Showing 204001 words to 207000 words out of 237425 words
je yanzu zo ku yi magana da ke a mota”
Gaba yai zuwa gurin motar ta biyo, jinginawa tai jikin motar shi kuma ya tsaya daga gabanta yana kallonta f
rom head to toe wani dadi yake ji wai cikinta ne a jikinsa.
“Babyna gobe Mama za ta tafi ko?”
“Eh amman da ni zata tafi ai”
“Ni kuma ki yi yaya da ni?”
“Sai na je da kai”
“Ba a zuwa da babba yawo”
“Sai ka zauna har mu dawo”
“Za ki iya
tafiya ki bar nan?”
Sai tai shiru, tai kasa da kanta.
“Babyna kin ga kina da ciki? Kuma cikin nan sabo maganin ma yanzu za ki fara sha idan na siyo, kuma kin ga ciki yana son kulawa musamman sabo, bana son ki yi tafiyar nan dan Allah”
Ta lake ka
fada tana turo baki.
“Ni gaskiya ina son na ga yan'uwan Mamana kuma su ma za su so ganina ai”
“Ciki be so jigila ai da yawan zirga zirga idan yana yaro, ba za ki iya kula da shi yadda ya kamata ba”
“Ai sai muje tare idan ba ka yarda da ni ba”
“Daman ai ya kamata na je saboda na san iyalinki kuma su ma su san ni amman wannan cikin ne ya saka na canja tunani”
“Ni gaskiya ina son na je, kuma Nana ba zata ji dadi ba idan ban je ba”
“Ba na ce ki daina ce mata haka ba?”
“To Mama”
“Idan na
ce zan biku yanzu ai ya zama rashin kunya, kuma idan muka je can ba guri daya za mu tsaya ba, kin ga dole kije nan kije nan ana nuna miki dangi, Wallahi Ataa cikin nan a jikiki kawai yake amman jinshi na ke a cikin cikina, ni da akwai yadda za ayi da an m
aida min shi ke kije ki yi ta abunda kike so, ba ki san yadda na ke jin cikin nan ba ne”
Ya fada cikin yanayin damuwa, domin har ga Alla shi gani yake idan tai wata wahalar zai iya rasa cikinsa. Dariya tai masa sosai kamin ta ce wani abu suka ji horn a
bakin gate din gidan, mai gadin ya bude wanda hakan ya bawa Nasir shigowa cikin gidan da motarsa. Ataa ta maida dubanta gurin motarsa har ya faka motarsa kusa da Ta Aliyu ya bude ya fito, Aliyu can't take his eyes on Ataa sai da Nasir ya fito daga motar sa
nnan ya juyo yana kallonsa.
“Madam congratulations”
Aliyu ya kalli Ataa wacce tai kasa da kanta tana jin kunya shi kuma yai murmushi yana saka hannunsa aljihu.
“Ina wuni”
Ta gaisheshi cike da kunya.
“Lafiya kalau ya jikin na ki”
“Na ji
sauki”
ta juya da sauri ta nufi bangaren Mama Fulani a lokacin ne Muhseen ya fito daga part din ita kuma ta shiga.
Aliyu ya bude motarsa ya dauko takadar maganin ya mikawa Nasir.
“Zaka saka a binciko mana wannan, na so na siya asibiti kuma ban s
amu dama ba”
“Ka ce kana son mu tattauna”
Nasir ya fada bayan ya karbi takadar.
“Yeah zancen tafiyar nan ne Nasir bana son zuwanta, kuma na rasa yadda zan shawo kan abun, ga shi kuma Mama Fulani ta ki yarda tai magana da Mahaifiyarta, and you kno
w Momy ba za tai ba”
“To kai miye damuwarka da zuwanta? Ba abun farinciki ka ne ba sai ka je ka ga danginta su ma kuma su ganta”
“Na sani ai, Nasir cikin anan kasan karami ne”
“Aliyu ba akanka aka fara ciki ba, wannan ba ma reason ba ne kuma ka sa
n ba ka isa ka samu Mahaifiyarta da wannan maganar ba, dama daya ce da kai ka bita ku tafi ka ga danginta idan ma da kai ba za a barta ta dade ba, sai ku dawo abun ku sai kuma ta haihu, amman idan za ka iya convince dinta da yarda ta zauna then fine”
“A
i ba zata yarda ba ne”
“Kai ma ai kasan yadda take dauki ganin yan'uwanta kamar yadda kake daukin cikinta”
Aliyu yai murmushi domin shi kadai ya san abunda yake ji akan cikin nan nata.
“Gobe fa za ayi tafiyar”
“Shirinka ai ba shi da wahala sai
ka shirya kawai ka bi su”
“Babba da ni”
“To ya ka iya kauna ce sila”
Dariya Nasir yai yayinda Aliyu kuma yai murmushinsa da ya saba.
