Showing 216001 words to 219000 words out of 237425 words

Chapter 73 - ZAKI COMPLETE

na raka shi ina ji

n kamar kar ya tafi saboda na saba al'amurarransa kuma ina ganin kamar tafiyar tasa bata zame masa dole ba, wata kila saboda ya baro ni ya dawo ne tace wani bata da lafiya. A lokacin da zai fita motar sai da nai masa kuka domin har ga Allah ban jindadin ta

fiyar da zai yi ina jin kamar na bishi amman ba hali.

“Ki samu layin kasar nan ki saka a wayarki ki kirani kinji? Ba zan dade ba zan dawo matukar jikin nata da sauki zan dawo na ga sauran yan'uwanki”

Ya fada min murya kasa kasa, ni kuwa ina lafe a k

irjinsa ina hawaye.

“I love u ki kula min da kanki pls”

Ya fada bayan ya bude motar ya fita sai na gyada masa kai ina hawaye.

“I love you”

Na fada masa kamar ba ni ba, dawowa yai cikin motar ya saka bakinsa cikin nawa na tsotse yawuna sannan y

a cire ya sunbanci goshi sai kuma yai kasa ta hannunsa ya shafa cikina.

“I Love you More”

Haka muka rabu ina jin kamar idan ya tafi ba dawowa zai yi ba.

ALIYU POV.

Da zahar jirginsu ya sauka Lagos, hutun awa daya yai wanda hakan ya ba sh

i damat kiran Momy da Mama Fulani ya fada musu cewar ya dawo yana Lagos kuma zai kama hanyar sokoto saboda Rahma bata da lafiya, Momy ba tai mamakin jin cewar bata da lafiya ba daman ta san za a rina wai an sace zanen mahaukaciya, ta san inda ta ji Ataa na

ta ciki kuma ga rufin asirin da suke takama da shi na kakanta ne dole ta kwanta ciwo.

Daga Lagos ya hau jirgi zuwa sokoto, daman tun yana nijar yayi waya da Nasir ya sanar masa a samar masa ticket a cikin jirgin da zai je sokoto yau, ta online Nasir y

a masa komai.

Da magariba ya sauka sokoto, sai da ya kira Husna ta kawo masa mota sannan ya nufi masallacin gurin yai sallah, after ya gama sallama ya sai da ya dan jira sannan Husna ta iso, daga airport din ya wuce asibitin Uduth, kamin ya isa ya kira w

ayar Rahma wata daga cikin yan'uwanta suka dauka suka fada masa dakin da take.

  Ya shiga asibitin a lokacin da ba a shiga sai dai sanayyarsa da wasu likitocin ciki har da Doc Bukar ya saka an barshi ya wuce tare da Husna. Daga Rahma sai kanwarta Zulfa d

a mahaifiyarta ne a dakin. Hankali a tashe Aliyu ya shigo domin tun jiya jikinsa na bashi ba lafiya ba. Idonta a rufe suke amman tana jin muryar mijinta ta bude ido tana kallonsa, Mahaifiyarta na amsa gaisuwar Aliyu ta fice daga dakin. Sai ya rage daga kan

warta Zulfa sai Aliyu sai Husna.

Cikin sanyin jiki Aliyu ya karasa inda take ya zauna a saman kujerar yana kallonta, gaba daya bakin idonta ya bace bat, sai farin kawai shi ma kuma kamar ba daidai take kallo da shi ba, fuskarka da fatar jikinta sun bus

he sosai kamar wacce ta dade bata da lafiya.

“Mi ke damunta?”

“Ciwon kodar ne, sun ce idan ba a canja mata ba a yan kwanakin aka mata dashen wata zata iya mutuwa, amman Mommy tace zata bada tata daya, gobe da maraice ma za a fita da ita zuwa inda za

ayi aikin a London”

Juyowa yai ya kalli Zulfa cikin bacin rai.

