Showing 1 words to 3000 words out of 144990 words
SANARWA.
Wannan littafin na kudi ne ina fatan kuma ba zaku dauki hakkina ba wajen tura labarin nan ga wasu a matsayin kyauta... Don bana fatan wata shari'ar ta hada mu daku a gaban ubangijin da kowannenmu zai koma gare shi._
°°°°°°°°°
*FARAR WUTA 2.*
*©AY
SHA SHAFI'EE*
*PAID BOOK*
*01*
~~~~~~
_I've met alot of people, but nobody feels like you!_ _-Ali Gatie._
**
*Shekaru Goma da suka wuce.*
Lokacin sanyi ne, hazo ya lullu
ɓ
e garin ruf ta yadda ba zaka ce safiya ce a sannan ba, don hatta motoci da fitilu a ku
nne suke yawo koina, na ƙasa kuwa baya ganin abinda ke gaba ko yaya tazararsa dashi take.
A cikin motar dake tafiya kan titin expressway na barin gari, Ma'aruf ya zare earpice
ɗ
in dake kunnensa ya sake shi a jikinsa sannan ya juya ya kalli Jamal dake tuƙin
motar.
"Let me drive dan Allah."
Jamal ya girgiza kansa.
"Kaima ka san there's no way da zan baka motar nan, yaushe kayi ƙwarewar da zaka hau babbar hanya?"
"Kusan shekara daya fa kenan Yaya dana fara koyon tuƙin nan, ko wace irin ƙwaƙwalwa ce dani ai ya
isa na iya haka."
"Da da Muhammad muka zo sai ka gaya masa hakan, amma ni na sanka Ma'aruf babu abinda yake gabanka banda karatun likitan nan, shi yasa kaƙi barin kanka ka koyi komai, ba don wannan babar taka ma ta dage ba ai da yanzu baka ma fara koya ba,
something so shameful!"
Ma'aruf yayi dariya yana
ɗ
auke wayarsa daga tsakanin cinyarsa kafin yace.
"Na sha gaya maka makarantar ne ba ƙaramin tsauri ne dasu ba, ƙanwar Havard fa ake ce mata, ba kowa suke
ɗ
auka ba and in my own case da nake baƙar fata dole
in dage inyi karatu, babu ruwansu da komai sai abinda ka iya."
Wani mai mota yazo yasha gabansu a lokacin, Jamal ya kalle shi cikin takaici yana girgiza kai kafin yace.
"Kai kuma ka dage dole sai nan, Universities nawa zaka je ka zama likitan ƙwarai Ma'aru
f."
Ma'aruf yayi dariya yana kallon gefen hanya ta cikin gilashin motar dake
ɗ
aukar ido saboda sabunta, don kwanakin motar biyu kawai da siya bayan Baffa ya gama yi wa Jamal din tsiya akan ya canja tsohuwar motarsa, sai gashi da ya tashi yaje ya siyo wadda
tasa kowa gyada kai cikin mamaki.
"Wai likitan ƙwarai, you are too much Yaya, sannan dan Allah sunanta Mami, ba 'babarka' ba."
Jamal ya cije le
ɓɓ
ensa a wannan lokacin yana kallon gabansa a lokacin da suka gota wani ƙauye suka fara barin gari, yayin da sh
iru ya ratsa motar kamar yadda hakan ke faruwa a duk lokacin da Ma'aruf ya ƙalubalanci wani abu da Jamal
ɗ
in zai fa
ɗ
a akan Hajiya Kilishi.
Ba tun yau ba ya sani babu jituwa tsakanin yayan nasa da matar da yake mata kallon mahaifiya akan wani dalili da bai
sanshi, don da ace tun daga farko yabi ta Hajiya kilishin ma, baza a ta
ɓ
a samun shaƙuwa irin haka tsakaninsa da Jamal ba, sai dai soyayyar ƴan uwantakan dake tsakaninsu tafi karfin mizanin yadda yake jin matsayin Mamin a ziciyarsa.
"B... Haka suke maka a
makaranta ko?"
Muryar Jamal ta katse shirun motar kamar yadda koyaushe ya saba daidaita al'amura a tsakaninsu. Sai ya juyo da murmushi ya kalle shi.