*** *** ***
After fitar Aliyu Mama Fulani ta dauki wayarta ta kira Momy ta labarta mata abunda y
a faru tana rokon ta yi ma Nana magana saboda ta fi ganin kimarta sama da ita, kuma tana ganin kamar ran Aliyu ya bace saboda ta ce ba zatai maganar ba.
“Wannan aikin ai na ki ne Fulani, ke da danki akwai wanda ya isa ya shiga tsakaninku?”
“Da dai a
ce duka sannan be faru ba da zan iya yin komai amman yanzu bana da wannan yancin”
“Ki manta da abunda ya faru, dukan abunda ya faru kin aikata ne a cikin rashin sani da kuma rashin tunani, daga d'an ki har ke kun yi wa talaka da talauci wata gurguwar fa
himta ne, ba ku ganin kimar wanda ba shi da shi matukar mutum talaka ne ba shi kima ba shi da yanci a gurinku, shiyasa bana son munana kiyayyah ko tsananta soyayyah wata rana wanda kake ki ne zai dawo masoyinka wanda kake so kuma ya zama makiyinka, tun dag
a lokacin da Nasir ya labarta min zancen samun cikin na ga ba ki kirani ba na san ba ki cikin jindadi, ba kuma na samun cikin ba sai na kunyar abunda kika aikata, a yau duk wata naira da izzar dukiya da kike takama da ita Fulani Ataa ta damata ta shanye tu
n da kuwa Kakanta ne mai wannan arzikin, kuma na jidadin hakan wata kila da ba ta haka abun ya zo ba da har yanzu ba ki gane cewa akan kuskure kike ba, wata kila da har gobe ba zaki yi nadama ba balle a ranki kiji ko cewar kin aikata wani abu da ba daidai
ba, na tabbatar da Ataa ta yi arziki ne ta hanyar d'anki da har jibi sai kin mata gori kuma kina ta kallinta kallonta da wannan tambarin na talauci wanda ba ita tai ma kanta shi ba, amman da Allah ya so nuna miki isarka da ikonta sai ya kawo wanda daga ke
har Rahma za ku zauna a karkashin inuwarsa kuma ku wayi gari jininsa kuke wulakantawa”
Tun da Momy take maganar Mama Fulani take hawaye ko wani harafi da za a hade da dan'uwansa ya bada ma'ana sai da ya taba zuciyar Mama Fulani.
“Abunda ya faru ya r
iga ya faru, ki manta da komai ki maida komai ba komai ba, ki murje ido ki nunawa Ataa kulawa da kauna, domin su ne kadai abunda take bukata a yanzu, har yanzu akwai abubuwan da Ataa ta rasa, ilmi, iya mu'alama da mutane, zamantakewar rayuwa, girki da kuma
zaman aure, Ataa yarinya ce da har yanzu bata wayancin wasu abubuwan ba, za ki iya maye mata gurbinsu a yanzu cikin hikima za ki nuna mata soyayya da nadamar abunda kikai, ko ba yanzu na sani dole wata rana za ki so Ataa ko ki zauna da ita dan dole tun da
danki take aure, Fulani wannan ya iashe ki izna talaka ba abun wulakantawa ba ne, ko da ko ba ta irin sigar da Ataa ta zo miki ba, ba ki san inda wani talakan zai taima ke ki ba, ita rayuwar duniya makaranta ce dukiya da talauci kuma dukansu jarabawa ne y
a kamata ki gane wannan”
Mama Fulani ta gyada kai kamar Momy na gabanta. Sannan ta saka hannunta ta share hawayenta .
“Na gane, amman har yanzu ina jin tsoro kuma ina kunya sosai”
“Wallahi ki gode Allah daya nuna miki haka tuna a yanzu ba sai da k
ika fada wata mummunar rayuwar ba, kuma ya saka miki saduda a take, daman can ban ga wani abun dagawa a dukiyar da zaka mutu ka barta ba, da arzikin da ba zai iya hana ka ciwo ko tsofa ba balle kuma mutuwa, yanzu dai abunda ya fi ki tashi da kan ki kije ki
yi magana da mahaifiyarta ki yi kamar komai ba faru ba, ni kaina bana ra'ayin zuwanta gidan a yanzu, domin na san halin dan ki ba komai zai gani ya kyale ba sai yai ta nuna rashin kunya a gidan sarauta kuma ba a haka, kara dai sai cikin ya yi kwari”
“A
llah Momy ba zan iya ba, abun da kunya sosai”
Daga dayan bangaren Momy ta yi dariya jin abunda Mama Fulani take fada wai da kunya, yau Mama Fulani ce take cewa tana jin kunyar yin wani ba wacce ke bugun gaba tana ganin ita tana da kudi kowa zata iya tin
kara ta fada masa magana kai tsaye, kuma jin kunyar ma ta Ataa yarinyar da ta gama wulakantawa tana nuna mata ita din ba kowa ba ce.