“Akan me ba za a kirani a fada min bata da lafiya tun a aka kawo ta asibitin? Da ban kira ba da ba za a kirani a fada min ba kenan? Ni fa mijinta ne ina da hakki da yawa akan ta, kuma h

akkina nema mata lafiya ba na iyayenta ba”

Zulfa ta yi shiri bata ce komai ba, sai ma saurin ficewa da tai daga dakin ganin yadda ran Aliyu ya bace sosai. Husna ma ficewa tai gudun kar ita ya shafe ta dan tasan halin yayanta be iya bacin rai ba.

Han

nunsa ya kai ya kama hannunta, kamar jira take sai ta jimke hannunsa da karfi tana ta kallonta hawaye na sauko mata. So take ta masa magana so take ta nemi yafiyarsa kuma ta fada masa wasu abubuwan amman bata da wannan damar domin an iyakance mata maganar

tun daga lokacin da tai wacan faduwar, ashe furta magana ma ba yin bawa ba ne na mahallincinsa ne sarrafa halshe ka iya fadar abunda kake so ma ba ikon mai shi ba ne iko ne mahallincin halshen da mallakin jiki gaba daya. Hannunsa ta ja ta rumgume a kirjint

a Aliyu yai saurin ciro wayarsa ya kira Muhseen.

“Muhseen dan Allah ka taimaka min ka zo yau if possible ka duba Rahma kamin a wuce da ita tana jin jiki sosai”

Shiru Muhseen yai na wani lokaci kamin ya ce.

“Gaskiya ba yau ba, sai dai gobe idan an

samu jirgi”

“Da safen pls”

Aliyu ya fada idonsa cike da kwalla. Sannan ya kashe wayar, so yake Muhseen ya zo ya duba kamin aje da ita waje, domin ya san Muhseen ya kware a wannan bangaren. Taso yai daga saman kujerar ya dagota ya rumgumeta a kirjins

a sai ta lumshe ido ta sauke wani irin ajiyar zuciya.

“I love you so much”

Ya fada mata hawaye na sauko daga idonta suna sauka saman kanta.

“Za ki warke Rahma In-Sha-Allah, zaki ji sauki ki tashi mu koma gida mu yi rayuwa tare da Ataa In-Sha-All

ah”

Shine abunda ya fada mata a hankali yana kara hugging dinta tightly. A asibitin yai isha'i sannan ya dawo dakin ya zauna, shi ya taimaka mata ita ma tai sallah, misalin nine Momy ta zo tare da abincin da Siyama ta duba jikinta ta mata fatan sauki sa

nnan suia tafi. Aliyu kan a asibitin ya kwana rike da hannun matarsa, sallah asuba ce kaiwa ta fitar da shi daga dakin ita yana gamawa ya dawo.

A nan ma shi ya taimaka mata tai sallah, sai dai yadda jikinta yai sanyi ya bashi tsoro sosai. Da kanshi ya

hada mata tea da ruwan zafin daya gani a filas da ya kai mata tea a baki sai ta ki sha ta kawar da kanta.

“Ba kya so ne?”

Bata ce masa komai ba tana ta kallonta duk inda yai, hakan yasa ya dawo ya zauna ya rike hannunta, sai kuma ya koma saman gadon

ya zauna ya dora kanta saman jikinsa ya rike hannunta yatsunsa cikin nata sai ta jinke yatsun nasa ta rumtse ido. Da dayan hannunsa ya karba wayar da Nasir ke masa sannan ya amsa ta Momy da Mama Fulani da kuma Daddy kamin ya kira Muhseen, jin number sa ba

ta shiga yasa yai tunanin wata kila yana cikin jirgi ne ko kuma ya kashe wayar ne. Number Mama Fulani ya kira ya tambaye ta idab Muhseen yana nan sai ta fada masa cewar tun da dare Muhseen ya fada mata zai je sokoto kuma ta ji lokacin da ya fita tun da sa