"Kai a duka friend's
ɗ
inka ba wanda yake kiranka da Bakori?"
Jamal ya girgiza kansa.
"Man, ni sunana mai da
ɗ
i ne babu wanda yake jingina min sunan wani ƙauye."
Ma'aruf yayi dariya yana sake maida kansa baya, kafin Jamal din ya sake magana.
"Ka gaya min bayan zama likita mai kake son kayi a rayuwarka?"
Ma'aruf bai taso da kansa ba, idanunsa na kallon rufin motar
ya cije le
ɓɓ
ensa alamun tunani, sai kuma ya girgiza kansa yace
"I don't know, let me just start figuring out that tukunna. (Ban sani ba, bari na dai fara gamawa da hakan tukunna.)"
Jamal ya gyada kansa har yanzu idonsa na manne da titin kafin yace.
"Ina s
o ka sani Ma'aruf ba kowa zaka dinga yarda dashi a duniyar ba, wani lokacin mutanen dake kusa da kai suna iya zamewa abinda makiyanka, ba a kowacce fuska mai murmushi ake samun so ba, ba a
kowanne ido mai kyalli ƙauna take ba, wani zai maka murmushi Ma'aru
f amma wuƙa yake caka maka baka sani ba, kuma ba lallai ka gane ba sai a lokacin da komai ya ƙure, ka san irin takun da zaka yi tare kowa. Kar ka tambaye ni me yasa nake gaya maka haka, kawai naji ina so ka sani ne don watakila zai amfane ka a gaba."
Sai a
yanzu Ma'aruf ya sauko da kansa daga kallon saman motar, ya kalle shi sannan ya gya
ɗ
a kansa.
"Its a good advice, (shawara ce mai kyau.) Nagode sosai."
Shima ya juyo ya kalle shi, wani irin kallo da Ma'aruf yaji kamar yana ratsawa har cikin ruhinsa, kamar
bai gama gaya masa komsi ba, kamar akwai sauran wasu bayanan da bai gama kwancewa a cikin kalamansa ba, amma sai kawai shima ya gya
ɗ
a nasa kan sannan ya juya ba tare da yace komai ba. Yawu ya zarce cikin maƙogwaronsa kafin ya juya shima ya kalli titin dake
bangarensa.
"So are you letting me drive?" (Zaka bani tuƙin?)
Jamal ya girgiza kansa.
"Idan ka kashe mu fa?"
Ma'aruf yayi murmushi ya na cije gefen le
ɓɓ
ensa.
"Shikenan, sai aje a gayawa su Baffa munyi hatsari mun mutu gaba
ɗ
aya. The end."
A yanzu shima da
nasa murmushin Jamal yace.
"Idan kuma ni na mutu kai ka rayu fa?"
Tambayar ta doka wata irin fargaba a ilahirin a jikin Ma'aruf lokaci guda, amma sai yayi kokarin kore ta da sauri ta hanyar yin wani murmushin kafin yace.
"Sai in ajiye dukkan burin rayuwata
a gefe in karbi matsayinka, inyi irin rayuwarka ta yadda kowa zai ga cewa Ma'aruf ne ya mutu ba Jamal ba."
"Har da ambition
ɗ
inka na zama likita?"
Ma'aruf yana jin wani iri a ƙirjinsa yace.
"Har dashi, ai ba zan iya rayuwa da wannan nauyin ba, komawa zany
i kamar kai in kashe wannan Ma'aruf
ɗ
in don bashi da amfani idan har babu kai."
"The man behind the shadows!"
Jamal ya fadi sunan wani film da yayi shige da abinda Ma'aruf din ya fa
ɗ
a, film
ɗ
in da a tare suka ganshi a cikin jirgi lokacin da Ma'aruf
ɗ
in zai
raka shi Cairo kar
ɓ
o wasu takardunsa na makaranta, kuma tuno film
ɗ
in yasa su yin dariya a lokaci guda kuma a tare.
"Naga wasu sababbin kaya a cikin leda a
ɗ
akin ka jiya, a ina ka siyo? Na da
ɗ
e ina neman irin Hoodie
ɗ
in nan."