“Na fada miki idan kika ce za ki dauki zancen kunya ki saka a ranki za ki yi ta cutar da kanki da d'anki ne kawai, ki k
asa sama masa abunda yake so ke ma kuma ki kasawa bawa kanki, ni dai ina farinciki da yadda na ji halin nan ya sauko Wallahi, na dade ina jiran zuwa wannan ranar amman ban samu ba sai yau na dade ina nuna mu ku abunda kuke kuskure ne amman kuka kasa fahimt
a, sai da Ataa ta zo, lallai Ataa ta zama alheri a familyn mu”
Ajiyar zuciya Mama Fulani ta sauke a hankali sannan ta sake share hawayen da suka zo mata.
“Ina murna da samun cikin nan abunda muka dade muna nema, ashe Allah ya rubuto sai ta bangarent
a za a samu, Allah ya inganta ya bata lafiya kula da shi”
“Ameen, yanzu kulawarta a hannunki take tunda kin san a nan za su zauna kusa da ke”
Mama Fulani ta yi shiru tana kallon Muhseen wanda ya shigo hannunsa rike da wasu magani har kala hudu.
“N
a gode Sai kin sake ji na”
Mama Fulani ta fada sannan ta katse wayar tana cigaba da kallon Muhseen wanda fuskarsa ke cike da walwala.
“Mama ki sha wannan maganin yanzu”
“Na dazun ma ban sha na fa”
“Miyasa da kin sha ai sai ki sha wannan yanzu
kawai, amman ki bar wacan ki sha wannan”
“Duka? Na ji zazzabin ya sauka ma da nai wanka fa”
Kusa da ita ya zauna yana murmushi.
“Mama ki sha kawai likita kika haifa fa, sai dai anjima zai iya dawo miki tunda tunanin yana nan cikin ranki”
“Tuna
nin me?”
Ta tambaya tana nuna kamar babu abunda ya dame ta.
“Na abunda ya faru mana Mama, kina ta jin kunyar Ataa ko?”
Ta yi shiru bata ce komai ba.
“Wallahi tun daga lokacin da kika fada min labarin nan, sai Ataa da mahaifiyarta suka kara bu
rge ni, yanzu irin yarinyar da ake wulakantawa kamar haka ace ta san tana da family irin wannan amman ta yarda ta zauna a haka ta jure wulakanci da cin mutunci, kin san da wata ce tun daga lokacin da suka fara shiga gararin rayuwa za su fara neman yan'uwna
su ko da yankasu za ayi a ci namam su? Wani abun farinciki faruwar wannan abun ya saka a take jiki ya yi sanyi, kin zubar da makaman yakinki ga shi har kina jin ba dadi a abunda kika aikata, dubi Aliyu dazun davya shigo tare da ita part din Ammy abun har m
amaki yake ba ni mai tsanar talaka ya koma son ta ko kunya be ji ba, ke ma kuma kina jin kunyar talaka kamar ba ku ba gaba daya, tun yaushe na ke son rayuwar ku ta canja Mama? Tun yaushe na ke nuna muku cewar talaka ba abun wulakatawa ba ne, amman kuka kas
a ganewa ke da d'an lelen danki har kuna ganin kamar ni da Momy ba mu waye ba ne, lallai Ataa yar baiwa ce ita ta canja muku komai cikin kannen lokaci, ni kaina ina cikin farinciki a yanzu domin na samu wace ta fita, kuma raina yake so fiye da ita but the
most funniest part Aliyu kishina yake har yanzu, ni kaina dunno why na ji kamar na tsani Ataa, but seriously tana burgeni akan wannan abun daya faru”
Mama Fulani ta mike tsaye ta nufi bandakinta ta dauka fanfon ciki ta kunna ta sha maganin sannan ya fit
o tana fadin.
“Yana ta damuna wai na je na yi magana da mahaifiyar Ataa akan tafiyar da za su yi kar su je da ita, ko kuwa ba ni da wannan damar a yanzu”
“Saboda me? Ataa fa dole ta girmamaki indai har tana ganin kimar mijinta, ke fa uwa ce a gurin
Aliyu”
“Na sani amman ba yanzu ba”
“Yeah komai da sannu zai wuce kamar ba ayi ba Mama In-Sha-Allah”
Ya fada yana mikewa tsaye.
“Ya maganar kayanka? Idan ka shirya komai sai na yi ma Abbah ku magana”
“Ba yanzu ba Mama sai hankalinki ya kwanta
, na fi son ayi komai kina cikin farinciki”
Ta gyada masa kai shi kuma yai murmushi ya fice.
