Showing 87001 words to 90000 words out of 200647 words
ya kiyaye, Allah ya rabani da mataciyar zuciyar da zata sa in ringa maula a wajen kowa, gwara in yi dako'
Ai kuwa da kyar Elhaji Mayga ya
daga, shi kuwa bai yi masa magana ba kawai ya ba yayan nasa wayar ya fice a dakin ya basu space
Murya ba dadi suka gaisa, malan Abdullahi ya sanar masa cewa yanzu su Elhaji Hamza suka fita daga gidansa
Elhaji Mayga ya yi murmushi yana fadin" Su di
n da kansu? ko dai abin ya tashi ne na daughter? , dan na san kayan abincin nan da ake kawowa ai turowa ne ake yi a kawo maka ko?"
Baba Abdullahi ya sauke ajiyar zuciya ya ce" Eh, ba kayan abincin bane, sun zo min ne da wani tashin hankali, kan maganar
tsakanin shi Elhaji AL'WALID din da Mufeeda ne, sun ce wai za'a daura masa aure jibi ama da wata yarinya, shine suka zo su fada min wai ba sunna nufin an fasa fa ita bane, za'a yi da ita din daga baya"
Da farko Elhaji Mayga ya daga kiran ne a cikin muta
ne, kuma yana amsa masa ne irin a gagaucen nan yana son komawa cikin mutanen, sai dai abinda ya fada ya saka shi dauke wuta na dakikai kafin ya ce" Yaya, dan dakata , Ni fa du ban gane ba, wai kana nufin shi Elhaji Hamza din ne ya zo da wannan maganar?"
Malan Abdullahi ya tabbatar masa da haka din ne
Zufar da ta fara tsatsafo masa ya ringa sharewa, sai kuwa yace da shi yana zuwa, ya kashe kiran ba tare da ya tsaya ya ji daga gareshi ba
Shiru malan Abdullahi yayi na dan lokaci sai kuma ya mike ya sh
iga ciki saboda su je gidan Elhaji Ya'un, wayar dai ya rike a hannunsa saboda ta yiwu dan uwan nasa ya yi kiransa ko da wani aike ne da ya danganci Mufeedan, yana tausayawa yarinyar nan sosai saboda halayar da d'ansa ya fada gaskiyar kennan, yau ko yaya iy
ayen zasu iya da ita? ko yaya zasu yi da ita idan ta ji wannan magana? gashi abu kwana kusa jama'a yaya za'a yi da rigimarta? ( Wato shi Baima san tana garin kwana da kwanaki ba)
...........................................................
A irin wa
nnan lokacin yammaci bayan AL'WALID ya yi sallar la'asar a masallaci suka koma boutik da abokinsa suka sake zaunawa kan abinda ya shafe su sunna tataunawa a kan harkar kasuwanci ne kawai, Bayan sun gama AL'WALID din ya mike yana mika dan tarin gajiyar da y
ake ji, bai yi barci yadda ya saba ba, baya tunanin zai iya yin barci nema yadda ya kamata shi yasa ya fito yake wannan aikin da yaransa ne ke yi masa, yau yake yi da kansa , wato yana bin manya manyan butik dinsa da ake masa tsaron harkar shige da fice ya
na dubawa da yannayin kasuwancin hajojinsa dan kawai tunanin da yake yi ya kauce masa, ama abin mamaki ko dan bako yake a lamarin gaba daya sai abin ke neman yi masa karan tsaye cakkkk a cikin zuciya
Ya yi rayuwa ta shekara uku da matarsa, rayuwa ta soy
