin saka min.

“Saka muje asibiti”

Na bata fuska domin har ga Allah bana jin komai a yanzu, bana jin wani ciwon kai k

o wani jiri da zafi jikin kamar na dazun.

““Wallahi bana jin komai Aliyu, aman ne kawai kuma shi ma saboda miyar ne”

“Wani abu kika gani a ciki?”

“Aa bana son miyar ganye dai?”

Fuskar mamaki yai ni kaina ina mamakin kin shan miyar ganye da na

ke bayan tana cikin miyar da na ke so, gudun kar Aliyu ya zargi ko bana son cin abincin gidansu ne yasa na ce.

“Ba komai yanzu ai na daina jinsa, daman warin manja ne kuma ya daina”

Na nufi gurin kular abinci na zauna ya saka hannu ina ci ahankali i

yakar dauriya nayi domin har ga Allah yau dai bana son warin manjan nan a kusa da ni wata kila saboda zuwan da mu kai a Las Vegas ne dan sabon da nai a can na wata daya yasa na fara mantawa da abincin naija.

“Aliyu ina son tea”

“Okay”

Ya tashi ya

fice rike da wayarsa, yana fita nai saurin nufar bandaki na amayarda da dan abunda na ci na tuwon na wanke bakina na dawo, jinginawa nai da gadon, ina ta tunanin Nana da yadda za tai idan tai arba da mahaifinta.

Ba a wani dade ba sai ga Aliyu ya shigi d

auke da mug ya zauna kusa da ni ya kai min tea a baki, kadan na kurba shi ma na ji bana sonsa kuma bana son na nuna masa kar yace dole sai munje asibiti, a dole na daure na hanye rabin myg din sannan na kawar da kai sai ya aje kofin ya janyo ni jikinsa ya

kwatar ya ciro wayarsa yana lasawa.

“A kira miki Nana ko?”

Na gyada kai. Be ce min komai ba sai da ya kira Momy suka gaisa ya bani muka gaisa sannan ya sake karba ya ce ta bawa wani a kaiwa Nana wayar ina son magana da ita, yana rike da wayar har ak

a kai mata ina jin lokacin da suke gaisawa Aliyu har wani kasa yake da kai kamar ba shi, lokacin daya miko min wayar sai ya tashi ya fita daga dakin ya bar ni kadai.

“Nana kina nan lafiya?”

“Lafiya kalau kun dawo lafiya?”

Ina jin yanayin muryarta

na san ba kafiya ba, muryarta ya nuna tana cikin damuwa da kuma alamar kamar ta yi kuka ma.

“Lafiya Kalau, Nana mun dawo muna Abuja”

Ta yi shiru bata ce komai ba.

“Nana na hadu da Mai Martaba Sarki Agadaz”

Nan ma bata ce min komai ba.

“N

ana”

“Naam”

Ta amsa min cikin kuka.

“Nana kike yi?”

“Idan ban yi kuka ba Ataa mi zan yi? Yanzu haka Yayan yayuna suna nan tare da ni gobe tun da safe sun ce za mu wuce Abuja shi ya bukaci a azo da ni”

“Nana har sun iso? Na dauka ma ba ki ji

ba”

“Da yamma suka zo, amman har yanzu ina ta ganin kamar ba gaske ba, wata kila sai idan na yi arba da shi zan yarda, wata kila ya yafe min wata kila kuma wani abun ne dabam zai fada min, hakika ina kaunar haduwa da mahaifina ina kaunar saka shi a ido

ne ko da kuwa idan na je tsine min zai yi, amman Ataa har yanzu ina jin kunya da nauyin abunda na aikata”

“Wannan na wuce Nana, ba a iya gyara abunda ya riga ya bace sai dai a tari gaba, ni kaina ina fatar kuma ina tunanin yafiyarce domin ya kirani da

jikarsa, jininsa diyar diyarsa, Nana na jidadin ganinsa ko da kuwa wulakanta ni yai ya tozarta ni zan yi farincikin ganin Kakana bayan ke da Lukman da Baba yau ba kara ganin wani wanda yake jinina”

“Allahu Akbar”

Shine abunda ta fada sai ta fashe da

kuka ni ma kukan na ke, mun dauki tsawon lokaci a haka sannan na sauke wayar jin kamar kukan zai yi ma Nana yawa na aje wayar kasa ba tare da na kashe ba. Bayan sauke sallah isha'i Aliyu ya dawo dakin ganin yadda fuskata da ido na sukai ya san kukan nai da

man haka na ke idan nai kuka abun baya boyuwa ga farin daya mutum.

“Idan har Mahafin Nana ne suka hadu da shi kamar yadda kika fada be kamata ace kina ta damun kanki da kuka kamar haka ba, a tunani farinciki ya kamata ki yi”

“Wani farin cikin Aliyu

ya yi har sai an koka, taya kake tunanin mace da aka haife ta tun davta tashi bata san kowa na ta ba, rana tsaka ta hadu da kakanta kai tsammanin murna kawai za tai? Mutumen da ganinsa a tare da Nana shine yankewar zubar hawayenta kuma farincikinta, idan h

ar zai yafe mata ya karbe a yadda take yarsa Aliyu ni ma zan koma ya kamar kowa, mai gata ba kuma gata na naira ba gata na yan'uwan uwa da na uba a tare da ni”

Zaunawa yai kusa da ni daman tun da muke maganar a tsaye yake ni kuma ina zaune saman carpet

din da nai sallah.