Ma'aruf ya
ɗ
an tsaya alamun t
unani kafin ya iya tuno kayan.
"Ohh! Ruƙayya ce ta kawo min, ban san inda ta siyo ba amma dai zan tambaye ta."
Jamal ya sake shafo gashin kansa, wani abu da yake
ɗ
abi'a kuma halayyarsa da kowa ya sanshi da ita.
"Yarinyar nan tana yawon kawo maka kyauta Ma'
aruf."
"Na sani,." Itace kawai amsar da ta fito daga bakin Ma'aruf
ɗ
in bayan ya juya yana kallon titi.
"Ka san me? Ka san tana sonka?"
Ba shiri Ma'aruf ya juyo yana kallonsa.
"Yarinyar ƴar secondary Yaya? Ni kuma da nake shirin fara karatu a yanzu mai zai
kawo wannan zancen? And the last time I checked kaine mai bani shawara cewa kar inyi saurari mata a yanzu."
Ya rufe bakinsa daidai lokacin da Jamal ya gama rage gudun motar ya sauka zuwa gefen titin a hankali sannan ya juyo shima ya kalle shi.
"Do you stil
l wanna drive? (Har yanzu kana son kayi tuƙin?)"
Kuma murmushin da Ma'aruf
ɗ
in yayi shi ya tsaya a matsayin amsarsa ya kuma kashe maganar Ruƙayyan da suka fara.
"Kuma kar ka kashe ni!"
Shine kalma ta ƙarshe da Jamal ya fa
ɗ
a kafin ya bu
ɗ
a ƙofar motar ya fit
a, shima Ma'aruf ya bu
ɗ
e tasa ya zagayo don su canja mazauni, dukkaninsu suna dariya.
Minti goma bayan hakan, motar tayi katantanwa akan titi ta nufi cikin daji!
****
*Present Day.*
*Bakori Enterprises*
*10:05 am*
"Well since everyone is here, let's get st
arted."
( Tunda kowa ya hallara, mu fara kawai.)
Ma'aruf ya fa
ɗ
a a lokacin da mutum na ƙarshe ya zauna a zagaye teburin cikin Office din, kuma yana rufe bakinsa Daniel ya mike tsaye, Ya tafi gaba yayi connecting flash dinsa a lokaci guda da bayanan cikin s
lide dinsa suka nuna tar akan farin screen din wajen.
Ma'aruf yayi baya a kujerarsa yana saurarensa kamar yadda sauran mutane goma sha ukun dake zaune a round table din suka yi suma.
Meeting
ɗ
in kamar kowanne ne da suka saba yi, bayani Daniel din din yake
yi akan Growth and Development din kamfanin da suka fara cicci
ɓ
owa a ƴan watannin nan, kowacce kalma da Daniel
ɗ
in ke fada da kuma diagrams din da yake nunawa daga slide din abubuwa ne dake faranta zuciyarsa suna sawa yana jin kamar ƙwaƙwalwar sa na da
ɗ
a w
ashewa ne daga matsalolinsa, don tabbas daga bayanin da kuma yadda komai ke yin sama kowa a wajen ya san cewa sun yi mutuƙar kokari, mutukar kokarin da tun a yanzu a cikin kansa yake jin addu'o'in da Baffa zai yi masa a lokacin da ya kai masa report
ɗ
in.
Y
ana zaune kyam yana cigaba da sauraren komai kamar wannan shine lokaci na farko da yaje jin bayanan, don baya son ko kalma guda ta wuce shi, baya ko kifta idanu yayin da hasken slide
ɗ
in ke nunawa a fuskarsa, daga gefensa Faruk ne ke nasa danne-dannen a co
mputer yana kokarin hada nasa presentation din da zai yi akan Compensation and Benefits. Ayyukan da suka riƙe shi tun jiya su suka sa bai kammala ba har yanzu, Allah ya sani yana ganin kokarinsa, don Faruk mutum ne mai himma da hazaka, don da babu irinsa a
kusa dashi ya sani cewa dole ne labarinsa zai canja.