ATAA POV.
Da tunanin abunda Mama Fulani zata fada min na shiga bangarenta, Aliyu ya fada min cewar tana son magana da ni amman akan me? A hankali na tur
a kofar falon na shiga babu kowa a ciki sai sanyin ac, ni kuma na zauna a saman sofa ban yi kaudi ko tunanin hawa sama inda take ba na zauna zaman jiranta har ta zuwa lokacin da za ta sauko.
Na kusan awa daya a zaune bata fito ba kuma wani be shigo ba, h
ar na mike tsaye da zimmar fita sai na ji motsin saukowata hakan yasa na koma na zauna na daga kaina ina kallon yadda take takowa har ta sauko kasa, wani gefe gafe take da ido kamar ba ta ganni ba ko kuma bata son kallona.
“Mama Fulani Aliyu ya ce kina
son magana da ni”
Shiru tai na wani lokaci kamin ta amsa min ba tare da ta kalleni ba.
“A a, wata kila dai be gane ba ne”
“Tau”
Sai da na mike tsaye sannan ta kalli inda na ke sai kuma ta dauke kai, ni kuma nai ficewata ba tare da na sake ce m
ata komai ba, a harabar gidan na ga karin motoci har biyu ba zan iya shaidar motar waye da waye a wajen ba, amman dai na san bayan motocin da suke fake a cikin gidan sai kuma ta Aliyu da Nasir yanzu kuma wasu ne har biyu irin mayan motocin nan na alfarma.
Littafin nan na kudi ne, idan kin ganshi waje na sata ne. Bangaren Ammy na nufa kai tsaye daman na fi zargin bakin ko can suka zo tunda ban ga kowa ya shigo gurin Mama Fulani ba. A lokacin da na shiga falon Ammy sai na tarar babu kowa a ciki, kamar yadda n
a barta dazun zaune da Mama wato Nana da Aliyu ya lakanta min sunan Mama a saman nata na Nana da na ke kiranta da shi. Zaunawa nai na maida hankalina gurin tv dake kunne. Ba jimawa Ammy ta fito daga bandakin da ke falon tana kallona ta saki murmushi.
“
Yanzu nan kuwa Hajiya ta fita”
“Ina suka je?”
“Suna bangaren Abbah, ya zo da wasu baki shine ya kirata”
“Ok”
Na fada ina ta tunanin ko su waye ne. Sai ga Aliyu ya shigo falon rike da line a hannunsa.
“Ina wayarki”
“Gata nan”
Na ciro ta
daga koguna na mika masa ni na ma manta da wayar sai yanzu da yai maganar, tun a lokacin da na nunawa Mama ita na biyo ta ajikin gudun kar na manta da ita ban tuna ba sai yanzu.
“Ina kika saka ta?”
Ya tambaya yana min wani kallo kamar na mamaki ba t
are da ya karbi wayar ba, kamar dai ya manta cewar ba daga ni sai shi ne a falon ba Ammy ma tana nan.
“Aliyu dan ta saka waya a jiki sai ya zama laifi?”
Cewar Ammy tana murmushi shi ma murmushin yai sai dai ba sosai ya karbi wayar ya bude yana saka
Sim wani dadi ne ya lullube ni ganin layi ne zai saka min hakan na nufi zan iya kira kuma a kirani.
“Ta so muje”
Tashi nai na bi bayansa yana gaba ina biye har muka isa bangaren Abbah, tun kamin mu shiga na fara jiyo muryar wasu na watso turanci kama
r turawa sai hayani suke a falon har da muryar mace. Dan tsayawa nai na janyo rigar Aliyu.
“Su wanene?”
Na tambaya kadan kadan kar su ji.
“Idon ki za su cire”
Ya fada min babu alamar wasa a fuskarsa kamar da gaske haka din ne. Sannan ya tura
kofar falon ya shiga, ni ma na shiga da dan tsoro. Dukansu suna sanye da suit mata biyu maza hudu mace dayar tana sanye da karamin Hijab a wuyanta, dayar kuma kanta a sake ta saka jam gashi mazan biyu kuma suna rike da abun rubutu.
“Ke ce Ataa?”
Kab
ilar ta fada da hausa sai na gyada mata kai. Ina ta bin Aliyu duk inda yai har na zauna a inda ya zauna.
“Bude ba ki za ki yi ki mana magana, daga sama aka turo mu nan”
“Ni ce”
“Miye sunanki na gaskiya?”
“Aisha”
“Ya kike da wannan?”
“Mama
na ce”
“Ita ta haife ki?”
“Eh”
“Mamanki tana da wani rashin lafiya ne ko wani ciwo?”
“Eh bata da koda daya”
“Garin ya?”
“Wani likita ne ya cire mata”
“Ya akai ya