“Kin ce ba ku da kowa a nan, kin ce ba ki san kowa na ki ba tun da aka haife ki, taya kika gane cewar kina da alaka da wannan mutumen? Babyna mi ya raba ku da danginku? Na dade ina son nai miki wannan maganar amman tunanin sakaki a d

amuwa ko Mama (NaNa) yasa ban cika damunki ba, kuma ina da burin ko da tsawalla miki da sanin hakan sai na aureki saboda kar na ji wani abu da zai iya zama sanadin da wani a familynki ko nawa zai iya hanani aurenki, na aure ki ba tare da sanin kowa na ki b

a sai dan nuna miki tsantsar kauna ni da Momy, Wallahi Ayusher ko da daga sama kika fado zan aureki ba tare da damuwa ba, saboda ke na ke kauna ba wani abun daya shafi dangantarki ba ko kuma asalinki”

Kallonsa na ke hawaye taf a idona wata irin kalar ka

unarsa da begensa ne ke shiga cikin raina. Hakika Aliyu yayi min abunda ba kowa ne ke yi ba, auren mace da baka san asalinta ba, ko da dan kyauna Aliyu ya aureni yayi min hallacin tun da be taba bayyana hakan ba ya bari a cikin ransa kuma be taba nuna min

ba.

“Ko da ka tambaye ni asalina a wacan lokacin ko kuma anan gaba idan har wannan abun be bayyana ba, ba zan iya fada maka ba, saboda bana son bayyana abunda Nana ta fada min a matsayin sirrin wanda na san jinsa a gurin wani zai iya haifa mata da mats

ala ko kuma damuwa”

Hannunsa ya kai ya riko nawa.

“Kina da karancin shekaru amman kina da wayo da hikima akan dukan abunda ya shafi mahaifiyarki, hakan na da kyau kaunarki na ta karuwa a raina ta ko'ina”

Dan murmushi nai ina hawayen da suka ji su

tsaya min. Sai ya jani jikinsa ya rumgume ni kuma na lafe abuna kamar ba a bangaren Ammy muke ba, domin na fara sabawa da yanayinsa a yanzu.

“Ba ni labari ya kai Mama ta rabu da danginta”

Kamar mai karanta labari haka na jera masa yadda komai ya fa

ru kamar yadda Nana ta fada min. Ya tausaya mata matuka kuma ya nuna min jindadinsa da gwarin guiwar cewar Mai Martaba sarkin Agadaz zai yafe mata ta koma cikin danginta ni kaina na tabbatar da hakan domin na lura da yadda ya nuna damuwarsa da ita.





Za mu je mu yi ma Mama Fulani sallama sannan mu wuce gida”

Kasa nai da kaina alamar bana son zuwan can. Sai ya mikar da ni tsaye.

“Babyna no matter what Mama Fulani zata miki dole ne ke yi respecting dinta matukar kina respecting din Momy da kuma ni



Ban ce masa komai ba, domin ba zan iya fadar wata mummunar kalma akan babban mutum kamar mama fulani ba, ba kuma zan iya aibanta dan'uwan Aliyu a gabansa ba, saboda mijina ne kuma ya nuna min kauna be kama na ci zarafin wani dan'uwansa a gabansa ba ko

kuma na fadi wata maganar wacce zata sosa masa rai, duk kuwa da kasancewar ban san alakar da ke tsakaninsa da Mama Fulani ba, ba zan taba son Mama Fulani ba har abada saboda irin kiyayyar da ta nuna min da kyama ita da yayanta sai dai hakan ba shi yake nu

fin na nuna a gaban Aliyu ba, taya zan kauna ci macw da ya kirani da mahaukaciya, mayya, yar talakawa, yar matsiyata, tai min korar kare a gidan nan, ta hanani taba abun gidanta abinci ma sai da na tara dankwalina ta zuba min, daga baya ta ware min komai n

awa dabam kamar wata karya, matar da ta mareni na suma saboda kawai ina rokon ta bar ni na yi mata aiki ta biyani na nemawa mahaifiyata magani? Har abada kuma har duniya ta hade ba zan taba manta wannan ba.

Ba ni da zabi daya wuce na bin umarninsa, a d

ole na bi yo bayansa muka fito tare daga dakin Zee muka sauko kasa inda Ammy take zaune, gaba dayansu kallona suke har Ammy irin kallon na kamar mamaki.

“Wani sakamako sai Allah Aliyu, ka auri yarinyar ba dan ka san kowa nata ba, ba dan komai na ta ba,

sai ga shi Allah ya maka sakamako da inda baka yi tsammani ba, hakurin da kai da zama da Rahama Allah ya baka wacce ta fita komai”

Kamar yadda suke mana kallon mamaki haka ni da Aliyu muke musu shi jin irin maganar da ke fitowa daga bakin Ammy. Zaunawa

Aliyu yai a kujera ni kuma na zauna kasa inda Humaira take zaune kasa.