Tafin da Office
ɗ
in ya kara
ɗ
e dashi a lokaci guda ya shaida karshen bayanin Daniel, idonsa na tsaye akan percentage
ɗ
in da Daniel ya nuna na karshe akan screen din yayin da murmushi ya subuce a nasa le
bben ba shima kamar sauran mutanen, don sun wuce kuma sun kere adadin nambobin waccan karon da suka zauna meeting.
"... Lastly I will like us to give this credit to our Diligent Manager Mr. Ma'aruf Mansoor Bakori, because without him, we wouldn't be where
we are today."
(Daga karshe ina son mu mika jinjina komai ga hazikin shugabanmu, Mr. Ma'aruf Mansoor Bakori, don ba don shi ba, ba zamu ƙaraso wannan ga
ɓ
ar a yau ba.)
A lokacin ne kowa ya juyo yana kallonsa yayin da sautin wani tafin ya sake karadewa, hat
ta Faruk sai da ya tsaya da aikin da yake yi shima ya shiga tafin tare da kifta masa ido.
Sai kawai ya mike tsaye yana sunkuyar da kansa alamun godiya, kuma a wannan lokacin ne kalamansa tare da na Jamal suka haska a cikin kansa.
_Idan kuma ni na mutu kai
ka rayu fa?_
_Sai in ajiye dukkan burin rayuwata a gefe in karbi matsayinka, inyi irin rayuwarka ta yadda kowa zai ga cewa Ma'aruf ne ya mutu ba Jamal ba!_
This is you Yaya! (Kaine wannan Yaya!)
A hankali ya furta abinda yake fada a duk lokacin da ya zama
sanadin samar da wata nasara a Kamfanin.
***
"Ka san ƙoƙarin da muka yi da mutanen RTL
ɗ
in nan shine babban abinda ya sake
ɗ
ago da percentage dinmu."
Faruk ya fa
ɗ
a bayan kammala meeting
ɗ
in suna zaune a cikin office dinsa. Faruk
ɗ
in ne zaune akan kujerar M
a'aruf
ɗ
in yana neman abu a cikin desktop din kan teburin yayin da Ma'aruf din ke zaune daga tsakiyar office din inda aka zagaya da wasu cushion chairs guda hudu da kuma tebur a tsakiyarsu, waya ce kare a kunnensa kuma da lama dukkan abinda yake saurare da
ga cikin wayar mai muhimmanci ne.
Kuma jin shirun da yayi bai amsa ba yasa Faruk matso da kujerarsa zuwa karshem teburin yana barin inda screen din ƙatuwar desktop din da ta kare fuskarsa. Kuma yanayin fuskarsa kadai ya gani ya san tare da wa yake wayar.
"
Ka tabbata sunan da ya gaya maka kenan?"
Ma'aruf din ya tambaya fuskarsa babu wannan annurin da ya cika ta a ƴan mintuna kadan da suka wuce wajen meeting din nan.
Aka sake wani bayanin a cikin wayar da yasa shi cije le
ɓɓ
ensa sannan yace.
"Ku cigaba da rike
shi kawai, zuwa gobe zamu yi waya."
Daga wannan maganar, Faruk ya riga ya san wa yake nufi ya kuma san ina zancen ya dosa, don shi yayi nasarar gano address din accountat din wadannan kamfanin da a baya suka gano cewar ta daliilinsu kamfanin Bakori yayi w
annan asarar da aka kasa gano tushenta, wanda daga baya suka gano cewa kamfanin ne suka cuce su da alert din kudin karya bayan an gama yarjejeniyar komai, suka gabatar da shaidun biyan ku
ɗ
in ba tare da ku
ɗ
in ya shigo ba.
Don haka sanin cewa basu da hujjar
zasu tunkare su kai tsaye yasa suka shiga neman accountant
ɗ
in mutanen wanda yake kan aiki a lokacin da abin ya faru Mr. Ishmael Grahm, kuma da kyar ya iya gano address
ɗ
insa a jiya bayan tafiyar Ma'aruf din Jigawa, kums a jiyan tun ya a can ya kira shi ya
shaida masa hakan kuma bai jira komai ba ya nemi ƴansandan da ya sani suka hada shi dana garin Delta inda suka gano mutumin anan yake suka je suka kama shi duk a jiyan, don haka a yanzu ya tabbata dasu yake wayar suna shaida masa wani bayanin.