aya, rayuwa ta kula da junna, soyayar da bai taba tunanin gannin katsewarta kwana kusa ba,
Bayan shekara biyu da aurensu a lokacin tuni ita ta shige damuwar rashin gannin fashin sallah a tare da ita, shi kuwa har ga Allah a lokacin wannan bai wani dame s
hi ba dan ya san Yaushema aka yi auren, kuma budurwa ya dauki matarsa cikakiya , dole komai sai a hankali zai samu, shi yasa ya ringa nuna mata wannan fa ba matsalarsa bane, yana fatan in lokacin a samu yayi Allah ya basu mai albarka, haka kuma idan har lo
kacin bai yi ba ba zai daga hankalinsa ba
watani kadan bayan yan rigingimunta suka samu karuwar da ake so, a lokacinma yana cikin karin yawaitar dukiyarsa........., domin ko a lokacin basu cika zama ba, sunne wannan kasar, sunne wancen
Maman kurma bata
yi wata jinyar laulayi ba, hakan ya sa suka ci gaba da more lamarinsu cike da kuma da kaunar junna, du irin yadda yake business man bai hanna shi bata full time din da ya dace ba, idanma tafiyar da ta dara sati ce itama ta sani Ζafarsa kafarta
A haka
haihuwa ta same su, a haka babar jarabawa ta same shi, domin nakuda maman kurma ta yi har ta tsayin sati biyu da kwana uku, kuma da zarar ya nuna abin ya ishe shi a yi mata tiyata saboda likitar ta nuna idan sunna so ana iya yi mata tiyata domin wani lokac
in ba'a son doguwar nakudar nan, sai kawai ta kiya, hakama mahaifiyarta da take gidanta sai ta nuna bafa za'a fasa yarinya ba, a barta tana haihu da kanta.
Ba zai
Ι
orawa wannan dalili matsayin sanadiyar matarsa ba, sai dai har yanzu bai ji a ransa cen c
ikin zuciyarsa zai iya sake sakewa da mahaifiyar matarsa ba, domin ko kai kurma ba shi ya lamunta ba, Elhaji ne ya dora dokar duk sati biyu sai an kai kurma ta yi kwana biyu wajen kakarta sannan a dawo da ita, ba dan ya kulaci kowa ba, a'a, sai dan nacin d
a mahaifiyar matarsa ta nuna mai tsananin gaske a lokacin da likita ya nuna akoy matsala tana bleading a gaggauta ciro abinda ke cikinta ko a rasa su gaba daya, a zuwan in aka gaggauta din ana iya samun daya a ciki, domin jinni take zubarwa mai yawa, kuma
tsabar fitina da duhun kai irin na mahaifiyar matarsa tun da dare ta fara zubar da jinin uwar tace wai ai hakan na nufin abin ya zo, sai da yayi safiya ya je wajenta kamar yadda yake yi, dare kawai ke raba su matarsa tana kuka a boye ta sanar masa karfint
a ya kare kuma jinni take zubarwa, wannan dalilin yasa ya ki sauraron kowa ya dauketa suka yi asibiti, ashe tuni lamari yayi nisan da sai dai a samu daya, kuma uwa ta ringa kuka ta ki a fasa wai fashin da idan an yi ake mutuwa? shi dai kadarar rayuwarsa da
ta matarsa ce ta kasance a haka domin ana dauki ba dadin nan nakuda ta kankama , Samiha ta samu ta haifo baby ita kuwa jinni ya bale da muguwar balewar da ba'a so duka duka a cikin mintuna ashirin har an yi an gama ta bar duniyar.....