fe. Kashe wayar Aliyu yai ya jinginar da kansa ya lumshe ido. Sai ga wata likita ta shigo hakan yasa ya sauka daga kan gadon amman Rahma ta ki sakin hannunsa har likitar ta saka mata oxygen ta saita numfashinsa da na'ura mao kwakwalwa, sannan ta fita, sai

ya Aliyu ya dawo saman kujera ya zauna yana rike da hannun na Rahama, ya dauki lokaci a haka kamin ya maida hannunta gurin fuskarsa ya Lumashe ido, ya dauki awa daya a haka kamin ya ji hannun Rahma da ke jinke da na shi ya sake ya zamana shine kadai yake r

ike da hannunta. Da sauri ya dago ya kalleta sai jin karar tsayarwar numfashinta ya ji a computer da ke nuna tafiyar numfashinta. Girgiza ta ya fara yi da sauri a rike kuma a rude bakinsa har rawa yake.

“Rahma Dear... ”

Ya fada a lokaci daya, sai ku

ma ya sake ta da sauri ya nufi kofa kamin ya karasa Muhseen ya turo kofar dakin ya shigo. Da sauri Aliyu ya rike hannunsa sai kuma ya kasa ce masa komai sai wani numfashi yake sama saman kamar zai fice daga jikinsa gaba daya, kansa ya dora a kafadar Muhsee

n har sai da ya samu relief na few seconds sannan ya dago ya nuna masa Rahma.

*Ina mata son rage kiba? Ina mazan da kiba ta hana su sukuni? Ina masu jikin yai kyau kamar na yarinya? Ina masu fama da kujera ko wani ta bo a fuska? Ina masu fama da haw

an jini? Masu diabetic? Ag cera an gwada yayi an tantance ingancin babu shakku ko kadan. AG cera ya zo domin ya temaki garkuwan jiki da kuma lafiyar jiki. Sinadari ne wanda ze magance matsaloli da dama wadanda suke hana garkuwan jiki aiki yadda ya kamata k

o kuma yake rusa garkuwan jikin ita kanta.*

*Cututtukan zamani daban daban sun sa mutane gaba kuma magance su yana da wahala; irin ciwon Sugar, hawan jini, ciwon sanyin kashi, ciwon gabobi da sauran su. Haka ma cutukka irin wadanda suka shafi fatar jikin

wadanda sun hada da kyasfi, pimples, takurewar fata, rakainuwar fata da kuma haske da kyallin fata duka ana shan AG cera kuma yana temakawa wajen magance illolin nan. Mutane masu fama da rashin karfin jiki wajen kwanciya da iyali da kuma mata masu fama da

yawan ciwon mara lokacin al'ada ta karshen wata suma baa bar su a baya ba. A takaice dai AG Cera yana temakawa wajen magance cuttukka daban daban wadan ke damun mutum. Domin karin bayani ku tuntuni mu a wannan number +60167474649 ko kuma ku ziyarci shafin

mu http://agnutritioninternational.com.*

Da sauri Muhseen ya nufi inda Rahma take ya shiga dubata. Fita yai da sauri ya kira wasu likitocin suka shigo, sai ya ja hannun Aliyu ya fitar da shi waje, ya koma ciki shi da sauran likitocin biyu suka shiga bata

taimakon gaggawa, amman ina rai yai halinsa mai abu ya karbi abarsa a lokacin da yake so kuma ya ga dama.

Aliyu na tsaye wajen kofar dakin ya kasa zaune ya kasa tsaye, sai safa da marwa yake jikinsa na zafi, gumi sai karyo masa yake zuciyarsa na bugawa

da mugun karfi har ya kasa daidai ta numfashinta. Yana ganin Muhseen ya fito ya nufo shi da sauri ya tsaya a gabansa sai kuma ya kasa tambayarsa tana raye ko a mace, saboda yana tsoron irin amsar da Muhseen zai ba shi, shi ma Muhseen din sai ya kasa ce mas

a komai, be taba jin tausayin dan'uwansa kamar yau ba, be taba fargabar fada masa wata magana kai tsaye ba sai yau, be taba jin cewar idan yana da ikon da zai ma Aliyu wani abu da zai saka farinciki ba irin yau, ji yake kamar ace ikon dawo da rai a hannuns

a yake da ya dawo da ran Rahma saboda Aliyu.