Ma'aruf ya
sauke wayar daidai lokacin da Faruk
ɗ
in ya taso ya taho zuwa kujerar dake gabansa ya zauna.
"Me ya faru?" Ya tambaya yana kallon yanayin fuskar Ma'aruf din.
"Me muke dashi akan wannan Mr. Okafor din?"
Faruk ya girgiza kansa.
"Babu komai, har yanzu mutanen
dana saka basu gama gano inda yake ba."
Sai kawai ya cillar da wayarsa akan tueburin dake tsakiyarsu kafin yace.
"Dole ne mu nemo mutumin nan Faruk, don duk amsar da muke nema tana wajensa, har yanzu na kasa gane yadda tsohon nan shi kadai ya shiga rayuwat
a da yawa haka."
"Me ya faru?"
Faruk
ɗ
in ya sake tambaya yanayin kan fuskarsa na jira bai tafi ba. Kuma sai da Ma'aruf
ɗ
in ya zura hannunsa a cikin gashin kansa sannan yace.
"Wahalar banza muka yi tayi Faruk, wannan dai Mr. Okafor din shi ya san komai, bai
kamata ma mu cigaba da binciken ba bayan tafiyarsa, da ace mun dage wajen nemansa da watakila tuni mun gama da case din nan. Yanzu shi wannan mr. Ishmael din yayi musu bayani cewar Mr. Okaforn ne ya shirya musu komai a kamfanin, shi ya hada su da wani com
puter hacker daya turo mana da alert din kudin nan ba tare da kudin sun shigo a gaske ba, mu kuma a lokacin muka dauki kayan muka basu ba tare da anyi confirming ba, sai daga baya aka nemi kudin aka rasa shi yasa akayi wannan babbar faduwar.
Kuma har yanzu
bamu da hujjar da zamu kai su kamfanin kotu tunda a baki ya shaida mana komai. Dole ne mu nemo shi Mr. Okaforn ya hada mu da wanda yayi musu aikin ko baza'a same shi ba a sami wata takarda da zata tabbatar mana da abinda suka yi wadda zasu tsorata su dawo
mana da kudinmu ko kuma alkali yayi amfani da ita idan mun kaisu kotu a karbar mana ta hanyar shari'a."
Faruk ya ha
ɗ
e girarsa biyu waje guda yana nazarin kowacce kalma da Ma'aruf
ɗ
in ke fada cike da zurfin bincike irin wanda ƙwaƙwalwar sa ta saba akan abu
buwa, kuma sai da ya gama fahimtar komai sannan yace.
"Idan haka ne B, idan wannan mutumin shi e a bayan komai me yasa yazo da kansa da a farko ya same ni yace zai shaida min abubuwan da muke nema? Idan har shine ƙusar aiwatar da komai me yasa zai bayyana
kansa da wuri har yayi kokarin fallasa sirrinsu kai tsaye?"
"Ni kaina abinda nake tunani kenan."
Ma'aruf ya fada yana lashe le
ɓɓ
ensa na ƙasa da yaji yana neman bushewa.
"Watakila a ranar da naje wajensa, da ban ga Hamida a gidan ba, da ace na zauna na saur
are shi munyi magana watakila da tuni mun kawo ƙarshen wannan maganar, da tuni mun gama da case
ɗ
in nan komai yazo hannunmu."
"Dole akwai abinda yake a ƙasa B, don ni yanzu jikina ma ya fara bani ba mu kadai muke neman wannan mutumin ba."
"Nima tunanin da
nake yi kenan, don dole ne sai mun yi da gaske..."
Ya
ɗ
anyi shiru sai kuma ya
ɗ
ago ya kalle shi da sauri.
"Ka san me za'ayi? Ka nemo mana appointment da Yakubu kawai. Kar ya wuce yau zuwa gobe."
Faruq ya zare idanunsa.
"What?? B Yakubu? Yakubu dai Yakubun
SS? Ka san kudin da mutumin nan yake kar
ɓ
a kuwa yanzu?"
"Na sani, da kudina zan biya shi Faruk bada na kamfani ba, 'Cox a yanzu ban