Idannuwansa ya
rintse a parken da motarsa take a cikin gidan su MUFEEDA, tunda ya zo ya dakatar da motar a nan ya afka duniyar tunanin abinda ya sa har yanzu ya gaza motsin kirki dan daukan matar aure........, da kuma jinkirin Baba Hamza, domin idan ba zai manta ba nan d
a shekara da rabi ya taba nuna masa ya dace a je a nemi auren Mufeeda a yi a gama, sai yace da shi yayi hakuri ya bashi lokaci
Tunda ya zo mai gadi Ya shige ciki ya sanar da kannenta cewa Elhaji AL'WALID ne ya zo, hakan ya basu mamaki, daya ta shiga k
unna abin kanshi da sauri, dayar kuwa ta yi dakin Mufeeda dan ta sanar mata, domin tun jiya da ta dawo daga gidansa a falo da kyar suka iya rarashinta, kuka take yi hade da fada mai tsananin gaske tana cin alwashin sai ta ga bayan duk wani wanda ke son gan
nin bayan Tarayyar ta da AL'WALID, karshe dai da mahaifiyarta ta wanke ta tasss a waya sannan ta daina kukan har ta shige dakinta ta mako kofar, ko abinci da aka yi na kari da na rana dakinta ake kai mata nata ana fitar da kayan idan ta gama , dama in rant
a ya
Ι
aci hakan ne, da kyar take saukowa ta fito daga daki
Firgigit ta yi a lokacin da kanwar Tata ta sanar da ita
Dirowa ta yi daga saman gadon, gashin kanta ko ribom babu, jikinta kuwa sanye da rigar barci ne ko gwuiwarta bata kai ba kuma ko pan
t da breziya bata da shi a kasa, ta janyo wayarta ko bayi bata shiga ta wanke ido bale bakinta ba, ta fito tana dariyar kannenta dake faman zolayarta ta dan dakata ta ce" Yana ina? yana mota ko yana cikin falon cen????, oh my god na san yana so na, na san
zai rarasheni".....................
Bata tsaya ta ji amsar su ba ta yi waje, bcz zuciyarta ta riga ta wanke da duk damuwar da take ciki......, a gaskiya idanma da maganar qualities din gayen nan da suka sa ta makale masa ta kasa barinsa akoy maganar
soyayar......tana sonsa, tana sonsa sosai da sosai....
kannenta biyu, dariya kawai suke yiwa yannayinta, cikinsu aka rasa wace zata yi mata tunin suturce jikinta idanma ba zata tsaya ta yi wanka ta bi dukkan abinda ya dace ba, a haka din ta yi waje ta
nufi inda motarsa take tana murmushi..........
07/12/2024, 15:04 - samiraharounayacouba:
πΊπΈπΊπΈπΊπΈπΊπΈπΊπΈπΊ
*FARKON GANIN IDONA*
πΊπΈπΊπΈπΊπΈπΊπΈπΊπΈπΊ
*LABARI DA RUBUTAWA*
*SAJIDA NIJAR*
π³πͺ
*PAID BOOK*
*Y'AN NIJAR ZAKU TURO KATIN AIRTEL KO TA SAHELCOM TA DARI A WANNAN NUMBAR 93811618 SAI A SAKA KU A GRUP, YAN NAGERIA ZAKU YI TRENSFER NE NA 500 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank sai a bani s
hedar ta numbana kamar haka 93811618 , Sajida Nijar thank you
π
*
LITATTAFAN MARUBUCIYAR
DUK KARYAR KADA
Y'AR MAHAUKACIYA
NEMAN NA KAINA
BANI DA ZABI
DAGA TAFIYA ΖAUKAR SOJA
BAK'A CE
KUTKALE
DUK NISAN JIFA
MAGE
IDAN KA RAINA INDA KAKE
DU
TSE
NI ZAN LADABI
ZAKIN SARAKAI
WATA KOKOWAR
DA CIWO A ZUCIYATA
AURE YAΖIN MATA
AZAL
WATA TAFIYAR
*Shafi na ashirin da hu
Ι
u (24)*
*TALLAH, TALLAH, TALLAH*
https://chat.whatsapp.com/KmdHXVV1oUlKAT6ldQEXOf
YAR UWAH S
HIN KINADA LABARIN WANNAN BUSINESS MAI SAURIN KAWO KUDI KIKA TSAYA HAR YANXU BAKI SHIGABA TOH BARI KIJI IDAN KINADA BURIKA A ARAYUWAR KI TOH MAZA KI SHIGO META FORCE DOMIN CIKAN BURIN KI DA KIKA DADE KINA SON KI CIKA TA GEFEN KUDI HAJIYATA IDAN KINA META F
ORCE KI KASHE KUDI BAKOMAI BANE A WURIN KI DAN HK KADA KIBARI KIYI WASA DA WANNAN DAMAR YIMAZA KISHIGO KEMA KI FARA SAMUN KUDI IN DOLLARS WATO MAZAJEN KUDI*
ππΌππΌππΌππΌππΌππΌππΌππΌππΌππΌ
π
0912 262 1080
LABARI
Tu
nda ta taho kallo daya ya yi mata ya dauke dubansa ya samu kansa da waigawa ta wajen madubin motar yana hangen mutanen dake wajen mai gadin, domin mai gadin yaro ne , saurayi ne kuma irin samarin nan na zamani yan shan kida, hakan ya sa koda yaushe yana ta
re da abokansa ne sunna shan kade kadensu daga cikin gidan
Idannuwansa da suke kara rinewar bacin rai ya bude ya dora a kanta a lokacin da ta bude motar ta shigo ta karyar da murya sosai ta furta" Bab....."