“Shiyasa ba a son ka wulakanta mutum ba ka san abunda zai zama ba nan gaba, kuma ba kasan da inda zai iya taimakonka ba, ba dole sai babban taimako ma wani ko alfarma yai maka ya ba

ka ruwa ka sha ai ya jidadin a lokacin da kake jin kishi, waya zai tsammanci ke din jikar babban mutum ce, har ki yi aiki a gidan nan? Ni abunda ban gane ba wai kin san cewa Sarki Agadez Kakani kuwa ko kuma sai yau? Abbah ku ma daya fada min wannan maganar

shi kanshi mamaki yake domin abun ya dore masa kai sosai”

Ammy ce dai take wannan maganar tana ta kallona. Aliyu ya kalleni sannan ya sake kallonta ya ce.

“Ta sani, amman ta yi shiru saboda mahaifiyarta bata son maganar”

“Mahaifiyarki ta yi dacen

ya Ataa, da baki gudu kin koma cikin dadi kin bar a nan ba, da kuma ba ki saka mata ido har ta wulakanta ba Allah yai miki albarka”

Gaba daya suka amsa da amin, ni kuwa tawa amin din a zuciya take, ina jindadin Ammy tun a wacan zaman da nai tana nuna m

in kauna bata taba nuna min kyama ko kyara ba kamar Mama Fulani, haka ma Muhseen be taba kyamata ba shiyasa na kasa mantawa da shi a zuciyata halinsa kamar na Ammy ne idan ma ba dan fuskarsa da sanin cewar Mama Fulani ce ta haife shi ba idan ka ganshi zaka

tsammaci dan Ammy saboda yanayin halinsu na far'a da son mutane ga kuma marhabun da kowa.

Misalin tara da yan mintuna muka fito daga bangaren Ammy muka nufi bangaren Mama Fulani, kamar yadda nai wacan karon wannan karo ma baya baya na tsaya Saboda tu

nanin irin kallon da zata min ko ta fada min wata maganar marar dadi. Shi ya tura kofar falon ya shiga sannan ni ma na shigo babu kowa falon sai tv da ac da ke ta aikinsa. Kai tsaye ya nufi upstairs hanyar dakinta ni dai ina biye da shi har muka isa cikin

dakin da na ke sharewa na yi mopping amman a da. Ba Mama Fulani kadai muka tarar ba har da Rukaiya da Maryam da Baby suna zaune dakin, suna ganinmu sukai tsit da alama wata maganar suke tsaka da tattaunawa, ina daga bayan Aliyu ban karasa shigo sosai cikin

dakin ba, sai ya matsa gefe ya matso da ni kusa da shi yadda zan bayyana tsundun a cikin dakin. Aiko a take Mama Fulani ta sako min ido tana min wani irin kallo ba na lafiya ba, ba kuma zan bayyana dalilin kallon ko manufarsa ba.

“Mama za mu wuce gida



“To Aliyu sai da safe”

Ta fada amman idonta na kai har lokacin, sai Aliyu ya kalleni yai min magana kadankadan kamar mai bawa yaro umarni ko kuma mai koya masa abunda zai ce.

“Ki ce mata sai da safe Mama”

“Mama Fulani sai da safe”

Na fada

kamar yadda ya ba ni umarni sai tai saurin kawarda fuskarta daga barin kallon nawa da take na tsawon lokaci, ba kuma kawarwa irin ta tsana ko kyama da tsangwama ba, irin kawar nan ta kamar mai tunani ko kuma wanda ya rude ko yake jin kunyarka. Ni na riga j

uyawa na fito daga dakin sannan Aliyu ya fito ya tararda ni har kusa sauka downstairs din.

Ya riga ni isa harabar gidan tun kan na karaso ya janyo motarsa ya bude min front na shiga na zauna na ki rufe ganbun motar da gangan na tsaya ina kallonsa murmu

shi yai ya bude gefensa ya fita ya zagayo inda na ke ya sumbaci goshina.

“Dama ai kin saba bar min mota a bude tun kina budurwa kuma na zo na rufe balle yanzu da kika zama gimbiyata”

Ya fada sannan ya rufe motar ya zagaya gefenta ya shiga motar yai

mata keys muka dauki hanyar gida. Sai da ya biya ta wani shago ya siya mana kayan zafi da kaza sannan muka isa gida. Da kansa ya fita ta zagoyo inda na ke ya bude min mota ina saukowa ya saka hannunsa ya ruumgumo ni kamar wata yar baby ko kunyar mai gadins

a da ke hangen baya ji, ni kuwa duk kunyarsa ta rufe ni.

“Wacan Dattijon Baba fa yana hangenmu”

“Sai me dan ya tsinkaye mu? Be san na aure ki ba ni ko kuma be san namiji na taba matarsa ba? Is normal ma ai ba waji abun nai miki ba dafaki kawai nai,

kuma shi ai ya saba ganin hakan idan muna tare da Rahma”

Ya fada yana bude gidan vaya ya dauko siyayyar da yai mana da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login