“Innalillahi wa'inna ilaihirraji'u”

Shine abunda Aliyu ya furta ya risina a gurin ya dafe kansa, ya san Rahmarsa ta tafi kenan, domin da ace tana da rai Muhseen ba zai yi fargabar fada masa ba. Muhseen ma

risinawa yai ya dafa shi

“Aliyu”

Sai kuma ya kasa cewa komai, a lokacin da Aliyu ya dago ya kalli shi sai hawaye Muhseen ya gani a fuskar Aliyu ga wani kadewa da idonsa sukai su kai ja sosai.

“Allah be halicce kan Rahma ba, kuma be halicce Rahma

dan kai ba, ba za a kara maka wa'adin mutuwarka ba idan lokaci yayi balle kuma a karawa Rahma dan ta rayu da kai, ka yi hakuri kuma kai hamdala ga wanda ya baka ita kuma a yanzu ya karbe ta”

Aliyu ya gyada kai tare da hade wani abu daya tsaya masa a ma

koshi ya mike tsaye yana share hawayensa, yana kallon Muhseen sai ga fuskar Rahma a fuskarsa, a take rayuwar da kai a da ta fara dawo masa, iyakar kokarin da yai na kawar da kansa daga barin kallon Muhseen ya fara takawa yana jin kamar ba tafiya yake ba sa

boda nauyin da kafafuwansa sukai masa, hannunsa ya kai ya rika ginin gurin yana maida numfashi a hankali wani abun ya tsaya masa a zuciya ya tokare masa. Da sauri Muhseen ya rika shi ya bude wani dakin da ke kusa da su ya shiga dashi ya zaunar da shi saman

kujera. A take Aliyu ya lumshe ido ya bude bakinsa saboda samun taimakon numfashi, know one can express yadda Aliyu yake ji saboda be taba losing wani important person a rayuwarsa ba kamar yau, mamanshi tana raye, Mama Fulani na raye Daddy da Abbah duka s

una raye, yana rayuwa da Rahma and he pray for Ataa Allah ya ba shi, bayan tarin dukiya da lafiya da Allah ya bashi, ga kuma samun cikin Ataa Allah ya bashi Allah ya hada masa goma da ashiri na farinciki duk shi kadai, be taba jin yadda ake jin zafin rasa

wani ba, be taba sanin haka zafin rashi yake ba, be taba jin zafin rasa wani abu ba sai yau.

Muhseen ya fito da wayarsa ya kira Momy da Mama Fulani ya fada musu halin da ake ciki.

Cikin firgici da rudewa mahaifiyar Rahma ta shiga dakin da Rahma tak

e ciki, ba kuka take ba domin ihun da take ya wuce a kira shi da kuka sai dai hargagi da kuwa.

“Innalillahi wa'inna ilaihirraji'u, na shiga uku na lalace Rahma ta tafi ta bar ni, La'ilaha illallahu”

Ikram da wata gwaggonsu na rikonta amman ta kasa y

in shiru sai ihu take, har da tsalle tana direwa kasa, kaico mai rai bakon duniya, yau Rahma ta tafi kamar bata taba wanzuwa a duniya ba. Babu mai iya bayyana yadda Aliyu da mahaifiyar Rahma suke ji sai wanda ya taba rasa uwa ko uba miji ko mata, saboda su

ne the most important abu a rayuwar ko wane dan'adam. Cikin wani irin karfi Mahaifiyar Rahma take wai ko zata tashi, amman ina mai rai ya aiko an tafi da abunsa, daman can aro aka ba kowa, kuma ranar tafiyar tana nan zuwa komai daren dadewa. Ji take kamar