Ido ya dan zubawa fuskarta yana tunani ma
i nisan gaske......., haka dabi'unta suke fa, kuma ba ruwanta a gaban kowa tana iya fitowa haka ba tare da ta riko wani abin da zai rufe jikinta ba
Da ace Mufeeda da dan abi yarima a sha kida take tare ya tabbata da shafa fatihar kawai yi ne za'a yi sabod
a kar y'an ya'ya su zo a haka, domin da ace zai nuna wani abu yake so a wajenta bashi zata yi komai girman abin....., ita bata san cewa a yanzu fitar da tsiraici ya zama kauyanci ba? ita bata san cewa sunnansa ke yawo a tare da ita bane? , ita bata san cew
a mace yake so mai daraja wace zata daukaka darajarsa , ta mutunta shi, ta girmama shi, ta bashi kula, ta kare mutuncinsa ta so ahalinsa ta so kurma, ta ba kurma tarbiya, ta ba kurma kula, ta zamo uwa abar koyi na dabi'u da dukkan wani abun alkhairi na kur
ma ba? mace yake so wace zai huce radadin shekarun da ya rasa matarsa, mace yake so wace zasu yi soyaya cikin nutsuwa da kwonciyar hankali, shi yasa ya yi hakuri har ya yarda da soyayar da take yi masa kafin a ya ji a ransa yana iya aurenta, sai dai gashi
wata magana ta fito mai girman gaske, kuma ga wata fitina da yake son ganewa a bayane a idannuwansa a kan lamarin ta, dan a baya bayan nan da kuma jiya sai yake gannin wasu dabi'u daban da wa'inda yake tunanin nata ne ita Mufeeda.
Wayarsa ya ajiye ya d
an sake kallonta a nutse ya ce" Kin yi sallah ma kuwa?"
ido ta dan zarro , sai kuma ta dan kikifta ido, 'Sallah kuma? wace ma wai tukunan? Ni ai tun ta jiya da na yi ban yi ba, to raina a bacen ina zan iya yin sallah' Ta ringa anbatar magangannun nan a
cikin zuciyarta
A bayane kuwa sai ta ce" Eh na yi, da na yi ne na kwonta"
"Ok, je ki sako hijab ki dawo mu yi magana" Ya fada ya sake dauke kansa a kanta
Bayan ta yi gajartacen tunani a kan ta je ko kar ta je ta yanke shawarar kira a miko mata, s
ai kawai ta yi kiran kanwarta ta ce" Baby ki dauko min wani abin da zan rufe jikina, da turare" Domin ita da kanta a yanzu da ta shigo motarsa kanshin turaren motar da na jikinsa sun saka ta ji kunyar nata yannayin, dan bata kanshin turare gaskiya, hasalim
a jikinta irin jikin nan ne da in dai ta yarda ta dauki dan lokaci bata saka turare ba take fara wari, haka jikinta yake, gashi yau wankan nema bata yi ba fa, tana cikin gadonta ne a nanade idanma ta ji hamatarta na son damunta sai kawai ta sa bargon ta go
ge jikin nata da kyau dan bata yi niyar yin wanka da wuri ba, so ta yi sai bayan magariba ta yi wanka ta shirya ta koma gidan , ta tabbata zuwa lokacin baba Hamza ya masa magana ya sauko, sai gashi ya zo
Ido kawai ya zuba mata, a nan kusan motar ta saka
abayar da kanwar ta kawo mata, sannan ta yiwa jikinta wanka da turare ta bude motar ta dawo ta saka shi gaba, kanwar Tata kuwa ko gaisar da shi bata yi ba ta koma, dama haka suke yan uwanta basu iya gannin mutun su gaishe shi ba ko waye shi, idan ka ga su
n yi maka magana wata bukatar su ce ta kawo su.
"Bab, ya na ga kamar ranka a bace ne? me yake faruwa ne?" Ta fada tana sake dubansa da kyau
Dubansa ya sake saukewa a kan fuskarsa da kyar ya iya ba kansa hakuri ya jure sosai yana kallonta ya ce" Me ya
sa bakya jin magana? Sau nawa zan yi maki maganar suturce jikinki ne?"
A hankali ta ce" Bab na ga a cikin gida ne, kuma tare da kai ne?"
Da haushin da yake ta rikewa baya son ta ga yannayinsa idan ransa a bace ya dubeta ya ce" Dan Allah ki yi shiru,
idan har kin san maganar da zaki fadi bata da wani tsari gwara ki yi shiru, kina ganin a gida ne a gidan wadincen muharamanki ne? ko Ni muharaminki ne?"
Hankalinta ne ya fara tashi dan irin yadda ta fuskanci ransa a bace yake sosai
A hankali ta ce"
To ka yi hakuri"
Ya dauke kansa yana murza gaban goshinsa sannan ya sake dubanta ya ce" Mufeeda, zaki iya fitowa ki fada min abinda yake faruwa tsakanin ki da dangina?"
Gabanta sai da ya fadi, ta yi tsuru tsuru tana kallonsa, hankalinta ya yi kololuw
ar tashi, cikin inda inda ta ce" Me suka ce na yi kuma?"
Ya tsareta da kallon da ya sa ta sada nata idannuwan, domin du iya shegenta ta sani bata kawo masa garaje ko a yannayin dadi bale a irin wannan yannayin da ransa ke bace
A nutse ya ce" Sai su
n fada min wani abin zan tambayeki? kamar wasu abubuwa na rashin girmamawa nake gani a tsakani, wa'inda ba zan so ace haka din ne ba!"
Mufeeda ta girgiza kai da sauri ta ce" Ni dai bayan wanda suka fada jiya ba komai, shima kuma dan sunna zagina ne nake
yi musu haka dan kar in ringa kyale su su cuta min, dan Allah ka yi hakuri"
Idannuwansa ya dauke a kanta ya zuba kan sitiyarin motar, ya kasa gane daga ina wata babbar baraka ta fito wace baba Hamza ya ki sanar masa ya biyo ta wannan hanyar , wato yi
masa aure da yarinya yar kankanuwa wace sam bai hangi haka a rayuwarsa ba, Duda ya nuna bayan auren da dan lokaci za'a yi na Mufeedan, wace yake kyautata zaton zata iya rainon kurma, saboda idan sun koma gidansu ba zai iya barin kurma a nan ba, idan har ya
na da rabon samun wasu ya'yan a duniya zai so ace su tashi tsintsiya madaurinki daya su da kurma, ba wai kurma kadai ba harta Hajia inna ba barinta zai yi ba, ba dan ya raina abinda ake yi mata a nan ba, no, yana sonta daf da shi, yana son ganninta kusa d
a shi
Idannuwansa ya lumshe ya Kwontar da bayansa a jikin