ace tana da ikon dawo mata da rai da ta dawo mata da shi, da ace kudi suna maganin mutuwa a yau da ta cire ko nawa ne an bawa Rahma ranta ta dawo su yi rayuwa kamar da, ina ma tana da yadda za tai Rahma ta sake rayuwa. Fitowa akai da ita daga cikin dakin I

kram da Gwaggonsu suna ta kuka, ga Rahma kwance kamar tai magana amman babu numfashi ta zama gawa.

Kan kace kwabo kofar emergency ta cika da sisters din Rahma kowa sai kuka yake, ciki har da Momy da wasu yan'uwanta da ta dauko su rakota, ba mahaifiyar

Rahma ce kadai abar tausayi ba har da yan'uwanta da Aliyu, domin kana kallonsu kasan suna cikin damuwa marar misaltuwa. Momy kan ciki ta wuce gurin Aliyu har lokacin yana nan zaune a dakin da Muhseen ya shiga da shi yana zaune baya kuka kuma ba hawaye idon

sa sun yi ja sosai ga wani gumi da har yanzu be daina zubo masa ba.

Momy na shigo Aliyu ya kalleta da sauri kuma ya mike tsaye kamar zai yi magana da ita sai kuma ya kasa cewa komai. Karaso tai kusa da shi tana hawaye tana kallonsa. Sai ya rikata ya zau

nar da ita ya zauna kasa ya dora kansa a kan cinyarta, auna rashin Rahma yake a ma'auni mai nauyi amman idan ya hada da Momy sai yaji nauyinta ya koma kamar bashi, da Momy ce ta mutu a yau da be san iya halin da zai shiga ba.

“Ka yi hakuri haka Allah ya

so, haka yake a sadda ya so ga wanda ya zo babu wanda ya isa ya hana shi balle har ya tambaye shi dalilin yin haka, kai ma zaka mutu balle abunda ka mallaka ko ka aje”

Be ce komai ba bayan Lumshe ido da yai yana ta hade yawu ko abunda yake jin ya tsaya

masa zai tafi. Sai kusan sha daya na safe suka bar asibitin tare da gawar Rahma suka nufi gidan iyayenta da ita. Babu wanda zai ga gawar Rahma ya ayyana cewar ta mutu har sai idan an fada masa ko kuma ta taba ya tabbatar, mai rai bawan Allah iyakar iskanc

in dan'adam idan yana da rai ne daga lokacin da aka zare rai daga jikinsa ya zama gawa yan'uwan ne za su saffara shi har a kai shi masaukinsa na gaskiya. Kowa ya yaba karfin halin Aliyu na yi ma matarsa wanka kuma yai mata surura kamar yadda addini.

“A

llah ga Rahma nan, baiwar ka ce Allah yau ta dawo gareka aron ran da ka bata yau ka karbe abun ka ya Allah, Allah ina son matata ka sani, ita kuma tana so na, mun yi zaman aure da ita na shekaru tsabanin da muka samu atsakanina da ita na rashin jutuwa ko f

ada ko bacin rai da gangan ko cikin rashin sani Allah ka shaida na yafe mata, Allah kai ma ina rokon ka yafe mata, Allah jinyar da tai kasa ta zama sanadin tsira, Allah ka sadata mala'ikunka na Rahma ka sadata da Annabin Rahma, Allah ka hada ni da matata A

ljanna”

Wannan karon be iya rike kansa ba ya fashe da kuka sosai kamar mace, har sai da aka shigo aka fita da shi, hankalin kowa be kara tashi ba sai da aka fito da ita akai mata sallah aka dauki gawarta zuwa makabarta inda gidanta na gaskiya yake kuma

gidan kowa. Muhseen ne rike da Aliyu har aka kai makabarta aka saka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login